[12/5, 4:11 PM] Mom Islam: 💋💋💋 *SHA'AWA DA JARABA* (Love and Romantic story) 💋💋💋 Mom Islam Page 1-2 Gidane babba ƙerarre wanda ya kasance irin family house ɗinnan, kasancewar Akwai part part a cikin gidan, Amma Babban parlor guda ɗaya ne, wanda yake part ɗin Alhaji Basheer, duka ragowar part ɗin sunada parlon sai dai madaidaita ne basu da girman na, Alhaji Basheer shine babba, Alhaji Mustapha kuma ya kasance ƙani gareshi, ubansu ɗaya sun taso cikin so da ƙaunar junansu, kasancewar su biyu Allah ya bawa iyayayensu, bayan rasuwar mahaifiyar Alhaji Mustapha, Alhaji Mustapha ya dawo gurin mahaifiyar Alhaji Basheer, kwatsam Allah ya yiwa mahaifinsu rasuwa, sakamakon haɗarin mota, dukkansu biyun sun koka sosai da rashin gatansu wato mahaifinsu, daga nan ragamar kula dasu ta koma gurin mahaifiyar Alhaji Basheer, Hajiya Sa'adatu ta kasance mace mai adalci da sanin ya kamata, hakan yasa bata banban tasu, batayiwa wannan abu bata yiwa wancan ba, sun samu kulawa da kuma tsaftatacciyar tarbiyya gami da sana'a mai inganci, dukkansu sana'arsu iri ɗaya ce, wato sunada gidajen bredi, irin na zamani wanda ake sarrafa breadi da na'ura. Alhaji Basheer yanada mata ɗaya, Hajiya Zulaiha, shima Alhji Mustapha matarsa ɗaya Hajiya Mariya, dukkansu sunje ƙasa mai Tsarki bayan aurensu, kasancewar a rana ɗaya aka ɗaura musu aure. Zaune suke a babban parlon dake part ɗin Alhaji Basheer, parlon ya kasance haɗaɗe mai ɗauke da mayan manyan Sofa farare masu taushi, acan gefe kuwa Dinning area ne wanda aka yane shi da labule mai shara-shara irin na zamani, a taƙaice dai parlon haɗaɗe ne Masha Allah, Musu sukeyi akan wani Film da ake haskawa, inda musun nasu yasa suke ta ɗaga murya har parlon ya kaure da hayaniya, wanda bai sani ba idan ya shigo zai ɗauka faɗa sukeyi, "Aslamu alaikum" Wani matashin saurayi wanda a shekaru zai yi 35yrs ya shigo cikin takunsa na ƙasaita kai kace Basarake, lokaci ɗaya parlon ya ɗauki shiru, kowanne ya ɗan firgita, sai ƙoƙarin miƙa gaisuwa suke suna cewa "Barka da safiya yah Muzaffar..." Sai da ya ƙara taku ɗaya zuwa biyu kafin ya amsa da cewa "Barka" inda kasan wani mai koyon magana. Da ɗaya da biyu suka zame suka barshi shi kaɗai a parlon, Best Smart watch ɗin dake ɗaure a tsintsiyar hannunsa ya kalla, kafin yaciro wayarsa dake gaban aljihun rigarsa, ajiye wayar yayi a hannun Sofa ya jingina kansa da jikin lallausar kujerar ya ɗaga kansa sama, wayarsa ta fara ringing, hannunsa yakai ya ɗauka kana ya duba mai kiran "Doctor Ashraf.." Ya faɗa a fili yana ci gaba da kallon screen ɗin wayar da sunan Doctor Ashraf ɗin yake yawo, amsa kiran yayi, kana yakai wayar kunnensa, kafin yayi magana daga can ɓangaren doctor Ashraf yace "Doctor Muzaffar Dan Allah kazo hospital yanzu wlhi akwai wata babbar matsala" Ba tare da yaji wani ɗarrr ba, Doctor Muzaffar yace "matsala kamar ta me?" Doctor Ashraf yace "kaidai kazo Please Emergency Surgery" Dajin haka yace "naji zanyi breakfast tukunna" Ya katse kiran. Hajiya Zulaiha, wato mahaifiyarsa, fitowa tayi daga kitchen hannunta riƙe da babban tray wanda yake ɗauke da warmers har guda uku, ta kawo Dinning area ta ajiye, kana ta dawo parlor tana dubansa, kafin tayi magana cikin ɗaga murya ya fara kiran "Diyana..Fateema..kuna ina?" Da gudu suka taho suka durƙusa a gabansa ko wacce ƙirjinta na bugawa, sukace "gamu". "Wato baku da hankali da tausayi, Momy ce zata yi muku breakfast sannan ta kai dinning ta ajiye, sannan ku gama cin abincin ta kwashe takai kitchen ta wanke, ita baiwarku ce?" Kowacce kanta na a sunkuye jikinsu na ɓari suke girgiza masa kai, cikin ɗaga murya yace "kowacce tayi tsallen kwaɗo daga yanzu har zuwa lokacin da zan gama breakfast" Momy ta hangame baki tana dubansa, saboda tasan ko tayi magana ranta ne zai ɓaci ba saurararta zaiyi ba, wucewa tayi ta barsu a gurin, kowacce sai zazzare idanu takeyi, gashi parlon dogo ne, Tsawar daya yi musu ne yasa ko wacce ta fara yi, Diyana tanada shekaru 17yrs Fateema kuma 18yrs, suka fara tsallen kwaɗo idanunsu yayi jajir gasu farare sai shan majina sukeyi...! Kuna ganin muci gaba...? Mom Islam 08141799224 [12/5, 4:11 PM] Mom Islam: 💋💋💋 *SHA'AWA DA JARABA* (Love and Romantic story) 💋💋💋 Mom Islam Page 3-4 Tashi yayi cikin natsuwa gami da takunsa mai ɗaukar hankali, Momy ta fito hannunta riƙe da cups ta ajiye a saman table, kafin tace "dan Allah ayi musu haƙuri suyi breakfast" Doctor Muzaffar yace "no. Momy rainin su yayi yawa, kamar inda na faɗs sai na kammala, Momy ce ta fara zuwa ta zauna kana ta ɗauki plate ta sakawa Doctor Muzaffar soyayyen dankalin turawa da ƙwai, kana ta haɗa tea ta ajiye a gabansa, wayarsa ta sake yin ringing again sunan Doctor Ashraf ne, tsaki yaja, tare da ɗaukar cup ɗin tea yakai bakinsa, a hankali yake tauna cikin natsuwa, "Doctor ba kiranka akeyi ba..?" Momy ta tambaye shi, "kira ne.." Ya faɗa a taƙaice. Sautin kukan Diyana ne ya karaɗe parlon, ta mugun gajiya dan ko iya ɗaga ƙafafunta batayi, Fateema ma durƙushewa tayi tana kuka marar sauti, Momy ta ja kujerar da take zaune baya, ta tafi gurinsu dan ta kasa kai koda wani abu ne bakinta, shiko cin abincinsa yake hankali kwance, "Ku tashi kuzo muyi breakfast" Momy ta faɗa tana riƙe musu hannu, kowacce ɗingishi takeyi haka suka zauna a kujera daƙyar, ko wacce kanta a sunkuye basa fatan haɗa idanu dashi ko kaɗan, bai ce komai ba, har ya gama breakfast ɗin, Jawad ya shigo yana murmishi saboda yaji sautin kukansu tun daga bakin ƙofa, shima kafin ya shigo sai da yayita tunani dan ba wani shiri sukeyi da Doctor Muzaffar ɗin ba, Har ƙasa ya durƙusa ya gaishe da Momy, ta amsa cike da nuna kulawa kafin tace "ai inata maganarka a zuciyata ashe kana hanya?" Jawad yace "Yah Muzaffar good morning, kafin ya amsa masa sai da ya sake kai cup ɗin tea bakinsa kana ya ajiye, yace "morning too" ya tashi yabar gurin, Muzaffar kyakkyawa ne sosai, yanada dogon hanci gashi fari tass duk da cewar ahalin gidan duka farare ne, saboda iyayensu maza, farin Muzaffar ya fita daban, saboda har wani shining yake yi, idanuwansa suna dauke da zara zaran gashin ido kai kace mace, gashin girarsa yayi luff, sannan baƙin saje mai kyau ya kewaye daga saman bakinsa zuwa gemunsa har gefen kumatunsa, sannan ya kasance ingarman namiji, yanada faffaɗan ƙirji tare da baƙin gashi a ƙirjinsa wanda yayi luf, hatta hannayensa da ƙafafunsa duka yanada gashi irin wanda yake fitowa maza, ya kasance mai izza da iko a ko ina sannan miskili ne na ƙarshe, ba kasafai zaga yayi dariya ba, sannan a fannin aikinsa na asibiti gwani ne, saboda yanada hazaƙa mai yawa, kuma a hakan al'umma suna alfahari dashi, yafi ƙwarewa a fannin tiyata, duk girman hospital ɗin babu kamarsa. Gaban mirror ya ƙarisa, girgiza kai yayi, alamar kayan dake jikinsa basuyi masa ba kenan, ya fara ciresu cikin sauri kana ya buɗe drowarsa da ta kasance doguwa, kowanne guri yana cike da kaya iri-iri ga kuma agogon hannu suma gurinsu daban haka takalma belt, ɗakin yanada girma sosai, Farar riga ya ɗauko ƴar ciki kana ya ɗauko ta waje baƙa ya saka, pants ɗinsa ya ɗauka wanda ya mugun ɗamesa sosai, ya saka kana ya saka dogon wandonsa baƙi sannan ya ɗauki hanky ya sa a gaban aljihu, kana ya ɗauki farin gilashi ya sanya, turarukansa masu tsadar gaske ya ɗauka ya feshe jikinsa, kana ya isa gurin takalminsa dark brown sai da ya fara saka farar safa kana yasa cover shoe ɗin ya fito, Momy na zaune a parlor ita da su Fateema da Diyana, yace "Momy zan wuce.." "Allah yayi maka albarka Allah ya tsare gabanka da bayanka doctor, ina fatan Allah ya baka nasara a duk abinda kasa gaba" Ya amsa da Amin, su Diyana kam sai susunkuyar da kai suke har ya wuce, Koda ya isa harabar gidan mai gadi ne kawai sai driver wanda shi baya buƙatarsa, ya shiga motarsa baƙa wacce sai ƙyalli takeyi, key yayi mata, bayan an buɗe masa get ya fice, karatun Alkur'ani ya sa, a hankali yake bin karatun cikin ƙwarewa muryarsa na fitar da kowanne harafi cikin daɗin sauti, cikin ikon Allah ya iso hospital ɗin, kana yai parking a gefen jerin motocin da suke a pake, fitowa yayi cikin natsuwa ya ƙarisa ciki, anata gaishesa, yana ɗaga musu hannu har ya isa Babban office ɗinsa, yana zama, aka fara nocking, "come in.." Ya faɗa yana ɗaga wasu sabbin files da ya gani ajiye a saman table ɗinsa wanda bai san dasu ba, Doctor Ashraf ne ya shigo shima yana cikin shiga mai shigen ta Doctor Muzaffar, bai ɗago kai ba bare yaga waye ya shigo, Sallama doctor doctor Ashraf yayi masa gami da miƙa masa hannu, Doctor Muzaffar ya miƙa masa hannu shima suka gaisa, Doctor Ashraf ya nemi guri ya zauna fuskarsa cike da damuwa, "lafiya..?" Doctor Muzaffar ya faɗa yana ci gaba da buɗe takardar da hannunsa, "ɗazu na kiraka akan maganar wanda za'ayiwa Surgery.." Doctor Muzaffar ya rufe takardar ya kai dubansa ga doctor Ashraf kana yace "ina jinka?" "Gaskiya yana buƙatar taimako yana iya rasa ransa a kowanne lokaci hatsarin mota sukayi gilass ya yanke shi a cikinsa, abin babu kyan gani saboda har kayan cikinsa ana gani, min bashi taimakon.." Doctor Muzaffar ya miƙe gami da cire rigarsa ta waje, ya rataye a jikin kujera ya ce "muje" Suka wuce Surgery room su biyun, koda doctor Muzaffar ya ga halin da saurayin yake ciki, ya shiga ɗakin da zai sauya kaya wanda zai yi tiyata, bayan ya sauya kayan ya buƙaci kayan aiki, wanda shi a ƙa'idarsa mutum ɗaya ya yarda dashi wato doctor Ashraf, cikin hikima da ƙwarewa ya fara gabatar da aikin dukkansu suna sanye da facemask da kuma kayan aiki wanda ya rufe musu ko ina harda hand gloves a hannayensu, yana gabatar da aikin yana adu'oi koda yaushe haka tsarinsa yake, Ƴan uwan saurayin suna zaune a waje, mamarsa ko tayi kukan tayi kukan har ta koma ta zauna a ƙasa ta mimmiƙe ƙafafu cewa take "ance min yarona bazai rayu ba mutuwa zaiyi, saboda akwai wasu ma da irin wannan hatsarin ya faru dasu basu rayu ba, wata likita ta iso inda matar take, cikin sigar lallashi tace "komai na Allah ne, ko mu kanmu da mukeyin aikin bamu da tabbacin mutum zai mutu ko zai rayu, Allah shi ya barwa kansa sani, dan haka ina mai shawartarki ba kuka ya kamata kiyi ba, adu'a ya kamata kiyi masa, wannan kukan ba zaiyi masa amfanin komai ba, ina banda ki tayarwa da wasu marasa lafiyar hankali" Tashi matar tayi ta tafi inda pampo yake, ta ɗauki buta ta zuba ruwa kana ta fara alwala, bayan ta idar bata da abin yin sallah ɗankwalinta wankakke ne, yana riƙe a hannunta ta shimfidashi a ƙasa ta fara Sallah tana kuka...! [12/5, 4:11 PM] Mom Islam: 💋💋💋 *SHA'AWA DA JARABA* (Love and Romantic story) 💋💋💋 Mom Islam Page 5-6 Hannayenta biyu ta ɗaga tana roƙon Ubangiji ya bawa yaronta lafiya, shi kaɗai takeda, bata da kowa sai shi, shine gatanta, shike nemo musu abinda zata ci ita da marayun yaran dake gabanta, bayan ta shafa adu'ar, ta tashi ta koma harabar hospital ɗin, har yanzu dai tana ji a jikinta kamar ɗan nata bazai rayu ba, daga ƙarshe ma ciki ta shiga, ta nemi guri ta zauna idanunta na kallon ɗakin tiyata, Awa biyu su doctor Muzaffar suka kwashe a ciki, a hankali aka buɗe ƙofar, doctor Ashraf da kansa ya turo gadon da Yaron nata yake kwance zuwa ɗakin hutawa, a inda ta gansa zuciyarta na bata babu numfashi a tare dashi, cikin ɗaga murya take kuka tana cewa "Allah yayi maka rahama Usman, Allah ya kyautata makwancinka" doctor Muzaffar ya fito fuskarsa babu walwalah, cikin izza yace "waye mai ihu..?" Aka nuna masa matar, ya isa gareta, wani irin kwarjini yayi mata, ganinsa tsaye a gabanta yasa tayi tsit, cikin natsuwa gami da tsusasa murya yace "Mama kiyi hakuri...!" Ta miƙe tsaye da sauri tana cewa "dama na sani mutuwa zai yi, na riga na faɗa" Doctor Muzaffar ya girgiza kai, muryarsa bata ɗaga sauti, sai dai ko yaya yayi magana sai kaji ya shiga ranka. "Mama ba haka nake nufi ba, idan har yaronki ne wanda aka fito dashi daga ɗakin tiyata yanzu, insha Allah zai samu lafiya nayi miki alƙawari.." Hawayen da ya maƙale a cikin idanunta suka ƙarasa sakkowa lokacin da take murmishi zata durƙusa a gabansa tayi masa godiya yabar gurin, mama tabi bayansa da kallo tana mamakin shiɗin wane irin mutum ne, amma yanada kirki sosai sai dai bai cika son yawan magana ba, Lokacin da Usman ya farka da salati a bakinsa, abu na biyu da ya kira shine mahaifiyarsa, ta ƙaraso da gudu ta riƙe hannunsa tana jera masa sannu, wani irin sanyi taji ya mugun ratsa zuciyarta, so take taga doctor Muzaffar ta sake yi masa godiya sai dai ko wulgawarsa bata sake gani ba, Zaune yake a office hannunsa riƙe da Glass cup ƙarami mai ɗauke da coffee, wanda aka kawo masa yanzu, dama kullum idan yazo hospital ɗin yana yawan buƙatar Coffee saboda warware gajiya, sosai yake jin gajiya a jikinsa, saboda aikin da yayi yau ya wahala, Allah yasa ma iya shi kaɗai ne, Bayan ya gama da takardun dake gabansa, ya ɗauki wayarsa ya danna wata number wacce babu suna a jikinta, "Resh kina hotel ɗinne?" Daga can bangaren wacce ya kira da Resh tace "eh ina jiranka Please" Katse kiran yayi tare da fita daga office ɗin nasa, kai tsaye inda motarsa take ya wuce, ya buɗe murfin motar sannan ya shiga kana yayiwa motar key, driving yake yi cikin kwanciyar hankali yanzun ma ƙira'ar Alkur'ani yake saurara kamar ɗazu, yayi tafiya mai nisa kana ya iso wani babban Hotel mai masifar kyau gami da tsada, parking yayi a inda aka tanada dan ajiyar motoci, kana ya fito hannunsa riƙe da key da wayarsa, ya wuce ɗaki mai lamba 144, door Bell ya danna, kofar ta buɗe, wata kyakkyawar budurwace ta fito daga ɗakin tana sanye da t-shirt fara Mai gajeren hannu, marar nauyi ta matseta sosai, sai skirt dake sanya a ƙugunta wanda ya sauka har ƙasa, daga sama shima ya matseta, murmishi tayi masa tare da rungumoshi, sexy eyes ɗinsa ya lumshe a hankali ya buɗesu, sannan suka ƙarisa ciki suna manne da juna, zama yayi a gefen bed, cikin izza yace "wace irin shiga kikayi yau?" Sunkuyar da kai tayi tana manne a jikinsa bata ce komai ba, cikin daka tsawa yace, "banyi miki worning akan bana ƙaunar irin wannan shigar ba, ina kayan da na siya miki last week?" "Su..su...suna...gi..gida" Resh ta faɗa bakinta na rawa, Janyota jikinsa yi, saboda ta zame, sakamakon tambayar da yayi mata, ya ɗora tafin hannunsa a saman nonuwanta, in sexy voice yace "ki daina saka irin kayannan bana so" Gyaɗa masa kai tayi, ya zuba mata sexy eyes ɗinsa wanda suke mugun rikitar da ita, dan har yanzu ta kasa sabawa da jure kallon su, "kinsa bra ne?" Ya tambayeta idanunsa na kallon ta, sake kawar da idanunta tayi, kana ta girgiza masa kai alamar "a'a" yace "good" sannan ya fara yawo da tafi hannunsa a sanan nonuwanta da suke cikin riga, cikin salo na ƙwarewa yake shafasu, idanunsa a lumshe ya kamo hannunta ya ɗora a saman penis ɗinsa, ta gane abinda yake nufi, ta ɗora hannunta a saman penis ɗin nasa da ta wani kumburo kamar zata fasa wandon sai wani motsi take, zuge zip na wandonsa tayi tare da ɗora yatsanta a saman round ɗin penis ɗin nasa, ta fara zagaye round ɗin da hannu tanayi tana lumshe idanu sakamakon wani irin cafka da ya kaiwa nononta wanda yasa ta sauke ajiyar zuciya, sai ya tura harshensa sannan yake tsotsar kan nonon nata, ta ci gaba da kewaye round ɗin har na ɗan wani time, sannan ta haɗe hannayenta guri ɗaya, kamar mai ɗaukar wani abu, a bakin penis ɗin tasa hannun nata tana cafkowa tana sakewaa cikin salon da ya koyar da ita, numfashi ya fara saukewa a hankali, in sexy voice yace "ciremin pants" tana cire pant ɗin tana wasa da penis ɗin nasa, taje ta ajiye wandon nasa a gefe ya zame mata skirt, it's ki pants ɗin ma bata saka ba, dama ƙa'idarsa ne hakan, zubawa gabanta idanu yayi, kana ya kamo ƙugunta ya zaunar da ita a saman cinyarsa, sosai suka matsu da juna, ya haɗe bakinsu guri ɗaya, pink lips ɗinsu suka haɗu, lip ɗinsa na ƙasa yakai bakinta ta buɗe sannan ta fara tsotsa tana lumshe idanu, tana tsotsar bakinsa yana sake matseta a jikinsa, wayarsa a janyo ya saka a plane mode, kana yaci gaba da tsotsa bakinta, zubewa a bed sukayi shi da ita, harshensa ya ɗora a ramin cibiyarta ya fara karkaɗawa yana wasa dashi sosai har wani banƙare masa take yi, a hankali ya gangaro da bakinsa ƙasan mararta da yake farintass sai dai kafar baƙin gashi wanda aka sake, fatar gefe-da gefe na HQ ɗinta ya fara karkaɗawa da harshensa tare da saurin kai bakinsa ya fara tsotsar HQ ɗinta kamar wanda ya samu sweet, banƙare masa ta sake yi tare da cafke penis ɗinsa taji gaba da mulmulawa hannu bibbiyu ta saka haɗi da shafo twins ɗinsa taci gaba da mulmulawa, sai da ya tabbatar da komai ya daidaita inda yake so, ya ɗagota ya zaunar da ita a samansa, ya ɗago penis ɗinsa da ta gama cika tayi dam, ya danna mata cikin HQ yana sauke wani ni'imtaccen numfashi, itama haka...! Mom Islam [12/5, 4:11 PM] Mom Islam: 💋💋💋 *SHA'AWA DA JARABA* (Love and Romantic story) 💋💋💋 Mom Islam Page 7-8 Ba wani lokaci mai tsawo suka ɗauka a hakan ba, yai janyeta daga jikinsa, kana ya wuce toilet, tana kwance a lulluɓe da blanket, ya fito ƙugunsa ɗaure da pink towel, da wani siriri a hannunsa, sumar kansa da take sheƙi tayi yalaf, ya fara gogewa, cikin sauri tare shiryawa, tana kwance tana kallonsa, "zanyi miki transfer.." Ya faɗa yana ɗaukar key car ɗinsa ya fice, A gajiye ta miƙe ta shiga toilet ta tsarkake jikinta kana ta fito, doguwar rigar da tazo da ita a jikinta ta saka, ƙananun kayan ta ninkesu sosai sannan tasa a bag irin ta zuwa school, wacce ke ɗauke da littafai a ciki, ciro farin ribom ɗin da yake ɗaure da gashinta tayi, ta sake gyara gashin wanda ya saukar mata har gadon baya, kulle ɗakin tayi, kana ta sauko ƙasa hannunta riƙe da school bag da key wanda, wata wacce take tsaye a reception ɗin ta bawa, wacce dama sun riga sun saba tun farkon zuwanta da doctor Muzaffar, Kai tsaye ta fice zuwa bakin titi ta tari mashin, kai tsaye gidan yayarta ta wuce, Bayan mai mashin ya sauketa ta fara nocking a bakin get na gidan, mai gadi ya leƙo dan ganin mai nocking ɗin, sannan ya buɗe mata, gaishesa tayi cike da girmamawa saboda shi ɗin dattijo ne, ta ƙarisa ciki, Door bell ta danna, kana ta tsaya jira na buɗe mata, yayar tata ta buɗe ƙofar fuskarta ɗauke da murmishi, ga tace "yau ina kika tsaya ko baku tashi da wuri bane?" Resh tace "anty Zubaida ai yau ba ƙaramin wahala nasha ba gurin karatu" Anty Zubaida na riƙe da mararta tace "dan Allah tashi ki ɗora min abinci tun safe nake kwance babu lafiya, gashi Yazeed baya gari tun jiy" Resh tayi mata sannu, tana cire hijab ɗin jikinta tace "baki je hospital bane?, wannan babyn yana wahalar dake, kafin ki haifeshi kin gama galabaita" Anty Zubaida tayi murmishi kafin tace "Resh sai aka ce miki shikenen dan mutum ya samu ciki bazai warke ba kafin ya aihu?" Resh ta shige ciki tana taɓe baki, da gyaran kitchen ta fara, kana ta gyara ko ina tsaf-tsaf sannan ta fara hidimar ɗora abinci, parlor ta dawo ta samu Anty Zubaida tayi barci, ga shi tana son tambayarta me take son a dafa, komawa kitchen ɗin tayi ta gyara kayan miya sannan tayi blanding ɗinsu kana ta kunna electric stove sannan tasa tukunya da mai ta soya albasa bayan sun soyu Harda su spices da su maggi ta zuba soyayyen kifi wanda ta gama cire masa ƙaya, kana ta rage wutar sosai, sannan ta juye couscous ɗin ta fara gaurayawa bayan ta gama ta zuba masa tafasasshen ruwa iya adadin yawan couscous ɗin ya rufe, ƙarar shigowar massage da taji a wayarta dake parlor a cikin bag yasa tai saurin zuwa parlon ta zuge zip na jakar ta ɗauki wayar sannan ta koma kitchen ta ɗauko warmer mai kyau ta juye abincin ta gyara ko ina kana ta dawo parlor duba massage, Alert ta gani na 50k, tayi murmishi tana mai maita sunansa a cikin zuciyarta "Doctor Muzaffar" matashi mai jini a jiki mai ji da kansa. lokacin da ya shigo da motarsa cikin gidansu, yai parking kana ya fito ya fara taku cikin ƙasaita ya isa ciki, Diyana da Fateema ne a zaune, ko wacce tasha kwalliya da hand bag a saman cinyarta, sallama yayi kana ya nemi guri ya zauna, "Yah Muzaffar Barka da shigowa.." Suka faɗa cikin haɗa baki, "Barka.." ya amsa yana ciro wayarsa da tai ƙarar shigowar saƙo, a tare suka tashi dan basa ƙaunar zama a inda yake zaune, bedroom ɗinsu suka wuce Fateema ta murza key, tare da jingina da jikin ƙofar murya ƙasa-ƙasa tace "shikenen mun shiga uku, wannan ba zai barmu mu fita ba" Diyana tace "kina nufin bazamuje birthday din ba kenan.?" "Eh mana ko kin manta waye Yah Muzaffar?" Diyana ta sauke ajiyar zuciya kafin tace "Fateemah ki samo mana mafita dan ko gurin momy mukaje bazata taɓa bamu goyon baya ba tunda ya shigo, dama bai shigo bane" Suna tsaye suna shawara sukaji anyi nocking, Kowacce sai da ƴan hajinta suka kaɗa, Fateemah dake tsaye a jikin ƙofa ta matsa da sauri, Diyana tace "kamar da wannan nocking ɗin ba irin na Momy bane" Fateemah tace "wa kike tunani?" Diyana tace "na tabbatar da Yah Jawad ya tafi gurin aiki, kai wannan bugun ƙofar na yah Muzaffar me saboda wlhi komai nasa daban yake" Ko wacce tayi tsuru-tsuru da idanu, suna gudun aikata laifi saboda shi baya raina duk ƙanƙantar laifi sai ya hukunta mutum dashi, Fateemah ta murza key ƙofar ta buɗe, tsaye yake a bakin ƙofar idanunsa na kan wayarsa da yake daddanawa, sarai yaji buɗe ƙofar tasu, bai kalli gurin ba kuma bai ce musu komai ba, bakin Fateemah na rawa tace "mun..mun..buɗe...gamu.." Har yanzu bai kulata ba, dan tayi tunanin bai jita bane, zata sake magana Diyana ta taɓata tayi shiru, ɗago fararen idanunsa yayi kana yace "kuje kitchen ku yimin farfesun naman rago kuma bana son ƙazanta, kafin ku taɓa kayan miya ko wacce ta wanke hannu, idan kun gama a kirani" ya faɗa yana barin gurin. Wani irin takaicin baƙinciki suka ji dukkansu, fuskokinsu babu walwala suka amsa da cewa "toh" dole kowacce ta cire kayan ta, suka saka riga da wando t-shirt da jeans da hula a kansu, kitchen suka wuce, shi kansa naman yayi ƙanƙara a cikin frizer, suka fito dashi suka wanke, Diyana ta ɗauko turmi ta daka ɗanyar citta da su tattasai, ta ɗauko tumaturin leda, nan fa suka shiga aiki gadan-gadan wai duk dan suyi sauri su gama su tafi tunda dai ya fice, Fateemah tace "mun manta mu tambayesa manja ko mangyaɗa?" Diyana tace "Mu saka manja kawai, saboda Momy yawanci na manja takeyi" Fateemah tace "hmm Wllhi ina tsoron hukuncin yah Muzaffar inda kasan yayi rayuwar cikin sojoji, amma dai bari inje parlo in ɗauki waya in kirashi in tambayeshi" Fita tayi zuwa parlor ta ɗauki wayar tafi da gidanka ta kirashi, baya wasa da ganin kiran gidansu, dan haka ya ɗaga da sauri, Fateemah tace "yah Muzaffar manja za'a saka ko mangyaɗa?" "Mangyaɗa" Ya faɗa yana katse kiran, Fateemah ta dawo ta gayawa Diyana, a tare suka sauke ajiyar zuciya suna cewa Allah ya taimake su, sun mugun gajiya kafin su kammala, Diyana tace "yau kashinmu ya bushe a gurin classmate ɗinmu" Fateemah tace "ba wata matsala ai mun kammala kawai ki juye masa sai a kirashi a waya, ki fito mana da kayan da zamu saka da bags sai mu wuce, shigowa yayi ya samu Siyan ta ajiye Warmer ɗin a saman table na parlor, ya kai hannu ya buɗe "good" ya faɗa yana duba agogon dake ɗaure a tsintsiyar hannunsa, Please ku dafa jollof ɗin shinkafa yanzu abokaina sun kusa ƙarasowa, sannan ayi musu juice, ayi abincin har dare tunda yamma tayi, Hajiya ma ta kusa dawowa, Suka wuce kitchen, Fateemah ta fashe da kuka marar sauti, haka ma Diyana kuka ta farayi...! Ayi haƙuri da typing errors Mom Islam 08141799224 ********************** ⬇ ************************** ********** Ai Hausa Novels **************** *************************⬆ ********************** DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog. Visit > https://www.aihausanovels.com.ng Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post. Email > aihausabooks@gmail.com ******* FOLLOW US ****** Facebook: Ai Hausa Novels Twitter: Ai Hausa Novels Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels WhatsApp Number: 09017242889 Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu. ********************** ⬇ ************************** *************** Ai Hausa Novels **************** ********************** ⬆ ************************** [12/5, 4:11 PM] Mom Islam: 💋💋💋 *SHA'AWA DA JARABA* (Love and Romantic story) 💋💋💋 Mom Islam Page 9-10 Duk saurin su gurin ganin sun kammala girkin da wuri hakan bai yiwu ba, lokacin da suka kammala ana kiran sallahar magriba harda juice ɗin, kowacce idanunta yayi jajir tsabar kuka, suka fito da abincin a warmers biyu manya, Dinning area suka kai suka ajiye kana suka wuce ɗakinsu, kowacce zuciyarta na ƙuna, alwalah sukayi kana suka kabbara sallah a tare, bayan sun idar, Diyana tace "Sis Teema wlhi Yah Muzaffar azzalumi ne baya ƙaunar yaga mutum ya huta.." Fateemah tace "nifa hatta muryarsa naji sai zufa ya tsatsafo min saboda tsananin tsoronsa da nake ji, suna cikin gulamrsa ya kirasu cikin ɗaga murya yana zaune a parlor shi da abokansa biyu, dawowarshi kenan daga ɗauko Momy daga gidan biki, suka kirashi wai sun iso ya fita ya tarosu, Kowacce tana sanye da hijabi suka fito, suka durƙusa a gabansa, "kun kammala komai?" "Eh" suka ce, Yace "ku ɗauko ku kaimin ɗakina" Cikin bin umarninsa suka wuce kitchen suka ɗauko kyakkyawar warmer ɗin sai sheƙi take da spoon da Plate da Glass jug da kofunansa, kasancewar lemun abarba da kankana sukayi, kai tsaye ɗakinsa suka kai kana suka fito suka ce masa sun kai, yace "good" tare da miƙewa, suma abokan nasu suka miƙe kowanne idanunsa na kan Fateemah da Diyana, Bayan shigarsu ɗakin ya haye lallausan Royal bed ɗinsa tare da ɗaukar system ɗinsa, "ku ci abinci ku ƙoshi.." Doctor Muzaffar ya faɗa yana saka gilashi a idanunsa, "Ikon Allah Muzaffar gaskiya kazo ka zuba mana.." Cikin isa yace "duk shegen da bazai ci ba ya barshi inhar nine zan zuba muku abinci" Dole dai ɗaya ya ɗauki ragamar zuba abincin suka fara ci suna hira, shiko hankalinsa sam baya gurinsu, Ɗayan mai suna Abubakar yace "Muzaffar Please ƴan matan da na gani ƙannenka ne..?" "Yea mai ya faru?" Muzaffar ya amsa masa a taƙaice, "Ina ciki ne idan babu wanda ya rigani.." Doctor Muzaffar yace "aiko ba zaka samu ba saboda dukkansu ba yanzu zasuyi aure ba karatu sukeyi." Khalil yayi dariya, kafin yace "idan ban da abinka Muzaffar ai cewa kana son budurwa ba shine zai hana ta yin karatu ba" "Okay abinda ya kawoku kenan?, to ku tafi mun gode nace basa tsayuwa da samari ko ana dole?" Abubakar dai bai sake magana ba, sai Khalil da yace "Allah ya huci zuciyarka" Ba suci abincin da yawa ba, suka fara shirin tafiya, Muzaffar ya sauko daga bed, ya rakasu har compound inda motarsu take, ido biyu sukayi da Diyana da Fateemah sun fito daga garden kowacce hannunta riƙe da abin fifita, Abubakar da Khalil suka zuba musu idanu, idanun Muzaffar ne ya sauka a kansu ya kalli su Abubakar sannan ya kalli Fateemah da Diyana da suke tafiya a hankali basu ma san Muzaffar ɗin na kallonsu ba, cikin daka tsawa yace "daga ina kuke" ba ƙaramin gigicewa sukayi ba, suka ƙara da gudu basu bashi amsa ba, Abubakar da Khalil suka shiga mota sukayi masa sallama, dan ko bari su gaisa da momy da ta shiga Sallah beyi ba, ya ɗaga musu hannu motarsu tabar gidan, Cikin ɗaga murya yake ƙwala musu kira tun daga ƙofar shigowa parlor, basu fito ba suna bedroom ɗin Momy sunata haɗata da Allah akan ta bawa yah Muzaffar haƙuri bazasu sake fita ba, Momy tace "kunsan halinsa mai yasa ba zaku dinga kiyaye duk abinda zai zame muku matsala a tsakaninku dashi ba" Suka ce "bazasu sake ba" Momy ta fito parlor ta sameshi yana zaune a saman Sofa mai zaman mutum ɗaya, ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya fuskarnan tasa babu wani annuri, Momy ta zauna kafin tace "Doctor Dan Allah ka rage zafin zuciya yara nan ba wani guri suka je ba, garden suka je dan Allah kayi haƙuri irin haka sai su dinga tsoronka.." Gyaɗa kai kawai yayi ba tare da ya cewa momy komai ba, ya tashi ya fita, ta sani sarai haushi yaji, kuma gaskiya ta faɗa masa, cikin ɗaga murya Momy tace "Diyana Fateemah kuna ina?" Suka fito da sauri suna leƙo ko Yah Muzaffar ɗin ya fita, ganin baya nan yasa su fitowa da gudu suka zo parlon suka zauna a saman Sofa suna kallon Momy kowacce tayi tsuru-tsuru da idanu, kuma ankare suke dan suna ganinsa rugawa zasuyi. Momy tace "wlhi ku kuka da kanku ransa ya ɓaci, sakamakon faɗan nayi masa" Shiru sukayi basu ce komai ba, Momy tace "ashe kunyi girki" Nan suke bata labarin birthday ɗin da aikinsa ya hana su zuwa dole sai haƙura sukayi, Momy tayi murmishi kana tace "sai kunyi haƙuri, ya kamata tunda kuka san abinda baya so sai ku kiyaye" Momy ta tashi zuwa yin sallar isha'i, suma suka wuce bedroom ɗinsu, sun rigata fitowa dan haka sukai saurin zuwa kitchen suka kwaso plate da spoon da sauran abubuwan buƙata gudun kar ya fake dasu yayi musu hukuncin da zai huce a kansu, Momy ce ta fito daga bedroom ta nufi dinning area, ta ƙwalawa su Fateemah kira, amsawa sukayi kana suka ɗan leƙo suga ko Yah Muzaffar ya dawo, ganinsa sukayi yana zaune a saman kujerar Dinning table ɗin yana daddana waya, suka koma saɗaf-saɗaf suka kullo ƙofa, Tunda momy taga basu zo ba, ta ƙyalesu saboda tasan kwanan zancen. Jawad yace "momy lafiya kuwa me yaranaki sukayi?" Momy tayi murmishi kafin tace "hmm basa jin magana ne rabu dasu kawai" Jawad na gama cin abinci ya fice shiko yah Muzaffar har yanzu ko loma ɗaya bai kai bakinsa ba, sannan gefe kuma farfesun da yasa su Diyana sukayi masa ne, koda Momy ta gama cin abincin, ta dubesa kafin tace "Doctor abincin zai yi sanyi ko a rufe maka ne?" "No momy ina wani abu ne yanzu zan ci" Momy taja kujera baya tace "ni zan shiga ciki gobe dai Dadynku yana hanya" Yah Muzaffar yace "Masha Allah Ubangiji ya dawo dashi lafiya" Momy tace "Amin ya rabbi" ta shige ciki. Yana zaune a gurin bai ci abincin ba har ƙarfe 9:30pm idanunsa na kallon screen ɗin waya, sai yanzu ya ɗauki spoon ya kawar da abincin sannan ya ɗauko warmer na farfesun kana ya zuba, ya fara ci a hankali, Acan ɗakinsu Fateemah yunwa ta addabesu, dama tsabar zumuɗin zuwa birthday yasa basu ci abincin rana ba, yanzu kam ko wacce ta fara raina kanta, gashi sun leƙo parlor sun hangoshi yana nan a zaune yanzu nema ya fara cin abincin, Diyana tace "Abu mafi sauƙi ko tea suje kitchen su haɗa" Fateemah tace "kina ganin bazai ganmu ba, sannan tea dame zamu haɗa?" Suka yanke shawarar zuwa kitchen su dafa indomie ko hungry man guda ɗaya ce, sun fito keman sukayi ido biyu da Yah Muzaffar yana shirin fita ya dawo da baya..! Mom Islam [12/5, 4:11 PM] Mom Islam: 💋💋💋 SHA'AWA DA JARABA (Love and Romantic story) 💋💋💋 Mom Islam Page 11-12 Kafin ya furta wata kalma suka ruga da gudu bedroom ɗinsu suka yiwa ƙofar key, ƙwafa yayi ya fice. Sai dare yayi sosai, sannan suka leƙo suka tabbatar da baya nan, kana suka shige kitchen suka yi girkinsu, bai ƙarasa nuna ba suka sauke suka wuce bedroom, Kowacce na mayar da numfashi, san sun san idan har ya damƙesu tabbas sai sun sha baƙar wahala. Washe gari, tun bayan da sukayi sallahar Asbha suka fito aka fara gyare-gyaren gida, kasancewar dady zasu dawo yau, sun gyara ko ina tsaf sai ƙamshi ke tashi, daga nan suka wuce part ɗin Hajiya Mariya, suna kiranta da Umma, da sallama suka shiga, suka samu tana zaune ita da autanta Abdul yana wasa a saman carpet, zama sukayi kana suka ce "Umma munzo gyara miki gidane, tunda yau Abba yana hanya" Cikin fara'a da sakin fuska tace "aiko ina maraba daku wlhi, saboda dama aiyuka sun yimin yawa" Da bedroom ɗinta suka fara, kana suka wuce kitchen ɗinta suka gyara tsaf sannan suka wuce dinning table suka goge, kana suka saka turaren wuta mai ƙamshi, sukayi mata sallama saboda su ɗin ba ma'abota son yin girki bane bare suce ta kawo suyi mata, Part ɗinsu suka wuce, basu tsaya a parlor ba suka wuce bedroom, Diyana ce ta fara shiga wanka, bayan ta fito Fateemah ta shiga, Fateemah na fitowa ta zauna a gefen bed tana goge gashin kanta tace "Diyana wane irin kaya ya kamata mu saka?" Diyana tace "abayar da Abba ya siya ma lokacin da sukaje Egypt da Daddy" Diyana ta Ciro musu abayar, kala ɗaya ce komai iri ɗaya Black color ce sannan tasha adon duwatsu golden da ja, mayafan abayar sunada ɗan girma, bayan sun gama shafa mai sukai makeup wanda ya sake fito da ainihin kyawunsu, gasu dama farare tass, Kowacce tasa tata, sukai rolling Vail ɗin sosai sukai kyau, ga wani uban sarƙa da ɗankune da suka saka da zobe da warwaro, Masha Allah, parlor suka fito lokacin 9:am Momy ta gama breakfast takai dinning ta ajiye, suma suka wuce dinning ɗin suna yi mata sannu da aiki, suna zaune ya Muzaffar ya shigo, yana sanye da dakakkiyar farar shadda sai sheƙi take, ya ɗora hula a saman kansa, hular ta sake fito da ainihin kyawunsa, hannunsa sanye yake da tsadajjen agogo ga wasu kyawawan zobuna a yatsuntsa na tsakiya, Masha Allah yah Muzaffar yayi kyau sosai, "Momy Barka da safiya" Ya faɗa yana wucewa dinning table ya zauna, Momy tace "Barka ya aiki" "Lpy" ya amsa a taƙaice. Diyana ta kalli Fateemah, suka gwalo idanu yanzu dai babu halin guduwa dan haka ko wacce ta saita tunaninta, ɗaya bayan ɗaya suka gaishe sa, bai amsa ba sai can momy ta zuba masa faten dankalin turawa da yaji hanta da kifi, bayan ya zare spoon a bakinsa yace "lafiya kun gama gudun?" Suka wani zazzaro idanu, cikin haɗa baki sukace "dan Allah kayi haƙuri bazamu sake ba" Bashi da isasshen lokaci, dan haka bai wani bi ta kansu ba, sakamakon kiran gaggawa da akai masa, a gurguje yai breakfast ɗin ya miƙe yana cewa "momy sai ya dawo" Fatan nasara gami da Ubangiji ya tsareshi tayi masa ya fice, Diyana ta gyara zama tana cewa "kaii Masha Allah gidan har yayi ni'ima" Momy ta ware idanu tana kallonsu, kafin tace "bazaku tabbatar da gata ake yi muku ba sai zuwa nan gaba" Fateemah ta turo baki kafin tace "wlhi ina tausayawa wacce zata auri yah Muzaffar shifa kowa bai ƙyale ba har abokansa inda kasan wani sarki ko yarima" Momy tace "ya isa haka, da ace yana nan ƙwaƙwaran tari babu mai yi, da yake kunga baya nan shine bari kuyi gulamrsa ko?" Sukai shiru suna dariya, Diyana ta kwaɓe fuska kana tace "Momy dan Allah ki bari muje gidan Granny wlhi mun kwana biyu bamu jeba, bazamu daɗe ba muna gaisheta zamu dawo saboda muga dawowarsu Abba da dady" Momy tace "Allah ya kiyaye hanya, idan ma kun daɗe wlhi babu ruwana, dama cewa take wai nice nake hanaku zuwa gurinta, amma ku gama cin abincin" Godiya sukayi mata kana suka fice kowacce ta ɗauki hand bag ɗinta, suka dawo parlo, momyn bata parlor suka wuce bedroom ɗinta, da sallama suka shiga, momy ta kallesu gami da yin murmishi tace "ƴan matana kunyi kyau sosai" Fateemah tace "momy bamu da kuɗi..." Daga faɗar haka ta sunkuyar da kanta ƙasa, momy ta ɗaga ƙasan pillow ta ɗauko kuɗi ta ƙirga 5k ta bata tace su raba, suka yi mata sallama kana suka wuce, bayan tayi musu Allah ya kiyaye, Kai tsaye suka parking space, Diyana ta ƙwalawa driver kira, ya taho da sauri bayan sun gaisa suka ce ya kaisu gidan Granny suka shiga mota, backside, Bayan ya shiga yayiwa motar key suka bar gidan, tunanin abinda zasu siya mata suka farayi saboda idan sukaje hannunsu babu komai sun san sauran, Sunyi nisa sosai sukaga mai kifi a bakin hanya irin wanda suke sawa a ciki glass, sukace driver ya tsaya, Fateemah ta fita ta siyi na 3k ta dawo da kifin suka wuce. Cikin ikon Allah suka iso gidan Granny, driver yai horn a ƙofar gidan mai gadi ya buɗe masa get ya shiga, bayan yayi parking suka fito, ciki suka wuce suna tafe suna hira suna dariya. Babban gida ne, sai dai bai kai girman nasu ba, anyi masa shuke-shuke irin na turawa mai ban sha'awa irin na gidansu Diyana, Ƙofar parlor a buɗe take Kai tsaye suka shige bakinsu ɗauke da sallama, zama sukayi a saman lallausar Sofa tare da zubawa TV idanu, Cikin ɗaga murya Diyana tace "Granny ina kika shiga.." Ta fito da sauri tana sanye da doguwar rigar Atamfa ta mugun kere tsayinta sai tattare rigar takeyi, suna ganinta suka kwashe da dariya, saboda har ga Allah wannan shiga ta Granny dole ta bawa duk wani mai kallonta dariya, "Au ashema iskanci kuka zo yimin to ku tashi ku koma bana buƙatar ziyarar" Diyana ta kamo hannun Fateemah kana tace "ki ajiye kifin a mota nima ga ninan" Ba shiri Granny taje ta tare bakin ƙofa tare da cewa "babu inda zaku ai anan zaku zauna, kafin nan dai kuje kitchen ku ƙarasa yimin dambun shinkafa" Kowacce ta zaro idanu, Fateemah tace "meye kuma dambun shinkafa..?" Granny tace "mamanku ta fini sanin ko meye mtswww" ta wuce kitchen taci gaba da aikinta har sai da ta kammala sai zuba ƙamshi yakeyi, ta zubo musu a plate suka wani yamutsa mata fuska, ajiye tayi tare da fizgar ledar hannun Fateemah ta koma saman kujera ta zauna, a plate ta juye kifin ta fara gyarashi, Diyana tace "Granny kinsan da cewar Bama son ƙarni ko?" Mom Islam  [12/5, 4:11 PM] Mom Islam: 💋💋💋 *SHA'AWA DA JARABA* (Love and Romantic story) 💋💋💋 Mom Islam Page 13-14 Granny tace "shine kukai guzurinsa?" "Diyana tashi mu koma gida, kar yah Muzaffar ya dawo bai samemu a gida ba" Granny tace "au har yanzu yana nan da zafin zuciyarsa?" Diyana ta miƙe tana gyara zaman mayafinta tace "sai ma abinda ya daɗu, tunda dai babu abinda zaki bamu mukam mun tafi" Granny tace "na baku abinci iyayi ya hanaku ci, ku gaishe da iyayenku, ɗazu ma babanku suka kirani wai suna Airport" Diyana da Fateemah suka fita da sauri, Granny tabi bayansu har compound tana ƙwala musu kira, tuni sun shige mota, driver yayiwa motar key suka bar gidan. Hospital Yau aikin alhmdulilah, tiyatar da yayi bai kai na jiya ma, saurayin da akai masa jiya, koda Doctor Muzaffar ɗin ya shiga dubashi ya samu lafiya, sannan har magana yana iya yi, saɓanin da ko buɗe idanu bayayi, mahaifiyarsa nayin ido biyu da doctor Muzaffar ta ƙaraso da sauri, ta riƙe hannunsa muryarta a raunace cikin kuka tace "Haƙiƙa kai ɗin mutumin kirki ne, ina roƙon Ubangiji ya albarkaci rayuwarka da ahalinku gabaki ɗaya" Tabbas yaji daɗin adu'ar Tata, sai dai yanzu lokacin tashinsa yayi ba zai iya tsayawa jin maganarta ba, office ya wuce, ya fara shirin tashi lokacin ƙarfe biyu na rana bayan yayi sallahar azhar, wayarsa ya ɗauka ya danna number Mesh, cikin sauri ta ɗaga cikin zazzaƙar muryarta tace "my hero.." Bana son inzo hotel ban sameki ba, wlhi penis ɗina na buƙatar cin gindi, idan har banci ba bazan iya yin komai ba" Ya faɗa yana ajiye wayar, Yau bata tafi school ɗin ba, sakamakon fakewa da ciwon kai da tayi, tana kwance a bedroom ɗinta ta fito parlor, Ammi da Abbey ta samu a parlor, cikin ladabi ta durƙusa kana tace "yanzu anty Zubaida ta kirani wai zataje hospital inje in kular mata da gida" Abbey yace "idan kinje ki gaisheta, amma ciwon kan naki yayi sauƙi ko?" Ta amsa da "eh Abbey" Ammi tace "Mesh zaki iya zuwa?" Ta gyaɗa kai, kana ta miƙe ta nufi bedroom ɗinta, English wear wanda Doctor Muzaffar ta ɗauko wasu fitinannu masu masifar kyau, kana ta danna su cikin hand bag ɗinta mai ɗan girma, sannan ta sake gyara fuskarta, kana ta fito tana gyara zaman dogon hijab ɗin da ta saka, sallama tayi musu, Abbey ya Ciro 1k ya bata, tayi masa godiya ta fita, Gidan nasu madai-daci ne, yanada ƙofa irin ta ƙarfe, sunada rufin asiri dai-dai gwargwado sai dai Abbey bashi da mota, kuma sun kasance Shuwa Arab ne, Ammi fara ce tass ga gashi har gadon baya, hakama Abbey shima fari ne, sai dai Ammi ta fishi haske. Yaransu biyu Anty Zubaida itace babba, wacce a halin yanzu take zaune a gidan mijinta harda juna biyu, mijin nata yanada Hali dan harda motoci yake dasu sunkai uku, bugu da ƙari gidan da take ciki ma kyakkyawa ne sosai, Mijin anty Zubaida ne ya roƙi su Abbey alfarma akan Resh ta dinga zuwa tana taimakawa anty Zubaida saboda laulayin da takeyi yana wahalar da ita sosai. Tana fita ƙofar gidansu ta samu mai mashin, ta gaya hotel ɗin da zai kaita, bayan sun iso ya ajiyeta a nesa da get ɗin shiga cikin hotel ɗin, ta bashi kuɗinsa taci gaba da tafiya har zuwa reception ɗin, gaisawa sukayi da ma'aikatan ta karɓi key ta wuce ɗakin da Yah Muzaffar ya kama, da shigarta ta zube a bed, kana ta sauke ajiyar zuciya, da sauri ta miƙe tsaye saboda tunowa da tayi, Yah Muzaffar yana hanyarsa ta zuwa hotel ɗin sannan taji gargaɗinsa na jiya, Cikin sauri ta shiga toilet ta haɗa ruwan wanka, kana tayi wankan saboda duk yana cikin list ɗin da yayi mata kafin ya ƙaraso, bayan ta fito daga wanka tana ɗaure da towel ta zauna a gaban mirror, lotion ɗin da ya siya mata wanda yake ajiye a room ɗin ta ɗauka, ta fara mulke jikinta dashi, ga wani masifaffen ƙamshi dake tashi, Door bell aka danna daga can waje, ta tashi ta buɗe tare da tsayawa, Yah Muzaffar ne ya shigo fuskarnan kamar kullum cikin izza, taku yake yi kai kace wani jarumin cikin Film, har ya ƙaraso inda take tsaye, takawa tayi ta rungume shi, wani ƙamshi mai sanyi yana fita daga jikinsa, wata farar leda ce a hannunsa, ya ajiye a saman mirror yana dubanta da sexy eyes ɗinsa, "zo nan" Ya faɗa yana kunce haɗaɗɗen agogon dake ɗaure a tsintsiyar hannunsa, tare da cire hula, ƙarasowa tayi inda yake tsaye a tsakar ɗakin, hannunta ya kamo ya ɗora a saman penis ɗinsa, kana ya sanya ɗayan hannun ya zame towel ɗin dake ɗaure a ƙirjinta, sexy eyes ɗinsa ya zubawa nonuwanta, kana ya saukar da kansa ƙasa yana kallon gabanta, ɗan sake matsawa yayi da ita ya riƙe kafaɗarta, murya a kasalance yace "ciremin..." Kafin ya karasa maganar tasa tai saurin kunce mazugin wandonsa ta zame shi ƙasa, ya rage saura pants ɗin da yake jikinsa, penis ɗinsa ta wani kumbura a cikin pants ɗin sai wani ɗan motsawa takeyi kaɗan kaɗan, da sauri ta zame pants ɗin tana wani lumshe idanunta, ta durƙusa da guwaiwoyinta ƙasa ta buɗe bakinta ta kama penis ɗin da bakinta ta fara tsotsa kamar irin jaririai suna shan nonon uwarsu, sake gyara tsayuwa yayi yana daga tsaye, ya fara haɗa zufa sakamakon wani irin jarababbiyar Sha'awar dake taso masa, ya ɗagota suna fuskantar juna, ƙafafunta ya ware, kana ya fara goga mata Penis ɗin nasa a tsakiyar HQ ɗinta, cewa yake buɗe min gindin ashhhh ahhhh gyara Resh, ya ɗagata kamar baby ya ajiye a saman bed, ledar daya shigo da ita ya buɗe, magani ya ɗauko kana ya ɓallo mata guda biyu ya buɗe fridge ɗin dake gefensa ta ɗauko bottle water ya bata ta watsa maganin kana ta kora da ruwa, itamafa ta fara shiga yanayi, sakamakon goga mata Penis ɗinsa da ya dinga yi, ta kwanta idanunta na kallon sama ta wangale masa ƙafafu, idanu ya zubawa gurin yana lashe lips, in sexy voice yace "gindi mai ruwa akwai daɗin caccaka" yai mata rumfa yana danna penis ɗinsa ya fara cinta yana shafo ɗuwaiwakanta da suke sama suna ƙasa, wani irin ɗannawa da cirewa yakeyi, saboda yah Muzaffar ya ƙware gurin sex style kuwa kala kala, tun Resh bata iya ba shi ya koyar da ita, a hakan ma ji yake bata bashi gindi yaci iya son ransa sakamakon shiɗin ɗan ayi rayuwar sex ne, saboda ya kasance mabuƙaci sosai da sosai, idan sha'awa ta taso masa idan har ba ya kwanta da mace ba tabbas abun babu sauƙi, wai a hakan ma ya rage ƙarfin sha'awa, saboda kasancewarsa likita yana bin wasu hanyoyi dan ganin ya saita kansa amma dai toooo...! Mom Islam [12/5, 4:11 PM] Mom Islam: 💋💋💋 *SHA'AWA DA JARABA* (Love and Romantic story) 💋💋💋 Mom Islam Page 15-16 Da sauri ya janye jikinsa tare da sauka daga bed ɗin, cikin sauri ya shiga toilet ya tsarkake jikinsa, kana ya sanya towel ya goge jikinsa sannan ya fito yasa kaya cikin sauri, "idan kin gama ki kulle Dady ya sauka a jirgi tun ɗazu.." Yah Muzaffar ya faɗa yana ficewa bayan ya ɗauki key car ɗinsa, kai tsaye motarsa ya shiga, yayi mata key, driving yake yana saurarar karatun Alkur'ani mai girma, idanunsa na kallon titi, yayinda zuciyarsa da hankalinsa suka koma gida, shi yama mance da maganar dawowarsu Dady, Cikin ikon Allah ya iso anguwar tasu, a bakin get ya danna horn mai gadi ya buɗe masa sannan ya shigar da motar ciki, jerin motocin da ya gani ne ya tabbatar masa da cewar su Dady da Abba sun iso, ƙoƙarin saita nutsuwarsa ya fara yi, kana yaci gaba da takunsa cikin izza da isa, sallama yayi daga bakin ƙofar parlon, mutanen dake zazzaune a parlor suka amsa, Dady da Momy da Diyana da Fateemah, Momy da Dady suna zaune a lallausar Sofa mai zaman mutum biyu, sai Diyana da Fateemah da suke ƙasa saman carpet a zaune, kowacce idan kaga fuskarta tana ɗauke da farinciki sakamakon dawowar Dady, Yah Muzaffar ne ya ƙaraso cikin girmamawa yace "Sannu Dady.." Dady yai murmishi yana dubansa yace "sannu babban mutum kuma doctor" Yah Muzaffar yai murmishi tare da gaishe da Dady yayi masa ya gajiyar tafiya, kana ya gaishe da Momy, Diyana da Fateemah suka gaishesa, har yanzu izzar tana nan, ya amsa kamar wani Basarake, Shiru ne ya ratsa parlon Momy ta katse shirun da cewa "A kawo maka abincinka nan ne, tun ɗazu muka ci namu da Dady" "A'a Momy, zanje part ɗin Abba inyi masa sannu da zuwa" Dady yaji daɗin haɗin kan ƴaƴan nasu yace "aikam ya kamata" Yah Muzaffar ya miƙe ya fice, kai tsaye part ɗin Abba ya tafi, sai da yayi sallama daga bakin ƙofa aka bashi izinin shiga kana ya ƙarisa ciki, Abba da Ummi suna zaune suma a saman lallausar Sofa, Yah Muzaffar ya fara gaishe da Abba, kana ya gaishe da Ummi, dukkansu suka amsa cikin fara'a da sakin fuska, Ummi tace "ikon Allah Doctor kaidai ba'a ganinka idan ba part ɗinku aka shiga ba?" Ɗan murmishi yah Muzaffar yayi kana ya miƙe zai tafi, Abba yace "muje dinning muci abinci ni banci nawa ba" Yah Muzaffar yace "Abba ga nawa can yana jiran shigowata kenan" Abba yace "aiko dole kazo muje mu ci Abinci" Baya iya jayayya da iyayensa, Abba ya miƙe tare da ƙarasowa inda yake ya riƙe hannunsa suka wuce dinning, Ummi ta bisu da murmishi, itakam har ga Allah rayuwar family ɗinsu yana birgeta kowa nason ɗan uwansa, Cikin so da ƙauna suke yin breakfast ɗin, har suka kammala, yah Muzaffar ya miƙe yana cewa "Abba zan wuce sai Anjima" Abba ya dafa kafaɗarsa cikin tausasa murya yace "Allah yayi maka albarka.." Yah Muzaffar ya amsa da cewa "Amin ya rabbi Abba Nagode" Kai tsaye part ɗin Dady ya dawo, ya wuce bedroom ɗinsa, har zai kwanta yaji ana kiran sallahar la'asar, yai alwalah a toilet ya fito ya wuce masallaci, bayan an idar da Sallah ya dawo bedroom ɗinsa ya kwanta, tare da ɗaukar system ɗinsa, yai ruf da ciki yana ci gaba da sarrafa system ɗin cikin hikima da ƙwarewa, Wayarsa ce ta fara ringing, kafin ya ɗaga sai da kiran ya katse wani ya sake shigowa, ya ɗaga tare da cewa "Doctor Ashraf.." kafin Yah Muzaffar yai wata magana doctor Ashraf yace "Doctor Muzaffar na duba office ɗinka baka nan..?" "Na dawo gida Abba ne ya dawo daga US, kuma na kammala aiyuka na" Doctor Ashraf yace "wata yarinya ce tazo nemanka wai mahaifiyarta ce ta aikota" Yah Muzaffar yace "manta da ita koma wacece.." Ya ajiye waya kana yaci gaba da aikinsa. Zaune suke a saman royal bed ɗinsu, kowacce da abinda take saƙawa, Fateemah tace "anya ba zamu koma gidan Granny da zama ba kuwa?" Diyana ta zaro idanu waje kafin tace "wlhi Dady da Abba bazasu yarda ba, Hmm an gaya miki yah Muzaffar zai amince ne?" Fateemah tace "gaskiya tsananinsa yayi yawa, idan da shine yah Jawad wlhi da mun huta" Nan dai sukai ta tufka da warwara suna sharawar komawa gidan Granny sai dai suna ganin abun da kamar wuya wai gurguwa da auren nesa, Cikin Nutsuwa Resh ta shiga wanka ta fito, kana ta mayar da kayan da ta cire ɗazu sannan ta saka zumbulelen hijabinta ta fito bayan ta ɗauki bag ɗinta, daga nan gidan anty Zubaida ta wuce, mai mashin ya sauketa a bakin get, tayi nocking mai gadi ya buɗe mata ta gaishesa kana ta shige ciki, a parlor ta tarar da anty Zubaida tana zaune hannunta na riƙe da cikinta sai cije lips takeyi, Resh ta ƙarasa da sauri ta riƙeta cikin raunatacciyar murya tace "anty Zubaida lafiya, meke faruwa cikinne?" Ta gyaɗa mata kai tana ci gaba da juyi, Resh ta ɗauki wayar anty Zubaida ta shiga WhatsApp ko zata samesa online, cikin sa'a ta samu yana online tayi masa voice da cewa "anty Zubaida babu lafiya" Shima voice ɗin ya fara yi mata, cikin kiɗimewa yace "Subhanallah kin tafi hospital ne?" Resh tace "yanzu na shigo wlhi na sameta a cikin wanan halin" Yace "su wuce hospital sannan zai yi magana da Ammi da Abbey akan Resh ɗin ta dawo nan gidan da zama har zuwa lokacin da Anty Zubaida zata samu lafiya" Ita kanta Resh ɗin taji daɗin maganar da yayi, sai dai bata nunar masa ba ta katse kiran, taimakawa anty Zubaida tayi suka fito compound ta fara ƙwalawa driver kira, ya taho da sauri, Resh tace "ka buɗe mana mota hospital zamu tafi" Da gudu driver yaje ya buɗe mota, ta riƙe anty Zubaida ta shiga sannan itama ta shiga driver yayiwa motar key suka wuce. Suna isa hospital, bayan Resh tayi musu bayanin da anty Zubaida tayi mata aka turasu scanning, daga nan suka fito jiran sakamako, bayan sakamakon ya fito aka haɗa mata magunguna suka dawo gida, anty Zubaida ta wuce bedroom ɗinta resh CE kawai a parlor tana kallo bayan ta kammala aiyukanta, ta kunna datar wayarta ta hau online, first abinda ta fara dubawa shine group ɗinsu na Classic Lady's, saƙonni ta gani rubutu dan haka ta fara bin ko wanne tana mayar da amsa, ƙawayenta na ganinta online kowa ya fara turo Emojis na farinciki, itama ta tura musu, wata daga ciki tace "wai ya labarin makaranta ne, nifa rabona da zuwa tun kafin insan daɗin dake a cikin cin gindi" Resh tayi reply da emoji na zare ido, tayi typing tace "a uzubillahi" kedai bakya jin kunya a rayuwarki...? Wai da kunji Resh CE take salati😂 Cigaban nakuɗi ne complete document 1500 account number 3175689751 Zainab Habibu first Bank shaidar biya ta wannan number 08141799224 Mom Islam ********************** ⬇ ************************** ********** Ai Hausa Novels **************** *************************⬆ ********************** DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog. Visit > https://www.aihausanovels.com.ng Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post. Email > aihausabooks@gmail.com ******* FOLLOW US ****** Facebook: Ai Hausa Novels Twitter: Ai Hausa Novels Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels WhatsApp Number: 09017242889 Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu. ********************** ⬇ ************************** *************** Ai Hausa Novels **************** ********************** ⬆ **************************