Abban Sojoji Book 3 (Takun Karshe)

Chapter 84 of 104

tace"Lafiyarta qalou,Yanzu haka nabarta ɗaki tana bacci,"
  "Its okey,ki shafa mun kanta,idan ta tashi ki sanar da ita cewa,ina gaishe da ita,"
"Zanyi yadda kace in sha Allah,"
  "Good"Yana katse kiran,ta fashe da wata irin dariya,saboda tsabar farin ciki hada yin ƙundunbale ta wutsila gefe ɗaya,Kamar anyi mata Albishir da gidan Aljanna,

A 6angaren Sehrish kuwa,Lokacin da ta shiga ɗakin hajiya Azeema a zaune ta sameta gefen gadonta,bubu gown ce ajikinta ta material,ba ƙaramin kyau yayi mata ba,
   "My daughter,Zo ki zauna kusa dani,long time bamu haɗu ba,"
  "Aunty ai jiya saida nazo ɗakinki,Na sameki kina bacci,sai dai na haƙura na koma,"ta ƙarasa maganar tare da samun wuri ta zauna daga gefenta,Suna fuskantar juna,
  "Kinsan jiya mun kwaso gajiya,shiyasa ban samu na kiraki mun yi magana ba,Amma yanzu Alhamdullilah"
  Murmushi sehrish ta saki tare da sunnar da kanta kasa tana kallon yatsun hannunta,
  "Naga canji sosai attare dake,Kinyi haske kin ƙara kyau,ta ko'ina dai masha Allah,har na ƙosa naji labari me daɗi daga gare ki,"
  Kunyace ta rufe sehrish da sauri ta sanya tafin hannunta asaman fuskarta ta rufe,"
  dariya hajiya azeema tayi"kinfa san tsakanina dake babu kunya,Ba nace maki ki ɗauke ni tamkar ƙawarki ba"?tayi maganar tana kallonta fuskarta
  Daƙyar sehrish ta iya cewa"Eh,"
  "Yawwa,to cire hannunki yanzu,inaso ki faɗamun wani cigaba aka samu"?
  Daƙyar ta daure ta cije cike da jin kunya ta soma bayyana mata,duk wani abu dake a tsakaninta da SGR,
  Dariya sosai hajiya azeema tayi,bayan ta tsagaita da yin dariyar tace"Wonderful!My daughter u did a good job,you're so special tunda gashi kin fara Canza mana Sgr,Naji daɗin jin hakan sosai,"ajiyar zuciya ta ɗan sauke kafin ta cigaba da cewa"Yanzu ya ake ciki game da tafiyarshi U.S?Yace zai tafi dake ko kuwa baiyi maki magana akan hakan ba"?
   "Bani da masaniya akan wannan,bansani ba ko yana so ya tafi dani ko bayaso ya tafi dani,tunda baiyi mun magana akan hakan ba,Amma gaskiya aunty ko yace zai tafi dani ni bazan bishi ba,Saboda ba sona yake yi ba,bai ta6a furta mun kalmar so ba,"jiki asanyaye tayi maganar,
   "Kin faɗi gaskiya,Amma inaso ki sani,Shi so ba dole sai ta kalamin baki ake furta shi ba,kowa da kalar nashi salon Soyayyar,Rafayet Baison so ba,Idan har ya kasance akanki yafara jin shi,zaiyi matuƙar wuya ya iya gane hakan,bazance ki bi shi ba,kuma bazance kada ki bi shi ba,tunda Wuƙa da nama suna a hannun abusufyan,Dole sai idan Sgr Ya soke wannan yarjejeniyar dake a tsakaninku,Ya miƙa wuya,Ya kuma amince zai rayu dake a matsayin matarshi,Uwar ƴa'ƴanshi,Idan ba haka ba,Bana tunanin Abusufyan zai bari ya tafi dake,zai nemi ya sake ki ne,"
  Hankalin Sehrish ya ɗan tashi,don tasan halin Sgr,zai iya sakinta,tunda tasan ba sonta yake yi ba,A tunaninta kenan,. 
  "Yanzu mommy,Shikenan"
Jinjina kai hajiya azeema tayi,ƙwarai kuwa,bani da sauran shawarar da zan baki,Illa kawai mu zuba ido,muji me Abusufyan zaice,"
   Sun jima suna tattaunawa kafin daga bisani,Sehrish ta baro bedroom ɗin,har wani jiri take gani acikin idanuwanta,daƙyar ta lalla6a ta koma ɗakinsu,Lokacin Amrish ta shiga toilet,saman gado ta haye tare da jan bargo ta lullu6e kanta ciki,

Fitowa amrish tayi daga cikin toilet din,tayi ɗaurin gaba da towel,ganin sehrish cikin bargo yasa ta ɗanyi mata gyaran murya tare da cewa"kin dawo kenan"?
  "Eh"ta bata amsa atakaice,
"Okey,"ta ambaci hakan tare da wucewa gaban wardrobe ta buɗe ta dauko kayan da zata sanya,

Lokacin sallar magrib dakyar ta samu tayi sallah,ita kaɗai ta rage a ɗakin,Amrish ta ɗan fita waje,wurinsu Jahad,


Basu tashi dawowa cikin gidan ba,Sai wuraren ƙarfe 8 na dare,Gidan ya cika fam da manya manyan baƙi,ta ko'ina ka waiga Sojoji ne sanye cikin kakinsu,Wasu kuma Suna acikin shigarmu ta hausawa,Abun ya ƙayatar sosai,kowa na farin ciki banda mutun ɗaya SGR,domin kuwa yau ta kasance ranar baƙin ciki awurinshi,Fuskarshi kwata kwata babu annuri tunda suka fita har aka kammala taron,An karramashi shida Omar,Ga wani ƙarin  matsayin da za'a yi masu a U.S yana jiransu,Sauran matasan gidan kowanne da muƙamin da aka bashi,basu samun lokacin hutu ba,sai wuraren ƙarfe 10 lokacin Manyan bakin da suka zo,Duk sun tafi,Gidan ya rage sai mutanan cikinsu,Kowa Ya wuce bedroom ɗinshi domin hutawa,

*SGR*

Tun da ya shiga bedroom ɗinshi sai zarya yake yi,ya kasa samun natsuwa ko uniform ɗin jikinshi bai cire ba,Abbansu kawai yake jira Ya shigo cikin gidan suyi magana dashi,Sai kiran wayarshi yake yi,Amma bai ɗaga ba,atare dashi suka dawo,Amma bai shigo gidan ba,Yana a wurin abokinshi tafeeda a waje,komawa yayi gefen gadon ya zauna,kamar ance ya duba screen ɗin wayarshi,Sai ga text message na abusufyan,ƙin buɗe saƙon yayi don yasan cewa akan maganar sakin Sehrish ne,duk yabi ya tayar mashi da hankalinshi,duk yinin yau baisanya abinci acikinshi ba,Kamar me azumi,saboda tsabar tashin hankali,Zuciyarshi tare da agogo suke bugawa, awanni kaɗan suka rage mashi,shikaɗai yasan yadda yake ji acikin zuciyarshi,Yau da ƙishir ruwanta ya yini,yayi maraicin ganinta,duk a tunaninshi Uncle ne Ya dakatar da ita,

Yana cikin wannan mawuyacin halin,Omar Ya faɗo bedroom ɗin nashi jikinshi sanye da kaki,Yana ta faman ƙwala mashi kira"Rafayet!Rafayet"!
    Daƙyar ya iya amsa mashi"Na'am,"

Ajiyar zuciya ya ɗan sauke kafin yace"Wai meke damunka ne?tunda muka fita na lura dakai,fuskarka a ɗaure tamau,babu annuri,In wani abu ne ka faɗamun mana,May be i ave the solution of it,"
    Har lokacin bai motsa daga zaunan da yake ba,Gefen shi omar ya zauna tare da dafa kafaɗarsa,cikin lallami yake yi mashi magana"Pls my own bro,ka faɗamun mana,wlh duk na damu da halin da kake ciki,"
  Daƙyar ya samu Sgr Ya faɗa mashi abunda ya faru tsakaninshi da Abusufyan Da asuba,"
  Cike da takaici Omar yace"Ya salaam!Rafayet meke damunka ne wai?Wai meyasa komai saika nuna fin ƙarfi akanshi ne!don me zaka ce mashi haka?kana so ka tafi da ƴarshi ba don kana sonta a matsayin matarka ba,Sai don kanaso taci gaba da yi maka aiki kamar wata baiwa!?
  Runtse ido sgr yayi tare da cizon pink lips ɗinsa,
"Its okey Omar,Stop shouting at me,kana cika mun kunne na,"
Rai a6ace Omar ya miƙe tare da acewa "Oh haka ma zakace!Good,wlh baka ji jiki ba,Uncle yayi mun dai dai,"juyawa yayi a fusace har yakai baƙin ƙopar ya kuma juyowa tare da kallonshi,
  "Dole na fada maka gaskiya koda kuwa bakasan jinta,Rafayet ka kamu da Son Yarinyar nan!Kana tsananin sonta am advising u,tunkafin lokaci ya ƙure maka,Kayi hanzarin miƙa wuya,Idan kuma kace zaka sanya girman kai aciki,Wlh u will regret it,"yana kai ƙarshen maganarshi,ya fuce daga cikin ɗakin,bawan allah saboda yadda ya damu da sgr,a ƙopar falonshi ya tsaya sam ya kasa tafiya,tsananin tausayinshi ne ya kamashi,Sam baisan menene so ba,gashi yanzu zai fara shan wahalarshi,

Ya jima a haka kafin ya fito daga part ɗinsa,yana ƙoƙarin saukowa downstairs su kayi kici6us da Abbansu,da alama bene zai hau,shigowarshi kenan ko kakin jikinshi bai cire ba,
    "Yawwa abba,Inason magana dakai,"
  "Meya faru omar?Allah yasa dai Lafiya,Naga missed calls ɗin rafayet yana ta kirana,bansani ba saboda na sanya wayar silent"
  Ruƙo hannunshi Omar yayi,Suka koma upstairs din,a tsaye suka soma magana,
  "Abba,na samu rafayet cikin mawuyacin hali,dama duk yinin yau na lura dashi,ko abinci baici ba,Yanzu naje bedroom ɗinshi na tambayeshi meke damunshi,Shine yake sanar dani cewa Uncle abusufyan Ya nemi ya sakar mashi ƴarsa,"
  Murmushin takaici Abba yayi kafin yace"Wata amsa ya bashi"?
  "Yace shi bazai saketa ba,Ya soke yarjejeniyar auren,Maimakon yabi ta lalama,Sai cewa yayi wai zai tafi da ita U.s don taci gaba da yi mashi aiki,"
  Cike da takaici,Abba ya dafe goshinshi"Ni dama nasani wlh,shiyasa tunfarko nayi ƙoƙarin in karkato hankalinshi don ya soke yarjejeniyar,Amma ya nuna mun cewa baya buƙatarta,Da zarar wata uku sun cika zai sakar mashi ƴarshi,Yanzu gashi lokaci ya cika,Ni ba abunda zan iya yi mashi Omar,nasan na isa da abusufyan amma ban isa na hana shi yin iko da ƴarshi ba,"
"Yanzu abba,Babu wani solution?Ni so nake A soke wannan auren yarjejeniyar,A barshi yayi rayuwa da matarshi,"
  "Kasan Allah,in har rafayet bai miƙa wuya ba,Ni bazan ta6a tursasa ma abusufyan ba,Dole ya sauke jiji da kannan nashi,in har yana son yaci gaba da rayuwa da ita,Shi Yafi ƙarfin yayi biyayya ya samu abunda yakeso,Komai sai yace a dole saiya same shi,Ai bakomai ne ƙarfi da dukiya suke iya siya ma mutun ba,babban abun takaicin ma,Ya maida abusufyan tamkar tsaranshi,ko ba komai ,Shifa uncle dinsa ne,baya respecting dinshi yadda ya dace,"
  jinjina kai omar yayi'Shikenan Abba,Zanyi ƙoƙari wurin ganin na fahimtar dashi,wlh banaso a wahalar mun da ɗan uwana,irin rayuwar da aka saba mashi da itane,Shiyasa ya kasance haka,"
  Suna cikin maganar nan,suka jiyo takun takalmi,Alamar wani na tunkaraso,da sauri suka kai idanuwansu wurin,Bakowa bane face Abusufyan,Jikinshi na sanye da Jallabiya brown colour,ƙarasawa yayi tare da miƙa ma abba hannu suka gaisa,
Fuskarshi asake yace"Sannu da dawowa Yayana nakaina,Yanzun nan Ayaan ke sanar dani cewa ka dawo gida,"
"Eh wlh,ban jima da shigowa ba,Na nufo nan,wurin mutumin naka,"ya ƙarasa maganar da zolaya,
ta6e baki Abusufyan yayi batare da yace komai ba,
"Yanzu omar ke sanar dani abunda Ya faru atsakaninka da Sgr,Gaskiya banji daɗi ba,Rafayet bai kyauta ba,"
Sai lokacin abusufyan ya soma magana"Allah yaya rafayet saiya gane kuskurenshi,A ƙule nake dashi,Wai har ni zai kalli tsabar idona yace wai Ya soke yarjejeniyar aurenshi da ita,Kuma zai tafi da ita u.s,don taci gaba dayi mashi aiki?wato shi yafi ƙarfin yace yana sonta a matsayin matarshi......."daƙyar yakai karshen maganar saboda ranshi yayi mugun 6aci,
"Dan Allah uncle kayi haƙuri,Amma ......"tunkan Omar yakai ƙarshen maganar ya dakatar dashi"kada kace komai Omar,Ka barni da rafayet kawai,Ya raina ni,Har ni zan kai mashi paper don ya rubuta mata sakinta,Yasa hannu ya ɗauki paper ya kekketata akan idona,Baiso xaman lafiya ba Allah,"
Tunda ya soma magana Abba ke kallonshi,Bai ta6a ganin abusufyan ya zuciya ba irin na yau,
Yana kai ƙarshen maganarshi,bai jira wani daga cikinsu Ya ƙara magana ba,Ya wuce part ɗin Sgr,Don yaci alwashin saiya sakar mashi ƴarshi Ayau ɗin nan,da sauri Omar da Abba suka bi bayanshi,

A lokacin sgr ya miƙe yana ta faman yin zarya acikin bedroom ɗinshi,Ba zato ba tsammani Yaji sallamar abusufyan har sai da gabanshi Ya faɗi,Yana shigowa Abba da Omar suka faɗo ɗakin,
"Rafayet!ina takardar dana ce ka rubuta mun"?
Zuba mashi ido Sgr yayi batare dayace komai ba,a hankali ya sauke idanuwanshi daga kan abusufyan ya ɗaura su kan Abbansu,jikinshi ba ƙaramin sanyi yayi ba,ganin yadda Sgr ya koma,kamar wanda yayi zazza6i,
Har lokacin bakinshi bai mutu ba,rai a6ace Ya soma magana,
"I will never use my fingers to write her a divorce paper,sai dai duk abunda zai faru ya faru,"
A hasale Abusufyan ya kalli abba"Kaji abunda yace ko"?
Gaba ɗaya sun tashi hankalin abba,Ga gajiya daya kwaso,
"Dan Allah mubi komai a hankali,Banaso kowa yaji wannan maganar,Zansa ya sake ta,ni dakaina,"
Hankali atashe Sgr ke kallon Abbansu,
"tun farko Auren nan Anyi shine bisa yarjejeniyar zaka sakar mashi ƴarshi,Bayan wata uku cuf,A tsakanin mu ukun nan mu kayi yarjejeniyar nan,Kuma akwai shaida a hannun kowannanmu,don haka baka da wani za6i daya wuce ka sakar mashi ƴarshi kamar yarda ya buƙata,"
Girgiza kai sgr yayi"That's impossible,"Ya ambaci hakan tare da juya masu baya,
"A matsayina na mahaifinka,Ina umartarka,daka rubuta mata takardar sakinta,Kamar yadda mahaifinta ya buƙata,Idan kuma ba haka ba,Zan yanke duk hukuncin dana ga ya dace,"
A firgice ya juyo yana kallonshi,Muryarshi na kerma yace"Abb..ba"
Fuska aɗaure abba yace"banason Jin komai daga gareka"
Wata irin zufa ce ta soma tsatstsafowa ta gefen fuskarshi,hankali tashe yake kallon Omar,Da sauri Omar ya kawar da kanshi gefe,sam baiso hakan Ya faru ba,yaso ace Sgr Ya tausasa kalamanshi,Amma yaƙi fahimtar hakan,
jikinshi har wani tsuma yake yi,gaba ɗaya sunso Sgr Ya miƙa wuya a wannan lokacin amma sai suka ji yace"Its Okey,Zan sake ta,Amma inaso a ƙara mun lokaci zuwa asuba,dakaina zan kawo takardar sakin nata,"
Kallon juna sukayi,Cike da mamakin jin yayi amanna da sakin nata,
Da sauri Omar yace"Pls,kada kuyi saurin yanke hukunci,yakamata muji ta bakin ita yarinyar,"
Girgiza kai abusufyan yayi"babu buƙatar yin hakan,Na bashi nan da asuba,Ya kawo mun takardar sakinta,"Yana kaiwa ƙarshen maganarshi,Ya juya afusace yabar bedroom ɗin,Abba ma yabi bayanshi,
Ya rage daga shi sai Omar,
"Pls bro,kada kace zaka sake ta,Nasan kana sonta wlh zaka yima zuciyarka illa ne,naso ace ka miƙa wuya tun wuri....."
A hasale sgr ya juyo idanuwanshi sun juye,tamkar bashi ba,da wata irin murya yace"Banason ganin kowa a tare da ni,"
"Allah ya huci zuciyarka,"jiki asanyaye omar ya juya yabar mashi ɗakin,

*Boss Bature*

Wuraren ƙarfe 12 na dare,tana zaune cikin duhu gefen gadonsu,sam batasan cewa sun dawo cikin gidan ba,saboda Baccin daya ɗauketa Mai nauyin gaske shiyasa har bata ji dirar motocinsu ba tun wurin ƙarfe goma da suka dawo,duk wannan budurin da akeyi ita bata sani ba,bata jima da farkawa ba,Amrish na kwance sai sharar baccinta takeyi hankali kwance,


Wata irin yunwa take ji,Sai faman lumshe idanuwanta takeyi don bacci bai isheta ba,gani tayi har sha biyu da rabi basu dawo ba,hakan Yasa ta ɗan kwanta gefen gadon,cikin lokaci ƙanƙanin bacci yayi awon gaba da ita,

Kwatsam!ba zato ba tsammani kamar daga sama,Taji an banko ƙopar ɗakin da suke ciki,A firgice ta miƙe zaune don ganin wanene,bata iya tantance wanda ya shigo ɗakin ba saboda sun kashe hasken ɗakin,ko'ina duhu,a tsorace takai hannu tana ƙoƙarin lalubo Fitar saman drawer don ta kunnata,Sai dai kash kafin tayi wani yunƙuri,Gaba ɗaya,ɗungurugum taji an ɗauketa sama,Tana ƙoƙarin yin ihu aka toshe mata bakinta,


*naso inyi weekend amma bazan samu halin yi ba,but in sha Allah zanyi hot pages masu tsayi,Ga duk mai buƙatar karanta Littafin Abban sojoji from Book one to 3,Ya yi mun saƙo ta whatsapp,08103884440*

 
 













 
 
[3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: 💋Boss Bature💋*



Join this link to follow my tiktok acct👇

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1




قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖*

*Father of soldiers*


*🔥TAKUN ƘARSHE🔥*








A saman katafaren gadonshi yayi wurgi da ita,gaba ɗaya ta kife saman mattress ɗin,Yalwataccen gashin kanta ya tarwatse asaman bedsheet ɗin,tayi matuƙar tsorata duk da ta gane wanene ya ɗaukota sakamakon daddaɗan ƙamshin turaren nan nashi data shaƙa jikin Zanin gadonsa,Daƙyar ta samu ta ɗago da fuskarta tare da juyawa bakin ƙopar ɗakin don ta samu damar ganinshi,tuni ya fuce daga bedroom ɗin,Daga inda take tana jiyo sautin Ƙopar da yake rufewa ta palour ɗinsa,Abun yayi matuƙar ɗaure mata kai,batasan meyasa Ya ɗaukota daga ɗakinsu ba,Sannan kuma yazo yana rufe ƙopa,bata kai ƙarshen zancen zucin nata ba,Sai gashi kamar an jefoshi Ya faɗo cikin bedroom ɗin,hannu yasa tare da ruƙe ƙopar ɗakin ya garƙameta yadda ko sauti bazai fita ba,

Lokaci guda gabanta ya shiga faɗuwa,ganin yadda jikinshi keta tsuma,wata irin zufa ce ke tsassafo mashi ajikinshi,Ya jiƙe sharƙaf da gumi,sai faman huci yake yi,fuskarshi a ɗaure tamau babu annuri ko misƙala zarratin,Gaba ɗaya ma baya acikin hayyacinshi,muscles ɗinshi har kerma suke yi,

Muryarta na kerma ta ambaci sunanshi"Ya...Rafayet"bai amsa mata ba,Sae Ma ƙoƙarin Cire rigar jikinshi da yake yi,tu6e ta yayi tare da jefar da ita kasa,Wannan ƙirar ƙarfin tashi mai matuƙar tsoratarwa ta bayyana,breasts ɗinshi sai rawa suke yi kamar wanda zaiyi dambe,
  Hankali a matuƙar tashe tace"Am so sorry Ya rafayet,bacci ne ya ɗauke ni shiyasa ban kawo maka dinner ɗinka ba......."daƙyar ta ƙarasa maganar,duk tabi ta dabarbarce,
  Wani irin kallo yake bin ta dashi,Sexy blue eyes ɗin nan nashi yadda kasan na mashayin giya haka suka koma,
A zafafe Ya damƙi belt ɗin wandonshi,Ya fusgoshi tare da yin wurgi dashi ƙasa,Waro ido waje Sehrish tayi tana kallonshi,
   Gaba ɗaya ya cire kayan jikinshi Ya zama naked haihuwar uwarshi,A matuƙar razane Ta runtse idanuwanta,yayin da take ja da baya har ta ƙurewa head board ɗin gadon,ta taƙure kanta,la66anta na kerma Take Ambaton"Innalillahi wa'inna ilahirraji'un..."
  Gadan gadan Sgr Ya tunkari gadon Yadda kasan Mayunwacin Zaki haka ya farmaketa saman gadon nan,Hannu bibbiyu yasa ya damƙi gaban Night gown ɗin jikinta,tun daga sama har ƙasa ya direta,Gaba ɗaya ya fusge rigar daga jikinta yayi wurgi da ita can gefe guda,Damƙar bra ɗin jikinta ya kuma Yi ya 6an6arota daga jikinta,Duk yadda taso ta dakatar da shi amma hakan ya faskara,Wata irin damƙa da yayi ma Gashin kanta,Tsabar raɗaɗin da taji ne yasa ta fashe da matsanancin kuka,haɗa bakinsu yayi wuri guda,duk sai da ya faffasa mata bakinta wurin sucking lips ɗinta,tamkar zai cire mata harshenta,gaba ɗaya ya turmusheta ta ko'ina yayi mata rumfa da faffaɗan ƙirjinshi,tunda ya damƙi boobs ɗinta da hannunshi yake murzarsu tamkar zai tatsesu duka,Kuka sosai Sehrish ta shiga yi tana kai mashi bugu abayanshi saboda tsabar raɗaɗin da take ji,Kwata kwata baya jinta,Idanuwanshi sun makance,kunnuwanshi sun kurmance,Baya ji baya gani,Ganin yana ƙoƙarin Yi mata illane Yasa ta yi wani ƙwakkwaran Yunƙuri tayi wurgi dashi gefe guda,Da gudun gaske ta duro daga saman gadon,Cikin fitar hayyaci Sgr Ya biyota gaba ɗaya duk tabi ta ruɗe ta rasa ina zata dosa,Ya rufe ƙopar dakin,Cikin labule ta dinga shigewa tana kuka tana Ambaton Sunan Oumma da Daddy,A tsiyace Sgr ya dinga sanya hannunshi Yana tunbuƙe labulayen ɗakin gaba ɗaya sai daya ciresu duk inda ta shiga har Allah Ya bashi nasarar Cafko Qugunta,Wani irin ruƙo yayi mata tare da ɗaga ta Sama daga inda yake Yayi wurgi da ita agigice ta saki ƙara,Yaraf Ta faɗa saman gadon,Kamar wani bakure haka ya bita Ya danne ta,Ya soma ƙoƙarin penetrating ɗinta,da ƙarfi ya soma kokarin shigarta,wata irin kururuwa sehrish tayi,A galabaice la66anta na kerma take yi mashi magana"Ya Rafayet mutuwa zanyi,Bazan iya jurewa ba,kada ka kashe ni,Don Allah ya rafayet kada kayi mun horo ta wannan hanyar........"bata ƙarasa maganarba,Numfashinta ya soma Ƙoƙarin ɗaukewa,idanuwanta suka firfito waje tamkar ƙwayar idon zata faɗo ƙasa,wata irin zufa ce ta wanke mata fuskarta,cikin fitar hayyaci ta dinga kai mashi cizo da yakushi a saman kafaɗarshi har sai da ta fasa mashi fatar jikinshi ko gizau wannan baiyi ba,Aikinshi kawai yake yi duk ya haɗa uban gumi,
  Tun tana ambaton sunanshi "Ya rafayet mutuwa zanyi, bazan iya jurewa ba....",har muryarta ta fara disashewa,

Bai tashi ankara da 6arnar da yayi ba,Sai da idanuwanshi suka sauka kan Jinin dake malale saman bedsheet ɗinsu,Lokaci guda ya dawo cikin hayyacinshi,Gabanshi Yayi wani irin bugu,
  "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!!!"

Yayi matuƙar razana da ganin irin aika aikar da yayi mata,babu tabbacin tana raye kota mutu,hankalinshi A matuƙar tashe Ya talla6o fuskarta,muryarshi na kerma ya soma

Download complete TXT · Novel page