Showing 255001 words to 258000 words out of 452169 words
Chapter 86 - Mayrah Complete By Khaleesat Haydar
Ammi bata daina ihun da take ba don she was soo shocked, daga karshe taji kamar an zare mata duk kuzarinta ta fara ganin jiri ta dafe karfen stairs din ta durkusa inda take tsaye tana maida numfashi, dai dai nan MD ya hauro saman Bilkisu da jikinta ke rawa na biye da shi da gudu, kallo daya yayi ma Ammi dake maida numfashi da kyar, kawai ya shige dakin da ya gani a bude, Bilkisu na leka dakin ita ma ta kwala kara ta koma baya tana zaro ido, Ammi na kallon Bilkisu bakinta na rawa tace
"Maheer" Bilkisu na jin abinda Ammi tace ta sauka kasa a guje zuwa chalet. MD na shiga dakin ya jefar da wayarsa ya durkusa gaban Mayraah ya dagota da sauri, yana ganin yanayin da take da kuma abincin dake gefenta cikin second biyu yayi diagnosing hakan as poisoning, ganin she has no sign of pulse, ya saita kansa don da farko rikicewa yayi, ya kwantar da ita da sauri ya fara mata CPR a kirjinta with every of his strength dan bai san for how long pulse dinta ya tsaya ba, dai dai nan Maheer ya shigo dakin after running all the way from the chalet, zuciyarsa na bugawa ya karaso kusa da su ya durkusa ya dafe kansa yace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" MD was doing all his possible best to revive her pulse....
77
Tablet ya ciro a pack din hannunsa ya mika mata da goran ruwan, ta mike zaune da kyar tana yarfe hannu hawaye na sauka idonta ta amshi maganin da ruwa, ya ajiye sauran maganin sannan ya juya ya nufi kofa ta bi sa da kallo, yana fita ta tura maganin karkashin carpet ta ajiye ruwan ta mike ta koma gefen gado ta zauna tana murmushi duk da yanda gabanta ke faduwa, alas gwara duk kowa ya rasa shi, da dai tayi witnessing ya auri Mayraah ko kuma wata mace a doron kasa bayan ita to gwara duk a rasa shi gaba daya, ta goge hawayen idonta tana murmushi. Maheer na komawa parlon ya zauna ya bude abincin da Mayraah ta ajiye masa, rufewa yayi ya koma ya kwanta don gaba daya bai jin appetite din cin abinci, throughout ranan haka ya yini da fever, yana ta kwance har bacci ya daukesa, Haseenah dai na gefen gado a dakinta har sannan ta ma kasa fitowa parlon, ta san wani lokacin sai ya bari abinci ya huce yake ci, tasan yanzun ma jira yake abincin ya huce kafin ya ci. Bude ido Maheer yayi ta dalilin wayarsa dake ring, ganin Mayraah ce ke kiransa ya daga a hankali yace "Mimi" Tace "Yaya ka sha maganin?" Yace "Zan sha" jin yanayin muryarsa da damuwa tace "To sai yaushe?" A hankali yace "Zan sha Mimi, am not too fine, ko zaki kawo min tea?" Ta sauka daga kan gado tace "To bari in kawo maka" Duk Haseenah na jin wayar da yake don kofar dakinta a bude yake, ta yi wani murmushi ta mike a hankali ta kulle kofar dakinta wato baya jin dadi alamar har ya ji a jikinsa yau ne ranarsa na karshe a duniya, tasan dai babu ta yanda Mayraah zata yi girki ko kadan ne ace bai ci ba, dole zai ci abincin, bayan kusan minti sha biyar Mayraah ta shigo parlon da sallama, ta ajiye shayin hannunta ta duba abincin ganin bai ci ba da damuwa ta koma gefensa ta zauna tana taɓa forehead dinsa, jin he is running temperature tace "Yaya ka ci abincin ko kadan ne sai in maka allura" Yace "Bari in fara shan shayin" Daga haka ya mike zaune, ta dau shayin ta mika masa ya amsa, kadan ya iya sha, tayi tayi da shi ya kara yace ya ishesa, ta ajiye shayin yace "Pls go to my bedroom zaki ga maganin da na sha dazu a bedside drawer ki dauko min" Tace "Wanne ne Bedroom din naka?" Ya nuna mata direction din ta mike ta tafi cikin dakin, ta dauko ledan maganin ta dawo parlon ta bude masa su ta basa ya sha ya koma ya kwanta, tana kallonsa tace "Dama baka da lafiya ne yaya?" Yace "I was feeling feverish tun da safe" Tace "Toh Allah ya sauwake, in zuba maka abincin ko kadan ne ka ci?" Ya girgiza mata kai yace "Bazan iya ci ba Mimi" Tayi shiru tana kallonsa, dama in har yana rashin lafiya komin kankantarsa baya iya cin abinci sai tea, a hankali tace "Toh shikenan bari in tafi da shi" Yace "Hope u are not angry?" Tayi murmushi tace "Aa yaya, ai nasan baza ka iya ci ba ko na bar sa nan, but plss ka kara shan shayin ko kadan ne" Ya mike ta dau shayin ta mika masa ya sha kusan rabi sannan ya ajiye ya kwanta yace "Thank you" Tace "Ko zaka shiga daki ka kwanta?" Yace "Aa nan nake kwanciya wani lokacin" Da damuwa tace "Kilan ma sauro ne ya cijeka ka samu malaria" Murmushi kawai yayi ya lumshe ido, tace "Anjima zan kira inji if u are better, in kuma baka ji sauki ba sai in sa driver ya kai ni pharmacy in siyo alluran da zan maka, yace "Ohk Mimi" Mikewa tayi ta dau abincin da cup din shayin ta fita ya bi ta da kallo sannan ya lumshe ido. Mayraah na komawa can cikin gida ta kai abincin kitchen, bayan ta wanke cup din da ya sha shayi, ta dau plate ta bude abincin ta debi shinkafa kadan ta sa miya, ko naman bata saka ba, ta bar sauran abincin a nan kitchen ta wuce sama zuwa dakinta, ajiye abincin tayi ta cire hijab dinta sannan ta dau wayarta zata jona a charge taga tana da miss call daya, dubawa tayi taga number da ya kirata dazu, mamaki ne ya cikata ta zauna gefen gado tana kallon number, to me yasa ya sake kiranta? Ko dai mistake yayi? Kawai a ranta ta sa mistake ne ma ba ita zai kira ba, kallon agogon wayar tayi taga karfe tara har da minti biyar, ta ajiye wayar gefenta sannan ta dau bowl din abincin da ta zuba ta dau cokalin ta fara cin abincin.... Cokali uku Mayraah tayi ta ajiye spoon din a hankali jin wani abu tun daga throat har zuwa cikinta, lokaci daya taji cikinta ya ƙulle, makogwaronta taji kamar ana yanka mata, ta fara jan numfashi da kyar tana zaro ido, ihu take son bude baki tayi amma ta kasa, hannunta na rawa ta jawo wayarta dake gefenta da last strength dinta ta iya danna call log dinta tayi sending call din number da hannunta ya taɓa, ko fitowa maganarta bai yi sosai ta dinga cewa zata mutu not knowing ko kiran ya shiga ko bai shiga ba, an daga ko ba a daga ba, mikewa MD yayi after hearing her almost inaudible voice kamar warce ake strangling tana cewa zata mutu, yace "Hello... Hello" amma kalmar da take ta maimaitawa kenan, Katse wayar yayi da sauri ya sake dialing amma har ya gama ringing ba a daga ba, ya sake kira no response, sau hudu yana kiran layin nata, zan mutu da ta dinga cewa ne kawai ke rotating a kansa, and she sounds as if they are strangling her, wannan yasa ya fara dialing number Dr Khalil da sauri, har ya gama ringing bai daga ba, Kallon agogo dake nuna karfe tara da minti sha biyar yayi, ya koma ya zauna yana kallon textbook din gabansa, kasa kwanciya hankalinsa yayi ya mike tsaye, in few minutes ya canza daga pajamas din jikinsa zuwa sweat pant with shirt, makullin motarsa ya dauka ya fita daga gidan, har bayan da mai gadi ya bude masa gate ya fita daga gidan kiran layin Mayraah yake but no response, ya sake kiran number Dr Khalil don yasan bazai rasa number kowa a gidan ba amma shi ma no response, though yasan yana asibiti suna operation as at that time, cikin minti sha biyar MD ya isa gidansu Mayraah after driving with speed, parking yayi kofar gida ya nufi gate din gidan sai a sannan ya fara tunanin me zai ce ya ma kai sa gidan, bai ko kalli fuskar security guy din da ya bude masa gate din ba zai shiga cikin gidan security din ya ki basa hanya yace wa yake nema, MD ya kallesa yace "Baka taɓa ganin motata kofar gidan bane?" Daga haka ya bi gefensa ya shiga ciki walking in a haste, Babban Chalet din building din ya fara kalla, sai kuma ya karasa main building din gidan, standing at the main entrance yayi knocking kofar, komawa baya yayi thinking if he isn't going to look stupid? Bude kofar aka yi, mai aikin Ammi na kallonsa daga sama har kasa ta gaishesa da ladabi, sai da ya fara tunanin sunan Mayraah sannan yace "Mayraah... Ita za ki kira min" Da ladabi tace "Yallabai ai ta hau sama ta kwanta" Yace "Tafi saman ki kirata yanzu" Juyawa tayi ta bar wajen ta wuce sama, kwankwasa kofar dakin Mayraah tayi taji shiru, sai da ta kwankwasa ya kai sau biyar bata ji an amsa ba, hakan yasa ta juya ta sauka kasa don komawa tace masa bata bude mata kofar ba, Ammi ta fito daga bangarenta jin ana knocking kofa, bata ga kowa corridor din ba, kawai ta karasa dakin Mayraah don bata ga ta zo yi mata sai da safe ba gashi har goma ya kusa, murda kofar dakin tayi ta bude, ganinta kwance a kasa Ammi ta karasa cikin dakin tace "Meye haka kika kwanta kasa Mimi?" Wani ƙara Ammi ta kwala da karfi ba tare da ta san tayi hakan ba, lokaci daya ta zube gabanta ta fizgota ganinta kwance with foam coming out from her mouth, jijjigata ta dinga yi jikinta na rawa tana kiran sunanta, kawai ta saketa ta fito dakin da gudu ta kara kwala wani ƙaran, gaba daya tayi rikicewar da bata taɓa yi ba a rayuwarta, bilkisu dake kokarin gaya ma MD Mayraah bata bude kofar ba kilan tayi bacci, ta zaro ido jin ihun Ammi ta juya da sauri, tuni MD ya shiga parlon bayan shi ma ya ji ihun da Ammi ta kwala, har ya fara tafiya ganin girman gidan bai kuma san exactly inda zai bi ba, ya fixgo Bilkisu yace "Where is her room?" Bilkisu ta nuna masa hanyar stairs din gidan, ya nufi can da sauri yana danna emergency line dinsu na asibiti a wayarsa for Ambulance, cikin few seconds aka daga kiran, Bilkisu dai sai bin sa take a baya jiki na rawa don duk ta tsorata, har sannan Ammi bata daina ihun da take ba don she was soo shocked, daga karshe taji kamar an zare mata duk kuzarinta ta fara ganin jiri ta dafe karfen stairs din ta durkusa inda take tsaye tana maida numfashi, dai dai nan MD ya hauro saman Bilkisu da jikinta ke rawa na biye da shi da gudu, kallo daya yayi ma Ammi dake maida numfashi da kyar, kawai ya shige dakin da ya gani a bude, Bilkisu na leka dakin ita ma ta kwala kara ta koma baya tana zaro ido, Ammi na kallon Bilkisu bakinta na rawa tace "Maheer" Bilkisu na jin abinda Ammi tace ta sauka kasa a guje zuwa chalet. MD na shiga dakin ya jefar da wayarsa ya durkusa gaban Mayraah ya dagota da sauri, yana ganin yanayin da take da kuma abincin dake gefenta cikin second biyu yayi diagnosing hakan as poisoning, ganin she has no sign of pulse, ya saita kansa don da farko rikicewa yayi, ya kwantar da ita da sauri ya fara mata CPR a kirjinta with every of his strength dan bai san for how long pulse dinta ya tsaya ba, dai dai nan Maheer ya shigo dakin after running all the way from the chalet, zuciyarsa na bugawa ya karaso kusa da su ya durkusa ya dafe kansa yace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" MD was doing all his possible best to revive her pulse.... Haseenah na makale jikin window taki fitowa sai zare ido take tun bayan da Bilkisu ta zo tana kuka ta kira Maheer, she doesn't even know weda she should be happy or otherwise, duk da ba haka ta so ba, har kasan ranta tayi bakin ciki da ba Maheer bane ya ci abincin nan, amma Mayraan ma dai da ta ci Allah Ubangiji ya sa ta mutu kawai, addu'ar da ta dinga yi kenan feeling no epitome of remorse akan abinda ta aikata, tana cikin wannan tunanin taga Ambulance ya shigo gidan, duk iya leken da take bata ga wanda ya saka Mayraah a Ambulance din ba, amma tana ta jiyo kukan Ammi, sai kuma ta juya da sauri ta koma dakinta tana tunanin inda zata yi discarding kwalban poison din don tasan ko hauka take bazata saka a bola ba.... MD har zai shiga Ambulance din bayan paramedic da suke ciki sun saka ma Mayraah oxygen with Maheer by her side, sai kuma ya juya ya kalli Ammi dake biye da shi a gigice tana kuka kamar ranta zai fita ita ma tana kokarin shiga Ambulance din, speaking calmly yace "In sha Allah she will be fine, bazai yiwu ki shiga Ambulance ba..." Bai jira cewarta ba ya shiga Ambulance din suka bar gidan, Ammi na kara rusa kuka, Sai da Haseenah ta ji fitar Ambulance din ta fito compound a rikice ta nufo Ammi da gudu tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, me ke faruwa Ammi, na fara bacci naji kamar siren, meye ke faruwa?" Hankali tashe take tambayar tana zaro ido, Ammi ko kallonta bata yi ba ta bi bayan Ambulance da sauri ko takalmi babu, Haseenah ta koma gun Bilkisu da ke kuka tace "Wai me ke faruwa Bilkisu? Me ke faruwa a gidan nan" Cikin kuka Bilkisu tace "Wallahi Mayraah ce babu lafiya har kumfa na fitowa bakin ta" Haseenah ta dafe kirji tana gwalo ido tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, kuma ta mutu?" Bilkisu bata tsaya bata amsa ba ta shiga cikin gida da sauri don dauko ma Ammi takalmanta da Hijab ganin har ta fita gate, dama kuma har ta haddace sunan asibitin da ta gani jikin Ambulance din. Maheer na zaune babban reception din asibitin ya dafe kansa da yayi masa nauyi, lokaci lokaci yake dagowa ya kalli Ammi dake reception din ita ma tare da Bilkisu dake ta kokarin kwantar mata da hankali take bata hakuri amma kamar tana kara tunzurata don Ammi tayi kuka har taji ba dadi, gaba daya ta dawo bata da wani kuzari, sun kusa awa biyu reception din a zaune amma babu likitan da suka ga ya fito har sannan, wannan ya kara daga ma Ammi hankali sosai ba kadan ba, wajen karfe sha biyu da rabi Dr Hamid ya fara fitowa, Maheer ya mike da sauri yana kallonsa don yayi recognizing dinsa as one of the doctors that went inside the emergency room with Mayraah, karasawa yayi gun sa, Ammi ma ta mike da sauri ta nufesa gabanta na mugun faduwa, Dr Hamid na kallon Maheer yace "She is been transferred to ICU...." Yana fadin haka ya bar wajen, Maheer ya bi sa da kallo, Ammi ta fashe da matsanancin kuka ta riko Maheer tace "Maheer me hakan ke nufi? ICU naji fa yace" Maheer yayi kokarin calmly dinta yace "Dama za a kai ta can ai, saboda pulse dinta da ya dauke na wani lokaci, in sha Allah she will be fine Ammi" Karfin hali kawai shi ma yake yana kokarin kwantar mata da nata hankalin. Karfe biyu saura na dare Dr Khalil ya shigo reception din daga ICU, Ammi ta mike da sauri tana goge hawayen idonta ta nufesa don taga kamar kusan duk likitocin asibitin sai da suka shiga Emergency room din, muryarta na rawa ta kamo hannunsa tace "Plss tell me how is my daughter? Kar ka boye min komai don girman Allah ka gaya min Dr, just tell me plss, is she alive?" Hawaye na sauka idonta tayi masa tambayar, Maheer da ya mike tsaye shi ma sai kallon Dr Khalil yake ganin expression din fuskarsa, Dr Khalil yayi kasa da murya amma hakan bai boye damuwarsa ba yace "Zata samu lafiya in sha Allah Mama, ki kwantar da hankalin ki" Dr Khalil ya Kalli Maheer da ya nufosa yace "Dr Maheer?" Maheer ya masa nodding, Dr Khalil yace "Mu je office Dr" Ammi ta fashe da wani sabon kuka ta rikosa tace "Ni ma zaka iya gaya min koma menene Dr, mu tafi office din" Tana fadin haka ta fara tafiya kamar tasan office din nasa, Dr Khalil ya sauke wani boyayyen ajiyar zuciya, ya kalli Maheer dake tsaye gabansa yace "How comes Maheer? Waye yayi mata haka?" Damuwa karara a fuskarsa yayi tambayar, Maheer yayi kasa da murya yace "Wani irin poison ne pls? And how is she? Is she responding? can i see her? Plss?" Zuciyar Maheer na bugawa yayi request din, Dr Khalil ya zauna kan kujera cause he was exhausted ya rike kansa, Maheer ya zauna kusa da shi don gaba daya hankalinsa ya gama tashi, Ammi kuwa tayi gaba ba tare da ta waigo ta ga ko Dr Khalil din na biye da ita ba, Dr Khalil yace "Don Allah garin yaya wannan abu ya faru? Su waye da waye a gidan? Ko taje wani waje ne aka bata abincin?" Maheer yace "Yanzu baza a min alfarma in shiga in ganta ba?" Dr Khalil yace "She is in a critical condition now, we've tried our best, her body is failing, she is on life support" Maheer yace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" Dr Khalil bai iya ya dago kansa ba har bayan kusan minti daya, a hankali yace "We are trying our very best, akwai manyan likitoci biyu ma from another hospital da suka zo" Yana fadin haka ya mike ya bar wajen Maheer ya bi sa da kallo. Maheer bai taɓa shiga