TSUTSAR NAMA BOOK 2
Chapter 27 of 38
matuƙar sabo da Adams harma wasu na ganin ko son juna suke. Sai dai sam ba haka bane ba. ALLAH dai ya haɗa jininsu ne kawai kasancewarta yarinya nutsatstsiya mai hankali ga ilimin addini da girmama na gaba da ita. Ba Adams kawai ba kowa a gurin Rabi'ah nada ƙyaƙyƙyawar alaƙa da shi har shi kansa oga kwata-kwatan wato Alonso. Ganin tafiyar Adams na matsowa ga matarsa taƙi kwantar da hankalinta ta zauna lafiya da masu aikin da ake ɗauka mata sai Adams ya roƙa Rabi'ah akan ta dinga zuwa tana ɗan mata gyare-gyaren kafin a samu wata. Babu musu Rabi'ah ta amince, dan akwai ƴar ƙyaƙyƙyawar alaƙa tsakaninta da matar Adams ɗin a dalilin kai musu abinci da take kullum gida saboda basu fara girki ba. Fara aikin Rabi'ah baifi da sati guda ba Adams ya wuce ƙasar Spain bisa ƙoƙarin uban gidansa Alonso. Bayan wucewar Adams Rabi'ah ta cigaba da ɗawainiya da matarsa Uwani har ALLAH ya sauketa lafiya. Bawai bata mata masifar bane ita, kawai dai tanada haƙuri ne sosai shiyyasa kowa ke ganin babu matsala. Bayan haihuwar matar Adams da wata biyu wani rikici ya taso, dan zuwa yanzu kanta ya ƙara wayewa tayi sabbin ƙawaye. Duk wahalar da Rabi'ah kemata da jaririnta da sauran yaranta biyu ta rufe idanunta ta mata rashin mutunci wai tana soyayya da mijintane. Rantsuwa sosai Rabi'ah ta shiga mata tana kuka akan ita bata da wata alaƙa da Adams face ta mutunci kamar kowa. Amma sam sai taƙi saurarenta har ta kaita da fusata ta watsa mata ruwan zafi dake akan risho da Rabi'ah ɗin ta ɗora zata mata girki. Hankali tashe aka kwashi Rabi'ah zuwa asibiti.
Alhamdullah anyi sa'a ƙunar batai nisa ba. Dan ta iya hannunta zuwa gefen ciki ce kawai ta tashi. Ta fuska ALLAH ya taƙaita mata wahala. Hankalin Alonso ya tashi, dan haka ya shirya matar Adams da yaransa biyu suma ya turasu ƙasar Spain inda mijinta ke karatu. Shi kuma ya maido tsohuwa mahaifiyar Adams ɗin gidansa dan yayi alƙawarin kula da ita har su Adams su dawo. Ƴar shaƙuwar da Rabi'ah tayi da tsohuwa yasa bayan warkewarta ta cigaba da zuwa gidan Alonso tana mata hidima duk da kuwa an ɗauka mata masu aiki. Rayuwar yarinyar da ƙyawawan ɗabi'unta ya fara jan hankalin Alonso kanta. A hankali sai ya fara sanyama duk motsinta ido idan tazo gidan. Tun tsohuwa bata lura ba harta fuskanta. Tausayi ya bata sosai, dan tasan da kamar wuya a bashi auren Rabi'ah tunda shi ba musulmi bane. Amma dai tana kan masa addu'a itama na ALLAH ya shiryesa kodan kyawawan ɗabi'un da ALLAH ya zurtashi da su. Zamu iya cewa ALLAH ya amshi addu'ar tsohuwa akan gaɓa. Dan kuwa randa Alonso ya gagara daurewa ya amayarma Rabi'ah sirrin dake a ransa ta tabbatar masa bazai yiwuba saboda addini ya bambantasu a ranar ya musulunta. Wannan al'amari yay matuƙar yima tsohuwa daɗi, dan haka ta sanar da Adams ta hanyar telephone da ake amfani da ita a lokacin kuma sai a gidan ma wane da wane. Shima sosai ya tsinta kansa a farin ciki mara musaltuwa dan dama burinsa kenan.........✍️
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_**_Typing📲_*
*_🐛TSUTSAR NAMA....!!🐛_*
_(Itama nama ce)_
_𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻_
_𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒘𝒐_
_𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒇𝒐𝒓𝒕𝒚_
What you need to start making $500 from PromptEarn Dollar Affiliate 👇. 📍A smartphone 📱. 📍 Internet Connection. 📍Access to your AIM Course. 📍 Atleast 2 hrs of your daily time. If you still don’t know what this is, click the link below to know how you can start 👉https://wa.link/6f3908
________
.....Musuluntar Alonso daya koma Ibrahim Khalil bai sa Rabi'ah ta amince da shi ba har sai da ta tabbatar yayi tubane domin ALLAH badan soyayyarta ba. Biki akayi na bajinta duk da kuwa kowa bai san iyayen Alonso (Ibrahim Khalil) ba. Sai Adams dake acan yana karatu. Shedar daya bada akan asalin Alonso (Ibrahim) yasa ba'a zurfafa bincike ba aka bashi kodan musulunci daya amsa ai ya zama ɗan uwa. Rayuwar Rabi'ah da Ibrahim rayuwace mai sauƙi da ƙayatarwa. Ga tsohuwa a gefe na ƙara ɗorasu kan ƙyaƙyƙyawar tirba. Shekararsu ɗaya da aure ya ɗuketa sukaje ƙasarsa. Acan suka iske Adams da iyalansa. Sosai Adams ya nuna farin cikinsa, sai dai ga matarsa sam ba haka bane ba. Banda harara da kallon banza babu abinda take bin Rabi'ah da shi har sai da Rabi'ahr ta tattarata ta watsar itama sannan tasha jinin jikinta. Satinsu biyu suka dawo Nigeria dan Ibrahim ya riga ya saba da rayuwar sabuwar ƙasarsa. Dawowarsu da watanni biyu iyayensa suka samu iftila'in gobara suka ƙone ƙurmus. Dole ya sake tattara Rabi'ah suka koma cikin tashin hankali. Sai dai zuwan nasu bai canja komai ba dan anyita ta ƙare Ibrahim ya rasa ahalinsa.
Wannan shine dalilin dawowarsa Nigeria gaba ɗaya. Adams ma ya dawo shi da iyalansa. Har lokacin kuma Rabi'ah bata taɓa ko ɓatan wata ba. Hakama matar Adams bata sake haihuwa ba tun Abdullahi. Dawowar Adams yasa Ibrahim sake sakar masa ragamar kamfani sosai. Aiko cikin amincin ALLAH sai sake bunƙasa yake har sun fara buɗe wasu reshikan a jahohi. Kwatsam sai ga Rabi'ah da ciki. Musalta farin cikin Ibrahim da su Adams da suka zama ahalinsa a yanzu ma ɓata lokaci ne. Haka aka shiga jelar tattalin cikin nan har ALLAH ya sauketa lafiya aka haifo ɗiya mace ƙyaƙyƙyawa mai tsananin kamanni da mahaifinta. Yarinya taci suna Ummu-Hidaya kamar yanda Rabi'ah ta buƙaci a sanya mata. Duk wani gata Ummu-Hidaya na samunsa ga kowa. Sai dai hakan bai hana Rabi'ah tsayawa akan tarbiyyarta ba. Dan haka ta tashi yarinya mara kwaramniya ga kuma gatan iyaye da na yayu su Mu'azz da a yanzu su take kallo matsayin zuri'ar iyayenta. Tana da shekara huɗu Rabi'ah ta sake samun ciki. Nan ma anyi farin ciki matuƙa. Cikin nada watanni biyar tsohuwa mahaifiyar Adams ta rasu. Ibrahim yaci kuka dan sai ma ka ɗauka itace ta haifesa shima. Hakama Rabi'ah ta shiga ɗimuwa. Ba'a gama kukan mutuwar tsohuwa ba mahaifiyar Rabi'ah itama tai accident ta rasu. Ai sai Rabi'ah ta ƙarasa birkicewa. Dan bata san kowa ba a danginta a duniya sai mahaifiyarta. Tun bata da wayo take mata nacin sanin ina babanta da ƴan uwansu dan daga ita sai ita ta buɗe ido ta sani a Lagos sai masu tayasu aikin abinci amma bata sanar mata ba gashi har rayuwa ta ƙare. Sam lafiya taƙi samuwa ga Rabi'ah. Ga cikin na matuƙar bata wahala ƙwarai da gaske. A haka dai aka kai watan haihuwa da ƙyar. Sai dai kuma ranar haihuwa anta shan fama haihuwar tazo da gardama. Ganin za'a iya rasata ita da abinda ke cikinta aka yanke shawarar yimata cs. ALLAH sarki rayuwa, kana naka ne ALLAH na nashi, dan kuwa ana fiddo ɗan Rabi'ah daga ciki tace ga garinku nan itama. Ɗimaucewa Ibrahim yayi gaba ɗaya, dan takai sai da aka kwantar da shi asibiti shima. Kwanan jinjiri biyar a duniya shima ALLAH ya amsa abinsa...
Shike nan komai ya ƙare komai kuma ya tsaya ga Ibrahim. Dai-dai da harkar Companyn ma ya tattara ya watsar sai Adams ne ke kula da komai. Gaba ɗaya rayuwarsa ya tattara akan Ummu-Hidaya ne. Shike mata komai, sai mahaifiyata da aka ɗakko aiki domin kulawa da ita a lokacin, amma hatta barci a tare sukeyi har sai da takai shekaru goma sannan ya raba musu wajen kwanciya. Zuwa yanzu ya ɗan fara haƙura, sai dai babu abinda ke saka rayuwarsa a farin ciki sai Ummu-Hidaya, musamman idan ya ganta a farin cikin itama, itako indai tana cikinmu yaran masu aiki tana wasa zaka sameta cikin walwala da yawan fara'a. Gata yake mata da cikakkiyar tarbiyya mai ƙayatarwa. Tare da fara koya mata harkokin kasuwanci daban-daban. Tun ma bata fahimtar komai a kasuwancin harta fara ganewa. Tana da shekara goma sha bakwai a duniya ta kammala secondary. Zuwa yanzu ta zama budurwa. Sai dai yanayinta da suffarta da bai kama da na baƙar fata ba yasa sam bata da wani jikin girma. Sai dai akwai ilimi ga tarbiyya da nutsuwa. Bata da yawan magana sam. Idan kaganta tana surutu sai da Babanta ko Mu'azz ɗan Adams na biyu ko Drivern Ibrahim Abdul-wahab da muke kira Jirgin mota a gidan. Amma Mu'azz shine abokinta a gidan sosai, sai kuma autar Adams ɗin da matarsa ta sake haifa masa bayan rasuwar Rabi'a mai suna Mashi'a, Nafisa yayarsu gaba ɗaya kuwa masifarta tasa ko harkarta Ummu-Hidaya bata shiga, sai dai tana girmamata. Tun ana kallon rayuwar Ummu-Hidaya da Mu'azz a matsayin shaƙuwa har kowa ya fahimci akwai soyayya mai ƙarfi a tsakaninsu. Sosai Adams da Ibrahim sukayi farin ciki da hakan. Dan koba komai zasu hada alaƙar jini a tsakaninsu bayan ta zuminci da ALLAH ya riga ya haɗa musu. Dan zuwa yanzu idan baka sani ba sai ka ɗauka Ibrahim da Adams yan uwane uwa ɗaya uba ɗaya. Sai dai kawai siffar jiki data banbantasu. Shi Ibrahim daka gansa zaka san dan ƙetare ne. Shiko Adams baƙine kuma ƙyaƙyƙyawa. Gogewa da ilimi da ya sake yi ga dukiya ta zauna gwargwado yasa idan ka gansa bazaka taɓa tunanin shi ɗin nan ne ba na ƙauyen k/Mashi da yazo leburanci garin Lagos. Saboda tuni Ibrahim ya bashi wani abu mai kauri a dukiyarsa shima ya kafa kansa. Shi kuma ya maida komai nasa daya mallaka matsayin na Ummu-Hidaya tare da tsayawa akanta ta koya harkar kasuwanci tun tana ƙaramarta. ALLAH kuma ya sanya albarka a tare da ita dan komai sai sake bunƙasa yake tamkar ba yarinya ƙarama ba.
Bayan ta kammala secondary Ibrahim da Adams suka yanke shawarar aurama Mu'azz ita. Haka kuwa akayi aka musu auren gata. Bayan auren babu jimawa Ibrahim ya nema musu makaranta su duka. Dan shima Mu'azz ɗin zai sake ƙaro karatu duk da ya kammala degree dinsa na farko tun kusan shekara biyu kenan shima yana aiki a companyn Ibrahim.....
Next please 🚦🚴
💕💕💕💕
Mahaukacin bugun da akema gate ɗin gidan ya saka maigadi tahowa da sauri ya buɗe. Zai yi magana Mansoor yasa hannu ya ingijesa ya danna kai ciki. A ƙofar falo suka kusan cin karo da Hajiya Sakina da bugun itama ya fiddota. Kallon kallo suka tsaya yima juna. Kasancewarta gogagguyar mace da idanunta suka gama buɗewa sai ta saki murmushi. “A'a masha ALLAH Son kai ne a gidan namu? Alhamdullah jiki yayi sauƙi kai barka-barka ALLAH mun gode maka”.
Abinda ya tokare maƙoshinsa da ƙyar ya haɗiye, kafin ya kalleta a ɗage ya ce, “Ina ƴarki?”.
Murmushi ta sake yi da faɗin, “Son ƴata ko matarka dai? Ina fatan dai ba zuwa kai kace a yau zata tare ba?”.
Tsaki yaja mai ƙarfi da watsa mata kallon raini. “Ai bana tunanin ta cika macen da har zata tare a gidana. Ballema ni Bamma san da aurenta ba”.
Cikin sosuwar zuciya Hajiya Sakeena ta ce, “Idan kai baka sani ba ai uwarka da ubanka sun sani Mansoor. Kai karfa kaga ina lallaɓaka ka nema gayamin magana. Ƙanwar uwarka ce ni idan ka manta na tuna maka”.
“Na gode da kika fahimci sunanki ƙanwarta ba ita ɗin ba. A tunaninki munafuncin da kika ƙulla aka rabani da wadda nake so zai sa na auri ƴar iskar ƴarki sauran mazan Dubai ne. To kinyi kuskure, dan ko mata sun ƙare ballagazar ƴarki bata cikin matan da zan kalla matsayin mace dan bata da suffar matan. Dan haka na saketa saki ɗaya biyu uku”. Ya ƙare maganar da jefa mata takarda akan fuska ya juya abinsa. Mutuwar tsaye Hajiya Sakeena tayi a wajen, yayinda Husnah ta ƙwalla ƙara ta zube a wajen gaba ɗayanta. Sai a lokacin uwar ta dawo hankalinta. Itama ƙwala ƙarar kiran sunanta tayi da zabura kanta.......
💢✨💢✨💢
💢🌟💢🌟💢
A shekarar farkon aurensu ALLAH ya azurtasu da samun ƙaruwar ciki. Tunda labarin ciki ya iso kowa ke farin ciki, musamman Ibrahim (Abbie) daya kasa zaune ya kasa tsaye. Ƙarshe ma sai ya shirya shi da Adams (Baba prof... sukaje duba Ummu-Hidaya ɗin. Satinsu biyu sai gasu sun dawo, sai dai yanayinsu na komawa sanyi-sanyi duk ya bama kowa mamaki, sai daga ƙarshe muke jin labarin ai cikin ne ya zube ashe. Daga lokacin Ummu-Hidaya bata sake samun ciki ba. Ba kuma su dawo Nigeria ba sai da ta kammala karatun ta. Irin farin cikin da kowa ya tsinta kansa na dawowar tata bashi da misali. Daga ita har mijinta sun ƙara wani irin ƙyau da cikar haiba. Kai da ka gansu kasan hutu ya zauna a jikinsu. Musamman ita dake mace. Tunda suka dawo ta fara jana a jikinta, yayinda kuma taita faɗan miyasa ban cigaba da karatu ba. Mamana ce ta sanar mata ai Babana ya hana, yace boko kafurci ne. Murmushi kawai tayi bata sake cewa komai akan karatun nawa ba, sai ma maida akalarta da tayi akan batun ya kamata nayi aure. Ganin ta damu nan ma Mamana ta sanar mata ai babu tsayayye. Dariya mukaga tayi, tare da juyawa ta fuskanci mahaifinta dake zaune a gefe yana duba wasu takardu. Cikin nutsuwarta ta ce, “Abbie niko mizai hana ka bama Yaya Abdull auren Bilkisu ne?”.
Mu duka sai da muka kalleta da mamaki, dan kowa yasan wa take cema Yaya Abdull a gidan. Wato dai drivern Mahaifin nata da muke kira jirgin mota. Girmama sunan duk ma'aikatan gidan tarbiyyar Ummu-Hidaya ce haka. Dan kowa bata faɗar sunansa kai tsaye sai ta haɗa da Yaya ko Baba ko Mama ko Aunty. Yanda take daraja mu masu aiki yasa kowa yake ƙaunarta sosai, babu mai son ganin ɓacin ranta sam hatta mu ƙanana.........✍️

_𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒇𝒐𝒓𝒕𝒚 𝒐𝒏𝒆_
.......A mamakinmu sai mukaga Abbien nata yayi murmushi mai ƙayatarwa da birgewa. Cike da kulawa ya ce, “To Ummuna kin tambayesu suna son juna? Ko kina ganin ya dace ai musu auren dole?”.
“Lah a'a Abbie ba haka nake nufi ba. Nifa na jima da sanin suna son juna. Kawai dai sunƙi bayyanawa ne kasan duk matsorata aka tara daga Yaya Abdull ɗin har Balkisun”.
Dariya kowa ya sanya, yayinda na miƙe da gudu nabar falon. Daga haka ban san yaya aka ƙare ba sai jin ana shirye-shiryen bikinmu kawai. Abdul-wahab mutum ne mai kunya dan haka shima ya gagara mun magana. Duk sanda ma muka haɗu sai dai yayi murmushi kawai ya sunkuyar da kansa. Nima hakan take a gareni. Cikin kwanaki kaɗan aka dasa hidimar biki, zakisha mamakin yanda akai bikin aurena tamkar yarinyar gida ba ƴar masu aiki da drivern gida ba. Bayan kammala bikin anan dai cikin gidan muka cigaba da zama. Sai dai mahaifiyata Ummu-Hidaya ta buƙaci tayi ritaya ta huta hakanan. Hakan kuwa akayi, ta ajiye aikinta suka bata ƙyautar ƙaramin gida ta koma can. Sun buƙaci shima Abdul-wahab ya ajiye aikinsa amma yaƙi, acewarsa bazai taɓa iya rabuwa da mutumin kirki irin Abbie ba. Haka dole suka barsa badan sun so ba. Da a ganinsu shima yanzu ya kamata a martabashi kafin matarsa ta fara haihuwa..
Watan aurenmu biyar da Abdul-wahab sai ga ciki ya bayyana a jikin Ummu-Hidaya. Kowa yasha mamaki dan ciki har kusan wata biyar amma babu wanda ya san da shi. Sai daga baya na fahimci ita fa tasan da abinta tana ɓoyewa ne kawai. Na shiga mamaki ƙwarai da gaske akan ɓoyewar tata. Dan nasan yanda kowa ke fata da zumuɗin samun cikin amma har ta iya ɓoyesa na tsawon lokaci haka. Rashin mai bani amsa yasa na tattara komai na watsar. Kulawar Ummu-Hidaya gaba ɗaya ta dawo kaina. Dan ta tabbatar min na sanya mata ido akan komai da zataci a gidan. Hatta da abinci idan tana so sai tace mu shiga kitchen ɗin tare, tana zaune zan dafa na bata taci abinta anan sannan mu fito. Hatta da ruwan shanta Abdul-wahab kawai ta aminta ya kawo mata daga Company. Ko wani abu take son ci shi kaɗai take aika ya saya mata. In ba shi ba ko an kawo bata ci. Abubuwan suna bani mamaki da ɗaure kaina sosai. Gashi ta gargaɗeni akan kada kowa yasan wannan tsarin nata hatta da mahaifinta. Dole kuwa na haɗiye duk wani abinda ke'a raina da damuwata, na dai cigaba da bada ƙaimi wajen kulawa da ita. Sauƙin ma cikin nata bamai laulayi bane sosai. Dan hatta company bai hanata zuwa ba. Tana gab da haihuwa suka sake buɗe katafaren companyn yin kayan gine-gine da kwalliyar gida. Ummu-Hidaya kuma ce ta samar dashi bisa fiƙirar da UBANGIJI yay mata. A randa akai shagali buɗe Company a ranar naƙudar ta tashi mata. Batare da kowa ya sani ba tasa na kira mata Mamana, ni da ita muka karɓi Haihuwar a gida batare da kowa ya sani ba. Sai wata Nurse ƙawarta da sukai secondary tare mai suna Lawisa (Hajiya ƙarama ina fatan kin gane). Alhamdullah ta sauka lafiya, yaronta santalele namiji mai tsananin kamanni da ita. Dan tsayin mahaifinsa kawai ya ɗakko amma kamanni tako