So Da Buri Book 1
Chapter 18 of 43
kukan data mayar sanaarta tun ranar da aka d’aura musu aure.
A haka suka isa airport har ana d’an kallonsu…
Bayan y’an bincike…jirginsu ya d’aga zuwa k’asa mai tsarki.
Tun kukan Maryam yana iya fita har muryarta tazo ta dishashe, ji take yi kamar ta rufe Abba da duka!!! Duk shine ya ja mata shiyasa duk faman aikin lallashin ta da yake ta yi ta yi banza dashi ta k’i kulashi,
shi kam babu abunda yake yi sai aikin lallashi dukda kuwa
shima kamar ya fashe da kukan haka yake ji, saboda in suka sauk’a bai ma san ta ina zai fara ba, duk wani means na kud’i an kwace a hannunshi!
Gashi bai san tayaya zai samu aiki ba, ga iyali a tare dashi…tabbas ya zame masa dole ya tashi ya nemi abunyi
Suturarsu kanta kwata kwata set bibbiyu ne dasu, daga waenda suka baro Kano dasu a jikinsu sai waenda ya saya musu set d’aya d’aya a Lagos…..
Yana cikin wannan tunanin jirgin su ya sauk’a a garin Madina.
Maryam ya d’an tab’a a hankali wadda bacci ya fara kwasa.
A hankali ta bud’e idanuwanta da suka kumbura suka k’ank’ance suka yi jaaa.
“Mun iso.”
Shine abunda yace mata sannan ya fara k’ok’arin mik’ewa itama ya kama hannunta ya mik’ar da ita suka bi ayarin y’an jirgin da suke ta sauk’a, suma suka sauk’a.
Bayan an gama sauk’a mutane suka nufi wajen d’aukar kayansu..
Su kuwa su Abba suite case d’inshi ce kawai garesu,
tana da d’an girma shiyasa ta cinye har ragowan kayansu set d’aya d’aya.
Waje ya samu ya zauna ya fara duba suitecase d’in, bayan sun fito, kamar yana neman wani abu.
Allah yaso su kuwa akwai y’an chanji a ciki…so da yawa idan Yayanshi zai zo yakan biyoshi su taho tare yayi masa rakiya dan yana son garin, ya tuna lokacin daya dawo da kud’in yana taso ya chanja su bai samu time ba haka ya hak’ura ya d’aga k’asan suitecase d’in credentials d’in nashi ya saka.
Shiyasa yanzu da wannan ranar ta fad’o mishi a rai ya duk’ufa yana dubawa had’e da adduar Allah yasa har yanzu kud’in suna nan, ai kuwa ya tsince su yadda ya barsu.
Abun hawa ya fara nema musu, da kyar kuwa ya samu, daganan yace “a kaisu wani d’an hotel haka mai d’an saffa saffa.”
Suna zuwa ya kama d’aki d’aya. Sai da ya kai Maryam d’akin yace mata “tayi wanka ta huta” tukunna ya fito domin ya siyo abinci, acikin hotel d’in ya siyo abincin, sannan bai yarda ya bar wajen ba sai da ya samu aiki a restaurant d’in cikin hotel d’in, bayan ya nuna musu takardunsa kuma sunji yana jin larabci suka bashi aikin ‘waiter’!! Bai wani damu da k’ask’ancin aikin ba ya amsa yana mai farin ciki.
Yana dawowa da abincin ya tarar da Maryam a yadda ya barta tana kuka, hawaye ne ke fita kawai amman ba sauti tsabar yadda muryarta ta disashe.
Da sauri ya k’araso ya d’agata ya zaunar sannan ya ci gaba da aikin lallashi.
Da kyar ta yadda taci abinci
sannan ta shiga tayi wanka ta fito.
Shima mik’ewa yayi yaje yayo wankan sannan ya fito ya tarar da ita a zaune ta mayar da kayanta.
A hankali ba tareda ta kalle shi ba tace “Inane gabas? Zanyi sallah.”
Shima kayan nashi ya maida sannan yaje ya d’aga window ya hau duba garin
Alk’iblar masallacin da ya hango ya duba kafin ya zo ya nuna mata.
D’ankwalinta ta shimfid’a tayi sallar walha….
Yana zaune ya baza takardu yana dubawa dan neman mafita..ta ida sallarta ta nemi waje ta kwanta yana ta duba tarkadun shi da had’a su waje d’aya a haka barci ya saceta
don tunda suka je station basu samu nutsuwa ba.
Kiran sallar azahar ne ya tayar da ita.
Tana juyawa taga Abba shima yana baccin a inda ta barshi da takardun shi a baje da alamun ma a zaune yayi baccin wahalan…
Zuciya da abunda take so sai taji gaba d’aya ya bata tausayi.
A hankali ta k’arasa taje ta durk’usa a gabanshi tana k’are mishi kallo, kana ganin yanayin fuskarshi ka san ba dad’in baccin yakeji ba kawai dai yana yinsa ne.
Hannu ta saka ta d’an tab’a gefen inda yake jingine.
A hankali ya bud’e idanuwanshi, ganin ya farka yasa da sauri ta mik’e tana cewa “ka tashi kayi sallah”daga haka ta fad’a toilet ta yo alwallah.
Tana fitowa shima ya shiga
bai fito ba saida ya sake yin wanka.
A zaune ya tadda ita tayi shiru da alamun tunani take yi.
A gurguje ya shirya, ya tada sallah.
Bayan ya idar da sallah ne ya zo ya kwashe ragowar chanjin da suka yi sannan ya juya ya fita.
Bai wani dad’e ba ya dawo da abinci da y’ar rigar da suka bashi da hula.
A hankali ya zo ya zauna a kusa da ita.
Da farko kamar ba zata yi mishi magana ba sai kuma tace “Ina wuni.”
Amsawa yayi, sannan yace
“Ga abinci nan, d’azu naso gaya miki zan fara yi musu aiki a restaurant saboda kinga muna buk’atar kud’i a hannunmu, amman sai naga kinata kuka.
Zan d’an fita yanzu In k’aro mana kaya ko set bibbiyu ne kafin muga abinda Allah zai yi.
Zan fara neman wani aikin.
Kiyi hak’uri yanzu muji da yadda zamu yi surviving…
In sha after that immediately zan san yadda zan yi ko ke kad’ai ce kije ki wajen su Abba
kinji ko?”
A hankali ta d’aga mishi kai
sannan ta mik’e. Gani tayi shima ya mik’e sannan ya kamo hannayenta.
D’agowa tayi ta kalleshi taga shima itam yake kallo, a hankali yace “That’s all?
Babu irin adduar ‘Allah ya bada sa’a dinnan? Maryama, kuma
still har yanzu ranki a b’ace yake.”
“Allah ya bada sa’a.”
tace, sannan tayi niyyar matsawa amman furr! Ya k’i ya tare hanya, shifa sai tayi murmushi kuma tayi mishi addua tukunna zai fita.
Hakanan ba yadda ta iya ta k’ak’alo murmushi tayi sannan ta yi mishi addu’ar.
A hankali yasa hannu yayi hugging d’inta yafi 5 minutes
tukunna ya sauk’e ajiyar zuciya yace “Ameen.” Sannan ya juya ya fita.
Sai yamma tukunna ya dawo ya kawo mata abinci, kana ganinshi a gajiye yake dan restaurant d’in ana cika sosai kasancewar a hanyar airport d’in yake kuma shi kad’ai ne sannan daman basuda waiter sai shi kad’ai.
Sallah kawai yayi ya d’an ci abincin kad’an sannan yace “mata zai koma.”
Gaba d’aya se sai tausayinshi ya sake kamata.
Ganin ya tsaya yasa tace “a dawo lafiya.”
“Ameen” yace, kafin yace
“Murmushin fa??.”
Wannan karon ba k’ak’alo shi tayi ba, ji tayi kawai ya sub’uce mata.
Sai k’arfe goma sha d’aya na dare ya dawo. Kamar yadda yayi alk’awari da kaya ya taho musu dashi..
AlQurani mai kyau irin mai pieces d’innan izu sittin amman duk izu biyar a rabe ya siyo, da inner wears d’inta set biyu, sai abaya da hijab.
Shi kuma ya siyawa kanshi gajeran wando da jallabiya
Sai lotion, brush da toothpaste sponge da soap na wanka da na wanki da omo.
Gaisuwarta ta sannu da zuwan da take yi mishi ya amsa,
kasancewar a gajiye yake sai da ya d’an huta tukunnan
yake gaya mata
“Ya tambayi mai restaurant d’in nasu ita ta had’a shi da ogan su kai hotel d’in, so ya tambayeshi ko zasu iya zama a d’akin sai a dinga cira a cikin albashin shi?
Mutumin ya yarda amman kasancewar idan an cira zai yiwa albashin gib’i sosai yasa aka d’auke room service, dai an basu d’akin ne amman su za suyi komai…”
Abinci suka fara ci yana ta bata labari, yau kam ta d’an sake ba laifi, haka nan suka sha hirarsu sosai.
Sai da suka gama tace zata yi wanka daga nan ta wanke toilet, so tana so ya bata omo, amman k’iri k’iri yace “taje tayi wankan ta, idan ya shiga shi zai wanke toilet d’in har kayan data cire ma ta barsu a ciki zai wanke!.”
Babu yadda bata yi dashi ba amma ya k’i, hakanan ta je tayi wankan, kamar ya sani bayan 10 minutes ya mik’e ya shiga aikuwa ya kama ta tana shirin wanke kayan, sai da yayi da gaske tukunna ta barshi ta fito har inner wears d’inta saida ya had’a ya karb’a, ba yadda ta iya.
Tukunna yayi wanka ya wanke toilet ya wanke musu kayansu.
Tana zaune tana karatun Al’Qur’ani, ya fito. Sai da ya shirya sannan yazo kusa da ita ya zauna ya kamo hannunta yasa a cikin nashi. Bata kulashi ba sai da ta kai aya sannnan ta juyo bayan ta ajjiye Quranin da d’ayan hannun damanta a gefe,tace
“Abba amman kana ganin Mahaifin ka zai hak’ura?? sannan maiyasa baka gaya min haka yake ba?
Taya za’ace Yaranka ba zasu shiga familyn Baban su ba? A Ina aka tab’a yin haka?”
Ajiyar zuciya ya sauk’e sannan yace “Maryam, i don’t want to lie to you or give u any false hope! Maganar gaskiya ba lalle ya hak’ura ba!.
Ai wannan abunda yayi fa bai ma yi komai ba. Idan na fara baki labarin halinsa, ba lalle ki yadda da wasu abubuwan da yake yi ba.
Kuma kinga a case d’innan fa laifi nane, nine na tab’o shi
To be sincere I was expecting more than this from him.”
B’ata rai tayi sannan ta fara k’ok’arin zare hannunta a cikin nashi kafin tace “yanzu ka kyauta mini kenan??? Abba ba wai fata nake yi ba amman ba a san gawar fari ba!! Yaran mu nake dubawa anan…”
Rik’e hannunta yayi sannan yace “Maryam idan akwai abinda zan iya rantse miki akai shine ‘ko bayan taina na san sai dai Yaya da mahaifin mu su raba gari, suyi baram baram indai akan Y’ay’a nane, dan Yaya ba zai tab’a k’in kula Y’ay’ana ba, sannan ga d’ayan Yayan nawa shima na san ba zai yi abandoning Y’ay’ana ba ko da ina raye talkless of ba na raye’.
Kawai dai one thing is for sure, na san zan had’a rigima ne, da kuma fad’an da ni kaina ba zan iya kuncewa ba, because..definitely mahaifinmu zai so hana brothers d’ina kulani su kuma ba za suyi mishi biyayya ba when it comes to that!
Bar ganin Yaya ya k’i kulamu yanzu, I assure u ba za ayi 3 months ba zakiga ya zo ya fara bibiyata.”
With surprise Maryam take kallon shi kafin tace
“Amman ka san da duk wannan mai yasa kayi taking risk d’in to? Why do you want to tear apart your own family??.”
Murmushi yayi sannan ya matso kusa da ita sosai yayi cupping face d’inta a cikin tafukan hannayensa sannan yayi mata light peck a forehead d’inta… a hankali da idanunsa a lumshe ya sauk’e ajiyar zuciya kafin yace mata
“This is worth it!”
Tana k’ok’arin janye face d’inta yayi mata wani a kan hanci a hankali ya sake furta
“And this”
Bai jira d’aukar lokaci ba dan ya fahimci so take ta kwace fuskan nata yayi mata a lips d’inta yace
“And this….”
Daga nan kuma Maryam ta ji Abba kamar ba shi ba! Duk wani k’ok’arin ta na ganin ta karb’i kanta kasawa tayi, bata tashi sanin abun nashi na gaske bane ba saida taji azaba na shirin d’auke ranta.
A b’angaren Abba kuwa yaso suyi sallah kafin komai amman duk yadda ya k’ok’arta hana kanshi sai ya gagara, domin kuwa tun a karan farko shikam ya manta hanyar garinsu ma balle azo kan maganar hana kai!
Shiyasa duk kalar kuka da magiyar Maryam d’in tashi ya zamana ba jinta yayi ba......
Ahankali yake shafa kanta yanata murmushi kafin ya janyota jikinshi ya rungume a haka bacci ya kwashesu, ita baccinta na wahala ne shi kuwa na cikar farin ciki da nutsuwa ne.
Kiran sallar farko ya tada shi, jikinta yaji yayi zafi da alamar zazzab’i.
Wanka ya fara yi ya taimaka mata itama tayi, sannan yaje ya siyo musu abinci da maganin zazzab’in ta! Dariya taso ta bashi dan kwata kwata tak’i kallonshi gashi sai kumbura baki take yi ita ala dole fushi take dashi amman kuma komai idan zata yi sai da taimakon shi.
Sai da ya tabbata komai ya kimtsu sannan bata buk’atar komai tukunna ya fita aiki,
sai dare ya dawo….yau ma kamar jiya Abba bai kauda kai ba…
Maryam tun tana k’i harta daina…..
Idan ta ce Abba yana son ta, to tama ragewa soyayyar da yake yi mata a zamansu daraja, dan kalmar so tayi kad’an wajen fasaltawa.
Duk wani abu na kulawa da k’auna shi yake gwada mata,
ko tsinke baya bari ta d’auka saidai In a bayan idonshi ko In baya nan tayi sauri tayi, ta yadda idan ya dawo aikin ba zai zama dayawa ba.
Shi zai yi shara yayi moping ya wanke toilet yayi wanki, sannan duk abinda tace tanaso sai ya nemo mata.
Zaman nasu gwanin ban sha awa, yadda yake kyautata mata itama haka take yi mishi biyayya…..
Idan aga Maryam indai ba bakinta ta bud’e tayi maka Hausa ba to bazaka tab’a cewa ba balarabiya bace ba…tayi k’iba ta k’ara fari tayi freshi da kyau abinta.
A hankali ya siya musu d’an electric gas da d’an kayan abinci suka ajjiye a d’akin, wai ko da wani lokacin tana sha’awar yin girkin gida, amman kuma the
funny thing is ‘ya hanata yin girkin’, kasancewar a restaurant yake yanata koyan girki kala kala,idan tace bana sayarwa take son ci ba to yana dawowa break ko kafin ya fita ko bayan ya dawo a aiki zai zage ya girka mata!.
Zaman lafiya da k’aunar juna kankat, shine zaman da Maryam da Abba suke yi a Madina.
Abu d’aya yake damun Abba rashin tsayayyen aiki, ya kai
takardun shi wajaje mabanbanta amman bar yau shiru, bai san daliliba.
A kwana a tashi har suka yi 4 months.
Yau ma kamar kullum yana wajen aiki, wasu bak’i suka zo Larabawa, da alamun manya ne dan yaga yadda managern nasu yake ta rawar kai, ya jere abinci wajen kala goma yace duk a fitar musu…
Tray d’in farko ya fara d’auka ya nufi table d’in da akace suna nan…
Tun kafin ya k’araso yaga d’ayan ya kafe shi da ido, yana k’arasowa ya d’an gaidasu kafin ya ajjiye ya fara niyyar juyawa dan ya d’auko musu wani yaji ance
“Ya’akub!”
Da sauri ya juya jin wannan balarabe ya kira sunan shi rad’au.
Suna had’a ido dashi ya tuna shi Abokin Yayansa ne sosai dan yana yawan zuwa gidansu na nan idan sunzo.
Sake maimaita sunan balaraben yayi, da d’an murmushi Abba ya amsa sannan ya sake gaishe shi.
Amsawa yayi sannan da mamaki yace mishi “aiki yake yi anan!”
D’aga mishi kai kawai Abba yayi.
D’an jimm!! balaraben yayi kafin ya hau bawa Abokanan tafiyartasa labarin waye Abba.
Da mamakinsu suma suka dinga kallonshi kasancewar duk sun san Yahaya MT.
Wannan balaraben yake gaya musu irin tarin alkhairan da Yahayan yayi mishi
kafin ya juyo kan Ya’akub d’in yace masa “bai yi karatu bane? Maiyasa yake aiki a matsayin waiter?”
Da murmushi yace “yazo k’asar ne yayi sabon aure kuma bai san kowa ba shiyasa.”
Da d’an fad’a mutumin ya fara cewa “ya za a yi suna garin nan amma Yahaya ya bar k’anin shi haka? ai ko shi waya d’aya kawai zai yi a dauki k’anin shi a aiki, bara yana komawa gida zai kirashi…”
Abba bai b’oye musu komai ba yace “Ya d’an samu matsala da Mahaifinsu ne, so idan Yahayan ya taimaka mishi, zai iya involving nashi a case d’in shiyasa.”
Cike da gamsuwa balaraben yace “Ina credentials d’inshi? ya kwaso ya zo su tafi yanzu ba sai anjima ba.”
Cike da farin ciki ya nufi d’aki, yana murna, ya isa d’akinsu.
Yana shiga ya tarar Maryam tana bacci, yaso ya tashe ta ya fad’a mata amman kawai sai ya barta ya kwashi abubuwan da yake buk’ata ya fita a hankali gudun kar ya tada ita.
Yana zuwa ya tarar har sun mik’e abincin kad’an suka d’an cachchalkala shi kawai suke jira, shiyasa yana zuwa suka wuce.
Bai sha wahala ba kasancewar companyn Baban d’aya daga cikin mutanen da Yayan nashi ya tab’a taimakawa ne, da Mutumin da Baban nasa ne suka yi mishi interview, Allah sarki mutumin da alama yaji dad’in abinda Yahaya yayi mishi dan a wajen ma yanata gayawa Mahaifinshi ai k’anin Yahaya ne.
A take ba b’ata lokaci bayan an gama interview aka d’auke shi aiki. Har da ardrobe allowance aka had’a mishi.
Sai wajen 5 tukunna ya dawo, da mamaki Maryam take kallonshi yadda ya shigo cike da fara’a..yana shigowa yayi hugging d’inta ya d’agata sama yana juyawa.
Sai da ya ajjiyeta yana dariya ya shiga bata labari, ba k’aramin godiya ga Allah da farin cikin tayi ba, ahankali ya sake hugging d’inta yace
“Maryam ke good luck ce, kiga fa a yadda muka shigo garin nan amman ko wata biyar bamu yi ba yau nine harda office, sannan ko daidai da rana d’aya bamu tagaiyyaraba.”
Cikin murmushi itama ta sa hannu ta rungume shi, suna a haka sukaji knocking!! Mik’ewa yayi yaje ya bud’e aikuwa
yana bud’ewa suka yi ido biyu da manager, ko gaisuwarshi bai amsaba ya hau sirfa mishi bala’i yana cewa “Ya bar bak’i d’azu bai k’arasa kai abinciba sai cook d’inne ya kai da kanshi, saboda tsabar yana so ya nuna hotel d’in bashida tsari ko?
Sannan tun d’azu aketa neman shi baya nan, ina yaje?”
Bai b’oyewa manager d’in ba nan yake gaya mishi “ai aiki ya samu!”.
A tunanin Abba managern zai taya shi farin ciki amman sai yaga sab’anin haka
dan daga k’arshema cewa yayi ya kwashe kayanshi ya nemi waje tunda ya samu aiki, ai daman ba k’aramin discount suka yi mishi ba, wajen 49%! Dan haka indai yana son yaci gaba da zama to saidai ya ajjiye wanchan aikin yaci gaba da yi musu aiki, yabashi 30 minutes yaje yayi making up mind d’inshi.”
Yana gama fad’an haka ya juya ya fita.
Tuni Abba ya yanke shawarar barin wajen ya kama haya tunda