Mayrah
Chapter 82 of 152
kayan naki cikin akwati ne?" Girgiza kai tayi, Ammi tace "Ke dai komai kin fi son sai kinyi cikin kurarren lokaci, ance maki flight karfe biyar ya kamata ace kuna airport ma yanzu" Usman ne yayi knocking kofar dakin sannan ya bude, yana kallon Mayraah yace "Ina kika ajiye wayarki ake ta kiranki?" Ta dan buda ido da sauri ta nufi karkashin pillow da ta ajiye wayar dazu, miss calls din Dr Khalil ta gani har uku, ta kalli Usman dake mata wani kallo, Ammi ta fiddo mata wani abaya ta ajiye gefen gado tace "Gashi nan ki saka" Usman yace
"Kin bar su tun dazu a waje suna jiranki" Daga haka ya juya ya bar bakin kofar, Ammi ta bude baki tana kallon Mayraah da ta kasa tabuka komai, da kanta ta fara hada mata few clothes dinta da duk wani abu da zata bukata a akwati, bayan barin Usman wajen sai ga Maheer, a bakin kofa shi ma ya tsaya yace "Mimi they are waiting for u outside kiyi sauri...." Kayanta ta dauka ta fara sa wa, Ammi ta gama hada mata komanta a akwati, Maheer na kallon Ammi yace
"Akwai sanyi sosai Uk, she shouldn't forget her jacket" Ammi ta kalli Mayraah tace "Rigunan sanyinki suna dakina kije ki dubo da sauri" Mayraah na fita daga dakin Maheer ya bi bayanta yace "Do not forget ur sanitary stuffs, hopefully har ki dawo kila...." Mayraah ta buda ido don har ta manta, sai bayan kusan minti goma Maheer ya sauka downstairs da akwatinta tana biye da shi a baya, Ammi ta rakasu har compound tana mata Allah ya tsare hanya, kana ganin Ammi kasan babu yanda ta ya ne da tafiyar Mayraah, suna fita kofar gida Mayraah ta ga mota anyi parking, Dr Khalil ya bude masu booth Maheer ya ajiye akwatin, tana kallon Maheer tace "Yaya gobe Ya Usman din zai je can?" Maheer ya gyada mata kai yace "In sha Allah" A hankali ta bude back seat ta shiga don ko ba a gaya mata ba taga alamar da mutum a front seat din, Dr Khalil suka yi sallama da Maheer sannan ya koma cikin motar, Mayraah ta daga ma yayan nata hannu kamar zata yi kuka, Dr Khalil yayi reverse suka bar anguwan. Tana daga kai suka hada ido da MD ta madubi, sauke idonta tayi murya can kasa tace "Good evening" ya ji ko bai ji ba oho, don bata ji ya amsa mata ba, Dr Khalil yace "Ina kika ajiye wayarki, kin kuma san karte nawa ne flight din naku" Tace "Shiryawa nake ne" Dr Khalil ya girgiza kai yace "Ku dai mata komai sai kun saka African time a ciki...." Mayraah dai ta ci gaba da danna wayarta bata ce masa komai ba, MD na kallon Khalil yace "Plss ka bi route din da za mu yi sauri, it's easy to miss a flight.." Dr Khalil yace "In sha Allah baza ayi missing Flight din ba we will get there in time" Suna isa airport MD ya sauka, Dr Khalil ma ya sauka daga motar ya fiddo hand luggage din MD wanda jacket dinsa ne kadai a ciki sai textbooks, sannan ya ciro akwatin Mayraah ma, tuni MD ya shiga airport din don baya son ace sun yi missing jirgin, Mayraah dai sai zare ido take tana neman sauran da za su je Uk din tare, Kasa hakuri tayi bayan sun nufi cikin airport tare da Dr Khalil tace "To ina sauran sir?" Yace "Doctors biyu ne kuma suna lagos, daga can za su tafi" Mayraah ta zaro ido tace "Babu nurse ko daya??" Yace "Babu" Mayraah ta marairaice tana kallonsa, dariya ta basa amma ya dake yace "It's fine Mayraah" Ta girgiza kai kamar xata yi kuka tace
"Yanzu ni da shi kadai za mu hau jirgin?" Dr Khalil yace "Eh mana, in kun je can za ku hadu da sauran" Ji tayi hankalinta ya tashi tace "Ni dai wallahi i don't want to go with him" Dr Khalil yayi dariya yace "But he is not a monster Mayraah, look kin ga kun yi latti let's be fast pls" Bin sa kawai take a baya with different thought a zuciyarta, duk traveling document dinta suna wajen MD din, bata kara shiga tashin hankali ba sai da taga sun gama check in, Dr Khalil na masu sallama bayan za su shiga departure lounge, dauke kanta tayi don yanzun nan sai ta iya fashewa da kuka. Sun shiga departure lounge din immediately aka fara boarding plane din nasu, ita dai bin sa kawai take gashi ya ki juyowa ma ya ga ko tana biye da shi a baya ko akasin haka, a haka har suka shiga plane din, yana isa seat dinsa ya ajiye hand luggage dinsa a sama sannan ya zauna, tana ganin haka kawai tayi assuming seat din ta ne gefen nasa, ita ma ta zauna tana satan kallonsa. 2 hours into the flight ta fara jin bacci amma tayi ta kokarin ganin bata yi ba, abincin da aka yi serving dinsu ma bata taba komai ba, a haka har baccin ya dauketa bata sani ba, she can't tell for how long tayi baccin kawai ita dai kamshin turaren da ya cikata ne ya farkar da ita daga baccin bayan tayi isasshe, zaro ido tayi ganin inda tayi resting kanta, sai kuma ta daga kai da sauri ta kallesa, idonsa na kan wani littafi dake hannunsa, matsawa tayi tana gyara zamanta kamar munatuka, shi dai ko kallonta bai yi ba yana karatun book din hannunsa, ko gyangyadi Mayraah bata sake barin tayi ba har suka sauka UK, bayan ya cire seat belt dinsa ya mike ya dau hand luggage dinsa, ita dai kallonsa kawai take, ya bude karamar jakar tasa ya ciro jacket dinsa ya saka, tana ganin ya fara tafiya ta wani bi sa da harara sai kuma ta mike ko ruwa bata dauka a abincin da aka ajiye mata ba ta bi bayansa, suna sauka jirgin
Mayraah taji ta kamar a freezer, nan da nan hankalinta ya tashi, ko wani mutum ta gani a wajen da thick Jacket dinsa, wani mugun sanyi ta dinga ji amma a haka ta dinga bin sa a baya, ko kadan bata shiri da sanyi, yanzu nan sai yayi distablizing dinta nan da nan kuma zata fara mura da tari, har suka shiga airport din tana jiran akwatinta MD yaki kallon inda take don waje ma ya nema ya zauna yake danna wayarsa, atter many minutes of waiting akwatinta ya iso ta dauka ta kalli inda yake, kawai gani tayi ya mike ya fara tafiya, ta bi bayansa tana tafiya a hankali har suka fito daga wajen, she was just shivering daga inda take tsaye rike da akwatinta, shi kuma yana tsaye dan nesa da ita yana kiran Ceo don yaji hotel din da ta kama ma staffs din nata, tana dagawa tace zata kirasa sannan ta katse wayar, yasan yanzu sai su kai minti goma suna jiranta a haka, ya dan juya ya kalli direction din da Mayraan take ta wani takure saboda mugun sanyi, kasa ci gaba da jure sanyin tayi ga shi hankalinta bai je ta bude akwatinta ta ciro rigar sanyinta ba, she was shivering seriously, juyawa tayi da sauri jin mutum a kusa da ita ta kusa cin karo da shi, not minding that ya daura mata jacket dinsa a shoulders dinta sannan ya koma inda yake tsaye, ta kasa dago kanta, after few seconds ta daga kai a hankali ta kallesa, wrapping din jacket din tayi jikinta ba tare da ta saka ba, bayan kusan minti biyar Ceo ta kirasa tace kawai ya taho da ita gidanta, he was so surprise, don banda shi a duk staffs dinta infact har colleagues dinta na nan UK babu wanda yasan gidanta sai shi kadai, sai da ya sake tambayarta to be sure of what she said, ta kuma maimaita masa abinda tace, a hankali yace "Ok Ma'am" Daga haka ya katse wayar ya samu Cab din da zai kai su gidan nata, it's almost 11pm na dare, Mayraah na ganin Cab din ta ja akwatinta duk da jacket din da ya sa mata bata daina jin sanyin ba don ya riga ya tara shigarta sanyin, ya dau akwatin ya sa a booth sannan ya bude back seat ya shiga, ita ma ta shiga, har suka isa gidan Ceo Mayraah was shivering a gefensa, wannan dalilin yasa shi daukan akwatinta daga booth din motar tana biye da shi, Ceo na bude kofar mansion dinta ta kallesa da mamaki tace "Why are you not on Jacket Aliyu?" Sai kuma taga Mayraah, bude kofar tayi da sauri tace "Come in my dear" Mayraah ta shiga parlon that was soo warm and smelling nice, shi ma ya shiga parlon with her box da hand luggage dinsa, Ganin yanda take rawan sanyi Ceo kawai ta wuce wani daki dake parlon da ita giving her a huge duvet to cover her self, sannan ta dawo parlor tana kallon MD tace "Go make ur self a cup of coffee Aliyu" Yace "Ma'am Idan naje gida zan sha...." Tace "Ohk then, akwatinta ne wannan?" Yace "Yes Ma'am nata ne" daukan akwatin tayi ta kai dakin da ta kai Mayraah, ya jira har ta fito sannan yayi mata sallama, tace "Let me get u my car key, gobe da safe sai ka dawo da shi" Ya sunkuyar da kansa yace "Ok Ma'am" Makullin motarta ta dauko masa hade da sabon jacket, ya amsa jacket din da makullin sannan ya saka jacket din yayi mata godiya ya bar gidan ya nufi garage dinta, kitchen ta tafi zata hado ma Mayraah hot chocolate, Mayraah dai ta takure cikin farin duvet din da ta bata ga kamshin turaren jacket dinsa da ya cikata.
74
Mayraah ta daga kai a hankali jin an bude kofar dakin, Ceo ta karaso da cup din hot chocolate ta zauna gefenta tace "Here dear" Mikewa zaune tayi ta amshi cup din hade da sauce dinsa tace "Thank you Ma" Murmushi ta mata tana kallonta calmly tace "You are welcome" Mayraah ta fara shan chocolate din a hankali, Ceo ta mike ta fita, ba a dau lokaci ba ta dawo dakin da few pizza slices a plate ta ajiye mata tace "Will you be okay with this?" Mayraah ta gyada mata kai tace "Thank you Ma" daga haka ta dau slice daya ta fara ci, after some minutes ceo ta mike ta nufi kofa Mayraah ta bi ta da kallo har ta fita ta jawo mata kofar ta rufe, Mayraah ta sauke idonta tana ci gaba da cin pizza din, bayan ta gama ta dau handbag dinta ta ciro wayarta dake ciki, cikin minti kadan tayi activating international roaming sannan ta fara dialing number Maheer, yana fara ring ya daga, a hankali tace "Yaya" Yace "Mimi" Tace "Ka fara bacci ne?" Yace "No Mimi, was waiting for ur call, i couldn't reach you... ya hanya?" Kamar zata yi kuka tace yaya it's soo cold here, i am so cold" Murmushi yayi yace "Yeah i know, akwai sanyi sosai, hope you are on ur jacket?" Kallon jacket din MD dake jikinta tayi, ta kara lullube jikinta da shi murya can kasa tace "Yeah" Yace "kina ina yanzu?" Ta kalli babban dakin tace "Gidan Ceo din mu" Da mamaki Maheer yace "Ceo dinku kuma? Why? Where are ur colleagues?" Mayraah tace "Ni kadai ce dai a nan, su ba a nan suka sauka ba, may be they lodge in hotel, kasan duk maza ne" Maheer ya ɗan yi shiru, can kuma yace "But that's weird, why will she keep u in her home? Any way it's fine..." Mayraah tayi shiru, yace "Hope you are comfortable?" Mayraah ta gyada masa kai a hankali tace "Yeah" Yace "To abinci fa?" Tace "Ta bani har na ci" Da damuwa Maheer yace "Gashi har muryarki ya fara nuna alamar sanyi ya kamaki" Tayi murmushi tace "Yaya kasan fa bana son sanyi" Yace "I know Mimi, shi yasa nake tausayinki" Tace "But ta ban heavy duvet" Yace "To better" Tace "Yanzu Yaya tambayar ta inda zan kalla inyi sallah zan je in yi?" Maheer yace "But she is a Christian how will she know? Ke baza ki gane qibla ba?" a hankali tace "Bazan gane ba, i am confuse" Yace "Ohk try asking her... Meye ta baki kika ci?" Mayraah tace "Ta bani hot chocolate da pizza" Yace "Ohk to ki samu kiyi sallan, idan kin idar sai ki kirani" Tace "Toh" Daga haka ta katse wayar, tana sauka daga saman gadon duk da dumin dakin she was still feeling cold, a hankali ta saka hannunta a sleeve din jacket din MD sannan ta nufi kofa walking slowly ta bude kofar, tana shiga babban parlon gidan ta dinga bin ko ina da kallo sai kuma ta kalli sama, Muryar ceo ta ji ta juya da sauri ta ganta a study room dinta with heap of textbooks a gabanta, tasowa tayi ta shigo parlon calmly tace "You need anything Mary Ann?" Ta gyada kai da sauri tace "I want to pray Ma...." Ceo tace "Ohh kina tambayar gabas kenan ko?" Mayraah ta gyada mata kai tace "Yes Ma" Kalle kallen Parlon ceo din ta shiga yi, can tace "I can't really tell where Aliyu faces and pray whenever he is around, let me call him on the phone sai ya gaya maki inda zaki kalla" Mayraah tace "Okay Ma" Ta koma ta dauko cellphone dinta ta fara kiran MD, yana dagawa tace "Aliyu zaka gaya mata inda zata kalla tayi sallah" Daga haka ta mika ma Mayraah wayar, Mayraah ta amsa da ladabi ta kai kunne tayi shiru, jin shi ma yayi shiru tace "Ina ji" Sai a sannan yace "Baki da Google a wayarki ne?" Taki ce masa komai saboda ceo dake tsaye, yace "In rashin kunya ne ai ba sai kin jira wani ya gaya maki yanda za ki yi ba, ba ni kika ce ma Quack Doctor ba, za ki sani" Mayraah dai taki cewa komai, Yace "Install Qibla finder on ur phone and stop being a nuisance" Mayraah bata sake tsayawa ta sauraresa ba ta katse wayar ta mika ma Ceo, Ceo tace "Ya gaya maki ko?" Mayraah ta gyada mata kai tace "Eh ya gaya min" Ceo tace "Ae kina da darduma?" Mayraah tace "Ina da shi" Ceo tace "Toh sai kiyi using warm water kiyi performing ablution din so u won't catch cold" Yanda Ceo tace mata haka tayi da ta koma dakin tayi alwala da ruwan dumi bayan ta fito daga bandakin ta bude akwatinta ta ciro darduman da Ammi ta sa mata sannan ta tada sallan, tana idarwa ta kwanta ta kashe fitilar dakin sannan ta lullube da duvet nan da nan bacci ya dauketa ko Maheer din bata kira ba, cikin dare taji zazzabi ya rufeta ga tari da ta dinga yi, wajen karfe uku ceo ta bude kofar dakin ta shigo ta kunna wutan sannan ta karasa ta zauna gefen gadon ta cire duvet din jikinta tana feeling temperature dinta tace "Are you okay?" Mayraah ta mike zaune tana rawan sanyi, Ceo tace "You are running temperature dear" mikewa tayi ta fita, ba a dau lokaci ba ta dawo da magunguna da ruwan gora, bude maganin tayi ta ba Mayraah ta amsa ta hadiye da ruwan sannan ta koma ta kwanta ta takure waje daya, ceo ta lullubeta da duvet tace "Sannu kin ji...." Kafin gari ya waye ceo ta shigo dakin ya fi a kirga, da asuba haka Mayraah ta daure ta tashi tayi alwala tayi sallah sannan ta koma ta kwanta…. duvet din da taji an cire jikinta ya sa ta bude ido a hankali, MD ta gani tsaye kanta, ta mike da sauri ta ja duvet din ta wani daure fuska tana kallonsa, sae kuma ta ga CEO tsaye a bayansa, sunkuyar da kai tayi, Calmly yace "How are you feeling?" Ta gyada kai a takaice tace "Fine" Ceo tace "Will u take noodles for breakfast?" Mayraah ta gyada mata kai, ceo ta juya ta fita daga dakin sai da yaji ta kulle kofa sannan yace "Cire min jacket dina" Wani kallo ta jefa masa ta sauka daga kan gadon ta bude akwatinta ta ciro towel din wankan ta da shower gel with sponge sai toothpaste and toothbrush tayi wucewarta bandaki ta bar sa wajen tsaye, ya bi ta da ido har ta kulle kofar ta sa makulli, Bayan kusan minti daya ya gyada kai ya juya ya fita daga dakin, Mayraah na fitowa wanka taji kamar zazzabin ya sake dawo mata, ta ajiye jacket din hannunta ta kwanta ta dukunkune cikin duvet ta fi minti goma a haka daga karshe ta daure ta mike ta shirya, ta dau jacket din tana kokarin sa wa Ceo ta shigo dakin tace "In kin gama ki fito kiyi breakfast" Tana fita Mayraah ta saka jacket din sannan ta fito parlor, dinning area ta nufa ta zauna kujeran dake facing na MD dake kallonta ganin she is still wearing his jacket, garnished noodles with chicken Ceo din tayi mash, MD dai na rike da spoon yana kallon plate din abincin, lokaci lokaci yake satan kallon Mayraah, Mayraah ta fara cin abincin haka ma ceo, bayan some seconds ceo ta kallesa amma bata ce komai ba, mikewa yayi ya wanke fork din da knife din hannunsa a washing hand basin dake dining area din ya dawo ya zauna, Ceo tace "Ya maganar Therapy da nayi maka kwanaki?" Karo na farko da Mayraah ta fara ganin murmushin sa, yace "Soon Ma'am" Ceo ta ci gaba da cin abincin ta a nutse, Mayraah sai kallonsa take kasa kasa without letting him notice, gaba daya he doesn't look comfortable a wajen, kawai ta ga ya jawo wani clean plate din ya goge da tissue ya juye abincin a ciki, Ceo ta kallesa ta ci gaba da cin abincinta, sae a sannan ya fara cin abincin, Mayraah bata ci abincin da