Showing 294001 words to 297000 words out of 452169 words

Chapter 99 - Mayrah Complete By Khaleesat Haydar

aura kuma a ina suke zaune a Adamawa, being an son sannan nasan babu wani abu da nake iya., ena basa min sai ban boye masu wacece Aa... ba, dad dina na jin wacece ita yayi min iyaka da ita nan take, duk da nay kokarin fahimtar da shi ita tana addinin musulunci amma ya ki saurarata, he was so mad at me ban taba gain bacin ran Dad dina ba irin na ranan, ya dinga min fada wai shi zan kawo ma arna cikin zuri'a, to kaf zuri'anmu ba a taba haka ba kuma baza a fara a kan dan cikinsa ba, cikin fushi ya koreni daga parlonsa, ina bedroom dina cikin damuwa Mom dita ta shigo ta dinga consoling dina don My dad's No is always No, still dai ban daina zuwa gun Maryam da ta saki jiki da ni ba a lkcn, babu yanda ban yi da Maryam a kan mu je wani gari mu yi auren mu ba amma taki, always reminding me of how her mother suffered because of her father's relatives, sannan karatu yayarta take son tayi, duk wannan abubuwan sun faru ne within few months da na fara haduwa da ita don i had to wait to be sure she didn't conceive after our first encounter tun da har raina ina son aurenta ne, and i repented from my bad ways because i was deeply in love with Maryam wanda a lokacin ni kaina ban san wani irin so nake mata ba, kawai watarana na zo da wani plan don naga ivavena are not even giving me listening ears anymore, after coming up with my plan sai naje gidansu Maryam don in sanar mata, coincidentally ranan yayarta bata je kasuwa ba wai bata jin dadi sun fito tare za su je
Chemist, nan ta turke kanwarta ta tambayeta waye ni jin na kira sunanta, Maryam is somebody that is so naive and meek, sannan matsoraciya ce, sai ta boye ma yayarta wanene ni, nan yayar ta nuna bata son ina zuwa waien kanwarta duk tunaninta ai zance ke kawo < Juwan, nan dai ta ja min lay da Maryam ta A n karatu take son kanwarta tayi, a haka dai na kama hanya na bar anguwan" Ceo dai ta kasa dauke idonta a kan Aaria don sai bayan da Hajiya Amina ta gano tana dauke da ciki bavan sun turketa tace ai wannan mutumin da suka taba haduwa sanda za su je
Chemist ne, a sannan ne kuma ta gaya masu wanene mutumin tunda kowa yasan babansa a garin, Aaria dai ta sunkuyar da kanta bata ce komai ba, A hankali Abdallah vace "Bayan yan kwanaki ban hakura ba na sake komawa gun Maryam hoping yayarta ta tafi kasuwa, luckily muka had da Maryam yayarta bata nan, she was so afraid seeing me ta dinga min magiya in tafi kar in sake dawowa bata son yayarta ta kara ganina, it took me almost an hour to persuade Maryam to follow me, a kuma yi assuring dinta ba dadewa za mu yi ba zan dawo da ita immediately, plan din nawa da nay niyyar gaya mata wancan ranan kawai na fasa don aiwatarwa kawai nake da niyyar yi, after some minutes ride muka ie can wani local government a nan Adamawa not too far away, na kai ta har gun wannan limami da ya riga ya san da zuwan mu, i wasn't bothered with how shock Maryam was bayan ta gano what I was up to, a haka aka daura mana aure da Maryam auren da a washegari aka warwaresa amma kafin a warware auren nan I took advantage of Maryam for the second time on that same day, bayan a koma gida ranan nan bany bacci ba kawai tunanin yanda zan bar Adamawa tare da Maryam ba tare da ta bani ciwon kai ba nake, first na fara tunanin ko in fara kai ta gun Kanin Dad dina wanda sunansa naci, sannan yana mugun ji da ni,
Allah ubangiji ya ji kansa da gafara wato Dad din su arraf, plan dai iri iri na dinga yi a raina, ash A baza avi haka ba don a ranan cikin wa enda ke zaune masallacin da aka daura mana aure akwai wanda va gane ni kuma yasan Dad dina, tun yamma yake unguwanmu tunda waya bai yi yawa ba a lkcn, Mai gadinmu ya sanar masa Dad dina yayi tafiya baya gari, washegari haka mutumin nan ya sake dawowa yana unguwan har Dad dina ya dawo sannan ya sanar masa abinda yaga ya far a masallaci, Dad dina bai taba mari na ba sai a ranan nan bavan vaje har masallacin tare da ni yayi confirming abinda aka gaya masa, i was thinking daga marin nan shikenan zai hakura Maryam ta ci gaba da zama matata, amma i was mitaken, don immediately nan take ya sa na saketa, shi kuma wanna mutumi da ya kawo masa zancen abinda nayi dubu dari ya basa, i was so heartbroken, hatta Aunty Halima sai da ya nuna mata bacin ransa sosai bayan ya gano duk tare muka yi plan din kuma ya rabata da Maryam na har abada, even goodbye bai bari naje nay ma Maryam ba bayan ya daukeni muka tafi Abuja, after few weeks ya fitar da ni daga Nigeria zuwa makarantar da ya samar min a UK, bayan 3 years a dawo Nigeria don a sannan ne ya yarje min in dawo hutu, i never knew Maryam conceived after our second meeting, Aunty Halima ce ta sanar min duk abinda ya far bayan bari na Nigeria 3 years ago da kuma prison da Dad dina ya aika Yayar Maryam har na wata 7, a ranan da na dawo naje gidansu Maryam aka ce min ai sun ma bar garin kwata kwata, i was so sad, ban sake haduwa da
Maryam ba ban kuma san inda zan nemota ba, 5 years back kawai sai muka hadu da yayarta a UK, ina ganinta kuma na gane ta, tun daga sannan nake
91
Ceo kuka take sosai tana kallon Kanwarta cikin rawan murya tace "Me yasa kika boye min duk wannan abun Aaria? You told me he forced you" Hajiya Ramatu da hawaye ke zuba idonta ta jawo Mayraah dake kuka zuwa jikinta, Aaria dai kanta na kasa hawaye na zuba idonta, Ceo ta kasa daina kallon kanwarta hawaye wasu na bin wasu a fuskarta, wa ya ga kuka wajen Ammi, nan kuwa kukan farin ciki kawai take with how things later turn out, Abba ya sauke wani nauyayyen ajiyar zuciya yana hamdala a zuciyarsa, Maheer couldn't stop looking at Mayraah that is crying profusely a jikin Hajiya Ramatu, Mami da Allah yayi ta mace me dakiya a ko wani hali ta daura kan Musharraf a shoulder dinta seeing how emotional he was, MD dai kansa na kasa haka ma Usman da tun da Abdallah ya fara magana shi ma bai dago kansa ba, Silence din kusan minti uku ne ya ziyarci parlon, everyone was so speechless and never saw this coming, nobody expect things to turn out this way, Abba yayi karfin hali yana kallon Alhaji Kabiru Saminu yace "Watannin baya da suka wuce idan ba mantawa nayi ba har da kai aka zo nema ma dan ka auren yarinyar da duk duniya mutanen da suka san ba mu ne asalin iyayenta ba basu da yawa, don wani sirri ne babba da muka rufe wanda ita kanta yarinyar bata san ba mu ne iyayenta ba, hatta 'Ya yan da muka haifa a cikinmu bamu bude masu wannan sirri me girma ba, ana saura kwanaki daurin aure sirrin nan da muke ta boye wa na shekara da shekaru ya fallasa wanda hakan ya girgiza mu ainun, babu rashin mutunci da tijaran da yan uwanka basu zo sun mana ba ana gobe daurin aure, suka kirani karamin mutum, suka kirani makaryaci a fakaice daga karshe suka amshi kudinsu suka ce sun fasa wannan aure, though ban ga laifinsu ba don a zance na gaskiya ya kamata ace na buda masu wacece yarinyar nan tun farkon zuwansu neman aurenta amma wllhi wani lokacin mu kanmu mantawa muke ba mu muka haifeta ba, we want nothing but the best for the innocent girl da muka tsinta a walakance shekaru 22 da suka wuce bama san duk wani abinda zai tarwatsa mata farin cikinta gashi ta taso tana mana kallon iyayen da suka haifeta, amma na so su yi considering cewar yarinyar nan bata da laifi in laifin ne ma ni da Amminta ne masu laifin da muka rufa wnn sirri, yarinyar nan tana da tarbiyya, tana da ilimin addini da na boko, wanda shi yaron naku ma lecturer dinta ne a jami'a kuma da bai yi na'am da tarbiyarta ba bazai fara nemanta da aure ba, amma yan uwanka suka rufe ido suka mana abinda suka yi, lefen da suka kawo ma haka nan aka zo aka amsa a nan din ma dai babu irin tijaran da matata warce ita ta rike yarinyar nan tun tana jaririya bata gani ba, to wannan yarinyar da ku ka hana dan ku aurenta don bata da asali ba a san ko er wacece ba ita ce can a zaune, We named her MAYRAAH" Abba ya kai karshe yana nuna Mayraah dake rungume jikin Hajiya Ramatu, Ceo na murmushi hawaye na sauka idonta tace "Kuma yarinyar dake zaune can ita ce warce kanwata ta haifa bayan dan ku yayi putting dinta in a Family way, tana haihuwarta kuma saboda takaicin abinda uban dan yayi min na kai ni prison don na nemi kwatar ma kanwata hakkinta na faki idon kanwata na saka jaririyar cikin kwali na kai ta nayi deserting dinta a wani anguwa wanda a can ne wannan bawan Allah da matarsa suka tsince suka riketa har zuwa yau, bayan raba kanwata da er ta ta shiga halin rashin lafiya har zuwa yau da nake wannan maganar, sai ga shi Allah ya hadani da er kanwata a asibitina na garin Abuja, yanzu kawai DNA test za ayi to clear away doubt din kasantuwarta er Abdallah" Hajiya Ramatu na kara jan Mayraah jikinta ta girgiza kai tace "Babu batun DNA test, don wannan yarinya kamanninta sak na surkata warce ni kaina sai a hoto na taba ganinta tun ina amarya kuma hoton" Mami ta sauke ajiyar zuciya a karo na farko tace "Da naje dubata asibiti da tayi rashin lafiya nima na ga kamannin don ban taɓa ganinta ba sai ranan, har nake gaya ma Musharraf da ya dawo kano, a gidan Alhaji Habibu aka salwantar da hoton nan nake ji da duk an nuna ma kowa" Hajiya Ramatu tace "Kwarai Kuwa" Ceo dai sai kallon MD take don bata taba sanin daga wannan familyn ya fito ba, da tasan Uncle dinsa ne Alhaji Kabir Saminu da ko aiki bazata daukesa asibitinta ba balle har ta basa matsayinsa na yanzu, Halima ta dafe kanta tace "Kaico.. Mun ci mutuncin er mu da kan mu, dama ance rashin sanin yafi dare duhu" Shi dai Abdallah kallon Mayraah dake jikin Mom dinsa kawai yake babu ko kiftawa, A Karo na farko Alhaji Kabir Saminu wanda shi ma tun shigowar Mayraah ya ga kamannin Mahaifiyarsa da ta rasu tun yana shekara sha hudu, a hankali ya fara magana don zuwa sannan kirjinsa yayi masa nauyi, cike da karfin hali yana kallon Abba yace "Da farko Alhaji bamu da abinda za mu ce maka sai dai mu baka hakuri akan abinda ya faru, ku yi hakuri, ku yi hakuri, rashin sani kam yafi dare duhu, shi yasa ake son mutum ya dinga daga kafa akan abubuwa da dama na rayuwa saboda bayansa, gashi dai a karshe ita wannan yarinya daga tsattson mu ta fito bayan duk cin mutuncin da muka yi maku.... Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Allah ya hanamu jin kunyan duniya da na kiyama, ban taba jin kunya na abinda na aika irin wannan ba a rayuwata" Kallon Ceo yayi still speaking calmly yace "Kiyi hakuri mun zalunce ki kwarai da gaske, mun zalunce ki mun zalunce kanwarki, bani da abinda zan ce da ya wuce kuyi hakuri, i felt so ashame of my act a yau din nan, i am deeply sorry for making u and ur sister pass through a lot many years ago, duk laifina ne ni na ja komai da naki basa goyon bayan auren da ya so yi, duk da matata tayi iya kokarinta na ganin na hakura na bar sa da auren yarinyar bayan da yaje wani waje aka daura, amma saboda wani dalili na da bai da tushe na lalata auren" Shiru ya sake yi na wani lokaci yana sauke numfashi a hankali, sai kuma ya kalli Abdallah yace "Baza a tashi a nan ba sai da auren wannan baiwar Allahn a kan ka matukar ta amince, ni kuma zan bada sadakinta, i don't mind if she is a Christian or a Muslim" Da sauri Ceo ta kalli Alhaji Kabir dake kallon Aaria yace "Kin amince a mayar da aurenku da shi?" Mikewa Abdallah yayi ya isa gaban Aaria ya durkusa a hankali yace "Pls do not say no Maryam, all this years baki taba fita a zuciyata ba, ba da son raina na guje ki ba umarnin iyayena na bi, don Allah kar ki ce Aa, I never knew you conceived" Kallonsa kawai Aaria take hawaye na sauka idonta, Halima ta dawo kusa da su tace "Don Allan kar ki ce Aa Maryam do this for the sake of ur beautiful daughter" Aaria ta jinginar da kanta saman shoulder din yayarta wasu hawayen na sauka idonta, Ceo dai ta kasa cewa komai ita ma tana hawayen, cikin sanyin murya Aaria tace "I will do it for my daughter" Abdallah ya sauke wani boyayyen ajiyar zuciya, Alhaji Kabir ya kalli Musharraf calmly yace "In sha Allah kai ma baza ka tashi a nan ba sai da auren er uwarka wanda kai din kawunta ne" Daga MD, Maheer har Usman daga kai suka yi suna kallon Alhaji Kabir Saminu......
Musharraf da kansa ke saman shoulder din Maminsa ya bude ido da sauri amma ya kasa dagowa bayan yaji abinda Uncle din nasa yace, Daga Abba har Ammi kallon Alhaji Saminu kawai suke babu wanda yace komai cikinsu, ita dai Mayraah dake rungume jikin Hajiya Ramatu a hankali ta bude idonta jin abinda kakan nata yace, the parlor was silent for a while, bayan wasu yan dakikai Ceo dake kallon Alhaji Saminu ta girgiza kanta tana kallonsa directly in the eyes speaking calmly tace "Decisions ain't just made that way, Probably an samu wasu changes din da kai baka sani ba, this is something that happened months back not few days ago, so you are suppose to ask her rightful parent ko bayan nan sun mata wani mijin ne kafin ka yanke wannan shawaran, what if da baikon wani a kanta? You ought to have reason that Sir" Hajiya Ramatu ta sauke ajiyar zuciya a hankali tana shafa kan Mayraah dake jikinta tace "Wannan gaskiya ne Alhaji, haka ya kamata ka fara tambaya tunda bamu san ko da wani abu daban dake zuciyar iyayen nata ba ko ita kanta, or may be her parent may have a different plan for her now" Alhaji Saminu ya jinjina kai, letting out a sigh at the same time looking so weary yace "Tunanin hakan bai zo min ba, wannan kam haka yake, duk da shi ma Musharraf din da wata maganar a kasa, amma domin gyara ɓarakar baya shi yasa nayi kokarin zartar da wannan hukuncin kai tsaye amma ba don nuna isa da er su ba, don maganar Musharraf dake kasa magana ce da zan iya shunning considering abinda ya faru a baya" Sai kuma ya juya ya kalli Abba yace "Ku gafarceni Alhaji nayi kokarin yanke hukunci babu neman shawaranku ko opinion din ku, so now Is there anything you want to say akan decision din nan nawa?" Abba ya sauke ajiyar zuciya bai dai ce komai ba, can ya juya yana kallon Ammi da ta sauke idonta kasa, a hankali yace "Hajiya is there anything?" Ammi ta ɗan kalli Maheer, kawai ta girgiza kai tace "Mayraah za a tambaya, abinda yake ranta shi za ayi mata" Alhaji Saminu ya juya ya kalli direction din Mayraah, Calmly yace "Mayraah" Mayraah ta dago kanta daga jikin Hajiya Ramatu ta kallesa, ya nuna mata gefensa calmly yace "Come over my dear" Mikewa tayi suka hada ido da MD dake kallonta ta sunkuyar da kai ta nufi kakan nata ta zauna inda ya nuna mata, duk kowa na parlon kallonta yake barin Babanta da ya kasa dauke idonsa a kanta, Alhaji Saminu na kallonta kafin yace komai Ceo ta dakatar da shi tace "I think tana bukatar a bata lokaci ta kara samun nutsuwar yin nazari kafin aji komai daga gareta Alhaji, beside she just recovered daga rashin lafiya" Ammi ta gyada kai da sauri tace "Wannan gaskiya ne, ba lafiya isasshe gareta ba, we were just discharged from the hospital not long ago" Tana magana ne amma har hawaye ya cika idonta, Alhaji Saminu yayi ma Mayraah side hug a hankali ya kwantar da murya yace "She should take her time, duk yanda ake ciki next week za mu shigo Abujan gaba daya" Shi dai Musharraf har sannan bai dago kansa ba, Mami dai sai kallon Ceo take haka ma MD.... Hajiya Ramatu ta mike ta tafi gun mai gidan nata ta dago Mayraah dake kusa da shi sannan ta juya tana kallon Ammi da su Ceo tace "Ku

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login