Namiji Baya Kadan

Chapter 15 of 17

wasu iyayen tunda kike rashin hankalinki naji lbrn komai xuba miki ido ne naga abin xai xama bana k'are ba to wllh ki kuka da kanki taurin kan tsiya kamar kanki farau shi sunna yayi kuma Allah yai mishi albarka dan ina alfahari da wannan auren wllh muddin kikace xaki dink'a b'ata masa rai sai dai ki nemi wasu iyayen, k'aramar yarinya ce ke da xaayita lallashinki shashasha kawai !"
mama ta mik'e cike da fushi ta bar falon da sauri Khadeeja tabi bayanta tana bata hkr cikin zubda hawaye tsayawa mama tayi
"muddin kina son zaman lfy ki kuma kiyaye b'acin ranmu kibi mijinki"
ta tafi tabarta a nan tsaye tana kukan takaici .

da daddare bayan ta idar da sallar isha'i xuciyarta ba dad'i sam bataji dad'in fad'an mamansu ba Abida ce ta shigo d'akin tana k'amshi jikinta sanye cikin k'ananan kaya masu fidda surarta a fili cikin yauk'i da iyayi tayi farr da ido
"anty Khadeeja barka da dare kixo babban falo xamuyi dinner megidan nason xanyi magana damu"
ta juya ta fita kallon mmk Khadeeja tai mata sannan ta mik'e jikinta asanyaye ta tafi babban falon yanayin data gansu ne yasa ta fad'uwan gaba abida na jikinsa tana xuba masa kissa yana biye mata ganinta bai sa Abidan sauka daga jikinsa ba sai da ya janyeta had'e da xubawa Khadeejan kallo haushi sosai yakamata dan jikinta har rawa rawa ya fara wanda tarasa na menene.

da kyar taci abincin sbd tarin takaicin da Abidan keyi na shigewa Mahmoud shi kuma yana biye mata duk idanuwansa na kan Khadeeja bayan sun gama yayi hamdala had'e da yi musu nasiha na su xauna lfy sannan yace yau xasu raba kwana xai fara daga d'akin khadeeja itakam yana gama jawabin tabar wajen dan gaba d'aya abunda sukai yasa ta nadamar xuwa falon tun farko gashi ma wai har sun raba kwana kuma wai a d'akinta yake.


by
Garkuwan fulani
[5/14, 10:51 PM] Miwasmiti Author: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg
5⃣6⃣to6⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

pure moment of life writers
p.m.l.w


jikinta asanyaye yashiga d'akinta falo ta xauna ta k'urawa tv ido abubuwa dayawa na mata yawo akanta yau kam gaba d'aya andagula mata lissafi da safe mami taxo ta wanka mata mari still mama taxo tai mata fad'a akan tabi mijinta sannan maganganun Mahmoud sunyi mata tasiri sosai tana ganin ba kanta farau ba ba kuma hakan xai zama k'arshe ba ajiyar xuciya tayi bata da yanda xatayi da k'addara haka Allah ya tsara mata rayuwa
har gobe xuciyanta na mata waswasin wai mami ke
nuna mata k'iyayya
dan kawai d'anta ya aureta sam
xuciyar mami bata tunani mata itama
fa ba son auren nan
take ba dan tafi
kowa d'aukan hakan
abin kunya ace k'aninta na aurenta
meyasa mami baxata gane itace tafi kowa k'in auren nan ba ?

k'aramin tsaki taja ta gyara xama batasan ya xatayi ta warware wa kanta wannan matsalar ba abinda ke damunta tana matuk'ar girmama iyayenta tana son yi
musu biyayya ta ina xata fara ? har gobe tana yiwa Mahmoud
kallon k'aninta
tayaya xata saukan da kanta ta kalleshi da k'ima har ta iya yi
masa biyayya ?
sallamansa ne
ya katse mata tunaninta ta amsa muryan ta adashe
k'amshin turarensa ya gauraye falon ta lumshe ido
tarasa meyasa
take son wannan fitinan nen k'amshin
na jikin Mahmoud
da kyar ta iya kallonsa
da sauri ta kauda kai muryan ta asanyaye
tace masa
"sannu da xuwa"
mamaki yayi ya kalleta da kyau dan ta maimaita yasa shi basarwa kaman bai jiba
ta kuma kallonsa yai mata kwarjini sosai ta kauda kai had'e da
sunkuyar
da kanta
"sannu da xuwa"
dad'i sosai ya kamashi
muryarsa asake
ya kalleta yana hango
abubuwa da dama
akanta
"lafiya lau babyna ya kwarin jikinki ?"

kanta ak'asa ta amsa tana jinjina abin dan jinsa tayi banbarakwai wai ita ke gaida mijinta Mahmoud
"jiki da sauk'i"
ta fad'a atak'aice
ya yi murmushi
"mashaa Allah nagode wa Allah daya bawa babyna lfy Alla ya fito min da small babyna lfy"

shiru tayi bata amsa ba ya tsura mata ido ganin tayi shiru yasa ya janyota jikinsa had'e dasa hannu ya cire hijab d'in jikinta ya tusa hannunsa cikinta yana shafawa yana matuk'ar jin dad'in d'ansa na
manne cikin cikinta
k'amshin gashinta ya shak'a ya cire d'ankwalinta yasa d'ayan hannunsa yana shafasu yana
son babynsa yasan tana matuk'ar kula da kanta
a hnkl muryarshi ke fita dan shi dai jikin Khadeeja na sanyayar dashi
"babyna baki amsa da amin ba bayan kinji addu'ar danaiwa
d'anmu"
shiru tayi tak'i mgn
dan bata da amsar bashi
dai dai
kunnanta ya xo
ya fara lasansu yana
hura mata iska tuni
ya saukar mata da kasala
ta k'ara shagwab'ewa ajikinsa
tana fidda numfashi
a hnkl ita da kanta
tasan Mahmoud
namiji ne dan duk
ya tab'ata tana jin feeling na musamman
wanda bata tab'a jin irinsa ba a duk maxajen data aura
gaba d'aya ya birkitata
tsab ya cire rigan jikintayana lasan duk inda yaci karo dashi musamman k'irjinta
daya b'ata time yana yin abinda ransa ya so dasu lumshe ido
sam takasa tsayar
dashi mamakin
sauyawan ta
yake k'ara xage damtse yayi yana mata wasu salo masu rikita mutun
cikin kasalalliyar
murya yace
"babyna...... plx
...... kice..... amin..."

da kyar ta iya bud'en bakinta tace
"a..aa...mi....n"
"oh ya Allah !.... daban kike khadeeja ina sonki baxan tab'a cutar dake ba kisaki jikinki xan jiyar dake dad'in da ba kowacce mace tasan akwaishi ba
xan baki gatan da kikeso ki karb'eni matsayin mijinki
kin sani ina sonki sosai Habibty....."
surutai ya cigaba dayi wanda surutan nasa sukayi tasiri xuciyarta tana k'ok'arin gano illansa ga sarrafa jikinta dayake yasa ta sakin jiki
da yadda da salon dan kasa komai tayi a hnkl ya lalibo bakinta ya fara mata xafafan kiss tun bata iya jurewa har ta fara tayashi
jin tana taya shi dan hannuwanta tasa gaba d'aya tak'ara rungumo shi nan da nan ya fice a hayyacinsa yafara aika mata da manyan sak'onni da sauri da sauri cikin gwaninta da kwarewa cak ya sureta yai cikin bed room da ita suka sauke sunna ........


daren ranan Mahmoud jinta yake sabuwa fill awajensa shi kam kullum jin Khadeeja yake daban ya yardanwa kansa itad'in ta musamman ce shiyasa take masa yanga

da asuba da taimakonsa tai wanka ya wuce masallaci ita kuma ta yi nata tana mamakin kanta na jiya data biyewa Mahmoud samun guri yasa bai kyaleta ba sai asuba sam baya gajiya da abu d'aya kishingid'a tayi bayan ta gama azkar tana
mmkin Mahmoud d'in komai nasa cikin tsari da manyantaka
yake yinsa ita kam
ta yarda lallai gwarxo
ne dole Abida taita rawan kai akansa

baccine mai nauyi ya sureta sbd jiya fitanan Mahmoud bai barsu sunyi bacci ba
shima yana dawowa janyota jikinsa yayi yana jin dad'in ta fara sakin kai yasan na da d'an wani lokaci komai xai xama tarihi zasu shinfid'a rayuwa ta tsananin k'aunar juna ta kuma haifa masa kyawawan y'ay'a.


basu farka ba sai 11:00 jin ta tayi ajikinsa ba riga hannunshi na kan k'irjinta girgixa kai tayi ta xame kanta
caraf ya ruk'ota had'e da janyota jikinsa
"ina xaki tafi kin san bana gajiya da shafa lafiyayyan fatarki"
cikin muryan shagwab'a tace
"rana tayi fa... wanka ..xanyi.."
waiwayo da fuskanta yayi suka kalli juna kwarjinin sa da kunyar sa ta kamata da sauri tasa hannu ta rufe idonta
murmushi yayi
lallai duk inda
kunya take akwai SO
tashi yayi daga kwancen dayake
"bud'e fuskanki ki kalleni ko kuma yanxun na maimaita abin jiya kinsan ni bana gajiya dake"
da sauri ta saki hannu ta kalleshi ta kauda kai tana mmk
"plx Mahmoud wanka fa nake sonyi"
"what ?" ya fad'a
"Mahmoud kai tsaye? ban yarda ba"
saukar na kanta tayi tana kallon gefen k'irjinsa
"hamma Mahmoud"
dariya yayi sosai dama Allah ya xuba masa son girma gashi yau Khadeeja nace masa *yaya*
lallai dole yayi dariya
irin ta mugunta
tasani sarai tasan dariyan mugunta
yake mata murmushi
tayi tana k'ok'arin barin jikinsa rik'ota yayi tsam kafin tayi wani motsi yad'aga ta still dariyan yake
muje muyi wankan ina miki kina wa yaya Mahmoud gdy
taso tayi dariya ta kanne amma duk da haka sai da dariyan ta kwace mata
yau dad'i
ya ishi Mahmoud ta kira sa da yaya
hmm itace da kanta
take ce masa k'aninta
yau da kanta tana
ce masa yaya
ta yarda kam
yayanta ne tun
da Allah ne ya bashi
girman kuma mijinta

yaso tasaki jikinta haka dai tana nok'e nok'e sukai wankan
shikam kaman turi yaso tabiye masa su maimaita ta k'i dan ta fuskanci baya
abu d'aya ya isheshi
da kyar ya kyaleta bayan
ya jagwalgwalata

kwana biyun dayayi a d'akinta har sai da ta fara sakin jiki ba sosai ba dan har yanxu abin na nuk'urk'usanta tana biye masa ne kawai sbd iyayenta amma gefe guda na ranta tana tuna k'iyayyar
mami
shi kam kwana biyun nan sun masa dad'i dan tunda ya aureta way'annan kwanakin sunfi kowanne jin dad'insu k'aunar
babynsa
kamar an k'ara masa su
inaga tana bashi kulawa ??....


by
Garkuwan fulani
[5/16, 5:09 PM] Miwasmiti Author: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 6⃣1⃣to6⃣4⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Pure moment of life writer's

*Dedicated to all of group members Nana Diso k'aunar Ku ta iso gareni😍😘*


Kwanaki sun d'an ja lkci ya juya abu da d'an dama a hankali wani irin sabo da shak'uwa ta rink'a ratsa tsakanin Mahmoud da Khadija sosai Mahmoud yake tsuma rayuwar Khadija da k'auna mai tsanyi da zama a zuciyar wanda ake gwadawa tuni Mahmoud ya fara tsuma ta da salon shi,
duk da tana boye halin da take shiga a duk locin da yake rab'e da ita amman hakan bai hanawa in yayi nesa da ita ta zama tamkar majinya ciya ta rasa sukuni ta rasa wolwola ko muryar shi taji sai taji tsikar jikinta na tsuma bare taga tsurarsa mai cike da haiba da ta ganshi take shawa,awar ta jita cikin k'irjinshi.

Kamar kullum yau Abida zata fita girkin ta Khadija zata karb'i na dare,
Shiko Mahmoud dama ya tsara musu duk wacce bata girki shi zai je dakinta da kanshi da safe ya gaida ta da dare kuma yaje ya mata saida safe,
toh hakane take a yanzu ya gama shirin sa tsaf da yake yau Saturday bazai shiga school ba shiyasa ya shirya yana so suje gida tare da matan sa,
ya shirya tsaf gonin sha,awa ya fito cikin cikar haiba ya nufi gefen Khadija,
tafiya yake k'amshin jikinshi ya yimai jagaro a hanKali ya shiga parlor bai sameta ba sai gyara da parlon yasha sai k'amshi ke tashi,
cikin bedroom ya wuce tare da slm,
a nan ma shiru bata nan bakin gado ya zauna tare da jingina jikin pillows ya lumshe ido,
yayi shiru a hankali yaji motsi alamun tana toilet.

Mik'ewa yayi ya nufi bakin k'ofar toilet d'in a hankali ya tura k'ofar tare da shiga cikin sanyi ya tsura mata ido ta cika baf d'in da ruwa tayi luf a ciki ta lumshe idanun ta tana shak'o k'amshin da yafi komai sata shauk'i.

Murmushi yayi cikin lasan lips enshi a hankali ya dan duk'a dab da kanta cikin sanyi ya dire bakinshi kan lips enta a hankali ya lalubo tattausan harshen ta cikin salon k'auna ya rink'a mata kiss masu sanyi,
ita kuwa jin k'amshin sa yasa ta gane waye ga wani solo da yake mata duk ya kashe mata jiki a hankali tasa hannu ta kamo nashi tana murza tafin hannushi,
Jin abinda take mai yasa ya zare bakinshi ya tsura mata ido yana mai mmkin canjin da yake samu daga gareta,
itama ido ta bud'e ta d'an tsura mai shi kuma murmushi yayi tare da kashe mata ido😉
ido ta kuma rumtsewa a hankali ta d'an konto jikinshi tare da yin mgn cikin sanyi tace.
"I miss you so much Hamma na".

Ido ya bud'e dan ya tabbayar da Abin da yaji ganin ta kara shige mai yasashi tabbatar da hakan,
cikin n dad'i ya d'auki sabulu ya fara murza shi kan k'irjin ta yana cud'ata tare da shafe k'irjinta lkci d'aya ya fara fizgar numfashi jin haka yasa ta rik'e hannushi cikin sanyi tace.

" Hamma bari ya isa kar mushiga hakkin k'anwata ka fini sanin illan hakan,
ba kyau"

Ido ya bud'e da ker a hankali yace.

"Abida tace min ta yafe ta amin cemin duk lkcin da nake da mura dinki ta yafe tace ita farin cikina take so".

Kai ta jinjina cikin jin tausayin Abida da k'aunar ta dan gaba d'aya ta canza shiyasa ita da Mahmoud din suke tausaya mata da k'aunar ta sam dan ta saki komai a ranta kuma tunda ta fahimci Khadija ce farin cikin Mahmoud ta ke binta dan a zauna lfy ita kuma Khadija dama bata da fitina sai itama Abida dama abin ya hadu da zuga ne.

Tuno haka yasa ta kamo hannun shi cikin sanyi tace.

" Zaujee"
Murya a raunane yace.
"ya akayi ne baby na"

Lumshe ido tayi sannan tace.
"Bana son Abin da zaisa Abida ta rink'a zaton kafin son kasan cewa tare dani nafi son muyi zama na gsky da a mana ina k'aunar ta fiye da zaton ka pls kayi hak'uri kaje gareta".

Ajiyar zuciya ya sauk'e tare da gyara hannun rigar shi cikin sanyi yace toh.
" bari nayi miki wonkan sai mu tafi gidan Abba"

Murmushi tayi jin yadda yake shafa cikinta da k'irjinta wai zai mata wonka duk ya susuce kan cikinta sai kissing din cikin yake tako ina yana.
"ina son wannan cikin ina Kaunar shi kamar raina ban son abin da zai taba min gudan jinina Khadija ina mararin ganin d'ana ko 'yata ni Mahmoud Wanda Khadija zata haifamin".

Hannushi ta rik'e a hankali tace.
" Zaujee zaka jik'a jikin k'afa ka dad'e ka tafi Abida na jiranka kaje gareta".

A haka a dole ta lallab'a shi kamar yaro ya fita
ita kuma tai wonkan sannan ta fito ta shirya cikin shiga ta alfarma tayi ras tayi bul-bul da ita ga cikin da ya fito ras a jikinta cikin ya mata kyau,
suna karyawa suka fice suka nufi gidan su Abba ita kam Khadija sai tsoro takeji kome Mami zata mata Yau kuma hannu tasa ta shafa cikinta dake ta wutsul-wutsul sai taji hawaye tana tausa yawa Abinda zata haifa kakarsa bata sonshi uwarsa ma a k'addara ta d'auke shi Baba shi kad'ai ke sonshi.

Mahmoud ya lura sarai da yana yinta shiyasa shima yasa hannu yana shafa cikin a hankali yace.
" karki damu Abba na gida Mami bazata miki komai ba"

Haka dai suka isa gidan suna zuwa kai tsaye parlon Abba sukaje aiko suka samu baya nan ita kam Khadija sai ta kara sinkewa sai Anty suka samu tana rufe parlon cikin mmk da farin ciki Anty tabi Khadija da ido ganin ta murje tayi ras yar ramar nan duk ta tafi ga cikin ta da ya fito gwanin sha,awa sannan ga Abida da take gaida ta cikin mutun ci da kagan su kasan akwai zaman lfy da fahimtar juna shima Mahmoud yayi d'an k'iba ya murje sai shek'i yake ita kanta Abida tayi yar kiba tayi ras.

Daga nan parlon Mami suka wuce Anty ma na biye dasu a baya suna shiga da slm,
Mami dake konce kan 3str cikin sanyi ta amsa suna zuwa suka zauna atsakiyar parlon kan carpet Anty kuwa ta zauna kan 2 str tana bin su da murmushi.
Cikin girmamawa Mahmoud ya gaida Mamin shi ta amsa cikin sanyi da kauda kai,
Abida ma ta gaida ta ta amsa cikin jinjina kai,
ita kuwa Khadija a hankali ta d'an kalleta murya Na d'an rawa tace.

"Mamy Jam band'u na, noi sare?"

Kai ta sunkuyar a hankali kuma ta zame daga kan kujeran hannu tasa ta jawota jikin ta murya na rawa cike da nadama tace.

"Khadija 'yata ki gafar ceni tabbas duniya abin da kayi shi ake maka lallai yanzu sakayya tun a duniya ake ganin ta nayi kuskuren k'in sunnar manzon mu abin koyinmu gashi akusa Allah ya nuna min munin abin da naso aikata wa ki gafar ceni Khadija ki daina jin tsoro na mukoma zamanmu kamar da,
Mahmoud am Allah ya ma albarka rabbi ya sauk'i matar ka lfy ka gafar ceni d'ana
ke kuma Abida Ngd da tunasar dani da kikayi Allah ya miki albarka da kike nemi zaman lfy sannan nima kika nusar dani".

Hawaye Khadija kam ke zubawa tare da juya kai tasa hannu tana goge mata k'ollah murya na rawa tace.

" Mami bakiyi min komai ba Mamy nasan Abinda kikaji a lkcin nima naji Abin am an ya zamuyi k'addara ta rigayi fata yariga da Allah ya tsara Mahmoud miji nane ya zanyi bani da mafita na yafe miki Mamy am".

Shi kam Mahmoud murmushi farin ciki kawai yake sai.
" Alhamdulillah ". yake fad'i

Ita ma Abida sai murmushi take Anty kam dry tayi cikin murna tace.

" Haba dai Mamy ke da yaran ki sai kin tsaya neman gafa rarsu wlh komai ya wuce dama munsan ba halin ki bane kawai sab'anin fahimta ce kinga itama Amira tata uwar mijin tayi nada ma gashi babban d'anta ya dauketa ta koma katsina kinga yanzu zata samu Sa,ida".

Murmushi jin dad'i Mamyn tayi cikin jin dad'i tace.

"Antyn yara hak'urin ki ya taka rawan gani wojen samun zaman lfy a gidan nan duk da abin da nake miki baki fasa bani girmana ba ngd Allah ta barmu tare".

Abba da ke tsaye bakin k'ofa tun dazu yana jinsu sukuma basu lura da shiba ya k'arisa cikin parlon cikin hamdalah ya tarasu ya rink'a yimusu nasiha mai ratsa zuqata daga k'arshe ya sanya musu albarka.

Haka suka wuni cikin farin ciki shima Mahmoud kusan a gidan ya wuni,
sune har bayan sallan ishah sannan suka fito da nufin tfy.
har sun shiga mota Mahmoud yaga Khadija bata fitoba kiran ta yayi a woya amman sai tak'i d'agawa
ganin haka yace Abida

Download complete TXT · Novel page