AIHAUSANOVELS is website consists of hausa novels note, the reason of launching this site is to Entetaint, Motivate and Educate our readers.
We provided hausa novels of many type, Such Adventure, love, romance, fiction, non-fiction, mystry, fantasy, action e.t.c from hausa Authors
We provided a new and old novels both softcopy and hardcopy from our Author with thier permission.
AIHAUSANOVELS shafin yanar gizo ne wanda yake ɗauke da littattafan hausa, dalilin bude wannan shafin shine domin Kayatar masu karatu da kuma ilimantar da su.
Mun samar da littattafan hausa na nau'uka daban-daban, kama daga littafin, soyayya, tatsuniya, almara, Hikayoyi, gyara kayanki (yadda mata zasu kula da kansu a gidan mijinsu) da dai sauransu, daga Marubutan hausa.
```Allah mai iko mai tsara abinsa yadda yaso
Wlh kafin Na k'arisa NAYI NADAMA wlh Sam ba lbrin nan bane a zuciyata niyata
Noor ala Noor zan rubata so shi yana buk'atan in koma Na nazarci our,ani da hadisai sosai,
Sai gashi kuma kawai yanzu Na tsinci kaina da typing wannan lbrin
Amman insha Allah next novel Na Noor ala Noor ne, Allah ya bani ikon gama wannan lfy```
Zaune suke a parlon cikin hiran jin dad'i
dan yau gidan a cikin nishad'i yake,
Mahmud da yanzu ya shigo cikin miskilanci ya zauna gefen
Mamin shi
tare da tab'e fuska yana ta huci,