Showing 48001 words to 48248 words out of 48248 words
Chapter 17 - Namiji Baya Kadan By Aisha Garkuwa
so kan gsky da amana kamar yadda Abida take yiwa Mahmoud so na gsky ta zauna da matarsa lfy dan ta samu yardan Allah da mijin ta ba kamar yadda wasu yan matan ke shiga gidan jen da niyar koran uwar gidan.
10 danne kishi bawai don baka son mijin ba sai don kasawo dan uwanka abinda ka sowa kanka kamar yadda Khadija tayi.
11 salon so mai tsafta
Ku tayi yad'awa Har ya isa ga marubu ciyar da kuma sauran yan uwa musulmai.
Aysha Ali Garkuwa Allah ya miki albarka Allah ya k'ara d'aukaki Allah ya biyaki da jannatul Firdausi da wannan tunasarwa da kika mana.
Muna jiranki a sabon novel d'in ki
πππππππππ
Documented by muhammad kabeer ping me on 0816011281
Thanks very much, ayshat ali garkuwa
Allah ya Ζara basira ameen.
VISIT www.aihausanovels.com.ng For More Novel.
AIHAUSANOVELS is website consists of hausa novels note, the reason of launching this site is to Entetaint, Motivate and Educate our readers.
We provided hausa novels of many type, Such Adventure, love, romance, fiction, non-fiction, mystry, fantasy, action e.t.c from hausa Authors
We provided a new and old novels both softcopy and hardcopy from our Author with thier permission.
AIHAUSANOVELS shafin yanar gizo ne wanda yake Ιauke da littattafan hausa, dalilin bude wannan shafin shine domin Kayatar masu karatu da kuma ilimantar da su.
Mun samar da littattafan hausa na nau'uka daban-daban, kama daga littafin, soyayya, tatsuniya, almara, Hikayoyi, gyara kayanki (yadda mata zasu kula da kansu a gidan mijinsu) da dai sauransu, daga Marubutan hausa.