Namiji Baya Kadan
Chapter 9 of 17
hakane ta haggo inuwar sa yana gilmawa cikin hasala ta bud'e k'ofar a fusace tace.
"Kai zo nan shanyeyye bita zaizai".
Yana zuwa ya bud'e baki zai magana kenan ta kifa mai wani wawan mari.
Dafe kuncinsa yayi cikin tsoro da razana lokaci d'aya cikin jin zafin ya kuma jinta cikin kaushin murya tace.
Wlh ka isoni ka kureni Na rantse da Allah sai ka saki Khadija daga yanzu nan zuwa wayewan gari wlh sai ka saketa ba dai a kanta kake tozarta 'yar,
'yar uwata ba?".
Shi kam Mahmoud kai ya rink'a juyawa tare da rumtse ido yace.
" kiyi hak'uri Mami wlh ni ba Abinda Na mata Mami wlh Khadija kam bata da laifin komai a wannan abin".
Cikin fad'a tace .
"Yanzu daka korota kaci Zara finta uwar me zakaje yi a d'akin can din?".
Cikin sanyi da inda-inada yace.
" Humm dama phone ne zan d'auko".
Cikin tsawa tace.
Ji gaba d'aya sun susuta ka sun maida ka ma k'aryaci wai phone d'in ka wannan kuma menene a hannun ka?".
A hankali yace.
"A a d'ayan phone d'inne".
Mari ta sake zuba mai sannan cikin bada umurni tace...
...
By Garkuwan Fulani
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 2⃣0⃣to2⃣3⃣ Na Aysha Ali garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Pure moment of life writer's
P.m.l.w
www.aishaaligarkuwa.blogspot.com
*Kai Ku kauce Ku bada hanya gani na Faso fans na kuyi hakuri shekaran jiya da jiya baku jiniba wasu yan uzururruka ne kuma yanzu na gama dan haka muje zuwa wasa farin girki*
```Har kullum kuna raina ina sonku fiye da zatonku domin kuma kuna sona a duk cikin yanayin da rayuwa ta juya min kun kasan cemin katank'a abin jigina sannan hazo rufa rana me zance daku sai dai fatan rabbi ya hadamu a jannatul firdausi,
Sisters Na bafa zan manta da kuba
Khaleesat haydar Ummi Aysha Zahra Muhammad surbajo Anty khady Momyn sultan Ummi hanif Seemaluv Sadnaf Maryam Abdool Rufaida Jannart Maman Aleesha Halyymar Fiddausi Sodangi Anuty Fauzy Nana Fa,ad Ummee garkuwa Sadnas Duduwa Delu chogal Walida Waziri dija waziri salmah jamcy
Dama sauran da ban abbata ba Writer's baki daya ina al'fahari daku
Pure moment of life writer's
Rabbi ya jibanci lamuranmu```
Cikin bada umurni Mami tace.
"Mahmoud indai nice na haife ka na kuma shayar da kai toh yanzun nan ba sai wani lokaci
ba,
Ka saki khadija ka rubuta mata takardar ta kuma yanzu ka kai mata
in kuma ba haka ba wlh bani ba kai kuma nono na dakasha Allah ya I"...
Cikin tsoro da firgici jin furucin da take shirin furtawa ya zame k'asa jiki na rawa ya rink'a rarrafe kamar yaro har yaje gabanta dai-dai lokacin ita kuma ta zauna tare da tsura mai ido,
A hankali ya matsota cikin rawan jiki da ketowar zufa ya d'aura kanshi kan gunwarta tare dasa hannushi kan cinyarta,
Cikin sanyi ya rink'a juya kanshi alaman ki gafar ceni yake mahaifi yata,
ga kuma wahaye na koranya a fuskarsa.
Tureshi ta kumayi shi kuwa k'ara manna kanshi yayi kan cinyarta cikin rawan murya yace.
" Dan Allah Mami am ki rufa min asiri kar kiyi min baki Mami na ki jik'aina ki sanya min al'barka a cikin wanan aure da nayi
Mami na,
nasan duk duniya kingi kowa sona kuma kinfi kowa tausaya min Mami na kimin afwa kar ki rabani da farin cikina Mami ina son khadija itace farin ciki na Mami idan na rasata raina zai iya barin jikina".
Said kuma ya saki kukan Mara sauti ita kuwa Mami tureshi tayi ta nufi cikin d'aki tana shiga ta fito cikin murtuk'e fuska ta mik:a mai takarda da biro tare da cewa.
"Watoh zaka iya rasa ranks kan wata can banza toh ba kuka zakayi ba ko kukan jini zakayi wlh a yau d'innan sai ka saketa,
kuma saki ba dayaba ba biyu ba saki 3 zaka rubuta mata".
Itako Abida ido tazubawa Mahmoud d'in cikin tausaya wa kanta ita harga Allah take son shi kuma take tsananin kishin sa shiyasa take jin tsanar khadija fiye da komai dan yadda yake gwada k'aunar shi a kanta sannan kuma tana jin tsoro kar abin ya k'ara sawa ya tsane ta dan yasan sanadin ta akeson raba shi da habittinshi shiyasa tafi so a koda yaushe tasashi farin cikin dan bata k'aunar abinda zai sashi ak'unci,
ganin halin da yake cikin itama a take taji kuma ya kufce mata.
Shi ko Mahmoud baima san tana yiba.
Cikin fad'a da bada umurni Mami ta kuma mik'a mai takardar cikin isa tace.
"gashi ka rubuta mata saki 3"
Cikin kuna ya tsura mata ido tare da karbar takardar ya d'aura kanshi kan kujera sannan ya kife kanshi kan tamardar ya saki wani iron marayan kuna gaba d'aya,
Jikinshi sai rawa yakeyi numfashin sa na dabur cewa .
Dai-dai lokacin aka fara k'iraye-k'irayen assalatu.
Murya na rawa yace.
"Mami kiyi hak'uri ki gafar ceni Inda wani abu da na mini cikin wannan aure da nayi Mami ina son matata".
A harzuk'e ta bud'i baki zatayi magana kenan dai-dai lokacin taji takun Abba Wanda ya tashi zai tafi masallaci shine ya shigo cikin gida dan ya tashesu.
K'iran forko da yayiwa Mami cikin sanyi tace.
" Na tashi".
Shi ko Mahmoud ido ya tsura mata murya a raunane yace.
"Ayyah Mami bari naje nai sallah inyaso sai nazo nai abin da kike so"
Ya fad'a cikin salon neman izini.
Fuska ta kuma murtu k'ewa tare da cewa.
"Ba Inda zakaje harsai ka rubuta shin gaba d'aya ma rubutun minti nawa ne?".
Abban da har ya juya zai fits,
sai kuma yaji kamar muryan Mahmoud d'in cikin sanyi yace.
" kamar muryar Mahmoud nakeji ko?".
Ido ya tsura mata cikin alamun Neman izini yayi mgn ko ya bari.
Fuska ta murtuk'e tare da kauda kai tace.
"Ehh shine yanzu ya shigo ya tasheni".
Juyawa Abban yayi cikin bada umurni yace.
" kai Mahmoudu fito mu tafi kar mu makara mu rasa jam,i".
Cikin sauri ya mik'e tare da ficewa,
Ita kuwa Mami bayan shi tabi cikin yin k'asa da murya tace.
"Kai tsaya".
A hankali ya tsaya tare da cewa.
"gani Mami"
Fuska takuma had'awa cikin fad'a tace.
"Wlh in ka gayawa Abbanku Allah ya isa kuma in kaje baka dawoba Allah ya isa".
Hannu yasa ya dafe kirjin shi dake harbawa kamar zai balle ya fito murya na rawa yace.
" Insha Allah ba zan gayawa Abbana ba kuma zan dawo na aiwatar da umurnin ki".
Kai ta jinji sannan cikin jin dadin vin nasara ta juya ta koma d'akinta.
Shi kuwa Mahmud cikin layi da farga ba
gaba d'sya k'afun shi sai rawa suke a haka ya daure yayi alwala sannan ya wuce masallaci.
A hanya ne ya rubuta wa Anty Rayhana text abinda Maminsu ta sashi aika tawa.
A masallacin ko a na idar da sallah ya d'au k'ur,ani mai girma ya fara karatu cikin halarto da kushi,i da meda lamuran shi ga rabbi.
Ya d'auki tsawon lokaci sannan ya rufe k'ura,anin tare da yin sujjada cikin k'ank'an da kai da neman agajin a gun
maha liccinmu yai ta addu'a,
Sai 7;30 dai- dai ya nufi cikin gida kai tsaye,
tafiya yake cikin gajiya kamar wanda ya kwana aikin k'arfi sai yayi tafiya kad'a sai kuma ya tsaya yaita maida numfashin sa.
A dai'dai dan konan da zai sadaka da cikin gidan ne yayi kicibis da khadijan shi rik'e da hannun Nabila tana.
"Kiyi sauri in kaiki kar Mlm Mati ya gaji da jira gashi kin sanman bakya son bulalan malamai".
A hankali ya d'an ja baya tare da tsura mata ido suna zuwa saitin inda yake Nabila ta saki hannuta cikin sauri taje gaban shi,
a shogobe tace.
" Hamma Mahmoud yau ka kaini school mana ni kullum sai Mlm Mati ke kaini k'awaye na har suna min dariya wai ni banda yaya".
Kanta ya d'an dafa cikin sanyi yace.
"Nabila Ai wannan yayan naki kam baki da Yaya dan ana shirin raba ni da rayuwa ta".
Cikin rashin fahim ta yarin ya ta kalleshi fuska a karye tai narai- narai da ido a hankali tace.
" Mamma ba kyau fad'an haka fa".
Ajiyar zuciya ya sauk'e tare da tura k'eyar ta yace.
"Kije in Allah ya kaini goben ina raye zan kaiki".
Cikin murna tace toh sannan ta fice tana tsalle.
Ita kuwa khadija tunda suka had'u ta kauda kanta sai dai tana kallon shi k'asa-k'asa a ranta take mmkin irin ramar da yayi gaba d'aya fuskar sa tayi fiyau sai tsawo sannan ga wani irin numfashi da yakeyi.
A ranta tace
" ko menene ke damun shi rai oho"
A hankali ta jiya zatayi cikin gida ,
da sauri ya k'arisa gunta cikin rawan jiki yasa hannu ya jawota ta fad'a jikinshi k'irjinta ya gogi nashi lokaci d'aya ya rink's lumshe ido cikin sanyi ya k'ara ruggumo ta ya matse ta a k'irjinshi cikin sanyi da rawan murya yace.
"Ko wanne hali na shiga kece sanadi sonki shine sanadin farin ciki na".
Its kam tureshi take tana.
" Me hakan".
Shiko samun ta bud'e bakin ne ya samu damar had'e bakin su wuri d'aya cikin rawan jiki ya cabko tattausan harshenta tare da ruggume ta da hannu d'aya d'ayan kuma cikin rigarta yake tura hannun yana lalimo dukiyar fulanin ta.
Tureshi take da iya k'arfinta amman ta kasa, a hankali suka fara jin taku alamun akwai mai zuwa ta wurin.
Itako Mami cikin fad'a ta fito da nifin taje ta same shi har d'akin shi dan yaxo ya rubuta sakin.
Ita kam khadija jin alamun tafiyar na k'ara matsosu yasa ta tureshi da iya k'arfinta.
Wani irin numfashi ya fixga tare da lumshe ido cikin sauri ya jingina da gini tare da kamo hannuta.
Mami kam tana shan kona ganin su yasa ta k'ara cika cikin fad'a da jin haushi tace.
"Toh mak'ale mata mammanne mata dan anace bita zai-zai sai kaxo in ta barka".
Ita kam khadija tana ganinta ta fizge hannuta sannan ta juya tayi gaba cikin kunya da takaici.
Shiko a sab'ule yabi bayan Mamin suna shica ko zama batayi ba bare ta barshi ya zauna takardan da biro ta mik'a mai cikin rashin sassauci tace.
"Gashi karb'i yanzu yanzun nsn rubuta mata saki 3 lafiyeyyyu inko ba haka ba wlh sai na d'agama nono dan ba kai kad'ai na haifa ba bare kasani hawan jini".
Tsoron furu cinta da fargaba ne suka dursun mai a k'ahon zuciya lokaci d'aya jikinshi ya fara b'ari numfashin sa na dabur cewa zufa mai zafi ya rink'o ke tomai tako ina,
gaba d'aya k'afunfunshi suka fara kad'awa alamar bazasu iya d'aukar nauyin shiba a take kuma sai jiri da duhu ya rufe mai.
Cikin tsawa tace .
" ko sai naja Allah ya isannne?".
can sama yakejin maganar ta cikin gigita ya aza boron kan takardar sai kuma kawai yayi luuu ya yanke jiki ya fad'i a.........
By garkuwan Fulani
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*NAMIJI BAYA KAD'AN* pg 2⃣4⃣to2⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Pure moment of life writer's
P.m.l.w
www.aishaaligarkuwa.blogspot.com
A sume ya fad'i ga hannushi da ya bugi jikin sho glass ya tsage tare da fere mai hannu,
Abida ce tayi kamshi da sauri cikin tsoro da firgici kanshi ta tallabe tana juyawa tare da kiranshi cikin d'aga muraya tana.
"Mahmoud ka tashi Mahmoud ka tashi mana".
sai ta kuma juyawa gun Mami cikin kuta tace.
"Mami kallifa baya numfashi Mami ki duba hannun shi fa jini nata zuba".
Gaba d'aya ta gigice ta gigita Mami.
Abba da yanzu ya dawo masallaci ya shigo cikin gida ya nufa kai tsaye dan Anty Rayhana ta kirashi ta mai bayanin abin da Mahmoud ya tura mata,
gaba d'aya ya hatsalo sai kuma gashi yana shiga yaci karo da kukan Abida dake ta cewa.
"Baya numfashi fa Mami ki duba".
Anty da Abba tare suka shigo har suna had'awa da gudu suna shiga kan Mahmoud sukayi Abba ya tallabeshi ko ina ya d'aga a sake.
Cikin takaici,
Ya mik'e ya nufi Mami ya nunata da yatsa tare da zare ido cikin rawan murya yace.
"Kashe shi ki huta ehh Amina kashe Mahmud d'anki ne ba wanda ya haifa miki shi gashi ki nemi guba ki zuba mai ki k'arisa shi".
K'ara matsota yayi kamar zai yayyarfa mata maruka yace wlh.
."ki Sani a binki ne ana miki abin da kike so gudun fitina Amman na lura ke sam baki san kara ba toh wlh ki sani duk abin da ya samu d'ana zakiyi bayani a kotu".
Gaba d'aya Abba ya gigice sai fad'_@ yske surfawa Mami Lamar zai bugeta.
Anty CE tai maza ta d'ebo ruwan sanyi tazo tana yayyafa mai amman ina a banza.
Ita kuwa Mami gaba d'aya jikinta rawa yake ta kasa yin komai sai zufa dake keto mata sannan ga wani iron sanyi da takeji yana ratsata hat cikin hanjin ta ido ta tsurawa dan nata yana konce kamar gawa.
Abida kam said kuka take.
Shima Abba gaba d'aya ya hatsala said fad'a yake .
Anty ce tai tunanin kiran Family Doctor su,
cikin karra mawa Dr Aliyu yace gashi nan zuwa.
Shi ko Abba har yanzu fad'a yake yana.
"Amuna aure,
aure like son rabawa sunnan ma aiki yaro yana son matar sa ki tirsasa shi ya sake ta har kina kirarin tsinewa d'anki toh gashi ki kashe shi ki huta".
Mami kam ba bakin magana said k'ollah.
Dr Aliyu yana is a ya fara dubs lfyar sa tare da bashi tai makon gaggawa Amman had yanzu bai farfad'o ba said dai Dr ya basu tabbacin zai iya farfad'owa ko yaushe.
Abu Lamar wasa har yammah Mahmoud bai motsaba.
Ita ko khadija run da safe da suka rabu dashi ta koma d'akin Anty ta konta haka kawai sai ta rink'a jin sanyi a hankali bacci ya kwace ta itace bats farka ba sai Azahar nam ma tana sallah ta koma zazzabi mai zafi ya rufeta,
bats kuma tashi ba said yanzu da Anty ta shigo ta zauna gefen ta a hankali tace.
"Khadija Mahmoud bai da lfy run safe take sume hat yanzu bai farfad'o ba".
Shiru tayi tare da d'an tafiya tunani said kuma tayi magana a hankali tace.
"Allah hoinu"
"Amin"
Anty race tare da tsura mata ido.
Ita kuwa had ta Shiva toilet danyin Alwala said kuma ta fito a hankali tace.
"Anty shine kuma ba,a kaishi Asibiti ba aka barshi a gida?".
Ido ta sake zuba mata sannan tace.
"Run da safe doctor Aliyu da dr Hamida ke kanshi kuma sunce insha Allah zai farfad'o dan sun mai duk abinda za,a mai a asibitin".
Ksi ta jinjina tare da shigewa.
Tana fita ta samu Anty ta fita cikin rawan sanyin zazzabin tai sallan lokaci d'aya kuma zazzabin ya k'aru haka yasa dole ta late kan gado tana mai rawan sanyi.
A parlon Mami kuwa Abida da Anty Rayhsna da sulaiman da Yaya Auwal duk sunyi cirko-cirko,
Abida da Anty Ray ksm kuka sukayi har ido ya kumbura.
Ana fara kiran sallah Abba ya kalli Auwal cikin kaushin murya yace.
"Auwal mu maids Mahmoud d'akina gashi mak'aliba tayi"
Cikin sanyi Mami ta kalleshi a hankali tace.
"Kaji hak'uri Slhj ka gafar ceni tunda zaku tafi masallaci Ku kaishi kan gadona na no zan kula dashi kafin Ku dawo mu tafi hospital".
Bai ko kalli Inda take ba,
itako ganin yaka yasa ta saki kuka
Auwal kam ido ya tsurawa mahai finshi sannan ya kslli Mahsifi yarshi ya kuma kalli k'aninshi fake sume gasu Rayhana dake ta kuka,
Kawai said ya tallabo Mahmoud din shima ya rink'a zubda k'ollah.
Ganin haka yasa Abba yace su ksishi ian gadon Mamin.
Sun kaishi kenan suna kontar dashi yayi wani at I shawa mai sanyi said kuma ya damk'i hannun Abba cikin sanyi da rawan murya irin na mara lfy yace.
"Ayyah Mami na dan Allah karki tsine min Mami am ki samin al'barka,
Mami ki fufa min asiri kar ki rabani da matata wlh ins son khadija bazan iya rayuwa ba itaba".
Jin muryarshi yana samb'ayu yasa su Mami da An y suka shigo da sauri.
Abba kuma hannushi ya rik'e cikin k'aunar d'an nashi yace.
"Kontar da hsnkalin ka Mahmoud ba Wanda zai rabaka da matar ka said Allah kaji ko ka nitsu"
Shiko kara damk'e hannun Abban yayi yana surutai data dukkan alamu bai gama dawowa hayyacin saba.
Da k'yer Abba ya samu ya zame hannushi data nashi sannan ya tafi masallaci.
Har akayi isha Mahmoud bai gama yin normal ba said,
da suka dawo me Abba yayi ta mai Addu,oi sannan ya dawo haiyacin sa.
Auwal me ya taima ka mai yayi wonka a toilet d'in Mamin sannan yayi sallah Mamin ta kawo mai abinci ya d'anci,
sannan cikin rashin kuzara ri ya koma ksn gado.
A hankali ya konta cikin sanyi yasa hannu ya kamo hannun Maminshi muraya na rawa yace.
"Mami na ki gafar ceni ki samin albarka ki barni da matata ina sonta".
Kanshi ta data cikin sanyi tace.
"Allsh ya ma al'barka Mahmoud am ina tausa ya ma d'ana wacce lake k'ok'arin mutuwa a kanta ita ko a jikinta Iowa na zirga-zirga a kanka Amman ita ko kallon arzik'ibbska ishe ta ba".
Mita da rashin mutunci tayi ta surfawa Anty fake zaune a gun.
Auwal da Rayhana kam ganin haka yasa suka fice abinsu suka mussu sai da safe,
Ita ma Anty d'akinta ta koma.
Tana shiga ta samu khadija na zaune kan gadon said rawan sanyi take ga iska hadarin da ya had'o sai walk'iya ake iska mai sanyi na busawa.
Cikin had'e fuska tace.
"Wlh khadija wani masifan kece ke jawo mana fisabilillahi ai ko wanda baki sani ba,
kikaji bai da lfy harda suma kyeje ki dubashi bare d'an uwanki kuma mijinki kab gidan nan in baki da lfy wlh shine forkon gai daki Amman kinyi burus da ciwonsa gacan uwarsa ta samu abin zagi,
dan haka maza yanzu ki mik'e kije ki dubashi".
Cikin rawan sanyin tace.
"Ayyah Anty nima fa banda lfy
ne".
Harara kawai ta watsa mata tare da konci.
Ita kuma cikin layi da rawan sanyi