Fake Daddy
Chapter 3 of 6
mai cike da nufin sani, kafin ya zauna cikin salo da girmamawa, ya ɗaga glass ɗinsa na qahwa a hankali, yana lumshe idanu, kamar yana jiran lokaci ya faɗi sirrin da ya tara su,
Sheikh Rayyan ya ɗaga idanunsa a hankali, yana kallon kwalayen da hasken ɗakin ya bayyana.
A jikin kowanne akwai tambarin zinariya da aka yi masa rubutu da larabci (سيف الله) ma’ana, Takobin Allah.
Hasken ya dinga rawa a kan tambarin kamar ana yi masa sujada.
Dattijon ya nufi kwalin farko, ya buɗe a hankali.
Wani sanyi ya tashi daga ciki, yana gauraye da ƙanshin ƙarfe da turaren misk.
A ciki makamai ne, takubba, bindigogi, da wasu ƙananan kwantena masu kama da kwalaben asiri.
Hasken zinariya yana ɗaukar ido a kan su, kamar kowannensu na da rai.
Rayyan ya tsaya cak, idanunsa suka yi ƙyalli kamar wutar zinariya.
Sai ɗan murmushi ya bayyana a fuskar sa, mai nuni da cewa ya san wannan sirrin, kuma yana cikin masu ikon amfani da shi,
“Subḥanallah…” ya furta a hankali, muryarsa mai sanyi tana fitowa cikin natsuwa.
“Da wannan ne kuke ɓoye ikon da duniya ba ta gani ba?”
Dattijon ya ɗaga kai, yana murmushi da fuskar da ta cika da tsufa amma cike da hikima.
“Sheikh Rayyan,” ya ce cikin muryar da take sanyi amma cike da natsuwar iko,
“Wannan ba makami kaɗai bane. Wannan sirrin karfin jini ne — wanda duk wanda ya mallake shi, duniya tana lanƙwasawa a gabansa.”
Sheyk Rayyan ya ɗan matsa kusa, hannunsa yana shafar bakin kwalin kamar yana jin numfashinsa.
“To idan haka ne,” ya ce yana lumshe idanu,
“to lokaci ya yi da za mu buɗe komai.”
Sai iska ta buso cikin ɗakin, fitilar ta ɗan ɗauke da ƙarfi kamar wutar tana tsoron abin da zai faru.
Sheyk Rayyan ya ɗaga hannunsa, ya umarci ɗan uwansa Balaraben da ya buɗe kwalin na gaba wanda aka rufe shi da sarka mai sheƙi.
Dattijon Balaraben ya tsaya a gefe, yana riƙe da maɓallin ƙarfe da aka ɗaure da sarka mai faɗi.
Sautin clink! clink! na sarƙa ya cika ɗakin yayin da ya buɗe kwalin na biyu.
Iska mai ɗumi ta fito, tana ɗauke da ƙanshin tsohon turare — irin wanda ake ji a cikin masallatai na ƙarni da suka shuɗe.
A ciki akwai littafi mai kauri wanda aka lullube da fata mai duhu, jikin sa an rubuta haruffan Larabci da zinariya:
(Littafin Jinin Tsarkaka)
Rayyan ya tsaya kamar an daskarar da shi, hannunsa ya tsaya a tsakiyar sarari kafin ya isa littafin.
Sai ya juyo ya kalli dattijon da ido mai tambaya, wanda ya mayar da kallonsa cikin nutsuwar wanda ya sha tarihi.
“Wannan littafin,” dattijon ya fara da murya mai sanyi, “ya samo asali ne daga zamanin Khalid bn Al-Walid.
A ciki ne aka ɓoye sirrin da ke haɗa ikon jini da ƙarfin ruhi.
Duk wanda ya karanta shafi na bakwai — idan zuciyarsa ta daɗe da tsarkaka — ana ba shi damar ganin abin da mutane ba sa gani.”
Rayyan ya ɗan sauke numfashi mai nauyi, yana jin tamkar iska ta tsaya.
Ya ɗaga littafin da hankali, yana kallon rubutun da ke kan murfin da haruffan suna walƙiya kamar wuta mai rai...!
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 09017242889
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************
Page 11-12
Rayyan ya tsugunna a gaban littafin, a hankali ya fara miƙa hannunsa yana son taɓa littafin da haske ke fitowa ta cikinsa, tsohon Balaraben ya matso kusa dashi kafin yace "amma ka sani ba kowane mutum bane zai iya taɓa wannan littafin har sai ya kasance zuciyarsa tanada tsarki, yana a tsugunne gaban littafin ya ɗago fararen idanunsa yana kallon dattijon, wanda ya kasance shi yana ganin abinda su basa gani, tsohon yaci gaba da maganar, saboda ya gabatar musu da komai, kasancewar dodon Sheyk ya fahimtar dashi wasu sirrukan tun kafin yazo nan, cike da jarumta kamar wanda aka fizga yakai hannunsa ya ɗauki wannan littafin, a halin yanzu bai ji zuciyarsa tana fargaba ba, sai dai wani yanayi da ya fara tsintar kansa shine ya ɗaure masa kai, wani sanyi ne ya fara shigarsa kamar yana a cikin ƙanƙara, ƙirjinsa ya fara dukan uku-uku, sanyin na ƙaruwa sannu a hankali tsohon yana a tsaye,
Shafin Farko Sheyk Rayyan ya buɗe, nan fa jikinsa ya hau karkarwa kamar wanda aka jona masa shocking, lokaci ɗaya iska ta fara tashi wacce tai sanadiyar mutuwar club ɗin dake bada haske, hasken ɗakin ya kasance wannan littafi ne yake haskashi, hasken ya zarce na glub ɗin, sakamakon wasu taurari masu kyau kalar golden dake fitowa ta cikin littafin, Rayyan ya miƙe tsaye hannunsa riƙe da littafin, tsohon Balaraben ya ƙara taku biyu zuwa gurin Sheyk Rayyan kafin yace "tabbas kaine wanda ya dace da mallakar wannan littafi, sai dai mallakarsa ba shine yake nuni da ka gama samun duniya a hannunka bane, abinda nake so ka gane, wannan littafin idan har akayi shekaru biyar kana tare dashi, akwai ranar da zaka tsinci kanka a wata duniyar, karka tsorata da maganata.."
Sheyk Rayyan yayi shiruu yana sauraren tsohon,
Sheyk Rayyan yace "bazan tafi da wannan littafi a yau ba, amma zan tafi da waɗannan makaman.."
Yai maganar a taƙaice ba tare da wata ƙwaƙwarar hujja ba,
"Tsohon Balaraben ya girgiza kai kafin yace "hakan bazai taɓa yiwuwa ba, saboda tun kafin zuwan ka aka tabbatar mana da cewa kaine mai mallakar littafin Jinin tsarkaka"
Kansa ya sake ɗaurewa hankalinsa ya tashi, sai dai ba tafiya da littafin ne damuwarsa, gaba yake tunani, shin maye zai faru dashi, kwalayen makaman zinaren aka loda masa a mota kana suka yi meeting game da inda za'a shigar da makaman cikin garin Japan, har yanzu Sheyk Rayyan durƙushe a gaban littafin, saboda zuciyarsa ta rabu gida biyu, miƙewa yayi tsaye, hasken rubutun littafin na sake haske ɗakin cikin sanyin murya wacce take ƙoƙarin karya jarumta da iko irin nasa yace "me zai faru a gaba?"
Tsohon Balaraben yace "maganar da na gaya maka shine zai faru"
Dole ya ɗauki littafin, aka mayar dashi cikin gidansa, sannan yasa a wani ɗan ƙaramin kwali kana yayi musu sallama bayan sun gama kasafin abubuwan da zasuyi sannan ya wuce airport,
Bayan tafiyar Sheyk Rayyan, Hana ta kasance cikin walwalah, duk da babu wanda yake zuwa gurinta, amma hakan yayi mata, saboda ƙuncin da take shiga da zarar Sheyk yana gida.
Yanzun ma tana a zaune ne, ta mimmiƙe ƙafafu, ta cire rigarta ta kasance babu komai a jikinta, ƙasan rigar ta yage, sannan ta sake yagashi gida uku, saman rigar ta ɗaure da ƙyallen, sannan ta sake ɗaure tsakiya, idan baku manta ba rigar Sheyk ce a jikinta kuma tayi mata yawa sosai, duk wannan dabarar tanayi ne saboda Sheyk, a ganinta koda ya ganta a haka bai isa ya yage gurin ba, bare yayi mata iskancinsa da ya saba, da hop ɗinta ta koma ta zauna, Abu ɗaya take jira a yanzu shine, barinta gidan ko ta wacce hanya, matsalar babu wanda ya gani bare ta kai masa kukanta, duk da tasan yin hakan Abu ne mai matuƙar wahala.
Ƙarfe 5:pm, bata san lokaci ya tafi har haka ba, lokacin Sheyk Rayyan ya dawo yana ɗakinsa na hutawa, wani dogon table ne a gabansa wanda aka cika shi da wasu kyawawan warmers masu masifar kyau da ɗaukar idanu, sannan zubinsu ya kasance masu walwali kamar wani zinare, Neda ce a tsaye gaban Sheyk ta ɗan risinar da kanta ƙasa, bai fara magana ba, har sai da ya ɗauki tsawon mintuna kafin yace "ina buƙatar duk wani rahoto da ya faru na kwana uku da suka wuce ban bibiya ba.."
Neda ta fara jero masa bayanai kamar haka, "A safiyar shekaranjiya Sarakan fada guda biyu, sun ɗauki alwashin ɗaukar fansar iyayensu a kanka, sannan a safiyar jiya, Hana tana ƙoƙarin fita daga gidan nan, a safiyar yau kuma tana buƙatar tasan koni wacece saboda in taimaka mata"
Sheyk Rayyan ya miƙe tsaye cike da izza da iko kafin yace "duk zasuyi su gama babu abinda suka isa suyi, bare waccan ƴar ƙaramar alhakin da nake yi mata kallon ɗan ƙaramin sauro"
Neda tayi masa godiya, kana koma inda take a tsaye ƙyam da hula a kanta,
Glass cup ya ɗauka kana ya miƙa Hana ta zuba masa Hojicha green tea, wanda ya kasance mai ƙamshi sosai, sau uku ya kurɓa kana ya miƙe tsaye, yana zuba hannayensa cikin aljihu, "Neda tsufanki yayi yawa, dole a gyara..." Sheyk Rayyan ya faɗa yana barin gurin.
Tana zaune tana ƴan waƙe-waƙenta ta gansa ya sauko kamar inda ya saba, "Dadynki ne"
Ya faɗa yana ware hannayensa, ko ɗarr bataji ba, ta tsaya ƙyam kamar inda ta saba, sai dai tasan bazai iya cire mata rigar jikinta ba tunda tayi mata ɗauri na gaske,
Shi ko kallon abinda yafi komai birgesa yakeyi, zuciyarsa a cire da muradin taɓasu, da sauri ya isa ya janyota ta faɗo jikinsa kafin ya sanya hannunsa ɗaya ya yage rigar yana kallonta da idanunsa masu ƙyalli wanda launinsu ya fara sauyawa a iya yau din nan,
Pink lips ɗinsa yakai kan nipple's ɗinta ya fara tsotsar su yana wani irin nishi da salo, murzasu yakeyi a hankali sai dai shi a nasa ɓangaren, wutar sha'awarta ce ke damunsa,
KYOTO HILLS (tsohon birni ne mai cike da tarihi, da tsarin gidaje,
Babban gidane irin na masu kuɗi da rufin asiri kuma baza a kirasu masu kuɗi ba, Hana ce a tsaye a parlor tana mopping, kanta sanye da hula irin ta masu aiki, sai wata riga da ta ɗaure a bayanta, cikin natsuwa take mopping ɗin yayinda gefe guda hankalinta yake kan TV, Sunan mai gidan Izaan yana aiki a ma'aikatar mahaifin matarsa Riham, ta kasance bata da time na zaman gida, ita tana aiki a wani Company ne, ba a wanda mijinta yake ba, har weekend fita take, da dare ma ya kasance bata da Enugu time saboda bincike da sauran abubuwan da zasu ƙarawa mahaifinta ci gaba da kuma kawo sauyi ga al'umma, yauma kamar kullum, ranar yau ta kasance Saturday, babu aiki, Izaan yana gida, zaune yake a parlor yana kallon Hana, kallo yake yi mata mai cike da tarin bayanai, kallonda ya fara haifar masa da wani irin yanayi a cikin zuciyarsa, hankali kwance take mopping ɗin, bayan ta gama Izaan yace ta gyara masa ɗakinsa, bata kawo komai a ranta ba, ta wanke mopper, sannan ya wuce ɗakinsa da bucket ɗin da ta sake haɗa ruwan kumfa, sai da ta share ɗakin tsaf kafin ta gyareshi sannan ta fara mopping ɗin tana ƴan waƙe-waƙenta, cikin wani irin taku ya shigo bedroom ɗin kana yace "Hana..." Ta juyo kanta a ƙasa cike da girmamawa tace "na'am sir"
Izaan yace "akwai abu da ya faɗi a ƙasan bed please help me..." Hana ta sunkuya da niyyar ɗauko abinda yace mata duk da bata san ko meye ba, Izaan yayi mata rumfa tare da ɗagata sama ya ajiyeta a saman bed ɗinsa, tana kallon inda yake shafa wandonsa yana wani tutturo dick ɗinsa da tai kamar zata faso wandon, cikin sanyin murya mai ɗauke da tsantsar sha'awa yace "ko me kikeso zanyi miki ki yimin abinda nake so"
Fuskarta shimfiɗe da tsoronsa tace "babu ruwana ni ba ƴar iska nace.."
Kalmar ta doki dodon kunnensa ya janyota da ƙarfin gaske tare da matseta a jikinsa, ya wangale mata ƙafafu yana zame gajeren wandon dake a jikinta kafin yace "ko kina so ko bakyaso yau ɗinnan sai na yi miki abinda kika..."
Hana ta miƙe tsaye tana huci, lokacin Izaan shi kuma yana ƙoƙarin cire wandonsa, ya nufota da zungureriyar dick ɗinsa dake rawa yana tafiya, kafin ya isa gareta tai sa'ar buɗe ƙofar ta fice da gudu, da kayan aikin ta koma gida, gidan nasu ya kasance na talakawa ne sosai, basu da cin yau basu da na gobe, mahaifinta yana kwance babu lafiya, mahaifiyarta kuwa ta ɗan fara tsufa duk da wahala ce ta mayar da ita hakan, aikin da Hana takeyi ne yake yake taimakon su, saboda a ƙa'ida kullum ta gama aiki masu aiki zasu zuba mata abinci ta tafi dashi gida,
A guje ta shigo gidan nasu, cikin tashin hankali tana kuka, tsabar tsoro da firgici ma bata tsaya a tsakar gidan ba ta wuce ɗakin mahaifiyarta da take kiranta da (Haha) a yarensu... amma hakan yana nufin uwa,
Da sauri Mahaifiyar tata tabi bayanta, ta shige ƙarƙashin gado ta takure kamar wata mage, sai shesheƙar kuka take yi, muryarta na rawa tace "ha...ha...ha..zai ci tar...da..ni..."
Ta sake fashewa da kuka,
"Kiyimin bayani sannan ki tashi ki wuce gurin aikinki"
Cewar mahaifiyarta dake jifanta da wani irin kallo,
Tsagaita kuka tayi, saboda taga kamar mahaifiyarta bata fahimci abinda yake faɗa ba, cikin muryar kuka tace "Izaan ne zai cutar dani.."
Haha tace "kome yayi miki ai shugaba ne a gareki, tashi ki koma"
Sosai taji baƙincikin maganar da mahaifiyarta ta faɗa, a maimakon ta tsaya ta saurareta amma ta kawar da zancen, hakan beyiwa Hana daɗi ba, sai dai bayan fitar Haha ta tsaya tana tunanin mafita a gareta,
Haha dake tsakar gida tana yiwa mahaifin Hana fifita tace "fito ki tafi yamma nayi karsu raba abinci.."
Zuciyarta na ƙunci ta fito, tana share hawaye, kai tsaye gidan ta koma, yana zaune a parlor kamar inda yake ɗazu lokacin da take mopping, idanunta suka sarƙe a nasa, ya sakar mata murmishi tare da cewa "Barka da dawowa"
Bata saurareshi ba, ta wuce kitchen, ta karɓi kayan waƙe-waƙe ta ƙarasa, sannan aka cika mata ɗan ƙaramin bucket mai murfi wanda ake zuba mata abincin a cikinsa, ta fito zata tafi yasha gabanta, "inason yin magana dake"
Izaan ya faɗa yana kashe mata ido ɗaya, gabanta na tsananta bugawa tace "kayi haƙuri sir lokacin tafiyata gida yayi"
"Are You serious?, me kike faɗa, baki san kina ƙarƙashin iko na bane, ya riƙo hannunta ya janta har suka isa bedroom ɗinsa, ya yiwa ƙofar key tare da ɓoye key ɗin, Hana ta dinga ihu, ko wani zai zo ya taimaka mata, sai dai babu wanda ya shigo, mamaki ne ya kamata, ace ma'aikatan dake a kitchen sunkai su uku, suna nufin basu ji ihunta ba kenan...!
Page 13-14
Ido biyu tayi da wata kwalbar lemo, cikin ƙarfin hali haɗi da jarumta ta ɗauko kwalbar kafin hankalinsa yayo gurinta, ta buga masa a kai, nan da nan jini ya fara kwaranya, ihu ta cigaba da yi iya ƙarfinta, abinda bata taɓa yi bane ta yishi a yau wanda ko a mafarki akace zata aikata hakan tabbas zata ƙaryata wanda ya faɗa,
Buɗe ƙofar tayi da gudu ta fice, koda ta isa bakin get, masu tsaron gidan sukaga yanayinta, basu bari ta wuce ba suka dinga yi mata tambayoyi, jikin hana da laɓɓanta suna kaɗawa ta fashe da kuka, ta kasa ce musu komai, ɗaya daga cikin ma'aikatan ya shigar da ita ciki, ya riƙe mata hannu, yana jin karkarwar da jikinta yakeyi, koda suka shiga parlon babu kowa, cikin ɗaga murya yake cewa "nanny's..." suka fito da sauri dan ganin mai kiran, ganin Hana tana kuka kuma ya riƙe mata hannu yasa ɗaya daga cikinsu tace "Hana lafiya?"
Hana ta kasa magana sai dai hannunta dake nuni da bedroom ɗin Izaan, wacce tayi mata maganar ta fara tafiya zuwa bedroom ɗin Izaan ɗin, kafin ta shiga sai da tayi nocking taji shiru, tayi nocking kamar sau uku, bataji motsin kowa ba, yasa ta tura door ɗin, ido biyu tayi dashi a yashe cikin jini hankalinta yai mummunan tashi, ta fito da gudu tana cewa "Sir ku kawo agajin gaggawa zai mutu, zai mutu" tana maganar tana yarfe hannaye, nan fa duka ma'aikatan gidan suka ɗuru zuwa bedroom ɗin nasa, wanda ya riƙe hannun Hana, yace bazai sake ta ba, su fito dashi parlor, koda suka kinkimoshi har yanzu jini na malala, babu numfashi a tare dashi, duk hakan da suke faɗi Hana bata yarda ba, saboda a ganinta bata isa ta kashe ɗan Adam ba, kafin zuwan matarsa tuni motocin police sun cika wajen gidan, sai danna horn sukeyi, saboda labari yaje musu ɗaya daga cikin masu aikin gidan ne ya kirasu, bayan an buɗe musu get suka shigo har parlon, sai ga Riham ta faɗo kamar daga sama, kururuwar ihunta ne ya cika parlon, babban abinda ya sake firgita Hana bai wuce ganin police sanye da kaki, ta mugun tsorata ta durƙushe a gurin tana kuka,
Riham ta cafko wuyan Hana ta maƙureta a jikin bango, jam'in dake tsaye a kusa dasu yayi maganar Riham ta sake hana amma taƙi, cewa take sai ta kashe ta kamar inda ta halaka mata miji,
Daƙyar aka ƙwaci Hana a hannun Riham, tuni aka wuce police office da su, nan fa aka gurfanar da Hana a gaban shugabansu, can sai ga Haha an shigo da ita, tayi kuka har ta gaji idanunta sun kumbura sosai, ta durƙusa har ƙasa, sannan tace "dan Allah kuyi hakuri ku barni inje in kula da mijina baya tare da kowa" ana haka sai ga ƴan jarida sun cika harabar ofishin, suka kai abin magana gurin bakin Hana suna yi mata tambayoyi, haka kawai ta tsinci kanta da cewa "Sunana Hana, ni ƴa ce a gurin Sheyk Rayyan Al-kaito Dadyna ne"
Da sauri al'ummar gurin suka fara ja da baya, sakamakon sunansa da ta faɗa, tabbas babu mai taɓa wannan yarinyar, ba tare da sun aiwatar da wani bincike ba, suka sallami su Riham duk da ƙarfin dukiya da mahaifinta