Malamin Mata
Chapter 5 of 5
magani, shi kuma Alhaji Inason a cire masa hankali a kanta, sannan wannan shegiyar yarinyar da ta shiga ransa so nakeyi ya mance da ita har kowa nasa, su mance da ita, ita kuma yarinyar a saka mata cutar mantawa da iyayen nata, saboda zan fitar da ita daga gidan,
Dattijon yace "an gama kuɗinki dubu ɗari" Hanifa tace "zan baka dubu ɗari da hamsin"
Yayi mata godiya ta ajiye masa kuɗin, tana zaune ya nuno Maryam a cikin ruwa, tana ta dafe kai, shi kuma Alhaji yana ta daga hannun,
Hanifah tayi murmishi tare da cewa "idan har aiki yayi kyau zan yi maka alkairi" yace taje kawai ba sai ya bata magani ba"
Tayi masa godiya kana ta wuce, zuciyarta fess, suna tafe tana yiwa ƙawarta godiya, a hanya suka rabu, koda ta iso gida ta samu Alhji na zaune a parlor Maryam na bedroom tana ta ihu, Hanifah ta ƙaraso da sauri, duban Alhajin tayi tace "lafiya?"
"Oho nima ban sani ba"
Alhajin ya faɗa yana ci gaba da aikinsa a system, Hurrah sai kuka take saboda ganin halin da mahaifiyarta take ciki, cikin azama ta kaita hospital saboda kar hankalin mutane yayo kanta, ta daɗe a hospital har yanzu shiru, Haka Hurrah taci gaba da rayuwa cikin tsangwama daga gurin mahaifinta da kuma Hanifah, Maryam ta shafe shekara ɗaya a hospital babu sauƙi, aka dawo da ita gida, hatta danginta ma babu wanda yake marmarin zuwa gurin ta, saboda duk an juyar musu da hankali, Hajiya kam tuni ta daina zuwa gidan saboda bata son yin ido biyu da Maryam,
Haka rayuwa taci gaba da tafiyar musu cikin azabar ciwo babu mai taimako sai Allah Hurrah ko ta fara girma, dan a lokacin da Maryam takai shekaru biyar tana ciwo Hurrah tayi wayo sosai, a hakan tana tafiya school, sai dai rashin abinci bata samu akan lokaci,
Bayan ta sake komawa gurin dattijon yace komai zata iya aiwatarwa, a ranar ta fitar da Hurrah daga gidan ta ajiyeta a gefen hanya, har Habibullah ya ganta ya ɗauketa...!
Ina amsar tambayoyinku suke,
#Malamin mata
#Fayyad
#Fareedah
#Hurrah
#Habibullah
****** Zallar soyayya da cin amana asiri yaudara kishi butulci da sauransu, muje zuwa malamin mata💞
Love and Romantic story
Zaki samu cigabansa akan 1k account number 3175689751 name Zainab Habibu first Bank shaidar biya ta wannan number 08141799224
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 09017242889
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************