About this Novel

 

Story Preview

[5/11, 17:15] ~fatieshak🌹: 🌺 *HALIN YAU*! 🌺


https://mobile.facebook.com/Lafazi-Writers-Association-104448621878916/


*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Ina farawa da sunan Allah, ina neman tsari da rubuta 'Barna! Ina rokon na yi rubutun da za'a 'karu , ayi amfani da shi.Tsira da aminci ga shugaba Annabi(S.A.W.).*

*GARGADI*
_A kiyayi taba min labari na ta kowacce siga, Hakkin mallakar tawa ce ni ka'dai, Dole sai da izinina kafin a karanta shi a kowacce irin kafar sadarwa, wadda ya shiga hakkin mallaka kuma ubangiji ya isar mini._

*JAN KUNNE*
*Gaba'daya Wannan labarin kirkirarsa aka yi(Fiction)!haka sunaye da garuruwan da ke ciki bana kowa bane, na zabe sune kawai dan 'kawata labarin, dan haka duk wadda yaci karo da abin da ya yi kamacanceceniya da rayuwar sa bada shi ake ba, arashi ne kawai*

*JINJINA*
_GA MARUBUCIYA_
*FADILA LAMIDO*
*SUGARI BA KI YI FARIN BANZA BA*.


*SADAUKARWA*
_Tun daga farkon labarin har zuwa karshen sa gaba'daya sadaukawa ne ga shugaban kungiyar_ *LAFAZEE WRITERS*
*SADIQ ABUBAKAR*.



1-2




Harabar makarantar kwana ta Gwamnatin Tarayya da ke garin Kiyawa (FGC Kiyawa), cike take mak'il da motoci da jama'a kama daga iyayen yara, da su kansu daliban rukuni-rukuni, gungu-gungu, cike da walwala sai ciye-ciye ake yi kasancewar yau ake ziyarar dalibai (visiting day).

Daga can gefen lambun makarantar, wata matashiyar uwa ce da a 'kalla ba za ta wuce shekaru talatin da biyu ba. Zaune take kan lallausar darduma wacce da alamu da ita ta zo, gefenta kulolin abinci ne da kum

Continue reading →

Reader Reviews

Login to leave a review.

No reviews yet — be the first.

Lafazi Writters Association

More Novels You May Like