HAJAR

Chapter 62 of 85

snn ya tashi ya fita, kai tsaye ya wuce ɗakin Baba ya shiga da sallama, Baba ya dubesa yace "A'a Nasiru har ka dawo..?", Naseer ya zauna kan tabarma yace "Eh Baba", ya ciro wata paper daga aljihunsa ya miƙawa Baba yace "gashi Baba", Baba yaƙi amsar takardar yace "ba sai naga takardar ba yimin bayani kawai", Naseer yace "tom" daga haka ya fara yiwa Baba bayanin filin da aka siyar da kuma adadin kuɗin, Baba ya gyaɗa kai yace "masha Allah... sai a raba kuɗin gida uku, a ɗauki kaso ɗaya a yiwa Nabilah hidimar aure kamar yacca aka yiwa Hajara", Naseer yace "toh Baba sai a cire lissafin katifa ni zan siya", Baba yace "Allah yayi albarka", Naseer ya shafa kansa yace "Ameen", da daddare Baba na zaune tsakar gida bisa darduma yana cin abincin da Umma ta ajiye masa, Maama ta fito daga ɗaki zata shiga kewaye, ɗaga kai Baba yayi ya kalleta yace "Rabi", banza tayi dashi ta ɗauki buta tayi gaba abinta, bayan ta fito har zata koma ɗaki Baba ya sake kiranta, juyowa tayi tace "wai waye yake min shegen kira ne sai kace tsohon makaho", Baba ya rausayar da kai yace "idan kinga dama kixo idan kuma baki ga dama ba kar kizo", ƙasa ƙasa taja tsaki ta nufi inda yake ta zauna kan kujera ɗan nesa dashi, Umma dake zaune tsakar gidan itama ta tashi ta shiga ɗakinta, Maama ta bita da kallo sai kuma ta taɓe baki tace "gani fa mal Adamu", Baba yayi gefe da kwanon abincin yace "A matsayinki na uwar Nabilah nawa kike buƙata wnda zaki tsinto mata tarkacen kitchen da sauran su..?", Maama ta haɗe fuska tace "ban gane ba kuma ban fahimta ba, ji nake an mayarwa da yaron nan kuɗinsa", Baba yace "A sbd me za'a mayar masa da kuɗinsa", Maama tace "sbd ni uwar Nabilah banyi na'am dashi ba, bana sonsa kwata kwata don haka dole a fasa auren nan", Baba yace "toh baki isa ba auren Nabilah ba fashi..", Maama ta hura tukubar hancinta tace "mal Adamu karfa ka wani zaƙalƙale ehe, ita Nabilahr ai cewa tayi ta fasa auren", Baba ya kwalawa Nabilah kira bbu jimawa ta fito bayan ta amsa, ta duƙa gabansa tace "Baba gani", yace "kina son auren Tanimu ko ba kya so", Nabilah tayi shiru ba tace komai ba, Maama tace "Ahap ai na gaya mka", Nabilah ta kalli Maama wcca take ƙifta mata ido wai tace eh, Nabilah ta sunkuyar da kanta, Baba yace "Rabi ki bari yarinya tayi mgana da bakinta", Maama ta rausayar da kai tace "Toh ai gata nan", Baba ya sake kallon Nabilah yace "ba kya so..?", Nabilah ta girgiza kai, Baba ya sauke ajiyar zuciya yace "jeki abinki", Maama ta saki baki tabi Nabilah da kallo harta koma ɗaki kafin tace "amma dai yarinyar nan kin shammaceni... shekaran jiya na gama mgana dake ringiɗi ringiɗi kika ce kin fasa auren mai pachi shine ynxu zaki baɗamin ƙasa a ido", da haka ta tashi tabi Nabilah ɗakin tana sababi, Nabilah kam tayi mata shiru, Sa'adatu kam sai zabga tsaki take don Maama ta cika ɗakin da zance, Sa'adatu da ta gaji tace "haba dan Allah Maama sai ihu kike mna", Maama tace "ba dole nayi ihu ba, kina gani wnn yarinyar mai ƙwaƙwalwar kifi wai har ynxu bata bar mganar Tanimu mai pachi ba, so take tayi auren da zata ringa dawomin tana cewa na bata masara...", Maimuna tace "duk wnda yace zai haɗiyi gatari ai sai a sakar masa ƙota, ba dai ita tace taji ta gani ba", Maama tace "mai pachi fa ƴar nan ta jajiɓo...", Maimuna tace "A'a ai ynxu naga yana ƙulla gawayi ma", tashi Nabilah tayi ta bar musu ɗakin, zama tayi tsakar gida tana share hawayen dake zuba idonta, Baba na gama cin abincinsa ya ajiye kwanon yaje ya wanke hannu, duk yana sane da Nabilah dake matse hawaye. wajen ƙarfe goma Naseer ya shigo gida har zai shiga ɗakinsu ya tarar da Baba a ƙofar nasa ɗakin, Baba yace "Mu'azzam ya shigo..?", Naseer yace "ynxu na gansa wajen mai shayi amma nasan ba zai jima ba zai taho", Baba yace "Toh... Abinda nake so da kai Nasiru ko bayan raina kar a fasa auren Nabilah indai ba da wani ƙwakkwaran dalili ba, wnn wasiyya ce na bari..", Naseer yace "insha Allah ma kai zaka ɗaura auren Baba", Baba yace "ko dai bayan raina kaji dai me nace", Naseer yace "Eh", Baba yace "Port Harcourt din zaka wuce gobe..?", Naseer yace "insha Allah", Baba yace "toh saida safe" da haka ya juya ya koma ɗakinsa.

★Tinda Hajar ta idar da sallar la'asar take kwance inda tayi sallar, lokaci zuwa lokaci saita turo baki sai kuma ta harari iska, zaune ta miƙe ta kalli box din kayanta da ya shigo mata dasu, da wcca ta hada da kuma wcca ya taho mata da ita daga gidansu, a kan chest of drawers taga ledar abinci da ya ajiye mata wnda ƙamshinsa ya cika ɗakin, a hankali ta tashi taje ta ɗakko ledar ta buɗe, fried rice ce da taji kayan lambu sai rabin peppered chicken a gefe da plaintain, shinkafar kawai ta ɗan tsattsakura ta ajiye don ba tada appetite ma, kan chest of drawers ta mayar da abincin ta koma ta cigaba da kwanciya, bayan sallar magrib ta ɗauki ledar abincin zata kai kitchen don ƙamshinsa ya takura mata, a hankali ta buɗe ƙofa ta ƙarewa long corridorn kallo, bayan ta gama surveying corridorn da ido tayi ajiyar zuciya ta fito, walking slowly ta sauka downstairs, a hankali ma ta murɗa handle da zata shiga kitchen, ta ringa kallon kitchen din ganin shopping bags kan island da cabinet harda wasu ma a ƙasa, ta tsallake ta samu guri ta ajiye abincin da haka ta buɗe fridge, tana buɗe fridge din shima ta gansa a cike, ita dai ta ɗauki ruwa abinta ta zagaye ta fita, tana fita palour ta isa gaban main door ta murɗa, ta ajiye numfashi bayan taji ƙofar a kulle, wani ƙululu ne ya tsaya mata a throat don da a buɗe take kawai fecewa za tay abinta, da takaici ta haura sama ta koma room ɗinta, tin ƙarfe takwas da minti goma dman ta haye gado ta rufe da duvet har kai, hka nan saddan taji gabanta na faɗuwa shiyasa ma ta kwanta da wuri, ji tayi an buɗe ƙofa tayi sauri ta runtse idonta, zuciyarta har wani ɗif ɗif take after perceiving his scent, Nurain yafi minti uku yana kallonta kafin ya juya ya fita, ta sauke ajiyar zuciya bayan taji fitarsa, har goma saura Hajar ta nemi bacci ta rasa a idonta ta ringa juye juye tana so bacci ya ɗauketa amma ta kasa, lokaci guda ta sauko daga gadon, box din kayanta da ta kudurce bazata mayar dasu wardrobe ba har zuwa lokacin da zata samu chance din tafiya gidansu ta buɗe, showel gel da sponge ta ɗauka da haka ta shiga bathroom don yin wanka, gani take wankan da ba tayi bane yasa ta kasa bacci, bayan ta fito ta zauna kan stool, sharp sharp tayi rubbing lotion dinta wnda shima ta fitar daga box, perfume da take shafawa da daddare mara hayaniya ta shafa, tana gama fesa hair spray a gashinta zata ajiye gwangwanin knn aka buɗe ƙofa, sosai zuciyarta ta buga ta kalli ƙofar da sauri, Nurain ya daskare a inda yake tsaye riƙe da handle yana binta da kallo from head to toe, fararen pajamas ne a jikinsa masu riga armless da sweat pant, a gigice ta miƙe ta nufi inda hijab dinta yake, sai dai kafin ta kai ga ɗaukar hijab din har ya shigo ɗakin yayi sama da ita, Hajar ta tsala ihu jinta akan isa tace "Ni bana son haka ka ajiyeni", ko sauraronta beyi ba ya juya ya fita da ita daga ɗakin, bai tsaya a ko ina ba saida ya dangana har huge bedroom dinsa snn ya ajiyeta kan makeken gadonsa da yasha pure white bedding, tini ta hantsilo ƙasa ta miƙe tsaye gami da riƙe towel dinta tamau hannu bibbiyu, Nurain ya zuba hannayensa a pocket yana kallonta yace "Hey a kan wuta na ajiyeki ne..?", idonta har ya ciko da ruwa ta juya tana kallon ƙofa, ai kam kamar yasan abinda za tay shima ya kalli ƙofar, lokaci guda ta kwasa a guje ta nufi door har ta murɗa handle yayi saurin fixgota bayan ya hadata da jikin door din ya rufe, tini ta sakar masa kuka jin ya sakawa ƙofar lock, ya duƙa ya kalli lips dinta da suke rawa yace "Tin ynxu ma kin fara kuka yarinya... even before a kiss that you must beg for mercy", Hajar ta yarfe hannu har ta jiƙa cheeks dinta da hawaye tace "dan Allah dan Allah... ni wllh room dina zan tafi", ya ɗage gira his eyes fixed on her face yace "No you must spend the night here", in banda bugu bbu abinda zuciyarta take, a hankali ta gyaɗa kai tace "Naji toh i need to wear my clothe first", slight smirk yayi yace "you don't need ta wear anything tonight..", ta haɗiyi wani yawu ta share hawayen da yaƙi tsaya mata, sosai ta marairaice murya tace "dan girman Allah da manzonsa... dan darajar iyayenka ka taim...", kafin ta ƙarasa ya ɗora finger dinsa a lips dinta ya girgiza kai yace "don't", da haka ya barta tsaye bakin ƙofar ya shiga huge Closet dinsa, few seconds ya fito da farar Shirt a hannunsa ya ajiye gefen gado, yana kallonta yace "ba dai clothe zaki dakko a room din naki ba toh gashi nan kisa wnn", maƙe shoulder tayi tace "Ni bana son wnn nawa nake so", ya tsuke piercing eyes dinsa yace "ohh really", ya matsa kusa da ita, ba tayi aune ba sai jin hannunsa tayi zai kwance mata towel yace "lets remove this one ma", tini ta zille ta matsa gaban gado ta wafci shirt din sai kuma ta koma can side din gadon tana turo baki, wani muskilin murmushi yayi ya nufi door ya buɗe ya fita ya saka lock ta waje, Hajar ta sauke ajiyar zuciya sai kuma ta kalli Shirt din hannunta, room din ta ƙarewa kallo wnda yayi biyun nata, ga wani mugun sanyi da yake ratsa mata fata, rigar ta warware wcca ta shaƙo scent dinsa, har rabin cinya rigar tazo mata da ta saka, after like 10mins ta gaji da tsayuwa ta zauna gami da takure kanta waje guda, ɗago kanta tayi jin an buɗe door, ya ƙarasa shigowa ciki bayan ya saka lock a ƙofar, ya ajiye hijab dinta da ya biya ɗakinta ya ɗakko a gefen gado, sai kuma ya ajiye ledar da ya ɗauro kan plate a kan carpet, Hajar ta tashi tana kallon hijab dinta da ya ajiye, Nurain ya sauke ajiyar zuciya yabi fresh laps dinta da kallo, ai kam tini Hajar ta zaga ta inda hijab din yake ta dauki abinta ta kirma, shi dai bai ce mata komai ba, taga ya wuce inda ya shiga ɗaxu da zai ɗauko mata Shirt, bai wani jima ba ya fito yana jan hannun jallabiyan da ya ɗora kan Pajamas da alamar ruwa a fuskarsa, ba tare da ya dubeta ba yace "go and perform ablution..", ta wani tsaya sai kace soja tace "Ah ni nayi sallah na", yace "toh wnn is different tare za muyi", ta maƙe shoulder ta koma jikin door tace "dan Allah ka bude min na tafi room dina..", yace "Ohk okay idan kinyi sallah sai na buɗe miki", ta saki baki tana kallonsa zuciyarta na wasiwasin abinda ya faɗa, ta saukar da murya tace "dan Allah idan nayi sallahn zaka budemin..?", ya gyaɗa kai yace "Sure", walking like a chameleon ta dawo ta tsaya kan lallausan carpet din da ya shimfiɗa babbar prayer mat a kai, yana kallonta bbu ko ƙiftawa yace "Ablution..", ta turo baki tace "Ni nayi alwala na", don duk lokacin da tayi wanka da daddare sai tayi alwala, ba dai Sallah ce zata rabasu ba toh taji za tayi sallah ya bude mata ta tafi, kamilar Sallah raka'a biyu ya jasu wcca ya biya surori masu ɗan tsaho, bayan sun idar da Sallahn taga sai Addu'a yake, Alla Alla take ya shafa ya bude mata ta ƙara gaba, saida ya kwashe almost 5mins yana addu'a snn ya shafa, ya juyo yana kallonta, tana ɗago kai sukay ido huɗu ya sakar mata murmushi mai kyau, Hajar was so surprised with that smile ta kasa dena kallonsa, lokaci guda ta saukar da kanta tana wasa da fingers dinta, Nurain yayi ajiyar zuciya ya tashi ya cire jallabiyan jikinsa ya bar ainahin white pajamas, ya buɗe ledar roasted chicken da ya shigo da ita, cinya ya ɗauka ya miƙa mata without saying anything, ta girgiza kai murya ciki ciki tace "Nayi sallahn Please open the door", yace "why would i open the door...?", tini ta ɗago ta kallesa da mamaki, ya ɗaga shoulder yace "Ohh i will only open it idan kika ci wnn", ta girgiza kai lulu eyes dinta suka ciko da ruwa tace "please am begging you ka bude min na tafi", yace "Ohh i will amma eat first", Hajar ta amshi kazar ta riƙe a hannu after few seconds ta kai baki, yaga uku tayi ta ajiye tace "toh open", ya ture ledar kazar daga gabansu ya matso daf da ita har tana jin breathing dinsa yace "have you forgotten Silly girl... i have to show you that you are my wife remember", tini ta fara muskutawa baya ai kam ya riƙo hijab dinta, habawa saita miƙe zumbur unfortunately saiga hijab din a hannunsa bayan ya sule daga jikinta, ta fashe da kuka tace "Allah kuwa ba haka mukay da kai ba, kai fa kace idan nayi sallah zaka buɗe min na tafi", murmushi mai sauti yayi ya miƙe tsayen shima yace "na fasa", tana ganin ya fara tunkararta ta ringa tafiya da baya har saida ta kai bango, still dai taga zai biyota bangon ai kam tayi gefe zata zille amma ina don tini ya riƙota, ta tsala wani uban ihu ganin ya mata rumfa tace "Ummana... wayyoh Ummana", lips dinta da suke shivering kawai yake kallo, ya ajiye numfashi ya riƙo ƙugunta getting even more closer to her, turasa ta fara yi tace "kar fa ka mnta kace am not your wife and I will never be..", ya manna mata kiss a right Cheek da muryarsa da har ya fara canzawa yace "Now i will show you who am i to you... you are my Halal..", kuka take harda shessheƙa ta girgiza kai tace "please No... Hajar ce fa wnn ba choice dinka ba...", ya sake manna mata wani kiss din a left cheek yace "Action speak louder than voice" daga nan bai sake bata damar mgana ba ya haɗe bakinsu waje ɗaya, passionately yake kissing dinta babu wani sassauci, tini ya fara loosing stamina dinsa, tsayuwar ma ta fara gagararsa ballantana ita da daman shi ya riƙeta, don haka ba wani jinkiri ya ɗauketa sai gado, remote control dake kan bedside ya ɗauka ya rage hasken ɗakin ya bar dim, Hajar da numfashinta ya ɗauke na wucin gadi ta danna wani ihu jikinta na ɓari kamar an jona mata mazari, bakin ihun ya rufe snn kuma ya zafafa lamarin, da haka ya rabata da kayan jikinta wnda ma basu samu fita ta arziƙi ba don farkesu akay, daga nan shima ya rasa control, Hajar ta kwallara ƙara bayan taji azabar da bata taɓa jin irinta ba tinda uwarta ta haifeta, bama gentle yabi da ita ba extra gentle ne amma saida taji azaba, lokaci guda ta fara magiya tana haɗasa da Allah amma ina bai ma san tanayi ba, da taga magiyar bazai kaita ba sai ta fara kokawa, anan ya gwada mata ba ƙarfinsu ɗaya ba, cixo yakushi da mintsili bbu wnda ba tayi ba amma a banza an yakushi kakkausa, And at that night bummmm the bomb exploded, ba part one ko part two na raini aka fitar ba, shi rainin gaba ɗaya aka fitar don anyi mai kankat.......✍️

Join my WhatsApp group to read page 77, or go to Arewabooks....

👇
https://chat.whatsapp.com/JQi46zH5Se3IvhrdEGHdIA
💛 HAJAR 💛

{77..}
Nurain ya buɗe lumsassun idanunsa tare da yin ajiyar zuciya, juyawa yayi ya dubi Hajar dake gefensa, ya miƙe zaune ya kunna hasken ɗakin yana kallonta da kyau, kana ganinta kasan tayi laushi tamkar flour da ta sha bugun gardi, shi dai bai san tayi laushi hka ba amma he vividly remember what just happened, yasan shi ya ƙarar mata da strength, ya kalli fuskarta da tayi jajir tare da lallausan gashinta da ya baje kan pillow wnda shi ya hautsinasa, ya lulluɓeta da duvet snn ya tashi ya shiga bathroom, da sauri ya gama kimtsa kansa ya fito yana goge sumarsa da ƙaramin towel, sharp sharp ya saka white singlet da short nicker don so yake ya kula da yarinyar kuma, shi yayi aika aika don haka shi zai gyara, kan gadon ya isa ya zaune gefe yana kallon innocent face dinta, ya shafa cheek dinta da hawaye ya bushe a kansa, a hankali yayi tapping dinta gami da rage murya ya kira sunanta, ko motsi Hajar ba tayi ba bare yasa ran zata amsa, ya kamo hannunta ai kam yaji she's very weak don baya tinanin tana cikin conscious dinta, da sauri ya miƙe daga gadon ya shiga bathroom bbu jimawa ya fito da ruwa a bowl, kaɗan ya zuba ruwan a hannunsa ya yayyafa mata a fuska sai kuma ya hura mata iska ya kira sunanta, haka ya cigaba da mata har saida taja numfashi, yana ganin haka ya ɗora goshinsa saman nata yace "open your eyes baby girl" sai kuma ya ɗago yana kallonta, after few seconds Hajar ta buɗe idonta da suka kumbura wnda suke mata wani zugin barkono, suna haɗa ido dashi tayi saurin kawar da kanta gefe lokaci gudu hawaye suke fara zarya bisa kuncinta, ga wata azaba da ta yanko

Download complete TXT · Novel page