Showing 189001 words to 192000 words out of 252835 words

Chapter 64 - HAJAR COMPLETE NOVEL DOCUMENT

"yeah", Nurain beyi tunanin zai daɗe a wajen da Abbansa ya aikesa ba, sai yamma liƙis ya dawo gidansu in a hurry kawai zai bawa Abba abinda ya amso ya wuce gida, gaba ɗaya hnkalinsa yayi kan Hajar da ya bari a gida, sharp sharp ya fito daga ɓangaren Abba har zai fita sai kuma ya juya ya shiga wajen Mami don mata sallama kafin ya tafi, ko zama ma beyi ba ya tsaya ta bayan kujerar da take zaune yace "Our Mami saida safe..", Mami ta juya ta kallesa tace "Ohh you are leaving already..?", da sauri yace "yeah", Mami ta ɗage gira tana kallonsa, tace "Ohk.. go in za kaga blue leather bag kan bedside ka kaiwa Hajar... tin jiya Sakeena da zata tafi tace na baka idan kazo", yace "tom" da haka ya shiga bedroom din, after few seconds ya fito hannunsa wayam ba ledar yace "Mami ban gani ba..", Mami tace "A kan bedside din..?", yace "Eh", Mami tace "A kan right bedside fa", bai ce komai ba ya sake komawa ɗakin nan ma ya fito bbu ledar, Mami ta haɗe gira ta tashi ta shiga room din da kanta, bbu jimawa sai gata nan ta fito da ledar a hannunta, ta ringa kallon Nurain da yake ta murza palms sai kace mai jin sanyi tace "where is your sense Nurain..?", ya sauke ajiyar zuciya gami ta shafa kansa yace "ban gani bane Mami", Mami ta girgiza kai ta miƙa masa ledar tace "Goodluck", da kallo ta bisa har ya fita daga palourn nata, ko saurin me yake oho. Daf da sallahr magrib Nurain ya isa gida, da bibbiyu ya ringa tsallake stairs har ya haura sama, kai tsaye room dinta ya buɗe, ya ringa ƙarewa room din kallo don bai ganta ba, saida ya shiga ciki snn yaji ƙarar ruwa a bathroom, juyawa yayi ya fita ya shiga ɓangarensa, kafin yayi wanka ya shirya har an kira sallah don haka sharp sharp ya gama shiryawa ya fito, ya sauka downstairs zai wuce mosque kar sallah ya wucesa, yana dawowa mosque ya shiga room dinta ya tarar ta idar da sallah knn, ya ƙarasa shiga ciki ya duƙa gabanta, tayi saurin kawar da kanta gefe, yace "have you eaten..?", slowly ta gyaɗa kai, yace "me kika ci..?", Calmly tace "Noodles", yace "you cook it..?", ta gyaɗa kai, ajiyar zuciya yayi wato har ma ta iya sauka kitchen tayi girki. Washe gari da Asuba Hajar ta buɗe idonta, a zabure ta miƙe zaune tana tattaɓa gadon da take kai, sai kuma ta fara ƙarewa ɗakin kallo, ita dai tasan jiya da daddare da tayi wanka ba'a nan ta kwanta ba, ita da ta kwanta a ɗakinta toh me ya kawota nan, can ta hangosa kan couch yana karanta Holy Qur'an, tini ta diro daga gadon tana gyara silk sleeping gown din jikinta, sum sum ta nufi door yace "where are you going..?", tini zuciyarta ta hau lugude don wani azabar tsoronsa take ji, muryarta na scratching tace "ɗakina zan tafi nayi sallah", yace "shi nan din ba'a Sallah..?", ta girgiza kai tana jan slim fingers dinta tace "bbu hijab a nan", yace "says who..? wancan ba hijab bane", saukar da kanta tayi ba tace komai ba, after a while ta shiga bathroom tayo alwala ta fito, hijab dinta wnda tinda tin daren shekaran jiya yake room din ta zumbula tayi sallah, Nurain ya cigaba karatunsa, tana gama azkar dinta kanta a ƙasa tace "ina kwana", ƙasa ƙasa ya tsinkayo muryarta, saida ya kai Aya snn yace "morning how was your night..?", a hankali ta amsa don ma bai ji me tace ba, after 5mins ta tashi ta nufi door zata fita don ɗakin da mai shi tsoro suke bata, a hankali ya rufe Al'qur'anin yace "shi hijab din da shi kika zo da zaki fita dashi..?", turo baki tayi ta dawo ta cire ta ajiye inda ta ɗauka, ga hijab nan ita dai bazata zauna ba, sai dai me tana murɗa handle taji ƙofar a rufe, a bazata taji zuciyarta ta buga ta juya ta kallesa, wani murmushi ta tsinta a fuskarsa kamar wnda zaiyi dariya, habawa tini ta fara bubbuga legs dinta a ƙasa kafin kace me hawaye suka hau zarya bisa kuncinta tace "Ni wllh bxn zauna a nan ba room dina zan tafi", saida Nurain ya kusa melting a inda yake tsabar yacca shagwaɓar da take masa ta shigesa, yayi resting kansa gami ta taɓe baki yace "ohh really, toh an riƙe maki ƙafa ne", bata fasa abinda take ba tace "Ni dae ka buɗe min", ya lura ma ko kallonsa ba tayi duk wnn abun amma take cewa ya buɗe mata ƙofa, yace "Na ƙi din", sulalewa tayi ƙasa sai kuma ta fashe da kuka, ya waro ido yayi slight smirk ya tashi ya durƙusa gabanta, idonsa ya sauka akan ƙirjinta da yake sama yana ƙasa, kasa ɗauke idonsa yayi daga wajen, within few seconds har idonsa ya canza, ya ja doguwar ajiyar zuciya ya kai hannu ya riƙe haɓarta ya ɗago fuskarta, tini ta haɗiye kukan ta runtse idonta eye lashes dinta sai rawa suke, ja da baya za tayi ta zille amma ina kawai ya haɗe bakinsu waje ɗaya, igiyar rigar baccin nata ya kunce ai kam rigar ta zame daga jikinta don dman silk ce, sai kuma ya zuge ribbon din da ta ɗaure lallausan gashinta, sosai jikinta ya fara ɓari tasa hannu bibbiyu ta ringa turesa tana so ta kwace lips dinta, wata razananniyar ƙara ta fasa bayan ta samu chance tace "wayyoh Ummana na shiga uku na lalace, dan Allah kayi haƙuri..", ya kalli bare chest dinta don bbu wani abu da yayi masa shamaki duk ya ciresu, tana shirin miƙewa ya janyota ya manna mata wani lafiyayyen kiss a neck wnda ya sake turning dinsa on, daga nan kuma zancen ya sauya bayan yayi jarumtar kaisu gado, this time around gentle yabi da ita ba extra gentle ba, ba kamar encounter dinsu na farko ba wnn karon bai sarara mata ba, yau dai ya ɗanɗana abinda yafi Coffee din safe daɗi, toh wa ma zai haɗa, bayan ƙura ya lafa ya ɗora forehead dinsa saman nata yana jera ajiyar zuciya pleasantly, da wata iriyar murya yace "Hajar" to know if she is conscious, da ragowar strength din da ya rage mata ta fashe da matsanancin kuka......✍️
💛 HAJAR 💛

{78..}
Babu wani pleading word da Nurain bai yi amfani dashi ba wajen consoling Hajar amma taƙi shiru, daga ƙarshe ma juya masa baya tayi ta duƙunƙune da duvet ta cigaba da rusa kukanta, bayan jikinta da yake mata ciwo har zuciyarta ma zafi take, Nurain ya tashi ya shiga bathroom, har ya fito bata dena kukan ba, singlet da short nicker kawai ya saka, wurga towel din da yake tsane sumarsa yayi kan couch snn ya nufi gadon, gefenta ya zauna ya bude fuskarta da ta rufe da duvet, ta muskuta da shirin juya masa baya yayi saurin riƙeta, idonta a runtse yake gamm sai jan zuciya take tamkar zata shiɗe, ya kamo hannunta yace "Baby girl..", ta fincike hannunta sai kuma ta mirgina ta koma can ƙarshen gadon, lokaci guda ta sake rushewa da sabon kuka sbd azabar da taji da ta mirgina din, Nurain ya sauke ajiyar zuciya don yasan ba sauraronsa za tayi ba, amma still ya zagaya ta side din da ta koma ya durƙusa yana kallon fuskarta, ya kai hannu ya shafa lallausan gashinta da ya hargitse yace "Baby wife listen to me..", da sauri ta tankwaɓar da hannunsa daga kanta ta wani turo baki, har lokacin idonta a rufe yake, ya cije lower lip dinsa painlessly gami da sauke wani ƙayataccen murmushi mai sauti, lokaci guda ya kware duvet din daga jikinta, ta tsala wani uban ihu ta cure kanta waje guda, tini ya wuce bathroom da ita don ya tara warm water a tub kafin ya fito, yasan she need warm water don she is still tight, yana ganin ko nan da encounter dinsu na biyar ma saida sitz bath, Hajar ta sha azaba don ruwan na yau sai taji kamar na barkono ne, yana ajiyeta kan gado bayan sun fito daga bathroom ta bige hannunsa daga jikinta, haushinsa take ji na gasken gaske shiyasa ma bata so ya taɓata, murmushi yayi ya kalli hannun nasa da ta bige yace "Eh naji... thank you... you make my morning today Baby wife", ya rage murya yace "it is sweeter than day before yesterday's night..", pecking cheek dinta yyi ya tashi ya fita, sai a lokacin Hajar ta buɗe idonta, ta miƙe a hankali ta zauna a ɗofane don bazata iya zama da kyau ba, room dinta take son komawa, ta miƙe tsaye da kyar tana cije lips, walking slowly sai kace mai taka ƙaya ta nufi door ta fita, tana tafiyar tana hutawa a haka har ta kai kanta ɗakinta, ta zube kan gado hawaye masu zafi na sauko mata, Anya kwa zata iya barin lokacin da ta ƙidaye yaxo kafin ta wanzar da ƙudirinta, Eh sbd favor yake mata shiyasa ya rufe ido ya ɗanɗana mata wnn azabar, sbd favor yake mata shiyasa bai saurari magiya da raƙon da ta ringa masa ba, wato ya gama da salon ɗalle mata baki da gaya mata maganganu ynxu ya dawo azabtar da gangar jikinta kuma, wnn tunanin yasa hawaye suka kasa tsaya mata, idanunta har zugi suke gashi kuma sun ƙanƙance, tana ji aka buɗe ƙofa amma taƙi motsawa zafin da zuciyarta take ya ƙaru, walking majestically ya zauna gefenta yace "Baby girl here is your Coffee", banza ta masa ta wani haɗe gira, yace "the Coffee you like wnda kike shanye min fa.." da haka ya ɗagota, afujajan ta fixge jikinta tana jan shessheƙa tace "please leave me alone", ta koma ta kwanta, yayi slight smirk yace "Ohk then get some rest..", da haka ya miƙe ya fita da mug din coffeen, ɓangarensa ya wuce ya zauna palour yana shan Coffeen, time to time sai yayi blushing sai kace zautacce, ji yake kamar an cire masa wani burden da yake damunsa yana jin kansa sakayau ynxu, yana gama sha ya ajiye cup din ya shiga bedroom, wayarsa dake kan bedside ya ɗauka, missed calls ya gani from 2 people, na Ruqayyah wnda daman ya saba ganinsa don kullum saita kirasa sau goma ko sama da haka, sai kuma missed call din Dr Marwan, na Dr Marwan din yabi, wayar almost 5mins sukay da Dr Marwan kafin Nurain ya katse kiran yana sauke ajiyar zuciya, knn yau sai ya shiga hospital, ya dubi makeken wall clock dake tickling yaga ƙarfe takwas da rabi, ƙarfe tara ya fito cikin shirinsa tsaf da car key a hannunsa ya sauka downstairs, Nearby Eatery yaje ya siyo mata breakfast snn ya dawo, da ledar abincin da kuma wcca Mami ta basa jiya tace ya kawo mata ya shiga palour, direct room dinta ya buɗe ya shiga bayan ya haura sama, ido biyu ya tarar da ita saidai a kwance take, suna haɗa ido tayi saurin janye nata, ya ƙarasa kusa da gadon yana kallonta without blinking yace "how are you feeling now...?", ba tayi niyyar amsa masa ba amma tsoronsa da ya shigeta yasa tace "much better", da kyar ma tayi mgnar ta wani sha kunu, duk yana ankare da yanayinta yaga dai har ynxu fushi take dashi bata sauko ba, don dai sauri yake da sai ya sauko da ita snn zai fita, amma dai bari ya dawo tinda ba wani daɗewa zaiyi ba, yace "Good... gashi Mami tace a baki wnn", ta gyaɗa kai a hankali, yace "i bought your breakfast", nan ma ta gyaɗa kai, after a while ya sunkuyo yayi pecking forehead dinta ya juya ya fita, saida taji ƙarar rufe ƙofa snn ta buɗe idonta, ta kai hannu ta goge forehead dinta inda yayi pecking tana turo baki. Nurain na isa hospital ko office dinsa bai shiga ba ya wuce surgery room, bayan ya gama shirin surgery ya saka surgeon gown ya shiga surgery room din, patient din da zai yiwa aiki har ya zama ready, tinda ya shigo surgery room din Ruqayyah ke kallonsa ta wani haɗe gira, position dinta ta tsaya don yau Vital signs zata ringa dubawa, Nurse Amina kuma ta ringa miƙa instruments, Good 3hours surgeryn ya ɗauka kafin aka gama, tini Nurain yayi disposing hand gloves da nose mask ya fita, throughout the surgery tunanin Hajar da ya bari a gida kawai yake, Allah yaso ma surgeryn ba wanda ake buɗa ciki bane da zai iya barin wani small instrument din a cikin patient, Ruqayyah ta bisa da kallo ta gyaɗa kai, ita da Nurse Amina ne suka mayar da patient din ward, da sauri Ruqayyah ta fita daga ward din bayan ta gama checking Vitals din patient din after surgery, direct hanyar office dinsa ta ɗiba, tana isa bakin office din ta tarar da patients wajen su goma, ta zauna kan silver chair tana jiran ya gama attending patients din kafin ta shiga, wayarta ta ciro daga pocket din Scrub dinta ta shiga messages. Nurain dake zaune office dinsa yana duba patient ya kalli wayarsa da tayi haske, ignoring message din da ya shigo yyi ya cigaba da aikinsa, 1hour ya ɗauka kafin ya gama attending ma patients din, har lokacin kuma Ruqayyah na zaune tana jira, last patient na fitowa ta zura wayarta cikin pocket din Scrub ta shiga office din, ko kallon Haleema ba tayi ba ta wuce ciki, ta mayar da ƙofar ta rufe ta jingina da ita, kallonsa ta ringa yi bbu ko ƙiftawa kafin tace "Assalamu alaikum", bai ɗago kansa daga kallon monitor din laptop da yake ba yana imputing data ya amsa sallamar ƙasa ƙasa, after few seconds din da suka kusa jingine 1mins ta ƙarasa shigowa, kan chair dake gaban huge table din ta zauna, a lokacin ya gama shutting down laptop din don ya gama abinda zaiyi, ya miƙe tsaye yana jan rigarsa, Ruqayyah ta ɗaga kai ta kallesa da mamaki ba dai tace komai ba, taga ya ɗauki car key alamar dai tafiya zaiyi, tace "Dr..", ya ɗan kalleta yace "what's up..?", tace "baka ga message dina ba nace zanyi mgana da kai Please", ya girgiza kai yace "ban gani ba... mene ne akan patient ne or something else...?", tace "please we need to talk", yace "Ohk not now, i will give you time next week Monday.." da haka ya zagayo ya nufi door, tini Ruqayyah ta miƙe tabi bayansa tace "why..?, me yasa ba ynxu ba..?", Calmly ya juyo yace "because my wife is waiting for me.. i can't give you even 1sec from her time" da haka ya buɗe ƙofa ya fita ya barta tsaye nan a daskare, shin da gaske ne wai Dearest dinta yayi aure, na farko da ta bisa Eatery yace mata yayi aure wnda sam sam bata yarda ba, ynxu kuma gashi yace mata ai matarsa na jiransa kuma ba taga wasa a yanayinsa ba. Wajen ƙarfe ɗaya da rabi Nurain ya fito daga wani haɗaɗɗen wajen siyar da wayoyi da wata yellow transparent leather a hannunsa, motarsa ya shiga ya bar harabar wajen, after a ride of 15mins ya isa gida, parking motar yayi snn ya buɗe ya fito, ya amsa sannu da zuwan da mai gadi ya masa kafin ya wuce cikin gida, ya buɗe ƙofar palour ya shiga, Hajar da take ƙoƙarin saukowa daga stairs a hankali tayi saurin kallon ƙofar, ai kam sukay ido huɗu zuciyarta ta buga da wni irin speed, ba shiri ta juya ta koma room dinta ta shiga toilet ta saka lock, wani mugun tsoronsa take ji, bayanta yabi ya haura upstairs din shima, a buɗe yaga ƙofar ɗakinta ya shiga bai ganta ba, ya kalli door din bathroom yyi slight smirk don yasan nan ta shige ya juya ya fita, ɓangarensa ya wuce yayi refreshing kansa ya saka ƙananun kaya riga polo da sweat pant. haka nan Hajar ta ringa gudun Nurain sai kace mage da ɓera har dare yayi, ynxu kam ta dena guduwa bathroom room din nata take rufewa da key snn ta bar muƙullin a jiki, wajen ƙarfe takwas Nurain ya dawo daga mosque sallar isha'i, ya kalli ƙofar ɗakinta yayi slight smirk, kafin ya fita saida ya murɗa handle yaji a rufe, tinda yake da ita a gidan wnn shine first time da ta sakawa ɗakinta key, girgiza kai yayi ya zura both hands dinsa a pocket ya wuce part dinsa, inda ya ajiye spare keys din gidan ya nufa, da kyar ya lalubo na room dinta, da key din a hannunsa ya fito corridor, sau uku yayi attempting saka key din a ƙofar amma yaƙi shiga, sosai yayi realizing ai akwai wani key din a jiki shiyasa yaƙi shiga, ajiyar zuciya ya sauke ya fara knocking door din, tini Hajar dake zaune gefen gado ta miƙe zumbur ta ringa kallon ƙofar, ta haɗiyi wani yawu jikinta ya fara rawa don gani take kamar zai shigo ne, Nurain yayi knocking door din da ɗan ƙarfi yace "Hajar..", idonta kamar zai faɗo ta ringa murza fingers dinta, lokaci guda ta afka toilet ta rufe da keys tana turo baki, after 5mins Nurain ya bar wajen ya sauka downstairs, kitchen ya shiga yayi making coffee ya fito ya haura sama. washe gari da sassafe Hajar ta ringa jin yunwa, jiya ba wani abincin arxiƙi taci ba tin breakfast da ya kawo mata ne acikinta sai kuma plain Noodles da ta dafa, A ɗarare tayi unlocking ƙofa ta buɗe ta fita cikin sanɗa ta sauka downstairs, ynxu kam tana iya tafiya ba taji zafi ba cause sau biyu tana yin sitz bath yau da safe da kuma jiya da daddare, kitchen ta shiga zuciyarta na bugawa don a tsorace take gani take kamar zata gansa a nan, sharp sharp ta tafasa ruwan tea ta haɗa shayi mai kauri ta shanye abinta a kitchen din, bata so ta wuce da cup din room dinta don tasan idan ta koma ta rufe ƙofar kuma sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login