HAJAR
Chapter 66 of 85
ta rankwasheta, babu ranar da rana zata fito ta faɗi Maama bata rankwasheta ko kuma mintsili ba, wataran har marinta take ko kuma ta fasa mata baki, Maama ta ja wani dogon tsaki tamkar tsohuwar tsaka tana hura hanci tace "ko wa za'a nunawa wata shegiya wainar kwai" ta shige ɗakinta tana baza zani, Hajar na gama suyar kwan ta tashi ta shiga ciki, Shayi mai kauri ta haɗa musu da kayan shayin data zo dasu jiya. Da yamma Maama na tsaye a soro sun keɓe da Balaraba da tazo, Balaraba tace "ke ni wata fa na gani kamar balarabiya a ciki", Maama ta taɓe baki tace "hmm ba wata balarabiya wnn shegiyar yarinyar ce yar wajen Faɗima..", Balaraba tace "wai Hajara ce yar kishiyarki..?", Maama tace "Uhmm itace wllh tllh... nima da tazo jiya ban ganeta ba", Balaraba tace "jar uba amma dai ba'a ƙasar nan suke da zama ba ko..?", Maama ta taɓe baki tace "Wllh a ƙasar nan suke anan garin ma kuwa", Balaraba tace "Chabɗi jam ai ƙafarta na gani kamar bata taka ƙasa wata irin fara ƙal ƙal ƙal sai kace tumatir", Maama tace "gidanta fa sama da ƙasa tayal ne, ga lantarki ta ko ina kamar zata fasa fitilu ba dole ki ganta kamar daga ƙasar waje ba, yoh gidan nata ma kika shiga ydda kika san a ƙasar wajen", Balaraba ta gyaɗa kai tace "Wnn dama malamin makarantar ta aura wllh tllh..", Maama ta sauke ajiyar zuciya tace "Ni hankalina ma duk ya tashi tsaye cur wllh, so nake na haɗa kuɗin nan muje a ɓarar da cikin jikin Maimuna kona samu nayi bacci da munshari, snn kuma zan koma wajen malamin nan na tsamiya da ƙudi masu kauri don so nake yayi min aiki mai kyau, wnn shegiyar yarinyar a kaɗota daga gidan mijin sai a manna Maimuna a wajenta, ni dai ynxu burina a fige cikin Maimuna kar ya bayyana na shiga uku", Balaraba tace "Gsky dai kiyi da jiki ƙawata tin kafin lokaci ya ƙure miki, kamata yayi ma tin ynxu a cire cikin don ya haura wata ɗaya, snn kuma baki da labarin Malamin tsamiya ya haukace watanni biyu da suka wuce..", Maama ta dafe ƙirji tace "na shiga uku ynxu wa zai min aikin kaɗo wnn yarinyar daga gidan mijin..?", Balaraba tace "Oho can ta matse miki a matsematsin matsalarki, ina ruwana duk inda zaki ki nemo malami sai kije ki nemo, nida ke anyi ta yanke anyi ta gille indai akan harkar malami ce, wancan karon ma haka kika wulaƙantani kika tijartani kika yagani sbd kince aikin da akay miki bai ci ba, ynxu ni ba ruwana dake akan wnn lamarin wllh" ta ƙarashe da jan guntun tsaki, Maama tace "Toh shknn... ynxu dai bazaki temaka min ba Balaraba, kina gani zan zama abin dariya a bainar nasi..", Balaraba tace "kinga ni tafiya zanyi bani kuɗina na ƙara gaba..", Maama ta sosa kanta tace "Wllh bani dasu banida dalilinsu kiyi haƙuri ki ɗaga min ƙafa zuwa wani lokacin", Balaraba ta saki baki tace "ban gane ba, haka mu kayi dake tsakani ga Allah, cewa fa kikai a washe gari ma zaki dawomin da kuɗina, kuma na gaya miki kudin nan ba nawa bane na mutane ne suka kawomin ajiya..", Maama ta juya hannu tace "haƙuri za kiyi Balaraba..", Balaraba tace "ni dae ki bani kuɗina tin muna shaida juna Rabi", Maama tayi kasaƙe tana kallonta kafin tace "Toh shekaruna zan lalo na baki iyee", Balaraba bata sake cewa komai ba ta juya ta fita fuuu kamar zata tashi sama, Maama ta taɓe baki ta juya ta koma gida.
★Walking slowly Nurain ya sauko daga stairs da farar Shirt a jikinsa da black sweat pant, kitchen ya shiga ya jona coffee maker, jingina yayi da jikin cabinet yana ƙarewa kitchen din kallo, haka nan yaga tana masa gizo a ko wane angle na kitchen din, ya dafe kansa da yayi masa nauyi gami da lumshe idonsa, daren jiya bai rintsa ba even a nap bai samu yayi ba, shi kansa saida yayi mamakin yacca idonsa ya soye ya kasa bacci, sai wajen biyu snn ya ɗora alwala ya fara yin sallah ganin bacci yaƙi zuwa, har asuba bai rintsa ba haka ya wuce mosque yayi sallah ya dawo, a tunaninsa zai iya bacci da safe ashe ba haka bane, daga karshe shine ya taso zai haɗa Coffee ko zai samu relief, ya dauki mug din Coffee ya fice daga kitchen din bayan ya gama haɗawa, direct sama ya haura ya shiga ɓangarensa ya zauna kan Sofa, after a while ya ɗauki mug din Coffeen ya kai baki, yana sipping yaji ɗaci sai kace ruwan bitter leaf, lokaci guda ya sauke cup din ya kalli Coffee din, sai da yaga baƙin Coffeen snn ya tuna ashe fa bai zuba milk da sugar ba haka nan ya haɗa tsura, ya haɗe thick eyebrows dinsa sai kuma yayi slight smirk bayan ya tuna ranar da ya ɗura mata irin wnn coffeen, yacca ta ringa yamutsa fuska and she cried tace Allah sai ya sakamin da ka bani maɗaci nasha... wayarsa dake kan Centre table ya dauka, ya shiga call log ya kira layinta a karo na ba adadi, abinda aka kwana ana gaya masa yaji wato switched off, Nurain bai ƙara ko 2hours a gidan ba ya fita, gaba daya gidan ya zamar masa wani empty, gidansu ya wuce kuma yana zuwa bbu wnda ya lura dashi don haka kawai ya haura upstairs ya shiga room dinsa, sai a lokacin ya samu bacci, ba shi ya farka ba sai ƙarfe biyu na rana, abinda ya fara yi shine daukar wayarsa ya sake kiran layinta, ajiye wayar yayi yana sauke ajiyar zuciya murya ƙasan maƙoshi yace "Baby wife". wajen ƙarfe huɗu da rabi Nurain ya shigo main palour ya tarar da Farooq suna gaisawa da Mami, ƙarasawa yayi ya miƙawa Farooq hannu sukay musabaha snn ya zauna kan Sofa, Mami ta ɗan kallesa tace "ka ɗauki Abincin da kace a zuba mka..?", Nurain ya gyaɗa kai yace "Eh..", Mami tace "Ohk then..", da haka ta tashi ta nufi ɓangaren Hajiya, Nurain ya dubi Farooq yace "kaxo tafiya da Amaryar taka ne...?", Farooq ya gyaɗa kai yace "Sure ita ta tasoni fa..", Nurain yace "Ohk" sai kuma ya koma yayi resting da kujera yana shafa kansa, Farooq ya gyara zama yace "That girl.. umm I can't recall her name daughter din sister din Mami..", Nurain yace "what about her..?", Farooq ya shafa kansa yace "what's that her name..?", Calmly Nurain yace "Khausar..", Farooq ya gyaɗa kai yana maimaita sunan, after few minutes of silence Farooq ya ɗago kansa daga latsa wayar da yake ya ringa kallon Nurain yace "Dude...", Nurain yace "why Punk..?", Farooq yace "you look dull and moody..", Nurain ya girgiza kai yace "Am perfectly alright", yasan idan ya gayawa Farooq damuwarsa toh sai ya masa dariya ma kafin ya basa solution, toh shi a wnn Mood din dariya ce baya so a masa, Nurain na jin alamar Hajiya zata fito ya tashi ya bar palourn ya shiga na Mami, definitely yasan saita masa mganar Hajar shi kuma baya so a ringa taɓo weak point dinsa a ynxu, haka nan Hajiya ta bar gidan tare da Farooq da yxo ɗaukarta, Washe gari Monday da wuri Nurain ya isa hospital, first abinda ya fara yi shine cancelling duk wni surgery da akay scheduling da zaiyi, ina zai iya wani surgery a wnn halin da yake ciki, patient kawai yake attending suma ba wasu da yawa ba ragowar yace Haleema ta sallamesu su dawo gobe, wajen sha ɗaya da minti hamsin ya gama duba patients din da zaiyi, wajen Haleema ya fita yace ta kira Nurse station yana son ganin A Nurse, da haka ya koma office dinsa ya zauna, after 10mins aka buɗe ƙofar office din Ruqayyah ta shigo, walking gently ta ƙarasa shigowa ta zauna kan kujera dake gaban table dinsa, Nurain ya taso daga chair dinsa ya ja kujerar dake kusa da wcca ta zauna, saida yayi nesa da kujerarta snn ya zauna opposite to her yana fuskantarta yace "Good afternoon A Nurse", ta ɗan kallesa tace "Afternoon" sai kuma ta saukar da kanta tana wasa da ring din hannunta, speaking calmly yace "You wanna to talk to me right...?, nace i will make time for you on Monday ko, so now ina jinki", sosai Ruqayyah tayi mamaki don bata taɓa tunanin zai kirata akan hakan ba, ita tasha ma ya manta ashe ba haka bane, A hankali tace "Dr ba sai na tsaya maka wani dogon jawabi ba kasan dai duk akan me nake binka, so nake kayi haquri akan laifin da nayi mka dan Allah", Nurain ya sauke ajiyar zuciya yace "If that's the case toh na haƙura, please stop disturbing my slumber..", har cikin ranta taji daɗi kuma hakan ya nuna a fuskarta, tace "Thank you very much Dearest..", ya girgiza kai yace "Take that name off your mouth Ruqayyah, ki manta da duk wani abu da ya wuce Ruqayyah, ba wai na haƙura bane sbd don mu dawo da relationship din mu na baya ba A'a na haƙura ne na abinda kika min, Ruqayyah bana so a ta dalilina kiyi ruining rayuwarki, ni na riga nayi moving on nayi aurena and ina zaune cikin farin ciki da matana, sai a ynxu nasan cewa ban dace dake ba from the start Ruqayyah, ina so kema ki ajiye komai kiyi moving on don gyara future dinki, wollah Ruqayyah I don't have any feeling left for you, kuma har abada bazan sake waiwayenki ba just know that, ki dena ɓata golden time dinki wajen yin abinda bazai fissheki ba", hawaye wasu nabin wasu haka suka fara zarya akan cheeks dinta, Nurain ya figi tissue paper ya miƙa mata, a hankali ta amsa ta goge hawayen, tana gogewa wasu na sauko mata, shi dai gsky ya gaya mata gwara tasan inda dare yayi mata tin wuri, After a while ta ɗago tace "Thank you for letting me know what is in your mind... ngd da ka yafemin laifin da na mka, tabbas some opportunities comes once in life, nima opportunityn aurenka sau ɗaya tazomin a rayuwa amma nasa ƙafa nayi fatali da ita, insha Allah Ni Ruqayyatu ba zan sake shiga rayuwarka ba Dr..", Nurain yace "Better", a hankali ta tashi ta nufi door har lokacin hawaye bai dena sauko mata ba, ta juya tana kallonsa sai kuma tace "Allah ya baka zaman lfy with your wife..", speaking with a repartee yace "Ameen.. please Shut the door", ta gyaɗa kai a hankali tace "Tom" da haka ta fice ta kullo masa ƙofar. Ƙarfe tara na dare Nurain na kwance kan doguwar kujera a palourn Maminsa, ceiling kawai yake kallo ya ɗora left hand dinsa a forehead, thick eyebrows dinsa a haɗe thinking of what to do, toh ynxu idan yarinyar ta gayawa parent dinta da wne idon zai kallesu, bama wnn ba Babanta wane irin kallo zai yiwa Abba, shiyasa ya rasa courage din zuwa gidan nasu don bai san me zai tarar ba, kuma shima rashin zuwan nasa matsala ne, wayarsa dake side dinsa ya ɗauka ya ringa kallon screen dinta, after few seconds ya ajiye ba tare da yayi komai da ita ba, don yasan ma idan ya kira switched off zai ji, lumshe idonsa yayi gami da sauke ajiyar zuciya, Mami da ta fito daga bedroom ta ringa kallonsa without blinking, ƙarasawa kujerar da yake kwance tayi ta kai hannu forehead dinsa tace "Are you sick Son..?", ya buɗe lumsassun idanunsa sai kuma ya miƙe zaune yace "No", Mami tace "Ohk amma ya baka tafi gida ba ko baka san dare yayi ba..?", ya kalli clock yace "ban san dare yayi haka ba", Mami tace "Alright sai ka tashi ka tafi dare na kuma yi, ka bar ƙaramar yarinya a gida", yace "Toh" da haka ya tashi yana jan rigarsa yace "Saida safe", tace "Allah ya tashemu lfy", ta bisa da kallo har ya fice, definitely tasan akwai abinda yake damunsa, ko ta tmbyesa ma ba gaya mata zaiyi ba sbd shi lamba ɗaya ne a fannin zurfin ciki da taurin kai, da kansa zaizo ya gaya mata idan abun ya ishesa dman haka yake.
★Yau kwanan Hajar uku a gida, sosai take jin daɗin zamanta da Ummanta da little sister dinta, lokaci zuwa lokaci abinda ta ajiye ƙasan zuciyarta ke tsikararta kuma nan da nan take yakice sa daga ranta, tinda tazo Baba bai mata mgana akan kwana ba sai yau, kuma shima cewa yayi ta tafi gidanta ko mijin nata bai dawo ba, da ta koma ɗaki tana kumbure kumbure ma Umma bata goyi bayanta ba tace ai tayi na Allah da ma'aiki kawai ta tafi, gashi bata gayawa Umma ainahin me ya faru ba, haka dai ta ƙudurce a ranta yau da daddare zata sanar da mahaifiyarta gskyr lamari, Hajar na zauna kan darduma tin bayan da ta idar da sallar magrib, daga tsakar gida taji Umma na yiwa Sabrah mgana tana cewa "baza kije ki kai mata wayarta ba iye... kullum waya na hannunki sai game kike bbu kama ƙafar yaro", Mu'azzam dake tsakar gidan shima yace "Ai wcca ta bata ce ba tada hnkali... bata san tsadar wayar bane shiyasa, Samsung ce fa ynxu ta faɗi screen dinta ya fashe sai taja kuɗi sama da dubu ɗari wllh... a Samsung din ma fa tata babba ce..", Umma ta riƙe baki tace "wuce ki kai mata wayarta", Sabrah tace "Toh", sum sum sum ta tashi ta kaiwa Hajar wayar, Hajar ta amsa tace "Anjima kaɗan saina baki ki cigaba da game din", Sabrah tace "Toh Addah" sai kuma ta juya ta fita, Hajar ta kalli wayarta ta a karo na farko tinda garin Allah ya waye, sam sam bata bi takanta don har Chargi ma Sabrah ce take sakata idan an kawo wuta, kuma tinda ta sakata a Airplane mode bata cire ba, a hankali ta kai hannu ta kunna wayar, tattare gira tayi bayan taga notification din messages, da sauri ta janyo labulen wayar ai kam taga ba a Airplane mode take ba, Sabrah ta cire garin danne danne, Hajar ta kwanta tana kallon messages din amma bata buɗe ba, ta sauke numfashi a hankali ta kai hannu ta buɗe guda ɗaya, saida zuciyarta ta buga kafin ta fara karanta message din, guda biyu kawai ta karanta taji idanunta sun ciko da ruwa, lokaci guda hawaye suka fara gangaro mata ta kife wayar don bazata iya cigaba da karantawa ba, ko minti goma ba ai ba wayar ta fara ringing, ita tsorata ma tayi don tayi nisa cikin tunanin da take, ta ɗago wayar tana kallon screen dinta ba tare da tayi picking ba, a haka har kiran ya katse wani ya sake shigowa, ta kai hannu za tayi rejecting call din amma ta kasa, ba tasan lokacin da tayi picking ba sai kuma ta kasa kaiwa kunne, a hankali ta kara a kunnenta ba tace komai ba, ta jiyo muryarsa yace "Baby wife..", turo baki tayi ta masa banza, yace "Hajar..", tayi jimm kafin tace "Na'am", ajiyar zuciya taji ya sauke tayi sauri ta lumshe idonta tana jin tsigar jikinta na mimmiƙewa, yace "har ynxu baki huce ba Baby wife..?", ta masa banza tana wani turo baki, yace "please talk to me", nan ma shiru ta masa, Calmly yace "Am sorry Hajar, i shouldn't have said All that stuff, delete All that stuff from your head please, Am sorry Baby wife", Sosai jikinta yayi sanyi ta kasa ce masa uffan, hawaye ya cika idanunta, yace "Can i come for you now..?", ta girgiza kai kmar yana kallonta tace "No..", yace "Why..?", tace "Sbd kaxo ka tafi dani ka cigaba da min favor ko", ya sauke numfashi yace "Hajar.. wollah i take back all what I said", tace "Okay good night...", yace "Toh can i come and pick you tomorrow..?", katse kiran tayi without answering, nan ya ringa kiranta taƙi yin picking, message ta shiga ta tura masa Yess, daga hka ta danna wayar a Airplane mode. Washe gari sai yamma liƙis Hajar ta cire wayarta a Airplane mode, dman tace da Umma ai yau ma zaizo su tafi ya dawo daga tafiyar. wajen ƙarfe takwas na dare kiransa ya shigo wayarta, tana picking yace "how are you doing Baby wife..?", tace "Alhmdllh", yace "Good, Am here already", tace "Ohk" sai kuma ta katse kiran, Umma ta shigo ta ajiye warmer din abincin hannunta gefe guda snn ta kalli Hajar tace "baizo bane..?", Hajar ta girgiza kai tace "yaxo yana ƙofar gida", Umma tace "toh tashi ki tafi mna kin barsa yna jira", Hajar tace "Umma ba muyi sallama da Baba fa", Umma tace "Topa kin san dai ba ynxu zai dawo ba sai Anjima", Hajar tace "nidae zan jirasa", Umma ta buɗe baki knn saiga sallamar Baba, yace "Ina Hajarar ne..?", Umma ta fita tsakar gida tace "gata nan mal", Hajar ta tashi ta tsaya gaban mirror zata ɗauki handbag dinta, zuge handbag din tayi ta ciro duka kuɗin da suke jakar ta ajiye kan mirrorn ta danne da robar mai, ta kalli Sabrah da ta bita da ido tace "Shhh karki gayawa Umma", da haka Hajar ta fita tsakar gida Sabrah tabi bayanta, Hajar ta duƙa gaban parent dinta tana musu sallama, Baba ya dafa kanta yana saka mata albarka kamar yacca ya saba, tini hawaye suka cika idon Hajar don ji take kmar idan ta tafi bazata dawo ba, Maama da ke tsaye tsakar gidan itama tace "Au ai na sha kaɗota akay da naga kwana biyu ta zaune a gida", daga Baba har Umma bbu wnda ya tanka mata, Sabrah kam fashewa tayi da kuka ita sai tabi Hajar, Hajar kam ta cake tace ta ɗakko kayanta su tafi, Umma tace A'a makaranta fa, Baba kam daman bai yarda ba tin farko ya girgiza kai, Hajar tace "A cewa Yaya na tafi", Umma tace "zai ji". Walking slowly Hajar ta nufi soro zuciyarta na wani irin harbawa tamkar