Showing 303001 words to 306000 words out of 452169 words

Chapter 102 - Mayrah Complete By Khaleesat Haydar

magana" Mayraah bata sake cewa komai ba gabanta dai sai faduwa yake, har dai ya samu wajen wani siyar da Ice cream me kyau ya shiga yayi parking, ya juya yana kallonta yace "Let go in" Bata iya ta ce komai ba ta bude motar ta sauka kamar yanda shi ma ya sauka, tana biye da shi suka shiga cikin wajen, direction din da babu kowa ya nufa Mayraah ta bi sa har ya nemi waje ya zauna ita ma ta zauna, yayi order din masu ice cream duk da he is not a fan of ice cream, ita dai Mayraah ta kagu taji wannan favor din da yake so daga gareta, yana facing dinta gently yace "Mayraah" Ta daga kai da kyar tana kallonsa cikin karfin hali tace "Na'am" Yace "Tell me a little about Yaya Maheer" At this point Mayraah was confuse, tana kallonsa tace "Ban fahimta ba"

Mayraah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah

Ur evidence via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah

94
Usman ya kafe ta da ido waiting for her response, ta langwabar da kai a hankali tace "Allah yaya ban gane abinda kake nufi ba" Usman yace "Meye baki gane ba? am i speaking french?" Ta ɗan yi murmushi tace "Kace i should tell u a little about Ya Maheer..." Shi dai bai ce mata komai ba yana kallonta, ta kara yin wani Murmushin tace "To yaya naga dai kai ma kasan sa, duk gida daya muke, then what should i tell you about him?" Usman ya zare mata ido yace "Kee bana son iskanci" Ta ɗan turo baki tace "Toh wai tarihinsa zan baka?" Sunkuyar da kai yayi yana murmushi ba tare da ya shirya ba, hakan ya sa ta fashe da dariya, nan da nan ya hade rai yana kallonta, ta kasa daina dariya tace "To an haifi yaya Maheer in the year...." Dakatar da ita yayi yace "Ina wasa da ke ne Mimi?" Ta marairaice tace "Yaya to ba sai ka min straightforward question ba, duk wanda kace ma he should tell you a little about himself or someone ai tarihi zai fara baka, or are using law terminologies for me?" Usman yace "Ohk tarihinsa kawai kika sani kenan?" Mayraah ta girgiza kai tace "No bayan tarihinsa nasan personalities dinsa mana" Usman yace "What are his personality" Mayraah tayi murmushi tana kallon ice cream da aka ajiye masu, bayan matar ta tafi ta fara shan nata tana kallon Usman tace "Yaya yaushe ka fara shan ice cream?" Ya dau na gabansa ya ajiye mata, ta fadada murmushin fuskarta tace "Thank you" Shi dai bai ce mata komai ba, ta sauke idonta a hankali tace "One of Ya Maheer's best personality is selflessness, it is always others first before himself, sannan he is soo caring yana kuma damuwa da damuwar wani, baya son hayaniya, tun da nasan kaina ni bai taɓa min fada ba sai dai yayi min nasiha a hankali, it's hard a ga ya ɓata ma mutum rai...." Usman na murmushi yace "Fada sai ni ko?" Ta fashe da dariya tace "Ni yaushe nace haka?" Yana gyada kai yace "Ina jin ki, go on" Tana shan ice cream dinta tace "Sannan Ya Maheer yana iya hana kansa abu for anybody's happiness, ba shi da rowa, infact he is so lovely and sweet to be with, as far as i am concern ban taɓa ganin wani fault dinsa ba, he is 10/10 minus nothing" Usman na gyada kai yace "Do u pray to get married to someone with all this qualities you mentioned?" Da sauri ta gyada kai tace "Sure" a takaice Usman yace "Why not get married to him then" Shiru Mayraah tayi tana kallonsa as if trying to assimilate what he just said, shi ma kallonta yake baya ko kiftawa, a hankali ta sauke idanuwanta, bayan few seconds cike da mamaki tace "How can i get married to my brother? That's weird" Tana fadin haka ta rufe ice cream din gabanta, Usman that was watching her closely yace "You think so?" Ta daga kai da kyar ta kallesa da wani expression tace "Ya Maheer fa? Me yasa zaka ce haka yaya?" Bata jira cewarsa ba tana girgiza kai da kyar tace "No that is the last thing i should do on earth" Usman yace "What are ur reasons? I need concrete reasons" Ta sauke idonta lkci daya har mood dinta ya canza, duk da ice cream da ta fara sha ga sanyin ac dake wajen ji tayi zafi kawai take ji, yace "I am listening" Ta girgiza kai kawai tana kallon outside tace "Yaya yamma fa yana yi" Yace "Kee, bani amsa ta" Nan ma dai tayi shiru, can ta kallesa tace "But yaya me yasa zaka kawo wannan tunanin a ranka? How on earth? Ko ka mance tsakaninmu da ya Maheer ne?" Usman yace "Na manta, tuna min" Ta ɗan hade rai tace "Yayana ne fa, senior brother dina ne fa yaya" Usman yace "Ko? I see... Shi Ammi ta fara haifa sannan ta haifeni, aka haifi Umar after that aka haifeki ko?" Mayraah ta dinga kallonsa babu ko kiftawa, lkci daya hawaye ya cika idonta, muryarta na rawa tace "I am no longer part of the family right?" Usman ya sunkuyar da kansa ya sauke wani boyayyen ajiyar zuciya, sai kuma ya kwantar da murya yace "Ba haka bane Mimi, ba haka nake nufi ba, you are and will always be part of the family, but with the way things are going now kina aure shikenan an raba mu dake zaki yi nisa sosai da mu, ki duba yanda Ammi ke jin ki Mimi, u are her only baby now, bata da kowa a gabanta, idan kika yi aure kika koma relatives dinki sai sanda Allah yayi za mu ke ganinki tunda ba gari daya bane, what if kika yi aure cikin gidan da kika tashi tunda Allah ya halasta hakan? Won't we be together forever?" Ita dai hawaye ne kawai ke zuba idonta sosai, Usman yayi kasa da murya yace "I am sorry if i hurt you Mimi, yanzu baza ki iya auren Ya Maheer ba kika ce ko?" Still ta ki cewa komai tana goge hawayen da yaki tsaya mata, Yace "Fine... Ni za ki iya aurena?" Da sauri ta daga kai tana kallonsa bata ko kiftawa with so much shock, bata gama recover daga first shock din ba ya sake hitting dinta da wani, kawai sai ta fashe masa da kuka sosai, Usman ya dau makullin motarsa yace "Ina jiran ki a mota" Yana kai wa nan ya mike ya bar wajen, ta bi sa da kallo tana kuka a hankali, da kyar ta iya composing kanta daga karshe bayan kusan minti biyar ta goge idonta ko bin ta kan Ice cream din bata yi ba ta bi bayansa walking slowly ta fita waje, Zaune ta samesa cikin motarsa yana jiranta, bata yarda ta hada ido da shi ba bayan ta bude motar ta shiga, shi ma bai kalleta ba suka bar haraban wajen, har suka iso gidan Ceo Mayraah bata dawo daga duniyar tunanin da ta fada ba, bata taɓa tunanin akwai ranan da zai zo da wani zai mata wannan maganar ba, she never expect it, it was something she never saw coming, ganin maganar take kamar wani gagarumin Taboo, How zata iya zama gida daya da Ya Maheer ko Ya Usman a matsayin mijinta, a ina aka taɓa haka? infact na Ya Maheer din ma ne ya fi tsaya mata, people she looked upon as her senior brothers na jini tun tasowarta, girgiza kai tayi har da astagfirullah a zuciyarta, bayan yayi parking yace "Sai anjima" Sai a sannan ta iya juyawa ta kallesa, da kyar tace "But yaya pls me yasa zaka kawo wannan tunanin a ranka? Dama ba kallon kanwar ku ta jini kake min?" Usman yace "In haka ne Musharraf din ma ai ya kamata ki ji baza ki iya aurensa ba, do u know the kind of relationship that is between u and him now? Musharraf is ur uncle, he is ur Dad's cousin" Mayraah dake ta kallonsa tace "To amma ai aurenmu ba haramun bane naga" Usman yace "Oh haka ne fa, sai auren ke da Ya Maheer ne Haram ko? Look.... don't even bring me into the picture kawai da kika ce ke baza ki iya auren Maheer bane yasa nayi involving kaina because our mothers Happiness is our priority, ban san ko shi kina masa kallon yaya ba saboda shakuwar ku ni kuma otherwise tunda quite alright nasan ni dake bamu yi shakuwar da kika yi da Maheer ba, shi yasa nace maki how about me, if not bazan kawo maki maganata ba, Maheer went through alot just like you too, and he deserves peace and happiness now, he is still not himself har yau tun bayan faruwan abubuwan nan, he is feigning smile always, i will love to see him happy once more, but u can do what suits you Mimi" Mayraah kallonsa kawai take hawaye na zuba idonta, why is he saying this comfortable kamar babu komai, wai ta yaya zata auri Ya Maheer?? Usman yace "Akwai inda zan tafi, lokaci na wucewa" A hankali ta bude motar ta sauka ta kulle tana kallonsa ya bude mata booth yace "Ur box" Sai kuma ya bude motar ya sauka ya ciro mata akwatin a booth ya kai har gabanta, ita dai bin sa kawai take da kallo, bayan ya ajiye mata ya zaga ya shiga motarsa ya bar wajen Mayraah ta bi sa ido, da kyar ta iya composing kanta ta goge idonta sannan ta nufi gate din gidan da Akwatinta. Sosai Ceo tayi farin ciki da Abba ya bar Mayraah ta zo gidan, don ko gaya mata bai yi tana zuwa ba, Mayraah dai sai murmushin karfin hali take, ta bi ta har suka je sama zuwa part din da Mahaifiyarta take, zaune suka sameta saman darduma a dakin don karfe hudu har ya gota, Aaria ta dinga kallonta don ita ma bata taɓa expecting ganinta a sannan ba, Ceo ta juya ta fita daga dakin, Mayraah na tafiya a hankali ta karasa har kusa da ita ta zauna tana kallonta tana murmushi a hankali tace "Ina yini" Aaria ta sauke idonta daga kallonta nan da nan hawaye ya kawo idonta, jikin Mayraah yayi sanyi, ita ma ta sunkuyar da kanta, can dai tayi karfin halin dagowa tace "Ain't you happy to see me" Aaria ta daga kai da sauri tana murmushi hawaye na zuba idonta tace "I am..." Daga haka ta rungumeta jikinta, Mayraah ta lumshe ido, sai a sannan taji ta samu relieve din abinda take ji a zuciyarta, they were like that for more than 5 minutes, a hankali Aaria tace "How is ur Mom and everybody?" Mayraah ta daga kai tana kallonta tana murmushi tace "They are all fine, sun ce suna gaisheki" Aaria tace "Ina amsawa" Mayraah ta sauke idonta tace "Ina son zan yi sallah" Aaria ta nuna mata bathroom, Mayraah ta mike ta cire Hijab din jikinta sannan ta nufi bandakin, Aaria ta bi ta da kallo babu ko kiftawa, Mayraah na fitowa taga har ta tashi kan darduman ta koma kan kujera, hakan yasa ta karasa ta tada sallah... Sosai Mayraah ta sake da Mom dinta few hours da zuwanta gidan, don har tambayarta tayi me zata girka mata, tana gaya mata kuwa ta sauka downstairs ta samu masu aikin gidan suka yi leading dinta zuwa babban kitchen din gidan, Ceo kuma na study room dinta, sai da aka yi Magrib sannan Mayraah ta kai ma mahaifiyarta girkin da tayi mata, ta sake dawowa downstairs ta yanka mata fruits ta kai mata, Aaria na kallonta bayan ta ajiye fruits din a hankali tace "Amma a nan zaki ci kema ko?" Mayraah tayi murmushi tace "Ban yi serving din Aunty ba, she is downstairs" Aaria tace "Ohk, i will wait for you" Daga haka Mayraah ta fita ta sauka downstairs don Ceo na can a zaune, ita ma ta kai mata abincin dining area da fruits, ta sanar mata sannan ta tafi sama gun Mahaifiyarta suka ci abincin tare. Karfe takwas da rabi Mayraah ta sauko downstairs bayan mahaifiyarta ta sha drugs dinta ta kwanta don bata wuce time din bata yi bacci ba, kuma tana gefenta har tayi bacci sannan ta fito daga dakin, Ta karaso cikin parlon tana kallon Ceo ta zauna don ita ce tace mata idan Mom dinta tayi bacci ta sameta downstairs, Ceo na kallonta tace "Tayi baccin ko?" Mayraah ta gyada mata kai tace "Eh tayi" Ceo tace "Come closer" Mayraah ta mike ta isa kusa da ita ta zauna, Ceo na kallonta tace "Akan maganar aurenki, ki gaya min gaskiyar abinda ke ranki dear, nasan tun bayan da aka yi calling off din aurenki wancan lokacin kin cire ranki da wannan auren, so now tell me the truth are you still interested in that guy after all what that happened? Sannan if i am not mistaken akwai wani magana da naji kawun nasa yayi kan cewar shi ma yana da wata maganar a kasa, i don't know ko ni kadai naji hakan a parlon ranan...." Ceo ta kalli kofar shigowa parlor sannan ta kalli mai aikinta da ta fito daga wani bangare a parlon da sauri ta karasa ta bude kofar, tun da ya shigo Mayraah ke kallonsa kafin ta sunkuyar da kanta, ya karaso cikin parlon da ladabi ya gaida Ceo, tace "How are you Aliyu, why are you coming this late?" Da ladabi yace "Ma'am i just arrived not long ago" Ceo ta sauke ajiyar zuciya tace "Ohk, what is it you want to discuss with me?" Ya ɗan kalli Mayraah suna hada ido tace "Good evening" Yace "Evening how are you" Ceo ta nuna masa kujera tace "Have a sit" Ya karasa ya zauna, tana kallon Mayraah tace "Get him water" Mikewa tayi ta nufi kitchen, Ceo ta cire glasses din idonta ta ajiye, shi dai kansa na kasa, bayan some minutes Mayraah ta fito rike da tray me dauke da ruwa da lemo da glass cup, ta karasa har gabansa ta durkusa ta ajiye masa sannan ta mike zata bar parlon Ceo tace "Ai bamu gama magana ba, zo ki zauna" Mayraah na tafiya a hankali ta karasa inda take zaune da farko ta zauna, Shi dai MD bai dago kansa ba, Ceo tace "I am listening Aliyu" Sai a sannan ya dago kansa yana kallonta cikin nutsuwa yace "Ma'am i think, i can discuss it with you at the second parlor" Ceo na kallonsa tace "Why not here?" Sai kuma ta dafa Mayraah tace "Does she look like a stranger? C'mon Aliyu" Mayraah ta ɗan kallesa suka hada ido, shi ya fara dauke idonsa, a hankali yace "Ma'am, dama ba wani abu bane, kawai na zo in sanar maki zan ajiye aiki ne...." Da sauri Mayraah ta daga kai tana kallonsa kamar yanda Ceo ma ke kallonsa, Shi dai bai dago kansa ba, calmly ya ci gaba yace "I will be going back to Canada to work as a Medical Doctor" A hankali Ceo tace "Why Aliyu?" Sai a sannan MD ya daga kai ya kallesu ya ɗan yi murmushi a hankali yace "I am glad i had the privilege to serve u and ur great hospital, i will forever be grateful, and i will love you to honor Dr Khalil..." Ya sunkuyar da kansa yace "Don ta dalilinsa Mayraah ta fara aiki a asibitin, he did all he can na ganin ta fara aiki, wanda sanadiyar haka yasa tayi reuniting da iyayenta da mu relatives dinta" A hankali Ceo tace "Aliyu" Ya daga kai yana kallonta, tace "Iyayenka suka ce ka ajiye aiki ko?" Girgiza kai yayi murya can kasa yace "Not at all Ma'am, babu wanda yace in ajiye aiki, ra'ayina ne ajiye aiki" Yana kai wa nan ya mike ya isa har gabanta ya ajiye mata letter of resignation dinsa politely, Mayraah dai sai kallonsa take....

Mayraah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah

Ur evidence via 07087865788

95
Ceo tace "Sit down Aliyu" Juyawa yayi ya koma kan kujera ya zauna yana kallonta, Speaking Calmly Ceo tace "Tell me Why u decided to resign?" Ya ɗan yi murmushi yace "I will be going back to Canada Ma, kema kin san i prefer there" Ta girgiza kai tace "There must definitely be something da baka son fada min, but anyway we will discuss about that later, yanzu dai ina son sanin matsayar kaninka akan auren Mary Ann, don a ranan ma da ake magana ban ji yace komai ba sannan if i am not mistaken naji Uncle dinka yace akwai wata maganar a kasa, ya ake ciki yanzu?" MD dai yayi shiru, Mayraah ta kasa daina kallonsa gabanta na faduwa, Ceo tace "I am listening" Sai a sannan ya daga kai ya kalli Mayraah, sannan ya maida dubansa gun Ceo yace "Probably a kai kudin aurensa da cousin sis dinmu a Adamawa" Sosai gaban Mayraah ya fadi ta dinga kallonsa bata ko kiftawa zuciyarta na bugawa da sauri, Ceo dake kallonsa ita ma tace "And why is that? Me yasa su ka yi decision din nan ba tare da sun bari an sake zama ba kamar yanda Abbanta ya bukata?" MD yace "Saboda alamu sun nuna baza a basa auren ta ba, they have other plan that is best known to them, sannan sun ce a bari some other time ne don ayi manipulating dinta because they have a different plan for her, if not tun a ranan she should have spoken for her self, don haka yasa yace ya hakura" Lokaci daya hawaye ya cika idon Mayraah din bata taɓa zaton Musharraf zai ce haka ba, Ceo dake kallon MD tace "Shi da bakinsa yace ya hakura kenan?" MD ya sauke kansa bai dai ce komai ba, Kallonsa kawai Ceo take, mikewa Mayraah tayi ta bar parlon da sauri hawaye na zuba idonta, Ceo ta bi ta da kallo, can ta maida dubanta kan

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login