Mayrah

Chapter 117 of 152

Mayraah dai fuskarta a murtuke take karanta chat din a zuciyarta, ba wani alfarma Zeenat ke so a garesa ba da ya wuce su dinga haduwa a hotel su yi nishadinsu, and she is always available for that kamar yanda tace masa a chat din, Mayraah ta juya ta kalli Maheer dake kallonta da lumsassun idonsa, maida idonta tayi kan wayar don ganin reply din da yayi mata, taga kawai ce mata yayi he will think about it, sai kuma ta fara ganin nudes masu muni sosai da take turo masa amma banda fuskarta, babu sensitive part of jikinta da bata turo masa ba, daga karshe ma address din hotel din da take a ranan ta tura masa wai she will be expecting him, Mayraah ta ajiye wayar da sauri tana kallon Maheer, ko karasa kallon Nudes din bata yi ba, a hankali yace "Pls Mimi in kinsan da gaske baza ki iya zaman aure da ni ba allow me to get another wife, mu kuma sai mu ci gaba da zama as siblings forever babu kuma wanda zai san da haka i promise you, kuma zan ci gaba da ce ma jama'a we are Husband and wife kamar yanda kike so, at first na kai zuciyata nesa bani son kula Zeenat but sincerely speaking i need a woman, i can no longer control my urge, amma ni bazan yi fasikanci da ita ba, i will prefer to marry her kilan ta hakan zata fita daga kazamin rayuwar da ta dora kanta don a da ba haka take ba, kinga na samu lada kenan..." Mayraah ta sunkuyar da kanta sai kuma ta rufe fuskarta da pillow, kawai ta fashe da matsanancin kuka tana kara cusa kanta cikin pillown, ya dau wayarsa a hankali yace "Shikenan, u need not to cry, i will sort my self out..." Tana jin ya mike bata san sanda ta dago da sauri ba ta riko hannunsa cikin rawan muryar tace "Ina zaka?" A takaice yace "Address din da kika karanta yanzu, it's not too late ai" Ta kara sakar masa kuka tace "Iskanci zaka je kayi da ita kenan?" Zaunawa yayi yana facing dinta yace "Tell me what u want me to do?" Tana shesheka tace "Ba sai ka dinga azumi ba" Kallonta ya dinga yi babu ko kiftawa, can ya mike ta kara rikosa tace "Wallahi Allah zai yi fushi da kai" Bai ko saurareta ba ya fixge hannunsa ya fita daga dakin, tashi tayi ta bi bayansa yana shiga dakinsa ita ma ta shiga, ya juya yana kallonta ta durkusa nan kasa tana girgiza masa kai a hankali tace "Yaya kunya nake ji ne wlh, ban san yanda zan yi ba" Ya duka gabanta yana kallonta directly in the eyes yace "Kunyar S intercourse da ni?" Rufe fuskarta tayi da sauri ta kasa ce masa komai, this wasn't what she expect to hear from him, ya dago kanta a hankali, cikin sanyin murya yace "I understand, how about just..." Sai kuma yayi shiru, ita dai kanta na kasa gabanta na faduwa, mikewa yayi hakan yasa ita ma ta mike tana goge idonta, ya jawota kusa da shi ya cire hijab din jikinta within few seconds giving her a kiss on her neck ya lumshe ido, ji tayi kamar an jonata da wayar wuta, kamar me rada yace "How about just this?" Bai jira me zata ce ba yace "Just it plss Mimi... For just today sai mu ci gaba da zama as siblings plss Lil sis" Hawaye kawai take gabanta na faduwa ta kasa cewa komai, tana son ce masa a'a bata yarda ba amma can kasar zuciyarta kuma bata son ace yaje wajen lukutar mata can da tayi kusan biyu da rabin ta a jiki, wani mugun tsanar Zeenat taji take yi a ranta har ta fara planning yanda zata kwashe numberta ta kirata gobe, Maheer na jin tayi shiru bata ce komai ba ya zata tayi accepting ne, kawai ganin su tayi tsakiyar gadonsa, ta zaro ido a rikice sai kuma ta marairaice masa tana kokarin sauka tace "Na shiga uku yaya amma kiss kawai fa kace...." Riketa yayi cikin muryar da bata san sa da shi ba, panting at the same time yace "Yeah Mimi just it i promise" Tana turasa tace "Toh mu sauka kasa don Allah, ni bana son...." Bai bari ta karasa ba ya fara smooching dinta hungrily and at the same time passionately kamar his life depend on that, tun tana turje masa tana son turesa har ta dawo so flaccid at that moment, hakan kuma ya basa full access na exploring every part of her body, kamar yanda yake a rikice sai da ya rikitata ita ma sosai, tuni ta mance da batun wani Yaya balle yarjejeniyar su na cewa just kiss, fully ta sakar masa ragamar komai nata a moment din nan, after a while, lkci daya pleasure dinta ya koma wani sharp pain that was hard to explain or describe, nan da nan ta dawo hankalinta ta bude idanuwanta ta kwala masa wani kara a gigice trying to push him off her, but it was too late for her don kuwa a wannan dare sai da ya mayar da ita full woman, ko kadan bai sarara mata ba duk da roko da magiya har ma da basa hakurin da ta dinga yi amma inaa kamar ma duk bai san tana yi ba, sam babu sassauci a lamarinsa, Ammi kam ta sha kira wajen Mayraah wanda da kyar bata farka daga bacci ba a daren nan tsabar kiran da Mayraah ke mata, shi kansa ba wai shiru bakinsa yayi ba amma duk bata san me yake cewa ba, daga karshe Mayraah kasa ci gaba da kiran Ammi tayi, she became so weak with pain, bayan ya dawo hayyacinsa yayi leaning forehead dinsa a nata taji hawayensa na sauka fuskarta, his voice was trembling yace "I am.. I'm sorry, Mimi"

109
Duk magiyan da Maheer ya dinga yi ma Mayraah yana rungume da ita yana bata hakuri amma sam taki yarda ta bude ido, har a sannan kuma jikinta bai daina ɓari ba, gaba daya tayi laushi kukan ma ta kasa yi sai sauke ajiyar zuciya take, he was totally short of words ya rasa wani kalmar kuma zai yi amfani da shi wajen bata hakuri, yana jin yanda zuciyarta ke bugawa da sauri da sauri, they were like that for almost 30 mintues, at this point in time bazai iya fadin ga yanda yake jin Mayraah a ransa ba, kawai dai yasan lkci daya ya daina jin ta as his sibling anymore, abubuwan da suka faru mintues ago suka dinga dawo masa vividly, har ma da basa hadin kai da tayi da farko duk da ba a hayyacinta take ba kuma shi kadai ke kidansa yana rawansa, bai san ya zai misalta yanda yaji mintunan da suka wuce ba, bai taɓa sanin akwai irin wannan experience din ba a rayuwarsa, murmushi yayi ya lumshe ido yana kara hugging dinta tightly, he is super proud of her, jin ta fara sauke numfashi a hankali ya fahimci bacci ya dauketa, gently ya kwantar da ita sannan ya jinginar da kansa da gadon ya lumshe idonsa, his heart was racing so fast too, it was never his intention to make her go through this pain, he just can't tell what came over him da ya kasa controlling kansa har yayi mata haka, ko da wani yace masa zai yi tarayya da ita just a week after bringing her to his house bazai taɓa yarda ba, tun ma basu tare ba ya riga yasa a rai cewar ko nan da 3 month bazai ce zai yi intercourse da ita ba har sai shi da ita sun yi accepting fact din cewar they are couples not siblings like she is always saying, this was his vow, sosai jikinsa yayi sanyi ashe bazai iya cika alkawarin da zuciyarsa ta daukar masa ba, da kyar yayi karfin halin sauka daga kan gadon bayan ya shirya, his head was seriously aching, kuma duk da haka yana jin ciwon cikin nasa, hatta kafafuwansa da kyar yake daga su don sun nasa nauyi sosai, haka ya isa switch din dakin, sai kuma ya fara fargaban kunna wutan don bai san a wani hali zai ganta ba bayan yanda ya far mata, at last dai yayi karfin halin kunna wutan yana kallon saman gadon baya ko kiftawa with throbbing heart, ya fi minti daya tsaye kafin ya fara tafiya a hankali ya nufi kan gadon ya durkusa yana kallonta a sanyaye, just a little stain of blood ya gani a kan white bedsheet din, sosai jikinsa yayi sanyi wani mugun tausayinta ya dinga ji har cikin ransa, mikewa yayi ya shiga bandaki bayan wani lokaci ya fito ya dawo kusa da ita, dukawa yayi yana kallonta amma ya kasa tashin ta don bai san how she will react ba, so yake tayi sitz bath don kar jikinta ya mata tsami gobe in ta tashi, ya karaso kusa da ita ya duka ya cire mata duvet din jikinta, bude idanuwanta da suka kumbura tayi, sai kuma ta mike zaune a rikice ganinsa, ya kasa hada ido da ita yayi kasa da murya cike da karfin hali yace "Babu abinda zan maki Mimi, na hada maki warm water a bathroom, u will feel relieve...." Bai jira cewarta ba ya mike ya dauketa don yasan zata iya masa gardama, tsabar yanda ta jigata kukan ma ta kasa balle tayi gardaman, she couldn't even open her mouth to say anything, a haka har ya shiga bandakin da ita... Maheer yaji tausayinta sosai ganin she is in pain, ita kam tana fama da kanta a lokacin ko tunasa a matsayin yaya bata yi ba, sai hadasa take da Allah ya kai ta wajen Ammi, sun kusa 30 mins a bandakin kafin ya fito da ita, babu bata lokaci yayi mata allura don kar ta tashi da zazzabi, yana mata alluran kuma bacci ya dauketa immediately, sai a sannan shima yayi wankaz bayan ya dauko jallabiyarsa a dakinsa ya saka ya dawo kusa da ita ya duka gabanta yana kallonta ko kiftawan kirki baya yi, ita kuwa sai bacci take, ya fi minti sha biyar ya kasa daina kallonta yana tuna abinda ya ji few hours ago, ya lumshe ido yayi kissing lips dinta sannan ya kashe wutan dakin ya dau pillow ya kwanta nan kasan carpet incase zata farka later, kasa bacci Maheer yayi, ya dinga juye juye kawai yana jin ciwon da cikinsa ke masa yana karuwa, sai kusan 4 bacci ya daukesa ba don cikin ya masa sauki ba. Da asuba kiran sallah ne ya farkar da Mayraah, sosai taji jikinta yayi mata nauyi kamar ba nata ba don kasa tashi ma tayi ta zauna, wannan ne yasa ta fara tunanin was she sick last night? Sosai take stressing brain dinta don tuno abinda ya faru, ta fi minti uku tana kokarin tunowa, lokaci daya komai ya fara dawo mata vividly, da sauri tayi karfin halin tashi zaune, kawai taji hawaye na sauka idonta ta hade kanta da gwiwa tana sheshekar kuka, tunda take bata taɓa jin tsanar Maheer ba sai daren jiya, azaban da taji har bata son tunawa, tayi kukanta me isarta jin an fara sallah, ta daure ta sauka daga kan gadon zata kunna wutan dakin, runtse ido tayi ta dalilin zafin da taji har brain dinta, ta dai yi karfin halin karasawa tana tafiya a hankali ta kunna switch din, sosai gabanta yayi mugun faduwa ganinsa kwance kasan carpet ya rufa da duvet, tayi saurin kashe wutan ta dau hijab dinta har tana neman faduwa ta fita daga dakin hawaye me zafi na sauka idonta, wani dakin ta shiga ta kulle da makulli, haka ta daure ta shiga bandakin ta dauro alwala ta fito tayi sallah, har gari ya waye Mayraah bata mike daga kan darduman da tayi sallah ba, ta jinginar da kanta jikin gadon dakin tayi nisa tunanin da take, lkci lkci hawaye ke zuba idonta sai ta goge, har karfe takwas bata ji ya fito daga dakinta ba, gashi sitz bath take son kara yi don pain din taji kamar karuwa yake, ganin karfe tara yayi kuma har sannan bata ji fitowarsa ba yasa kawai ta shiga bandakin dake dakin tayi sitz bath din a cikin ruwan dumi sannan tayi wanka ta fito, kwanciya tayi ta lullube da bargo don ji tayi kamar zazzabi zai rufeta a haka bacci ya dauketa, firgit ta farka wajen karfe goma da rabi ta sauka daga kan gadon tana daga kafa da kyar ta fita daga dakin, dakinta ta nufa ta bude kofar a hankali, ga mamakinta har sannan yana kwance ya lullube har kansa da blanket, ta kalli darduman da ke shimfide dakin alamar a nan yayi sallah, karasawa ciki tayi ta sunkuyar da kanta, bayan few seconds tana tafiya a hankali ta isa kusa da shi ta durkusa ta cire duvet din, sosai taji jikinsa yayi zafi, ya bude idanuwansa da suka canxa launi yana kallonta, ta sauke nata idon da sauri gabanta na faduwa, ita yanzu har cikin ranta tsoronsa take sosai, bakinta na rawa tace "Baka da lafiya ne?" A hankali yace "I am sorry Mimi, wllh ba laifina bane...." Ta kasa dago kanta nan da nan hawaye ya fara sauko mata, bayan few seconds ta goge hawayen still bata iya ta kallesa ba saboda wani kunyarsa da take ji, muryarta na rawa tace "What is wrong with you?" kasa ce mata komai yayi yana numfashi a hankali, shi din ma dai avoiding eye contact yake da ita, ta mike ta nufi kofa ya bi ta da kallo har ta fita, bayan kusan minti bakwai sai gata ta dawo da cup din shayi, ajiyewa tayi cikin sanyin murya ba tare da ta bari sun hada ido ba tace "Ka sha shayin before taking drugs" Tana fadin haka ta sake fita ba a dau lokaci ba sai ga ta da magani ta dauko a dakinsa ta kawo masa, yayi karfin halin tashi zaune, amma sai ya kasa tashi tsaye ita dai sai sunkuyar da kai take, daga karshe yayi gathering strength dinsa ya mike tsaye, sai a sannan ta bi sa da kallo har ya shiga bandakinta, mikewa tayi ta fita daga dakin ta koma wanda ke kusa da nata, tana ta zaune har sh daya da minti goma kwata kwata bata jin dadin jikinta daurewa kawai take ga ciwon da take ji in tana tafiya kamar karuwa yake, can dai ta mike da kyar ta fita ta koma dakinta don taga ko ya sha maganin, kwance ta samesa yayi rub da ciki bai sha shayin ba balle maganin, ta karasa da sauri ta duka gabansa ta cire duvet din tace "Baka sha shayin ba Yaya?" Tashi yayi zaune ya riko hannunta cikin karfin hali yace "I am having S cramps Mimi" Mayraah ta dauke kai gabanta na wani irin faduwa, tana kokarin tashi tace "Bari in sa maka ruwan dumi sai ka...." Rikota yayi with breaky voice yace "Pls Mimi" Ta zaro ido a rikice tana komawa baya yaki sakinta, cike da karfin hali yace "I promise after today, no more..." Sai kuma ya kasa ci gaba, ta fashe masa da matsanancin kuka sosai ta fixge hannunta ta fita daga dakin da sauri zuciyarta na bugawa, tana komawa daki ta sa makulli ta dinga rusa kuka kamar an aikota, wato saboda yaga taji tausayinsa ba shi da lafiya shine ma yake sake nata wannan maganr, takaici yasa ta dinga kuka daga karshe ta kwanta kan gado ta takure waje daya hawaye na sauka idonta, har sha biyu ya wuce Mayraah bata ji ya fito daga dakinta ba, gashi zuciyarta ya kasa hakuri tana son sanin halin da yake ciki amma tsoronsa take ji, kasa daurewa tayi daga karshe ta mike ta bude dakin a hankali ta fita.

110
Mayraah ta fi minti biyar jingine da bango kusa da kofar dakin ta kasa shiga, har cikin ranta take tausayinsa and at the same time tana wani mugun jin haushinsa, gaba daya ta rasa yanda zata yi, she wish zata iya ignoring dinsa duk da condition din da yake ciki, hawaye taji ya gangaro mata bayan ta tuna abinda yayi mata daren jiya, he didn't pity her even for one second upon all her pleas, nan da nan haushin nasa yayi dominating tausayin, kuka taji ya taho mata ta rufe bakinta da hannunta, da sauri ta koma dakinta tana jin wani irin haushinsa a ranta. Ana kiran sallan azahar Mayraah ta sake wanka bayan tayi sitz bath ta fito daga bandakin tana tafiya a hankali, sosai taji sitz bath din da tayi ya taimaka mata and she is feeling much better now, turarrukan da Hajiya Amina ta bata ta fiddo su daga cikin kwalin da suke ciki tana dubawa, Boldy taga an rubuta Scentmania Empress combo, duk sai da ta bude turarrukan tayi perceiving scent dinsu tana shafawa a jiki, sosai kamshin turarrukan suka tafi da imaninta, ta sake duba jikin kwalin don taga ko daga wani kasar ta siyo mata taga ashe a kano ne ma ta siya, lokaci daya taji ta kaunaci turarrukan tsabar kamshinsu, ajiye kwalin tayi with the intention of buying again idan ta gama amfani da wa ennan din, doguwar rigarta mara nauyi ta ciro a press ta saka sannan ta shimfida darduma don yin sallah.... Bayan ta idar da sallah tana ta zaune for almost 20mins ta rasa me yasa can kasar ranta ke son zuwa inda Maheer yake to check if he is fine, she just don't have rest of mind, da ta kauda tunaninsa a ranta minti biyar ya yi yawa tunanin nasa zai sake dawo mata, tana ta kokarin ignoring amma yaki barin zuciyarta, sai ya zama duk bata da sukuni, still yet bata ji fitowarsa daga daki ba, she is really disturbed, kawai kasa ci gaba da ignoring urge din dake ranta na zuwa wajensa tayi, bata yi wata wata ba, ta mike

Download complete TXT · Novel page