Mayrah
Chapter 126 of 152
ya kai mu gobe?" Maheer yace "Haka nan za ki basu madaran amma kar yayi ƙauri, gobe da safe in an koma hospital din definitely zai canza masu" A hankali Ammi tace "To Allah ya kai mu" After isha Mayraah na parlon Ammi tana rungume da Ayman da jikinsa yafi na Aryaan zafi, Maheer ya shigo parlon, ya kalli Aryaan dake bacci, ya zauna yana kallonta yace "Ammi na daki ne?" Mayraah ta girgiza masa kai tace "Ta je ta kai ma Abba abinci" Maheer yace "Ohk, ki shirya mu tafi gida it's late already, kin ga gobe zan je aiki da safe" Mayraah na kallonsa ta marairaice tace "Yaya ka bar ni in kwana a nan kai ka tafi pls, ka ga basu da lafiya kuma ba wanda zai taya Ammi kula da su" Maheer yace "Ni kuma wa zai kula da ni idan na tafi?" Mayraah bata san sanda tayi dariya ba tace "Sai kace wani jariri" Yayi kasa da murya yace "Pls ki tashi mu tafi gida Mimi, Bilkisu zata taya Ammi kula da su" Mayraah ta bata fuska taki ce masa komai, yayi shiru yana kallonta, a hankali yace "Toh amma on one condition zan bari ki kwana nan" Ta ɗan kallesa tace "What is the condition?" Ya mike ya koma gefenta ya zauna yace "You will kiss me first" Kauda kai tayi da sauri ta turo baki tace "Kamar ya" Yace "To kwantar da shi ki tashi mu tafi kawai" Ta marairaice masa tace "Baka jin tausayinsu ne yaya?" Yace "Ina ji mana sai dai bai kai yanda naga kike tausayinsu ba ke" Murmushi tayi kawai, yayi kasa da murya yace "Pls Mimi" a hankali tace "Idan Ammi ta shigo fa" Yace "Ai kwantar da shi za ki yi mu je Bedroom dinta kawai" Ta zaro ido ta kallesa, yace "To bari kawai in fita in ce ma Ammi ta maki magana za mu wuce gida, kin san dai zan iya" Mayraah ta dinga kallonsa kamar zata yi kuka tace "Bedroom din Ammi fa kace" Mikewa yayi yace "Ki sameni parking space" Da sauri ta rikosa tace "Toh ai bance bazan yi ba" Bedroom din Ammi ya nufa yace "Am waiting for you" ta bi sa da kallo har ya shiga dakin, a hankali ta kwantar da babyn hannunta kusa da ɗan uwansa, ta mike ta nufi dakin tana tafiya a hankali har ta shiga, tana shiga taga ya kulle kofar, ta marairaice masa ta ki yarda su hada ido tace "Ni dai kunya nake ji" Yace "Toh bari a rage hasken dakin, in kika bata lokaci kuma Ammi ta shigo ke zaki ji kunya ba ni ba" Bai jira cewarta ba ya sauya wutan dakin zuwa mara haske, haka kawai Mayraah taji gabanta na faduwa ta tafi ta zauna gefen gado, har cikin ranta da gaske kunyan take ji, ya dawo ya zauna gefenta yana kallonta da lumsassun idonsa, kasa kallonsa tayi duk da babu haske sosai a dakin, yayi kasa da murya yace "You are wasting your time Baby gal" Rungumesa tayi cike da jin kunya tace "Allah yaya kunyan nake ji da gaske" Ya dago kanta yana kallonta a hankali yace "Toh in rufe ido?" Gyada masa kai tayi, ya lumshe idonsa ta dinga kallon lips dinsa, lumshe idon ita ma tayi, a hankali ta kai bakinta kan nasa ta fara kissing dinsa passionately, Maheer bai taɓa tunanin Mayraah zata yi kissing dinsa ba, kawai ya sa a rai at the end idan ta gama bata masu lokaci shi ne dai zai yi kissing din nata, he was so surprise... she kissed him for more than 3 minutes kafin ta kwantar da kanta kan chest dinsa ta lumshe ido tana sauke numfashi a hankali, gaba daya ta gama rikitasa, he never expect she could kiss so perfectly kamar haka, she really turned him on, ya marairaice mata yana magana da kyar yace "Pls Baby gal, let go home, Ammi can take care of the boys" Mayraah ta daga kai ta kallesa a hankali tace "But that wasn't the agreement" Ya kara marairaice mata yace "I know but... Plss" Mayraah ta zaro ido jin an bude kofa a can parlor tace "Kaga Ammi ta dawo ko" Bata jira cewarsa ba ta mike da sauri ta nufi kofar dakin ta bude ta fita kamar munafuka, Bilkisu ta gani ta shigo da flask din ruwan zafi zata ajiye, Mayraah ta nufi kofa ta fita daga parlon ta tafi dakinta, kwanciya tayi gefen gadon ta lumshe ido, har sannan zuciyarta bai daina bugawa ba, after some minutes taji an bude kofar dakin, bude ido tayi da sauri, ta mike zaune ganin shi ne ta turo baki amma taki yarda su hada ido, kulle kofar dakin taji yayi da makulli sannan ya nufeta, ta marairaice masa tace "Kaga fa yaya this wasn't our agreement" Ya zauna gefenta yayi kasa da murya yace "I know, but ko na tafi Billah bazan iya bacci ba Mimi..." Kamo hannunta yayi trying to explain to her the reason why he won't sleep ko ya koma gida without saying a word, Mayraah tayi maza ta bar wajen ta hade rai kamar zata yi kuka ta koma can karshen gadon ta zauna tace "Ni dai ba haka agreement din yake ba, why not keep to the agreement" Kallonta Maheer ya dinga yi, can ya mike yace "Shikenan, sai da safe, ayi rainon babies lafiya" Mikewa yayi tun kan ya isa kofa yaji ta a bayansa ta rikesa, leaning her body against his, a hankali tace "To kayi hakuri pls, bari in ma Ammi sallama mu tafi gida" Ya juya yana kallonta ya rungumeta, ta kwanta jikinsa ta lumshe ido. Karfe dayan dare Maheer ya farka daga baccin da ya daukesa, kallon Mayraah dake bacci jikinsa yayi, a hankali ya daura kanta saman pillow being careful not to wake her, har sannan yana jin ciwon da cikinsa ke masa, ya daure ya sauka daga saman gadon ya shiga bandakinta, wanka yayi ya dauro alwala ya fito, sai da yayi sallah raka'a biyu, bayan ya idar ya juya yana kallon Mayraah, mikewa yayi ya koma kusa da ita ya zauna yana shafata a hankali yace "Meemee" Bude ido tayi a hankali, suna hada ido ta turo masa baki ta ja duvet ta rufe jikinta zata juya masa baya yace "Oh don ma na kyaleki kike turo min baki?" Kamar zata yi kuka tace "Yaya bacci fa nake ji" Yayi murmushi yana kallonta, a ransa kuwa mamakinta yake, ashe rakinta ya wuce yanda yake tunani, assuming he didn't use force on her sanda ya fara saninta da har yau suna nan jiya e yau kenan, yau din ma dai kawai hakura yayi da feelings dinsa ya kyaleta after making sure yayi satisfying dinta, ya cire duvet din da ta rufe jikinta yace "Ta shi kiyi wanka before going back to sleep Mimi" Taki juyowa tace "Zan yi anjima" Yace "No Mimi, ki daure kiyi..." shiru Mayraah tayi sanin bazai barta ta ci gaba da baccin ba without cleansing her self, mikewa tayi ba tare da ta bari sun hada ido ba tace "Pls ka dauko min towel dina a bandaki" Yace "Bazan iya tashi ba" Kamar zata yi kuka tace "Plss yaya" Tuni ta kashe masa jiki saboda salon da tayi amfani da shi wajen cewa pls din, tashi yayi ya tafi bandakinta ya dauko mata towel din ya mika mata yana kallonta, ta amsa tace "To meye kake kallona?" Murmushi yayi ya juya kansa, da sauri ta sauka daga kan gadon zata daura tawul din, ta zaro ido ganin ya sake juyowa tun kan ta daura, dukawa kasa tayi kamar zata yi kuka, yana murmushi a hankali yace "Baki san i have the screenshot of all what u are hiding a idona ba ko?" Ko kallonsa Mayraah bata yi ba ta samu ta daura tawul din hannunta ta wuce bathroom, Maheer ya sauke ajiyar zuciya ya mike ya nufi kofar dakin ya bude ya fita da nufin zuwa kitchen yayi making coffee, kukan da ya ji twins ke yi yasa ya tsaya yana kallon bangaren Ammi, after some seconds ya karasa can, sallama yayi kofar parlon Ammi ta amsa sannan ya shiga, Abba ya gani tsaye parlon sai Usman dake zaune kan kujera rike da Aryaan yana kokarin lallashinsa, duk sun cika parlon da kukan su, Ammi na kallon Maheer tace "Jikin nasu yayi zafi sosai Maheer, sun ki amsan abincin balle ruwa, ko asibitin za mu koma" Abba yace "Ku dai ku ka jiyo, banda ma tunani irin na mata, ta yaya za ku ce a lallai a dole za ku raba yara da uwarsu ta karfi da yaji ba mutuwa uwar tayi ba kuma ba ciwon hauka take ba, duk kun rufe ido kun mance Allah kan fitar da rayayye daga jikin matacce, sam babu tunani a wannan abun da ku ka yi, yanzu ku dubi condition din da ku ka jefa yaran nan tun daga shekaranjiya, da uwarsu a raye ku je kanti ku siyo madaran gwangwani kuna dura masu saboda wani dalili naku, in kun kashesu sai hankalinku ya kwanta ai" Ammi dai ko kallonsa bata yi ba, Abba ya juya ya fice daga parlon, yaran kamar sun san fadan da Abba yake sai kara buda murya suke suna tsala ihu a parlon, Usman na kallon Ammi yace "Ammi i think the best solution shine a kai yaran nan kano gun mahaifiyarsu, no mother will want to hurt her child intentionally, in ma ta cucesu ita da Allah, balle bana sa ran zata yi harming yaranta in any way, we should consider how the absence of their mother will harm dem before any other thing, ko a asibiti likitoci na jadadda muhimmancin breastfeeding ga sabon jariri...." Dakatar da shi Ammi tayi a fusace tace "To baza a kai su ba, kuma ban ga wanda ya isa yasa a kai su ba, in ma sun mutu lokacinsu ne yayi, kar ka kuskura ka bata min rai" Mikewa Usman yayi ya kwantar da Aaryan ya fita daga parlon, Shi dai Maheer na tsaye bai ce komai ba, tun a farko shi ma yasan rabasu da nonon mahaifiyarsu might affect them in one way or the other, but baya son ya bata ma kowa rai shi sa ya ja bakinsa yayi shiru ko me aka ce sai yace to, at least da sun samu breastfeeding ko na wata biyu ne, before giving them formula, Maheer ya dau Aryaan ya zauna yana kallon Ammi a hankali yace "Da safe sai a koma asibitin" Ammi tace "Allah ya kai mu" Har kusan karfe uku Ammi da Maheer na fama da babies din, sun ki bacci, sun ki shan madaran sai dai ruwa, ga jikinsu yayi zafi duk da magungunan da Maheer ya sake basu, ko gajiya da kukan ma basa yi, karfe hudu na asuba Mayraah ta shigo parlon saboda kukan babies din da taji, kanta a kasa ta karasa kusa da Ammi ta zauna tace "Ammi tashi suka yi?" Ammi tace "Ai tun karfe sha biyu idon mu biyu Mimi" Mayraah ta zaro ido tace "Sha biyu?" Amsan Ayman tayi hannun Ammi, jin temperature dinsa is high ta kalli Maheer tace "Yaya an basu magani?" Ya gyada mata kai yace "An basu" Tace "Ammi ko in goyo sa?" Ammi tace "Za ki iya" Mayraah tace "Zan iya, sai ki sa min shi a bayana" Ammi tace "To kawosa kije daki ki dauko zani" Mayraah ta ba Ammi Aymaan, sannan ta mike ta tafi dakin Ammi ta dauko zani, tsaf ta goya ɗan jaririn a bayanta bayan Ammi ta dora mata shi a bayan, Maheer dai kallonta kawai yake, ko minti goma ba ayi ba Aymaan yayi bacci a bayan nata, Ammi ta amshi Aryaan hannun Maheer tace "Kaje ka kwanta kafin lokacin sallah Maheer" Maheer ya sauke boyayyen ajiyar zuciya ya mike ya fita daga parlon bai san wa zai ba Ammi shawaran a kai yaran nan gun uwarsu ta ji ba.... Da safe karfe bakwai da rabi Maheer ya kai su asibitin don har a sannan sun ki shan madara, ga jikinsu yaki rabo da zazzabi.
Mayraah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
119
Mayraah na zaune parlon Ammi tana rike da baby tana bashi madara a feeder, second baby din kuma na kwance kan gadonsa yana bacci, tun da Ammi tayi masu wanka wajen karfe biyar na yamma suke bacci, sai yanzu da other twin din ya tashi yana kuka Ammi ta hada masa madara ta ba Mayraah dake basa, throughout ranan yini Mayraah tayi tana renon twin din a parlon Ammi, bayan ta gama basa madaran ta rungumesa tana kallon Ammi tace "Ammi ba a yi naming dinsu ba har yanzu?" Ammi tace "Bai gaya maki sunan nasu ba" Mayraah ta girgiza mata kai, Ammi tace "Abbanku ne da Usman" Mayraah ta bude ido sosai, sai kuma tayi murmushi tace "Allah ya raya su, za mu dinga kiransu Aryan da Ayman" Ammi tayi murmushi tace "To waye Aryan din, waye kuma Ayman?" Mayraah na kallon abinda ke hannun babyn sbda ayi differentiating dinsu tace "Wannan ne Hassan ko?" Ammi tace "Eh shi ne" Mayraah tace "Toh shine Ayman, Hussaini kuma Aryan" Murmushi kawai Ammi tayi tace "Lallai kam, to a ina kika samo masu sunan?" Bude kofar parlon aka yi Maheer ya shigo, hakan yasa Mayraah tayi shiru bata ba Ammi amsa ba, Ammi tace "Miko min shi ki tashi ki shirya ku wuce gida Mimi dare na yi" fara'ar da ke fuskar Mayraah ya bace, sai kuma ta kalli Maheer dake tsaye tace "Yaya ba cewa kayi nan za mu kwana ba yau ma" Shi dai Maheer ta gefen ido ya kalleta bai ce komai ba, Ammi tace "Mi ko min shi ki je ki shirya nace" Mayraah ta tashi da kyar ta tafi ta mika ma Ammi babyn hannunta fuskarta babu walwala, dai dai nan wayar Ammi ya fara ringing, Mayraah ta dauko mata wayar dake kan kujera ta kai mata, juyawa Maheer yayi ya fita daga parlon, Ammi na amsan wayar ta ga Mama Ladi ce ke kiranta, dagawa tayi ta sa handsfree, Mama Ladi ta rafka mata sallama cikin nutsuwa, Ammi ta amsa tace "Ina ta kiranki bakya dagawa Mama, Mariya kuma tace min a tasha ku ka rabu, na kira Baaba Yahanasu tace baki je can ba" Daga daya bangaren Mama Ladi tace "Wacece kuma Baaba Yahanasu?" Ammi tace "A'a ai na zata can kika sauka ne Mama" Mama Ladi tace "Mun yi dake zan je gidan wata yahanasu ne ko dai kawai neman magana, meye kuma Yahanasu" Ammi tace "To ya gajiya Mama?" Mama Ladi tace "Aa ba gajiya wallahi, ina yan jikokin naki, inji suna ta shan madaran?" Ammi tace "Eh suna sha" Mama Ladi tace "To dai shi ya fi masu, sai sun girma za su san gata Ladi ta masu da rabasu da nonon er iskar uwarsu, in gaya maki Hasinu dai mun maida ta gida lafiya, ashe uwarta mutuniyar kirki ce ga dattako, kuma tasan abinda ya kamata, shegiyar sai kinga yanda take tsoron uwar, jikinta sai rawa yake, uwar ta mana godiya kwarai ta kuma goyi bayan amshe jariran mu da mu ka yi, in takaice maki dakin mai aikin gidan ta sa Hasinu ta kai akwatinta taje can ta gwamutsu da mai aikin" Ammi tace "To Allah ya kyauta" Mama Ladi tace "Atoh dai, ta tashi a tutar babu, ita ba ga auren ba, ita ba ga yan biyunta ba, sai taje kuma ta ci kanta, da ban fitar da ita daga gidan nan ba Allah kadai yasan wani mugun abun zata sake tafkawa, ke dai yanzu kyau ace ki sallami Mamuda ya koma kano gun amaryarsa don ki samu isasshen lokacin kula da wannan jariran, renon yan biyu da mugun wahala bari ki ji in gaya maki, barin ma ke da kika yi shekara ashirin da uku rabon ki da reno..." a takaice Ammi tace "Sai anjima" Daga haka ta katse wayarta ta ajiye, Ammi ta kalli Mayraah da ta koma kan kujera ta zauna tace "Hajiya cewa nayi ki shirya ku tafi gida ko" A hankali Mayraah ta mike, ganin duk mood dinta ya canza Ammi ta kwantar da murya tace "In dai yan biyu ne duk bayan kwana biyu sai ya dinga kawo ki kina ganinsu Mayraah" Mayraah ta kirkiri murmushi ta nufi kofa ta fita, mayafinta ta dauko da handbag dinta, bayan ta saka wayarta a handbag din ta fito ta nufi bangaren Ammi, zaune taga Maheer a parlon yana rike da Ayman, Ammi kuma ta shiga daki zata dauko maganinsu bayan Maheer yace mata jikinsa da zafi, Mayraah na kallon Maheer ta ɗan hade rai tayi kasa da murya tace "Yaya ni dai kace mata a nan za mu kwana" Sai a sannan ya daga kai ya kalleta shi ma din yayi kasa da murya yace "Sai in kin yarda a dakin ki zan kwana" Dai dai nan Ammi ta fito daga Bedroom dinta, maganin ta ba Maheer ya ba Babyn sannan ta amshesa ta kwantar da shi ta dauko masa dayan don shi ma ya tashi, Ammi taji jikin Aryan din ma yafi zafi, Maheer ya bashi maganin shi ma ta kwantar da shi, mikewa Maheer yayi ya maida magungunan dakin Ammi sannan ya fito yana kallon Ammi yace "Sai da safe Ammi" Ammi tace "Allah ya tashe mu lafiya" Da kyar Mayraah tayi ma Ammi sai da safe sannan ta nufi kofa ta fita daga parlon tana cika tana batsewa, duk Ammi na kula da cewar bata son tafiyar, a haka suka bar gidan Mayraah taki ce ma Maheer komai.. A hanya Maheer ya tsaya ya siya masu gasassun kaji, ita dai Mayraah ko kallonsa ta ki tayi, a haka har suka isa gida yayi parking, sai a sannan taji gabanta ya fara faduwa, a hankali ta bude motar ta sauka ta nufi entrance din shiga parlor tana tafiya a hankali har ta isa, gefe ta koma