Mayrah
Chapter 129 of 152
za a aiko kamar yanda Abbansu yace, nasan dai an sanar daku sunan yaran" Mom din Haseenah tace "Kwarai kam, ance an samu Alhaji Mamudan da Usman, Allah dai ya masu albarka, Allah ya raya mana su cikin aminci" Hajiya Amina tace "Ameen Ya Allah" Basu wani dade ba a gidan kasancewar driver na waje yana jiran su, Hajiya Amina ta yi ma su Mom din Haseenah da ita kanta Haseenar Sallama sannan suka bar gidan tare da yan biyunta da Mayraah, Hajiya Amina na kallon Mayraah tace "Gobe da safe sai driver ya kai ki har kadunan Mayraah" Murmushi kawai Mayraah tayi, Eeman tace "Momy pls nima zan je kadunan wajen Aunty Khadijah sai in mata kwana daya, dama Ya Usman yace min zai je kaduna gobe daga nan zai zo kano sai kawai mu dawo da shi"
Mayraah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
122
Mayraah ta dau handbag dinta tana kallon Ihsaan tace "Ke me yasa baza ki bi mu kadunan ba?" Ihsaan dake danna wayarta ta ɗan yi murmushi tace "Kawai haka nan Aunty" Eeman ta ajiye turaren da take fesawa gaban mirror tace "Tana da phobia din shiga mutane" Hajiya Amina ta bude kofar dakin tana kallonsu tace "Baku gama bane har yanzu ga driver can na ta jira?" Mayraah ta nufi kofar tace "Mun gama" Eeman ta dau handbag dinta tana kallon twin sis dinta tace "Baza ki raka mu downstairs ba" Ihsaan ta ajiye wayarta ta sauka daga kan gadon suka fita daga dakin gaba daya.... Sai kusan la'asar Mayraah suka iso garin Kaduna, Mayraah ta kalli Eeman da ta kwantar da kanta jikin kujeran motar tana bacci ga wayarta dake gefenta yana vibrate, Mayraah ta dinga kallon number da tayi saving da Bro Usman, can ta taɓa ta a hankali tace "Eeman" Bude ido tayi, Mayraah ta dau wayar ta mika mata tace "Ana kiranki" Eeman ta amshi wayar tana kallon screen din sai kuma ta koma ta kwanta sannan tayi picking call din, Mayraah dai ta dauke kanta, har ta gama wayar ta ajiye Mayraah bata ji me suke cewa ba, Drivern ya fara dropping Eeman a gidan aunt dinta, Eeman ta sauka motar bayan driver ya dauko mata karamin box dinta a booth din motar, tana murmushi ta daga ma Mayraah hannu tace "Sai anjima Aunty Mimi" Mayraah ma murmushin tayi mata ta daga mata hannu, a haka driver ya ja motar suka bar unguwan. Sosai Hajiya Ramatu da su Aunty Halima suka yi farin ciki da ganin Mayraah, bayan Aunty Halima ta fita Hajiya Ramatu na kallon Mayraah tace "Sallama kika zo yi ma su Maryam hala? Ai sun tafi tun da safe, basu ce maki flight din na safe bane?" Mayraah ta daga kai tana kallonta, can tace "Aa ni daga kano nake" Hajiya Ramatu tace "Ayyo, ai na zata kin san da tafiyar tasu ne kika zo kuyi sallama da su, dazu da safe jirginsu ya tashi zuwa US" A hankali Mayraah tace "Ban sani ba" har cikin ranta taji babu dadi don saboda taga Mahaifiyarta yasa tace zata zo kaduna, Hajiya Ramatu tace "Toh kece baki son kiran mutane Mayraah" Mayraah ta sunkuyar da kanta bata ce komai ba, Hajiya Ramatu tace "Ina jin yau kwana uku kenan da na kira Amminki nayi mata albarka, Hajiya Ladi tace mana an samu karuwan yan biyu" Bude kofar aka yi Aunty Halima ta shigo tana kallon Hajiya Ramatu tace "Umma bakuwarki zata tafi wai" Hajiya Ramatu tace "Toh gani nan zuwa" Aunty Halima ta juya ta fita, Hajiya Ramatu na kallon Mayraah tace "Ki kai akwatin naki daki" Mayraah ta daga kai tana kallonta tace "Umma yaushe za su dawo?" Hajiya Ramatu tayi murmushi tace "Ai can Baban naki ke aiki Mayraah, sai mu yi wata hudu ma bai zo mana nan ba, kuma kinga tun bayan bikinki tafiya yake yana dawowa, sai yanzu ne zai koma da Maryam din can gaba daya" Sosai jikin Mayraah yayi sanyi ta kasa cewa komai, Hajiya Ramatu tace "Kin yi sallah kuwa?" Mayraah ta girgiza mata kai tace "Ban yi ba" Hajiya Ramatu tace "Toh ki shiga ciki kiyi, za a kawo maki abinci yanzu" Mikewa Mayraah tayi ta dau akwatinta ta shiga dakin kakarta da shi, Mayraah na idar da sallah ta dau handbag dinta jin wayarta na vibrate, tana ciro wayar taga miss calls din Maheer biyu, kiransa ta shiga yi, yana fara ring ya katse ya kirata, ta daga ta kai kunne yace "Baby Gal" A hankali tace "Ina yini yaya" Yace "Waye yaya? ai na bar ma Usman wannan sunan tun tuni" Ita dai bata ce komai ba sai ɗan murmushi da tayi, yace "Ya hanya Dear?" Tace "Alhmdlh" Yace "Ya su grandma da mutanen gidan?" Tace "Duk suna lafiya" Yayi kasa da murya yace "I miss you so much Mimi" Ta kwantar da kanta jikin gado a hankali tace "Uhm" Yace "Uhm ko?" Murmushi tayi, Yace "Saboda kinsan baza kiyi missing dina ba shi yasa kika tafi kiyi kwana uku ko" Tace "To in dawo gobe ne" Yace "I will gladly come and pick you" tace "Kaga fa zan je har gidan Aunty Mariya, sannan inje in gaida Hajja gidan Baaba Yahanasu" Maheer yace "Duk za ki iya yi a goben sai mu biyo train na yamma" Mayraah tace "Aa ka dai bari jibi pls" Yace "Alright dear, yau din zaki je wajen su Momy?" Ta girgiza masa kai a hankali tace "Basa kasar" Maheer yace "Yaushe rabon kiyi communicating da su?" Mayraah tayi shiru, Maheer ya sauke ajiyar zuciya yace "Ya kamata ku dinga communicating a kai a kai don ku saba sosai Mimi" Ita dai bata ce komai ba, yace "Kin ci abinci?" Tace "Yanxu zan ci" Yace "Alright, i will call u back later, nima zan shiga theatre ne yanzu" Sallama suka yi ta ajiye wayar, she is soo sad bata hadu da Mom dinta ba, Shigowar Hajiya Ramatu dakin ya dawo da ita daga tunanin da ta tafi, Hajiya Ramatu ta ajiye mata abincin da ta kawo mata.... Da daddare bayan isha Mayraah na zaune parlon grandma dinta dake sanar mata an sa bikin Farrah er gidan Aunty Halima nan da wata biyu, Mayraah tace "Toh Allah ya kai mu lafiya" Hajiya Ramatu tace "Ameen, akwai wani kawun ki ma da baki sani ba shi ma zai yi auren, duk rana daya aka sa da na Farrahn" Mayraah tace "Allah ya sanya alkhairi" Hajiya Ramatu tace "Ameen" Mayraah na kallonta tace "Umma, Yaya Aliyu yana nan?" Hajiya Ramatu tace "Aliyu yana Canada, kilan mu ga ya zo bikin" Mayraah ta dau wayar ta dake ringing ganin Maheer ne tayi silencing ta ajiye, Hajiya Ramatu tace "Ba mijinki ke kira ba, tafi daki kiyi wayarki mana" Mikewa Mayraah tayi ta wuce dakin tayi picking call din, bayan sun gaisa a hankali tace "Yaya na mance ban taho da Charger na ba, na bar shi a kano" Yace "How manage? ke da baki da mantuwa, yanzu wayar ba caji kenan?" Tace "Aa nayi using na Aunt dina, but i don't want to be inconveniencing her" Maheer yace "Ohk, Usman zai shigo kadunan gobe zan gaya masa ya siya ya kai maki" Mayraah tace "Toh Allah ya kai mu" Yace "Ameen Baby gal" Tace "Have u eaten?" yace "Wa zai girka min bayan baki nan?" Mayraah tace "Me yasa baka je gida wajen Ammi ka ci ba?" Yace "Let video call" A hankali tace "Ohk" Washegari wajen karfe daya na rana Mayraah ta fito compound ta dalilin kiranta da Usman yayi, ta ɗan buda ido ganin Eeman a motarsa, amsa gaisuwarta tayi tana murmushi, Usman ya dau charger da ya siyo mata ya bata ta amsa tace "Nagode, yaya amma dai ba kanon za ku tafi yanzu da ranan nan ba?" Yace "Kina da sakon da za a kai maki can ne?" Tayi murmushi tace "Aa, am just asking" yace "ke yaushe zaki koma Abuja?" Tace "Tomorrow in sha Allah, yau zan je gidan Aunty Mariya daga can inje wajen Hajja" Usman yace "Ohk" A hankali tace "Yaya ko zaka yi dropping dina gidan Aunty Mariyan kafin ku tafi" Yace "Aa, Driver yayi dropping dinki mu da za mu tafi kano" Tace "Toh shikenan, Allah ya tsare hanya" Sallama tayi ma Eeman sannan ta juya ta koma ciki, tana shiga gidan Usman ya kirata a waya, tana dagawa yace "Did you inform ur husband that u will be going out?" Ta ɗan turo baki tace "Ya sani ae" Yace "Toh fito mu tafi" Sosai Mayraah tayi mamaki, shi da ta riga tasan No dinsa is always No, tasan definitely Eeman ce zata masa magana shine ya canza mind zai kai ta, murmushi kawai tayi, ta tafi bangaren grandma dinta ta sanar mata zata je gidan kanwar Ammi, mayafinta kawai ta yafa ta dau jakarta ta fita, back seat ta bude ta shiga, Usman ya ja motar suka bar layin... Mayraah na shiga compound din gidan Aunty Mariya ta gaida duk mutanen da ta hadu dasu a tsakar gidan, Eeman na biye da ita har suka karasa part din Aunty Mariya, bata yi tunanin Usman zai ce su shiga gidan da Eeman ba, don duk zaton ta suna ajiyeta za su wuce, amma sai yace mata idan yayi sallah zai shigo shi ma, Mama Ladi dake zaune parlon ta tsuke fuska tana fiffita da maficin hannunta duk da fan din dake aiki a sama ta dinga kallon Mayraah bayan sun shigo parlon, can tace "Ikon Allah, ke kuma daga ina haka?" Mayraah na murmushi ta zauna kan carpet tace "Ina yini Mama" Eemaan ta zauna gefen Mayraah ita ma ta gaida Mama Ladi, Mama Ladi na kallon Eeman tace "Wacece wannan kuma, amma ba daga gidan Saminu take ba don duk nasan yan matan gidan" Dai dai nan Aunty Mariya ta fito daga daki, da fara'a tayi welcoming din su Mayraah, tace "Dazu kuwa muka yi waya da Maheer yake ce min kina nan kaduna ai, ya kika baro su Ammi da Bilkisu?" Mayraah tace "Lafiya qlau" Aunty Mariya ta amsa gaisuwar Eeman tana murmushi tace "Sannu yan mata" Duk tunanin Aunty Mariya daga can gidan Alhaji Saminu Mayraah ta taho da Eeman, bude kofar parlon aka yi wata budurwa ta shigo da cooler din shinkafa da miya ta ajiye a parlon, Mama Ladi dai ta kyabe baki ta kauda kai, Aunty Mariya na kallon budurwar tace "An gama rabon abincin ne Hussaina?" Yarinyar tace "Ehh an gama" Aunty Mariya na kallon Mayraah tace "Ku je can ku ci abinci Mimi" Mayraah na murmushi tace "Aa Aunty ni dai na koshi sai dai ko Eeman" Eeman ta girgiza kai da sauri tace "Nima na ci abinci" Aunty Mariya tace "Toh ku je ku dau drink a fridge, kina yin abu sai kace gidan bakon ki ne Mayraah" Mayraah ta ɗan yi murmushi ta mike Eeman na ganin haka ita ma ta mike ta bi bayan Mayraah, suna fita Mama Ladi tace "Wannan dai tsari na gidan ku tirr da shi Mariya, ace sai yunwa ya ci ya cinye mutum, duk mutum sai ya galabaita sannan a basa abinci a er tsohuwar cooler? Su fa yan kauye in suka yi kudi sama taka za'a ga fi'ili da sanabe iri iri malam, banda haka ta yaya wannan babban gida haka da mutane kaca kaca a cikinsa kamar yan gudun hijira ace lallai sai a tukunya daya za ayi duk girkin gidan, lemon nan dan banza ma sai anje can za a bude katon firiji a dauka, gaskiya kina kokari Mariya, wannan ai rayuwar wahala ce kawai, ga uwar miji da kishiyoyinta uku, ga facalolinki biyar, ga gandara gandaran samari da yan mata a gida sun kusa 30, ga jikoki yarkacee sun kusa arba'in, inaaa.... sam bazan iya ba wallahi, yanzu gashi kinyi baki ace ko lemon da zaki basu a nan babu sai sunje can cikin gida an bude katuwar firiji sun dauka" Aunty Mariya dai danna wayarta kawai take, sai ga Mayraah ta shigo parlon, Mama Ladi tace "Kin samo lemun ko sun wawashe?" Mayraah tace "Aa cokali aka ce in amso sai mun ci abinci a can" Mama Ladi ta kyalkyale da dariya har da kyakyatawa tace "A katon faranti suka zuba abincin ko?" Tuni Mayraah ta tafi ta dauko cokali biyu a kitchen din Aunty Mariya ta fito, Mama Ladi tace "To har ita sadaka yallar da kuka je amso lemon tare suka tilasta ta zauna taci abincin a cikinsu?" Sai kuma ta kara kwashewa da dariya har da kwanciya, Mayraah zata fita Aunty Mariya tace "Daga can gidan ki ka taho tare da ita Mimi?" Da sauri Mama Ladi ta dago tace "Sam, wnn dai ba daga gidan Saminu take ba, abinda duk nasan yaran gidan" Mayraah na kallon Aunty Mariya tace "Aa, kano za su tafi da Ya Usman" Aunty Mariya tace "Wacece ita?" Mayraah tace "Yarinyar Aunty ce" Aunty Mariya tace "Wacece Aunty kuma?" Mayraah tace "Aunty Amina" Mama Ladi ta gwalo ido tace "Ko dai amaryar Mamuda?" Mayraah dai bata ce komai ba, Mama Ladi tace "Habaa, ni dai ina ta kallon yarinyar naga sak kamar Amina tayi kaki, har dirin irin na uwar ne, a ina ku ka samo ta ke da Usuman din??" Mayraah tace "Kano za su koma ne tare" Mama Ladi tace "Toh me ya hadasa da ita har za su koma kano tare? Kun ji neman bala'i ko" Bude kofar parlon aka yi Usman ya shigo, Mayraah ta juya ta fita daga parlon, Usman ya zauna kan kujera ya gaishesu gaba daya, Aunty Mariya ta amsa tace "Ashe kana Kadunan Ussy" Yace "Dazu da safe na shigo" Mama Ladi tace "Yanzu Mera ke bamu labari wai zaka koma kano da er wajen Hajiya Amina" Usman bai tanka ta ba ya ciro wayarsa, Aunty Mariya tace "A zuba maka abinci Usman?" Usman yace "Na ci abinci" Mama Ladi tace "Ai ko yarinyar kyakyawa da ita ga fara'a" Shi dai Usman idonsa na kan wayarsa, Text din Aunty Mariya ne ya shigo wayar tasa ya daga kai ya kalleta, sai kuma ya bude text din, bayan ya karanta content din, after some minutes ya mike ya tafi dakin baƙi, Mama Ladi ta bi sa da kallo, Aunty Mariya ta tafi kitchen ta dauko mata plate da spoon ta kawo ta ajiye mata, Mama Ladi tace "Ko er lemon ma yau basu hado min da shi ba kilan bai isa bane" Aunty Mariya ta nufi dakin da Usman ya shiga, tana shiga dakin ta kulle kofa tana kallon Usman tace "Kai kuma Usman a ina ka dauko yarinyar nan za ku tafi kano?" Usman yace "Tare suka zo da Mimi from kano yesterday" Aunty Mariya tace "Toh tun wuri ka san yanda zaka canza zancen nan a kunnen Mama Ladi kar ta kai ka gaba" Usman yace "Kamar ya kenan?" Aunty Mariya tace "Tsaf zata iya kiran Ammi tace mata gashi gashi ko baka san halinta bane" Usman yace "To ai ba komai ko ta kira Ammin" Aunty Mariya tace "Ko dai baka da kai ne??" Usman yace "No, but like seriously is there anything wrong don mun tafi kano tare da ita Aunty?" Bude kofar dakin aka yi duk suka juya, Mama Ladi na tsaye bakin kofar tace "Wannan ai walakanci ne a kawo min abinci babu ruwa kamar wata doki, saura kadan in kware, kin wani shigo daki da shi kuna zantawa ga Ladi bare na zaune a parlor" Mikewa Usman yayi ya fita daga dakin ya koma parlor, Mama Ladi ta bi bayansa, zaunawa tayi gaban abincin nata tana kallon Usman tace "In ba lalura ba me zai kawo ni gidanta da har zata dinga walakanta ni haka Usuman, ai kamata yayi ni ta dinga min nawa girkin daban a kitchen dinta tunda ba zaman dindindin na zo yi gidan ba, kaga fa ranan kawai wani ikon Allah naje gaida Ramatu kakar Mera sai muka hadu da Alhaji Saminu muka gaisa a mutunce shine yake tambayata ko in da passpo don yaga ya dace ya biya min Umrah, to ina na ga passpo, ai ko nace masa akwai 'ya ta a garin nan zan je ta rakani mu je inyi, shine ya hadani da uban kudade na taho Mariya ta rakani muje ayi min, kaji dalilin zuwana gidanta har na kwana biyu" Usman ya ɗan yi murmushi yace "Toh Allah ya sanya alkhairi" Mama Ladi tayi kasa da murya tace "Amma fa na kwabeta nace kar ta gaya ma Ammi, kai ma ka ja bakinka kayi shiru sai komai ya kankama" Usman yace "Toh shikenan" Mama Ladi tace "To ita er wajen Hajiya Aminar da za ku kano tare ya sunanta?" Usman yace "Sunan Ammi gareta" Mama Ladi ta toshe bakinta da hannunta, can tace "Wallahi yarinyar kyakkyawa ce ga nutsuwa, ko kan kujera taki zama tsabar kunya, gata er yarinya karama, zata yi shekara nawa yanzu?" Usman yace "Ina jin 18" Mama Ladi tayi kasa da murya tace "Wallahi da ma kawai ka nemeta, don ni shaida ce uwarta mutuniyar kirki ce wayayyiya, ga haɓa haɓa da mutane, tasan kan zaman duniya matar" Usman dai murmushi kawai yayi yana danna wayarsa, Mama Ladi tace "Allah kuwa, ko ni da kaina sai in ma Mamuda magana, matsalar dai uwarka, tunda kasan wani lokacin ba nutsuwa gareta ba, ta dau azababben kishi ta kuntsa a ranta ya hanata sukuni" Shigowar Aunty Mariya parlon yasa Mama Ladi tayi shiru ta ci gaba da cin abincinta, Mayraah ce ta fara shigowa parlon Eeman na biye da ita, Mama Ladi na washe baki tana kallon Eeman tace "Kun ci abincin Yan mata?" Eeman ta gyada mata kai tace "Mun ci" Mama Ladi tace "Ko zaki kara da nawa?" Eeman na murmushi ta girgiza kai tace "Aa na koshi Mama" Mikewa Usman yayi ya bi Aunty Mariya kitchen yayi mata sallama ya fito, sannan yana kallon Mama Ladi yace "Za mu tafi Mama" Mama Ladi tace "Kanon za ku tafi yanzu?" Yace "Ehh" Mama Ladi