Mayrah

Chapter 130 of 152

ta jawo jakarta ta bude, yan dari biyar biyar sababbi ƙal sai kamshi suke ta ciro har guda goma ta mika ma Eeman tana murmushi tace "Amma ya sunanki" Eeman ta sunkuyar da kanta tace "Eeman" Mama Ladi tace "Toh gashi Eeman ki saka kati ba yawa kin ji" Eeman bata amshi kudin ba, Usman ya amsa ya mika mata, bayan few seconds ta amsa tayi ma Mama Ladi godiya, Mama Ladi ta kwalo ma Aunty Mariya kira tace "Ki fito Eeman za su tafi kano" Aunty Mariya ta fito tace "Har za ku tafi Usman" Daki ta tafi ta dauko sabon turare a kwali ta saka a leda sannan ta hada da 2k, ta ba Eeman, wnn din ma Usman ne ya amsar mata, Mayraah ta dau handbag dinta tace "Aunty za su ajiye ni a gida ne su wuce" Aunty Mariya tace "Ke da na zata zaki kai yamma, ki bari kawai da yamma mai napep dina ya maida ke gidan" Mayraah tace "To" Har mota ta rakasu sannan ta dawo cikin gidan, Mama Ladi tayi kasa da murya tace "Don Allah Mera basu dace ba? Ni dai wallahi ta kwanta min a rai, da zai ji shawarata kawai ya neme ta ya aureta" Ita dai Mayraah Murmushi kawai take, Mama Ladi tace "Allah kuwa" Mayraah na kallonta tace "Mama Hajja tana nan Kaduna ne?" Mama Ladi tace "Wacce Hajja, Hajja ai tana Adamawa" Mayraah tace "Aunty Badiyyah fa?" Mama Ladi tace "Badiyyah tana can wajen dangin ubanta a Bichi, nima jiya Mariya ke gaya min wai za a kai kudin aurenta ranan juma'a, ta samu wani dattijo a wani kauye kafin a karasa Bichi, matansa biyu zai rufa mata asiri ya aureta, taɓon cikin shege dai bazai taɓa goguwa a rayuwarta ba har duniya ta nade" Mayraah dai tayi shiru, duk jikinta a sanyaye tana kallon Mama Ladi. Mayraah na dakin Aunty Mariya dake kallonta tace "Kinyi amfani da kayan nan da na tura maki kuwa Mimi?" Mayraah ta sunkuyar da kanta tace "Aa" Aunty Mariya tace "Toh saboda me?" Shiru Mayraah tayi, Aunty Mariya tace "Yanzu yaushe za ki koma Abuja?" Mayraah tace "Gobe in sha Allah" Aunty Mariya tace "To goben da safe ki dawo nan, ki gaya ma Grandma din taki ko driver sai ya kawo ki" Mayraah tace "Toh" Da yamma me napep din Aunty Mariya ya maida Mayraah can gidan Grandparent dinta. Mayraah na zaune part din Aunty Halima tana danna wayarta bayan Isha, Aunty Halima ta shigo parlon tana kallon cup din gabanta tace "Baki shanye ba Mayraah? Shi kenan fa" Mayraah ta ajiye wayar hannunta ta dau cup din, da kyar ta tilasta kanta ta shanye content din cikin cup din, magungunan gyara masu inganci Aunty Halima ta siya ma Mayraah kafin ta dawo daga gidan Aunty Mariya, shine ta kirata parlonta duk ta bata su ta sha.... Washegari da sassafe warce zata yi ma Mayraah kitso ta zo gidan, Mayraah ba ta kitso saboda tsayin gashinta amma ta kasa gaya ma Grandma dinta, haka nan ta hakura aka fara mata kitson, kafin karfe goma aka gama zanzara mata kitso da yayi mugun mata kyau, sai kallon kitson take ta madubi, ita kanta tayi mamakin yanda kitson yayi mata kyau sosai, still haka nan ta sake zama don me lalle na jiranta, sai kusan azahar aka gama lallin, sosai lallin ya haskata ta dawo kamar wata sabuwar amarya, wanka tayi ta dauro alwala, bayan tayi sallah ta ci abinci sannan ta shirya don driver zai kai ta gidan Aunty Mariya....

Mayraah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788

123
Har karfe biyar na yamma Mayraah na gidan Aunty Mariya don ko da ta kira Maheer bata samesa a waya ba ta cire ran tafiya ranan, tana zaune parlon surkar Aunty Mariya bayan ta kai mata pack din sabulu da Omo da Aunty Mariya tace ta kai mata inji Ammi, sosai surkarta da suke ce ma Hajiya Mama tayi farin ciki da sabulun da Omon da Mayraah ta kawo mata, Hajiya Mama na kallonta tace "Yanzu yashe za ki koma Abujan?" Mayraah ta sunkuyar da kai tace "Gobe in sha Allah" Hajiya Mama tace "Amma nan zaki kwana de ko" Mayraah ta girgiza kai tace "Aa anjima zan tafi" Hajiya Mama tace "Toh Allah ya kai mu" Tashi Hajiya Mama tayi ta tafi daki sai ga ta ta fito da turmin atamfa a leda ta ba Mayraah, Mayraah ta kasa amsan atamfar, sai da Hajiya Mama tayi da gaske da ita tace "Ke fa na ba ki dinka, dama Allah bai bani ikon zuwa bikinki ba, amma wasu daga matan gidan duk sun je, ke dai ki zauna lafiya da mijinki kiyi masa biyayya, kuma ayi ta hakuri" Godiya Mayraah tayi mata kanta a kasa bayan ta amshi atamfar, daga karshe ta mike ta mata sallama ta bar parlon, tana isa part din Aunty Mariya ta cire takalminta tana kallon takalmin dake bakin kofar parlon sannan ta shiga ciki ta kulle kofar, ɗaga kai yayi ya kalleta, ta dinga kallonsa babu ko kiftawa, kawai gani tayi ya mike ya nufota ya rungumeta jikinsa, ta lumshe ido tana shakar kamshin turarensa da ya cikata, ya zame mayafin kanta yana kallon kitsonta, underneath his breathe yace "Waow it's so beautiful" Ta daga kai ta ɗan kallesa tana murmushi, a hankali yace "I missed you so much Baby" Kawai ji tayi ya fara kissing lips dinta, Dai dai nan Aunty Mariya ta fito parlorn, saketa yayi da sauri, Mayraah da duk ta daburce ta bar wajen, Aunty Mariya tayi kamar bata gansu ba, ta kullo kofar dakin baƙi dake a bude, sannan ta karasa cikin parlon tana kallon Maheer da mamaki tace "Aa, dama kana anguwan ka kirani?" Bai yarda sun hada ido ba ya zauna kan kujera yace "Ina wuni Aunty" Tace "Lallai Maheer ce min fa kayi ka kusa baka shigo kadunan ba" Murmushi yayi kansa a kasa, tace "To ya hanya?" Yace "Alhamdulillah" Tace "Ya ka baro su Ammi" Yace "Duk lafiya lau" Ta kalli Mayraah da ta kasa dago kai kamar munafuka, tace "Mimi duba fridge a kitchen akwai table water ki dauko masa" Mayraah ta ajiye ledan hannunta ba tare da ta yarda sun hada ido da Aunty Mariya ba ta wuce kitchen, Shi ma dai har a lkcn ya kasa kallon idon Aunty Mariya, definitely yasan ta gansu, Mayraah ta fito rike da ruwan gora a tray da cup ta ajiye masa, sannan ta tafi ta dau ledan atamfar da Hajiya Mama ta bata tace "Aunty, Mama ta ban wannan" Aunty Mariya ta buda baki tana kallon atamfar dake cikin ledan tace "Ni fa ba don ta baki komai na bada sabulu da Omo ki kai mata ba, gani nayi Mama Ladi ta zo bata yi dubaran kawo mata komai ba, kema kin zo kuma nace daga Abuja kike shi sa na baki nace kawai ki kai mata in ji Ammi" Mayraah dai bata ce komai ba, Aunty Mariya tace "Toh ai shikenan, Allah ya saka da alkhairi, mun gode kwarai" Kallon Mayraah kawai Maheer yake as if ranan ya fara ganinta, sosai yaga kitson da aka mata yayi ya mata kyau da lallin hannunta da kafarta, Aunty Mariya ta dawo da shi daga shagalan da yayi yana kallon Mayraah, tace "Amma sai gobe za ku koma Abujan ko?" Yace "Aunty kawai zan bar motar gidan Usman sai mu bi train" Aunty Mariya tace "Toh ai naga lokaci na wucewa, gashi har after 5" Yace "Eh yanzu za mu tafi in sha Allah" Aunty Mariya ta kalli Mayraah tace "Mu je in baki sakon Ammi Mimi" Mikewa Mayraah tayi ta bi baya Aunty Mariya zuwa Bedroom dinta Maheer ya bi ta da kallo, Aunty Mariya na kallonta bayan sun shiga dakin tace "Ai dai kinga duk yanda kika yi amfani da abubuwan da na baki ko?" Mayraah dai ta gyada mata kai avoiding eye contact with her, Aunty Mariya tace "To wanda ke can gidanki ma duk haka zaki yi using dinsu bayan 2 weeks kin ji?" A hankali Mayraah tace "Toh" Aunty Mariya tace "Kar fa ki ki amfani da su Mimi" Mayraah bata dago kanta ba tace "Zan yi Aunty" Aunty Mariya ta bata Humra da ta saka mata a leda, Mayraah ta risina ta amsa tace "Nagode Aunty" Tare suka fito parlon, tana kallon Maheer tace "To in dai kun isa Abujan za mu yi magana Maheer" Maheer yace "Toh Aunty" Aunty Mariya tace "Yanzu fa sai kun je Malali kun dau box din kayanta sannan tayi masu sallama kafin kuje train station din" Maheer yace "Eh can za mu je" Aunty Mariya tace "Toh Allah ya tsare hanya, a gaida min da Ammi" Har bakin gate ta rakasu, sai bayan da taga tafiyarsu ta juya ta koma cikin gida.... Maheer sai da ya shiga har cikin gidan Alhaji Saminu don gaida Grandma din Mayraah bayan sun isa gidan, da fara'a Hajiya Ramatu ta tarbesa tana tambayarsa su Ammi, har yan biyu sai da ta tambayesa yace "Suna lafiya Umma" Mayraah ta bar su nan parlon ta tafi sama zuwa daki ta ajiye mayafin jikinta gefen gado tana tunanin ko period dinta ne ya zo don last period dinta ko kadan bata yi cramps ba kawai ganinsa tayi, fitowa tayi daga bathroom din ganin she is not seeing her period, jin ana knocking ta karasa ta bude kofar dakin, Daya daga masu aikin gidan ce tace mata Aunty Halima na kiranta a dakinta, Mayraah na isa dakin Aunty Halima ta dauko mata sauran magungun da suka rage ta bata tana kallonta tace "Kar dai kije ki ajiyesu kina kallo a gida Mayraah" Mayraah ta ɗan yi murmushi kanta a kasa tace "Zan sha Aunty" Aunty Halima tace "Yauwa to, ki gaida su Amminki da kyau, Allah ya tsare" Mai aiki ce ta kai box din kayan Mayraah zuwa motar Maheer, bayan sun bar layin Maheer yayi wrapping hannun Mayraah a nasa a hankali yace "I miss you soo much Baby gal" Mayraah ta kasa ce masa komai tana jin wani iri with just him holding her hands, yace "There is no train going to Abuja this evening fa" Mayraah ta kallesa a hankali tace "Yaya driving din dare zaka yi kenan?" Calmly yace "No, za mu yi lodging hotel gobe sai mu tafi Abujan da safe" Ta ɗan buda ido tace "Hotel kuma Yaya?" Ya kalleta ya kashe mata ido yace "Allah na kallonmu ko?" Ta wani kallesa sai kuma ta turo baki ta kauda kai tana murmushi, ya matsa hannunta, ta zaro ido tayi er kara... Hotel me tsada Maheer ya biya masu, yana gaba tana biye da shi har zuwa dakin hotel din da aka basu makulli, bayan ya ajiye wayoyinsa yace "Zan je sallah, close the door" Yana fita ta kulle kofar dakin. Mayraah ta dau sabulunta ta shiga bandaki, sai da tayi wanka ta dauro alwala ta fito dakin, bayan ta idar da sallah ta gama addu'o'inta ta mike ta linke hijab dinta ta ajiye, ta bude box dinta ta fiddo kayan baccinta riga da wando, sai da ta gama shafa turarrukanta ta saka kayan baccin, tana zaune gefen gado tana chatting ta WhatsApp da Mom dinta Maheer yayi knocking, ajiye wayar tayi ta mike ta bude kofar, ya shigo ciki yana kallonta yace "I met with an old time frnd, after many years, shine muke ta labari" Mayraah dake kallonsa tace "Mace ko namiji?" Murmushi yayi ya ajiye abincin hannunsa yace "Kinsan dai bazan maki karya ba, Namiji ne...." Zaunawa Mayraah tayi gefen gado, shi kuma ya bude abincin da aka basu na hotel din, a hankali tace "I am not hungry, kawai drink din zan sha" Ko don abubuwan da Aunty Mariya ta dinga bata ne yasa taji bata jin yunwa ita kanta bata sani ba, Maheer na kallonta yace "Me kika ci?" Tace "Da gaske bana jin yunwa" Yace "Ohk, let me take my bath" Yana shiga bandaki Mayraah ta bude abincin tana kallo, naman ciki ta dauka ta fara ci tana sha da drink din... Bayan ya fito daga wanka yace "Kiyi alwala mu yi isha" Ta tashi ta shiga bandaki, wani alwalan tayi ta fito, suna idar da sallah Maheer ya cire jallabiyarsa ya dawo kusa da ita yana kallonta a hankali yace "Did you miss me Baby gal?" Ita dai bata ce komai ba ta daura kanta jikin gado tana kallonsa bata ko kiftawa, hijab din jikinta ya cire yana kallon riga da wandon jikinta yace "Bana son wannan kayan baccin gaskiya" Ta ɗan buda ido ta kallesa, duk da dariyan da ya bata kawai tayi murmushi tace "Ban gane ba?" Ya matso kusa da ita kamar zai shige jikinta underneath his breathe yace "Change it pls Baby, change it to a more sexy one" Mayraah ta kasa ce masa komai, lkci daya taji duk jikinta was very weak, ya kafeta da ido as if waiting for an answer to his request, da kyar ta iya bude baki tace "Irinsu kadai na taho da fa" Ya kai bakinsa kunnenta yace "Ohk just take 'em off" Mayraah ta zaro ido, sai kuma murya can kasa tace "Sai in sa me?" a hankali yace "U are refusing me my Halal Mimi, whereas kinga yanda ake turo min wanda ba halal ba without me requesting for it... " Mayraah ji tayi wani abu ya tsaya mata a chest bayan Zeenat ta fado mata, ta wani turo baki ta langwabar da kai tace "To ni ya kamata in cire... tunda bai maka ba ai sai ka cire da kanka" Mikewa yayi ya dagota yana kallonta kasa kasa, bata yarda ta hada ido da shi ba saboda she is so ashame dakewa kawai take yi, yayi unbotton din silky rigan baccin dake jikinta, ji tayi kamar ta nutse kasa, barin yanda taga yake kallon bare chest dinta, shi kam kasa daina kallon chest din yayi baya ko kiftawa, taji bazata iya ba ta rufe fuskarta a jikinsa a hankali, ta lumshe ido zuciyarta na bugawa, he made sure he took everything off her body, ya fara exploring din jikinta slowly, he was so surprise after noticing how ready her body was, after a while ya dago kanta as if whispering yace "Look at me pls Mimi" Da kyar ta iya bude idanuwanta kamar me jin bacci tana kallon nasa idon, as if counting his words yace "You are beautiful wife" Ta shige jikinsa tana murmushi, this night would also be a one to remember in their memories, he genuinely cried for her out of pleasance, gashi ta basa co-operation dari bisa dari, ba wanda zai ce ba karatun lamarin aka mata zuwanta kaduna ba, ita kanta bata san ma inda ta ajiye kunyan nata ba a daren nan, haukatar da shi ne kawai bata yi ba, da asuba bayan sun idar da sallah ta kasa hada ido da shi tsabar kunya, sai yanxu take jin kamar ta ɓace kawai don kunyarsa, ya jinginar da kansa a shoulders dinta bayan ya dawo kusa da ita cikin sanyin murya yace "Good morning Wifee" A hankali tace "Ina kwana Yaya" Ya dago kansa yana kallonta, sunkuyar da kanta tayi da sauri, yayi kasa da murya yace "Plss Baby change that name" Tana murmushi tace "Toh me zance?" Shi dai kallonta kawai yake, ta kwantar da kanta kirjinsa ta lumshe ido, rubbing the chest with her other hand murya can kasa tace "Good morning My Man" Tuni ta kara rikita ma Ammi bawan Allahn ta, yanzun ma dai sai da ta kai sa gaba da cloud 9, whatt... Maheer couldn't believe it is his Lil sis giving him this full co-operation, he genuinely appreciate the reason that lead to Mimi being his wife, ya gode ma dalilin da yasa har ya samu Mimi as wife, he realize she is soo good and perfect in bed, gashi yanzu ta saki jiki gaba daya kunyan ma ajiyesa take aside, sai after everything take sinne kai tana makale masa kar su hada ido, sai kusan karfe tara Maheer ya farka daga baccin da ya daukesu, kallon Mayraah dake jikinsa tana bacci yayi, ya kwantar da ita a hankali yayi kissing forehead dinta sannan ya sauka daga kan gadon ya shiga bandaki, wanka yayi ya fito ya shirya sannan ya masu order din breakfast a hotel din. Karfe sha daya suka bar hotel din suka kama hanyar Abuja, ko barin Kaduna basu yi ba Mayraah ta fara bacci don duk a gajiye take, ya gyara mata kujeran motar yanda zata zama comfortable, duk bayan ɗan lokaci Maheer ke juyawa ya kalleta, shi dai yasan har karshen rayuwarsa bazai gaji da yi ma Allah godiyan mallaka masa Mimi as wife ba, in this life dama there is reason for everything be it good or bad, banda abubuwan nan da suka faru ta yaya har zai mallaki Mayraah a matsayin mata, ashe duk qualities din da yake ganin tana da shi as his lil sis back then tun daga iya girkinta, kokarinta a boko da islamiyya, biyayyanta da kamun kanta, sanyin halinta ashe duk ba komai bane akan quality dinta in bed, infact she is a type of woman every man will be proud to have as wife, ta riga ta gama goge masa hadda tass a bangaren other room, ji yayi a yanzu dai bazai ma iya rayuwa babu ita ba, sai yanzu yake jin yayi aure ashe Haseenah rako mata kawai tayi, baya kwakkwaran 10 mins bai juya ya kalli Mayraah ba, ita kuwa baccinta kawai take, ya ma san dole tayi wnn baccin gajiyan, karfe biyu da yan mintuna suka isa garin Abuja, zuwa sannan Mayraah ta tashi daga baccin da take, da ta hada ido da shi sai ta wani turo masa baki cike da shagwaba, kawai ya rabu da ita ya ma daina kallonta ganin zata kwance masa not din kansa ya sake Steering a kan titi, kawai yayi concentrate a tukin da yake, gidan Abba Maheer ya nufa da

Download complete TXT · Novel page