Showing 393001 words to 396000 words out of 452169 words

Chapter 132 - Mayrah Complete By Khaleesat Haydar

facing dinsa a hankali tace "Ko sau daya baka taɓa zuwa ganin yaranka ba Maheer, u are depriving them of father's love at der early stage in life, ka bi kayi blocking duk lines dina ta yanda bazan samu access da kai ba, da baka yi blocking dina ta WhatsApp ba, ko ba komai zan dinga tura maka hotunan yaranka kayi witnessing bit by bit growth dinsu" Dai dai nan aka Bude kofar parlon Mayraah ta shigo, ido hudu suka yi da Haseenah, ta dauke kai ta nufi Maheer, tana isa inda yake zaune ta dauke yaran dake gabansa one by one ta ajiyesu gefe daya, sannan ta zauna daga side dinsa kamar zata shige jikinsa tana facing dinsa ta langwabar da kai a hankali tace "Ya gajiyan hanya Honey?" Ya hade forehead dinsa da nata ya lumshe idonsa ya bude yana caressing hannunta, yayi kasa da murya yace "Billah i miss you so much wifey" Light kiss Mayraah tayi masa a lips dinsa tana kallon kwayar idonsa, Haseenah dai ta sunkuyar da kai ba tare da ta san tayi hakan ba ma, Kamar me rada Mayraah tace "Ammi tace ka fito mu tafi" Tana fadin haka ta mike ta dagosa yana rike da hannunta suka fita daga parlon....

Mayraah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah

Ur evidence via 07087865788

125
Sai da Mayraah ta ga Maheer ya shiga motarsa sannan ta koma cikin gidan wai zata dauko akwatinta shi dai kawai ya bi ta da kallo, a hankali ya jinginar da kansa da kujeran motar, har bayan minti sha biyar Maheer yana cikin mota shi kadai a zaune yana jiran fitowar Mayraah da su Ammi, gaba daya ya kasa cire image din kyawawan yaran nasa daga idonsa, sosai maganganun Haseenah suka tsaya masa a kai, but it wasn't his fault he couldn't show d babies love at their early stage in life, and he wish he could, ajiyar zuciya ya sauke yana duba agogo a wayarsa. Tare Mayraah ta sauko downstairs da Ammi da Aunty Mariya, Mai aikin gidan ta amshi akwatin hannun Mayraah ta fita da shi, Haseenah na zaune parlon tana rike da Ayman, mai aikin aunt dinta farida kuma na rike da Aryaan, Ammi ta karasa gun yarinyar dake rike da Aryaan don tun da suka shigo bata dauki yaran ba, amsan yaron tayi tana kallonsa, babu abinda yaran suka mance na Maheer, kamar an tsaga kara da ubansu, kana ganinsu kuma zaka san suna samun kulawa sosai, ita dai Mayraah na tsaye tana danna wayar hannunta without looking at their direction, Aunty Mariya ta amshi Aymaan hannun Hasinah tana masa wasa yana baɓbaka mata dariya, Aunty Mariya tace "Amma dai daga nan kano za ki koma, don naji yanzu ake shirin za a tafi da amaryan Abuja" Haseenah ta sauke kanta kasa tace "Eh gida za mu koma" Aunty Mariya tace "Toh Allah ya tsare" Haseenah ta daga kai tana kallon Ammi tayi kasa da murya tace "Ammi nace in ba damuwa zan iya zuwa da yaran Abuja in kai maku su ko kwana biyu mu yi" Ba tare da Ammi ta kalleta ba tace "Wannan kuma sai an yi shawara da ubansu" A hankali Haseenah tace "To shikenan" Aunty Mariya ta zaunar da Aymaan kan kujera ta ciro wayarta a jaka tace "Ko hotonsu bamu da shi, Ammi kawo na hannunki in hada su in masu hoto" Ammi ta zaunar da Aryaan kusa da ɗan uwansa Aunty Mariya ta fara masu hoto, yaran ba dai fara'a ba sam basa gajiya da dariya, ita dai Ammi kallonsu kawai take, Aunty Mariya tace "Ikon Allah wannan dariya haka kamar sun san mu" Kallon Ammi da ta kasa dauke idonta kan yaran tayi tace "Taho ki zauna ai maku tare Ammi" Mayraah ta nufi kofar fita daga parlon ta fita, tun da ta fito kofar gida Maheer ke kallonta tana tafiya a hankali ta isa inda yayi parking ta bude front seat ta shiga, Maheer yace "Ina su Ammin fa?" Ba tare da ta kallesa ba tace "Suna zuwa" Shi dai kallonta kawai yake, bayan few seconds yace "Is anything the Matter?" Daga kai ta kallesa tace "Like?" Yace "Naga kamar mood dinki ya canza?" Tayi yake tace "Mood dina ya canza kuma? Saboda me? Kawai dai na gaji ne gashi sai mun yi tafiyar kusan how many hours kafin mu isa Abuja" Maheer ya kamo hannunta yana murmushi yace "Coming from someone that sleep all through a journey" Murmushi karfin hali tayi tace "Toh ai shikenan tun da haka kace" Wayarta ta ciro a jaka tana dannawa don bata ma son conversation din ya ci gaba, bayan few minutes yace "Wai ina kika baro su Ammi, i tot tare za ku fito" Mayraah bata dago kanta ba tace "Suna sallama ne da mutanen gidan" Yace "Ohk, Mama Ladi na ciki ne?" Ta girgiza kai tace "Ban ganta ba yau, ban dai san ko tana gidan ba" Shiru Maheer yayi ganin yanda take amsa masa kamar bata son magana, tunani ya fara yi to ko yayi mata wani laifin ne bai sani ba, ko da ta shigo ta samesa da Haseenah shi dai ba magana taga yayi mata ba, even the boys a gabansa ta gansu a zaune ba wai ya daukesu bane, a hankali ya kamo hannunta yayi kasa da murya yace "Mimi ko ni na bata maki rai?" Ita dai bata ce komai ba, yace "Plsss kinyi shiru" A takaice tace "Wallahi ba komai, kawai na gaji ne i want to see my self at home, i am so stressed" Yayi kasa da murya yace "In sha Allah yanzu za mu tafi, ko zaka ki shiga ki yi ma su Ammi magana lokaci na wucewa" Girgiza masa kai tayi, dai dai nan su Ammi da Aunty Mariya suka fito gidan tare da Hajiya Ramatu da Aunty Halima da suka masu rakiya, wai har da Haseenah a yan rakiya tana rike da Aymaan idonta na kan Maheer, shi kuma nasa idon na kan ɗan sa, Mayraah dai tun ta daga ma Grandma dinta da Aunty Halima hannu ta kauda kai, bayan su Ammi sun shiga motar Maheer ya ja motar suka bar layin, Aunty Mariya tace "Maa sha Allah, girman ɗan mutum dai ba wahala, yaran duk sun yi wayo, watansu nawa kenan yanzu?" Ammi tace "Na shidda za su shiga nake ji" Aunty Mariya tace "Allah sarki, to Allah Ubangiji ya raya masa su cikin aminci" Ammi tace "Ameen" Shi dai Maheer driving dinsa yake, Mayraah kuma tana danna wayarta, Sai da suka fara ajiye Aunty Mariya a gidanta, sannan suka dau hanyar Abuja, Ammi na kallon Maheer tace "Maheer wai aiki ne ya maida Usman kano yanzu?" Maheer yayi murmushi yace "Ammi Barrister ne shi fa, ina ne dama aiki bazai kai sa ba" Ammi tace "Aa naga yafi aikin a Kaduna ne da Abuja, yanzu kuma sai yace yana Kano, daga ajiye mu shekaranjiya ya kama hanyar kano" Duk da dariyan da ta ba Maheer haka ya dake yace "Ai mun yi magana da shi da safe, aiki yaje kanon" Ammi bata sake cewa komai ba, shi dai Maheer lkci lkci yake kallon Mayraah da ta jinginar da kanta da kujera idonta a lumshe, all through the journey Mayraah pretending tayi kamar tana bacci, ita kanta tayi mamakin rashin baccinta, ita da ana dau hanyar tafiya me nisa bacci ke dauketa, yau kam ta kasa, jin zuciyarta take kwata kwata ba dadi, gashi dai bazata ce ga abinda yake damunta ba but deep down she is not okay..... Bayan La'asar suka shigo garin Abuja, sai da Maheer ya fara kai Ammi gida, Maheer ya sauka motar ya fiddo akwatin Ammi, bude motar Mayraah tayi ita ma ta sauko, Ammi dake kallonta tace "Ko dai baki jin dadi ne Mimi?" Mayraah ta ɗan yi murmushi tace "Kawai na gaji sosai ne Ammi" Ammi tace "Ikon Allah sai kace warce tayi wani aiki gidan bikin ke da kike makale a daki" Murmushi Mayraah tayi bata ce komai ba, Ammi tace "To in kun isa gida sai ki huta" Maheer zai shiga gida da Akwatin Ammi tace "Aa bani kawai ku yi tafiyar ku, Allah ya tsare" Security guard dake bakin gate ne ya amshi akwatin, Mayraah tayi ma Ammi sallama ta shiga motar, Maheer ya jira sai da Ammi ta shiga compound sannan ya zaga ya shiga motar suka bar layin, yana kallon Mayraah yace "Don Allah ki gaya min me ke damunki Wife" a bit pissed off Mayraah tace "How many times do i have to tell u i am stressed?" A hankali yace "Ohk, bari mu karasa gida sai kiyi wanka ki huta" Ita dai bata kallesa ba balle ta basa amsa, a wani eatry ya tsaya ya siya mata abinci sannan suka nufi gida... Bayan sun isa gida duk moodiness din Mayraah sai da Maheer yasan yanda yayi ya dawo da ita lively, tuni taji zuciyarta ya wanke babu wani abu dake damunta sai abu daya da ya makale can ƙasar zuciyarta, bata taɓa jin damuwar abinda ke ranta ba sai yau, duk da haka bata bari damuwar yayi tasiri a fuskarta ba. Bayan kwana biyu Mayraah na kitchen da daddare tana hada ma Maheer fruit salad, bayan ta gama ta fito parlor da shi, bata gansa a parlon ba, bayan ta ajiye fruit din kan center table ta nufi master bedroom nan ma bata gansa ba, fitowa tayi ta tafi Bedroom dinsa still baya ciki, ta dawo parlor tana mamakin inda yaje, an yi sallan isha balle tace masallaci ya tafi, karasawa windan parlor tayi tana duba compound, tsaye ta gansa yana waya a Balcony amma bata jin abinda yake cewa don widunan a kulle suke gaba daya, ta fi minti biyu tsaye tana kallonsa ko kiftawa babu, a hankali ta juya ta bar jikin window din ta wuce dakinta, dama ta riga tayi shirin bacci ta kashe wutan dakin tayi kwanciyarta ta rufa da duvet, ko minti biyar bata yi da shigowa ba taji ya bude kofar dakinta, kunna wutan yayi yace "Kwanciya kika yi Baby" Ta juya tana kallonsa a hankali tace "Dama ai nace maka ina jin bacci tun dazu" Karasawa yayi ya zauna kusa da ita ya sauke duvet din yace "Baza ki sha fruit salad din ba?" Tace "Na sha wanda zan sha" Yace "Me yasa baza ki kwanta a dakina ba?" Ta ɗan yi murmushi tace "I don't want to stain ur white bedsheet" Ya wara ido yace "But ai flow din ya ragu wife, in ma kin bata ba sai in wanke ba" ta make kafada tace "I want to sleep here today pls" Yayi kasa da murya yace "Ohk... sleep tight wifee" Pecking din forehead dinta yayi ya ja mata duvet din, sannan ya tashi ya kashe mata wuta ya fita daga dakin... Kasa bacci Mayraah tayi daren nan, har karfe biyu ta nemi bacci ta rasa gashi ba tsarki gareta ba balle tayi ta sallah, sosai take jin damuwa a ranta, a hankali ta sauke kafafuwanta daga saman gadon ta mike tana tafiya slowly ta kunna wutan dakin sannan ta bude kofa ta fita, wutan corridor a kunne yake amma wutan parlor a kashe, duk da haka sai da ta hangosa kwance kan 3 sitter yana bacci, tana tafiya a hankali ta karasa shiga parlon, wayarsa da ta gani a ajiye side dinsa ta tafi ta dauka, ta koma dakinta ta bar kofar a bude ta zauna gefen gado, last call dinsa ta duba taga wani number ne, kawai ta shiga text message taga message da aka tura masa tun karfe hudu na yamma kamar haka, "Assalamu alaikum Good evening Maheer, na shigo Abuja da yaran na zo wani interview na aiki a wani Company, it's raining heavily, gashi an sace min jakata dauke da wayata da atm card dina da kudade a tasha, yanzu haka ina motor park na fake a wani rumfa da yaran, am using a borrowed phone to text you don na kikkira baka daga ba, niyyata dama in biya hotel na kwana uku, plss i am waiting for ur response Maheer, i am stranded, gashi ruwa ake sosai, ko kuma zaka taimaka ka amso min makullin gidan da aka min renting tunda rent din bai yi expire ba in zauna a nan har in gama abinda ya kawo ni ba tare da su Ammi sun san na ma zo garin ba" Mayraah na gama karanta text din ta koma call log, gani tayi immediately da ta tura masa text din ko second bai kara ba ya kirata, and they spent 5 minutes speaking on phone, daga yamman zuwa yanzu sun yi waya sau uku, a hankali Mayraah ta ajiye wayar a gefenta, wato shi yasa ya fita dazu ana ruwa har take tambayansa inda zai je cikin ruwa yace mata home service aka kirasa kuma Emergency ne, Mayraah ta goge hawayen da taji ya gangaro mata, haske taga wayar yayi ta juya tana kallon screen din taga ita ke kiransa, Mayraah ta dinga kallon wayar, can tayi picking ta kai kunne amma tayi shiru, daga daya bangaren cikin tashin hankali Haseenah tace "Maheer har yanzu fa basu daina ba, kuma nayi duk abinda kace, gashi baza mu samu abun hawa ba da na kai su asibiti, pls ya zan yi?" Katse wayar Mayraah tayi ta mike a hankali ta fita ta mayar masa da wayarsa ta ajiye gefensa ta dawo ta kwanta, kuka taji ya taho mata ta rufe fuskarta da pillow tana jin zuciyarta na mata zafi.... Wajen karfe hudun asuba Maheer ya shigo dakinta har ta samu bacci ya dauketa ya tasheta, yayi kasa da murya yana kallonta yace "Mimi zan je in duba patient dina, i will be back before 7am in sha Allah" Mayraah tace "Ohk" Daga haka ta juya masa baya ta rufe idonta, ya mike ya kashe mata wutan dakin ya fita... Ammi ce zaune parlon Abba bayan sallan asuba, magana Abba ke mata amma idonta na kan Usman dake zaune kan carpet, at the same time tana sauraron duk abinda Abban ke cewa, bayan Abba ya kai aya tayi wani murmushi har a sannan idonta na kan Usman, Calmly tace "Usman" Usman ya daga kai ya kalleta, tace "To sai ka zabi ko ni ko yarinyar...." Tana kai wa nan ta mike ta fice daga parlon, kallon mamaki Abba that was speechless ya bi ta da shi, after few seconds Usman ya daga kai yana kallon Abba yace "Abba na hakura kawai, Allah yasa hakan shi yafi alkhairi"

Mayraah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah

Ur evidence via 07087865788

126
Maheer ya mike bayan ya kwantar da Aymaan dake bacci a hannunsa yana kallon Haseenah dake rungume da Aryaan shi ma yana baccin yace "In kinsan haka zaki dinga biyowa hanya da yaran nan suna wahala i am assuring you za mu amshe su a wajenki, since you don't have conscience" Haseenah ta daga kai ta kallesa tace "I don't Understand I don't have conscience Maheer, yaushe da yaushe na biyo hanya da su? Amarya fa muka kai kaduna kuma a gidan aunt dina yarinyar da aka aurar take, nima kuma a gidan nake, so meye laifi don mun kai ta kaduna, sannan tare da mai aikin aunt dina muka taho kadunan saboda ta taimaka min da renon yaran, Abuja da na zo kuma nace maka interview na zo na aiki, in banda dalili me zai biyo da ni hanyar Abuja, ko shikenan saboda ina da 'yan biyu bazan nema ma kaina mafita ba a rayuwa kar in nemi aikin yi? Allowance din da ku ke turo min duk wata ai na 'ya yanku kawai ku ke lissafi ku turo ba wai har da ni uwarsu ba, so i have to look for work, kuma da na bar yaran a gida waye zai kula min da su bayan nace maka Aunt dita bata da lafiya saboda gajiyan biki" Maheer yace "Shi 250k din ne kike cewa na babies kadai ne?" Haseenah tace "Of course, kasan babban gwangwanin cerelac kwana nawa yake masu? Sannan common pampers a rana sai in canza masu yafi sau biyar, suna cin Noodles da kwai and even biscuits, so what is 250k that u are calling" Maheer bai tankata ba ya dau makullin motarsa, tayi kasa da murya tace "To yanzu in zan je interview din a ina zan bar yaran, i tot u will be with them har in dawo Maheer" Maheer yace "Ki kai su gida gun Ammi" Haseenah ta dinga kallonsa ta rasa abun cewa, yace "Shi wayar da kika ce min kin ara a park bar maki shi aka yi kenan" Haseenah tace "Na Coursemate dina ne, kuma tare muka yi applying aikin da shi, tare kuma aka kira mu interview, wayace karama ba wai babba ba" Tana kai wa nan ta jawo jakarta tace "Pls zan dan fita in siyo masu Noodles da kwai da zan dafa masu idan sun tashi, naga akwai sauran gas sai in dafa masu" Hijab dinta ta dauka ta saka ta fita, shi dai Maheer na tsaye yana kallon yaran dake bacci, Haseenah na fita ta dinga waigen gate din gidan don ta tabbatar Maheer bai fito ba.... Sai bayan minti sha biyar ta dawo da ledan Indomie da kwai a hannunta, Maheer ya nufi kofa ya fita without saying anything to her, bin bayansa tayi ya juya yana kallonta, tace "Kulle gate din zan yi" Shi dai bai ce mata komai ba har ya fita daga compound din... Karfe tara saura na safe Maheer ya iso gida, hadari ne sosai a garin, bayan yayi parking ya sauka daga motar yana kallon wayarsa dake ringing, ganin Ammi ce ke kiransa ya daga ya kai kunne, sallama yayi mata hade da gaisheta, ko amsa gaisuwar bata yi ba ta hau jero masa jawabi rai bace, a hankali Maheer ke tafiya zuwa entrance din shiga gidan yana sauraron duk abinda Ammi ke cewa a wayar, yana shiga parlor ya zauna kan kujera ya sauke wani boyayyen ajiyar zuciya ya kwantar da

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login