Mayrah
Chapter 135 of 152
daya Ammi ta shigo dakin, har sannan Aryaan na goye a bayanta, tana kallonsa tace "Maheer baka samu ka ci abinci ba fa, bari in kawo maka shayi" Tana fadin haka ta fita daga dakin ta tafi kitchen ta hado masa shayi ta kawo masa, ya amsa yana kallonta yace "Nagode" Ammi ta zauna edge din gadon, shayin ya fara sha, Ammi na kallonsa tayi kasa da murya tace "Duk hakuri za mu yi Maheer, haka Allah ya kaddara mana sai dai muce Alhamdulillah ala kulli haal, haka Allah ya tsara shi ba me tsawon kwana bane, Allah ya sa me ceto ne" Maheer ya daga kai ya kalleta yace "Haka ne, Ameen ya Allah..." Ammi tace "Amma kar ka gaya ma Mayraah, ka bari sai da safe" Ya gyada ma Ammi kai yace "In sha Allah" Ammi na ta zaune dakin bayan kusan minti ashirin ta mike ta nufi kofa ta fita, throughout half of the night Maheer yaje sama parlon Ammi to check on Aryaan yafi sau biyar haka ma Abba da Usman, duk in Maheer ya shiga parlon zai tadda Ammi idonta biyu tana goye da yaron a bayanta, Mama Ladi kuma tayi shimfida a kasa da carbi a hannunta tana ta bacci, da taji an bude kofa sai ta bude ido da sauri tana jan carbin hannunta, wajen karfe uku da rabi Maheer ya shigo dakin yaga Ammi na kokarin goya Aryaan bayan ta bashi madara sannan ta basa paracetamol don jikinsa yayi zafi sosai, Ya karasa kusa da Ammi yace "Ammi ko zaki kawo sa kema ki kwanta ki huta, you need to rest too" Mama Ladi da ta mike zaune bayan Maheer ya shigo parlon tana jan carbin hannunta tace "Tun tuni nake son in amshesa ta huta amma sai ya fara kuka, yafi gane ma bayan ne..." Ammi ta gama goya Aryaan tace "Ka bari kawai, Ya fi son goyon ne" Maheer dai bai ce komai ba yana kallon Ammi, Mama Ladi tace "Kai ma ka samu kaje ka kwanta Mashir" Juyawa Maheer yayi ya fita daga parlon.... Wajen karfe hudu da rabi Maheer ya dawo parlon Ammi, Ammi na zaune da yaron a bayanta tana bacci a haka, Mama Ladi kuwa har da guntun minsharinta ga carbinta ya fadi daga hannunta, Maheer ya karasa kusa da Ammi ya kirata a hankali, Bude ido tayi da sauri, ya kwantar da murya yace "Ammi ki bani shi plss ki huta haka" Ammi tace "Alwala ma nake son inyi...." Kwance yaron tayi daga bayanta ta dawo da shi kafarta, Maheer ya dinga kallon yaron kamar yanda Ammi ma ke kallonsa, sai kuma ta daga kai da sauri ta kalli Maheer, daukan yaron yayi daga kafarta ya sauka kasan carpet yana kallonsa, da kyar Ammi tace "Ko za a kara basa maganin muran don dazu paracetamol kawai na basa" Maheer bai dago kansa ba bai kuma ce ma Ammi komai ba, Ammi ta sauka kasan carpet din ita ma ta zauna tana kallonsa, sai a sannan ya daga kai yana kallonta da idanuwansa da suka sauya launi, da kyar ya iya bude baki yace "He is gone too" Ammi ta mike tsaye da sauri tana girgiza kai hawaye na sauka idonta tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" Da sauri Mama Ladi ta bude ido ta mike zaune tace "Lafiya??" Hawaye na zuba idon Ammi ta kalli Mama Ladi tace "Shi ma ya rasu" Mama Ladi tayi wani ihu ta dau carbinta ta tashi da sauri ta fita daga parlon tana rusa kuka.....
Mayraah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
128
Yanda Haseenah taga rana haka ta ga dare a cikin flowers din kofar gidan Abba da ta rakube, tayi kuka har ta gode Allah, ga insect dake ta cizon ta a jiki, har a sannan ta kasa yarda wai yaronta daya ya mutu, ta yaya ma zai mutu yaran da ta taho Abuja da su hale and hearty, so full of life, bazai taɓa yiwuwa ba ace daya ya mutu, gani take kamar mafarki take kuma zata farka daga mugun mafarkin, a haka aka fara yayyafi wajen karfe hudun asuba, kawai abubuwan da suka faru a gidan Maheer ne ya dinga dawo mata daya bayan daya, har da yanda Mayraah ta hanasa shiga da su cikin gidan, ta fashe da matsanancin kuka zuciyarta na tafarfasa tace "Wallahi ita ta kashe min yarona, ita ce sanadi, ita ce silar mutuwarsa, don da mun shiga gidan duk haka bazai faru ba, dole in dau revenge din kashe min yaro da kika yi" Har aka kira sallan asuba tunaninta na kan abinda zata ma Mayraah as revenge, ta zo Abuja da mission iri iri amma ko daya bata yi achieving ba sai ma mutuwa da ɗan ta daya yayi, ji tayi gaba daya zuciyarta ya kekashe, har ranta taji zata iya yin komai don ganin Mayraah ta dawo mara amfani a doron kasa, she can go to any extent into making Mayraah useless in life, ita yanzu ko tsoron a maida ta prison din ma bata yi, kawai Allah Allah take gari ya fara haske ta bar unguwan, jakarta ta bude ta ciro wayarta ta tafi contact ta lalubo wani number ta kira, har ya katse ba a daga ba, ta maida wayar jakarta, tana jin an kira sallah ta fito daga shukokin tana rike da jakarta ta bar gun. Karfe goma saura na safe Maheer ya shigo parlor bayan sun dawo daga makabarta, tunda ya shigo parlon Ammi ke kallonsa, daga kusa da ita Aunty Mariya ce da jama'an da suka shigo yi masu gaisuwa, Daga gefen Ammi Mama Ladi ce sanye da zumbulelen hijab da carbi a hannunta tana ja, mikewa Ammi tayi ta bi sa zuwa dakinsa tace "Wai ka sanar ma Mayraah kuwa, nayi ta kiran wayarta bata dagawa" Yace "Eh makullin mota na shigo in dauka zan tafi can gida" Ammi tace "Ko zaka fara yin breakfast?" Yace "Aa idan naje gida zan yi" Ammi ta bi sa da kallo har ya dau car key din sa, sai da ya fita sannan ta dawo ta zauna cikin jama'an dake parlor... Maheer na isa gida bayan yayi parking mai gadi ya rufe gate sannan ya nufosa da sauri yana kara gaishesa, Amsawa Maheer yayi ya kulle motarsa, Mai gadin yace "Yallabai wannan matar ta jiya fa ta sake zuwa nan" Maheer ya juya yana kallonsa yace "Yaushe kenan?" Mai gadin yace "Wajen karfe bakwai na safe" Maheer yace "Sai aka yi yaya?" Mai gadin yace "Aa ban bari ta shigo ba kamar yanda kace Yallabai, don har sai da muka yi hayaniya da ita, mai gadin wancan gidan ya fito da shi muka hadu muka korata" Maheer yace "Shikenan...." Entrance din shiga parlor ya nufa yana tunanin zuwa police station ayi setting masa boundary between Haseenah and his family in all. Yana shiga parlon ya dinga bin ko ina da kallo ganin everything was the way it was yesterday evening, walking slowly ya nufi dakinta ya bude kofar ya shiga ciki, karasawa yayi kan gadonta ya zauna yana kallonta, after few seconds ya yaye duvet da ta rufe har kanta dashi a hankali, ta bude idanuwanta da suka yi ja tana ganinsa zata juya ya rikota da sauri yayi kasa da murya yace "I am sorry Mimi" Da kyar tace "I don't understand, you are sorry for what?" Ya sauke idonsa kasa, after few seconds yace "For what happened yesterday" Ta girgiza kai tace "They are ur family also so there is nothing to be sorry about, just create time for them too" Tana fadin haka ta juya masa baya lkci daya hawaye ya cika idonta yana gangaro mata, Maheer dai ya kasa ce mata komai kansa a kasa, he wasn't expecting this reaction from her, he was expecting her to be mad at him, tun da ya baro can gida yake zullumin yanda za su kwashe da ita in ya iso, but her reaction now made him so weak, sai yaji gwara ma ta zama mad at him da wannan reaction din nata, a hankali yace "We lost the kids Mimi...." Mikewa zaune Mayraah tayi ba tare da ta shirya hakan ba ta juya tana kallonsa bata ko kiftawa, shi dai bai bari sun hada ido da ita ba, da alama she was shock and speechless, after few seconds Maheer ya daga kai ya kalleta yace "Ki shirya za mu tafi can gidan...." Her voice was trembling ta matso kusa da shi da sauri ta kamo hannunsa tace "Ban gane ba Yaya" Yana gyada mata kai cikin karfin hali yace "Yea, Allah ya masu rasuwa gaba daya tun jiya..." Mikewa yayi ya nufi kofa ya fita daga dakin Mayraah ta bi sa da kallo zuciyarta na wani irin bugawa ta koma ta jingina da gado, bata san sanda ta fashe da matsanancin kuka ba ta sauka daga kan gadon da sauri. Maheer na komawa parlor da few seconds sai gata ta fito parlon, ya daga kai daga inda yake zaune yana kallonta, kanta a kasa ta nufo inda yake zaune tana tafiya a hankali hawaye na zuba idonta, dukawa tayi kan kneels dinta a gabansa tana girgiza kai cikin rawan murya tace "I don't mean to be mean to dem, just that the mother...." Kasa ci gaba tayi ta hade kanta da kujeran da yake zaune tana kuka sosai, dagota yayi yace "It's not and will never be ur fault Mimi, mahaifiyarsu ce tayi ajalinsu because of her evil mind and selfish interest, she caused their death, dama kuma Allah ya kaddara ba masu tsawon rai bane, don haka kar ki zargi kanki, the least i will do is to blame you wife, i know you have a heart of gold, u have ur reasons which are on point, Alhamdulillah abinda ya hadamu da ita ya raba, and i will now have peace of mind, i know u will bore me many many beautiful kids just like you in sha Allah" Mayraah dai ta kasa daina kukan da take, sosai tayi regretting act dinta, gani take kamar kawai yana kokarin kwantar mata da hankali ne amma ba haka bane a ransa, ta dade bata ji ta shiga wannan tashin hankalin da ta shiga ba, kawai ganin kyawawan yaran take suna mata gizo a vision dinta, Maheer ya dagota ya rungumeta jikinsa trying to calm her down ya kwantar da kanta saman kirjinsa, har a sannan ta kasa daina kuka, abinda ya faru jiya ne kawai ya dinga dawo mata, ita kanta in ance zata yi acting yanda tayi jiya bazata taɓa yarda ba, but maganganun Haseenah was so harsh ba kowa ne zai iya kai zuciyarsa nesa ba, muryarta na rawa ta daga kai tana kallonsa tace "I hate my self for this, i was mean" Maheer yayi murmushi yana girgiza mata kai yace "Noo Baby gal, ke kika shiga cikin ruwa da su? Kinsan tun daga ina ta taho da su a cikin ruwa?" Mayraah dai bata ce komai ba hawaye na sauka idonta, Yayi kasa da murya yana goge mata fuskarta yace "Ki tafi ki shirya mu je can gidan, Ammi is asking of you, blame ur self not wife, it's already written that baza su yi tsawon rai ba, and we all should accept that with good faith" Da kyar Mayraah ta iya mikewa duk jikinta a sanyaye ta nufi dakin ta. Da yammacin ranan wajen karfe bakwai Mayraah ta shigo parlon Ammi rike da plate din abinci da ta zubo ma Mama Ladi, har a sannan bata da kuzari ga wani zazzabi da take ji, Aunty Mariya na kallonta bayan ta ajiye ma Mama Ladi abincin tace "Kin kai ma Maheer ne" Mayraah ta girgiza kai tace "Ya fita zai siyo magani ne" Mama Ladi ta hadiye abincin bakinta tace "Ji jaraba, waye kuma bai da lafiya?" Mayraah ta sunkuyar da kai tace "Kaina ke ciwo" Mama Ladi tace "Yo ba dole ba wannan uban kuka da kika ci yau ko kece uwar yan biyun nan sai haka, duk mun hakura muna ta cin abinci amma ke ko ruwa kin ki kai wa baki, in an bibiya ma uwar tasu tana can ko dar, dama don ta muzanta mu ta kashe yaran da ruwan sama, da kyar in Hasinu zata ga annabi S.A.W, mu dai Alhamdulillahi tunda Allah ya dubi Maheer ba shi da rabon wahala a duniya, don hada iri da Hasinu ai bala'i ne, Allah mun gode maka da wannan ni'imar da ka mana na daukan ran yaran nan tun ba aje ko ina ba" Daga Ammi har Aunty Mariya wani kallo suke ma Mama Ladi, Yahanasu ta rike haɓa tace "Ke dai Ladi baki da kai sai na daukan kaya, mutuwar ce ni'ima ko kuwa dai baki da hankali ne?" Mama Ladi ta juya ta kalli su Ammi tace "Ku fa yi min iyaka da tsohuwar can, ku min iyaka da ita fa, tun dazu take shigar min hanci da kundundune, wallahi kar mu raba hali a gidan mutuwa a tafi da mu a baki, haka dazu na zubo abinci ta dinga yi da ni, uwar me na tsare mata, to a gaskiya na gaji kada in mata rashin kirki a gidan Mamuda a sa ni a bakin duniya" Shigowar Usman parlon ne yasa Mama Ladi tayi shiru, ya karasa cikin parlon ya nufi Ammi da wayarsa ya mika mata yace "Ammi duba ki ga wacece wannan?" Ammi ta amshi wayar tana duba abinda yake nuna mata, kallonsa tayi da sauri tace "Ba Haseenah bace wannan?" Usman dai was speechless yana kallon Ammi da ita ma ta bude baki, Aunty Mariya ta amshi wayar hannun Ammi tana kallon screen din tace "Me ya faru" Lkci daya Aunty Mariya ta ajiye wayar tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" Mama Ladi ta maida kwanon abincinta gefe ta tashi da sauri ta nufesu tace "Wani lafin ta kuma tafkawa?" Bata jira a bata amsa ba ta dau wayar tayi mici mici da ido tana kallo.
Gaba daya kowa na parlon yayi shiru ko wanne da tunanin da yake a ransa, Mama Ladi dai shinkafar gabanta take ci tana korawa da lemon fanta me sanyi, Ammi ta sauke ajiyar zuciya tana kallon Maheer tace "Amma tun yaushe aka kira ka Maheer?" Maheer dake zaune parlon ya daga kai yana kallon Ammi, a hankali yace "Tun kafin magrib, but before then anyi ta kirana da rana i wasn't responding, da naga kiran yayi yawa ne na daga dazu da na fita" Mayraah dai kallon Maheer kawai take, he look so stressed and tired, Ammi tace "To su a ina suka samu Number ka?" Mama Ladi ta dago kai da sauri tace "Wallahi abinda ya fi ƙona min rai kenan, duk lambobin danginta a rasa wanda za a kira sai nasa, meye gamin sa da ita da za a kirasa in ba neman magana ba?" Maheer yace "Tun wajen karfe sha daya na safe tayi accident din, ba a samu wayarta a scene din accident din ba shi yasa har aka dorata yanan gizo ana neman yan uwanta dazu wajen karfe shidda, ina jin daga baya ne ta farfoda sai ta bada lambata...." Mama Ladi tace "Kaji er iska, toh me zaka mata da ta bada lambarka? Ai tunda aka dorata a yanar gizo har mu nan mun gani to danginta ma duk sun gani wllh, don haka kar shegen da ya sake kiranka a bar mu muyi zaman makokin mu a nutse cikin kwanciyar hankali, har yanzu babu ɗan iskan da ya kira mu daga pamilynta yayi mana gaisuwa ko ta'aziyya ba, ko basu san ta kashe yaran bane ohon masu" Ammi ta sauke ajiyar zuciya tace "Allah ya kyauta, amma da ka kira ko mahaifiyarta don ba lallai sun kai ga gani a social media din ba tunda ba a dade da dorawa ba...." Mama Ladi ta daga kai tana kallon Ammi tace "Yau ni nake ganin jaraba, to ko dai shiryawa za kiyi ki je Zari'an nan ne naga duk kin bi kin damu? haba duk kin bi kin ishe yaro da tambaya a kunnensa baza ki bar sa yaji da mutuwar yaransa har biyu ba, meye hadinsa da Hasinu kuma yanzu da har za a damu don tayi hatsari a hanyar Zari'a, wa gareta a Zaria da ta kama hanyar can din ayi magana ta domin Allah, banda ma dai ma'aikatan asibitin en sharri ne akan wani dalili za su kira Mashir? Meye hadin Maheer da ita yanzu? Dama can wannan yaran ne kuma Allah ya kashesu ba shikenan ba, kilan ma wani mugun abun ta je zata yi a Zari'a Allah ya nuna mata iyakarta, Al-qur'an ban gane ta ba da farko da Usuman ya mika min wayar, kai kace daga bakin ƙura aka kwato ta, da kyar in bata rasa ido daya ba a yanda na ga hoton nan, Usuman da yaga abun bai shafesa ba ai kinga yayi wucewarsa bayan ya nuna mana ita a hoto ya tafi ya ci gaba da harkokin gabansa, ni ma dai wllh bai shafeni ba haka Mashir da Mera, ban dai san ko ke da Mariya ya shafeku ba irin wannan sanyi da jikin ku yayi sai ku shirya ku tafi Zari'a" Ammi ta dau wayarta ta hau kiran Mahaifiyar Haseenah, mikewa Maheer yayi ya ajiye ma Mayraah ledan maganin da ya siyo mata, ita dai kallonsa kawai take har ya fita daga parlon, Mama Ladi tace "Atoh dai ya fi maka gwara kaje kayi abinda zai fissheka, tunda uwar taka ita ta kawo tausayi duniya ba sai ta tashi ta tafi asibitin da aka kwantar da Hasinun ba, mu dai Allah ya isa yan biyun mu da tayi mana sanadin mutuwarsu, gashi tun a duniya ta fara ganin karshenta, Shari'ar mu da ita kuwa sai mun hadu a lahira" Aunty Mariya dai ta ma rasa abun cewa a parlon, sosai jikinta yayi sanyi ganin critical situation din da Haseenah take a hoto, abun ba kyan gani, after a while Mayraah ta mike ganin