Mayrah
Chapter 137 of 152
Mama Ladi na kai wa nan ta fara matsar kwalla, a hankali Hajiya Amina tace "Ameen ya Allah" Nan Mama Ladi ta dinga bata labarin ta yanda su Aymaan suka rasu, shidda saura Ammi ta fita raka Ummi, Aunty Mariya kuma ta mike ta tafi kitchen don ita ke assisting Bilkisu suna girka Dinner, Mama Ladi na kallon Hajiya Amina tace "Bari dai in je in ga yau kuma me ake dafa mana ga magariba ya gabato har yanzu ban ga an sauke tukunya ba..." Tashi tayi ta nufi kitchen, tana shiga ta tsallake Aunty Mariya ta tafi inda Mayraah ke yi ma Maheer girki tana murmushi tace "Ikon Allah, abincin kala biyu za a mana kenan yau" Aunty Mariya tace "Aa ga nan namu ina yi, wancan kuma mijinta take ma girki" Mama Ladi ta kalli abinda su Aunty Mariya ke dafawa sannan ta sake kallon wanda Mayraah ke dafawa tace "Ikon Allah, wato ke me miji bazai ci wanda aka dafa ma yaku bayin dake gidan ba, to ni dai bari in taya ki yanka koren tattasan" Aunty Mariya dai ta girgiza kai tana ci gaba da juya stew din dake kan wuta... Bayan barin Mama Ladi parlon Ammi ta dawo daga rakiyar da tayi ma baƙinta zuwa compound, tana kallon Hajiya Amina tace mata ta taho sama tayi alwala lkcn sallah yayi sannan ta tafi sama, Hajiya Amina ta sake kiran Aunt dinsu Eeman, tana dagawa tace "Aisha can i speak to them?" Aunt dinsu Eeman ta sanar mata sun samu bacci, Hajiya Amina tace "Ki tada Eeman ki bata waya let her talk to me" Hakan Aunt din nasu tayi, Hankalin Hajiya Amina ya kara tashi sosai hearing Eeman's voice, kawai ji tayi she just have to go to her girls, this is so unusual of them tunda ta haifesu basu taba wani abu wai shi suma ba, shi yasa duk take jin ta wani iri tun da ta fito gida a kano har ta iso Abuja, katse wayar tayi tana kokarin dialing number Abba Usman ya shigo parlon, ya karaso ya zauna yana kallonta ya gaisheta, ta amsa da murmushi tace "Ai na zata ma kana Kaduna" Yace "Aa ina nan..." Tace "Ya karin hakuri?" Yace "Alhamdulillah" After few seconds ta daga kai ta kallesa tace "Usman za a samu flight going to Kano da daddaren nan kuwa?" Yace "Komawa kanon za ku yi Aunty?" A hankali tace "Wallahi kirana aka yi su Ihsaan basu da lafiya suna asibiti, it's so unusual of them..." Usman yace "Subhanallah, me ya same su?" Hajiya Amina tace "Wai sun ma fita ne da safe za su je kitso and Eeman pass out on their way, kafin ma a isa hospital da ita Ihsaan did same too, not long ago aka kirani ake gaya min" Usman ya ɗan yi shiru, can yace "Allah ya basu lafiya, amma da ki bari sai ki bi Flight din safe Aunty" Tace "Duba min dai ko za a samu" Usman bai sake cewa komai ba ya ciro wayarsa zai duba mata if their is any available flight to kano that evening, ta mike tace "Before then bari in ɗan yi magana da Abbanku" Yace "Ohk" wayarta ta dauka ta fita compound, tayi dialing number Abba hoping bai shiga Masallaci ba don lkcn sallahn magrib yayi, Abba na dagawa bayan ta gaishesa ta sanar masa zata koma kano da dalilin komawar nata, Abba da yayi shiru yana sauraronta yace "To su kuma da suke katsina ko kin koma kano a daren nan ba wani difference da zai yi making ba ai, ki bari kawai sai Allah ya kai mu gobe sai ki bi morning flight" Shirun da tayi ne yasa Abba yace "But if kinga hankalinki zai fi kwanciya idan kin koma kanon yau it's fine, in an samu Flight din sai ki sanar min" Hajiya Amina tace "Alright thank you ranka shi dade" Komawa cikin parlor tayi tana kallon Usman tace "Ka samu Flight din" yace "Ehh na samu but nan da 30mins jirgin zai tashi, bai ma cika ba za su tashi" Hajiya Amina tace "Toh bari in sanar ma Ammin ku" Sama ta tafi zuwa parlon Ammi, bayan ta sanar ma Ammi, Ammi tace "Toh Allah Ubangiji ya basu lafiya cikin gaggawa" Hajiya Amina tana kallon Ammi tace "Ameen ya Allah" Ammi tace "An samu jirgin ne yanzu?" Tace "Ehh Usman yace min an samu, ya ma kusa tashi" Ammi tace "Toh Alhamdulillah, sai ya kai ki airport din da wurwuri, amma dai ba a yau din zaki karasa katsinan ba in kin sauka kano saboda dare ga hanya sai addu'a" Hajiya Amina tace "Zan bari da safe in sha Allah" Ammi tace "Toh Allah ya kai mu" Hajiya Amina tace "In ji dai baki yi fushi ba, ba za ayi sadakan uku da ni ba" Ammi tace "Haba dai, ba komai wallahi ai lalura ce ta taso, Allah dai ya basu lafiya" Hajiya Amina tace "Ameen" Sai da Hajiya Amina tayi sallahn magrib sannan ta sauko downstairs tare da Ammi, Mama Ladi da ta fito daga kitchen kenan ta saki baki ganin Hajiya Amina da karamin jakarta a hannu, tace "Ina kuma za ki Amina? Kaddai kano za ki koma da daddaren nan?" Hajiya Amina tayi murmushi tace "Mama ai jirgi ne" Mama Ladi tace "Ikon Allah yanzu dai in ba dora ido kika yi kan yaran nan ba kika ganki kusa da su baza ki taɓa samun sukuni da nutsuwa ba, ko da yake da gaskiyarki mu da muka yi sakwa sakwa da namu yan biyun ba gashi an kashe mana su har lahira ba, gwara ki je gun kayanki bakinki alekum, Allah dai ya basu lafiya cikin gaggawa, kuma duk kice muna masu sannu, in na samu sarari har kanon zan zo dubasu idan Allah ya yarda" Ita da Hajiya Amina murmushi kawai take, Mayraah ta karasa ta amshi jakar hannunta, nan duk suka rakata compound, don Usman na can parking space ya tada mota yana jiranta, Hajiya Amina na kallon Mama Ladi tace "To mama ayi min hakuri ban zauna ayi sadakan uku da ni ba" Da sauri Mama Ladi tace "Haba dai ai duk mun san lalura, ke dai Allah ya kai ki kanon lafiya ya ba yan biyun ki lafiya" Hajiya Amina tayi ma Ammi da Aunty Mariya sallama sannan ta juya tana kallon Mayraah ta amshi jakarta a hannunta, Mayraah tace "Allah ya tsare Aunty" Hajiya Amina tace "Ameen Mayraah, ai ta hakuri a zauna lafiya kin ji, duk da nasan Maheer ba shi da matsala be a good wife to him, Allah ya baku zuri'a dayyaba" Mayraah dai ta sauke idonta kasa, Hajiya Amina ta shiga motar, suka dau hanyar airport da Usman. Suna isa airport Hajiya Amina tace ma Usman ba sai ya shiga ba don har ciki ya so rakata, tana rike da karamin jakar hannunta tace "Ka tura min ticket din ai ta WhatsApp ko?" Yace "Eh na tura" Tace "Nawa ne kudin ticket din?" Yace "Kawai ganin alert nayi Abba ya turo 150k, but the ticket is 110k" Hajiya Amina tace "Ohk to, sai mun yi magana" Yace "Allah ya tsare" Tace "Ameen" Sai da ya ga shigarta airport sannan ya juya motarsa, Hajiya Amina na shiga airport din aka sanar mata ko minti uku ba ayi da tashin jirgin ba, zaunawa tayi tana tunanin yanda zata yi, hankalinta bazai taɓa kwanciya ba in ba ganinta tayi gun yan biyunta ba don so tayi jirgin na sauka kano ta dau hanyar kt, tana ta zaune airport din tuna nazarin yanda zata yi, tasan tana ce ma Abba babu jirgi zai ce ta dawo, ta ciro wayarta ta saka Flight mode ta mayar cikin handbag dinta. Karfe takwas da yan mintuna Maheer ya shigo parlor bayan ya raka colleagues dinsa da suka zo yi ma Ammi gaisuwa, bai tadda Ammi a parlon ba, hakan yasa ya tafi sama don tunda ya dawo bai ga Mayraah ba, bude kofar dakinta yayi ya ganta kwance kan darduman da tayi sallah har ta fara bacci, ya karasa kusa da ita ya duka yana kallonta yace "Mimi" a hankali ta bude ido, sai kuma ta mike zaune da sauri tace "Yaya ka dawo?" Yace "Kin gaji ko?" Ta marairaice masa tace "Kaina ke min ciwo, amma na sha magani naji ma yayi sauki" Ya dafa goshinta yace "Allah ya sauwake Baby Gal, gobe za mu tafi gida in sha Allah" Tace "In kawo maka abincin yanzu?" Yace "Wanka zan fara yi tukun" Tace "Ohk" Mikewa tsaye tayi ta dauke darduman tace "Ko zaka shiga bathroom dina kayi wankan?" A hankali yace "Sai mu yi tare?" Turo baki tayi ta masa wani kallo, yace "Toh shikenan an fasa wankan ma, abincin ma an koshi" Ta marairaice masa tace "Wallahi ka fiye wayo yaya" Yace "I will take off ur clothe, and then you retaliate" Ta masa wani kallo ta fara unbotton din masa shirt din jikinsa a hankali yana kallonta..... Abba na zaune parlonsa wajen karfe goma na dare, Ammi ta shigo masa da black tea da ta dafa masa, ajiye masa tayi ta nemi waje ta zauna tana kallonsa tace "Nayi ta kiran layin Maman su Ihsaan ban samu ba har yanzu, fatan dai ta isa gida lafiya, sannan ya jikin su Ihsaan din?" Abba yace "Nayi trying line din nata nima ban samu ba probably network...." Ammi tace "To ka kira mai gadin gidan mana" Mikewa Ammi tayi ta fita daga parlon zata dauko masa water melon da ta saka masa a fridge yayi sanyi, Ammi na fita ba dadewa wayan Abba ya fara ring, ya duba ganin Hajiya Amina ya daga kiran ya kai kunne.....
Mayraah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
130
Yanda Haseenah taga rana haka ta ga dare a cikin flowers din kofar gidan Abba da ta rakube, tayi kuka har ta gode Allah, ga insect dake ta cizon ta a jiki, har a sannan ta kasa yarda wai yaronta daya ya mutu, ta yaya ma zai mutu yaran da ta taho Abuja da su hale and hearty, so full of life, bazai taɓa yiwuwa ba ace daya ya mutu, gani take kamar mafarki take kuma zata farka daga mugun mafarkin, a haka aka fara yayyafi wajen karfe hudun asuba, kawai abubuwan da suka faru a gidan Maheer ne ya dinga dawo mata daya bayan daya, har da yanda Mayraah ta hanasa shiga da su cikin gidan, ta fashe da matsanancin kuka zuciyarta na tafarfasa tace "Wallahi ita ta kashe min yarona, ita ce sanadi, ita ce silar mutuwarsa, don da mun shiga gidan duk haka bazai faru ba, dole in dau revenge din kashe min yaro da kika yi" Har aka kira sallan asuba tunaninta na kan abinda zata ma Mayraah as revenge, ta zo Abuja da mission iri iri amma ko daya bata yi achieving ba sai ma mutuwa da ɗan ta daya yayi, ji tayi gaba daya zuciyarta ya kekashe, har ranta taji zata iya yin komai don ganin Mayraah ta dawo mara amfani a doron kasa, she can go to any extent into making Mayraah useless in life, ita yanzu ko tsoron a maida ta prison din ma bata yi, kawai Allah Allah take gari ya fara haske ta bar unguwan, jakarta ta bude ta ciro wayarta ta tafi contact ta lalubo wani number ta kira, har ya katse ba a daga ba, ta maida wayar jakarta, tana jin an kira sallah ta fito daga shukokin tana rike da jakarta ta bar gun. Karfe goma saura na safe Maheer ya shigo parlor bayan sun dawo daga makabarta, tunda ya shigo parlon Ammi ke kallonsa, daga kusa da ita Aunty Mariya ce da jama'an da suka shigo yi masu gaisuwa, Daga gefen Ammi Mama Ladi ce sanye da zumbulelen hijab da carbi a hannunta tana ja, mikewa Ammi tayi ta bi sa zuwa dakinsa tace "Wai ka sanar ma Mayraah kuwa, nayi ta kiran wayarta bata dagawa" Yace "Eh makullin mota na shigo in dauka zan tafi can gida" Ammi tace "Ko zaka fara yin breakfast?" Yace "Aa idan naje gida zan yi" Ammi ta bi sa da kallo har ya dau car key din sa, sai da ya fita sannan ta dawo ta zauna cikin jama'an dake parlor... Maheer na isa gida bayan yayi parking mai gadi ya rufe gate sannan ya nufosa da sauri yana kara gaishesa, Amsawa Maheer yayi ya kulle motarsa, Mai gadin yace "Yallabai wannan matar ta jiya fa ta sake zuwa nan" Maheer ya juya yana kallonsa yace "Yaushe kenan?" Mai gadin yace "Wajen karfe bakwai na safe" Maheer yace "Sai aka yi yaya?" Mai gadin yace "Aa ban bari ta shigo ba kamar yanda kace Yallabai, don har sai da muka yi hayaniya da ita, mai gadin wancan gidan ya fito da shi muka hadu muka korata" Maheer yace "Shikenan...." Entrance din shiga parlor ya nufa yana tunanin zuwa police station ayi setting masa boundary between Haseenah and his family in all. Yana shiga parlon ya dinga bin ko ina da kallo ganin everything was the way it was yesterday evening, walking slowly ya nufi dakinta ya bude kofar ya shiga ciki, karasawa yayi kan gadonta ya zauna yana kallonta, after few seconds ya yaye duvet da ta rufe har kanta dashi a hankali, ta bude idanuwanta da suka yi ja tana ganinsa zata juya ya rikota da sauri yayi kasa da murya yace "I am sorry Mimi" Da kyar tace "I don't understand, you are sorry for what?" Ya sauke idonsa kasa, after few seconds yace "For what happened yesterday" Ta girgiza kai tace "They are ur family also so there is nothing to be sorry about, just create time for them too" Tana fadin haka ta juya masa baya lkci daya hawaye ya cika idonta yana gangaro mata, Maheer dai ya kasa ce mata komai kansa a kasa, he wasn't expecting this reaction from her, he was expecting her to be mad at him, tun da ya baro can gida yake zullumin yanda za su kwashe da ita in ya iso, but her reaction now made him so weak, sai yaji gwara ma ta zama mad at him da wannan reaction din nata, a hankali yace "We lost the kids Mimi...." Mikewa zaune Mayraah tayi ba tare da ta shirya hakan ba ta juya tana kallonsa bata ko kiftawa, shi dai bai bari sun hada ido da ita ba, da alama she was shock and speechless, after few seconds Maheer ya daga kai ya kalleta yace "Ki shirya za mu tafi can gidan...." Her voice was trembling ta matso kusa da shi da sauri ta kamo hannunsa tace "Ban gane ba Yaya" Yana gyada mata kai cikin karfin hali yace "Yea, Allah ya masu rasuwa gaba daya tun jiya..." Mikewa yayi ya nufi kofa ya fita daga dakin Mayraah ta bi sa da kallo zuciyarta na wani irin bugawa ta koma ta jingina da gado, bata san sanda ta fashe da matsanancin kuka ba ta sauka daga kan gadon da sauri. Maheer na komawa parlor da few seconds sai gata ta fito parlon, ya daga kai daga inda yake zaune yana kallonta, kanta a kasa ta nufo inda yake zaune tana tafiya a hankali hawaye na zuba idonta, dukawa tayi kan kneels dinta a gabansa tana girgiza kai cikin rawan murya tace "I don't mean to be mean to dem, just that the mother...." Kasa ci gaba tayi ta hade kanta da kujeran da yake zaune tana kuka sosai, dagota yayi yace "It's not and will never be ur fault Mimi, mahaifiyarsu ce tayi ajalinsu because of her evil mind and selfish interest, she caused their death, dama kuma Allah ya kaddara ba masu tsawon rai bane, don haka kar ki zargi kanki, the least i will do is to blame you wife, i know you have a heart of gold, u have ur reasons which are on point, Alhamdulillah abinda ya hadamu da ita ya raba, and i will now have peace of mind, i know u will bore me many many beautiful kids just like you in sha Allah" Mayraah dai ta kasa daina kukan da take, sosai tayi regretting act dinta, gani take kamar kawai yana kokarin kwantar mata da hankali ne amma ba haka bane a ransa, ta dade bata ji ta shiga wannan tashin hankalin da ta shiga ba, kawai ganin kyawawan yaran take suna mata gizo a vision dinta, Maheer ya dagota ya rungumeta jikinsa trying to calm her down ya kwantar da kanta saman kirjinsa, har a sannan ta kasa daina kuka, abinda ya faru jiya ne kawai ya dinga dawo mata, ita kanta in ance zata yi acting yanda tayi jiya bazata taɓa yarda ba, but maganganun Haseenah was so harsh ba kowa ne zai iya kai zuciyarsa nesa ba, muryarta na rawa ta daga kai tana kallonsa tace "I hate my self for this, i was mean" Maheer yayi murmushi yana girgiza mata kai yace "Noo Baby gal, ke kika shiga cikin ruwa da su? Kinsan tun daga ina ta taho da su a cikin ruwa?" Mayraah dai bata ce komai ba hawaye na sauka idonta, Yayi kasa da murya yana goge mata fuskarta yace "Ki tafi ki shirya mu je can gidan, Ammi is asking of you, blame ur self not wife, it's already written that baza su yi tsawon rai ba, and we all should accept that with good faith" Da kyar Mayraah ta iya mikewa duk jikinta a sanyaye ta nufi dakin ta. Da yammacin ranan wajen karfe bakwai Mayraah ta shigo parlon Ammi rike da plate din abinci da ta zubo ma Mama Ladi, har a sannan bata da kuzari ga wani zazzabi da take ji, Aunty Mariya na kallonta bayan ta ajiye ma Mama Ladi abincin tace "Kin kai ma Maheer ne" Mayraah ta girgiza kai tace "Ya fita zai siyo magani ne" Mama Ladi ta hadiye abincin bakinta tace "Ji jaraba, waye kuma bai da lafiya?"