Mayrah
Chapter 142 of 152
da kowa na parlon, Dr Hamid kam sai kallon Eemaan dake murmushi tana gaishesu yake da kyar Mayraah ke jan kafa jin cikin ta ya hautsine lkci daya saboda aroma din girki da ya cika mata hanci, ji tayi amai na neman taho mata ta nufi hanyar bandaki dake cikin parlon da sauri tana rufe bakinta, MD da Dr Khalil suka mike tsaye suka bi ta da kallo, Cousin sis din Zainab da ta fito daga kitchen ta bi bayan Mayraah zuwa bakin bandakin tana mata sannu, sosai Mayraah ta galabaita don babu abinda ta ci tun safe sai apple, Cousin sis din Zainab ta rikota ganin ta kasa tsayuwa suka fita daga bandakin tana mata sannu....
Mayraah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
135
Mayraah bata tsaya gaida su MD da suka bi ta da kallo a parlon ba ta wuce dakin Zainab, after almost 10 minutes Dr Khalil ya shigo dakin da sallama ya zauna kan kujera yana kallon Mayraah da ta Kwanta gefen gadon Zainab, a hankali Mayraah ta gaishesa, ya amsa yace "Dama baki da lafiya ne?" Tace "Eh bana jin dadi, amma am getting better" yace "Allah ya sauwake, ina Dakta?" Ta sauke idonta tace "Shi yayi dropping din mu" Yace "Ohk, shine bai shigo ba kuma" Ɗan murmushi kawai Mayraah tayi bata ce komai ba, Dr Khalil yace "Allah ya sauwake Mayraah" Tace "Ameen" Ya mike ya fita daga dakin, Mayraah na kallon Zainab tace "Ina yan biyu?" Zainab tayi murmushi tace "Suna can gida wajen Ummi, sai kallon wa ennan twins din nake tun dazu wishing to see mine grow like this one day" Mayraah ta kalli su Ihsaan da Eeman dake dakin tace "In sha Allah kamar gobe ne" Zainab na murmushi tace "In sha Allah" Cousin sis din Zainab me suna Hafsat ta shigo dakin tana kallon Mayraah tace "Sannu ya jikin yanzu?" Mayraah tace "Alhmdlh" Hafsat tace "Za ki iya cin abincin ma kuwa?" Da sauri Mayraah ta girgiza kai don kawai at the mention of abinci taji wani aman na kokarin zuwa mata, ta mike zaune, Zainab dake kallonta tace "Ko a kawo maki tea ko Lipton?" Mayraah tace "Am okay" Cousin sis din Zainab na kallon Eeman dake rungume da baby din Zainab da Ihsaan dake kusa da ita tace "To ku muje dinning ku ci abinci tunda bata son aroma din abincin...." Ihsaan ta girgiza kai tace "Mun ci abinci a gida" Zainab tace "Aa don Allah ku ci ko kadan ne, kawo Babyn ku je ku ci abincin, ko a kai maku wani dakin in baza ku je parlor ba" Ihsaan ta girgiza kai tace "Sai dai ko Eeman" Eeman ta wani kalleta, sai kuma ta kalli Hafsat tace "Aunty mun ci abinci a gida, thank you so much" Hafsat tace "Toh shikenan" Juyawa tayi ta fita daga dakin, ko minti uku bata yi da fita ba sai ga ta ta dawo dakin tana kallon both Eeman da Ihsaan tace "Ana kiran Ihsaan a cikin ku" Ihsaan ta daga kai tana kallon Hafsat, sai kuma ta kalli Mayraah dake kwance, Mayraah ta ɗan yi murmushi tace "Tashi ki je mana, kina zare ido kamar baki san me kiran ki ba" Ihsaan dai bata ce komai ba, after few seconds ta ajiye wayarta da handbag a hankali ta mike ta fita daga dakin, Eemaan tana kallon Mayraah ta wani taɓe baki tayi kasa da murya tace "Aunty she is pretending she doesn't know who is calling her" Ihsaan ce ta dawo dakin Eeman tayi maza tayi shiru tana gyara hulan babyn dake hannunta, Sosai ta ba Mayraah dariya, Mayraah ta gama lura shegen tsokana ne da Eeman ga shiga sabgar da ba a sa ta ba shi yasa tasu ta zo daya da Mama Ladi sosai, unlike Ihsaan that is always on her own and minding her business, ko magana sai ya kama take yi, ko kuma ta kalleka ma taki cewa komai, shi sa ba su cika shiri da er uwar tata ba kullum cikin fada suke, Ihsaan ta nufi inda Mayraah ke kwance ta duka kusa da ita tana kallonta tayi kasa da murya tana murmushi tace "Aunty ko za ki ara min hijab dinki plsss" Mayraah tace "Me ya samu gyalen naki?" Ihsaan ta sauke idonta tace "It's not big" Mayraah tace "Da baki san bai da girma ba kika fito da shi" Murmushi kawai Ihsaan tayi bata ce komai ba, Eemaan har ta gaji da mika wuya duk don taji maganar me Ihsaan ke yi amma bata jin komai, Zainab sai kallon Eeman take don ba karamin dariya ta bata ba, Mayraah na kallon Ihsaan tace "Ki je da gyalen ai dare ne Ihsaan" Ihsaan dai tayi shiru, sai kuma ta mike ta nufi kofa Mayraah ta bi ta da kallo har ta fita, shegen kunya gareta kamar amaren zamaninsu Mama Ladi, Eeman na kallon Mayraah tana murmushi tace "Aunty nasan me take gaya maki" Mayraah ta kalleta tace "Ba dai ruwanki" Dariya Zainab tayi tana kallon Eeman.... Har Mayraah ta fara bacci Zainab ta tasheta jin wayarta na ta vibrating a jaka, Mayraah ta mike zaune da kyar ta bude jakar ta ciro wayar tana kallon Screen din, ganin Maheer ne ta daga ta kai kunne daga daya bangaren yace "Baki kusa da wayar ne baby gal?" Mayraah tace "Are you back?" Yace "Yeah ina kofar gida ku fito mu tafi" Mayraah tayi kasa da murya tace "Ka shigo kaga baby mana" Yace "Ai na ma Dr Khalil barka ta waya Mimi, kawai ku fito mu tafi it's late" Tace "Ohk" Katse wayar tayi ta mayar jikin jaka, Zainab tace "Kar dai tafiya za ku yi?" Mayraah ta kalli agogon dake dakin tana ɗan murmushi tace "Ai mun dade Mom twins" Har parlor Zainab ta rako Mayraah da Eeman, da kyar Mayraah ke tafi don duk jikinta is so weak, ganin babu kowa a parlon sai cousin sis din Zainab ta ji dadin hakan a ranta, a haka suka yi sallama Hafsat nayi mata fatan samun lafiya, Mayraah tace "Ina Ihsaan din?" Hafsat tace "Ina jin tana waje" Mayraah tace "Dr ya fita ne" Hafsat tace "Yes, he left with the other Dr not too long" Mayraah ta gyada mata kai tayi mata sai da safe ta fita daga parlon, Eeman dake rike da handbag dinta tana biye da ita a baya. A bayan motar Maheer suka tadda Ihsaan, Eeman ta shiga bayan motar, Mayraah dai bata ce mata komai ba duk da tayi mamakin ganinta amma maganar taji wahala yake mata, ta shiga front seat tana kallon Maheer yayi reverse suka bar layin. Har suka isa gida Mayraah bacci take, tun a hanya Maheer ke juyawa ya kalleta lkci lkci don it's so unusual of her, har dai suka iso gida, Su Eeman suka sauka bude motar suka sauka bayan Maheer ya mika ma Ihsaan makullin kofar parlor, suna kulle motar suka nufi entrance din gidan a tare, Maheer ya sauko daga driver seat ya zagayo ya bude door din inda Mayraah take ya dafa Forehead dinta a hankali yace "Wife..." Ta bude ido da sauri, sai kuma ta gyara zama tana kalle kalle tace "Yaushe muka iso gida" Yace "Kina ta bacci a hanya" Tayi murmushi, a hankali tace "I am so exhausted dear" Yace "Wani aiki kika yi yau har kika zama exhausted Baby?" Bata ce masa komai ba ta sauko daga cikin motar, ji tayi wani jiri ya debeta, Maheer yayi saurin rikota yana kallonta yace "Are you okay?" Kasa cewa komai tayi, ya rungumota jikinsa yace "Your body is warm" Da kyar tace "Na gaji ne, i need to rest" Maheer wish su kadai ne a gidan da kawai daukar abarsa zai yi ya tafi cikin gida da ita, ya dafa shoulder dinta making her rest on him suka nufi entrance din gidan yana kallonta har suka isa parlor, basu tadda su Ihsaan a parlon ba haka ya sa ta dauketa ta zaro ido murya can kasa tace "Meye haka yaya, we are not alone fa" Bai saurareta ba ya nufi Masters Bedroom da ita, ya direta saman gado ta mike ya kara hasken dakin sannan ya dawo kan gadon ya zauna yana kallonta, lumshe ido tayi tace "Bacci zan yi" Shi dai bai ce komai ba, after some minutes ya kai hannunsa goshinta, firgit ta bude ido wai har ta fara bacci, ya sakar mata murmushi kamar bazai ce komai ba sai kuma yace "Me za ki ci?" Ta girgiza masa kai da sauri tace "I am full" Yana shafa cikinta yace "No dear, ko in kawo maki apple din ki?" Ta gyada masa kai, yace "Right away baby gal" Hijab dinta ya fara kokarin cire mata yana cewa "Cire hijab din so that you will be comfortable" Da sauri ta rike tace "Noo, ina jin sanyi" Yace "Ga duvet baby" Ta girgiza masa kai tace "Na fi son hijab din ni dai" Yace "Ohk my love" Mikewa yayi ya nufi kofa ya fita daga dakin ya tafi kitchen, Bayan ya gama wanke mata apples din ya ajiye bowl din kan center table, ya tafi dakin da su Eeman suke yayi knocking, Eeman ce ta bude kofar yace "Kun ci abinci kuwa?" Eeman tace "Eh mun ci yaya" Maheer yace "Ohk then, sai da safe" Juyawa yayi ya bar wajen Eeman ta kulle kofar, bangaren da Mayraah take ya tafi bayan ya dau mata apples din, ajiye bowl din yayi kan beside drawer yana kallonta ganin yanda ta takure waje daya alamar tana jin sanyi amma taki lulluba da duvet din, jawo duvet din yayi trying to cover her with it ta bude ido da sauri yace "You are shivering baby" Bata ce komai ba ya lullubeta da duvet din yace "Ga apple din na kawo maki" Ta girgiza masa kai tace "Sai gobe zan ci" Bai ce mata komai ba ta lumshe ido, ya fi minti goma zaune gefen gadon yana kallonta, daga karshe ya mike ya maida apples din kitchen ya dawo shiga wanka, bayan ya fito ya saka Pajamas dinsa ya kashe wutan dakin ya kwanta a gefenta, har ya fara bacci wajen karfe daya yaji tana tashinsa, mikewa zaune yayi ya kunna wuta yana kallonta yace "You need something dear?" A hankali tace "Ina son zan ci apple din" Yace "Ohk My love" Sauka yayi daga kan gadon ya fita daga dakin, ba a dau lokaci ba sai gashi ya dawo da bowl din apples da ya wanke, ya karaso kusa da ita ya zauna ta dau apple daya ya ajiye sauran kan beside drawer, ta jinginar da kanta kan shoulders dinsa ta fara cin apple din a hankali, shi dai kallonta kawai yake ko kiftawan kirki bai yi, ko rabin apple din bata ci ba ta mika masa, ya karba yace "Ya isheki ne?" Kasa ce masa komai tayi, ya dinga kallonta yace "You want to throw up?" Da sauri ta gyada masa kai, ya dagata suka tafi bandaki, sosai Maheer ya tausaya mata bayan tayi aman, ya wanke mata fuska ya dawo dakin da ita yana kallonta, she was so weak and worn out, kuka take yi a hankali ya rungumeta jikinsa yana patting bayanta slowly, after a while ya kai bakinsa kunnenta a hankali yace "Shi ne kika ki jira mu je Honeymoon din da nace za mu je wife?" Mayraah ta daga idanunta ta kallesa, murmushi ya sakar mata, ta sauke idonta bata ce masa komai ba, a haka bacci ya dauke. Washegari tun da sassafe Ammi ta dinga kiran Maheer a maido mata da su Eeman gida, yana son ce mata Mayraah bata da lafiya ko za ta barsu su ɗan kwana biyu amma ya kasa ce mata hakan, daga karshe babu yanda ya iya haka ya sa yan biyun su shirya Mayraah na bacci ya tafi dropping dinsu a gida, tun daga wannan rana Mayraah tayi sallama da lafiya, she gradually became so sick, babu abinda take iya ci, ko ruwa ne ta sha sai amai, gaba daya taji duniyar ta mata zafi tsabar yanda take jin jiki, hatta Maheer din bata son gani a kusa da ita, lkci daya duk ta rame ta fita hayyacinta, gashi shi dai Maheer har sannan bai fada ma su Ammi bata da lafiya ba, duk sanda suka yi waya in ta tambayi Mayraah sai yace tana nan lafiya, 3 hours kawai yake yi a hospital ya dawo gida saboda ita, ranan wani friday yana zaune parlor kiran Mama Ladi ya shigo wayar sa, ya daga ya gaisheta, ko amsawa bata yi ba tace "Yanzu dai abinda kai da matarka Mera ke nufi da mu na kira in ji, Yau sati nawa rabonku da gidan nan, ko dai kun bar garin ne bamu sani ba, sannan ga bikin marayun yaran nan ana ta shirye shirye ku ko a jikinku, ko don kaga uwarka na kawaici ka zata hakan na mata dadi ne, in ita Meran bata da hankali kai ma hankalin ka rasa ne? yara biyu duk ku fita harkar uwarku ko ɗar baku ji a ranku ba, to wallahi ku ji tsoron Allah, yau sati nawa rabon ita Meran ta kirata ta gaisheta sai dai kai ka kira, ni dai nace wllhi bazan yi shiru ba sai na amayar da abinda ke rai na, wannan ai walakanci ne, ko dai barin Habujan ku ka yi bamu sani ba" Maheer dake ta sauraron Mama Ladi, ya sauke ajiyar zuciya a hankali yace "Mama Mayraah bata da lafiya ne fa" Mama Ladi tace "Innalillahi, Bata da lafiya kuma? Tun yaushe?" A hankali yace "Tun su Eeman na nan" Mama Ladi ta rafka salati ta katse wayar ta tafi dakin Ammi tace "Kin ji wai Mera bata da lafiya yau kusan sati hudu, da ban kira na masa soso da sabulu ba dama bazai gaya mana" Ammi da ta juya tana kallon Mama Ladi tace "Bata da lafiya? me ya sameta" Mama Ladi ta zauna kan kujera cikin jimami tace "Ni dai fargabana Allah ya sa ba guban da taci bane ya fara mata illa tunda har anyi shekara daya yanzu, to in ba guban ba wani rashin lafiyar arziki ne yau har sati hudu gantalallen yayi shiru yaki gaya mana?" Ammi ta dau wayarta ta zauna gefen gado ta kira Maheer, yana fara ring ya daga, Ammi tace "Maheer me ya samu Mayraah?" Maheer yayi kasa da murya yace "She is sick for almost a month today" Ammi tace "Why didn't you tell us?" Yayi shiru bai ce komai ba, Ammi ta katse wayarta, Mama Ladi tace "Sam Maheer bai da wayo wallahi, yarinya na jinya yau wata daya yaki gaya mana? So yayi sai ta mutu sannan ya sanar mana mu tafi gidan muna koke koke da iface iface? To kuwa zama bai gan ki ba ki tashi ki sa shijabin ki mu tafi gidan, dama ko hanyar gidan baki sani ba, yau ga dama ta zo" Ko musu Ammi bata yi ma Mama Ladi ba ta shirya, don sosai taji hankalinta ya tashi.... Maheer ya fito daga daki jin ana knocking kofar parlor, yana isa bakin kofar ya bude, ya ɗan buda ido yana kallonsu da mamaki, sai kuma ya fara kame kame, Mama Ladi tace "Dalla gafara ka bamu waje" Yana ɗan murmushi ya shafa kansa ya koma gefe, tuni Mama Ladi ta shige parlon Ammi na biye da ita, ya kulle kofar ya dawo Mama Ladi dake tsaye tsakar parlor tace "Ina Meran?" Yace "Bari in mata magana" Mama Ladi ta rike haɓa ta bi sa da kallo, can ta girgiza kai tace "Da Mashir bai yi boko ba da mun shiga uku mun lalace don sam lamarinsa bazai yi kyau ba Wllhi" Ammi ta nemi kujera ta zauna, tun da Maheer suka fito daga daki tare da Mayraah Ammi ke kallonta ganin yanda tayi mugun rama sai wani haske da tayi pauu, kamar yanda Ammi ke kallonta haka Mama Ladi ke kallonta baki bude, ita dai ta kasa dago kanta ta kallesu ta zauna kasan carpet, ɗan tafiyar da tayi ji take kamar gudu tayi, da kyar ta iya bude baki ta gaishe su, Mama Ladi tace "Toh Allah ubangiji ya raba lafiya" Shi dai Maheer na tsaye bayan kujera yaki kallon direction din su Mama Ladi, Mama Ladi ta nufi Mayraah tace "Tashi mu tafi gida, in ya ga dama ya biyo mu da kayanki" Dagota Mama Ladi tayi Ammi ta mike, Mama Ladi ta nufi kofa tana rike da Mayraah tace "Waiii, sai yanzu na kara tsorata da lamarin Mashir, da Usuman ne tuni zai dawo maki da ita gida ya ajiye maki, amma ki ga Mashir ya ajiye yarinya ciwon laulayi har ya kusa cinyeta ace Allah bazai kama sa ba, to dai Allah ya so mu mun taho da dreba" Ammi dai na biye da Mama Ladi a baya bata cewa komai, Maheer dake tsaye parlon ya kasa bin su har suka fita Ammi ta kullo kofar parlon, tun basu isa gida ba Ammi ta kira Bilkisu tace ta dama mata kunu. Wajen karfe biyar na yamma Mayraah na parlon Ammi a kwance kan bargon da Ammi ta shimfida mata a kasan carpet don tace bata son saman gado, bama ta son dakin gaba daya wai, tun da suka dawo ta samu ta ɗan sha kunu tayi bacci sai yanzu ta tashi, she felt a bit relieve coming back home, Ammi ce ta shigo parlon tace "Sa hijab dinki Mimi" ta mike zaune da kyar ta jawo hijab dinta tana kallon kofar parlon ta ga wanda zai shigo, MD ne ya shigo parlon da sallama tun da suka hada ido sau daya Mayraah tayi saurin sunkuyar da kanta, da tasan shi ne pretending zata yi ma tana bacci, Ammi ta shiga bedroom dinta ta bar masu parlon, ya zauna kan kujera yana kallonta yace "Sannu Mimi" Ita dai bata dago kanta ba kamar munafuka, a hankali tace "Ina yini" Yana murmushi yace "Lafiya lau, Malaria da