Showing 441001 words to 444000 words out of 452169 words

Chapter 148 - Mayrah Complete By Khaleesat Haydar

kike zaune da ni, but you forgot that both i and u never bargained for this Mimi, kamar yanda baki taɓa tunanin akwai randa zaki wayi gari ki gan ni a matsayin mijinki ba nima ban taɓa tunanin za a wayi gari mu yi rayuwa irin ta mata da miji dake a gida daya ba, we all never saw this coming, wannan ne yasa har yanzu kika kasa cire first love din ki a zuciyar ki, you look into my face baki min kara ba kika ce sunan tsohon saurayinki za a sa ma babynki meaning he still have a special place in ur heart, someone that ko mun hadu dauke min kai yake and u expect me to name my child after him? Kin maida ni ma ban san me nake ba because i chose peace over everything in life, I am so hurt for 2 months now.... na kuma kara tabbatar ma kaina da cewa zama kawai kike dani saboda biyayya sannan u cherish me just as an elder brother amma ba don soyayya ba..." Shiru yayi bai sake cewa komai ba yana kallon kofar parlon ko kiftawa babu, Da kyar Mayraah ta juya har sannan hawaye masu zafi na zuba idonta tana tafiya a hankali ta nufi dakinta, sai a sannan Maheer ya juyo ya bi ta da kallo, tana shiga dakinta ta dafa gado sbda yanda kanta yayi mata nauyi, zaunawa tayi kan carpet ta hade kanta da gwiwa har sannan hawaye masu zafi na zuba idonta, maganganunsa ne suka dinga dawo mata daya bayan daya a kanta, har kusan karfe daya na dare Mayraah bata tashi daga inda take zaune ba, tayi kukan har taji ba dadi, she can't even explain exactly what she is feeling a ranta, wajen karfe daya da rabi Aryaan ya farka, a hankali ta daga kanta da yayi mata nauyi tana kallonsa amma bata tashi daga inda take zaune ba, sai da aka dau lokaci da tashinsa ya fara kuka, ko kadan bashi da rigima, yaro ne mai hakuri sosai, tasan yunwa yake ji shine ma yasa har yake kuka, kasa tashi tayi don attending ma babyn, a hankali ta jinginar da kanta da ke mata ciwo jikin gado, after a while aka bude kofar dakin, ita dai bata daga kanta ba, ya shigo cikin dakin ya karasa inda Aryaan ke kwance yana ta kuka, ya daukesa ya nufi kofa Mayraah ta bi sa da kallo har ya fita, bayan minti sha biyar tayi karfin halin tashi da kyar ta shiga bandaki ta dauro alwala ta fito ta dau dardumanta ta shimfida ta fara sallah... After almost an hour Mayraah ta mike daga kan darduman bayan ta idar da sallahn ta linke ta ajiye, sai a sannan ta ɗan ji sanyi abinda take ji a ranta, sai dai ciwo sosai kanta yake mata, tana tafiya a hankali ta nufi kofa ta bude ta fita daga dakin, kwance ta gansa a parlorn idonsa biyu, ya daura Aryaan da ya koma bacci a kirjinsa, suna hada ido ta sauke kanta, after few seconds ta nufi inda yake kwance walking slowly, dukawa tayi kan carpet din ta kusa da inda yake kwance tana kallonsa, after some seconds ta sauke idonta cikin sanyin murya tace "Dama Yaya all this while zargina kake?" Shiru yayi da farko kamar bazai ce komai ba, can kuma yace "I don't get you" Lokaci daya hawaye ya cika idonta ta kasa ce masa komai, rufe fuskarta tayi jikin kujeran tana kuka a hankali, Maheer ya lumshe ido shi dai bai ce mata komai ba, Bayan tayi kukan me isarta ta dago kanta muryarta na rawa tace "Don Allah kayi hakuri ni, ban san ta perspective din da zaka kalli abun ba kenan" Shi dai bai bude idonsa ba balle yace mata komai, hawaye na sauka idonta tace "I had no intention of hurting you, but i am very sorry" Bayan few seconds jin bai tanka ta ba, hawaye na sauka idonta ta mike ta dau Aryaan dake kirjinsa, sai a sannan ya bude ido, bata bari ta hada ido da shi ba tace "Abincin zan basa" Bai ce mata komai ba ta nufi daki da Baby, bayan ta gama breastfeeding dinsa ya koma bacci ta kwantar da shi, har kusan asuba Mayraah bata iya tayi bacci ba, sosai taji ta shiga damuwa zuciyarta ya rasa sukuni, bayan sallan asuba tana ta zaune kan darduma tana azkar dinta, tana idarwa ta mike ta dauke darduman duk da jirin da take ji haka ta nufi kofa tana tafiya a hankali ta fita daga dakin, zaune ta gansa a parlor da counter a hannunsa, tunda suka hada ido ta sunkuyar da kanta, ta isa har inda yake ta duka without looking at him ta gaishesa, ya amsa yace "How was ur night" Tace "Alhamdulillah" Mikewa tayi ta koma dakinta ta zauna kan carpet ta jinginar da kanta da gado, har bacci ya fara daukanta ta tashi ganin karfe bakwai da rabi, ta cire hijab dinta ta linke a hankali ta ajiye sannan ta fita zata kitchen, bata gansa zaune a parlon ba ta karasa kitchen din... Wajen karfe takwas da rabi Mayraah ta gama ajiye breakfast din da ta girka kan dinning table, Dai dai nan ya fito parlon yayi shirin fita office, ta daga kai tana kallonsa, sai kuma ta sauke idonta a hankali tace "Ga breakfast din na gama" Yace "Ohk" ta bar dinning area din ta tafi dakinta, Aryaan na kwance idonsa biyu ta samesa, yana ganinta ya fara mata dariya, ta karasa kan gadon ta duka ta daukesa with smile on her face ta fara cire masa kaya zata yi masa wanka, ta fito bathroom da Aryaan kenan bayan tayi masa wanka taji fitar motar Maheer daga gidan, a hankali ta kwantar da Aryaan ta fita zuwa parlor, shayi kawai taga ya sha a breakfast din da ta ajiye masa, ta juya ta koma dakinta, sosai tayi kokarin ganin ta yakice damuwar da ya cika mata zuciya, ta shirya Aryaan ta basa abinci ta kwantar da shi tsakiyar gado, sannan ta shiga wanka. Bayan Azahar Mayraah na zaune kan carpet ta daura kanta saman kujera idonta a lumshe bacci ya ɗauketa a hakan, Aryaan na zaune cikin keken yara yana wasa da kayan wasan dake jikin stroller din, da sauri ta bude ido jin ƙaran faduwan abu a cikin baccinta, stroller din gabanta ta dinga kallo babu ko kiftawa, sai kuma ta sake rufe idonta ta bude don gani take kamar mafarki take ganin Aryaan baya cikin stroller dinsa, ai bata san sanda ta mike tsaye da sauri ba tana kalle kallen parlon zuciyarta na bugawa, bakin kofar parlon ta tafi da sauri taga kofar a kulle ba kuma takalmi da zai nuna alamar mutum ya shigo parlon, wani tashin hankalin da ta dade bata ji irinsa ba ta shiga lokaci daya, lekawa compound tayi taga babu motar Maheer, jikinta na rawa ta dawo cikin parlon da sauri tana bin ko ina da kallo cikin tashin hankali tace "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" da sauri ta nufi dakinta zata dauko hijab dinta ta tafi gun mai gadi ta kusa cin karo da shi a corridor yana rungume da Aryaan yana murmushi, Aryaan na ganinta ya fara dariya kamar ya san abinda ke faruwa, nan da nan hawaye ya cika idonta ta jingina da bango saboda yanda zuciyarta ke bugawa kamar zai fito daga kirjinta, kana ganinta kasan ta tsorata sosai, Maheer na murmushi ya duka ya dau makullin da yayi using ya tasheta sannan ya jawota jikinsa yayi kasa da murya yana kallonta yace "Haka kike son sa dama?" Ita dai bata ce masa komai ba tana goge hawayen da yaki tsaya mata, yana rungume da ita suka koma parlor, letting her sit on the chair ya mika mata Aryaan yace "Zan koma aiki, just came back to check on you two, hope you've eaten?" Kai kawai ta gyada masa duk da bata ci ba, ruwan shayi kawai ta iya sha don gaba daya taji bata da appetite, yace "Shikenan sai na dawo later" Sai a sannan ta daga ido ta kallesa tace "Me zan dafa?" Yace "No don't worry, zan mana take away while coming back" Bata kuma cewa komai ba ya duka yayi kissing forehead din Aryaan dake hannunta, sannan ya mike yace "Till later" A hankali tace "Allah ya tsare" Daga haka ya nufi kofa ta bi sa da kallo har ya fita ya kulle kofar. Bayan Isha Mayraah ta gama dafa ma Maheer shayi ta zuba a cup ta fito daga kitchen din ta tafi bangarensa, gaba daya hankalinta na kan Aryaan da ta bari shi kadai a dakinta yana bacci, ta shiga bedroom dinsa da sallama ta karasa har inda yake zaune yana duba wani littafi ta duka ta ajiye masa shayin, sannan ta mike zata ce masa zata koma dakinta sbda Aryaan ta ga shi ma ya mike tsaye yana kallonta, sauke idonta kasa tayi, ya kamo hannunta a hankali yace "I am sorry Mimi, i am sorry about yesterday, i think i overreacted, they are things i shouldn't have said yesterday...." Mayraah bata yarda ta hada ido da shi ba tana kokarin ganin hawaye bai taru idonta ba, ya jawota jikinsa ya rungumeta apologetically yace "Kiyi hakuri don Allah, may be is because of the love i have for you yasa nayi reacting haka, you were talking about ina zargin ki jiya, me zai kawo zargi tsakanina dake bayan nasan ni ne nayi deflowering dinki Mimi, zargin me zan yi a kanki? beside ni nasan kalan tarbiyyan da Ammi ta maki, just that nowadays guys won't even wait for consent before making out, ko rantsuwa nayi bazan yi kaffara ba nasan da consent dinki babu namijin da zai kai maki hari Mimi, i trust ur up bringing, but i am sorry plss i shouldn't have brought up that issue, do find a place in ur heart to forgive me" Ita dai Mayraah bata ce komai ba hawaye na sauka idonta, har ranta taji bata ma son zancen don tuna mata yake da maganganun da ya gaggaya mata jiya, tayi karfin halin girgiza kai tace "Aa ai nice zan baka hakuri Yaya, ni ce nayi maka laifi, kilan da nayi tunani me kyau zan ga rashin dacewar hakan, amma Allah yana gani ni ba da wata manufa nace ga abinda nake so ba" Maheer bai ce komai ba ya dukar da kansa yana kallonta, a hankali ya kai hannu yana goge mata hawayen da ya gani idonta, da kyar tace "I want to check on Aryaan" Yace "Let me get him for you" Da ido ta bi sa har ya fita daga dakin. Mayraah ta zauna gefen gado tana goge hawayen da yaki tsaya mata, ba a dau lokaci ba sai gashi ya dawo dakin da Aryaan that is still sleeping, kwantar da shi yayi tsakiyar gadon yana kallonta ya dawo ya zauna kusa da ita yayi kasa da murya yace "You are still hurt right?" Bata iya tace masa komai ba, Maheer ya kamo hannunta yace "I am deeply sorry Mimi" Sai a sannan ta daga kai ta kallesa a hankali tace "But what made u think bana son ka? Akwai wani abu da nake maka ne dake nuna bana son ka? Pls kar ka boye min ka gaya min don girman Allah, in ka gaya min kaga sai in gyara" Maheer yace "I want you to be sincere Mimi, ki gaya min tsakaninki da Allah menene dalilin da yasa kika ce a sa ma babyn sunan Musharraf, be sincere pls" Mayraah ta dinga kallonsa, can tace "Ohk, zan gaya maka me yasa nace a saka sunansa" Maheer yace "Toh ina jin ki" Tace "Before then ka bani amsar tawa tambayar da na maka tukun, me nake maka da yasa kake tunanin bana son ka" Maheer ya dau cup din Tea din da Mayraah ta ajiye masa ya sha kadan sannan ya juya ya kalleta ya ga kallonsa take, ɗan murmushi yayi ya girgiza kai kawai bai ce komai ba, Mayraah ta matsa kusa da shi a hankali tace "Kayi shiru kuma yaya" Yace "I asked you a question and u are answering me with a question, is it done that way?" Mayraah ta sauke idonta kasa tayi shiru, can ta kallesa suka hada ido, a hankali tace "Am afraid kar inyi magana kuma kayi misperceiving abinda zan ce, i think we should just let this slide pls Yaya" Maheer ya ajiye shayin hannunsa yana kallonta yace "You are creating more room for insecureness between me and you, kar ki damu just tell me ur reasons Mimi, i am all ears" Mayraah ta sauke ajiyar zuciya tace "Kawai dai...." Shiru tayi ta kai hannunta fuskarta jin hawaye, shi dai Maheer kallonta kawai yake, ta girgiza kai trying all possible best not to cry tace "I know he loved me genuinely when we were dating, even though ban saki jiki da shi ba amma nasan ya so ni tsakaninsa da Allah kuma so na aure, upon everything that happened afterward bai gujeni ba duk da ance bani da asali, and i appreciate how he kept reminding me not to be an ingrate to the family i was raised in a sanda nake jin bani da sauran hope a rayuwa" Girgiza kai tayi bata sake cewa komai ba, Maheer yace "Is that all?" Ta daga manyan idanuwanta ta kallesa, yace "Shikenan?" Ta gyada masa kai, yace "Are you sure you are not hiding the rest reasons for me?" Mayraah ta bude ido da sauri, tana girgiza masa kai hawaye cike idonta tace "Wallahi su kenan reasons dina yaya, i won't lie to you" Maheer ya gyada kai bai ce komai ba, ita dai kallonsa kawai take gabanta na faduwa tana tsoron kar yayi raising another issue out of what she just said, Kallonta yayi ta sunkuyar da kanta tana wasa da fingers dinta, a hankali yace "This isn't enough reason Mimi" Kallonsa tayi, can tace "Ohk, i am sorry i exaggerated my reasons, may be don ban yi nazari da kyau bane shi sa har nayi making mistake din nan, kayi hakuri this will be the first and last in sha Allah" Maheer bai ce mata komai ba yana kallon TV dake kunne a dakin sai dai ya rage volume din gaba daya, tana kallonsa cikin sanyin murya tace "Plss ka gaya min me nake maka kake tunanin bana son ka Yaya?" Maheer bai kalleta ba yace "Gashi kuwa.... memories din da bai kai ya kawo na tsakaninki da Ex dinki kin kasa erasing dinsa off ur brain, har kika ga dacewar a sa ma ɗan ki na fari sunansa, kin ga baki goge shi ba kenan" Mayraah ta ji hankalinta ya tashi ta kamo hannunsa cike da damuwa tace "Wallahi ba haka bane Dear, don girman Allah kar ka saka wannan tunanin a ranka, i promise you ba haka bane, and i swear by Allah, son da nake maka ban yi ma Dr Musharraf 20% dinsa ba a sanda muke tare" Maheer yayi murmushi wanda iyakarsa lips dinsa, yace "Ya wuce Baby gal..." Daga haka ya ci gaba da shan shayinsa, ita dai tayi shiru bata ce komai ba, har ya gama shan shayin ya ajiye cup din ya mike ya shiga banɗaki, a hankali ta mike duk jikinta a sanyaye ta dau cup din ta fita daga dakin zata kai kitchen, Mayraah tafi minti sha biyar zaune a parlor tunani iri iri na yawo a ranta, ko kadan she is not convinced with his response kamar har yanzu da abu a ransa, da kyar ta mike daga karshe ta koma dakin, tsaye ta samesa rike da Aryaan da ya tashi, yana kallonta yace "Ko za a fara basa formula?" Ta girgiza kai tace "Sai yayi 6 month" Maheer yayi murmushi yana mika mata shi yace "Toh Nurse Mimi" Ɗan murmushin ita ma tayi ta amshesa ta tafi other side of the bed to feed him, Maheer ya karasa goge gashin kansa don daga wanka ya fito yaga Aryaan ya tashi shine ya daukesa, ya karasa ya kwanta daya side din gadon yana kallonsu yace "Bai san yanzu lkcn Abbansa bane" Mayraah dai tayi murmushi bata ce komai ba, ta gama ba Aryaan abinci ta daurasa kan shoulder dinta trying to make him go back to sleep, sai after 30 mins ya koma baccin ta kwantar da shi a hankali ta kalli Maheer da yayi backing dinsu, kashe wutan dakin tayi ta kwanta tunani iri iri na yawo a ranta, can ta matsa kusa da shi a hankali kamar zata shige jikinsa ta kai hannu bare chest dinsa rubbing it gently tayi kasa da murya tace "I miss you so much" Juyowa yayi yana facing dinta shima yana magana a hankali yace "Sure?" Ta kwantar da kanta saman chest dinsa ta lumshe ido, nan kuwa ya fara gwada mata nasa missing din har yafi nata, ƙasan carpet ya dawo da ita saboda Aryaan, ta marairaice masa daga karshe don har yanzu ita dai bata manta wahalan da ta sha gun haihuwan Aryaan ba, wahalan na nan afresh a brain dinta, muryarta na rawa tace "Yaya pls ka bari in fara planning first, wallahi i am afraid...." Shi dai bai ma san abinda take cewa ba don yayi nisa, tuni ita ma ta saki jiki ta mance da wani batun planning bayan ya haura da ita gaba da cloud din karshe.... Shine ya fara bude ido wajen karfe biyu jin kukan Aryaan, a hankali yake tashin Mayraah, da sauri ta mike ita ma jin kukan yaronta, ya rikota ganin daukansa zata yi yace "No Dear, take ur bath first, i will take care of him" Tana shiga bandaki Maheer ya nufi gun Aryaan bayan ya dau car key dinsa ya duka gabansa yana kallonsa yana murmushi yace "Hi Aryaan...." Da Makullin hannunsa yayi ta masa wasa bai daukesa ba, yaron sai bin makullin yake da ido yayi shiru, a haka har Mayraah ta

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login