Showing 204001 words to 207000 words out of 452169 words

Chapter 69 - Mayrah Complete By Khaleesat Haydar

kai da sauri yace "No, i will get her right away" Daga haka ya juya ya fita daga office din. Mayraah na zaune office din Dr Khalil ta bude burger din da aka kawo mata with healthy toppings for breakfast sai black tea taji an bude kofa, juyawa tayi Dr Khalil ya shigo yana kallonta yace "MD yana kiranki office dinsa yanzu, pls and pls Mayraah be a good gal, i am hoping data dinki zai yi imputing, banda girman kai da kallon rainin wayo" Mayraah na kallonsa da mamaki tace "Girman kai da kallon rainin wayo kuma?" Dr Khalil yace "Yes kina da girman kai, sannan kin iya kallon rainin wayo amma duk baki san kina yi ba" Shiru tayi tana kallonsa don ita tunda take babu wanda ya taɓa ce mata tana da girman kai ko kallon rainin wayo, hakan kuma kamar yayi shock dinta, Dr Khalil ya zauna gefenta yace "The thing is that, ke girman kai shi ma MD girman kai shi yasa ku ka kasa jituwa... Halinku daya da shi i am telling u the truth" Mayraah ta hade rai tace "Aa ni ba halinmu daya ba, i am not rude and arrogant, sannan ina ba mutane value dinsu, shi kuma he is rude and at the same time arrogant" Murmushi Dr Khalil yayi yace "In gaya maki gaskiya? Da za ki hadu da MD a waje ba a asibiti ba wallahi za ki ga he is the most lovely person to be with, idan aka ajiye aiki gefe daya wallahi yana da kirki and he is a free minded person outside of work, kawai shi baya son raini ne kuma baya son wasa da aiki, he is always serious when it comes to his discipline, shi yasa za ki ga kamar bashi da kirki, ba haka bane yana da kirki sosai, ni baki ga yanda muke da shi ba? He is my very good frnd amma da zaran muna asibiti ajiye frndship din yake aside ayi abinda ya kamata, and i do respect him as my boss" Mayraah dai bata ce masa komai ba don in duk jikinta kunnuwa ne bata jin zata yarda MD yana da kirki ita dai. Dr Khalil yace "So now, go and meet him in his office, and be a good gal while in there" Mayraah ta mike tace "I have always been a good gal, just that yana da anger issues ne" tana fadin haka ta nufi kofa ta fita. Tana tafiya a hankali ta isa office din MD, tayi knocking ta jira har sai da yayi mata izinin shigowa sannan ta bude kofar ta shiga, sau daya ta kallesa ta sunkuyar da kai tana tafiya a hankali ta isa har gaban table dinsa, shi dai tun da ta shigo bai dago ba idonsa na kan laptop da yake operating, tace "Good morning sir" Bai amsa ta ba yana ci gaba da abinda yake, fingers dinsa da ya daura kan table ta dinga kallo, bayan few seconds ta daga kanta a hankali idonta ya sauka kan eyebrows dinsa, kallonsa take babu ko kiftawa, shi kam har sannan bai daga kai ya kalleta ba operating laptop din gabansa kawai yake, can dai ta sake gathering courage tace "Good morning sir" Still not looking at her yace "I am not deaf Madam, where is ur CV? And did u have working experience in anywhere?" Shiru tayi tana kallonsa, sai a sannan ya daga kai ya kalleta yace "Good! no CV, No working experience, shine saurayinki ya dage sai na baki aiki with pending CV saboda ance masa korean film muke acting a nan, ko kuma ance masa i am also mad like he is, mutane nawa ke da CV dinsu available amma basu samun aikin ba sai ke da naki is still pending, infact ni ban ma yarda kinje higher school ba, kuma may be ya manta ba a bama underage aiki a asibitin nan, cause i don't think u are up to 18, always coming here to inconvenience our Staffs and patient, to daga yau kar ki sake shigowa asibitin nan, i will talk to the securities to help u out immediately bamu da vacancy a nan, saurayin naki ai yana da connections me yasa bazai samar maki aiki a wasu asibitocin ba sai lallai wannan" Mayraah dai kallonsa kawai take, aka bude office din duk suka juya, Ceo ce da kanta ta shigo office din, MD ya mike da sauri ganinta yace "You need anything Ma'am" ta karasa tana mika masa wayar hannunta tace "Attend to them pls..." Amsa yayi ya daga ya kai kunne introducing himself immediately with his British accent, Ceo ta kwashe textbooks da ta gani kan table dinsa tace "Get urs pls" Sai a sannan ta kalli Mayraah da ta koma gefe ta tsaya kanta a kasa, tace "Ba ke nace ki sameni office ba?" Mayraah ta gyada mata kai kamar kadangariya, Gaba daya hankalin MD dake waya na kansu, Ceo ta mika mata textbooks din hannunta tace "Come with them" Mayraah ta amsa da ladabi sannan ta bi bayan Ceo din. Suna isa office dinta Mayraah bata zauna ba sai bin ko ina na office din take da ido, bata taɓa shiga office irin wannan ba sai sai ta gani a film kawai, kallon hoton ceo dake office din da wasu likitoci turawa ta dinga yi, Ceo na gama ajiye textbooks da ta dauko office din MD a library dinta ta dawo ta zauna ta nuna ma Mayraah kujera tace "Get sitted Mary Ann" Mayraah ta zauna kanta a kasa, ceo ta dau wayarta after few minutes ta mika ma Mayraah with a smile on her face, Mayraah ta amshi wayar tana kallon matar dake hoton, taga dai suna yanayi da matar amma matar ba fara bace, Ta daga kai ta kalli Ceo dake kallonta, Ceo tace "Did u see the resemblance?" Mayraah tayi murmushin karfin hali tace "Eh na gani muna kama" Ceo tace "Good, Her name is Amina, she is my childhood frnd, she is the reason i am where i am today, she was my God on earth...." Mayraah ta kifta ido jin kalmarta na karshe, can kawai ta hango gold rosary din dake makale wuyarta, Ceo tace "But she left so soon, Amina died 7 years ago, har yau har gobe ina jimamin mutuwar Amina da nake jinta kamar er uwata, her in-laws sent her to her early grave, they made marriage life difficult for her, they shattered her, har yau mijinta na nan Abuja" tissue din dake saman table dinta ta zaro tana share hawayen cikin idonta, jikin Mayraah yayi sanyi tana kallonta a hankali tace "Sorry about that ma'am" Ceo tayi murmushi tace "Thank you, zan hada ki da yaranta in sha Allah, i know they too will attest that u have a resemblance with Hajiya Amina, Abbakar is in Uk, Yusuf is in India, and Maryam is married in UK also, but they are all adopted, she adopted them tun suna yara from orphanage, ita Allah bai bata rayayyun 'ya ya ba, it's always one thing or another" jikin Mayraah yayi sanyi sosai ta kasa ce ma Ceo komai, har cikin ranta taji tana son tasan wa enda suka san Hajiya Aminar nan, a hankali tace "Don Allah zaki hadani da yaran nata?" Ceo na murmushi tace "Sure i will... You can leave now, tell MD to come over with the phone i took to him" Mikewa Mayraah tayi tace "Thank you Ma" Daga haka ta nufi kofa Ceo ta bi ta da kallo har ta fita ta kulle mata kofar. office din Dr Khalil ta nufa duk jikinta a sanyaye, ya ajiye wayarsa da yake ta kiran Ahmad yaki dagawa saboda yasan abinda ya aikata, ya mike yana kallonta bayan ta shigo ganin yanayinta yace "Ya ku ka yi da shi?" Mayraah ta zauna tace "Ka kirasa kace masa tace ya kai mata waya" Dr Khalil yace "Kin je office din nata ne?" Gyada masa kai tayi, yace "Shi ya turaki?" Ta girgiza kai tace "Ta sameni ne a office dinsa" zagayowa yayi ya dawo inda take yace "To ya ku ka yi da ita?" Mayraah tace "Kawai ta nuna min hoton matar da tace ne" Yace "Kuma kinga kuna kama?" Ta daga kai ta kallesa tayi masa nodding kawai, Dr Khalil yayi shiru with different thoughts running his mind kamar yanda ita ma tunani iri iri ke yawo a ranta a lkcn, can yace "Tace zata hada ku ne?" Nan da nan hawaye ya cika idon Mayraah a hankali tace "Ae tace ta rasu" buda ido yayi sosai, can yace "To yaranta fa?" Mayraah na goge idonta tace "Tace zata hadamu" Khalil yace "Ita matsalarta shiririta ta da shauninta yayi yawa, yanzu tana iya kama hanya in ta tafi sai bayan shekara za mu ganta a kasar nan" Mayraah dai sai kallonsa take, yace "Amma ki kwantar da hankalinki kafin ta koma dai in tana ganin ki she will be remembering definitely" Mayraah tayi shiru, sai kuma a hankali tace "Zan wuce gida" Yace "Wani gida?" Ta daga kai ta kallesa, ya sauke idonsa yace "Zaman kan naki zaki koma Sulejan ki ci gaba da yi?" Ta wani kallesa, calmly yace "Mayraah" shiru tayi bata amsa masa ba, yace "Kamar yanda nace maki jiya, it's high time ki koma gida yanzu, you've given them enough space nasan yanzu komai ya daidaita in sha Allah" Mayraah ta girgiza kai tace "I will go back when i know it's right to do so" Da mamaki Dr Khalil yace "Abinda Ahmad yayi maki har yanzu bai zame maki darasi ba kenan, to let me tell you, ba Ahmad ba kowa ma kallon da zai maki kenan, don duk mace me mutunci ko gunduwa gunduwa da namanta iyayenta ke yi baxata bar gabansu ba, kuma duk warce kika ga ta bar gida ta tafi wani gari to babu wanda ya isa ya canza kallon er iskan da mutane za su dinga mata, ba ga su nan muna gani a Abuja ba sun tsallake sun bar gida sun dawo nan suna ta iskancinsu" Mayraah ta mike tace "Ni ai Allah ya san ba iskancin nake ba, kuma ban ce bazan koma gida ba, amma sai idan ta hadani da family din matar da na gani a hoto" Dr Khalil yace "Ai ko kina gida za a iya hakan, beside iyayenki na samun labarin kin samu aiki permanently a asibitin nan i know they will support u ki ci gaba da aikin ki, cause kowa yasan asibitin nan a kasar nan, it's ba privilege working here...." Mayraah tace "I will think about that" Dr Khalil yace "Kinsan menene matsalarki Mayraah?" Mayraah tayi shiru tana kallonsa yace "Taurin kai" Zata yi magana aka bude office din duk suka juya, MD ne tsaye bakin kofar, Mayraah ta kauda kanta tana kallon Khalil tace "We will continue on phone" Daga haka ta dau pack din burger dinta da jakarta ta nufi kofa ganin babu hanyar da zata wuce tace "Excuse me pls" Dr Khalil ya koma kujeransa ya zauna yana kallonsu yana murmushi, MD na mata wani kallo yace "Zan ƙwada maki mari, ni kike ce ma excuse you pls? Or are you harebrained?" Bata ko kallesa ba ta raba ta gefensa almost touching him tayi ficewarta a ranta kuwa cewa tayi sai dai ya ci kansa. MD ya juya ya kalli Dr Khalil a fusace kafin yace komai Dr Khalil yace "Kasan me Dr Aliyu? Har nayi picturing ka mace ma yarinyar nan kun fara soyayya da zai yi leading to marriage, it will really make sense, dama naga kamar yanzu baka da budurwa ko?" Yana kai wa nan ya fashe da dariya not minding MD's weird facial expression a lokacin. Mayraah na isa Suleja bayan tayi share sharen gidan don ta kwan biyu bata zo ba ko ina yayi ƙura, tayi wanka sannan ta dafa Indomie ta ci, tun jiya da daddare ta kulle sim card din da ta kira Musharraf da shi saboda yanda ya dinga kiranta, dauko wayar tayi kamar zata bude sim din kuma kawai ta fasa ta ajiye wayar, tana ta zaune dakinta maganganun Zainab na mata yawo a kai, making her feel so hurt a zuciyarta, kawai sai tayi murmushi tana goge hawayen da ya cika idonta, hoton nan da ceo ta nuna mata ne kawai ya jinkirta abinda tayi niyya a ranta yau, she really want to know who the woman in the picture is, amma da ta tuna Ceo tace mata ta rasu sai jikinta yayi sanyi sosai, Ahmad ne ya fado mata, ita fa ta dade bata yi mamaki irin mamakin abinda Ahmad yayi mata ba, to gani yayi tayi kama da yan iska ne ko kuma ya taɓa ganin tayi wani action da yayi kama da na iskanci? Har cikin ranta taji tana appreciating Dr Khalil kuma tana jinsa kamar Ya Maheer because he was there for her always, kiran azahar ya sa ta tashi taje tayi alwala, sai da tayi sallah sannan ta kwanta tayi baccin da bata samu tayi ba jiya. Bayan la'asar Mayraah na wanke plate din da tayi amfani da shi a kitchen taji ana knocking gate din gidan, so tari idan Maman Hanan ta lura ta dawo suleja ta kan shigo mata su yi hira, wani lokacin kuma daya neigbor dinta Harira ma na shigowa duk sanda suka ga ta dawo, Hijab dinta ta saka ta fita, tana tsaye jikin gate din gidan tace "Waye?" taji muryar namiji yace "Assalamu alaikum" Mamaki ne ya cikata, tace "Waye?" Yace "Baƙi ne ki bude gate din ki fito" Sosai gabanta ya fadi tace "Baƙi kuma? Ni bana expecting baƙi daga ko ina" Mutumin yace "Eh mu ma dalili ne ya kawo mu, bamu yi tunanin za mu zo anguwan nan yau ba" Kasa cewa komai Mayraah tayi don gaba daya ta tsorata, mutumin yace "To cut everything short don naga kamar kin tsorata, mu jami'an tsaro ne... We are not here to harm u Madam, amma idan kika ki bude gate din, we are sorry there is nothing we can do about it za mu bude gate din by all means" Mayraah that was so afraid tace "But what did u want from me?" Yace "Open the gate" ƙin budewa tayi ta koma ciki ta dau wayarta ta fara dialing number Dr Khalil a tsorace.


Mayraah is 500 via 3276052019 Fcmb Hauwa bello jidda

Ur evidence via 07087865788

INA MATA MASU AJI, BA ‘YAN RAKIYAR MATA NAKE NEMA BA. SHIN KINA DA LABARIN COMPANY DINNAN NA APHRODISIAC MA’ANA KAYAN MATA WATO *HONEYDROPS* DA KE GARIN *SOKOTO* SUNA DA INGANTATTUN KAYA DA BA SU DA NA BIYU WANDA SUKE DAWO MIKI DA MARTABARKI TA MACE KI DAWO TAMKAR BUDURWA ‘YAR SWEET 16, SUNA DA ZAFAFAN KAYA DA SUKA HA’DA DA *INFECTION FLUSHERS, BREAST FIRMING AND ENLARGEMENT PRODUCTS, HIPS AND BUTTS PRODUCTS, DIFFERENT TYPES OF WETNERS, VARIETIES OF SWEETENERS, VIRGINITY BACK PRODUCTS WATO TIGHTENERS *(MA’ANA AKWAI KALOLIN KAYAN QARIN NI’IMA, QARIN DADI, QARIN DANDANO DA KUMA MATSI NA BAN MAMAKI), SANNAN KAYANMU NA DA HADIN SINADARAN DA KE SAKA MALLAKA DA SOYAYYA A ZUCIYAR MIJI*

KAYANMU SUN HA’DA

*INFECTION FLUSHER*
*ORIGINAL SABAYA*
*ECHOES OF FOREVER*
*MOWA’S SECRET*
*HER ROYAL HIGHNESS*
*ETERNAL FLAME*
*SUGAR QUEEN* DA SAURANSU. KI HANZARTA SAVING LAMBATA KI KUMA YI MIN MAGANA DON SIYE KO SARI KO KUMA KASANCEWA CIKIN MASU SA’AR SAMUN KAYANMU A KYAUTA YAYIN DA MUKA YI GIVEAWAY. ZA A IYA TUNTUBARMU A LAMBOBI KAMAR HAKA 08167888934 KO KUMA 07026039714. KO A SHIGA LINK DOMIN MAGANA DA MU KAI TSAYE wa.me/+23481678888934

*MUNA MARABA DA KU, MUNA GARIN SOKOTO MUNA AIKE KOWANI GARI KOWACCE QASA CIKIN AMINCI*

61
Bayan wani ɗan lokaci Mayraah ta dawo bakin gate din, tayi gathering courage duk da yanda gabanta ke faduwa tace "Sorry... brother na yace i shouldn't open the gate till he comes" shiru duk ta ji sun yi bayan ta gaya masu haka, sai kuma taji mutumin yace "Ki bada number brother din naki" Mayraah tayi tsuru tsuru jin abinda yace, sake maimaita maganar yayi, cike da karfin hali tace "Aa ni bazan bada ba sai na tambayesa tukunna" Mutumin yace "Kirasa yanzu kice we are requesting for his number, call him immediately" Komawa cikin gidan Mayraah tayi ta sake kiran number Dr Khalil, yana fara ring ya daga yace "I am on my way now kar ki bude gate din" Kamar zata yi kuka tace "Wai sun ce in basu numberka kuma" Ya ɗan yi shiru sai kuma yace "Number na?? ohk ok basu kawai, but do not open the gate, just call out the number for them" Ta gyada masa kai kamar yana ganinta, yace "Kin ji me nace?" A hankali tace "Toh" Komawa gate din tayi bayan ya katse wayar, cikin karfin hali tace "Yace in baku number din, zan kira maku digit din yanzu" Mutumin dake bata amsa yace "Ohk, do so now" Kiran numbers din khalil ta shiga yi har ta gama, mutumin yace "Good" Ji tayi kamar sun bar bakin gate din, ita dai sai zare ido take har taji tafiyar motarsu, duk da haka bata yarda ta bude gate din ba ta koma cikin gidan duk hankalinta a tashe, gaba daya ta rasa wani tunani ma zata yi, tana ta zaune cikin fargaba har wayarta ya fara ring wajen karfe biyar da wani abu taga Dr Khalil ne ke kiranta, dagawa tayi ta kai kunne da sauri, yace "Fito ki bude gate din" Tace "Ka zo ne?" Yace "Eh ina waje" mikewa tayi dama har sannan bata cire hijab din jikinta ba ta fita zuwa bakin gate din, bugun zuciyarta ya tsanata cike da karfin hali ta makale jikin gate din tace "Ka kadai ne?" Yace "Ni kadai ne mana Mayraah" a hankali ta bude gate din with throbbing heart, tsaye ta gansa bakin gate din, ta marairaice masa tace "Did they call u pls?" Yace "Yea they called, but it's not even something serious" Tace "Toh me suka zo yi? Me ya faru? Did commit any offense?" Yace "Za

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login