Mayrah
Chapter 95 of 152
yana waje, Ammi na zaune parlor tare da mai aikinta, Ammi ta bi sa da kallo tace "Ina kuma zaka?" Ya dawo yana kallonta yace "Dr Aliyu ne ya kirani, yace za mu yi discussing wani issue, so yana kofar gida" Da wani expression Ammi tace "Waye kuma Dr Aliyu?" Maheer yace "MD...." Da mamaki Ammi tace "MD kuma? Discussion akan me kenan?" A hankali Maheer yace "Shine zan fita in ji, bayan magrib ya kirani zai zo, so he is around now" Ammi da taji hankalinta ya tashi ta mike, kafin tace komai Maheer yayi saurin cewa "Look Ammi, ni nafi tunanin discussion ne akan abinda ya shafi lafiyar Mayraah ba wai wani abu bane...." Shi kansa bai san sanda ya fada mata haka ba ko hankalinta zai kwanta, bai san furucin nasa kara daga mata hankali yayi ba, cike da damuwa tace "Na shiga uku, kar dai sun ga wani abu ne Maheer, dama wannan farin likitan na ta exaggerating akan liver, wai ko poison din ya taɓa nan..." Maheer ya ɗan yi murmushin karfin hali yace "Ni nasan ba haka bane kar ki wani daga hankalinki, zan je in ji koma menene in dawo yanzu" Daga haka ya fita daga parlon, Bilkisu na kallon Ammi tace "Ki kwantar da hankalinki Ammi in sha Allahu babu komai" Ammi dai bata ce komai ba ta koma ta zauna zuciyarta na bugawa. Maheer was confuse, ya dai kafe ido kan result din DNA test da MD ya basa a cikin motarsa, bayan wasu yan dakikai ya kalli MD yace "I am confuse na meye wannan din, naga sunan Mayraah, and dayan babu suna, ban fahimci komai ba, meye ma'anar hakan?" MD yace "I am also confuse just like you, CEO dinmu ce zata warware mana komai... All i know is that 8-9 days back ta kai ni gidanta da daddare ta sa na dau sample din jinin wata mata, muka dawo asibiti tasa na debi jinin Mayraah, ta kuma umarce ayi Genetic testing, dazu result din ya fito and this is what i am seeing" Kallonsa Maheer yake babu ko kiftawa, MD kamar yasan abinda ke ran Maheer yace "Look da ace bani na dau sample din jinin ba nima it won't make any sense to me, but i am telling u ni na dau jinin nasu da hannuna...." Maheer da kansa ya gama kullewa yace "Then what does this mean? It's showing postive, who is the woman?" MD yace "Shi yasa nace maka Ceo ce zata warware koma menene don matar na gidanta, and from the look of things she is not mentally stable" Maheer ya sake kallon results din hannunsa da mamaki, he was totally speechless, MD yace "Naga kafi wancan ɗan uwan naka hankali da sanin ya kamata shi yasa na amshi number gun Dr Khalil na kira ka mu hadu" Maheer ya dago kansa yace "Ni fa na rikice, yanzu me Ceo din ke cewa?" MD yace "You know what will happen now?" Maheer ya girgiza kai, MD yace "May be u should talk to ur dad about this Asap, sai aje gidan Ceo don ita ce zata yi bayanin wacece wannan matar wanda DNA test ya nuna ita ce mahaifiyar Mayraah, you are a Dr, and i am also a Dr, mun san babu karya a DNA test, although i know this isn't enough evidence a wajenka da ma family dinka tunda ba a gabanku aka dau jinin ba, kuma ni nasan dole za a sake wani test din don clearing doubt din kowa wanda kai da kanka zaka debi both samples ka kai duk inda ka yarda ayi test din" Maheer yayi nisa tunanin da ya fada lokacin, sai a sannan maganganun Ammi suka dinga dawo masa yanda ta dage bata yarda da ceo akan kulan da take ba Mayraah ba, kullum zancenta kenan tun kan wannan incident din ya faru na poisoning Mayraah, Maheer ya girgiza kansa don har sannan shi fa ya kasa assimilating lamarin yace "To amma me ita ceo din ke cewa akan result din?" MD yace "Kuka kawai take ta kasa min bayanin komai, ban kuma zo nan gidan ba sai da saninta, kaga she is willing to reveal who the woman in her house is" Maheer yace "Gobe da safe Abbanmu zai dawo, zan masa duk wannan bayanin, nasan kuma a goben za mu je har gidan Ceo din, amma pls ita matar da ka debi jinin ta muslma ce?" Zuciyarsa na bugawa yayi tambayar, a hankali MD yace "I can't really tell, don nace maka she is not mentally stable" Maheer ya kasa cewa komai ya jinginar da kansa da kujeran motar. Har Maheer ya shiga gida kansa a kulle yake, ya zama so confuse nan da nan kansa ya fara ciwo, Ammi dake ta jiransa ta mike da sauri gabanta na faduwa tace "Ya aka yi Maheer?" Yayi yake yace "Ba komai fa Ammi, kawai wasu magunguna wai za a daurata a kai na yan watanni" Ammi ta fashe da kuka tace "Dama ba na fada ba, kilan sun hango wani mugun abun ne" Maheer yayi dariyar karfin hali yace "Kai Ammi, amfanin maganin fa kawai wanke duk wani system dinta zai yi ne tunda poison din me karfin gaske ne, amma wallahi basu ga komai ba, kuma a likitance haka ya kamata su dorata kan magani, ina jin sun mance basu rubuta maganin bane da suka sallameta" A haka dai ya samu ya kwantar ma Ammi hankali, sannan ya wuce dakin Usman, shi ma ya sanar masa duk yanda suka yi da MD, Usman was also speechless ya dinga kallon Maheer, Maheer yace "Yanzu zan koma daki in kira Abba in sanar masa tun kafin ya dawo, don wannan issue ne da ya kamata a daukesa da muhimmancin gaske" Usman yace "But how are we to believe this bayan ba a gabanmu aka debi jinin da aka yi test din ba" Maheer yace "Duk za a zo wajen, kai ma kasan dole ne za a sake wani test din to clear everyone's doubt" A hankali Usman yace "Amma ita matar da ya debi jinin nata musulma ce?" Maheer ya sauke idonsa kasa yace "He said she is not even mentally stable" Usman ya dinga kallonsa babu ko kiftawa. Washegari Abba Flight din safe ya biyo daga kano zuwa garin Abuja, Ammi tayi mamaki sosai don da yamma ya kamata ai ya dawo ba da sassafe haka ba, ta dai yi welcoming dinsa, ko zama bai yi ba yace "Ki shirya za mu fita ne Hajiya" Da mamaki tace "Zuwa ina Yallabai?" Yace "Za mu je gidan Ceo din nan ne mu yi mata godiya kafin ta bar kasar" Nan da nan Ammi ta hade rai tace "Godiyan me kuma Yallabai? Ina ce biya muka yi..." Abba yace "Wa yace maki an biya? Au wai dama baki san bata amshi ko sisi a hannunmu ba? To a kaddara ma mun biya din laifi ne don munje mun ma warce ta ceto ran er mu godiya? Daga kasan waje fa ta taho da manyan likitoci, me yasa kike yin haka Madam?" Ammi dai ta kauda kai bata ce komai ba, Abba yace "Ina parlor ina jiranki" Daga haka ya fita ya koma downstairs, Ammi babu yanda ta iya haka ta shirya ta sauko downstairs din ko su Aunty Mariya bata sanar ma ba, da mamaki take kallon Mayraah tace "Ke kuma ina za ki?" Abba yace "Ni nace ta shirya mu je tare" Ammi tace "Haba yallabai, duka duka yaushe ta farfado ai yayi wuri ta fara fita yanzu nake ga" Maheer dai sai kallon Ammi yake, haka ma Usman dake parlon, Usman yace "Abinda mota ne Ammi, zama kawai fa zata yi a mota" Abba yace "Shi dai na gani, ku tashi mu tafi" da mamaki Ammi tace "Su kuma ina za su?" Abba ya kwantar da murya yace "Kina bata mana lokaci ranki shi dade" Daga haka ya fita, Usman ya bi bayansa, Mayraah dai ta mike tsaye tana kallon Ammi dake ta kallon Maheer, rai bace Ammi tace "Wato har da ku kenan za aje? To wai meye ma'anar haka? Haka duk sauran patients din asibitin suke idan sun warke su je gidan Ceo yi mata godiya?" Maheer yayi kasa da murya yace "Ke dai don Allah tunda yace mu je kawai mu je Ammi, ai ina ga ba wani abu bane don anje an mata godiya duba da yanda aka bamu full attention a asibitin kuma saboda Mayraah staff dinta ce ta taso tun daga kasar waje da wasu likitoci, relax plss Ammi" A haka dai ya lallabata suka fita zuwa motar Abba dake jiransu, tun asuba Maheer ya kira MD yayi sending masa address din gidan Ceo kamar yanda Abba ya bukata, suna shiga motar Abba da kansa ya ja motar suka bar gidan zuwa gidan Ceo.
Mayraah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa bello jidda
Ur evidence via 07087865788
*_TAHO KI GANI_*👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
_shin kinsan da zaman wannan kuwa?,ko kina can kina bulayin neman inda zaki samu ingantattun kayan mata da SUPPLEMENT masu inganci cikin musulmin farashi?_
*Turqashi,ga biyan buqata ga sauqi*!
*ZAHRA DANGE* 👉🏽 _face behind LADY APHRODISIAC AND MORE_
*dealer in all kind of supplement and herbal aphrodisiacs kayan mata*
*Kayan mu will make you last on bed and permanently end the pain and embarrassment of weak eraction and premature ejaculation*
*Muna hadin bridal package*
*postnatal combination of natural herb's and supplement*
*Akwai hadin uwar gida mai da tsuhuwa yarinya*
*Akwai hadi na infection (sanyi herbs)*
*Akwai Zuma Mai saukar DA niima nan take tare da dandano Na mussaman*
*Muna kalolin gumbar Kamar gumbar madara, gumbar Aya, gumbar ridi, gumbar kasko, yar kicihi, Alhaji ba nan kake ba d.s*
*Akwai kalolin tsimi kamar Dan la'asar, tabaje, tsimin yar gata d.s*
*Muna DA kalolin gari nasha kamar sa buzu kuwa, sinadarin aya, abin sirri ne, emergency, rakumi DA akala, runbun dadi, kinfi Amarya d.s.*
*Muna special kaza, danbu,ciccibi, Yan shila,zuciya d.s*
*Akwai Na matsi different types DA sabulu na tsalki.*
*TA BANGAREN SUPPLEMENT*
*muna da na gyaran skin da kuma herbal aphrodisiacs supplement*
*Akwaisu Juliet eve, royal jelly, ultimate maca, suprodine, frozen detox, frozen collegen, majakani,amirna, khusus, dara,cantik ayu, pesona d.s*
*We have capsules, pills, chocolate, and different coffee that will make you sweet, firm, tight, young, beautiful and healthy.*
*Akwai different oils both siyan d'aya ko sari*
*Muna nan a garin SOKOTO sannan muna tura kaya ko ina a fadin duniya yaje maka cikin aminci IN SHA ALLAH*🌐
*_ZAKU IYA TUNTUBARTA KAI TSAYE TA WANNAN NUMBER WAYAR_*
07034400732
*_SIYAN NA GARI MAI DA KUDI GIDA_*👌🏽👌🏽👌🏽
87
A cikin babban compound din gidan Abba yayi parking bayan mai gadi ya bude masa gate, MD yayi leading dinsu har cikin parlon gidan don tun basu iso ba Maheer ya kirasa ya sanar masa suna hanya, Ammi dai ta rasa dalilin da yasa gabanta ke ta faduwa tun da suka baro gida, MD ya kara gaida Abba a parlon, Abba ya amsa da fara'a yana kallonsa, ita dai Mayraah na zaune kusa da Ammi sai da suka hada ido da Ammi ta sauke idonta ta gaishesa, amsawa yayi ya tambayeta ya jiki, tace "Alhamdulillah" Kamar yanda MD bai kalli direction din Usman ba balle su gaisa haka shi ma Usman ko kallon inda yake bai yi ba, ita dai Ammi ta kagu ayi godiyar da Abba yace su koma gida, ba a wani dau lokaci ba Ceo ta sauko downstairs sanye da doguwar riga sai rosary dake wuyarta, Mayraah dai sai kallonta take har ta karaso cikin parlorn tana tafiya a hankali, tun da Ammi ta kalleta sau daya ta dauke kai, cikin sanyin murya Ceo ta gaisa da Abba sannan suka gaisa da Ammi ma, Maheer da Usman ma suka gaisheta ta amsa da murmushi fuskarta, tana hada ido da Mayraah, Mayraah ta gaisheta, Ceo ta sauke idonta ta amsa cikin sanyin murya sannan ta zauna parlon, tana kallon Ammi tace "Ya ta kara ji da jiki?" Ammi tace "Alhamdulillah, ta ji sauki" Ceo tace "Toh Allah ya kara mana lafiya gaba daya" Ammi tace "Ameen" Ceo tace "Ko a kawo breakfast, since it's still early" Da sauri Ammi tace "Alhamdulillah, mun yi breakfast" Ceo tayi shiru bata sake cewa komai ba, daga Abba har su Maheer da MD kallonta suke, ita kuwa Ammi tana ta jira ayi godiya su fita parlon, kuma taji duk an yi shiru, Bayan few seconds a hankali Ceo tace "Nasan Aliyu ya kai maku wata magana me ban al'ajabi ko kuma ince that is confusing but not hard to believe, don da hakan bai yi making any sense a wajen ku ba baza ku fara zuwa gidana ba, amma it made a lot of sense because..." Sai kuma tayi shiru kanta a kasa Abba da su Maheer dai kallonta kawai suke, Ammi taji gabanta ya yanke ya fadi ita duk zaton ta zargin da tayi jiya na cewa ko an gano wani illan da poison din yayi ma Mayraah ne ya tabbata, ita kanta Mayraah jin abinda Ceo tace sai da ya daga mata hankali a lokacin, Calmly Abba yace "Muna bukatan more highlight on that, yes it made sense but we need explanation" Ammi ta kalli Abba hankali tashe tace "Yallabai me ke faruwa?" Abba na kallonta cikin kwantar da murya yace "Ki kwantar da hankalin ki, kuma ina nema alfarman kar ki sake cewa komai a parlon nan, just listen" Ammi ta sunkuyar da kanta gabanta na faduwa, Ceo na kallon Abba a hankali tace "Ranan 5 ga watan 5 a garin Adamawa, shekaru ashirin da biyu da suka wuce an ajiye jaririya a cikin kwali ɗan nesa da wani rijiya kusa da masallaci me koren fenti" Ammi ta daga kai da sauri ta kalli Ceo bata ko kiftawa, sai kuma ta kalli Abba da sauri taga kallonta yake, Mayraah ita ma sai kallon Ceo take babu ko kiftawa, Ita dai Ceo bata yarda ta dago kanta ba ta ci gaba a hankali tace "Zai iya kasancewa ku ba a nan ku ka sameta ba, probably ko an kai ta gidan Marayu ne, or anything of such dai, but nasan dole za ayi keeping wannan record din ko ma ina ku ka sameta" Tana magana ne hawaye na sauke idonta tana gogewa da karamin towel din hannunta kuma har sannan taki daga kai ta kallesu, Abba yayi karfin halin cewa "Dr, amma don Allah ke wacece, kiyi mana bayani yanda za mu fahimta plss, how did u know all this" Ceo ta daga kai a hankali tana kallonsa tace "Ina son in fara sanin a inda ku kuka sameta kafin in ci gaba" Abba ya gyada kai da sauri yana kallon Ammi da idonta ya cika da hawaye ko kwakkwaran motsi bata yi a inda take zaune tana kallon Ceo, sai kuma ya maida dubansa kan Ceo yace "Dai dai yanda kika fada, haka ne" Ceo na goge idonta muryarta na rawa tace "To Mahaifiyarta na sama" Mikewa Ammi tayi zata bar parlon Abba ya dakatar da ita, har sai da ya mike ya nufota sannan ta koma a hankali ta zauna hawaye na sauka idonta, kamar yanda yake sauka idon Mayraah da jikinta ke bari jin abinda Ceo ke cewa, Abba bai koma kujeran da yake ba ya zauna kusa da Ammi yana share zufar dake keto masa a goshi da handkerchief din hannunsa yace "Don Allah Dr har yanzu a duhu muke, plss we need a better explanation, date da rana da kika ambata da ma exact spot duk haka ne we are not disputing that, ni ne nan na fara ganinta that very early morning" Ceo dai kallonsa kawai take bata ko kiftawa kamar bazata ce komai ba hawaye na sauka idonta, sai kuma ta sunkuyar da kanta da kyar tace "Labarin me tsayi ne Alhaji" Abba yace "We have all day pls" Usman dai ya sunkuyar da kansa duk yana sauraron abinda take cewa, unlike Maheer da MD dake kallonta all waiting to hear what she have to say eagerly, Cikin sanyin murya Ceo tace "I will make it brief...... My dad was a Muslim, Mahaifiyata kuma came from a Christian home, so she is a christain, my father was a military personnel wanda aiki ya kai sa kudu har ya hadu da Mahaifiyata a can ya aureta without the consent of her parent that were strictly against the marriage because her father was a devoted pastor, infact she came from a reputable Christian family, ta dalilin haka har disowning dinta iyayenta suka yi amma bata damu da hakan ba saboda son da take ma mahaifina da ya rufe mata ido, babu dadewa da aurensu aka ma dad dina transfer zuwa Adamawa wanda nan ne asalin garin sa, sai dai he lost his parent at a very young age amma yana da yayyi mata hudu sannan shi, sai kuma sauran relatives dinsa, a Adamawa aka haifemu ni da kanwata warce na bata tazaran kusan shekara 7, babu tsanar da dangin Mahaifinmu basu nuna ma Mahaifiyarmu ba duk don kasancewar ta Christian, mind you Abbanmu bai taba forcing dinta ta amshi addininsa ba don tana Christianity dinta tana zuwa coci shi kuma yana addininsa na Islam, i have my muslim name that is Aisha as at then, kanwata Aaria kuma Maryam, kawai dai Abbanmu bai yarda ta kai mu church ba don islamiyya muke zuwa ma sannan, babu dama mom din mu ta shiga dangin Abbanmu ko yaya ne sun dinga kyara da tsangwamarta kenan a fili babu boye boye, tsana suke mata me tsanani, wasu suce mata warce bata kallon gabas, wasu su kira ta da kafura, wasu su ce mata arniya, wasu su ce mata karuwa, gashi bata da kowa nata a Adamawa sai Abbanmu wanda shi kuma ake yawan masa transfer gari gari don wataran sai mu yi wata shidda bamu sa shi a ido ba sai dai ya mana aiken kudi da kayan abinci, tsanar da ake ma Mom din mu a familyn Abbanmu ba iya ita