Mayrah

Chapter 96 of 152

kadai ya tsaya ba, har mu hakan ya shafa kiri kiri suke nuna mu ba jininsu bane, ko mun je inda suke sai su kore mu, ko sunanmu basa kira sai dai su kira mu da 'ya yan kafura ko 'ya yan Arniya, don sun ce kaf zuri'arsu wai babu kafuri kuma baza a fara ta kan kaninsu ba, infact basu ma yarda mu din 'ya yan Mahaifinmu bane, his relatives made life a living hell for our mother and us in Adamawa, mun sha wahalansu sosai" Shiru tayi tana goge hawayen dake sauka idonta trying hard to control her self, bayan few seconds ta ci gaba da kyar tace "Ba iya family din Abbanmu ba, hatta anguwan da muke mutanen cikinsa basa wani son hulda da mu saboda Mahaifiyarmu ba musulma bace tana zuwa coci don a sannan ana yawan samun religious crises a arewacin Nigeria, kuma anguwan da muke duk majority musulmai ne unlike now da akwai Christians da yawa a Adamawa with different languages sannan civilization ya bazu ko ina yanzu ana zaune lafiya da juna sai dai abinda baza a rasa ba, all this while mom dinmu bata waiwayi garinsu a kudu ba ko da wasa sanin yanda ta rabu da iyayenta da danginta, i was 12 years old Allah yayi ma Mahaifinmu rasuwa bayan harbesa da aka yi a wani operation da suka fita, our mother was depressed and shattered after receiving this bad devastating news of our fathers death, ya zamana bamu da kowa kuma a garin Adamawa, ana 40 days da rasuwan Abbanmu yayyinsa mata da danginsa suka zo suka dauke duk wani abu da ya bari na dukiya wai basu yarda cewar mu 'Ya yansa bane dama, kawai ya dauko Mahaifiyarmu ne a kudu suna zaune ba tare da aure ba don haka bamu da gadonsa islamically, we were left with nothing sai gidan haya da muke ciki wanda Abbanmu bai jima da biyan rent din ba ya rasu sai foodstuffs da shima bai dade da aiko mana ba" Ceo na goge hawayen dake zuba idonta ta ci gaba tace "Ina jss3 a lokacin a wani private school Aaria kuma tana primary school, tun bayan rasuwan Abbanmu mom dinmu ta rasa lafiyar ta saboda shock din da ta shiga, yau ciwo gobe lafiya duk ta fita hayyacinta, a haka cikin ruwa cikin zafin rana zata fita duk inda zata samu aikatau tayi duk don ta kula da mu, wani lokacin ma haka zata dawo bata samu aiki ba sai dai mu kwana da yunwa, I have my class mate then a makarantar da Abbanmu ya saka mu kafin ya rasu duk da mun daina zuwa makarantar saboda babu halin biya don ta abincin da za mu ci ma Mom din mu take, amma haka wani lokacin classmate din nan tawa zata debo mana kayan abincin gidansu a boye ta kawo mana mu girka" Ceo tayi shiru staring at the big plasma in the parlor, sai kuma tayi murmushin takaici tace "The mistake we made ni da kanwata was that, bamu yi wayon ce ma Mom dinmu ta kai mu gun relatives dinta a South ba, nasan kilan su da baza su guje mu ba, bayan rasuwan Abbanmu da wata sha daya Mahaifiyar mu ma ta rasu, leaving us with nobody to look unto as family members or relatives, leaving us in this harsh world all alone, just i and my little sister" kuka take sosai tana kallon Abba dake kallonta da ma duk occupant din parlon, ita dai Mayraah na jikin Ammi ta rufe idanuwanta zuciyarta na bugawa, Ceo tayi kukanta me isarta, cike da karfin hali tace "Life took another horrible dimension for us, we have nobody to look unto, we were too young and naive, bamu da me ba mu abinci sai wannan classmate din tawa duk da iyayenta ba wai wasu masu kudi bane kawai rufin asiri gare su, gashi ko bin ta kanmu dangin Abbanmu basu yi ba duk da ganin mahaifiyarmu ta mutu, ga kudin hayanmu ya kare, amma mai gidan duba da halin da muke ciki na rashin gata da rashin iyaye sai ya maida mu wani gidan hayansa na masu karamin karfi wato daki daya, as i am talking to you now jikokinsa biyu na aiki hospital din, Dr Hamid here in Abuja, sai Dr Misbahu in my lagos branch, babu batun boko ko islamiyya a lokacin sai dai mu jira Classmate dita ta samo mana ɗan abinda za mu dafa daga gidansu kuma duk a boye take debo abincin ta kawo mana, kwatsam sai yayan babanta ya kai ta boarding da cousin sister dinta for her Ss school, wannan dalili yasa na fara jan kanwata zuwa kasuwa inyi dako don mu samu abinda za mu ci, da daddare mu dawo gida mu kwanta, dama tun bayan rasuwan Abbanmu muka bar zuwa islamiyya sai mom dinmu ta tafi da mu coci, to cocin ma tunda ta rasu muka daina zuwa don unguwan da mai gidan ya maida mu da nisa sosai daga cocin bamu da kudin motar zuwa, but i do read the bible together with my little sis sannan in koya mata karatun boko. Bayan wani lokaci sai wani mutumi a kasuwa ya bani aikin tsare masa babban shagonsa don kullum yana ganina cikin kasuwa da kanwata ina dako, duk ranan duniya yake sallamata bayan da na basa labarin bamu da iyaye, to da wnn kudin na hada na saka kanwata a makaranta mara tsada, ni kuma na ci gaba da zuwa kasuwa, a kwana a tashi har Aaria ta gama primary school, ita kuma classmate din nan tawa tayi candy ta dawo gida ta tafi tsohon gidanmu aka mata kwatancen inda muka koma, with her assistant na biya ma Aaria secondary school me kyau tana zuwa, ni kuma ta ban shawara tunda ina da kokari don kafin in zama drop out ni ke leading a ajinmu tace min in siya science textbooks na senior secondary school in dinga karatu kawai sanda za a fara registration na waec nima inyi registration in zana waec, hakan nayi amma fa sai da nayi shekara ina karatu a gida kafin in zana waec din wanda ita classmate din tawa ce ta biya min, Ita kuma ta samu admission a jami'a, duk kudin da nake samu a kasuwa tarawa kawai nake don ina son inyi sponsoring kanwata ko da ace ni ban samu wani karatu me zurfi ba ita ina son tayi karatu sosai don tana da kokari ita ma, tana gama junior secondary school nayi deciding ta tafi boarding school saboda yanda naga she is growing into a beautiful girl kuma maza sun fara bibiyanta at her very young age, beside Aaria is too naive sannan bata da wayo gata matsoraciya, she is just intelligent but not smart or brave, still a haka dai sai da wannan classmate din tawa ta tallafa mana don kudaden wajena basu isa na kai ta boarding din ba, bayan Aaria ta tafi boarding school iyayen classmate dita suka yi relocating back to kano, sunyi kokarin su nema mata transfer a University din da take amma bai yiwu ba, to hakan yasa sai dai ta je kano hutu, a sannan kuma bawan Allahn da nake jire ma shago ya koma Gombe da family dinsa, da ɗan kudin wajena nayi jari ina siyar da pure water a kasuwa ko gaya ma wannan classmate din tawa banyi ba don karatunta na bukatar nutsuwa sosai, she was studying medicine sai a jima bata fito daga cikin makaranta ba ma, duk don in dinga providing needs din kanwata dake boarding school nake sana'ar da nake" Shiru Ceo tayi tana murmushin takaici, duk occupant din parlon kallonta suke, i trust my little sis, a ɗan tarbiyyar da nayi mata tun bayan rasuwan iyayenmu nasan abinda zata aikata da wanda bazata aikata ba, ko a sanda nake jire shago a kasuwa da sun tashi boko kasuwa take zuwa ta sameni immediately kuma sai karfe shidda na yamma muke komawa gida tare, har dai ta tafi boarding school, bayan sun zana jarabawarsu na waec, ina kwance ni kuma bani da lafiya tun bayan da mota ta bugeni wajen siyar da pure water sai ban je na taho da ita ba tunda bata da kudin motar dawowa gashi waya bai yi yawa ba a sannan, ko yayi yawa ma we can't afford it, duk classmates dinta suka tafi gida sai ya kasance ba su da yawa da suka rage a makarantar don school was on vacation su kuma suna waec, ana haka sai wata classmate dinta taga ita ma zata tafi ta bar ta, hakan yasa ta samu Aaria tace Babanta zai zo daukanta su je sai a ajiyeta don su ma Adamawa za su, bayan an zo daukarta sai ta sanar ma Aaria ba babanta bane ɗan uwanta ne, a haka dai ya daukesu su biyu....."

Mayraah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah

Ur evidence via 07087865788

*_TAHO KI GANI_*👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽

_shin kinsan da zaman wannan kuwa?,ko kina can kina bulayin neman inda zaki samu ingantattun kayan mata da SUPPLEMENT masu inganci cikin musulmin farashi?_

*Turqashi,ga biyan buqata ga sauqi*!

*ZAHRA DANGE* 👉🏽 _face behind LADY APHRODISIAC AND MORE_

*dealer in all kind of supplement and herbal aphrodisiacs kayan mata*
*Kayan mu will make you last on bed and permanently end the pain and embarrassment of weak eraction and premature ejaculation*


*Muna hadin bridal package*
*postnatal combination of natural herb's and supplement*

*Akwai hadin uwar gida mai da tsuhuwa yarinya*

*Akwai hadi na infection (sanyi herbs)*

*Akwai Zuma Mai saukar DA niima nan take tare da dandano Na mussaman*

*Muna kalolin gumbar Kamar gumbar madara, gumbar Aya, gumbar ridi, gumbar kasko, yar kicihi, Alhaji ba nan kake ba d.s*

*Akwai kalolin tsimi kamar Dan la'asar, tabaje, tsimin yar gata d.s*

*Muna DA kalolin gari nasha kamar sa buzu kuwa, sinadarin aya, abin sirri ne, emergency, rakumi DA akala, runbun dadi, kinfi Amarya d.s.*

*Muna special kaza, danbu,ciccibi, Yan shila,zuciya d.s*

*Akwai Na matsi different types DA sabulu na tsalki.*

*TA BANGAREN SUPPLEMENT*

*muna da na gyaran skin da kuma herbal aphrodisiacs supplement*

*Akwaisu Juliet eve, royal jelly, ultimate maca, suprodine, frozen detox, frozen collegen, majakani,amirna, khusus, dara,cantik ayu, pesona d.s*

*We have capsules, pills, chocolate, and different coffee that will make you sweet, firm, tight, young, beautiful and healthy.*

*Akwai different oils both siyan d'aya ko sari*

*Muna nan a garin SOKOTO sannan muna tura kaya ko ina a fadin duniya yaje maka cikin aminci IN SHA ALLAH*🌐

*_ZAKU IYA TUNTUBARTA KAI TSAYE TA WANNAN NUMBER WAYAR_*

07034400732

*_SIYAN NA GARI MAI DA KUDI GIDA_*👌🏽👌🏽👌🏽

88
Ceo ta share sabon hawayen da ya taru idonta tace "Da na daure a sannan duk tsananin rashin lafiyar da nake naje na dauko kanwata da duk abinda ya faru bazai taɓa faruwa ba, i still blame my self for everything till date, the useless man took advantage of my poor sister, he assault her, don sai ya yi dubara ya fara dropping din cousin sis din tasa a gida, i don't even know if they are cousin, sai washegari ya dawo da Aaria gida, she never told me anything that happened, na dai ga gaba daya yanayinta ya canza and her eyes were swollen, na tambayeta menene ke damunta haka, sai tace min ai last paper dinsu ne take ganin kamar bata yi kokari ba, na dai kwantar mata da hankali nace zata yi passing duk papers din, for one week nayi ta rarrashinta don taki walwala tunda nasan ta da saka abu a rai... that wasn't enough for the useless man, haka ya ci gaba da bibiyar kanwata duk bata gaya min ba saboda tsoro don bayan dawowar ta da yan kwanaki na koma kasuwancina, all my wish was for her to write jamb ita ma ta tafi University, few months later na fara ganin some changes tare da ita tana ta rashin lafiya a tsatstsaye, bata iya cin abinci, ban kawo komai a raina ba don har Chemist na kai ta nace Malaria ke damunta muka siya magani, ana haka Classmate dita Hajiya Amina that turned family ta zo bayan sun yi mid semester break, nan fa ta ankarar da ni Aaria is pregnant" Ceo na girgiza kanta hawaye na sauka idonta ta kasa ci gaba har sai bayan wani lokaci ta dake cikin rawan murya tace "Because we were nobody, ba mu da kowa, ba mu da wanda zai tsaya mana... kawai don nayi kokarin kwatar ma er uwata 'yan cinta akan assaulting dinta da aka yi shine mahaifin wannan mugun mutumi ya sa aka kulleni a prison for good 7 months" Kuka Ceo take sosai, cikin karfin hali tace "Da ba don Hajiya Amina ba, kilan da Aaria mutuwa zata yi, don there is nobody to take care of her, bata da kowa ga rashin lafiya na ciki da take yi, bata zuwa ko ina tana one room din da aka bamu a kwance 24/7, duk da wahalan karatu haka kullum Hajiya Amina ke fitowa daga makarantarsu ta je wajen Aaria kai mata abincin da ko iya ci bata yi, sannan sai tayi mata duk abinda ya kamata kafin ta bar gidan, ga magunguna da take siya mata, she was there for her all through the hard time, tayi bakin kokarinta a kanta sosai wanda iyakaci nima abinda zan mata kenan, my sister was depressed.... A haka na fito daga prison bayan 7 months, nayi bakin cikin ganin Hajiya Amina bata sa Aaria ta zubda cikin nan ba, satina hudu da fitowa daga prison Aaria ta haihu, ta haifi ya mace daga ni sai ita a daki wajen karfe sha dayan dare, ko kuka jaririyar bata yi ba bayan ta haifota, nayi dubara na kai mata ruwan zafi bandakinmu dake cikin dakin sannan na zazzage taliyar mu dake cikin kwali na dauki jaririyar da ko goge mata jiki ban yi ba na nannadeta cikin zani na sakata cikin kwalin, na dau leda na rufeta da shi sannan na kulle kwalin na fita da ita cikin daren, nayi tafiyar da tafi ta minti arba'in ina ratsa unguwanni da lungunan talakawa da ban taɓa sanin da su ba a Adamawa, har daga karshe na iso wannan exact spot din kusa da rijiya, na tabbatar babu wanda ke kallona na ajiyeta sannan na juya da sauri na kama hanyar gida, wanda da kyar na iya gane hanyar gida tsabar lungunan anguwannin" Cikin rawan murya ceo ta nuna Mayraah tace "Genetic testing showed ita ce jaririyar nan da na ajiye shekaru ashirin da biyu da suka wuce......" A hankali Ammi ta kara jan Mayraah jikinta hawaye na sauka idonta, Abba was speechless, haka ma su Maheer da duk jikinsu yayi sanyi don duk ba haka suka so jin labarin ba, shi dai MD sunkuyar da kansa kawai yayi wishing it was never like this too, Ceo na goge idonta a hankali tace "Tun da na raba Aaria da jaririyarta ta hadu da post traumatic stress disorder, Hajiya Amina was mad at what i did to the innocent Baby, kuma babu yanda bata yi da ni akan mu koma inda nayi deserting jaririyar ba nace mata nima ban san unguwan ba don tafiya kawai nake cikin duhu bazan gane inda na dinga bi ba, ban taɓa tunanin trauma da kanwata ta shiga will be a forever trauma.... da bazan ma fara rabata da er ta ba, ina ta zaton bayan yan watanni zata dawo dai dai amma abun sai gaba yake, sallah da bata wasa da shi tun shiganta boarding school ta dawo bata yi ma kwata kwata and i was a bit happy with just that because i was against her practicing Islam Hajiya Amina ce ta ce in rabu da ita tayi addinin da take so, ranan farkon da naga tayi sallah bayan ta dawo wani hutu da suka yi i was so angry at her for trying to practice islam ashe makarantar ma a musulma suka san ta she was bearing Maryam Ibrahim that was our fathers name, duk da ni da sunanta na Christain nayi registering dinta, sai nake ga kamar kawaye ne suka ja ra'ayinta na yin addinin musulunci whereas ba haka bane don kanta ta zabi addinin, ta bi religion din mahaifinmu ne don sanda yake da rai she was his favourite, bayan yan watanni nayi jamb na shiga jami'a still with Amina's assistant, all this while kuma muna zaune gidan bawan Allahn nan Alhaji Ayuba, gradually kanwata ta zama mara cikakken lafiya don in zan fita makaranta ma kulleta nake a daki in na dawo in bude" Ceo ta goge idonta cikin sanyin murya tace "Hajiya Amina is the reason i am where i am today, sai dai Allah yayi mata rasuwa yau shekara bakwai kenan kuma bata taɓa haihuwan rayayyu 'ya ya ba, ranan da na fara ganin Mary Ann, kawai gani nayi tana min kama da wannan Hajiya Aminar, amma ni dai nasan Hajiya Amina bata taɓa haihuwa ba ta dai yi adopting yara uku a orphanage kuma duk tayi sponsoring dinsu kamar yanda nima ta min tun ma bata san zata auri me kudi danginsa su sa ta gaba ba, wanda bakin cikinsu ne ma ya kasheta, da farko saboda yanayin da take min da Hajiya Amina yasa naji ta shigar min rai, ina kuma sonta har cikin zuciyata, sau tari sai in shigo asibiti duk don in ganta, i usually have a feeling that i cannot even explain akan Mary Ann, even after i left for UK tana rai na, rana daddaya ne idan muka yi magana da Aliyu bazan tambayesa ita ba, she wasn't suppose to go for that UK conference but saboda kawai ina son ganinta na sa a taho da ita, sannan babu staff da ya taɓa sauka gidana amma ita na sauketa gidana, zamanta gidana na just 2 days din nan ne nayi noticing wasu abubuwan da suka girgiza ni game da ita, first nayi noticing yanda take kwanciya bacci just exactly like my sister Aaria, kafin

Download complete TXT · Novel page