Murucin Kan Dutse
Chapter 124 of 146
ne ta baki hakkuri don Allah tayi kuskure na saka bakinta ga harkan mu harta fada maki bakaken magan ganu irin haka na.
Zulfa tace wuribta samu ai yanzu tasan kwaruru ba tsaran wake bane in ba rashin kunya ba ta yaya zaka bude baki ka zagi babba wanda ba sa,an yin ka ba.
Uwar ta bani tausayi kuma dai ko ba komai ta nuna yadda ya kamata tace ban san may yakai yaran nan ga maganan mu ba.
Shara dai ne da kazanta ba dama a gyara wuri an bata shine nai magana ya zama muna na rigima yanzu in deen yaji wanan magana aini tawa ta samay ni daga ni har su a gidan nan.
Sai naji ta bani tausayi sosai nace bama zai ji ba ai tunda anyi ya wuce ta dai bar fadawa babba maganan da yai mata dadi tunda ba haka taga anayi ba a gidan.
Tace ai gata bayan marin da kikai mata sai dana kara mata wani don banga abinda ya kaita sa baki ba ga maganan manya ?
Na juya wurin ta nace da yarinyar wa sunan ki tace dani cikin fushi don har lokacin ranta yana a bace da Fatima .
Nace suna mai kyau haka ai sunan ki nada kyau ki daina haka kin ji ba a son mace tana dabian rashin kunya don wata rana aure zakiyi ke ma kuma ki zama uwa idan an maki haka yaya zakiji.
Ki daina kinji banji dadin yadda kikayi ba shiyasa har na taba lafiyan jikin ki batare da nai niyyan yin hakan ba .
Uwar tace wallahi ni kin min daidai haka nake so mutum ya nuna maka gaskiya komai dacin ta idan tazo ba wai yai ma aikin fanin ido ba.
Yaro na kowa ne ai idan ka yi alheri wa dan wani wata rana kaima baka san wanda zaiwa naka ba haka duniya ya gada dama.
Tace don Allah dai doctor kiyi hakkuri da abinda yarinyar nan tai maki insha Allahu ha zata sake ba da yardan Allah.
Don nasan idan maigidan yaji abinda ya faru ba karamin fitina zamu kwasa ba dashi akan hakan.
Murmushi nayi nace indai don wanan ne kada kiji komai ba zai taba jin wanan maganan ba don zanyi warning din duk wani wanda nasan zai iya fada mai zancen.
Godiya ta fara yi min duk tausayin ta ya kamani uwa ke nan ance da kuka mai jawa uwar shi jifa, yau shi nake gani diyan ta sun ja mata zubar da aji tana bi tana rokon ai masu hakkuri don Allah sherin shedan ne ba komai ba .
Na yiwa kowa kashedi ajan maganan sun ja bakin su sunyi shiru sai wani laddabib ya shigo tsakani na dasu da kowa a gidan.
Har daddy ya dawo ba wanda yai mai hiran sabanin da aja samu sai ma zirga zirgan hidimar sallah da ake ra kokarin yi don mu a zaton mu a nan zamuyi sallah sai gashi a cikin dan iankanin lokaci yace ina sam ai gida zamu koma muyi sallah can din.
Gashi sallah da kwana biyu ina da wanin aikin da zan yiwa wata mace mai lalarurar matsalan ciwon ciki dake yawan samun ta.
Duk na fada mai amma yace ina shi wanan bai shafe shi ba idan baije gida yai sallah da iyayyen shi ba su wa nake son su kula mai da yan tsofin shi a can.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON BA A YAFE BA ONLINE NOVEL NE, , , ,
94
Daddy yaso muyi tafiyan a tare dashi sai dai hakan baiyi ba don ni tare da yara na mukai shirya tafiyan da motana inda sani ne zai jamu har zuwa can.
Bayan mun fito ne sai anty tace mu zata bi don ba zaitai tafiyan da za ai fitina akan shi ba.
Don haka da ita muka tafi mota uku mukai tafiyan dashi don itama Raliya motar ta yaranta suka shiga.
Mun isa lafiya zuwa la,asar kowa ta shiga part dinta tana gyara don kuran da yayi saboda rashin mu a gidan.
Gajiye ne da mijin ta zaune a gidan tashigo ta taya mu gyara da girka muna abinda zamuci idan ansha ruwa don tun muna hanya nai mata waya.
Kafin magariba mun gyara ko ina sai shirin shan ruwa da mukeyi ina dakina zaune ina lazumi sai ga Amira ta shigo take cewa dani.
Suna son su ci abinci nace kira min Aisha kuzo tare sai gasu nace idan abincin yana da yawa ku diba kubawa sauran mutanen gida.
Suka fita kamar yadda nace hakan sukayi sun kaiwa kowa abincin don tayi muna shi a wadace kamar yadda nace tayi din.
Sauran sun karba amma sai Raliya tace adawo min dashi suma sun girka nasu ai ban dauki hakan komai ba a raina.
Tunda safe helen ta tashi ta gyara muna ko ina na part din har zuwa corridors din daya raba nawa da na Anty na na da tai mopping din wurin yadda ya dace.
Ban fito ba sai sha daya a falona na samu Sani da ya kawo mu zaune da yara suna kallo.
Baysn mun gaisa ne nake tambayan shi zancen tafiyan shi yace dani ai anan zaiyi sallah tare da mu don idan ya koma in mun tashi tafiya kuma fa ?
Nace aiko mun gode da hakan don ni ina ga kwana uku zanyi dama mu koma don ina da aiki dana koma da zanyi.
Zama nayi inda yaran suka fara baibaye ni kowa da korafin shi nace ina Nasir ya shiga Amira tace ta nagani yana daki a kwance bai tashi ba.
Nace Jinior duba min shi ka gani idan yana ciki sai yace naga sun fita saman mashin da wanan yaton matar can .
Gabana yai mugun faduwa sosai don sam bana son halakarshi da wannan yaron ko kadan don yaron bai min ba gaskiya.
Ba wai naki yaron bane don yana dan kishiyana a, a don dai tarbiyan shi ne bana son kasancewar su a tare don kada na saka ido yazo ya ture min ginan da nai shekaru ina azawa akan yaran.
Ina zaune a falon basu dawo ba sai zuwa karafe sha biyu da wani abu yaron shigo gidan.
Yashigo yana wani rangajin gajiya don azumi ya kamoshi sosai a lokacin.
Yana zama ina fadin Nasir ina kafito ya dan bata rai yace mummy mun shiga gari ne nace kai dawa ?
Sai ya dago ido ya kalleni yace dani da Awal muka fita nace dashi waye hakana kuma ?
Yaushe ka samu aboki Awal ban sani ba kuma sai yai dariya yace ba wani bane sai yaron amaryan daddy din nan.
Nasir kafita da wanan yaton mara tarbiya yaushe ka fara yawo ban sani ba har ka fara hurda da wanda baka sani ba ?
Ssi yai shiru fada sosai nai mashi har Sani dake zaune ya saka bakin shi yace gaskiya nima yaron haka nake ganin shi kamar baida kwabo wallahi don bai ganin kowa da daraja ko kadan.
Mun dai mai fada yana wani kumbure kumbure shiya tayar min da hankali don ba halin shi bane yin hakan idan an mai fada.
Bayan la asar sai ga yaron har part din mu yazo wai Nasir yazo su fita sai Nasir din yace ka tafi kawai ba zan tafi ba.
Ina jin shi yana lalashin shi da su fita din amma Nasir din yace ba zai tafi ba ya juya yafice nace kagani ko har ka fara jawo muna shi yana shigo muna nan.
Yace cikin wani murya mummy nifa bani na kirashi nan din ba fa nace Nasir ni kakewa magana haka ?
Daga haka ban kara magana ba nai shiru na kyale shi shima shiru yayi yaci gaba da kallon film din Annabi musa da akeyi a wani tasha.
Ban kula shi ba har wani lokaci na fita batun shi shima yana ta cika yana batsewa Haidar na zuwa kusa dashi ya buge yaron .
Hakkuri nabawa yaron najashi a jikina sai dai a raina nasan sabon aiki ya samay ni ke nan kuma kan yaron.
Yaushe ne har suka fara wanan halakan da yaron nan ban sani ba ni kuma kowa bai fada min ba sai yau da na gani da idona.
Daddy ya shigo part din namu ya samu haidar yana kuka yake tambayan may ya samay shine wai yake kuka ?
Nasir ne ya dake shi don kawai an mai fada ya fita yawo da wanan yaron Awal shine yake fushi daga yaron yaje gun shi ya dake shi.
Haba Nasir may yai maka kuma ka dake shi kai ina kaje ne har akai ma fada yace daddy kawai mun fitane akan babur din shi muka zagaya gari da abokan shi.
To mummy ka tace bata son yawo idan zaka fita ka dinga fada mata zaka fita ina ganin shine bata ji ma dadi ba ka fita ba a san inda ka tafi ba.
Nace daddy ni dai yawon shi da yaron ne bai mun ba kawai bana son yana yawo da yaron da bamu san halin shi ba daga sama.
May ya faru da yaron da baki son hurdan su ba maza bane namiji sai namiji nace bai mun ba na fada mashi gaskiya idan kuma baiji sai mu gani.
Ban gane may kike nufi ba da maganan ki ki barsu suyi hurdan su kawai sai dai kai kabi a sannu kaji abinda mummy ku ta fadi.
Bayan haka yake cewa kuyi list din abinda za, a sayo maku za a tafi sayayya yanzu.
Nace Atika dauko list din nan da Amira ta rubuta dazun ga yacan gefen tv can taje ta dauko mashi list din ya karba yana dan dubawa.
Nan yace da Nasir da yaran kuzo mu tafi ko duk suka mike suka bi mahaifin nasu inda zai tafi.
Amira ce bayan fitan su take cewa mummy wallahi kada ki yarda kinga shi daddy fa bai damu ba wai maza mazan may can kuma.
Bamu zauna ba kitchen muke muna aikin abincin buda baku sai gasu da kayan amfani an lodo ga ledoji sukai ta shigowa dashi gidan.
Jinior ke cewa dani wai mummy kin san da wanan yaton muka tafi kinga yadda yake wani yi kamar ma shine yaron daddy.
Duk sai ya bamu dariya aikin ksyan da suka shigo dashi muke faman yi don kada su lalace don gobe ne jajibur udan Allah ya kai mu.
Duk yadda na hana yoron na lura yana sullacewa ya na fita da yaron sai na share shi ya shigo ya samu mun baza kayan sallah yan matan ana dubawa yake cewa mummy ina namu yake sai na kyale shi.
Ya sake tambaya na mummy ina kayan mu na duba nagani shiru nayi sai Amira tace da shi wata mummy kaida baka jin maganan ta.
Yayo cikin ta kamar zai make ta yana fadin wallahi idan kina shiga harka na saina makeki wata rana.
Nace dashi Nasir ba tare da na kalle shi ba ka fita a idona wallahi kuma duk ranan da kai gigin taba jikin yar uwarka zan gwada maka kai ba zuciya ka kake dashi ba.
Yai fushi ya fita yana cewa ni wallahi an tsanane yanzu ba a so na zan tafi inda ake sona ne wallahi .
Ban daiyi magana ba sai bayan ansha ruwa naga bai fito ba na mike zuwa dakin da suke kwana.
Yana zaune yana game a hannun shi ya dago yaga nice na shigo sai ya gyara zaman shi yana dan dana abinda ke hannun shi a hankali.
Wuri na samu na zauna a bakin gado tare da cewa Nasir ya dago kai ya kalle ni tare da amsawa.
Nace kace kai an tsaneka ba a son ka yanzu kai da bakin ka kake fadin wai an tsane ka har kake fafin haka a gaban kowa.
Nasir idan zakai min adalci kaiwa kan ka akwai wanda nake so duk gidan nan bayan kai ?
Yace mummy ni Amira tana matsamin kuma kina gani baki magana ina ruwanta dani nace kana da hankali kuwa Nasir ?
Yar uwarka yarka kake cewa ina ruwanta da kai Amira fa wata rana kamar uwa zata zamay maku ka sani ko nima Allah ya dauki raina na barku yarda Anty ta barmu sau ya dago kai da sauri ya kalle ni.
Nace eh ai muna namu ne Allah na nashi akan mu yace mummy ki daina fadin haka mana nace ai haka maganan yake.
Mummy ni fa yaron nan fa ba abokina bane amma ku kun dauka ina yawo dashi ne ko wani abu ?
Nace baka yawo dashi ina kuke zuwa tare dashi sai yai shiru nan dai nai ta mai fada tare da nasiha sai da yai nadama yace dani kiyi hakkuri mummy ba zan sake bin shi ba na mike ina cewa dashi da dai yafi ma ka fito ka dibi abinci kaci.
Daga haka na bar dakin bai jima ba yafito ya debi anbincin Aisha tace mummy tayo bikon dan ta ne mu ai da bai fito ba sai mu cinye har nashi kason.
Yace Anty Aisha bamu haka dake fa ?
Tace yau naga ai har mummy ansha yaji da ita ne na dauka ai harda mu aka hada cikin fushin.
Baidai yi magana ba ya fice dakin ni dai nasan lafiya muka zo amma sai na kula da cewa akwai matsala a gidan.
Don sai wani busan iska naga Raliya da yaran ta nayi ranan sallah muka shirya da yaran zuwa kaiwa su mama da hajiyan daddy abinci har gidan su Anty mukai.
Gidan su hajiyan daddy muka shiga karshe mun samu su Aisha a gida mun gaisa da kowa hajiyan ce dai sai a hankali wata rana zaki wata rana madaci.
Yau ma a madacin muka samay ta don su Aisha na min ba a sukace Allah yasa da da tsaleliyar motar taki kikazo mu gani ?
Naceta nawaje da ita nazo kai ako zamu sha kallo don munji labarin motar tun a waya duk na matsu na ganta wallahi inji Aisha.
Hajiyan dadi tace da yake gulma ne ba don baku san ciwon ian ku ba wa aka fi aiki balle aiwa mutane rufa ido da sunan aiki ?
Duk falon yai shiru sai Aisha ce tace haba dai hajiya wanan magana ai bai dace ba tace da ita to uwata fada min abindaya dace naji.
Yar uwarta dake aikin banki may yasa bata saya ba sai ita ce za, a ce wai ta sai wanan motar ni dai nai shiru sai Aishan ne tace hajiya ina zaki hada samun Rahama dana Raliya da aikin su na rikici ai ba a ko hadasu ma.
Rahama fa yanzu babban likitace a kasan nan wace ke aiki a maikatar lafiya na kasa baki daya aike surukar ki don dai ba mai rigima bace da kin sani.
Tace may kike nufi tace wallahi hajiya ba a taba hada su ai sai tai shiru sukan suka mike zuwa ganin motar tare da Nasir da ya san komai na motar kamar yunwar cikin shi.
Sai gasu sun dawo suna yaba kyawon motar kai Rahama kin debe takaici wallahi nace ai ban so sayan ta ba ma wata kawar aikina acan ta matsa min na saya.
Kin san mu ma aikata duk movement din mu na kan idon mutane sai ace duk samun ka ina yake shiga ka kasa shiga tsaran ka.
Eh hakane amma ian mutum yana samun tallafi ba wanda baida wanda ya rike mai kan maciji ina yaga wurin wasa da bindin shi.
Kai hajiya ku dai Raliya ta saye ku da amshi ungo din ta yanzu baku ganin kowa in ba ita ba nikan wallahi duk wani barkadon ta bata gaba na don nasan inda gaskiya yake.
Nace hajiya ko baba na nan mu gaidashi mu wuce tace ku shiga yana daga ciki muka aje mata kayan tsaraban da muka zo mata dashi muka mike zuwa gaida Alhajin a falon shi.
Naji dadi kamar kullun ya karbe mu da mutunci sai faman saka muna albarka yake shima muka aje mai nashi tsaraban da abin sallah mukai mai sallama.
Mun koma mun sallami hajiya da su Aisha muka bargidan sai bayan fitar mune suka bude tsaraban nan hajiya jikin ta yai sanyi abinda muka kawo mata din.
Aisha tace hajiya ya kamata ki daina yiwa yarinyar nan haka may ye laifin ta duba kiga yadda yaran nan suka koma fa ko shi ai ya isa ai ta samu sallama a wurin ku.
Yanzu ki duba fa yakai kusan dubu dari biyu wurin nan abinda ta kawo maki fa tace a ina fa ?
Aish tace gasu a gaban ki kuwa sai suka shiga yi mata lissafi tace nikan da ma kudin ta kawo min da yafi ai.
Hajiya wai may zakiyi da kudine haka tace a tambaye ki nema a kan su wa yake karewa ba a wurin ku ba.
Kagin mu dawo gida mun dan yi biye biye a hanya har gidan mahaifiyar Zulfa muka tafi a can muka samay ta a gidan nasu batama san da fitowan mu ba.
Ta tare mu a cikin mutunci tana faman godiya akan irin zaman da mukeyi da yarta sai fadin takeyi adai ta hakkuri zama sai da hakkuri mun biya duk gidajen yan uwan daddy muka juyo zuwa gida don yamma yayi a lokacin.
A harabar gidan naga wasu motoci guda uku nasan cewa munyi baki ne sai da muka karasa shigowa ne naga mata zaune saman fararen roban dake waje da aka aje don shan iska a wurin.
Raliyace tare da kawayen ta wasu irin tantiran mata ne da ganin su ba sai an fada ma ba ko su waye su din don yanayin shigarsu kawai ya nuna.
Gaba dayan su sukayo kaina da kallo har muka fito daga motan tare da duk yaran mun sha kwslliya ba sai na tsaya tsarawa ba don mun tsara da kyau Alhamdullahi.
Magana suke a kan mu sai dai saboda