Murucin Kan Dutse
Chapter 123 of 146
bata alhakin ganin ido.
Ni dai ban san yaya akayi ba don kayan ma da ya shigo dasu lokacin mun gaji nan muka barsu a falo yadda ya tara muna su.
Fitinan zancen kayan ne ya tayar da mu tun da safe daga barci muna barcin mu mai dadi na safe na azumi sai ga daddy ya aiko wai mu zo kusan Hindatu ce ta karshen fitowa ranan.
Da alama fita zaiyi a lokacin shi ba ma kwanciya zaiyi ba kamar yadda mu muka dan samu hutawa.
Bayan duk mun zauna ne yake cewa damu ke Zulfa damay damay sani ya kai maki part din ki jiya ne ?
Nan ta shiga lissafo mashi abinda aka kawo mata din ya juya gun hindatu itama ya tambaye ta tace ya kawo min kayan abinci sai kayan tea nawa dana Ihisan yace.
Rahama ina jin ki yace dani nace nima kayan abinci ya kawo muna na shiga lisafo mai kamar yadda sauran sukai mai lissafi.
Yace ke ina jin ki tace a, nima dai ai shi aka kawo min din yace ki fada yadda kowa ya fada min inji tai shiru yace ke nake sauraro don ban son alamari da zargi da kuma tauye hakki akai.
Dole ta lissafa mai kamar yadda mukai lissafi da tagama sai yace good yanzu ina son tambayan ki akwai wani wanda nabawa abinda yafi naki a gidan nan ko na yaran nan.
Koko da kikie cewa na bawa matana abinda raina ke so ke na baki kadan ke da diyan ki don bani na haife su ba, .
Nawa kike son na rage daga ciki na kara maki tace ai ni ha shi nake nufi ba ni nufina don may akai hakana ba a bawa kowa equal ba.
Yace saboda gida nane kuma kudina ne sannan kuma iyalina ne dama ke dashi kika zo ne wai?
Ke basuyi bakin ciki akan diyan ki da kika zo dasu ba sai kece mai bakin ciki da su da yaran su komay ?
Tace wa zanwa bakin ciki a cikin nan kayan tea da sauran abubuwan bukatu basu fi karfin saye na ba balle don nai magana har ka zaunar dani a gaban matan ka kana son yi min cin mutunci.
Yace kin baki cikin kan don in ma na fushine hindatu da akabawa ita da yarta da yar aikin ta kawai zatai fushi bake ba .
Humm wai sani in fika agalo da rabon gida yau shine nan to mu haka muka saba a gidan nan inji Zulfau mu wa yan nan kayan basu kai na wanan fitinan ba don wani bai taba karewa ba ba a kawo ma wani ba.
Hindatu tace mu din da ba kowa ba a wurin ki gashi bamuyi hassada ba sai ke ce kikayi yanzu indan da kinfi karfin shi da baki bi baya kinyi korafi ba ai.
Tace dama kayi niyar wullakantani yasa ka dauko ni ka hada ni da matan ka ba don kaja min wullakanci da raini.
To sannu mama uwar matan duniya wai ke Raliya may kike daukan kan ki ne ko wa kike ganin kinfi wani abu a gidan nan wallahi in ma ganin wani abu keka wa kan ki to ki sauke don nan dai bama wacce kika kai balle kifi mu.
Tace a haka din Zulfa tace a hakan kuwa da kika gan mu don tsafi guda muke bautawa kin kuma sani kika shigo.
Ban daiyi magana ba har lokacin sai tagumi da nayi da hannu na daya mamaki ya kashe ni na wanan zancen don sai naji duk ta karkare zube min a idona gaba daya.
Don ni kaya ma duk suna falona ban shiga dasu a ciki ba har wanan lokacin da takai wanan korafin a a gaban shi.
Nasan yawan kayan da taga an shiga dashi part din nawa yasa yaranta fada mata ita kuma bata san cewa tsarin shi ba ke nan har yaro na goye sai an saka shi ga lissafin komai haka nima nazo na sama sunayi a gidan.
Anty da kun so kuyi shiru ba wai abinda take nufi ke nan ba sai nai murmushi bayan na fadi hakan garesu.
Ta wani juyo ta kalle ni a lalace tace ai sai ki fadi abinds nake nufi ke da kika san manufa na din akan maganan danayi.
Nace cikin murmushi, kamar yadda daddy ya fadi ne dazun mu bamuyi bakin ciki da yaran ki ba da akabawa dsidai da namu sai ke ne zakiyi bakin ciki don daddy ya ba harda kananan yaran da ba su azumi abin shan ruwa don kina ganun iyayyen su zasu yi amfani dashi ko ?
Bayan wanan ba wani abinda kike wa wanan hassdan to bari kiji Raliya kike kowa ma ki tambayi anty hindatu kiji idan ni kayan tea sun damay ni a baya da nake nan tare da ita rabon baba ita nake bawa na shi nace ta kara da nata.
Ni fa wanan abin da kike gani basu damay ni ba yanzu haka kafin a kawo wanan din da kike magana wanda ya saya muna na monthly yana na wanda kuma aka bamu gun aiki sunan nan na shigo dasu sai hindatu tace har aban mu daga ciki ba.
To shine may sai kifada masu suda ke jira ki kawo masu suna zaune su karba amma ni kin san nafi karfin wanan.
Don yadda aka baki nima anbani din sai Zulfa tace da baki fada ba mu din dake zaune tana bamu bawai mun rasa bane ko mun gaza a, a zamantakewa ne na alheri yakawo hakan.
Don duk kan mu nan koda kike ganin muna cin kan mu yanzu muna da fahintar junan mu akan haka duk abinda ka samu sai ka tsakura wa dan uwa badon rashi ba ko tsoro muke haka don mu koyawa diyan mu akida na alheri muke wanan rayuwan.
Abinda ka samu kaci da wani shine ranon ka gobe kiyama ba wai wanda kavi kai kan ka ba zaka mora don shi ya zama bola ko.
Shiru tayi don ta fahinci bazata ci riba ba tace amma dai hindatu ke munafukace ta gaske ina kece kafin na zo kike fada min haka akewa Rahama ko yaushe idan anzo rabo kina son na kwato muna yancin mu.
Haba dai yanci fa akaina ko akan wa kika zo kwata ashe ko zaki mutu baki kwato ba in dai nice don nafi karfin ki har abada.
Ai ba san da ni kikai damara ma tun tuni da na yi mara ba dake ta yadda kika zo min din don a banbanta tsakanin kasa da tsakuwa a gidan.
Kai ya isheni ba shi na kiraku yiba ga hindatu itama ta gefe tana fadin lslai Raliya kin kai katuntumar munafuka a duniya.
Kada ki tsanmanin ko na manta yadda mukayi dakw kirana kikayi a waya cewa kin ji ance komai dear kewa Rahama sai ya fifitata da kowa akan komai don tana rike mai yan marayun shi.
Idon rikon makircin da takewa yaran ne sai kinyi sanadin da kika rabata da yaran kiga tsiya ita kuma ki hana mata rawan gaban hantsi a gidan nan.
Kince sai kin mayar da ita goro abin saye abbabu cikin gidan nan sa ita da banza duk daya zaki mayar da ita .
In tana takama da dan karatun likitan da rayi ne nasa ido na gani sai kin yi sanadin da kika sa tabar aikin ma gaba daya a gidan nan da ma aikatar su.
Ke dan Allah ya ishe ni haka na munafukan banza munafukan wofi kawai dake da ita kuna tunanen ban san irin makircin da kuke kullawa bane a gidan nan ko may ?
Gaba dayan ku nan ba wacce ban san halinta ba don haka ba sai kun fada ba nasan duk makirci da kuke kullawa shiyasa ma na mayar da kowan ku nan naga iya gudun sherin ku din.
To bari kuji daga yau kada wacce ta sake samuna akan irin wanan shirmay naku na banza a gidan nan ke ma nayi maki hakane don ki san bani daukan irin wanan halin a gidan nan.
Saboda naga kin kasa fahinta na da lalama don haka daga yau bana son jin wani gulma ko sheri ya taso ga dukkan ku a gidan nan in ba haka ba har naji ran mai shi sai ya baci.
Babu mai iya korar wata a cikin ku tunda ba wacce ta aje wata anan sai ni don haka mu zuba ga mai irin wanan halin a gidan nan mugani ni da mai shi.
Yana fadin haka ya mike yabar mu zaune a falon ban zauna ba na mike na fice daga falin nima zuwa part dina zuciyana tab da tunanen wanan rashin wayo na matar nan.
********* ********* *********
Kamar yadda ya saba muna ko wani azumi hakan ne ma yanzu yai muna kayan azumi dana sallah ya kasa kashi hudu yace kowa ta kwasa ta aikawa iyayyen ta dashi kafin su dauka Raliya ta zubur ta kwashi na gaban Zulfa haba.
Zulfa tace dawa Allah ya hada ta bada ita ba zubur ta rike mata hannu tace baki isa ba wallahi idan baki daukan na gaban ki sai ki barshi.
Kai kai ban son fitinar tsiya wai ke may yasa baki kama girman ki ne ko yaushe ki zauna kina fitina akan abinda baikai ya kawo ba.
Zulfa fara dauka sai hindatu ta dauka Rahama idan ta kwasa ki kwasa sai ita daga yau haka nake son a dinga yi.
Itace dai tazo da nata zalaman mutum na wa mutane ssllon shi mai shine amma dan abu kadan ya tsone mashi ido don son banza irin na mutum zulfa ke fadin hakana tana kwasa.
Hindatu kan dataga fitinar da yafi karfin nata haukan sai tsuki take ja nace a raina kadan ma kika gani tsohuwar banza kawai.
Yara na kira bayan nace na gabana nake so suka zo suka kwashe min nida zulfa ihisan ma ta kwashi na uwarta ta kira yar ta wai mimi tace suzo su kwashe mata nata.
Sai ga yarinyar ta shigo da wani matsatsen wando duk surar jikin ta a waje ina kallon daddy ya kawar da kan shi data shigo falon.
Kudi ya mikawa kowar mu yace mu aikawa iyayyen mu dashi su sai abin sallah nace mun gode Allah ya kara budi ta hanyan alheri sai kowa ya shiga godiya.
Ban son dogon zama irin haka don ba a watsewa lafiya karshe ina ganin ya gama na mike na barsu nan na shige abina.
Ina shiga Amira tace humm umm mummy kinga wani wando da yarinyar shiyan nan ta saka tashigo falon ga daddy a zaune kanta ko dan kwali babu.
Nace nata kallar wayewan ke na Amira fitar da tsiraici in kinga haka ba a kwabe su da yin hakan bane tun farko.
Tace to ai mummy indai wando mu ba a gwada muna wanduna a gidan nan nace iyakar ku kuwa shiyan nan ba dashi.
Tai dariya tace kai mummy ai na sani ni mamakin yadda ta shiga falo hakana ga daddy zaune nake ji ai.
Ashe bayan fitana da zadu watse sai yace ta tsaya maganan wanan shigar na diyar ta yai mata .
Sai tace to may ye kuma a cikin hakan naga a gida suke zaune ba fita tayi haka ba waje dashi nifa yara na sun saba da free life ban faye son takurawa yaro ba a rayuwana.
Yace to nan gida nane idan baki son nina takura masu wallahi ki tsawata masu ga abinda sukaga yan uwan su ba suyi min.
Don ba zan yarda a kawo min gurbataccen akida ba a gidana ina zaune lafiya da yara na tace dashi wani sabon fitina dai kake so dani kawai.
Naga dai da yardan ka nazo da yaran nan don tun farko sai dana fada ma ba zan barsu a kano ba na dawo nan na zauna fakon diyan wasu nawa na can zube.
Gwamma duk abinda sukeyi suna gabana yafi min sauki kace ka yarda nazo dadu da aina kowa ne shine yanzu zaka zo min da magana don yarinya tasa wando kawai.
Yace ok so kike ajimu kan yaran nan ke nan tunda har na fada maki ban son hakana ke wata irin uwa ce da batasan abinda ya dace ba da yaran nan.
Haka ahi wanan yaron nagan shi a kofan gidan makwabta ni bani son iyalina suna jaye jaye ina zaune kalau cikin rufin asirina.
Tace kuma dai shima najin ke nan sai nayi ta kullen shi a gida tana koyon akidar mata ba fita ko may don ka gan shi kofan wani gida gidan ya shiga ne ?
Shiru yayi don kada zancen yai masu nisa don ya fahinci akan yaran ta zasu fara samun matsala da kowa a gidan.
Zulfa ta samay ni muna hira da Amira ina zaune ina mata kalaba a kanta take cewa dani wai Rahama baki fahinci matar nan bako ?
Nace wake nan anty tace Raliya mana tsohuwar banza nace kuma dai amma azuciyana cewa nayi ai tafi nan ma.
Tace ita fa by all means ta zama uwar gida tana leading din mu take so wai ita a dole tafimu shekaru take nufi ai tasan yara ne mu ta aure shi ta zauna da mu.
Nace anty nifa kwata kwata bata gabana wallahi don ni halinta bai min ba bamu zuwa daidai in ba don daddy na yawan taka mata burki ba da kullun sai anji bakin mu da ita a gidan nan.
To ya riga yace bai son fitina kinga shiyasa ni ba ruwana da tsabganta daga ita ko har yaran ta ma basu gabana.
Tace yau ai naga fitsara kinga yadda yarinyar ta shigo muna haka kerere da ita da wani matsatsen wando can abu ko gaba babu ciki.
Dariya maganan ta ya bani sai kuma tace ke ko fa uwar haka take a bushe wallahi ko nono bata dashi sai bussashen kirji haka ta tashi ina kiranta da yar kadangaruwa.
Dariya muka kwashe da shi gaba dayan mu falon tace bakiga munafukar nata ba yanzu ta fara dawowa rakiyan ta taga babu ci ga harkan.
Da ta dauka karyan arzikin da ake mata ko gaskiya ne shine ta wani shishige mata don ta dauka zata zo da wani kadarine a gidan tafi kowa.
Sai gashi taga a binda ba ta zata ba a wurinta mai shine zai tsaya fadan kayan masarufi a gaban kowa haka ?
Su dai suka sani kan su ake ji ai dama irin haka ga haka ake karewa wanda ka shigo kuna shiri da shi dashi za, a fara jin kan ku a gidan.
Gara ma ka zauna da kowa da zuciya daya idan kishin yazo ayi shi in angama akoma daidai yafi don shi kishi dole mace tayi shi ko wacece kuwa.
********* ********* *********
Wani wayewa jinkai duk Raliya tazo muna dashi amma sai taga ashe kowan mu da take gani da nashi iyawan a gidan.
Haka mukai azumin mu mukan fita zuwa sauraren tafsir ni da yara da anty Zulfa da bata bin mu amma daga baya ta tsiri bin mu muna zuwa tare.
Idan kuma ina da aiki ita ke zuwa da yaran su sauraro su dawo ranan mun tafi tare da zamu dawo muka tsaya mukai sayayya a wani shago na kayan kwallaman yara don daddy yai tafiya a lokacin mu kadai ne a gida yasu yasun mu.
Tun a bakin get muke jiyo hayaniyar su anty tace ba lafiya dajin wanan fitinan mun fiti muka karasa shiga muke jin harsunan su yana tashi sosai.
Naso na wuce amma sai naga ihisan a waje zaune tace mummy ku shiga kuyi masu magana ko zasu daina don Allah.
Yarinyar ta ban tausayi muna shiga naga daga uwar har yaran suna zagin hindatu itama tana mayarwa.
Nace subbahanallahi may ya kawo haka kukuma waya saka bakin ku ga maganan su na manya.
Sai wanan fitsararar mimin tace wallahi duk wanda yace zai zagi uwar mu a gidan nan bamu kyale shi.
Ku bar ganin don munzo kuce wai zaku wullakanta muna uwa muna kallon ku tun dai ke wai ke a dole ga star a gidan ko ke kikai mata bazan kyale ki ba.
Nace wa kike nufi ni ko wa tace ke Rahama dake nake nace tarkasa nifa kikace tace kwarai kuwa take na tuna da kauye ai batai aune ba tako biyu nayi sai gani a gaban ta ji kake kayau kayau nai mata mari biyu masu kyau a fuskan ta.
Sai data duka don wahalan da tasha ta dago idon da ya cika da hawaye tace kika mare ni wallahi sai na kashe ki yau a gidan nan.
Nace bissimillah gani gaki yarinya karyan iskanci kikeyi baki san Rahama kuwa sai kin shiga track dina zaki raina kan ki.
Daga magana zakiyi min rashin kunya zagina na ta fara ta uwa ta uba sai babban nasu tace dani don Allah anty kiyi hakkuri ke Mimi wai baki kyalewa ne hakana.
Nace idan bata kyalewa barta ai nine maganin ta nace ke har kin isa ki zageni ai ban san an kawo muna kushiyoyi ba a gidan sai yau da kika fada.
Uwar tace don Allah don annabi doctor kiyi hakkuri sai ko ga yarana sun shigo part din Aisha tace ke wallahi ku kama kan ku ko yanzu jikin yarinya yai tsami in kina iskancin ki ki san inda zakiyi shi.
Nace Aisha maza ku bar nan ku koma inda kuka fito maza ku koma ciki ba bata lokaci yaran suka juya suna fadin wallahi da yau anyi karamin yaki a gidan nan kuwa.
Hindatu tace kun gani kunga inda akasan darajan babba magana daya tai masu sunjuya amma ku da baku san komai ba sai fitsara don wullakanci.
Raliya sai faman hakkuri take bani tana kuma zagin yarinyar haka yasa na juya na wuce banyi magana ba.
Bayan an sha ruwa muna zaune falon mu sai gata tare da yarinyar sun shigo muka gaisa take cewa dani doctor na zo da mimi