Murucin Kan Dutse
Chapter 126 of 146
daice da ita uffan ba har cewa take na fake ga kula da yara ina cutar su yadda na cuci uwar su na aure mata miji.
To komai tsiya na dai ba zan taba zama ni kadai ba yadda nake so a gidan daddy dole in bude ido inga wasu tunda ba don ni kadai akayi shi ba.
Nace na sani hajiya kiyi hakkuri don Allah ba za a sake ba insha Allahu tace don dai ma shi ya zama mai naci ne ni inba jaraba ba irin na maza na rasa may yaron nan kewa wanan rawan kai haka a kanki kamar kin fi sauran matan nashi ne.
Ta kashe wayan nabi wayan da kallo tare da sake murmushi una sauke ajiyan zuciya na mayar da kaina saman filo tare da lumshe idanuwa nace Allah gani gare ka.
Kowa dai Rahama dai Rahama dai may nayiwa mutanen ne haka basu sona basu kauna har uwar miji a kishin mu.
Wani hira akayi dani kan matsalolin mata dake yawa yanzu inda nice akaiwa interview din kan abinda ke haifar masu da wanan matsalan a yanzu.
Na dinga jero abubuwan da ada can baya iyayye da kakanni sukeyi wanda mu matan yanzu saboda wayewa kai duk mun watsar dasu.
Misali mace zata haihu bazata tsaya tayi jego yadda iyayyen mu a baya sukayi ba bazata sha kayan yaji ba wanda mun dauka kamar kauyanci ne a yanzu.
Nace idan aka duba yanayin wa yanda muke kwakwayo ba yanayin kiran mu da halittan mu daya dasu ba.
Da ace matan yanzu zasu dage da abinda aka koyar damu a baya da duk yawan matsololin nan dake samun su a mahaifa da sauran su bamu samay shi ba.
Sosai nai bayani yadda ya dace a fahince ni Aisha tana gani ta bugawa hajiyan su waya tace ta kai NTA ana hira da sarakuwarta a tv jikina na rawa takai taga yadda nake magana a cikin harshen turanci da kuma wayewa ta doka uban tsuki.
Tace amma Aisha anyi shashan yarinya na dauka ma watace tasani kaiwa jikina min ciri haka ashe wanan yar kauyen ne da bata iya samun maiba a tv.
Wanan hiran yasa mutane da dama sun san koni wacece don da dama basu san cewa nakai wanan matsayin ba haka sai wanan hiran da akayi dani.
Daddy ma yana zaune falon shi yana kallo yaga an nuno ni ana hira dani ba inda ban rufe ba ajikina duk da kayan aikine a jikina a lokacin.
Hindatu na zaune gefe tayi tagumi tana kallon abinda mukeyi kamar an jefo Raliya falon itama ta tsaya tana kallo program din.
Daddy ya kira yaran shi suzo suga mama su ana hira da ita a tv sai hindatu taja wani uban tsoki tace to shine may kuma kamar yau aka fara hira da likitoci a rv muna gani.
Yace amma dai ba ta gidana ba ko ke yanzu wanan ba abin alfahari bane a gareki ace an nuno matsayin abokiyar zaman ki a duniya.
Tace daya yake kai baka san kishi ba ko a nuno matar mutun duniya na gani har kake jun dadin hakana a ran ka ?
Yace kambun ya motsa ke ban kuma yanzu ko Allah ya kaimu a nuno min ke wata rana ana hira dake mu gani.
Tace a, a ni a suwa kuma an dai nuno wanda kake son haskawa duniya asan matar kace dama don ita kai niyar bawa ilimi ai.
Mu da aka zube a gida kara zube wa yasan damu balle har a haskami duniya tasan muna nan.
Ko ta manta da yaran na wurin ne sai da Raliya tai mata nuni da akwai fa yara a wurin taja bakin ta tai shiru ta kyale karshe ma shigewa tayi ciki tabar falon.
Sai da yaran suka dawo ne suke mayar min da abinda ya faru nace kai maman ihisan ke nan dai da wani zance.
Ilimin nan ba wanda aka hana fita neman shi fa sai kuma ta buge da wanan irin maganan a gaban ku haka.
Mummy halan ta iya karatu ne wai nifa ko karatu ban taba ganin tanayi ba nace kai haba dai Amira.
Har fa Diploma tayi maman ku dayan kuma tayi NCE basu dai ra, ayin karatu ne su kawai shiyasa kikaga basu damu ba.
Mutane suna bugo min waya suna cewa hiran yayi kyau sosai wasu kuma na fadin na tabo inda ya dace a fadakar da matan mu na yanzu.
********* ********* *********
Jamb ya fito yaran sun samu sosai zasu iya zuwa duk inda suke so yin karatu a cikin kasan nan idan sun so.
Dukkan su anan cikin Abuja zasuyi karatun su inda akawa Amira Chemistry da physic ita da Atika na, ita kuma ihisan zata karanta bio chemistry.
Sojana kuma computer engynearing zai computer science ke nan zai yi yaso bijere muna amma naki biye mashi dole ya yarda zaiyi din ba don yaso ba.
Sun fara zuwa schools sin so wai uban ya saya masu mota nice na hana nace sai sun kai two hundred level ko three lokacin sun kara hankali ke nan.
Aisha ma na sama mata nursing school na zata jona don karatun da tayo da muka fita da ita na sama mata certifcate a nan da muka dawo ta yi Neco.
An dai yiwa yaran sayayyan duk abinda suke so an masu registration har sun fara shiga makaranta ko tun basu saba ba har na daina jin korafin su kuma.
Sai gidan ya koma min tsit idan sun fita daga ni sai helen ke zama idan ina gida su sai six suke dawowa gida ko yaushe.
Jinior ma yanzu yakai secondary schoool ya dan fara wayo sai dai kinjin shi yana nan bai gushe ba har yanzu don shi haka Allah yayi shi dama.
Duk yara na sun fara karatu yanzu sai abin ya dan zo min da sauki nice ke zuwa na kwaso su daga school din mu dawo gida tare.
Ban san inda yaran Raliya ke karatu ba nima ban tambaya ba don ba shiga harkan su nakeyi ba ina gudun rashin mutuncin su.
Zamu iya daukan kwanaki bamu ga juna ba wani lokaci ma sai dai mu hadu a waje idan wani zai fita ko wani ya dawo a cikin mu.
Abin arziki ya sauka a gidan mu don hindatu tana da ciki mun ga abu a kan wanan cikin don ni dama ban san yaya take cikin ta ba.
Don tun shigowa na wurin su bata taba koda bari ba balle ciki na gani kullun cikin hanyan asibiti suke ita da maigidan.
Na dawo daga wurin aiki na hadu da su zasu fita ya tallabo ta ta wani narkewa a jikin shi yana kokarin bude mata mota.
Na fito da sauri na karasa wurin su ina fadin lafiya dai ko nagan ku haka yace tun safe take ta zuba amai shine zamu koma asibiti.
Nace Allah sarki Allah ya sauwaka sai kun dawo ina mata sannu har suka wuce na juya na shiga gida.
Ina mamakin wanan rawan kafan da daddy keyi haka akan cikin hindatu da wani ne yake hakan da yanzu tai mashi suna ko a gidan.
Amma da yake itace shiru kake ji abu yazo ga masuyi ina shiga Zulfa ke cewa kin dawo ashe nace eh yaya gidan tace lafiya.
Kin hadu da mutanen ki zasu asibiti nace na hadu dasu yanzu daga gun su ma nake ai sai da suka tafi na shigo gida.
Tace da ace watace a cikin mu ke wanan ciwon da yanzu an muna suna ko nace kai ina ruwan maman ihisan kin san ta dade bata haihu ba abin ya zamo mata sabo yanzu.
Ke dai samun wuri kona ihisan fa haka taitayi a gidan nan mun ga abu a lokacin ai ko yaushe uwarta na gidan.
Nace ashe ko yanzu mu gan su ke nan tunda abin nema ya samu tace zakiko ce kin ce indai sune a nan zasu tare muna.
Bayan sun dawo ne muka tafi gaida ita da jiki sai wani basar da mu takeyi daga kwance ni dai na juya nafito na bar dakin.
A falon su muka hade sa Raliya nace da ita an dawo tace eh kada ta zargi may ya kawo mu nace munzo duba maman ihisan ce ba lafiya yanzu suka dawo asibiti.
Tace ta samu wurin an kama mata ne ai sai taitayi kullun mutum a kwance yaya zaka gane lafiyan jikin ka.
Ban dai tsaya ba na wuce abina ina mamakin irin wanan zaman nasu kullun cikin rashin jittuwa suke a tsakanin su.
Wani abinda ke damuna ban fadawa kowa ba sai dare yayi fever ya rufe ni da naga abin yai min yawa nace bari dai ne test nagani ina aunawa ya nuna min possitive.
Ga lissafina ma nawa yana gaban na hindatu da kusan wata biyu naha bakina nai shiru a tsaye naita rama da renon cikina dama na iya.
A gajiye na dawo da ciwon kai da zazzabi a falon mu ma na kwanta na kasa karasawa dakina
rage kayan jikina ina son kai din ya dan lafa min.
Hayaniyar da ake da fada da tsawa yasa ni mikewa zaune daga part din su Hindatu ne ake wanan fadan sai ga Zulfa ta fito tana fadin yau kuma an tayar ke nan.
Ita ce ta tafi sai ma na karajin hayaniyar yai yawa na mike na tafi daidai lokacin da hindatu ke fadin ba yau ba na sani sarai cikin nan ya tsonewa kowa a gidan nan ido ana bakin ciki da samun shi.
Ciki ne dai na sama ba ruwa za, a zuba min na fadi ya zube ba komay zakuyi Allah ya riga ya dasa min shi sai na haife shi da yardan Allah ya taka yarda kowa ke takawa a gidan nan.
Da an debe tsanmanin sake samu a gare ni yanzu anga na samu sai bakin ciki nake gani iri iri ana nuna min.
Zulfa tace akan ciki ake nuna maki bakin cikin gaba daya gidan nan ko may ina kowa na dashi banga abin bakin ciki ba ai.
Don Allah malama rufe min baki kinji may ye ban sani ba har dan kaini asibitin da akeyi sai da akai bakin cikin shi gidan nan ko an dauka ban sani bane wai.
Ban yi bakin ciki da dan kowa ba nawa tun yana ciki har an fara nuna bakin ciki dashi to ta Allah bata mutum ba dai.
Cikine Allah ya kawo shi inda yake so in mutum ya isa ya kwace mu gani ko yayi in yi banza ne.
Tsuki na ja na juya kawai don sai naga kamar ta samu tabin hankali ne ma ciki da yake ciwo don hauka wai take kadagi dashi.
Na koma na kwanta inda na tashi tare da lumshe idanuwa sai ga Zulfa tace Rahama kin gani ko waiko hindatu na da hankali kuwa.
Na bude ido nai murmushi nace da hankalin ta mana tsaba iskanci ne kawai da rashin imani ke damunta.
Shi dai cikin kamar akwai wanda bai taba yi shi ba acikin mu zata tsaya wanan haukan haka ?
Zulfa tace ni dama ba yauba na kula da ita ko abu ka bata bata ci ko zuwa nan yanzu baki ga ta daina ba.
Kin san ance wanzan baya so a jikin shi kin manta da abinda ta taba yi min ne akan cikin baby ?
Nace kai wanan ai rashin imani ne tace to shi take ganin kowa ma zai iya a halaka mata cikin nata.
Nace Allah sarki tai ta kanta kowa ma nashi ya ishe shi balle yaje daukowa kan shi wani nauyi da hakki.
Tun ina ciwo a tsaye har na kai kwance lokaci guda na ramay nafada ban iya cin komai ba wanda ya kawo cikine dani in dai anyi magana sai nace dasu ulcer ke damuna kawai.
Ga seminar yazo min zan tafi india haka na daure nai tafiyan na dai jene amma ban iya tabuka wani abin kirki ba a can.
Na dawo duk na fada na ramay sai da doctor fati tazo har gida ta daura min ruwa don ido rufe na dawo gida.
Lokacin ne daddy ya gane cikine dani da yaji muna magana da ita ciki har yakai wata hudu a jikina lokacin.
Bayan tafiyan ta ya dawo dakin fuskan shi babu annuri ya samu wuri ya zauna idanuwa na suna a lumshe yake cewa dani.
Rahama cikin kika sake boye min bayan kin an yadda mukayi dake a baya kan cikin Haidar nace akan may zan boye ma daddy.
Ba yau daine mukai test ba muka gane cikine dani amma ni may zai sa na boye maka idan na sani.
Sai naji ya furzo da iska daga bakin shi yace may kike so a saya maki ko zaki iya ci yanzu ?
Nace bana son komai faten wake dai nace helen ta dafa min shi kawai nake son na sha ko za dan ji dadin bakina.
Ba zaki ci kaza mai zafi ba a sayo maki ko zai gyara maki bakin naki nace bana son komai faten dai ne ya biyo min a rai kawai.
Ya juya ya fita yana fadin Allah ya sauwaka yana fita zulfa ta shigo tana min sannu daidai kawo min faten wake da helen tayi.
Na mike da kyat na shiga bayi na wanke bakina nace da ita don Allah mu hada hannu ko zan samu na dan sha da yawa.
Waiko Rahama anya kuwa ba kani jinior ya samu ba dama yace wa hindatu shima ai maman su zata haihu.
Murmushi kawai nai mata na dan fara diban faten ina sha a hankali sai da na samj nasha sosai sai ko ga amai ya taso min.
Da sauri na mike na shiga bayi tana min ba a tana fadin aiyya abin yazo muna nan ashe akwai magana kuwa.
Mai kurin ciki yau ta samu kishiya sai yaya ke nan yanzu za, a yi cikin da akace damu kwalelen mu gashi an samu.
Ban yi aman da yawa ba na fito na fada saman gado ina nishi da kyat nace kai ni wanan abin ma kamar sabo ya koma min wallahi ko.
Tace har yaushe Rahama aike abin naki na da kyau tunda baki jimawa kike samun ciki wanan ne kika jima shiyasa.
Tace ni kinga cikin Hanif wani likita ya ban magani sai ko gashi Allah ya kawo min cikin da wuri ban ko dade da fara sha ba ma.
Nace ko yanzu idan kina sha sai na gwada rubuta maki ki saya ki sha tace da sauri wallahi ina so gaskiya da zan samu.
Nace bari na rubuta maki ida na tashi yanzu kan sai a hankali gaskiya tace kai dana gode wallahi gorin da shegiyar nan tai min yana ci min rai sosai tun ranan.
Nace cikin lumshe idona ni wallahi bani ma son ta sani sai dai ta ganni dashi kawai daga sama yafi tace haka za ayi ai kuwa.
Da safe daba danji sauki sai gata rana min tunin maganin na rubuta mata ranan ta tafi ta sayo takawo ta nuna min nace mata sune nan na fada mata yadda zata sha.
Nace ni kan wallahi da nasan lokacin da cikin nan zai shiga ai da ban bari ba don ni yaran na ma dana samu na godewa Allah haka na.
Tace na raba ki ba irin guda nan ake wanan magana ba kin dai ji abinda aka fada muna ai gara taga kowa dashi tasan ba ita kadai bace mace a gidan data iya daukan ciki.
Ni dai murmushi nai mata kawai na koma na kwanta don banda aiki sai kwanciya yanzu shine nakeyi na da ji dadi a rai na wani lokaci.
Don Allah ina mai kara baku hakkuri dani da fatan zaku fahinci yanayin da nake ciki don wasu na ganin kamar da gangan nake kin rubutawa a kullun, .
Bayan sun sa ba haka nakeyi ba ko na dade ban daukan lokaci mai tsawo haka ban rubuta ba.
Matsalar waya ce wayan taki min rubutu yanzu yadda nake so shiyasa bakujina ko da yaushe.
Sai ida na da samu aro nake rubutawa na turo maku don Allah kuyi hakkuri dani yan uwa.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON BA A YAFE BA ONLINE NOVEL NE, , , ,
96
Sannu Sannu komai yake tafiya a gidan mahaifiyar Hindatu tazo itace take kula da ita wai bata jin dadi a lokacin.
Na dawo daga aiki na samu ta iso na shiga gaida ita da zuwa a wullakance take amsawa cikin wani basarwa.
Ban tsaya ba na fito bayan mun gaisa da ita irin yadda naga ta sha min toka a fuskan ta.
Ban sake komawa gaida ita ba nima nawa ya isheni lokacin karfin hali kawai nake nima don ban jin lakka a jikina.
Washe gari na fita gin aikina ban ko bi ta kan bakuwar gidan ba nace naje gaida ita da kwana don naga alaman akwai magana gare ta.
Na isa wurin aiki ban zauna ba na shiga duba marasa lafiyan da naiwa aiki suna kwance.
Bayan na gama round ne na dawo office na fara duba masu zuwa ganin likita nakai wani lokaci ina dubasu na gaji na huta.
Doctor Fati ce ta shigo wurina muka zauna muna hira da ita take tambayana hindatu na dan maide baki nace jiya koda na koma na samu mahaifiyar ta tashigo garin dubata ai.
Mamaki ne ya kamata sosai tace kamar dai shine haihuwan fari gareta da sai mahaifiyarta tazo dubata.
Idan ba don alamarin kishi ba minti nawa zaki duba abinda ke damun ta ki sani shine zata tsaya wahal da mutane haka ko yaushe ?
Nace cikin murmushi ni fa kishiyace kin sani kuma ko han dubata ba nasani matsala ce ta ciki nima shike damuna yanzu haka amma na daure ina normal activities dina lafiya.
Yadda nake ji din nan kuwa nasan da itace da wata kila sai an bata gado ta