Murucin Kan Dutse

Chapter 57 of 146

don ban tsanmani ita ya shafe ra ba ni dai daya shafa nazo naji kan maganan.
Kallon mamaki anty ke masu tana son jin wani magana ne ake akai haka taji yace da ita ke Saade fada mata wai tabayana tazo tanayi wai yau wake da girki a gidan don kwanakin girkin Rahama ya kare ko da nai tafiya.
Anty tace haba Hindatu idan munyi haka ai bamuyi masu adalci ba anan yarinyar nan fa ko sau daya bai shiga dakin ta ba tafiya ya kamshi.
Yanzu kuma muce bazamu barshi da amaryan shi ba ai bamu yi masu adalci ba gaskiya.
Haka dai kika ce mu wa yai muna adalci kuma tasan yana da mata ai ta nace sai da ta aure shi to tashigo tazo ta dandana abin da take son ji gareshi.
Ni ba ruwana da wani rashin adalci can mijina nasani nice ko ke tunda zulfa bata gida zamuyi girki yau.
Kafin anty tai magana yace da ita to bazakuyi ba in ke baki san Allah ba nina sani bazaki halakani ba na dauki alhakin yarinyar mutane ba.
Tace haka kace yace eh na fadi jeki fadawa wanda zaki fadawa tace ban fadawa kowa amma Allah ya saka min sai tafice daga dakin.
Yabi bayanta da fadin noses idiot yarinya kullun ita bata bari a zauna lafiya sai ta samo fitinan da akayi.
Ganin ranshi a bace ne anty ta mike tana fadin muje na rakaka dakin matar ka ni ina son in kwanta ne dare yayi ga sanyi an soma kasan ba bashi yake bani ba wanan yanayin.
Yace ke kuma kamar yaya ki rakani dakin matana itace da girki din yau ne ?
Yace wanan matar hauka take ni you are ok for me anan zaki kwana ba ruwana da wata wai amarya can yarinyar da bata masan gaida mutum ba sai kunyan tsiyane ko girman kai waya sanan mata ?
Tace kana dai zance malam don Allah tashi ka tafi dare ya soma kada tai barci kaga yau yanayin akwai sanyi sosai a garin.
Ya dage da cewa shifa itace zatai girki ganin baida niyan tashi tai fushi tare da kara mikewa tace idan kaga dama sai ka samay ta kai kadai ni kaga tafiya na barci nake ji.
Niko a lokacin ma nayi barci a cikin bargo na don yanayin sanyin garin ga kamshin kasa mai dadi na damana yana tashi ko ina a hancin mutane.


ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON ALLAH NAGANI MAI TSORON ALLAH TA KULLAH DA HAKAN DON ALLAH..


IDAN KIN BIYA KIKA TURAWA WANDA BAI BIYA BA ALLAH NAGANIN CIN AMANAN DA KIKAYI YAR UWA DON ALLAH MUGUJEWA SABON ALLAH MU KOMAI KANKANTAN SHI, , ,

41
Tana fita daga falon yabi bayan ta da kallon tausayi kawai yasan duk abinda takeyi na karfin haline takeyi don idanuwan ta ya nuna hakan a yadda ya riga ya fahince ta sosai.
Ya mike ya kashe kayan wutan dake aiki a falin dakin shi ya koma ya kara yin wanka yai shafe jikin shi da turare ko ina ya kulle kofan part din ya nufi part dina.
Ya fitowa yaji wani sabon iska ya gauraye garin alaman wani hadari aka kara hadawa kuma again ya lumshe idanuwan shi a hankali yake takowa zuwa part din.
Ya tura kofan da farko ya dauka rufe kofan yake saida ta murda ne yaji kofan a bude ya sa kai ya shiga wani kamshi da sanyin Ac ya ziyarce shi a lokaci guda zuwa yayi ya kashe AC da ke aiki a falon.
Yabi ko ina da kallo tsab part din yake yace a ranshi wanan yarinyar badai tsabta ba kan Allah yasa ta dore a haka kada tazo ta zama irin su zulfa daga baya da kazanta.
Bedroom din ya nufa bayan ya rufe kofan part din ya tura a hankali can ya hangoni saman gado na dunkule a guri daya duk da cikin bargo nake amma yanayin kwanciyana ya nuna ina jin sanyi a lokacin.
A hankali ya tako har zuwa bakin gadon barci nake hankalina a kwance ya sa hannu ya yaye bargon dana rufa a jikina a hankali.
Rigar da na saka ajikina sunan riga ne don gaba daya part din jikina a baiyyane suke a fili daga cikin rigan .
Ga gashin kaina da wankewa nayi na daure a bayana da bakin ribon ya dan zubo a saman fuskana ya rufe min fuskana.
A hankali yasa hannun shi yana yaye suman da ya rufo a fuskana yana mamaki ashe haka nake da gashi dama ?
A hankali cikin barcina naji kamar mutum na tabani na bude idanuwa na da sukai nauyi don barci naga daddy ne a kaina.
Cikin zabura da tsoro karara a fuskana na dago ina fadin daddy ?
Ya sa hannun shi abaki kamar maiba yaro umurni da yai shiru yace shiii na shiru amma ban fasa yun kurin tashi zaunen da nake kokarin yi ba.
Kafin nakai zaune sai naji ya hadeni da jikin shi a hankali ya manne ni yana sauke wani irin numfashi shi kamar wanda ke hamdallah a ran shi.
Banyi wani yunkurin kwatar kaina ba don nasan yau ma kwatana gareshi sai Allah kawai.
Mun dan dauki lokaci yana matse dani a jikin shi yana faman sauke ajiyan zuciya a hankali.
Naji maganan shi mai kama da rada daidai saitin kunnuwa na yana fadin.
Allah na gode ma daka cika min buri na akan wanan baiwan naka, Allah nagode ma da kai min mafita akan bukatana cikin sauki da kwanciyar hankali, Allah na gode ma da ka yi mu maurata a tsakanin mu.
A hankali na fara sake mai kuka ina mamakin lafazin da daddy ke fadi haka a kaina yau.
Ke nan daddy na nufin dama yana sonane ko may maganan shi haka yake nufi wai ?
Jin ina kuka yakara matse ni a jikin shi kamar wani zai kwace mashi nine a lokacin.
Naji yace Rahama kuka why kike kuka maimakon ki tayani fadin cikin da Allah ya nuna muna haka a rayuwan mu.
Kada kiyi kuka akaina please please kada ki bata min mood dina da bakin ciki bana son nayi tuntube da bakin ciki daga yanzu har wayewan gari akan komai please don Allah ki daina kukan nan idan ba so kike nima nayi kuka ba.
Ina jin kalaman shi yasa na dan tsagaita kukana a hankali yace dani good girl ki tashi ki dauro alwala ina jiran ki yanzu.
Na mike da kyat ina laluben zani na yace no ki tafi a haka nake son ganin ki Rahama ga hasken fitilar dakin daya kunna duk ya gauraye dakin da haske ko ina.
Ina dan tattara rigan na shiga bandakin nai alwala sai na kara dan shafa turaren da malam musa yabani na fito na feshe jikina da wasu masu kamshi duk yana zaune yana kallona a bakin gado.
Kunya kamar ya kasheni nakeji shi ya jagorance mu mukai sallah nafila raka, a hudu ya juyo inda nake zaune ta dafa tsakiyan kaina ya shiga jera adduoin neman muna tsari da zaman lafiya da albarkan aure mai dorewa akan mu.
Yana gamawa ya daukeni cak sai saman gado ya dire ni idanuwa na suna a rufe sai tsoro da mamakin daddy yau na keyi kawai a raina.
Ban ankara ba sai da naji hannuwan shi sun sauka a saman kirji suna wani aiki a hankali da ya sa na tuno da irin abinda marigayi garbati yakan min kafin ciwo yai tsanani a kan shi.
A hankali na runtse idanuwana ina jin wani bakon yanayi wanda ban taba jin irin shi ba ko a wancan lokacin yana shigana.
Sannu a hankali ya ke aiwatar da sakon shi a kaina sai jin bakin shi nayi kafe a kirjina kaman dan karamin yaro ya samu abincin sa a jikin uwar shi.
Wanan yanayin ne yasa na dan fara sakin wani nishi da ban san yana fitowa daga bakina ba a lokacin.
Hakan bai mai ba sai saukan hannuwan shi da naji a kasa na ya sa na wani bankaro kirjina a gaba cikin rashin sani wanda shi a gurin shi hakan yai mashi dadi sosai.
Ban san lokacin da hannuwana ya sauka a saman tsakinyan kan shi ba na rike da hannuna da karfi ina kiran sunan shi a cikin wani bakon yanayi ina fadi please daddy.
A hankali naji ya zamay zuwa kasa na daga haka hankali na yai nisa ban taba zuwa duniyan da na tafi ba a lokacin .
Bakajin komai a dakin sai nishi da karan naurorin wutan dake aiki don bada karin sanyi a dakin.
Ina kan kamay a jikin shi banyi aune ba sai jin abu mai zafi yana ratsa kasa, na nayi ban san lokacin da na sake wani kara ba da karfi ama ina babu mai ceto don ban ma tsan mani daddy kamar yana jin wanan ihun da rokon shi da na keyi ba a lokacin.
Tun ina roko har na daina sai kiran Allah da neman agaji da nakeyi gare shi.
Sai da ya gama biyan bukatanshi niko dadin danaji farko ya koma min wahala ban masan inda nake ba don ko motsin kwarai ban iya yi a lokacin.
Can naji yace subbahanallahi yana sauke numfashi daga gefe na yace Rahama its means you are still virgin ?
Sai lokacin wani kuka mai karfi yazo min na dan kokarta na jawo gefen bargon dake yashe a kasa ina kokarin saya jikina dashi amma na kasa yin hakan.
Zaune daddy ya mike duk ya rikice ya rude bathroom ya nufa ya dauki lokaci a ciki ya fito tare da daga ni cak zuwa babdakin ruwa ne masu zafi ya tara a ciki bai tsaya saurarona ba ta tsundumani ciki sai dana yanka wani irin ihu lokaci daya.
Bai saurara min ba ya kara danna ni cikin ruwan tare da ware min kafafuwana tun inajin zafin ruwan har nakoma jin dafin shi na fara lumshe idanuwa na.
Ban san ya fita ba don idona da suke a rufe sai da naga ya dawo bandakin muryan shi naji yana fadin ki fito hakana don dare yayi sosai ki kwanta.
Kunya ya rufeni sosai ban ko san yadda zan fito din ba gashi ya tsare ni da ido yace kifita sai kiyi wankan tsarki kizo ki kwanta daga haka ya juya ya fice ya barni da kyat na iya watsa ruwan nai wanka na tsarkake kaina sai dai kuma ba zani don suna daki na barsu sai na leko in koma don yana tsaye yana sallah yana sujada nafito da sauri na bude wardrobe najawo zanin dake kusa na daura na ciro wani rigan barci na feshe shi da turare na saka ajikina.
A hankali nake takawa don duk tako daya har cikin raina nake jin zafi na shiga na alokacin.
Can karshen gado na koma na makure kamar maijin tsoro tun ina jin dogon suran da yake jerowa har barci ya daukeni ban sani ba.
Can cikin barci naji motsin shi ya hawo gadon ya rugumay ni tsam a jikin shi yana sauke numfashi.
Adduan kwanciya naji yana min yana tofawa kamar yadda nakewa su Nadir sai gashi yau ni akewa hakan kuma.
Daga haka ban falka ba sai can muryan shi naji yana fadin subbanallahi haka tasani bude idanuwa na sai hasken ranan daya hasko labulen dakin ne ya kashe min ido na.
Da sauri naga ya mike tsaye rigan shi ya dauka ya zura ajikin shi tare da saka wandon boxes na maza da suke agefe da sauri ya fara tafiya ya nufi hanya fita part din nawa yana fadin tashi kiyi sallah mun makara wallahi daga haka ya fice daga dakin da sauri.
Na yunkura da kyat namike sai dai tashi ya gagareni da kyat na rarafa nakai kaina bandaki na fara wanka ko jikin nawa zai sake na dauro alwala nafito.
Na idar da sallah na jingina kaina da gado take wasu hawaye suka gangaro min a hankali abinda ya faru daren jiya ya fara dawo min araina tiryan tiryan.
Na jinke idanuwa na ina mainadama nace yauni Rahama na zamo babban yar cin amana yau minjin antyna nane nai wanan taraiya dashi haka daren jiya.
Kuka sosai nayi a gurin sannu a hankali nake jin wani matsanacin zazzabi yana shigana a hankali na kai kwance a gurin na dukule da kyar na mike nakoma saman gadon na rufe jikina da bargo.
Shiko daddy yana fita Hindatu ce yagani tsaye a kofan shiga Part din shi tana ganin shi tabishi da kallon mamaki har yakaraso ya sa key ya bude ya shiga tana kokarin cinno kai ya maida kofa ya rufe shima wanka yayi yai alwala yai sallah.
Ya dade zaune yana adduoin neman Rahama agurin ubangiji da jero sauran bukatocin ga Allah.
Yamike zuwa karfe tara ya shirya cikin tufafin shi na alfarma ya nufi hanyan part din anty na.
Anty na zaune a dakin ta gaban mirro tana gyaran jikin ta ya shigo dakin bakin mirron ya samu ya dan yi masuguni akai.
Ta dan dago kai sau daya ta kalleshi taci gaba da abinda takeyi batare da tai mashi magana ba.
Wani irin kwarjini da kyau taga ya kara mata wanda bata taba gani ba gareshi.
Sai shafa manta takeyi kaman bata san yana tsaye agun ba shi kuma ya tsaya ya kura mata ido kawai yana kallon yadda kishi ya bsiyana mata karara a fuskanta.
Taci gaba da abinda takeyi zuciyar ta sai turirin kishi yakeyi yau besty din tane don ya kwana da Rama har yakai kusan goma na safe bai fito ba saubiyu tana tura Gajiye ta dubo ni amma tace ba, a bude kofan ba har lokacin.
Jin alaman ita yake kallo bai kuma mata magana ba yasa ta kokarin mikewa tsaye sai ya tare ta da hannayen shi.
Tana dago idanuwan ta ta sauke akan shi hawaye ne tab a idon nata bai iya mata magana ba sai binta da kallon da yati yana kokarin su hada idanuwan su amma taki yarda su hakan da ita.
Yace No, No Saade kada muyi haka dake kefa kika sani yin hakan bada son raina ba da kika san baki shirya jure ma hakan ba may yasa kika tursasa kan ki dani akayi ?
Tace amma besty don naba go ahead kayi shine har tau kaine dakai rana gun wata mace haka kuma a dakin ta.
Ni nace ayi amma bance a zalunci wani ba ai yace da sauri subbahanallahi Saade may nai maki na zalunci anan kuma ?
Maimakon ta bashi amsa sai kawai ta saka mai kuka sosai take ya gigice ya rasa inda zai saka kan shi.
Yaki jin yaga ana kuka kukan kuma wai shine yai zalunci akace duk da yasan shi baiyi ba tunda akan kaidan haka yake.
Yace tunda abin ya zama haka yau din nan zan saki yarinyar nan kowa ma ya huta nagaji ban son sabon fitina a rayuwa na kece dama kika kaini ga hakan ai.
Shima yasan yadai fadine kawai a fatan bakin shi amma yau ko duniya suka taru akan shi ai ba zai taba gigin sakin Rahama ba irin baiwa da niimar da Allah ya tarawa wanan yarinyar ace kuma wai ya sake ta ina ko a mafalki balle a fili.
Ya juya kamar gaske zai fita tai saurin tare shi tana cewa dashi nifa bawai kishi nake akan Rama ba gani nayi kamar ka dan zake da yawa kada ace nice ke marama baya kanawa wasu hakan.
Yace zakewan may zanyi akan wanan karamar yarinyar inba aure mukkadari ba aini kin isheni a rayuwana Saade.
Ya juya bayan ya gama magana zai fita tace please besty kada ka fara ka aikatawa Rama haka ko bayan raina please don ba ta da laifi ko kadan ga hakan.
Yace amma kin san da haka kike korin kirana dan cin amana nine zanci amanaki ko wanan yarinyar da kika raina da kanki kika bata tarbi da hannun ki.
Kin san ko rantsuwa nayi babu yadda za, ayi naci amanan ki kan halarci da kikai muna balle wanan yarinyar dake matukar tsoron ki da jin kunyan ki tai maki rashin mutunci.
Rahama bazata taba cin amanan ki ba Saade don haka don samun zaman lafiya a gare mu ki bari na sallamay ta yau kowa ya huta.
Har yakai kofa ya juyo yana cewa da ita, idan zaki samu lokaci kije ki duba ta ki gani don ban tunanen ta taba sanin namiji a rayuwan ta.
Yana fadin haka ya fice daga part din ran shi a bace har ya kai kofa daidai mahadar da ya raba nawa da na anty yaji kaman ya shiga wuri na ya duba lafiya na amma kuma sai yai gudun zuciyan Anty don yasan zata iya fitowa zuwa gurina anytime.
Haka ya daure ya juya yabar gidan zuwa asibiti dubo jikin Zulfa, dake kwance tana bedrest don a samu cikin jikinta ya zauna mata.
Yafita da kaman minti biyar ta gama shiri tana jin zuciyar ta na bata shawara kamar kada taje dubani da sauri wani zuciya ya gargade ta da cewa haba Saade idan kinyi haka kinwa yarinyar nan butulci ke fa kika kaita ga hakan.
Take tai istigifar ta mike da sauri ta nufi dakin daga falon tsab yake kamar yadda ta barshi a daren jiya kafinta fita.
Ta tura kofan dakin ta shiga idonta a saman gadon dake a hargitse da gani ansha harka a saman gadon daren jiya.
Take ta runtse idanuwanta ta maida idon ta inda nake kwance na dunkule a cikin bargo ta tako a hankali zuwa inda nake kwance din.
Ta dan dade tsaye a kaina can ta mika hannun ta ta yaye bargon a hankali sai na kare dunkulewa don sanyin da naji ya dan bugi jikina don zazzabin dake damuna sosai.
A hankali takai hannunta saman wuya na ta taba don jin yanayi na, zafi taji jikin yai min radau ya gashe sosai.
Jin an taba min wuya yasa na

Download complete TXT · Novel page