Murucin Kan Dutse
Chapter 58 of 146
dan bude idanuwa na da kyat naganta tsaye a kaina dishi dishi nake ganin ta tsaye a kaina.
Take gabanta ya fadi ta zauna gaf dani tace Rama baki da lafiya ne kai kawai na iya kada mata alaman eh.
May ke damun ki haka ne ?
Na bude bakina da kyat da zuman nai mata magana amma sai na kasa sai kukan da yazo min cikin ban tausayi nake kukan.
Karasa yaye bargon tayi idonta ya sauka ga abinda ke a zanin gadon take taji gabanta yai wani mugun faduwa tace.
Rama yaya akai haka dama ke you are still a virgin ?
Rama dama ba abinda ya taba shiga tsakanin ki haka da garbati ne har ya rasu bai taba kusan taki bane ?
Hannunta na riko ina girgiza mata kai a cikin kuka na fada jikin ta jikina sai kaduwa yake min.
Hankalinta yai matukar tashi sosai tace amma may yasa daddy ya san haka kuma bai biki a sannu ba ya aikata maki haka ?
Mikewa tayi ta shiga bathroom ta hada ruwa mai matukar zafi sosai tazo ta kamani da kyat na tashi muka shiga bathroom din da ita.
Ranan ba kunya ko kadan na tufe tana ganin irin surar da Allah yai min, ta rintse idanuwan ta tasa sukan ai sun kade ke nan.
Ta tausani a ruwan na zabura da sauri tace daure ki zauna please wanan shine mafita a gare ki.
Haka na daure na zauna cikin ruwan zafin na shiga ina dan raki tana jin wani kuna a zucuyar ta har cikin ran ta..
Da taimakon ta na fito na har na saka kaya a jikina muka fice daga part din zuwa nata sashen.
Tea mai kauri da zafi ta hado min ta kawo min saida ta tabbatar da na sha sosai tace na kwanta kafin a kawo min magani.
Nan na kwata saman gadon ta sai barci mai nauyi yai gaba dani duk da na ji dadin jikina sosai dan ruwan zafin da ta gasa ni da shi.
Falo ta koma ta zauna a cikin damuwa tana jin ranta gaba daya babu dadi sam tana jin rashin jin dadi aranta sai take gani batayi min adalci ba sam a rayuwana.
Ta dauki tsawon lokaci a zaune ita kadai ganin da Gajiye tai mata a cikin damuwa ne yasa ta fito har inda take tana tambayan ta hajiya lafiya dai ko ?
Ajiyan zuciya ta sauke tana cewa bari kedai gajiye nayi abinda ya koma min ciki ne wallahi.
Gajiye ashe Rama sunan ta taba aure ne amma ba abinda ya taba shiga tsakanin ta da mijin ta duk tsawon dadewan da tayi agidan har kusan shekara biyu da aure amma miji bai taba sanin ta ya mace ba wai.
Ikon Allah hajiya yanzu dama Rahama a matsayin budurwa take ashe ?
Haba shiyasa sam ita namiji baya gabanta ko kadan hajiya wanan aure yarinyar nan ta sadaukar da rayuwan ta ne saboda ke haka ma iyayyenta don kine suka amin ta da hakan ai .
Yanzu babu abinda za, ace sai dai ace Allah ya baku hakkurin zama a tsakanin ku ya kawar da sgedan da shedanu a kan ku.
Don sha, ani na kishi sai ankai zuciya nesa kinyi na mijin kokarisosai gurin sadaukar da rayuwan ki akan hakan da kikayi wanda ko a zamanin da can baya ba kowa ne zai iya wanan sadaukar da ran ba balle yanzu da ba tabbas ga dan adam ko kadan sai wanda Allah yaba ikon rikon amana.
Yanzu gajiye kije ki hada mata ferfesun mai kyau yaji yaji sosai idan ta tashi sai tasha.
Amma ki duba min idan motar maigidan na gida nai mai magana ya samo mata magani tasha.
Gajiye tace to hajiya ta juya ta nufi duba maigidan idan yana gida lokacin.
Ta dawa tana fafin wai baya nan inji maigadi bsi shigo ba tunda ya fita dazun da safe.
Taja tsuki tana mai jin haushi da takaicin daddy a ranta don yau yai matikar bata mata ranta sosai wallahi.
Tace kai namiji dai baida kunya wallahi wai besty ta ne ya samu mace haka har yai mata wanan illar haka.
Shine wai har yake ikirarin shi zai sallami ysrinyar mutane azauna lafiya, ko a hakan ne zai sallamayta din oho ?
Kiran layin shi tayi amma sai aka nuna mata wayan is swichup a lokacin tsaki taja don tasan ba dabiar shi bane kashewa haka na.
Dole ta hakkura hakanan ta kyale shi sai dai tana mai jin tsananin zafin shi a ranta har lokacin.
Tanayi tana shiga daki tana dan dubani a kai akai sai ta samu barci nake a cikin wahala da ban tausayi.
Bayan karfe biyu ne ya shigo gidan sai dai ya tsunci kan shi da kasa zuwa gurin besty din shi yau don yasan tana a cikin fushi dashi.
Itama Hindatu ta dau zafi dashi tunda taga ya fito part din amarya a can ya kwana.
Bayan ta tabbatar da babu wace ya taba zuwa kwana a wurin ta duk cikin su uku din.
Amma sai gashi yau wai shine da kan shi ya buge da zuwa dakin mace kwana har yana makara da tashi barcin safe a dakin.
Hakan yasa ta dau zafi da shi ga mamakin shi da ta wuni dashi a ranta na yau ina wanan miskilanci da fadin rai daukan aji na maigidan na su ya shiga.
Na miji ka barshi kawai inda ka ganshi don ba dan goyo bane da wanine ya fada mata cewa mijin nasu zai iya aikata hakan bada idon ta ta gani ba sai ta rantse tace sam ba zaiyi hakan ba.
Yana shiga falon ya zube a saman dogon kujera dake falon ya maida kanshi bayan kujeran ya dan kara tare da lumshe idanuwan shi a hankali.
Babu abinda ke mai yawo a kwakwalwan shi sai abinda ya wakana a tsakanin shi da Rahama don bai taba zato ko tsanmanin abinda ya tarar gareta ba a daren jiyan.
Ada idan ance mai, mata wata tafi wata zai ce karya ne sai dai kawai su ban banta a halaiyya amma ba ga irin gara basan da ya halbo ba a daren jiya ga jikin Rahama.
Abubuwan da suka wakana har yasa shi sakin magana da baima san yanayi ba a lokacin sai yanzu ne yake tuna abinda yake fadi.
Bai san lokacin da ya dan saki murmushi ba da ba kowa ne ke gane yana yi ba sai wanda ya fahince shi kawai.
Yana a haka idanuwan shi a lumshe ne Anty saade ta shigo falon nashi jin motsin a shigo ne yasa shi dago kai yana kallon ta.
Fuskanta ba yabo ba fallasa a cikin sa kara daure fuskan shi yayi don ta san har lokacin yana a cikin fushi da ita.
Tace cikin murya mai rauni ka dawo ashe nakirs wayan ka har sau biyu na samu yana a kashe.
Yace eh nina kashe don ban son yawan magana saboda raina a bace yake yau don kin kara bata min rai sosai wallahi.
Don may zaki sani nayi abu ki dawo kuma kina kokarin bata min rai bayan kin san a kan ki nai wanan auren bawai ra, ayina bane hakan.
Namiji tace a ranta jifa kamar ba shine ya halaka yar mutane ba haka kaca kaca babu ko tausayawa ga yanin da ya samay ta ciki.
Amma a fili cewa tayi ni wanan ya wuce a gurina kaima kasan cewa dole na ji kishi tunda nima mutum ce amma ba wai yadda kake nufi ba har ka dauki abin da zafi haka ba.
Yace dole ne na dauka don naga kina son raina min wayyo na akan abinda ke da bakinki kika tursasa ni yin shi bawai nai ra, ayin hakan ba a raina.
Tace ni ba wanan ba yarinyar nan fa ina ganin sai ka dauko mata likita ya dubata don tana matukar jin jiki sosai wallahi.
Ya dan yi kamar ya tsorata sai kuma yai sauri jawo natsuwa ya sa a ran shi cikin daure fuska yace may ke damun ta kuma ?
Tace ai kaima kasan Rama she is still a virgin ashe babu abinda ya taba shiga tsakanin ta da tsohon mijin ta har ta rasu.
Don tunda akai kaita gidan dama mutumin baida lafiya har Allah yai mai rasuwa tai wanka shine ta dawo gida daga nan bata dade ba ta dawo nan gurin mu da zama.
Shine kai kuma babu tausayawa besty kai mata wanan aika aikan haka dagani don ban son Rama da raki haka ba ka bata wuya ne sosai besty ?
Maganan ta ya dan sashi yin murmushin da baita shi yi ba a hankali yace hakan kuma nayi laifi ke nan ko ?
Tace cikin dan jefa mai harara kayi mana don baka rragawa kaunata ba gaskiya.
Yace to kuyi min afuwan please don dama kin san sai hakan ai ya faru komai dadewa a kanta.
Yanzu ma idan da wanine ashe haka zaki bi shi har gidan kiyi mashi wanan masifan an taba maki yar uwa ko ?
Maganan shi da yace ai mashi afuwan yasa taji dadi a ranta taga ya girmamata yana shakkan ta ta manta da waye namiji ?
Nan dai ta kara tuna mai yaje ya duba halin da nake ciki mana, halin su na maza yai mata yace haba ba sai na tafi ba .
Bari dai na dauko likita a duba maki ita kawai ansan maganin da za,a sayo mata tasha.
Sun dan yi hira akan ciwon Zulfa yace yana son ta dawo gida ne yaji dalilinta na son zubar mai da cikin dake a jikin ta.
Anty tace amna ni sai nake ganin yadda Zulfa ke son haihuwa har zata iya tsayawa zubar da cikin dake jikin ta akwai dai sai dai kabi a bin a sannu don a gane gaskiya.
Ya fice gidan cikin zuciyar shi fam da tunanen halinda ya jefani ciki yasan harga Allah bai raga min ba ko kadan ga shi ji yake a ran shi kamar ace ko a lokacin ma ya sake kasancewa dani baiki hakan ba shi kan, amma ina ba daman yin hakan kuma gareshi.
Yarinya haka sai zuma da tsuma mutum shikan bai ma san irin bakin da zaiyi godiya ga Allah daya azurtashi da wanan baiwar na mace mai ni,ima da gamsarwa irin haka ba.
Don jin shi yake kamar a daren jiya ya fara sanin mace a rayuwan shi gaba daya gaskiya ba laifi.
Ba zai iya dauko namiji likita ba don kada ya kalle mai matar shi don haduwan jiya kawai yake jin wani irin kishin yarinyar yakeyi yana fisgan shi sosai a ranshi.
Dole ne ya sa kawai yanzu zai iya barin tana fita zuwa school amma zai saka dole ta sa manyan hijjab a jikin ta don rufe wanan manyattacen suran nata da zai iya jawo hankalin wasu maza a kan ta.
Dole ne wanan mayen sojan ya rude akan ta haka yasan abinda ya gano gareta ashe.
Shine Ibrahim don baida hankali zai cuno kan shi gurin daba kayan shi wanan ai sai manya ba yara ba.
Shi kadai ke tafe a motar shi yake ta faman tunanen zuci kala kala har yaje gun doctor zainab.
Doctor zainab tasan kan ala,amarin mata sosai haka yasa ya yanke shawaran , zuwa gurin ta yai mata dan bayani sama sama.
Tare suka zo gidan sai gasu falon anty tare da shi sun gaisa anty ta kai ta dakin inda nake ina jin an yane bargon jikina na tashi a zabure dani.
Ganin su nayi su uku a kaina dan mikewa zaune nayi a hankali nake gaida su.
Likitan ta fara tambayana ko may nake ji cikun kunua nake dan mata bayani itace ke bina da tambayoyi irin na likitoci.
Na kasa fada mata sai anty ne ta danyi mata bayani yadda zata fahinci abinda ke damuna lokacin.
Nan dai tace a, a kace min kai, kai laifi mana ka tsaya kana min kwanaye kwanaye magani harda na allurai ta rubuta min ta bashi ya fita sayowa.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE IDAN KIN KARANTA MUN BARKI GA ALLAH DON YANA GANIN KI, , , ,
IDAN KIN BIYA KIKA SHIGO KINA TURAWA WASU ALLAH ZAI BI MIN HAKKINA AKAN KI YAR UWA DON KINYI HA,INCI ALLAH NA GANIN KI SHI ZAI SAKA MIN, , ,
42
Allurai da magani likta ta bani nasha sai jikin ya kara sake min sosai har na dan zauna don naci abinci.
Ban iya ci ba na dai sha ferfesun sosai don yai min dadi a bakina yaran da suka dawo suka zauna suka tayani sha suna min hira.
Falo muka dawo muka zauna har anty sai dai sam na kasa koda hada ido da anty a ranan gashi sai yawan jana da hira take yi.
Amma na kasa sakin jiki da ita sosai kunya da nauyin ta nake ji gashi sai nake ganin tana bina da kallon kamar tausayi ne ko mamaki.
Har dare muka idar da sallah da yaran muna zaune a falo ta shigo falon ta zauna take cewa dani ki koma part dinki don tunda safe na sa Gajiye ta gyara maki shi.
Nace cikin sanyin murya anty ni da su Nasir zan kwana nan tace dani kina hauka ne halan ?
Shi mijin naki idan kin kwana anan dawa kike son ya kwana yau sai fa kin kwana hudu kina girki a gidan nan kafin wata ta karbi girki a gurin ki.
Raina na bata tare da dukar da kaina kasa na rasa may ke min dadi a lokacin.
Daddy ne ya shigo falon yana saye da farar Jallabiyar maza wanda hakan halin shi ne duk dare zaka ganshi cikin shigar jallabiya ne hakan yana nuna alaman bazai sake fita ba a ranan sai safe kuma.
Nan aka shiga gaidashi kaina yana sadde a kasa nace a hankali ina wuni ya amsa da lafiya ya jikin naki ?
Taji sauki ai inji anty gata nan muna fadawa wai ita gun su Nasir zata kwana don hauka irin na Rama.
Yace idan nan take son kwanciya da su abarta mana ai duk daya ne ko danan da can din .
Wallahi ni bazata kwana min a daki ba tunda tana da nata bangaren don may zan badi na shiga hakkin ku na sani na take sanin.
Maganan anty yai matukar bani mamaki sosai a raina na mike tsam tare da cire Nasir da yai barci a jikina na kaishi daki na kwantar ban ko yi mata sai da safe ba na fice daga part din nata.
Ina shiga na samu an gyara komai neat ba kamar yadda na barshi ba da safe.
Ina shiga daki na shiga wanka na gyara jikina don ruwa masu zafi na zuba a jikin nawa don naji dadi kwanciya.
Na zauna na shafa mai masu kamshi tare da fesa turare na bude wardrove na dauko wani rigan barci mai laushi dogone har kasa sai dai kamar ba asa komai ba ajiki yake.
Na hau gadon na fara jero adduoin kwanciya nagama na shafa tare da jan abin rufa na rufe jikina.
Ban dade da kwanciya ba daddy ya shigo dakin inda yake bin ko ina da kallo har ya kawo bakin side drower din gado daidai saitin da kaina yake ya dan zauna akai.
Murmushi naji ya dan sake yace nasan idon ki biyu ba barci kikayi ba yanzu ko duk fushin ne don anty ki tace bazaki kwana a gurin ta ba ?
Saade tasan gaskiya ne shiyasa tai maki haka don tasan abinda nake bukata a raina.
Nasan nayi laifi, saidai, ban taba tsanmanin cewa daraja da kimar ki na diya mace yana tare da ke ba har wanan lokacin.
Yanzu ita antyn naki ke cewa dani dolene ta kara min farshin ki akaina don ita kanta batasan haka kike ba har yanzu.
Ko batace ba ni kaina na yaci nai wanan kyautar don haka a shirye nake ga ko nawa zata kara min don ba zai min yawa ba sai dai ma kadan da zai min.
Babu daraja da kimar da yafi miji ya samu matar shi a cikin darajan ta da Allah ya halicceta dashi .
Zaman ki a kauye har zuwa wanan lokacin da kika shiga babban makaranta amma kina rike da darajan ki na ya mace har wanan lokacin.
Hakan na nuna cewa idan mace tai saa da takai wanan darajan dakin mijinta haka na nuna cewa akwai ginuwar tubalin rayuwan da zai kai ga shafuwan "ya"yan da zasu haifa gurin su samu rayuwa inganttaciya da yadace da su.
Bawai nayi maki hakan bane a cikin sani na Rahama zance dake kamar bakon al, amarin nake don anty kima a haka na samay ta da mutuncin ta sai dai a lokacin ban malaki hakalin da zan san darajan wanan baiwan ba.
Kin ga ai banda laifi ga hakan idan kin yi la,akari da irin rayuwan da nake ciki ya kamata ku tausaya min hakana.
Mamaki nake a cikin raina yauni Rahama yar tallakawa wace ba yar kowa ba.
Mutum kamar daddy ya tsaya yana min wanan magana kamar diyar wani da wata can a gaban shi.
Ni yanzu ashe har ina da wani kima a idon wani kamar daddy mai daraja da kima.
Jin yana magana ban bashi amsa ba yasa ya dan taka zuwa saman godo wanda ban san lokacin da har yakai bakin gadon ba ya zauna tare da zare rigan dake a jikin shi.
A hankali yakai kwance tare da sakalo hanayen shi a jikina dake cikin bargo jin jikina da rigar barci naji shi yana cewa.
Rama ina da wani akidan da nake bukata ga matana idan har ina tare da ita a saman gado.
Nafi son idan ina tare da matana naji ta babu komai don nafison mu kasance skin to skin dani da matana.
Don sam banda sha, awan wanan rigar da kuke sawa wai rigar barci a jikin ku.
Sam ban ra, ayin