Murucin Kan Dutse
Chapter 73 of 146
Na maida kamana saman kujera tare da dunkulewa guri daya nace ashe sati mai zuwa tafiya na ke nan tunda ya dawo ?
Tace zancen tafiyan na nan ne har yanzu ?
Anty ai dole inje gida na dade rabona dasu fa tun shigowa sau daya naje shima kinga ban kwana ba muka dawo.
Shiyasa nake son da mun dan samu break din nan na samu na tafi nagane su in dan zaga dangi na gaidasu.
Har kwana nawa zakiyi haka nace cikin murmushi sati daya ko kwana goma idan an barmu.
Wai da wuya gaskiya ke kina ganin besty zai iya barin ki har kiyi kwana goma ko sati da wuya gaskiya.
Take annurin fuskana ya canza nace anty idan na zauna may zanyi a nan nikan gaskiya ya bari in tafi in ga gida haka.
Nan da kauyen mu ace mutum ya share shekaru haka bai leka ba ai sai suce ina gudun su ne ma hakan.
Kwanaki fa da mama tazo sai da tai min fada kece kika kwace ni gareta kuma mama na da gaskiyan ta wallahi.
Ita mama Altine ta manta da halin shi ne ko ni da yaya yake bari na na tafi lokacin yanzu ma idan nace zan je na dubo mama cewa yake in sa a dauko ta naganta mana.
Nace cabdi ashe ko akwaita ke nan don gaskiya ina son zuwa gida ni kan.
Yanzu yadda kan nan nashi ke hayaki baya ganin kowa a gaban shi sai matar so itace bata laifi a gidan nan yanzu.
Nace wanan kuma matsalar suce anty don sai wanda ya damu da shirmay su zai kula nifa anty alamarin su baya gabana.
Tace naga alama ai Rama don ranan na dauka za, ai fitina da tace bata yarda ku fita tare ba kuma ya zauna hakan.
Nace taiwa kanta indon ta Rahamace ko a jikina wallahi, ba sai kasa abu ga rai zai damay ka ba anty.
Rama wani abu yana da cin rai ne wallahi, ya sani fa sarai abinda take shukawa amma ji yadda ya koma kamar wani soko dashi wallahi.
Na ce anty kada ki sa zancen daddy a ranki ai duk wanda ya zalunci wani dashi da Allah.
Gamu yaran ki muna debe maki kewan komai may zai damay ki da alamarin shi anty don Allah kada ki sa damuwan haka a ranki idan ma taga an damu dadi zataji ai.
Rama ace nai ciwo baya gari amma ya dawo sai ya share ni haka nace gaskiya ba dadi amma kiyi hakkuri don Allah Allah dai ya baki lafiya kawai.
Nace waiko anty kin san kayan nan sun kare har ana neman su bedshet da takalma sunyi kasuwa.
Sai da ta nisa ta sauke ajiyan zuciya naji dadi a raina don nasan ta fitar da damuwan ta ke nan.
Tace kai Rama kice min mun shigo da kafar dama ashe kwanan zamu fara shiga Dubai debo kaya ?
Dariya nayi nace kai ai sai ace dani da jirgin tafiyan duk a matse mu a daina ganin mu dariya ta kwashe dashi nima dariyan nake muna cikin dariya sai ganin shi mukayi kofan falon.
Shi bai shigo ba bai kuma juya ba sai bin mu da kallo yakeyi nace La, illah ha, illah muhammadan rasulliha sau uku.
Shigowa yayi yabi mu da kallo ita ta fara cewa dashi an dawo lafiya fuska babu walwalla acikin sa ko kadan.
Zakace ba itace ke dariya ba haka yanzu dan second daya wuce sannu da zuwa nai mai daga haka naci gaba da tsotson lemuna kawai.
Yace amma ai kun san na dawo tun jiya babu wacce ta shiga gaidani cikin ku ko ?
Wai Saade may kike nufi ne da kike min abubuwa haka son ran ki kina ganin haka shine mafita a gareki ko may ?
Tsam na mike na nufi inda takalmina yake zan saka yace ina zaki a na magana zaki fita ke nan daban ne komay ?
Idan kuna ganin banda darajan da zaku je nayi tafiya ku gaidani sai na tako nazo to mace ta rike gaisuwan ta na yafe.
Anty tace idan kai muna haka bakai muna adalci ba gaskiya kuna dakin ne zamu fita zuwa gaida kai ko may ?
Yace kamar ya ina daki tace tare kake da matar ka fa tun dawowan ku yace shine don tana tare dani baza aje ai min sannu da zuwa ba don an mai dani dan banza ko ?
Wanan kuma kai kace hakan babu yadda za, ayi mitum ya shiga maku daki kuna kwance sai dai in kaso ganin laifin mu kawai.
Nagane so kike ki koyawa yarinyar nan rashin mutinci ta raina ni don baki je ba itama bazata taje gaida ni ba don sai yadda kikace akan ta.
Ina saka takalmina nake cewa ni ciki ciki nikan kada a dorawa wani laifina don ko ita bata ganni ba sai yanzu na fito.
Yace a cikin hasala may kike fadi ?
Banyi magana ba sai juyawa nayi zan bar masu falon yace idan kika tafi sai ranki yai matukar baci a gidan nan yau.
Nace cikin murya may kama da shagwaba ko wauta ni to ina ruwanta da rashin zuwa na balle laifina ya shafeta.
Daga haka na juya na bar masu part din yabini da kallon mamaki har na bace daga ganin su.
Ina shiga daki na mayar da kofa na rufe ranshi yai matukar baci sosai yake cewa kin dai gani da idanuwan ki ko ?
Tace besty kai yanzu tsakani da Allah gaskiya ne ace ka dawo gidan nan tun daren jiya amma ba wanda ya saka ka a ido sai yanzu ?
Wanan haka Allah yace ayi dalcin ke nan ko may a hakan da kake muna ?
Ciwo fa nayi ka sani amma baka damu da sanin yaya lafiyan jikin nawa ba sai yanzu da yai maka dadi zaka shigo muna kowa ma fa mace ce.
Yace ai matsalar ku ke nan mata kishi dana zauna da ita a daki wacece bani zama da ita daki a cikin ku wai ?
Tace kake dai zama dasu kada ma ka sakani cikin wanan magana may nake a gareka da zakace wai zaka sakani.
Don kin min sheri Saade yanzu bani mamaki zaki iya ma wanda yafi hakan wacce ma kika sa na aura din kin yi bakin ciki a kan ta balle wata.
Tace na gode badai auren ta nasa kayi ba zaman banza ba ai abin da sauki tunda ba zaman zina kukeyi da ita ba nagodewa Allah tunda aure na hada.
Sai dai ka sani don kana auren mu bashine zai sa ka samun kafan ci muna fuska ba wai kana takama da aure kowan mu a nan zaman ka mukeyi.
Saukin abindai ba ke zaki gwada min Allah ba ita kuma da take ganin kamar ta isa har take raina magana na zata gane bata da wayyo a gidan nan.
Part dina ya nufo Fatima uwar kallo tana zaune tana kallo bata ko damu da yanayin da na shigo ba sai faman kallon ta takeyi.
Shigowan shi yasa ta sa puss a tv ta mike tafice kaina yazo ya tsaya yace Rahama har ke kin isa ina magana ki wuce ki barni a tsaye.
Ban dago na kalle shi ba yaci gaba da magana ince kada ki wuce shine zaki shura takalman ki ki wuto ki barni ko ?
Na mike nace in ba neman fitina kake yi ba daddy akan may hindu na dakin ka zakace na shiga ai kasan muna gidan zamu kuma zo gaishe ka amma ka rufe kofa da mace har hudun yamma ?
Wallahi ni duk da ba diyar kowa bace banga zan iya jure wullakanci ba irin wanan.
Nike fadawa magana haka Rahama ashe baki da kunya ban sani ba shiru nayi na koma zan kwata ya finciko da katfin shi har sai da wuya na ya amsa nai dan kara na dafe wurin.
Yace bari kiji ni ba namijin da mace zata raina bane ko yaya ko nike da ita, nace balle ma ba wata nake illa Rahama yar gidan Aliyu maska.
Kara hankado ni yayi da kyau da hannu daya sai da naji gabobina sun amsa min lokaci daya nasan daddy geant ne kuma ga karfi don akwai shi musess din jiki sosai karfafa ne bana wasa ba.
Idon shi ya kura min nima na kura mai ido don zuciya na ya bushe a lokacin, ya yarfar dani saman kushin din yana fadin.
Kishin banza kishin wofi sai na balbalaki yanzu na balla banza wallahi in takamar ki rashin kunya ne ?
Nace may zanwa kishi in wahal da kaina ga banza abinda ya damu dakai kake damuwa dashi ai ba wanda ya ajaka ya tare gun mace daya ba.
Wanda ma suka san zafin ka kasan nasu may aka mai dasu balle ni karan kada miya da ban aje ba ban ba wani ajiya ba a gidan.
Ya juyo yana kallona ban daina magana ba nace ni wallahi da zaman zalunci gara ka sallamay ni yafi min sauki.
Tas tas ya aza min mari biyu masu lafiya sai da naga wani wuta ya gitta min, na dafe kumci na sai hawaye yaja tsaku yafice yana fadin ashe ke karamar yar iskace ?
Nan ya barni zaune dafe da kumatuna ina ambaliyan hawaye masu dumi dake fito min na takaici.
Lalai daddy ya mare ni kan gaskiya na amma sai na Rama nima insha Allahu lalai ko wani abu sai aure wallahi ni Rahama yau aka mara kuma kan gaskiya na don fadan karya yakeyi wallahi duk borin kunya ne hakan.
Ni ya kamata nai girki ban yi ba ranan shima yasan zamu kwasa bani gaban shi bai kuma damu da hakan ba ma.
Har na gama bai sani a ido ba bai nemay ni ba kuma ranan monday da safe ban shiga mota na ba na fita na tare taxis na wuce ban kuma ma fita da wayana ba na kashe.
Har rana idan ya fito yana ganin mota na a gida shi yasa yake zaton ina cikin gidan ban fita bane kawai.
Sai dai yadda ya sanni da son karatu na yau monday may zai hanani fita ashe ?
Washe gari ma hakane bayan la, asar ya shigo wurin anty tana tsaye tana sa kayan data cire a wardrove sai gashi.
Yace ita wanan kwana biyu may ke hanata zuwa karatu ne wai ?
Da mamaki tace wa wai Rama ta fita mana yace jiya da yau bata fita ba don motar ta yana ajiye yadda yake.
Tace Rama kan ta fita bata gidan nan tace bari ma na kirata kaji takira wayan baya shiga tace tun jiya wayan ta baya shiga.
Amma da safe ina barci naji kamar muryan ta tana sallama na ai, tace jiya ai tare kake da ita ko ?
Bai yi magana ba yasa kai ya fita ranshi bace ya duba part din yana rufe fatima kuma da Gajiye sun fita don bai gansu ba.
Babu wanda ya fahinci muna da matsala da daddy a gidan sai hindatu don ita any time suna tare kuma bataga na shigo part din ba har duty na ya kare.
Tambayan maigadi yayi ko yaga fita na yace gaskiya bai gani ba gaban shi ne ya fadi don ko anty ba wai tana da tabbas din ko ina nan bane.
Sai after six muka dawo gidan Zarah ce ta sauke ni da mota yana tsaye bakin get yana waya ya dafa motar shi.
Jin shigowan mu yasa ya juya don ganin ko waye ya shigo gidan a lokacin.
Zarah tace taufa ga gogan na ku nan tsaye yana gida ke nan bai fita ba ashe, na ce da ita ta bani takardan da ta amsa ta kwashe abinda na rubuta.
Haka ya dan sa bamuyi saurin fitowa ba na bude motar na fito ina mata sai da safe.
Tun bata fita ba daga gidan yace dani ke ina kika fito haka waye wanan da ta aje ki kuma ?
Ban juyo ba kuma ban yi magana ba yace cikin tsawa my friend will you stop there ina magana don baki da kunya zaki wuce.
Na juyo nace idan ma kace na bargidan kada na shiga ba matsala bane gare ni tunda ba nan aka haife ni ba.
Shiga zan shigo na samay ki ai part din anty na shiga muka gaisa da ita take tambayana cikin damuwa.
Rama ina kika tafi baki je da mota ba nace ina asibiti tun safe anty kin san bamu amfani da waya can.
Ga hankalin mijin ki duk ya tashi shine yazo yake fada min ma wai jiya da yau baki fita da mota ba ?
Nace anty mota ai ba nawa bane kuma bana ubana bane don may zan kama amfani da kayan gori.
Gori kuma Rama wa yai maki gori kuma akan mota ban yi magana ba na juya na fita tabi yanayi na da kallo nan ta fahinci akwai magana.
Ina cire safa a kafana ya bankado kofan dakin ya shigo yana huci yace ashe baki da hankali ?
Duk motan dake gidan nan baki shiga ba sai motar lift zaki shigo don ki bata min suna ko may ?
In ma motar ki bata da lafiya ne baki magana a gyara maki ita sai ki kama shiga motar mutane da izinin wa zaki shiga motar wata ?
Nace ai banzo da mota daga gida ubana ba don haka banga abin da zai kai shiga motar makiya na ba ?
Wanda basu san darajan dan adam ba balle na aure ko jaki ubana bai dashi a gidan mu balle mota na tsaya matsayin da Allah ya aje ni.
Karya kike wallahi karya kike daga baya ke nan may yasa kike shiga da farko kina wasa dani wallahi in kin isa ki kara shiga motar wata ko wani ki gani ?
Nace bani ganin komai sai alheri don shi na saba gani dama ni dai bani iyawa wallahi nace banayi ko dole ne wai auren ?
Kin makara yarinya don kin shigo inda ba fita ki zauna nan kishi ya kashe ki gabanza.
Allah tsare ni da kishin abinda bai damu da damuwar wani ba wallahi.
Na juya na mike na shige bathroom dina na barshi nan wanka nayi nai alwala na fito zuwa sallah.
Fatima ta dawo daga inda suka tafi kitso da gajiye sai da muka gama komai muka shigo part din anty.
Daga dakin ta ta kirani naje tace samu wuri ki zauna na zauna tare da sauraren ta don inji may zatace dani.
Rama yaushe kika zama mara kunya ban sani ba ?
Ko abinda kikaga anayi ne kike kwaikwayo kin dauka abin alfanu ne yiwa miji rashin kunya haka ?
Banji dadin jin wanan halin gareki ba ban kuma san sanda kika fara hakan ba ma ?
Idan yana haukan shi ki kyaleshi mana yai tayi shi da kan shi ai zai dawo ya gane gaskiyan abinda yakeyi din.
Kuka ne yazo min ban iya magana ba har tayi tagama ban tanka mata na dade a zaune can namike nace da ita nagode na fita.
Washegari hamza driver nabi da zai kai yara ya sauke ni nace ya dawo shidda ya dauke ni.
Bayan kwana biyu da dare na shigo nace da anty zan je nai maganan tafiyan mu wurin daddy tace Allah yasa a dace na fita.
Yana zaune da matan shi na shigo da sallama na duk suka bini da ido gaidashi nayi ya amsa min a dakile faban su.
Nace dama magana nazo yi yace maganan baiyi anan ke nan ko Zulfa najin haka dama da alama zaman kawai take a tsakanin su.
Mikewa tayi ta dauki yarta tabar falon saura hindatu dake kan kare mai abu a kafan shi.
Na ce dama zancen tafiyan mu gidane zan samu break na two weeks shine nake son na tafi.
Kamar ba da daddy nake magana ba nai shiru shima shiru yayi yana kallon tv nagaji da zama namike yace naji sai nayi shawara.
Ban juyo ba na fice abina ina fita hindatu da gaban ta ya fadi ance abinda kakeyi sai kai tsanmanin shi kowa keyi.
Tace may zata je yi gida kuma yanzu yace ba maganan ki bane tace ayi hakkuri amma naga dai kamar ba abinda ya faru ne ai ?
Yace sai abu ya faru mutum ke zuwa gida don zata gun iyayyen ta shine wani zance kuma can.
Ya nuna mata bai son maganan don ba maganan ta bane wanan dole tai shiru don bai ba da fuskan ba dama shishigin tane yasa kowa ke ganin zaman dadi sukeyi.
Duk da dai abu ya hau kan shi amma ba irin yadda muke nufi din nan ba yana dan namijin kokari akan ta wani lokaci.
Sam naki sakin jikina da kowa a gidan sai yaran da kan dan jani da hira ko shi ba sosai ba kullun ina daki abina.
Ranan da zan karbi girki anty da kan ta ta kara yi min magana dole nai girki nakai mai sai dai ban tsaya ba .
Haka yasa yai tsanmanin da dare ma ba zan shigo ba don har goma da rabi muna zaune muna kallo da Fatima wanda ni karatuna nakeyi.
Sha daya saura yan min tina na shirya nai mata sai da safe nasan lokacin kila yayi barci ko.
Ban ko tsaya wani gyara ba ko dana shiga ya kashe wutan ko ina yashige na rufe kofa na nufi bedroom din shima wutan a kunne yake lokacin.
Can na koma bakin gado na makure tare da rufewa da hijjab dina a zatona yayi barci ne lokacin.
Ban dade da kwanciya ba naji ya mirgino zuwa inda nake kwance ya fara romacing din na ko gezau banyi ba kamar yana taba dutse yakeyi.
Naji yace humm ya fahinci zuciya na ya bushe sosoi a lokacin don duk wani weak poit din da yasa zai sani girgirza yabi ban motsa ba.
Yai kidan shi yai rawan shi shi kaidai har yagaji