Murucin Kan Dutse
Chapter 76 of 146
zan tafi da ita idan ta kwana biyu sai a dawo da ita.
Uwar taji dadi sosai itama yarta zata birni ta ga gari tasan bazata dawo haka ba babu karuwa a garesu.
Sha biyu da yan mintina Hamza na kofan gidan maigari nan aka fara fitowa da kaayan mu ana jerawa a motan da yazo dashi katon rago maigari ya bayar wai akaiwa abokin shi Nasir.
Naji dadi sosai a raina nake cewa baba duk wanan ragon na Nasir ne haka ?
Yace to bai samu doki ba ai sai ya samu rago ko nai godiya sosai muna nan bamu kai ga fitowa ba sai ga amaryan babana ta shigo gidan da kaya niki niki wai da ita da baba suka hada min tsaraba.
Sosai naji dadin hakan yau ni Rahama ne babana yaiwa wanan gatan haka a duniya aiko na san komai ya canza ke nan a gidan mu.
Can muka kebe da ita dakin inna ta taciro wani leda daga jikin ta tace cikin kashe murya hajiya kin min abinda ban taba zaton zan samu ba ga rayuwan aure na a gidan ku.
Don haka nima yadda kika soni kuma kika so jini na babuu nuna banbanci a garesu naga ya dace na taimaka maki da dan nawa siriin namu na mata dake taimakon mu zaman aure.
Tsakani da Allah na baki kamar yadda bakki dauke ni da zuciya biyu baa haka nima wallahi ban dauke ki da hakan ba wallahi.
Don Allah kada ki dauki wanan abinda dana baki a shirmay na bata lokaci sosai wurin hada maki shgi tun shekaran jiya don Allah da kinje na rokeki kiyi amfani dashi.
Nai dariya nace mama Amarya kefa uwatace don may zan yi zargin zaki cuta min wallahi ni a uwa na dauke ki harga Allah.
Tace nako ji dadin haka wallahi kuma na gode da hakan da kikai min niko insha Allahu sai inda karfina ya kare wurin yi maki duk abinda ya dace uwa taiwa yarta nai mata godiya muka fito.
Sai ga jama, an gidan Garbati danaje naiwa abin arziki niki niki sai da nai kuka don murna da tunna baya.
Har sabuwa sai da naje na gaida ita a gidan ta don rayuwa ya juya mata baya fitina ya hanata kwantar da hankalin ta tabari tai zumunci da yan uwan yaran ta har yanzu.
Yan uwa da abokan arziki suna tsaye muka fito nabi duk wanda yazo muna Allah sauke lafiya da dubu daya Rukaiyya da Suwaiba ne naba dubu biyar biyar su kara don kudi yaa saura a jakkana.
Muka kama hanya zuciyana cike da damuwa da rabuwan da zanyi da yan uwa na in kkoma can cikin bare da ba su san darajana ba gashi nan sai haba haba akeyi dani.
********* ********* *********
Karfe uku da yan mintina muka shiga get din gidan mu bakina yana dauke da wallahu galibun alla amrihi, kamar yarda Nana ta koya min.
Zulfa muka fara cin karo da ita ga mamakina sai naji tace a, a mutanen kauye ne sannun ku da dawowa ashe kuna hanya ?
Nace anty mun samay ku lafiya yaya su baby suke tace Alhamdullahi yaya mutanen gida anbarsu lafiya ko ?
Nace duk suna gaida ku nagode ta shige motar ta ina ganin unguwa zata tafi don tayi shiga na alfarma sosai.
Sai ga yaran su fito daga part din mu da gudun su suka fada a jikina da murnan su na rugumay su ina jin dadi raina.
An fito da ragon da yasha wahala sai Nasir ya nufi gurin nace Nasir ga ragin ka nan inji baba maigari akawo ma.
Haba murna tsalle da ihu yaran suka shiga yi gashi kuma suna tsoron ragon nace kaji nakine Amira ke da Jinior inji inna tace akawo maku.
Nan na barsu sun kewaye dabbobin suna kallo suna ta magana a kan su don sun zama masu abin kallo saboda sai dai a kawo masu shi a yanke suka saba gani.
Ragon ya shiga kuka don ganin shi a bakon wuri sai ga anty tafito da murnan ta da gudu na nufe ta na fada ajikin ta ina jin dadi.
Muna cikin murna mukaji muryan hindatu na fada kai waye ya shigo muna da wanan abin gida kuma ?
Yaran sukace da ita mummy Ragone fa na Nasir ne tace kai ku rabani dan Allah an kawo wa mutane abin tsafi a gida shine wai wani na Nasir can.
Tsafi kuma hindatu Ragon ma kuma ake tsafi dashi don Allah wai may ye haka kuma ba dain ji komai na duniya na asirine ke ?
Ba a, yine ko karya na fada ba ayi din ne may ye bamu sani ba sai dai mu kalli mutum wallahi duk abinda mutum yaje ya dauko ya kare a kan shi.
Kazalika nace da ita a fili ban yiwa mutum sheri ba idan ya nufe ni dashi ya koma mashi.
Hamza ne yace haba Hajiya Rahama keda kika dawo yanzu ina ke ina fada yanzu fa kika dawo daga kwasan albarka ji irin taro da dandazon da akayi maki na gata da zaki wuce aiko shi ya isheki mantawa da komai a duniya.
Tau kai kuma fa wai naga fa raini ne ya shiga tsakani na da kai yanzu wallahi in kai tsiya akaina hamza kana batin gidan nan.
Yace ai da zaki iya da ban kai hakan ba ko don ba yau ba burin ki ke nan a kaina a gidan nan nan ki ka samay ni sai dai ke ki barni.
Tace banga laifin kaba hamza kaje an dura maka agumo kasha ka koshi dole ka zare ai.
Hamza bar maganar nan don Allah kuzo mu shiga ciki kun debo gajiya inji anty.
Tace a, a Rama ashe harda bakuwa kike tafe sai yanzu na ganta ai nace Atika ba rigima ta saka sosai sai ta biyo ni tazo ta kwana biyu ta koma ne.
Ta koma kuma Rama kamar yaya ta koma inace tazo zama damune ta rike hannun yarinyar muka shiga ciki.
Fatima ce ta bude part dina suna saka kaya a ciki nikan muna part din Anty ana murnan ganin juna mun samu gajiye ta hada muna abinci mukaci sai na mike zuwa sallah naja yaran muka fice tare.
Atika sai raraba ido takeyi tana kallon ikon Allah muna shiga kamshi da sanyi ya tare mu don har Fatima ta gyara ko ina ko a part din tana ban daki tana wankewa lokacin.
Na dauki remote na kuna wa yaran kallo na shige dakina nabi dakin da kallo na dan sake murmushi kadan.
A gurin anty naji daddy baya gari wai yai tafiya nace shine kuma yasan bayanan yasani barin yan uwana ban gama ganin su ba.
Mun huta don muna da gajiyan hanyan mu na project da baida kyau sai kura da ramu a hanyan.
Ban fito ba bayan nai sallah sai biyar da wani abu na fito na samu yaran sun fice har Atika sun tafi islamiya daukan karatu.
Na dan zauna nan muna hiran gida ni da Fatima sai can nace waiko ni Fatima may ke tsakanin ki da hamza ne ?
Tai dariya cikin kunya take cewa dani may kika gani anty nace ban ga komai ba tunda makauniya nake ai ?
Mun bar maganan don na fahinci akwai wata a kasa tsakanin su sai fatan alheri ga hakan.
Sai da muka idar da sallah muka nufi gurin anty mun jima acan har su Fatima suka fara barci muna ta hiran gida da anty.
Ganin suna jin barci na mike mukai mata sai da safe muka wuce part dina tare muka kwana mu uku a dakin da Fatima ke kwana don har lokacin ina kewan gida.
Washe gari muka bude tsaraban mu naga irin kokarin da yan uwa da abokan arziki sukai muna.
Na bar na bari na kwashi saura muka kaiwa anty tai matukar mamaki kwarai da ganin kokarin da akai min.
Tace Rama wanan himilin kaya haka ke may kika kai masu haka nai murmushi kawai ban fada mata komai ba sai cewan da nayi anty gida naje fa kuma suna kewa na .
Tace hakane Rama nima da ina da yan uwa masu sona da kaunata da wallahi na dinga zuwa ina son in ga ana zumunci wallahi.
Mun dibarwa kowa har yan uwan daddy da iyayyen shi sai da anty ta sa aka hadawa tsaraba.
Ta sa Hamza yakaiwa kowa nashi a ranan sun karba kuma da murnan su don da Fatima da yaran suka tafi.
Nan gida ma mun aikawa sauran shiya Zulfa ta karbi nata tace ta gode don tun a gaban Fatima ta fara diban ayya tana ci.
Hindatu ko tace bada ita ba maza a fita mata da kayan da aka tsafe don sheri za, a kawo mata wani shegen tsaraba can.
Murmushi nayi banji zafi ba don nasan za, a rina ai indai itace bata san abin arziki ba dama.
Ko da na dawo na ji Alhaji daddy baida lafiya dama ashe kuma jikin na shi ya kiya haka yasa daddy baro abinda ya kai shi ya dawo gida yaga jikin mahaifin na shi.
Sai ganin shi mukayi kwatsam ya dawo kamar yadda ya saba yi idan ya dawo ana zuwa gaida shi haka ma tare da anty muka je gaida shi.
Yana tsaye yana waya da alama da likita yake wayan a lokacin don yadda yake magana muka fahinci hakan.
Ya gama ya juyo gare mu anty ke cewa jikin Alhajin ne kuma ya kiya har yanzu ?
Yace wallahi suna son bashi gado amma yakiya ya bari kuma a fita dashi waje shima yaki hakan.
Nace a sanyayye sannu da dawowa daddy yace yauwa kun dawo lafiya yaya su baba da sauran mutanen gida ?
Nace suna lafiya suna gaida kai daga haka nai shiru suka ci gaba da magana da anty yake cewa mu shirya idan anyi magariba sai aje a dubo shi.
Ban san cewa tafiyan gaba dayan mu bane sai da kowan mu ta shirya ne muka fito zuwa gaida Alhaji a zatona dagani sai shi da Anty ne amma muna fito sai gani nayi ana rikici a bakin mota.
Zulfa ne da hindatu ke rikici suke gardaman ka zama a gaban mota wai tare da maigidan.
Gardama da fada sukeyi sosau a wurin yana fitowa shima ya samay su a hakan.
Tsawa ya daka masu yana cewa what all dis noses for wai baku da hankaline may ye haka kuke min hauka zallah ?
Don ba mahaufan ku bane baida lafiya shine har kuka samu wurin caza min hankalina kuma ?
Ni dai na bude bayan mota na shiga na zauna abina ina sauraren rigimar su na fitina.
Yace ke Saade zo ki shiga maza fito daga wurin don Allah yake cewa Hindatu data shige ta zauna ko ?
Zulfa tace sai dai haka wallahi amma ba wanda kikafi anan balle kice komai kece gaba gaba ?
Tana shiga ta takani sai da na danyi kara takuma juyo tana cewa dani may ye haka kuma zaki cika mu da ihu ke kuma ?
Nace malama amma dau kinji kin takani aiko da wanan takalman naki yanzu.
Hindatu ban fa son hauka wallahi zan bata maki rai yanzun nan a wurin nan.
Suka zauna ya figi mota sai sababi yakeyi ran shi a bace yake fada inda yake shiga ba nan yake fita ba.
Mun kai gidan kowa ya fito ta tsaya a baya itama Zulfa ta koma kusa dashi tare da mika mai yarta ya karba.
Mutanen gidan na falo hardasu mama laraba da suka shigo gaida shi nan muka shigo duk kallo ya koma a kan mu .
Aisha tace yau tafi da gidan ka akai muna rangas wazamu kalla a nan uwar gida ko may bi mata ko yar uku mai gumban uku koko amarya mai batun hankali zamu kalla.
Kowa taimai kirarin shi don haka aka washe suna muna sannu da zuwa nan suka samu kujera suka haye.
A kasa na zauna naga zaman su haka baiwa hajiya dadi ba don ta tsuke fuskanta ba fara, ar da takeyi da farko na ganin mu.
Daya bayan daya muke gaida su inda su ko sukace ina wunin ku cikin jam,i muna tambayan ya maijiki ?
Nace Allah yasa ciwo kaffara ns yace amin Rahama ashe kinje gida ne kwanan nan bamu bada tsaraba ba sai gashi an kawo muna mai yawa haka ?
Nai murmushi na dukar da kaina yace Alhaji karami baka kyauta min matarka zata ganin gida baka fada muna ba.
Dana sani aida nai aike garesu don mutanen na sa mutinci da sanin ya kamata gaskiya.
Naji dadi sosai ga yabon da akaiwa iyayyena a gaban kowa ko ba komai an karama min iyayyena kowa naji tunda bani kadai bace a wurin ai.
Sai hiran su suke zubawa ina zaune daidai kafan Anty, a takure na kasa sakin jikina dakowa a wurin .
Can dai na sa hannu a cikin handbag dina naciro goran zuman da dan wurin garbati ya bani tsaraba da zan dawo har galon daya shine na ciko gora dashi na kawo wa Alhajin daddy kada nazo hannu sake naji kunya don ban san abinda sauran suka dauko mai ba.
A hankali na mike daga inda nake zaune na karasa kusa dashi na tsugun na nace Baba ga zuma asha magani dashi.
Gaba daya aka mayar da kallo gare ni yace tare da dan yun kurowa kai yar nan ubangiji Allah ya albarkace ki da zuria masu albarka.
Nagode nagode kinji Allah ya saka maki da mafificin alheri hajiya tace Allah yasa mai kyaune gashi muna ta yawon neman zuman da baida hadi dama an gode Allah ya rufa asiri.
Daga inda daddy yake zaune yace wanan tafiyan na Rahama dai ne ke nan don gashi tasha addua muna zaune.
Yanzu ai babu zuma mai kyau sai dai hadi ko inji Zulfa nace wanan mai kyaune baida hadi ko kadan.
Da wuya a samu zuma mai kyau sosai yanzu sai sunyi mashi surki nan kuma aka shiga hiran zuma din.
Can nace ai zuman dake da kyau ba bace yake ba har ma idan mutum bai yarda da kyaun shi ba zaka iya zuba shi a kasa ka gwada shi.
Idan baida kyau kasa zai tsose shi ne a take idan kuma mai kyaune haka zai tsaya a saman kasa baya tsotse shi.
Kaji wani hikima kuma na mutane yanzu sai kuma a gane gaskiya a hakan inji daddy nace mu haka mukeyi a wajan mu.
Don Allah dear ku tashi mu tafi dare ya soma ana ta faman hira tunda munyi abinda ya kawo mu din inji hindatu data suka tana cika tana batsewa.
Yace gaki ga hanya ai idan kin gaji ne don ba mahaifin ki akazo gayarwa ba zaki bude baki ki fadi hakan.
Alhaji yace a, a ku tashi ku tafi ai na gode da zuwan ku Alhamdullahi kuma ai na samu lafiya ko .
Bai tashi ba duk da mahaifin shi yai mai magana sai zuwa can mama laraba tace Alhaji karami kwashi matan ka kuje gida hakana don dare ya soma yi.
Ya amsa da to mama muna nan dai a zaune bai tashi muma ba mai ikon tashi a cikin mu.
Sai shadaya da rabi mukai masu sallama muka dawo gida a hanya yace da anty Saade wanan kaunar taki fa kada ta amshe maki fada gurin Alhaji fa ?
Tace ai ba matsala komai Rama zatayi ai na alheri ne ga kowa sai wanda bai san da hakan ba gare ta.
Neman suna ne don a san da ita take hakan ai abinda mutum yayi badon Allah ba don yabo ai baida, , ,
Will you keep quiet my friend ke zaman ki ke nan hassada da bakin ciki a rayuwan ki duk abinda wani yayi idan bake bace ba daidai bane ?
Dama shi dan bakin ciki ai haka yake kan shi kawai ya sani bai san wani ba inji Zulfa dake da takaicin Hindatu din a ranta.
Kai ku bar wanan maganan haka please ba a zaman arziki kullun sai tsiya hakan baida wani amfani wallahi anty ce ke wanan maganan.
Har muka shiga gida kowa na kule da dan uwan shi a rai ni dai ana tsayawa na bude gefen da nake na fice na basu guri.
Har na fara tafiya naji daddy na fadin Rahama ki hado min tea don shi kawai zan iya sha in kwanta yanzu.
Kamar yaya ta hado ma tea kuma kasan dai koda kai tafiya ban fita girkina ba ka tafi.
Hindatu ban fa son wanan haukan naki nace ta hado min tae tunda baki da hankali ke baki san Allah ba.
Nan fitana ya kaule masu anty tace dani wuce mu shige ki hado mai tea din kada dare yayi fadan su ba mai karewa bane su.
Ban bata lokaci ba ina shiga na wurgat da jakata na fada dakin abinda amaryan baba na tabani takuma hada ni da Allah nai amfani dashi na dauko na nufi bathroom na aiwatar kamar yadda tace min nayi.
Daga nan na fito na nufi kitchen na fara hada mai tea din daya bukata take naji na fara hadewa jikina yana bani abin akwai shi da ma, ana.
Koda nakai mai tea din yana wanka na aje mai na tafi nima na kimtsa jikina na dawo.
Kafin na gama komai naji na hade kamar wata chewgun dani ga wani irin desire da nake ji duk kasala ya rufe ni nasan wanda nasha ne ya fara aiki a jikina shima.
Yana zaune yana shan tea na shigo dakin yace kin rufe kofan na amsa da eh na samu wuri na zauna.
Bai juyo ba bai kuma dago kai ba yace to yaya kuka bar mutanen gidan nace suna lafiya suna gaida ku.
Yace shi baba maigari harda dawainiya haka yaiwa Nasir wanan babban rago haka ?
Nacd Nasir dama mutumin shi ne bai samu doki ba ya samu rago ai yace hakane wata rana ai zai iya bashi dokin