Murucin Kan Dutse
Chapter 96 of 146
Saboda wani hujjan ki can na bazan mara gamsuwa zakiyi kokarin cutawa kanki dana tare dake irin haka ?
Abinda yasa kuwa zan bar wanan maganan a yanzu don kawai yanzu na dawo kasan bazan yarda na shiga yan uwa na da bacin rai ba haka.
Na rasa ke wani irin tunane ne akan ki duk wanda zaiyi magana yaje yayi mana abin kunya ne halan gare ki da da uban shi ki cuta muna haka ?
Na sake cewa don Allah daddy kayi hakkuri nayi kuskure na sani nima ka yafe min don Allah yace naji amma gaskiya banji dadin hakan ba wallahi.
Nasan banda gaskiya don haka na lafe ban kara yin wani magana ba nai shiru har ya gama na kwashe kayan abincin zuwa kitchen.
Ko da ya shiga sai da na dauki loiaci na samay shi har ya kwanta a lokacin ko nima kwanciya nayi sai naji ya dan sauke ajiyan zuciya tare da juyowa yana fuskantar inda nake kwance yace.
Ni ban ma san ta ina zan fara gwada babyn nawa ba wanan girman da cikin nan yayi haka duk da nasan ba laifina bane ga hakan.
Yana kewar matan shi dole ya manta da bacin rai da ya tarar a gidan ya biya bukatan shi sai dai ba yadda yaso yi din ba.
Washegari gaba daya jikina ya dipge min hakana na daure na fito na shirya mai abin karya tare da namu gaba daya da taimakon Aisha na samu na gama komai na jera mai bai dade ba yafito daga dakin ya ci ya fice daga gidan.
Bayan fitan shi wanka nayi na samu wuri na kwanta sai barcin wahala ya kwashe ni ban falkaba sai gab da sallah azahar na tashi inda na samu har Aisha ta hada abincin rana .
Naji dadin hakan don ta taimaka min kwarai da gaske saboda koda idona biyu ma bazan iya komai ba yadda nake jin jikina din.
Bai dawo gida ba sai bayan karfe biyar na yamma nan ya zauna yaci abincin kafin ya tashi sai ga yaron shi sani nan garin ya na shigowa da kayayyakin abinci nau,i, nau,i.
Komai na amfanin gida sai da ya sayo muna yakuma ce na duba idan da akwai wani abinda nake so wanda ba a sayo ba din a ciki don kada na tashi nace komai an sayo.
A dan kwana biyun da daddy ya dawo ya fahinci bana cin komai sai kunu na koko da nakan zauna nasha sai na koshi, .
Duk lokacin daya shigo zai ganni da cup a hannu yace may ye wanan sai nace dashi koko ne nake sha ranan dai yace dani wai Rahama ban gane wanan yawan shan kunun da kike ko yaushe ba ko so kike kijawa kan ki wani matsala ne kuma?
May na rasa a gidan nan da zaki zauna dare da rana baki da aiki sai shan koko akai akai haka sale salin kija min zagi ko ki haifi da da rama ace ba, a baki kulawa ko may ?
Na dago kai daga inda nake zaune ina fitar da zufa na dan kalle shi a hankali nace daddy ba wai don wani abu nake yawan shan koko ba kawai shine zan sha na zauna lafiya.
Yace to na fada maki bana so ki dinga hada tea ko dan abinci mara nauyi mana kina ci bana son yawan shan kokon nan ni.
Don ba zan yarda ki cutar min da abinda ke acikin ki ba in ke baki damu da kan ki bane haka ?
Mamaki ne ya kamani kaman wanda bai san lalurar ciki ba ko may yanzu ne ma nake dan iya shan kunun a baya sai ruwan bakin liptop nake sha kawai ai.
Yagama fadan shi ya shige daki banyi magana ba may ma zance ina a wanan stage din har zai tsaya min fada irin haka.
Tun wanan lokacin idan zan sha sai dai na shige can dakina nasha na fito waje kamar ban sha komai ba.
Sai da yai sati uku ya shirya zuwa kano inda kafin nan ya sha korafi sosai a gun matan shi inda kafin nan yasha korafi sunyi fada sosai har a waya sai suke ganin ya makale ne a guri na kawai muna jin dadin mu a Abuja.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON BA A YAFE BA ONLINE NOVEL NE, , , ,
74
Subbahanallahi kowa da abinda yake fadi akan wanan matsalan wasu suga laifina wasu kuma gaba dayan mu suke zagi wasu kuma ita hindatun ce suke zagi.
Alokaci daya abin duniya ya taru yai min yawa akai ni kadai duk da ba a gari daya muke ba haka bai sa na tsira ba daga zargin mutanen duniya.
Tun faruwan wanan abin gaba daya ya sauya ya koma wani zaki mafadaci da kowa a gidan shi haka yasa kowa ya shiga hankalin shi dashi.
Ni da a kullun nake kusa dashi abin ya shafe ni don ya dauki zafi da kowa bai magana na tsawon lokaci da kowa sai idan shi yaga daman yin hakan zai dan zauna dasu mama a falo su danyi hira kafin ya fita.
Waya ko ko yaushe hindatu cikin bugowa take tun ban fahinci ita bace har nazo na gane cewa itace take yawan bugo mai wayan ako wani lokaci.
Na dai san baifi ban hakkuri takeyi ba haka muke mata sai mun bata da gangan sai mu dawo daga baya kuma muna bin muna ban hakkuri da dodofa a dawo damu yanzu wanan abin ina ranan shi ?
Lokacin da take cin mutunci ta manta cewa ba a hannunta auren yake ba kuma iya hakkuri dai daddy yana dashi akan iyalin shi don ba duk maza bane zasu iya hakkurin da yake kullun ya dawo gida daga wurin neman hakkin shi da irin fitinan da zai samu na jiran shi a cikin iyalin shi.
Don ma yana namijin duniya ne ya san yadda zaibi da ko wace mace a zauna lafiya da ita.
Yau ba fita kasancewa weekend ne yana gida yana barci har goma da wani abu na safe nima barci na nayi sosai na tashi nai wanka na shirya nafito ganin rana ya soma yi bai karya ba.
Sai na fita zuwa dakin shi na samay shi har lokacin kwance yana barci kada na damay shi yasa na juya zan bar dakin.
Rahama naji yace nace naam daddy na juyo zuwa inda yake a kwance tsakiyan gado, na karaso gap dashi nace dashi antashi lafiya yace Alhamdullahi yaya ku ka kwana nace lafiya kalau, yace kin shigo kuma zaki fita mana ?
Nace eh daddy dama naga rana yayi ne shine nazo na duba naga baka karya ba har yanzu sai kuma na samu kana barci shine zan fita.
Yace yanzu nake son na tashi dama nai wanka aina dan huta yau don dama ina da gajiya nace haka na gani shiyasa zan fita na barka ka huta din.
Yace ai kin barni na huta din don ba a damay ni ba yace barin yi wanka na fito na ce bari hada ma ruwan wankan kafin ka tashi.
Yace barshi kawai a yadda kike din nan ai gwara ki huta barshi kawai zan hada idan na shiga ai.
Nai murmushi nace ai zan iya hada ruwa ba wani aiki bane ai yace gashi kinyi kyau yau kamar ba mai tsohon ciki ba dake.
Na dan mai kallon mai wata irin tsiga nace daddy yau kuma zolaya ce abin yadda na koma wata bushuma dani haka kamar wata uwar mata komai ya bude min haka dani ?
Yace yana dagowa kece ke ganin haka ni dai ban gani ba nace gadai masu kamar kwarai can a kano suda basuyi nauyi ba ka barsu.
Ya mike zaune yana cewa ai ba sai kin gwada min su ba keda ke gabana yanzu nake magana ba wa yanda basu kusa dani ba.
Cikin ya hanaki daukan dawainiyan kato kama nane ko may da zakice wai duk kin koma wata kala dake to ni dai ban gani ba ke kika fada yanzu don ni wata yar shar nake gani a gabana cikin bai sa kin jagule ba tunda bai hanaki yi min kwaliya in gani ba.
Nace cikin jin kunya kai haba dai daddy ina kwalliya a nan haka kamar wata bosa dani.
Dariya yai min ya mike tsaye yace barin shiga wankan ko su mama bamu gaisa ba yau dasu don ban fita ba.
Sai ya kamoni zuwa jikin shi yace ko za a taimaka min ne na dan yamutsa wanan kwalliyan da akai min ?
Da sauri na dago kai na na kalle shi nace don Allah daddy rufa min asiri yadda nake din nan ina zan iya daukan double share jiya da yau haka.
Yace kai wanan dai akwai ragguwa wallahi ko ba cikin ma ai haka zakice dani niko gani da bukata ga mace nace ai Allah yabaka su yadda zaka shanye kwadan ka.
Murmushi yayi yace baki ganewa ne ke don haka abar zancen tunda ba a bari na kara more weekend dina.
Ya shige bandaki ni kuma na juya na fice daga dakin kafin yafito a falo na samu su mama zaune na gaida su nan mama ke cewa nace yau ko asubanci dan nan yayi ya fita ne bamu gaisa ba da shi.
Nace ya na nan mama bai fita yanzu naje na tadashi ya karya rana yayi bai karya ba yau weekend ne bai zuwa aiki sai in ya kama yakan fita irin ranan yau din.
Tace bari ai maza na kokari wallahi mutum ba hutu ko yaushe kamar agogo wurin neman na kai ace kuma wanda ke gida a zaune shine mai fitina haka.
Nasan inda maganan ta ya dosa sai nai saurin kawar da zancen don ban son aci gaba da yin shi ba dadi magana daya kullun.
Nace mama kun karya kuwa ko akwai abinda za, a kara makune wanda kuke son ci ayi maku shi yanzu.
Tace a, a a haba dai ai Alhamdullahi munci mun sha mun gode wallahi ni zaman nan ma baka aikin komai har ya soma isata wallahi.
Ka saba da yi wanan yi wancan a gidan ka nan ko kana zaune wuri daya ba baki ba fari sai kallo tv da cin abinci kawai shine aikin mutum.
Nai murmushi nakai zaune ina fadin to mama Allah ya kaiki ga hutu danki ya kawo karfi ai sai a godewa Allah dama haka ko wata uwa ke fatan gani ga zurianta hutu daga tsatonta.
Muna ta hira dasu suna bani dariya daddy ya fito yau kanan kaya ya saka a jikin shi ida ya nuna dan tunbin girma daya fara ajewa a jikin shi.
Nan ya karaso suka fara gaisawa dasu mama nacce akawo abincin nan ne ko a table zakaci yace batin tafi can naci yacewa Attu tsohuwa yau sai ki shirya muje yawo ko naga baki saba zama wuri daya ba haka.
Tace rufa min asiri barni anan wanan gari naku ai sai ku dake cikin sa nikan ai in kaga fitana a gidan nan gida zan koma.
Yace a, a kada muyi haka dake mana idan kin koma dan tsohon mijin ki ya tambaye ki labarin abuja may zakice dashi kuma ?
Yau kan zan fita daku kuga gari son ita wanan yanzu sai a hankali tayi nauyi da yawa balle ta kaiku wani wuri.
Attu dai ra nace babu inda zata nace aiba ke kadai bace ga mama gashi kije kiga gari don Allah ko ki koma mijin ki yaga an wayar dake sai akasa dariya daddy ya mike nufi gurin da abinci yake.
Yana tsaka da cin abinci mukaji wayan shi yai kara mu dai inda ya barmu ana hira sai ji mukayi yana fada yace na fada maku kada a fita min da ya ta gidana don rayuka zasu baci idan an fita da ita gidan nan ki bar min yata a gida na.
Maganan da yake da karfi a cikin fada yasa muka mayar da hankalin mu gareshi falon yai tsit kamar ba kowa acikin sa.
Ya gama wayan ya taso sai mama kecewa Ihisan ce take son tafiya da its ko yace itace mama ina zata min da yarinya wanan gidan nasu da ba kwabo ban yarda ba wallahi aiba da ita tazo ba.
Sai Atyu ne tace dashi ayi hakkuri Alhaji abin abin a sannu bacin rai ne yakai ga hakan da anyi hakkuri baki daya da ba akai ga wanan barna ba don Allah kai namijine ayi hakkuri dai ko ita matar naka ka barta dakin ta inda gyara ta zauna yafi sauki.
Yace ai Attu bar wanan yarinyar bata san arziki ba ina hakkuri don darajan mahaifinta amma ita duk bata san da hakan ba .
Uwarta kuma ta biyewa son zuciyar yar ta bata iya kwaba mata sai yadda take so zasuyi yanzu gata ga yar nata zance ya kare.
Wasu uwanyen haka suke dama basu san su kwaba wa yaron abinda yake ba daidai ba balle ita da ta saba zama ita kadai gun mijinta kunga yanzu yarta na auren mai mata dole ne su dinga ganin ana cuta masu su basu ganin nasu laifin ko kadan.
Mama laraba ce ke wanan magana ni dai ban yi magana ba don tun ranan da na bashi hakkuri yai cikinada fada kamar zai cinye ni danya ban kara magana ba kan zancen.
Ya juyo inda nake nai shiru cikin damuwa yace ina yaran nan suke su duba min store may kuke bukata a sayo maku zan kira sani yazo ya samay ni yanzu.
Nace ina ganin nama da kifi za, a sayo don akwai komai yace su dai duba akaro bana son wani abu ya kare ba sayo wani ba.
Aisha na kira tazo ta fadi abubuwan da za, a karo muna can naji yana waya da Hamza yace aje a sayo kayan abinci nasan suma zai saya masu ne don akwaishi da kokarin kulawa da abin abincin gidan shi sosai.
Tun fitan shi bai dawo ba sai hudu da rabi nafito falo na zauna ba kowa falon ban dade da zama ba.
Sai ga mama tafito falon tace ashe kin fito Rahama nace eh mama sannun ku da zama tace bari ke dai takai zaune tana cewa dani.
Har yanzu yaron nan baidawo bane ni har ranan da ba aiki ma bai zama a gida ya dan huta ne wai ?
Nace cikin murmushi mama ai wani lokaci sai dare yake dawowa shi ko yaushe aikine gareshi kin san dan kasuwa baida hutu ko kadan.
Tace bakaji ba suko sauran na ganin kina nan dashi ne kuna holewan ku ashema har gara can in yana can yana dan zama a gida aganshi.
Nace mama haka abin yake ai zatone kawai irin na dan Adam amma danan da can duk daya ne tace ai basu ganewa ne.
Amma dan banbancin kadan ne kawai mama ni fa duk abinda zace su ta fada duk mai zuwa tazo ai ga wurin nan tunda ba saman kaina mace zata zauna ba tana wurinta ina wurina.
Tace da sauri na raba ki yar nan hakan dai yafi nisa da nisa amma matan nan bar su kawai inda kika gan su ba dadi garesu ba don bakiga yadda sukayi ba ranan da zamu zo ko ?
Nace mama ni abin yana daure min kai ma wallahi zamane dai na kazo nazo sai a zauna afahinci juna a zauna lafiya bashi ke nan ba.
Tace ke kika san wanan ai kinga ita zulfa yanzu tagane mai goya masu bayan ta san gaskiya kin ga ta kama kan ta da wuya aji sunan ta yanzu ga wani matsalan.
Muna nan zaune ina gyara hular rigar dake a jikina sai gashi ya shigo gidan da sallaman shi.
Nan muka shiga gaidashi ya samu wuri ya zauna yace kun gani sai yanzu ko mama haka nake wallahi banda wani lokacin kaina ko kadan yanzu ma wanan meeting din da mukayi ban san dashi ba sai bayan fitana.
Ai maganan da muke yi da Rahama ke nan nace su wa yan can suna can suna ganin kana nan like da ita ne ko wani lokaci kuna tare kamar wani dadi kuke ji anan din.
Yace mama sun san komai hali ne dai irin na mata su sani su take ai ina tafiya da ko wacen su sun san abinda ke wakana ai.
Nace ga abinci can a table yana jiran ka tun dazun yace kai Rahama bar abincin nan bana jin cin komai yanzu hutu kawai nake so nagaji sosai wallahi.
Mikewa yayi zuwa dakin shi mama tace ikon Allah abincin ma mutum bai zama yaci don kan shi wanan neman kudi da wahala yake wallahi.
Wanda bai sani ba sai aga ai masu kudi dadin su kawai suke ji ba wani wahala a tare dasu irin haka nace mama ai neman na kai wahala ne dashi.
Na kai wani lokaci na mike na samay shi a dakin na dauka zan samay shi a kwance amma sai na samay shi ya saka laptop din shi a gaba yana aiki a ciki.
A hankali na karasa inda yake zaune na zauna daga bakin gafon nace a sanyaye daddy na dauka hutun kake ashe aki ka tsiro yi kuma.
Ya dago ya dan kalle ni yace ina fa hutu Rahama abinda ya kaini spain ne ya fito shine kikaga mun wuni yau muna aiki kan sa haka.
Nace Allah ya taimaka ya bada saa yace amin yace wallahi naso weekend din nan mu dan shiga mu samo kayan haihuwan ki tunda ban samu saye a waje ba yadda na saba.
Nace kada ka damu daddy Allah dai ya sauke makani lafiya shine a gaba ai ba za, a rasa wanda za ai amfani dashi ba a wurina don na dan saya ko.
Ya dago tare da sauke idon shi a kaina yace amna in ke baki so kin san shi baby hakkina ne na saya mai