Kanin Ajali
Chapter 9 of 34
da zancen.
Washe gari ta shirya sai birni inda baba yake kwance a asibiti jikin ba sauki addua,a tayi mai ta dawo gida da yamma lis babu wani walwala a tare da ita ko kadan.
Mun taru a dakin ta don son jin yaya jikin mahaifin namu da ta baro a can sai cewa tayi yace a gaida mu ya samu sauki sosai da taje .
Munyi ta murnan jin hakan dama da zata tafi munce zamu tace mu bari idan ta dawo sai mu shirya mu zo mu duba shi da jiki don haka muka kasa kunnuwan mu don muji tace ga ranan da zamu mu duba mahaifin mu din kafin ya koma.
Tunda tace damu ya samu lafiya ko banza mun san idan mun samu ganin shi zamu samu kudin kashi a gurin shi wanan shine burin yan kannena a lokacin sai lissafin abinda zasu saye da kudin sukeyi.
Kwatsam muka wayi gari da mumunan labari kuma Allah yaiwa mahaifin mu rasuwa washe garin da dawowan umma daga wurin shi din .
Ganin mutanen gidan mu nata kokekoke idan an ganmu sai a kama yan kamay kamay don kada mu gane nice na fara fahintar abinda ke wakana a gidan namu.
Inda na tsura umma da taron mutane a dakin ta masu zuwa ta,aziya suna fadin ashe ba nisa tsakanin shi da matar shi don yanzu da rasuwanta shekara biyu ke nan tsakanin su.
Duk da hankali bai gama shigana ba lokacin hakan bai hanani fahintar maganan da sukeyi ba ihun da na yanka daga inda nake ne ina fadin wayo baba, ya fargar dasu ina wurin tsaye .
Kafin su taso zuwa inda nake na zube a somay kasa take sukayo kaina gaba dayan su sai fadin suke basu san da labarin rasuwan nasa bane dama ?
Umma fadi take may zan gani haka kuma Allah ka dubeni da ido rahaman ka ya Allah tana fadi a cikin wani irin yanayi na tashin hankali ganin ana zuba min ruwa ban farfado ba yasa take wanan maganan hankali a tashe.
Kururuwan da sukeyi ne ya dawo da hankalin mazan dake waje a cikin gidan hankali a tashe suka shigo don ganin abinda ke faruwa.
Can kuma kanina wani ya tare shi yana fadin Allah sarki ashe kuma mahaifin ku shima ya rasu bayan mahaifiyar ku din.
Da ya fara ihu daga van bai tsaya sauraren maganan shi ba yayo gida yana yanka ihu a cikin tashin hankali sai ya samu kuma ana fama danibin farfado daga suman da nayi.
Daidai lokacin da ya shigone aka samu nayi dogon ajiyan zuciya sai fadi suke barka ta farfado yayo kaina yana kuka tare da fadin hadiza mun shiga uku ance baban mu ya rasu yau.
Rungumay juna mukayi gaba dayan mu muna sake wani irin kuka na maraici a tsakanin mu da yan uwana duk tsawan da suke muna bama jin su a lokacin.
Don haka dole aka kyale mu don abin kuka ya samay mu a lokacin ba mai iya hana mu yin kukan don suma kukan sukeyi a lokacin.
Ranan dai muna a cikin tashin hankali da ba zan iya muku bayanin shi ba saboda halin da muke ciki ba wanda yai zancen cin abincin da ake kawo muna a ranan .
Washegari ne baba kabiru ya iso da yan kayan da baban mu yayi jinya a wurin tare da yan kudaden da ya bari wanan ya kara tayar muna da hankali muka tabbatar da mahaifin namu ya rasu kuwa.
Muna manne dashi yana kokarin ganin mun da sake sai magana yake bamu don mu dan sake jikin mu dasu.
Sai dai ina nikan kamar kara tunzura ni ma sukeyi don ban iya ci ban iya sha a lokacin sai aikin kukan da nakeyi don tashin hankalin da nake ciki don na fi sauran fahintar halin da muka shiga a yanzu na rashin iyayyen mu din.
Sai da baba kabiru ya nuna min bacin rashi sosai ga rashin kin cin komai da nakeyi ne yasa na dan daure nasha kunu a gaban shi kadan.
Muna manne da umma wace yanzu nauyin mu ya koma kanta muna ganin ta komai namu a duniya duk da mahaifiyar maman mu tana nan da ranta a duniya.
Sai dai ba sabawa mukayi sosai da ita ba don mun fi sabawa da umma don da ita muke zaune akoda yaushe.
Wanan mutuwan ya tayar da hankalin mutane sosai a kauyen mu don yanzu ne mahaifin mu yake a ganuwan samun arzikin shi sosai a duniya.
Sai kuma Allah yai nasa ikon akan shi ya raba mu dasu a daidai lokacin da mukafi kowa bukatan su daga shi har mahaifiyar mu a duniya.
Kwanan baba kabiru uku bayan sadakan uku ne ya kebe damu yake fada muna shi zai koma zai tafi ya tattara kayan mu dake can abuja.
Don yanzu zaman mu ya dawo nan ke nan da sauri nace baba karatun mu fa yace zamu duba wanan idan mun dawo sai mu san abinda za ayi akai.
Abinda nake so daku shi ku kwantar da hankalin ku ku natsu ku rage wanan damuwan da kukeyi alabashin hakan zai sa muma hankalin mu ya kwanta mu samu natsuwan yin abinda ya dace a kan ku.
Ya bar muna wanan kudin da yazo dashi yace muyi amfani dashi kafin ya dawo mukai mashi godiya ya tafi bayan ya gana da umma da yan uwan shi.
A kwana na uku ne mukaga su baba yushau da baba musa sun shirya ashe tare zasu tafi abujan don ganin abinda mahaifin mu ya bari a can din.
Har lokacin gani nake a raina kamar zamu koma Abuja ne ba a nan zamu zauna ba ban da wani sukuni a tare dani idan kaji muryana sai idan yan kannena ke wani abinda bai dace ba na tsawa ta masu.
A rana ta bakwai da rasuwan mahaifin mu ina kwance saman gadon karfen umma dake dakin don yanzu gaba daya a dakinta na tare din tsoron dakin mu nake ji gaba daya.
Yaro yazo yace wai Jamil yana sallama dani kamar banji yaron ba sai umma ne ta bashi amsa da fadin wanan mai bakin nacin kaje kace dashi ba zata zo ba.
Summaiya ce tace haba umma ki bari taje su gaisa mana kila gaisuwa yazo yai muna kuma kin kore shi da fadan kin nan.
Dakuwa ta sakar ma summaiya da hannun ta tana fadin ungo naki ni kike fadawa wai gaisuwa yazo yai maku kunfini rashi ne ni da dana ne ta rasu kuma nayi hakkuri da rashin shi.
Sai mikewa nayi daga inda nake kwance ba tare danayi mata magana ba zan fita tace wai fitan zakiyi ko baya na hana.
Umma ba dadewa zanyi ba gaisawa kawai zamuyi dashi in dawo na bata amsa na fice ban tsaya jin abinda zata fada min ba.
Na samu ya juya zai tafi na kirashi ina fadin gani ya juyo fuskan shi ba yabo ba fallasa a cikin shi bayan mun gaisa ne suke fadin ashe kuma baba lokaci yayi.
Idanuwana suka kawo hawaye nace muma haka wanan zancen yazo muna ashe iyakar mu dashi ke nan daya rakomu shiga mota da zamu zo nan.
Sai hakkuri do mutum baya wuce lokacin shi kece babba idan yan uqan ki suna ganin ki a cikin damuwa suma ba zasu sake ba yace.
Duk maganan da take kaina yana kasa ina hawaye a lokacin don ban iya kara furta komai saboda tunanen mahaifina da nakeyi a lokacin.
Abokin nasa ne yace yanzu komawa zakuyi abujan ko may ake ciki tunda ance kuna da gida a can ai nace cikin muryan kuka ban sani ba sai dai babu alaman zamu koma can din .
Don naji su baba kabiru sun tafi hada kayan mu dake can yanzun haka suna can basu dawo ba tun shekaran jiya suka tafi.
Ajiyan zuciya naji jamil din ya sauke tare da fadin nima tunanen da nakeyi ke nan idan kun koma can dawa zaku zauna acan yanzu kuma.
Muryan umma ne ta fito da tocilan ta tana haska muna tare da fadin kaikan wanan yaron idan kana maita sai ka cinye yan gaein nan a baki dayan su.
Ke kuma munafuka maza ki shige tun ban bata maki rai ba a furin nan yanzu simi simi na wuce ta tare da fadin sai da safe ku na gode na barsu da ita a gurin.
Bata shigo ba sai data dan dade dasu ban san dai yadda suka kwashe da ita ba don ko da ta shigo har na kwanta abina ta karashi fadan ta kala bance mata bani dai.
Kuyi hakkuri da wanan yanzu muka dan samu wuta kuma har sun dauke muna ko wai gyara sukeyi.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
5/18/21, 11:49 PM - 🤔🤔🤔: 🙆🏼♂️ KANIN AJALI 🙆🏼♂️
🔟
ZAINAB IDRIS MAKAWA
FATAN ALHERI GA YAN UWA MUSULMAI ALLAH YA BAMU IKON CIKAWA DA IMANI A ZUKATAN MU YA BAMU IKON BAUTA MASHI BAUTA TSAKAKKIYA ALLAHUMA AMIN 👏👏👏👏
LITTAFINA NA KUDINE DON ALLAH IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA YAR UWA DON GUDUN SHIGA HAKKIN JUNAN MU , , , , ,
Dawowan su baba kabiru daga abuja muna ta jiran muji wani bayani sai mukaji sheru ba suyi muna bayanin komai ba ga hutun makaranta ya kare ana shirin komawa a lokacin.
Hakan ne ya kara tayar muna da hankali so sai ganin bamu san mafitan mu ba a wanan lokacin zamu koma ko ba zamu koma abujan ba mu dai gamu nan dai ne.
Baba kabiru ya shigo garin ya samay mu yake fadin mu shirya muzo birmi don a san abin yi a kan karatun mu.
Da muka tashi zuwa tare muka zo da wanan yarinyar da umma taje muna abuja da ita don itama yanzu daukan kanta take a cikin mu take.
Itama ta zama yar abuja a cewan ta don haka take abubuwa irin na yan birini sosai don abinda take mu ko makamancin sa bamu iya yi ai.
Gidan babs kabiru muka sauka mu biyar daga mu sai yan kayan mu wanda a lokacin ba wani kaya bane masu kyau don sun sha jiki sosai a gurin mu.
Dakin anty amaryan baba kabiru muka sauka don ta fi sakin fuska a gida don haka ne da zaran mun shigo gidan muke sauka a wurin ta.
Yau ma kamar kullun mun iso suna ta faman tausaya muna kan abinda ya samay mu din na rashin mahaifin mu da mukayi mun danyi kukan mu mukai shiru bayan an gabatar muna da abunci muka dan taba.
Nan muka hade da yaran baba kabiru don yanzu shima yaran nasa sun tasa suna secondry schools su ma.
Kwanan mu uku a gidan muna jin dadin zaman garin duk da baikai abuja ba amma yanayin garin yai muna a lokacin don yanzu bamu da zabi a rayuwan mu sai yadda akayi damu.
Da safe ne bayan anty amarya ta shirya zata fita aiki take tambayan mu ko yanzu aji nawa muke na fada mata ss2 zan shiga kanwata kuma zata shiga jss 2 ne.
Batace damu komai ba tayi muna sallama suka fita da yaranta zuwa makaranta gidan ya koma daga mu sai kananun yaran su sai uwar gidan baba Kabir da bata aiki ita amma tana sana,an dinki da sauran su.
Mun yi wanka kamar yadda ta umurce dayi don ka,idan gidan ne idan gari ya waye za a sa ruwa zafi kowa yayi wanka tun safe wanda mu bamu saba da hanka ba can sai bayan azahar ko la,asar muke wanka don haka muka saba dashi.
Kallon tashan mbc muke a dakin baba kabiru ya shigo dakin yana fadin yau yake son ya kai kannen mu ai masu interview a makarantar da yake son ya saka su a nan.
Mukai ta murna da jin dadin don dama shine damuwan mu don muna ganin ba wanda zai damu da karatun mu anan.
Sai gashi kanin mahaifin mu uba a gare mu yanzu don mun fi daukan shi a matsayin uba duk cikin iyayyen mu tunda dashi muka bude ido mu ga iyayyen mu suna hurdan arziki sosai.
Shamsiya ne tace wai ana nufin anan zamu zauna ke nan ni dai nafi son mu koma abuja da zama da son samu ne gaskiya.
Sai summaiya tace gurin wa zamu koma Abujan da kike magana yanzu ina dai baba ne kuma ya rasu shima yanzu.
Ina jin su ban iya magana ba a lokacin don irin yadda nake jin mutuwan mahaifan mu sabo a zuciyana.
Zuwa rana sai ga anty ta dawo tace zasu kai kannen mu makarantane yasa muka dawo a lokacin.
Makarantar da yafi kudi sukaje inda akaiwa yaran gwaji sai dai basu ci ba don sun ce sai dai idan zasu mayar dasu baya ne hakan ya batawa baba rai yabar gurin dasu zuwa wani makaranta again a can suka dauke su a ajin da suke makarantar shima yana da kyau sosai.
Kannen mu suka fara zuwa makaranta a satin sai mu muka rage a gidan ga wanan yarinyar duk irin kokarin da baba da iyalin shi su keyi a kan mu bata gani sai kushewa take wanda har na fara yarda da hakan.
Ranan baba yazo yace za a kaimu makarantar kwana na nan garin dani da summaiya kanwata ita kuma shamsiya zata tsaya day don mahaifinta yace bazai iya lalurar makarantar kwana ba akanta.
Shiri sosai baba kabiru yayi muna da shi da matar shi mun shirya aka kaimu naso ganin jamil muyi sallama kafin mu tafi sai dai hakan bai samu ba.
Makarantar akwai dalibai sosai a cikin sa sai dai yanayin karatun mune ya dan banbanta dasu a nan ba laifi don dama ina da kokari sosai sai haka yasa nake ganewa banda wani matsala karatu na a nan.
Munyi sabbin kawaye da ma wa yanda muke da zumunci dasu duk mun hade a nan din a dan lokaci kadan sunana yayi fice a makarantar sosai don kokarin da nake dashi din.
A wurin abinci duk makarantar babu mai nuna muna abinci don baba kabiru yafi ma mahaifin mu yi muna provition mai yawa haka ya kara samu sake jiki sosai muna karatun mu hankali kwance.
Lokacin da muka samu hutu muka koma gida mun samu yan uwan mu a cikin kula da tarairaya suke sai dai dawowan mu shamsiya ta fara aikin zugamu wai mu gudu mu koma gida.
Don mun cewa baba muna son zuwa kauye ya hanamu haka yasa ta oawo muna wanan shawaran na guduwa daga wirin shi mu koma gida.
Har naso yarda sai summaiya kanwata ta ban shawara da cewa gara da ita iyayyen ta suna a raye idan mun gudu daga wurin wanda muka samu yana tallafa muna ina zamu tafi.
Kin dai san ita iyayyen ta suna a raye bata da matsala muko fa wanan shawaran ya dawo da hankalina na daina sauraren ta gaba daya.
Don aiki muna aiki kamar wanki da gyaran daki duk da anty bata bari muyi shi mu kadai tare da ita mukeyi wanda kusan wankin duk na mu ne dana yan uwan mu don ita yaran ta hudune kawai.
Sai dai wanan ne shamsiya take ganin ai duk wahalan duniya yana a kan mu ne yake karewa wanda ni a lokacin kanwata summaiya tafini zafin nama a gurin aikin.
Iya kata in gyara daki shinr aikina rayuwan da ba tare da mahaifan ka kake yin sa ba sai ya zamo duk abinda ake ma baka ganin kokarin mai shi sai zargi da tsangwama ya shigo ciki.
Hakan ne ke faruwa don yan uwan mu idan su zo daga kauye sun kan kebe damu suna tambayan mu irin rayuwan da muke ciki a nan din.
Bamu kan boye masu komai mukan fada masu duk irin kokarin da akeyi damu a nan din sai su juya maganan da ana cutar mu ne ana cin amanan mu don wai da kudin mahaifin mu ai ake muna komai da ake muna na rayuwa.
Tun ban daukan wanan maganan a raina har maganan ya fara tasiri a zuciyana wani hutu mun dawo ne muka samu an kawo kayan lefen da mahaifin mu yakai kaduna wai yanzu kayan ya zama na magada.
Don haka suka dawo wa yan uwan mahaifin mu da kayan sai da muka kwana biyu da dawowa ne aka fitar muna da kayan baba kabiru ya kasa muna aka cire lwa umma nata kason a cikin kayan don ita ma tana da gadon kayan.
Kurciya ke damun mu a lokacin sai murna muke mun samu kayan banza baba kabiru ya biya kudin dinki aka shiga dinka muna kayan bai dauki komai ba a ciki.
Sai matar sa anty ne muka cirewa turmi daya da man shafi daga ciki sauran mu muka dinka abin mu muna sakawa mu a dole ga yan mata a lokacin ba abinda ya damay mu.
Hura ma baba kabiru wutan da mukayi akan muna son zuwa kauye muyi hutu ne yasa ya barmu muka tafi kauyen wanda ni da biyu na tafi don ina son ganin jamil a lokacin wanda yanzu tsakanin mu sai wasika don bamu amfani da waya.
Wanan zuwa kauyen da mukayi ne aka fara zuga mu kan iyayyen namu yan uwan mahaifin mu dake kula da alamarin mu tankar iyayyen mu na raye.
Don suna iyakar kokarin su damu a lokacin wani dan wan mahaifin mu ne da mahaifin shi ya riga namu rasuwa ya fara tun kara na da maganan.
Yace bayan mun gaisa ashe kun zo garin nace eh mun zo shekaran jiya sai yake cewa wai yaya zancen dukiyan ku ne har yanzu shiru.
Nace wallahi bamu san komai ba akai don su baba ne ke da maganan a hannun su yake fadin ba naji ance an sai da motar marigayi din ba da gidan shi na Abuja .
Wanan gidan da Alhaji kabiru ke ginawa yanzu ance da dukiyan ku ne yake gina sa ai maganan ya bani mamaki kwarai ban gaskanta maganan ba sai da jamil yazo muna hira ya kara