About this Novel

 

Story Preview

5/18/21, 11:41 PM - Messages and calls are end-to-end encrypted. No one outside of this chat, not even WhatsApp, can read or listen to them. Tap to learn more.
5/18/21, 11:43 PM - 🤔🤔🤔: 🙆🏼‍♂️ KANIN AJALI NA🙆🏼‍♂️


1️⃣


BISSMILLAHI RAHAMANIN RAHIM DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI INA GODIYA GA ALLAH DA YA BANI DAMA DA IKON FARA WANAN LITTAFIN A CIKIN HIKIMA DA BASIRAN DA YA WADDATANI DASHI DA FATAN SAKON DA KE CIKI ZAI ISA GARE KU A CIKIN DAUKAKA DA FAHINTA YADDA NAKE BUKATA, , , , ,

WANAN LITTAFIN NA KUDI NE DON ALLAH KI SAYA KI SAURARI SAKON DAKE CIKI BA TARE DA CIN HAKKIN JUNA BA A TSAKANIN MU
DARI UKU NE KACAL TA BANKI KO KATIN WAYA GA MASU SO ZASU IYA TUROWA TA WANAN ACCOUNT DIN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO KI KIRA LAYINA 080 36959257 KO 090 26937192 da fatan zamu fahinci juna daku kamar yadda Allah ya hadamu nagode.




Yau garin ya tashi da matsanancin hadari sakamakon tsakiyan damana da muke ciki na wanan shekaran zaka iya cewa gari bai karasa wayewa ba a wanan lokacin.
Don yanayin da garin ya nuna na damana a lokacin wanan yanayin bai hana mutanen garin yin zirga zirga haka a cikin sa ba don neman na yau da kullun.
Hadiza ce tsaye yarinya karama da ita saidai tana da kaifin basiran da tunane don isowar mahaifiyar ta take jira wacce ta tafi birni tare da yan uwanta dubiya wata yar uwar su a can.
Baya baida kadan don tafiyan ta wata matar kanin mahaifin su tazo ita ma daga lagos ta kawo masu tsaraba ciki har da ita hadizan ta samu da tan uwanta.
Wanan dokin ne yasa hadiza fita a cikin wanan yanayin tana dakon

Continue reading →

Reader Reviews

Login to leave a review.

No reviews yet — be the first.

Hausa Authors Forum

More Novels You May Like