Sarautar Mata
Chapter 10 of 94
ksn abinda baida halin yinshi ace sai yayi su,,
Ina jin tafiyan ta zance mama Rahana ya fado min a rai cewa kada na taba,bari miji ya,shigo dakina ya,samay shi ba gyarare ba don haka na mike a hankali na fara gyara,daga zanin gado zuwa dan shara da,sauran su duk da kuwa ance sharan dare baida kyau a musulunci,
Na,dan fesa kamshi kafin a ce a haka daki ya canza kala kamar bashi ba, ne,
Na saci jiki jin umma tana daki tana magana kamar na,siri da diyan ta na,dan kara yin wanka,
Tsab na gyara jikina abinda baku fahinta ba,shine duk hakan bada wani manufa nakeyin su ba kawai fadar da,akai min ne nake amfani dashi,bawai don zan kwana da miji bane,
Ina gamawa da,sauri na,dauko turare na na mutsuka kamar yadda gwagona tai min bayani, inyi dashi,
Kaina wanda aka yarfawa kitso na dunkule shi a cikin yar hulata dana wanke da rana, don yawan gashi da tsawo gareni
Nasaka yar rigar barcin da mama hanne tace min indinga sawa idan zamu kwanta,,
A,bakin gado na dan kwanta na,dunkule kamar wace ke tsoron wani abu,
Sai dare Hamza ya,shigo gida inda Umma tai mashi bayanin cewa ya tafi dakin matan shi yau Asmau a gunta zata kwana,
Ya shirya kamar yadda ya saba duk shi dan tallakawane ammw akwaishi da tsabtan jikin shi irin wanka wanke baki da aski,
Wankin tufafine dai bai faye samu time din yi ba,saboda ujila,
Banji shigowan shi ba saboda barcin da ya fara dibana a lokacin sai dai ji da nayi a hankali kamar ana kiran sunana,
Na mike zubur zaune daga kwancen da nake cikin dan rudewa ina fadin yaya Hamza ina wuni,
Ya amsa min da cewa tashi zaune muyi magana dake,
Ba musssu na zauna dan nesa dashi kadan kamar maijin tsoron wani abu,
Tambayqna ya farayi da cewa an yi wani abune a tsakaninki da Asmau, yau ?
Cikin sauri na dan girgiza kaina ina cewa a hankali a,a,
Shiru naji yayi sai kuma ya furzar da yar iska daga bakin shi yana cewa,
Aisha nasan cewa ke yarinyar ce mai hakkuri don haka kiyi hakkuri da irin abinda Umma tai muna,
Din ban taba ganin wanda akaiwa irin hukuncin da Umma tai min ba,
Duk da ita a ganin ta sone da kauna na ya kaita ga yi min hakan,
Ta haramta min zuwa kusa dake don wani akida nata na daban can wanda baida dalili,
Don haka nake mai kara,baki hakkuri don dan naman da yake kamar sunna na baki tun rada ya kamata na,sayo na baki Umma ta hana ta karbe,
Yanzu tashi mu fita na rakaki kiyo alwala don dare yayi ko,
Kamar yadda yace alwalan ne nayi tare da kara dan kimsawa,
Sallah ya jagorance mu mukayi nidashi inda daga baya gama adduoin mu yake umurtana da na dawo kusa dashi na zauna,
Adan takure na dan matso gab dashi na zauna a cikin jin kunya da fargaban zama a kusa da namiji haka gap da gap,
Hannuwana na Hamza ya fara rikewa yana dan wasa dasu a hankali yayin da yake fada min irin dokokin dayake son shimfida min a gidan a matsayin shi na maigidana,
Matsar da yakewa hannuwa sun fara canza,sallo don haka na dan fara kokarin bijire mashi a hakan,
Yadan jawoni zuwa gare shi inda na, zunbule ina cewa don Allah Yaya Hamza ka daina kaga hakan baida kyau haramu ne,,
Murmushi naji yayi inda yake rada,min a kunnuwana cewa ke matatace Aisha zan iya maki duk abinda naga dama, a tsakanina dake,
Cikin kokatin fahintar dani da yake ne yaga cewa ba zan tsaya yabini yadda yake so ba,
Sai kawai ya yi amfani da karfin shi kuciya ya debe shi ya amfka min yadda yaso,
Ganin irin surar dake gareni wanda a kullun yake boye a cikin hijjabin da nake dunkule kaina a cikin shi,
Kuka sosai na,dinga yi wanda ban damu da wai wani yajini ba a lokacin,
Muryan Ummace mukaji tana cewa ke kada ki hada muna kan makwabta a gida fa a cikin daren nan,
May kike nufi dama zaman ciye muna abincine kawai zakiyi ba biyan bukata,
Hamza wanda yake kokarin lalashina naga ya dafa kan shi irin idan mutum dinnan ya shiga ukku,
Takarashe fadan ta ta tafi tabar mu na inda yai ta bani hakkuri yana min nuni cewa hakan ai shine auren dama,
Har saida ya,fahinci barci ya kwashe ni yadan gyara rufe min jikina ya kwanta rigingine ya soma tunane a ranshi,
Ashe kallon da yake min da farko abin ba haka yake ba ke nan,
Duk wani abinda da namiji zai bukata agurin diya mace Allah ya,hore min shi a jikina,
Duk wani tunanen da yake kuma cewa nai karama ga abinda yske bukata sai yake gani ai na kai har na,wuce,
Washe gari Ummu ce ta bubuga muna kofa tana cewa yafito ga ruwan wanka can a bayi takai mai,
Kunyane sosai ya kama shi inda ya,amsa mata a,dan daddare sai bayan da yafito Umma,ta kai min nawa ruwa,
Takara,koya min irin yadda zan gyara jikina,dakuma koya min daurewa,a tare da,miji,
Bani ba rana har hamza da,yake danta a kunyace yake a,gidan @
****** ********* ******
Soi sai nake kunyan hadu da Hamza ita ko Umma sai wani haba haba take da dan ta,
Yashigo yana zaune zaici abinci rana Umma ke tambayan shi cewa ashe a cikin karshen sati za ai wana gasar nuna fasahan noma da kiwo,
Yace eh Umma insha Allahu ina,son na leka gurin inyi kallo abinda yasa ni sauri dago kaina ke nan,
Wanda yai sanadiyar hada idanuwan mi ni dashi amma kuma sai nai saurin mayar da kaina kasa,
Zan iya cewa wanan ne karo na,farko dana na saka masu baki a,zance inda,nace
Niko sai nake gani kamar mu gyara wanan waken naka da kuma zangamay dawo ai za,a iya zuwa dasu a gurin gwajin ,
Shiru yayi kamar mai nazari can ya mike tsaye tsamaka min da wanan nan ya gwadan roba y nufi guri da suke aje abincin gida,
ZAINAB IDRIS MKAWA
SEE,NABUN KU
'
👑 SARAUTAR MATA 👑
1⃣1⃣
ZAINAB IDRIS MAKAWA
RABBI NAJJINI MIN AL-QAWAN AL ZALIMIN 👏👏👏
Abakin murhu nake duke ina,hura wuta don iccen baya ci saboda yana,da sanyi sosai,
Sallama naji wanda muryan mai sallaman yasani saurin dagowa daga gurfanen da,nake ,
Kubura,ce tare da,wata kawar ta wace islamiyan mu guda,da ita,
Na dago da fara,a ta ina masu sannu da,zuwa babu kallon arzki daga fusksn Kubura din dan gara ma kawar ta datake cewa a,a amarsu ta ango,
Shine akai aure ba,a fada muna ba Aisha balle mu zo walima,,
Nai murmushi kawai inda na shiga,gaba da niyar na,fara kai su gurin Umma su gaisa, da ita,
Ke dakata ina zaki damu kuma ina nan dakin uwar mijin nakine ?
Kubura ce ke tambayana acikin wani murya mai kama da commad,
Naja na tsaya ina cewa eh dakin ta ne ina zaku gaisa da itane ai,
Bashi muka,shigo yi ba dama bintu ce tace na kawo ta ku gaisa,
Din shi kikaga na shigo wanan gidan idan bashi ba ta,wani kada kai alamar a,a ,
Juyawa nayi don kai su nawa dakin amma,sai naji muryan Umma a bayan mu tana cewa,
Au to mara mutunci bazaki gaishe ni ba kenan har kike wani dakawa yarinya tsawa,,
Kubura batai magana ba,sai kara shigewa gaba da,tayi zuwa dakin nawa tana wani taunar chewing gun kas kas kas,
Ta shige gaba wanda dama nasan cewa tashigone don taga yadda dakin yake,
Duk da dakin yana a tsabtace amma Kubura sai wani dan yatsune fuska take tana mayde baki inda na,shimfida masu tabar ma don su zauna ,
Amma sai sukace a saman gadona wanda yasha gyara zasu zauna,
Nafita na dauko wani cup din silver mai hannu na debo masu ruwa a rabdar kasar dake daga gefen dakin Umma Rabi,
Na samay su suna dube dube a dakin suna dariya a tsakanin su ,
Ban damu damay sukewa dariya ba na dire masu ruwan a gaban su ina ce masu bissimillah ga ruwa nan, kusha,
Kallon ruwan sukayi shekeke sai Kubura din ce tace haba Yar Agwai aiko a gida kin san ban shan wanan ruwan balle na,wanan gidan naku,
Bintu ce tace haba ai kuwa zamu sha,don kada na rantse ban sha ruwan gidan Aisha ba,
Ta dauki cup din ta dan kurba kadan ta aje tana cewa ta gode nadan yi murmushi,
Suna shirin barin dakin ne sai ga Hamza ya shigo gidan hannu shi dauke da yar ledar da yai cefane a cikin sa,
Ganin su Kubura din yasa shi yadan daburcr yana cewa ,a a bakine a gidan haka,
Sannun ku da zuwa ince kin basu ruwan sha dai Ausha ?
Kaima kasan ai bamu iya shan ruwan wanan gidan naku don haka ruwan ku ya huta kawai,
Daga gurin da nake tsaye na dan ji kunyar zancen na ta na zaci maganar zai soki Hamza din,
Amma sai naga yana murmushi kawai yana cewa hakane fa nasan da hakan don yar gidan sarkice ta shigo,
Tajuyo inda nake ta wani dan wurga min harara tana cewa ke mu mun tafi sai kuma wani jikon,
Suka fito sukabar gida batare da ko sun kalli inda Umma take ba a bakin kofar ta tana kawar da kaya,
Kunya ne yadan kamani abinda Kubura taiwa Umma din,
Mara kunya ai duniyace ita zata sauke ki da kanta daga wahalar daukar ta da kikayi,
Cikin dan dari dari na karasa gurin da Umma din take ta dauki tsintsiya za tai shara,
Ta wani dan wurga min harara tana cewa bazan yarda wanan fitsaratar yarinyar tana shigo min gida ba,
Na kara mika hannu don na karbi tsintsiyar ,
Tace na barshi zata karasa abinta a hasale take tana son sauke haushi a kaina,
Kwanonin da akaci abinci na shiga tattarawa tare da juyawa zuwa inda nake kokarin hasa wutar girkin dare,
Hamza yafito bandaki dauke da buta a hannun shi yana kokarin gyara zariyar wandon shi,
Idanuwan shi a kan inda nake a gurfane ina kokarin hura wuta,
Naji muryan shi yana cewa ai Umma shiyasa nace a sayo wani iccen tunda wanan din yana da sanyi sosai,
Tamike daga sharar da takeyi zufa a goshin ta tana cewa,
Wai Hamza may ke damin kane naga fa duk ka canza a kwana biyun nan,
O saboda bakasan zafin neman kudi ba,shine zaka koma,sayen wani ,
Abinda Umma tace yasa hamza saurin dagowa ya dan dubeta yai saurin kawar da kanshi bai sake cewa uffan ba yabar gidan,
Haka a wahalce taketa faman hura wutan da dan samo wasu yan abubuwan da zasu saka wutar yadan kama da sauri,
****** ********** ******
Bayan dan wayan da tayi da,mai kiranta a lokacin ta aje wayan a saman tsohon mirror din dake dakin mama saude,
Ba,wani dogon shiri tayi ba tafito daga dakin cikin doguwar riga baka ta rufe kanta da,wani gyale mai laushi,
Ta,dauki wayan dake a saman table din tana cewa Mama zab dan fita nan ba nisa zan tafi ba,
Gurin da yai mata kwatancen motar shi ta nufa, inda ta samay shi a tsaye cikin fushi yana dan buga kafan shi guda a kasa,
A murde taxo mai tana cewa kace nazo kana da magana dani ?
Yanzu Kubura kina ganin cewa auren Nura da zakiyi shine mafita a gare ki,
Mutumin da baida mutunci ko kadan bai san darajan kowa,ba a gari zaki sa kanki a tarkon sa,
Dakata malam ina mun wuce wanan zancen dadewa ban son mayar da zance baya,
Na fada maka gaskiya ba yaudara a cewa shi din na tsayar don a,shirye yake da na aure shi ko da yau ne,
Sabanin kai da morewan rayuwa kawai kake bukatan koda yaushr muyi tayi bamu nan bamu can,
Ga matsin da muke samu nida mahaifiyata a gurin babana tunda dan matsiyatan nan ya sakani a zancen auren shi,
Mansur yadan furzo iska ya shafi fuskan shi yana cewa yanzu daga ke har mahaifiyar naki may na rage ku dashi,
Tace komai don yadda Nura yake zuba min kudi ko kwatan shi baka iya min kawai kai a more rayuwane naka,
Yace ok naso a ce kin tsaya kin fahinci ko waye Nura ki kawar da zancen auren shi a ranki,
Tamike tsaye tana cewa bazai yiyo ba daga yau kuma na fada maka cewa shine zabi na don haka kabar wanan kudirin naka na son yaudara na dawani zance wai Nura ba na kwarai bane,
Mune fa yan bariki kar ta san kar a tsakani na dashi, tsuki tayi ta buga marfin motan ta fara tafiya Mansur yana kiran ta amma bata tsaya sauraren shi ba ta wuce abinta,
Mansur yaso ta tsaya yadan bata wani labari a gamay da Nura din amma hali irin na Kubura halin tsiwa ya hanata jin komai a kan shi,
Ita dai bukatan ta tasamu gidan hutawa ta kuma hango shi a gidan Nura din to may zai fada mata kuma a hakan,
Kamshin da tabarshi dashi a,cikin motar shi ce yadan shaka inda yasan cewa yayi missing din Kubura din sosai,
Kallon ledojin da yai mata tsaraban irin abubuwan da yasan tana,bukata,ne a,baya yayi inda wani haushi ya dan kama,shi yaja motar shi yabar gurin a fusace ,
****** ********* ******
Waken da Hamza ya debo acikin waken da ya noma shi take ta faman gyara kusan kwana biyu ke nan da fara,wanan aikin,
Ga girkin gida ga aikin waken da takeyi wanda Hamza din yaso yayi da kan shi amma sai Umma tace yabar wa Aisha don bata komai aikin zai rage mata zaman kadai ci,
Da Allah ya azamin dan fasaha,sai na,diga daukan manyan irin ina tara su guri daya wanda hakan yasa waken dana tsince din yazama gwara gwara gwanin ban sha,wa,
Irin farar dawa wanda akabawa hamza din ya,shuka sai dai bai samu abin kirki ba don ba kudin gyaran gonan shine yagyara su tsab gwanin sha,awa,
Gari ya,cika da jama,a tun ana saura kwana biyu wasan gwajin da za,ayi din,
Aikin gyaran waken da nakeyi ne ya,dauke min hankalo inda har rana yayi ban sani ba ina,daga cikin dakina,saboda rana ya fito gashi ba innuwa a,gidan,
Umma ce naji tana kwada min kira tun kafin na,amsa take cewa yau baza,a girka muna abinci a gidan bane Aisha,
Abinda yasani saurin mikewa ke nan na fito daga dakin da,sauri, inda Umma ta hau yi min fadan cewa zan barsu da yunwa ita da diyan ta na shige daki na kwanta,
Shigowan Hamza din ke nan a lokacin yake kokarin gaida Umma din yake cewa batare da ta amsa ba,
Yarinya ta shige daki abinta zata barmu mu yini da yunwa don kiyya, irin ta matan yau,
Yace ke ina waken da na saki gyara sauran na koma dakin don na dauko wanken inda Umma tabi da fadan tana cewa ai inda sanyi jikine irin na Aisha yanzun haka bata gyara ba,
Nafito dauke da waken cike a wani roba nawa mai fadi ,
Abinda ya san sasauta fadan Umma din ke nan tace kai shi kumq wanan irin a ina aka samo shi haka,?
Hamza yace wanan dai namu din ne Aishan take gyara tunda safe dana barta dashi,
Hannu Umma din takai cikin waken tana dan juyawa a hankali,
Sai ta juyo inda Hamza din yake tana cewa amma Allah yasawa wanan wake ido,da kwari wallahi kamar bashi ba ya samu gyara sosai,
To ai saiki ce min ba kwance kike ba aiki kike a dakin amma kuma a zauna ba,aci bane,
A lokacin har na share gurin murhu ina kokari tura ittace don tuwon gatin masara ne tace zamuyi da miyar busassan kubewa ,
Suna hiran su ina,aikina,sai dai kallo guda,mutum zai min ya fahinci cewa na ramay don nadan fada,sosai,
Asmau tashigo gidan inda take cewa tun kafin ta kai zaune wallahi yunwa nake ji may kika dafa muna ne, yar Agwai,
A cikin wani irin zafin nama Hamza din ya dago kai yace mata cikin dakiya kada na karajin wanan sunan a gidan nan,
Tace a cikin yar shagwaba to ai sunar ta ke nan ko,
Umma tace tunda yace baya son kina kira mai mata da wanan sunan to ki bari kin dai san halin yayan ki, ba ruwana,
Hamza yace Umma bai dace wanan sunar da yan gidan can ke kiranta dashi muma anan mu kirata dashi ba tunda ba,sunan alheri bane,
Tau kaji mai mata fa nine zaka fadawa cewa ga,abinda ya dace da matar ka a gidan nan,
Yana kokarin daukan roban waken dake a gaban shi ne Umma ke cewa yanzu kana ganin cewa zasu barka kayi wanan gwajin da dan wanan,
Yace Umma ki samu na albarka acikin al,amarin don shi muke nema,
Umma tace Allah yasa mu dace Allah ya sanya alherin sa ya amsa da amin tare da kokarin wucewa da roban inda na fito dashi,
Da,sauri na karaso na karbi robar daga hannun shi ina niyar mayar wa dakina,
Umma tace kai shi can dakina ki aje gefen gado kada ya kuma samu matsala,
Ba mussu najuya da roban nakai dakin ta kamar yadda ta umurce ni dayi,
Na gama abinci da wanan uwar ranan narabawa kowa sai dai da yake garin baida yawa abincin bai kai ba,
Gab da Hamza zai shigo gidane yaji Umma tana cewa sai na juyewa Ibrahim nawa abincin nazo ta yanka min nata,
Ya karaso cikin gidan yana cewa haba Umma ita da ta dafa ba,a bata taci mai isar taba sai Ibrahim wanda ke waje yana samun abu yana ci za,a ce ta ajewa kason ta,
Ya juya inda nake yana cewa na dauki nashi kason zai fita ya samu abin da yaci a waje shi,
Umma bataso hakan ba sai cewa tayi na bar ma Ibrahim na Hamza din naci nawa,
Ibrahim din ya,shigo gida nan ya zauna zai ci a binci ganin kayan abincin dan uwan shine yake cewa shi Yaya Hamza mai zaici dana ga