Showing 1 words to 3000 words out of 8893 words

Chapter 1 - Shaawa Da Jaraba By Mom Islam

29 Dec 2025

6708

[12/5, 4:11 PM] Mom Islam: 💋💋💋
*SHA'AWA DA JARABA*
(Love and Romantic story)
💋💋💋


Mom Islam


Page 1-2

Gidane babba ƙerarre wanda ya kasance irin family house ɗinnan, kasancewar Akwai part part a cikin gidan,

Amma Babban parlor guda ɗaya ne, wanda yake part ɗin Alhaji Basheer, duka ragowar part ɗin sunada parlon sai dai madaidaita ne basu da girman na, Alhaji Basheer shine babba, Alhaji Mustapha kuma ya kasance ƙani gareshi, ubansu ɗaya sun taso cikin so da ƙaunar junansu, kasancewar su biyu Allah ya bawa iyayayensu, bayan rasuwar mahaifiyar Alhaji Mustapha, Alhaji Mustapha ya dawo gurin mahaifiyar Alhaji Basheer, kwatsam Allah ya yiwa mahaifinsu rasuwa, sakamakon haɗarin mota, dukkansu biyun sun koka sosai da rashin gatansu wato mahaifinsu, daga nan ragamar kula dasu ta koma gurin mahaifiyar Alhaji Basheer, Hajiya Sa'adatu ta kasance mace mai adalci da sanin ya kamata, hakan yasa bata banban tasu, batayiwa wannan abu bata yiwa wancan ba, sun samu kulawa da kuma tsaftatacciyar tarbiyya gami da sana'a mai inganci, dukkansu sana'arsu iri ɗaya ce, wato sunada gidajen bredi, irin na zamani wanda ake sarrafa breadi da na'ura.

Alhaji Basheer yanada mata ɗaya, Hajiya Zulaiha, shima Alhji Mustapha matarsa ɗaya Hajiya Mariya, dukkansu sunje ƙasa mai Tsarki bayan aurensu, kasancewar a rana ɗaya aka ɗaura musu aure.

Zaune suke a babban parlon dake part ɗin Alhaji Basheer, parlon ya kasance haɗaɗe mai ɗauke da mayan manyan Sofa farare masu taushi, acan gefe kuwa Dinning area ne wanda aka yane shi da labule mai shara-shara irin na zamani, a taƙaice dai parlon haɗaɗe ne Masha Allah,

Musu sukeyi akan wani Film da ake haskawa, inda musun nasu yasa suke ta ɗaga murya har parlon ya kaure da hayaniya, wanda bai sani ba idan ya shigo zai ɗauka faɗa sukeyi,

"Aslamu alaikum"
Wani matashin saurayi wanda a shekaru zai yi 35yrs ya shigo cikin takunsa na ƙasaita kai kace Basarake, lokaci ɗaya parlon ya ɗauki shiru, kowanne ya ɗan firgita, sai ƙoƙarin miƙa gaisuwa suke suna cewa "Barka da safiya yah Muzaffar..."

Sai da ya ƙara taku ɗaya zuwa biyu kafin ya amsa da cewa "Barka" inda kasan wani mai koyon magana.

Da ɗaya da biyu suka zame suka barshi shi kaɗai a parlon, Best Smart watch ɗin dake ɗaure a tsintsiyar hannunsa ya kalla, kafin yaciro wayarsa dake gaban aljihun rigarsa, ajiye wayar yayi a hannun Sofa ya jingina kansa da jikin lallausar kujerar ya ɗaga kansa sama, wayarsa ta fara ringing, hannunsa yakai ya ɗauka kana ya duba mai kiran "Doctor Ashraf.."
Ya faɗa a fili yana ci gaba da kallon screen ɗin wayar da sunan Doctor Ashraf ɗin yake yawo, amsa kiran yayi, kana yakai wayar kunnensa, kafin yayi magana daga can ɓangaren doctor Ashraf yace "Doctor Muzaffar Dan Allah kazo hospital yanzu wlhi akwai wata babbar matsala"
Ba tare da yaji wani ɗarrr ba, Doctor Muzaffar yace "matsala kamar ta me?"

Doctor Ashraf yace "kaidai kazo Please Emergency Surgery"

Dajin haka yace "naji zanyi breakfast tukunna"

Ya katse kiran.

Hajiya Zulaiha, wato mahaifiyarsa, fitowa tayi daga kitchen hannunta riƙe da babban tray wanda yake ɗauke da warmers har guda uku, ta kawo Dinning area ta ajiye, kana ta dawo parlor tana dubansa, kafin tayi magana cikin ɗaga murya ya fara kiran "Diyana..Fateema..kuna ina?"
Da gudu suka taho suka durƙusa a gabansa ko wacce ƙirjinta na bugawa, sukace "gamu".

"Wato baku da hankali da tausayi, Momy ce zata yi muku breakfast sannan ta kai dinning ta ajiye, sannan ku gama cin abincin ta kwashe takai kitchen ta wanke, ita baiwarku ce?" Kowacce kanta na a sunkuye jikinsu na ɓari suke girgiza masa kai, cikin ɗaga murya yace "kowacce tayi tsallen kwaɗo daga yanzu har zuwa lokacin da zan gama breakfast"

Momy ta hangame baki tana dubansa, saboda tasan ko tayi magana ranta ne zai ɓaci ba saurararta zaiyi ba, wucewa tayi ta barsu a gurin, kowacce sai zazzare idanu takeyi, gashi parlon dogo ne,

Tsawar daya yi musu ne yasa ko wacce ta fara yi, Diyana tanada shekaru 17yrs Fateema kuma 18yrs, suka fara tsallen kwaɗo idanunsu yayi jajir gasu farare sai shan majina sukeyi...!

Kuna ganin muci gaba...?


Mom Islam 08141799224
[12/5, 4:11 PM] Mom Islam: 💋💋💋
*SHA'AWA DA JARABA*
(Love and Romantic story)
💋💋💋


Mom Islam


Page 3-4

Tashi yayi cikin natsuwa gami da takunsa mai ɗaukar hankali, Momy ta fito hannunta riƙe da cups ta ajiye a saman table, kafin tace "dan Allah ayi musu haƙuri suyi breakfast"

Doctor Muzaffar yace "no. Momy rainin su yayi yawa, kamar inda na faɗs sai na kammala, Momy ce ta fara zuwa ta zauna kana ta ɗauki plate ta sakawa Doctor Muzaffar soyayyen dankalin turawa da ƙwai, kana ta haɗa tea ta ajiye a gabansa, wayarsa ta sake yin ringing again sunan Doctor Ashraf ne, tsaki yaja, tare da ɗaukar cup ɗin tea yakai bakinsa, a hankali yake tauna cikin natsuwa, "Doctor ba kiranka akeyi ba..?"
Momy ta tambaye shi, "kira ne.."
Ya faɗa a taƙaice.

Sautin kukan Diyana ne ya karaɗe parlon, ta mugun gajiya dan ko iya ɗaga ƙafafunta batayi, Fateema ma durƙushewa tayi tana kuka marar sauti, Momy ta ja kujerar da take zaune baya, ta tafi gurinsu dan ta kasa kai koda wani abu ne bakinta, shiko cin abincinsa yake hankali kwance,

"Ku tashi kuzo muyi breakfast"
Momy ta faɗa tana riƙe musu hannu, kowacce ɗingishi takeyi haka suka zauna a kujera daƙyar, ko wacce kanta a sunkuye basa fatan haɗa idanu dashi ko kaɗan, bai ce komai ba, har ya gama breakfast ɗin, Jawad ya shigo yana murmishi saboda yaji sautin kukansu tun daga bakin ƙofa, shima kafin ya shigo sai da yayita tunani dan ba wani shiri sukeyi da Doctor Muzaffar ɗin ba,
Har ƙasa ya durƙusa ya gaishe da Momy, ta amsa cike da nuna kulawa kafin tace "ai inata maganarka a zuciyata ashe kana hanya?"

Jawad yace "Yah Muzaffar good morning, kafin ya amsa masa sai da ya sake kai cup ɗin tea bakinsa kana ya ajiye, yace "morning too" ya tashi yabar gurin,

Muzaffar kyakkyawa ne sosai, yanada dogon hanci gashi fari tass duk da cewar ahalin gidan duka farare ne, saboda iyayensu maza, farin Muzaffar ya fita daban, saboda har wani shining yake yi, idanuwansa suna dauke da zara zaran gashin ido kai kace mace, gashin girarsa yayi luff, sannan baƙin saje mai kyau ya kewaye daga saman bakinsa zuwa gemunsa har gefen kumatunsa, sannan ya kasance ingarman namiji, yanada faffaɗan ƙirji tare da baƙin gashi a ƙirjinsa wanda yayi luf, hatta hannayensa da ƙafafunsa duka yanada gashi irin wanda yake fitowa maza, ya kasance mai izza da iko a ko ina sannan miskili ne na ƙarshe, ba kasafai zaga yayi dariya ba, sannan a fannin aikinsa na asibiti gwani ne, saboda yanada hazaƙa mai yawa, kuma a hakan al'umma suna alfahari dashi, yafi ƙwarewa a fannin tiyata, duk girman hospital ɗin babu kamarsa.

Gaban mirror ya ƙarisa, girgiza kai yayi, alamar kayan dake jikinsa basuyi masa ba kenan, ya fara ciresu cikin sauri kana ya buɗe drowarsa da ta kasance doguwa, kowanne guri yana cike da kaya iri-iri ga kuma agogon hannu suma gurinsu daban haka takalma belt, ɗakin yanada girma sosai,
Farar riga ya ɗauko ƴar ciki kana ya ɗauko ta waje baƙa ya saka, pants ɗinsa ya ɗauka wanda ya mugun ɗamesa sosai, ya saka kana ya saka dogon wandonsa baƙi sannan ya ɗauki hanky ya sa a gaban aljihu, kana ya ɗauki farin gilashi ya sanya, turarukansa masu tsadar gaske ya ɗauka ya feshe jikinsa, kana ya isa gurin takalminsa dark brown sai da ya fara saka farar safa kana yasa cover shoe ɗin ya fito, Momy na zaune a parlor ita da su Fateema da Diyana, yace "Momy zan wuce.."

"Allah yayi maka albarka Allah ya tsare gabanka da bayanka doctor, ina fatan Allah ya baka nasara a duk abinda kasa gaba"

Ya amsa da Amin, su Diyana kam sai susunkuyar da kai suke har ya wuce,
Koda ya isa harabar gidan mai gadi ne kawai sai driver wanda shi baya buƙatarsa, ya shiga motarsa baƙa wacce sai ƙyalli takeyi, key yayi mata, bayan an buɗe masa get ya fice, karatun Alkur'ani ya sa, a hankali yake bin karatun cikin ƙwarewa muryarsa na fitar da kowanne harafi cikin daɗin sauti, cikin ikon Allah ya iso hospital ɗin, kana yai parking a gefen jerin motocin da suke a pake, fitowa yayi cikin natsuwa ya ƙarisa ciki, anata gaishesa, yana ɗaga musu hannu har ya isa Babban office ɗinsa, yana zama, aka fara nocking, "come in.."
Ya faɗa yana ɗaga wasu sabbin files da ya gani ajiye a saman table ɗinsa wanda bai san dasu ba, Doctor Ashraf ne ya shigo shima yana cikin shiga mai shigen ta Doctor Muzaffar, bai ɗago kai ba bare yaga waye ya shigo, Sallama doctor doctor Ashraf yayi masa gami da miƙa masa hannu, Doctor Muzaffar ya miƙa masa hannu shima suka gaisa, Doctor Ashraf ya nemi guri ya zauna fuskarsa cike da damuwa, "lafiya..?"
Doctor Muzaffar ya faɗa yana ci gaba da buɗe takardar da hannunsa, "ɗazu na kiraka akan maganar wanda za'ayiwa Surgery.."
Doctor Muzaffar ya rufe takardar ya kai dubansa ga doctor Ashraf kana yace "ina jinka?"
"Gaskiya yana buƙatar taimako yana iya rasa ransa a kowanne lokaci hatsarin mota sukayi gilass ya yanke shi a cikinsa, abin babu kyan gani saboda har kayan cikinsa ana gani, min bashi taimakon.."
Doctor Muzaffar ya miƙe gami da cire rigarsa ta waje, ya rataye a jikin kujera ya ce "muje"
Suka wuce Surgery room su biyun, koda doctor Muzaffar ya ga halin da saurayin yake ciki, ya shiga ɗakin da zai sauya kaya wanda zai yi tiyata, bayan ya sauya kayan ya buƙaci kayan aiki, wanda shi a ƙa'idarsa mutum ɗaya ya yarda dashi wato doctor Ashraf, cikin hikima da ƙwarewa ya fara gabatar da aikin dukkansu suna sanye da facemask da kuma kayan aiki wanda ya rufe musu ko ina harda hand gloves a hannayensu, yana gabatar da aikin yana adu'oi koda yaushe haka tsarinsa yake,
Ƴan uwan saurayin suna zaune a waje, mamarsa ko tayi kukan tayi kukan har ta koma ta zauna a ƙasa ta mimmiƙe ƙafafu cewa take "ance min yarona bazai rayu ba mutuwa zaiyi, saboda akwai wasu ma da irin wannan hatsarin ya faru dasu basu rayu ba, wata likita ta iso inda matar take, cikin sigar lallashi tace "komai na Allah ne, ko mu kanmu da mukeyin aikin bamu da tabbacin mutum zai mutu ko zai rayu, Allah shi ya barwa kansa sani, dan haka ina mai shawartarki ba kuka ya kamata kiyi ba, adu'a ya kamata kiyi masa, wannan kukan ba zaiyi masa amfanin komai ba, ina banda ki tayarwa da wasu marasa lafiyar hankali"
Tashi matar tayi ta tafi inda pampo yake, ta ɗauki buta ta zuba ruwa kana ta fara alwala, bayan ta idar bata da abin yin sallah ɗankwalinta wankakke ne, yana riƙe a hannunta ta shimfidashi a ƙasa ta fara Sallah tana kuka...!
[12/5, 4:11 PM] Mom Islam: 💋💋💋
*SHA'AWA DA JARABA*
(Love and Romantic story)
💋💋💋


Mom Islam


Page 5-6

Hannayenta biyu ta ɗaga tana roƙon Ubangiji ya bawa yaronta lafiya, shi kaɗai takeda, bata da kowa sai shi, shine gatanta, shike nemo musu abinda zata ci ita da marayun yaran dake gabanta, bayan ta shafa adu'ar, ta tashi ta koma harabar hospital ɗin, har yanzu dai tana ji a jikinta kamar ɗan nata bazai rayu ba, daga ƙarshe ma ciki ta shiga, ta nemi guri ta zauna idanunta na kallon ɗakin tiyata,

Awa biyu su doctor Muzaffar suka kwashe a ciki, a hankali aka buɗe ƙofar, doctor Ashraf da kansa ya turo gadon da Yaron nata yake kwance zuwa ɗakin hutawa, a inda ta gansa zuciyarta na bata babu numfashi a tare dashi, cikin ɗaga murya take kuka tana cewa "Allah yayi maka rahama Usman, Allah ya kyautata makwancinka" doctor Muzaffar ya fito fuskarsa babu walwalah, cikin izza yace "waye mai ihu..?"

Aka nuna masa matar, ya isa gareta, wani irin kwarjini yayi mata, ganinsa tsaye a gabanta yasa tayi tsit, cikin natsuwa gami da tsusasa murya yace "Mama kiyi hakuri...!"
Ta miƙe tsaye da sauri tana cewa "dama na sani mutuwa zai yi, na riga na faɗa"

Doctor Muzaffar ya girgiza kai, muryarsa bata ɗaga sauti, sai dai ko yaya yayi magana sai kaji ya shiga ranka.

"Mama ba haka nake nufi ba, idan har yaronki ne wanda aka fito dashi daga ɗakin tiyata yanzu, insha Allah zai samu lafiya nayi miki alƙawari.."

Hawayen da ya maƙale a cikin idanunta suka ƙarasa sakkowa lokacin da take murmishi zata durƙusa a gabansa tayi masa godiya yabar gurin, mama tabi bayansa da kallo tana mamakin shiɗin wane irin mutum ne, amma yanada kirki sosai sai dai bai cika son yawan magana ba,

Lokacin da Usman ya farka da salati a bakinsa, abu na biyu da ya kira shine mahaifiyarsa, ta ƙaraso da gudu ta riƙe hannunsa tana jera masa sannu, wani irin sanyi taji ya mugun ratsa zuciyarta, so take taga doctor Muzaffar ta sake yi masa godiya sai dai ko wulgawarsa bata sake gani ba,

Zaune yake a office hannunsa riƙe da Glass cup ƙarami mai ɗauke da coffee, wanda aka kawo masa yanzu, dama kullum idan yazo hospital ɗin yana yawan buƙatar Coffee saboda warware gajiya, sosai yake jin gajiya a jikinsa, saboda aikin da yayi yau ya wahala, Allah yasa ma iya shi kaɗai ne,

Bayan ya gama da takardun dake gabansa, ya ɗauki wayarsa ya danna wata number wacce babu suna a jikinta, "Resh kina hotel ɗinne?"

Daga can bangaren wacce ya kira da Resh tace "eh ina jiranka Please"

Katse kiran yayi tare da fita daga office ɗin nasa, kai tsaye inda motarsa take ya wuce, ya buɗe murfin motar sannan ya shiga kana yayiwa motar key, driving yake yi cikin kwanciyar hankali yanzun ma ƙira'ar Alkur'ani yake saurara kamar ɗazu, yayi tafiya mai nisa kana ya iso wani babban Hotel mai masifar kyau gami da tsada, parking yayi a inda aka tanada dan ajiyar motoci, kana ya fito hannunsa riƙe da key da wayarsa, ya wuce ɗaki mai lamba 144, door Bell ya danna, kofar ta buɗe, wata kyakkyawar budurwace ta fito daga ɗakin tana sanye da t-shirt fara Mai gajeren hannu, marar nauyi ta matseta sosai, sai skirt dake sanya a ƙugunta wanda ya sauka har ƙasa, daga sama shima ya matseta, murmishi tayi masa tare da rungumoshi, sexy eyes ɗinsa ya lumshe a hankali ya buɗesu, sannan suka ƙarisa ciki suna manne da juna, zama yayi a gefen bed, cikin izza yace "wace irin shiga kikayi yau?"
Sunkuyar da kai tayi tana manne a jikinsa bata ce komai ba, cikin daka tsawa yace, "banyi miki worning akan bana ƙaunar irin wannan shigar ba, ina kayan da na siya miki last week?"
"Su..su...suna...gi..gida" Resh ta faɗa bakinta na rawa,
Janyota jikinsa yi, saboda ta zame, sakamakon tambayar da yayi mata, ya ɗora tafin hannunsa a saman nonuwanta, in sexy voice yace "ki daina saka irin kayannan bana so"
Gyaɗa masa kai tayi, ya zuba mata sexy eyes ɗinsa wanda suke mugun rikitar da ita, dan har yanzu ta kasa sabawa da jure kallon su, "kinsa bra ne?"
Ya tambayeta idanunsa na kallon ta, sake kawar da idanunta tayi, kana ta girgiza masa kai alamar "a'a" yace "good" sannan ya fara yawo da tafi hannunsa a sanan nonuwanta da suke cikin riga, cikin salo na ƙwarewa yake shafasu, idanunsa a lumshe ya kamo hannunta ya ɗora a saman penis ɗinsa, ta gane abinda yake nufi, ta ɗora hannunta a saman penis ɗin nasa da ta wani kumburo kamar zata fasa wandon sai wani motsi take, zuge zip na wandonsa tayi tare da ɗora yatsanta a saman round ɗin penis ɗin nasa, ta fara zagaye round ɗin da hannu tanayi tana lumshe idanu sakamakon wani irin cafka da ya kaiwa nononta wanda yasa ta sauke ajiyar zuciya, sai ya tura harshensa sannan yake tsotsar kan nonon nata, ta ci gaba da kewaye round ɗin har na ɗan wani time, sannan ta haɗe hannayenta guri ɗaya, kamar mai ɗaukar wani abu, a bakin penis ɗin tasa hannun nata tana cafkowa tana sakewaa cikin salon da ya koyar da ita, numfashi ya fara saukewa a hankali, in sexy voice yace "ciremin pants" tana cire pant ɗin tana wasa da penis ɗin nasa, taje ta ajiye wandon nasa a gefe ya zame mata skirt, it's ki pants ɗin ma bata saka ba, dama ƙa'idarsa ne hakan, zubawa gabanta idanu yayi, kana ya kamo ƙugunta ya zaunar da ita a saman cinyarsa, sosai suka matsu da juna, ya haɗe bakinsu guri ɗaya, pink lips ɗinsu suka haɗu, lip ɗinsa na ƙasa yakai bakinta ta buɗe sannan ta fara tsotsa tana lumshe idanu, tana tsotsar bakinsa yana sake matseta a jikinsa, wayarsa a janyo ya saka a plane mode, kana yaci gaba da tsotsa bakinta, zubewa a bed sukayi shi da ita, harshensa ya ɗora a ramin cibiyarta ya fara karkaɗawa yana wasa dashi sosai har wani banƙare masa take yi, a hankali ya gangaro da bakinsa ƙasan mararta da yake farintass sai dai kafar baƙin gashi wanda aka sake, fatar gefe-da gefe na HQ ɗinta ya fara karkaɗawa da harshensa tare da saurin kai bakinsa ya fara tsotsar HQ ɗinta kamar wanda ya samu sweet, banƙare masa ta sake yi tare da cafke penis ɗinsa taji gaba da mulmulawa hannu bibbiyu ta saka haɗi da shafo twins ɗinsa taci gaba da mulmulawa, sai da ya tabbatar da komai ya daidaita inda yake so, ya ɗagota ya zaunar da ita a samansa, ya ɗago penis ɗinsa da ta gama cika tayi dam, ya danna mata cikin HQ yana sauke wani ni'imtaccen numfashi, itama haka...!

Mom Islam
[12/5, 4:11 PM] Mom Islam: 💋💋💋
*SHA'AWA DA JARABA*
(Love and Romantic story)
💋💋💋


Mom Islam


Page 7-8

Ba wani lokaci mai tsawo suka ɗauka

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login