About this Novel

 

Story Preview

💫'Yar Fulani📝
part 1
Na Aysha Ali garkuwa.

VISIT www.aihausanovels.com.ng For More Novel.

AIHAUSANOVELS is website consists of hausa novels note, the reason of launching this site is to Entetaint, Motivate and Educate our readers.



We provided hausa novels of many type, Such Adventure, love, romance, fiction, non-fiction, mystry, fantasy, action e.t.c from hausa Authors



We provided a new and old novels both softcopy and hardcopy from our Author with thier permission.



AIHAUSANOVELS shafin yanar gizo ne wanda yake ?auke da littattafan hausa, dalilin bude wannan shafin shine domin Kayatar masu karatu da kuma ilimantar da su.

Mun samar da littattafan hausa na nau'uka daban-daban, kama daga littafin, soyayya, tatsuniya, almara, Hikayoyi, gyara kayanki (yadda mata zasu kula da kansu a gidan mijinsu) da dai sauransu, daga Marubutan hausa.



```Gargardi a kiyaye juya min wannan lbrin ta ko wacce siga Dan lbrina k'irk'ira ne banyi Dan wasuba
Duk Wanda ko wacce ta juya min koda harafi daya ne ba tare da izinina ba Allah ya isa```
Motoci kusan guda10 ne suke kan titin sunata tsallah gudu 3nagaban fadawa ne sai Na 4 shikuma mai martaba ne aciki sai mai binsa shikuma waziri ne da mu karrabensa guda 2 masu bin nasu waziri shima fadawane aciki sai motarsu yarima Na baya kuma shima Na dogaraine tafiya ce mai nisan gaske sukayi sunfito daga iyakar Cardi inda mai martaba yaje yawon rangadi dan magance matsalar dake tsakanin makiyaya da manoma yerimi dayake bayan mota azaune ya lumshe idonsa yana shakar iskar da take ratsa wurin gaba daya ga pams

Continue reading →

Reader Reviews

Login to leave a review.

No reviews yet — be the first.

Hausa Authors Forum

More Novels You May Like