About this Novel

 

Story Preview

[16/11, 9:20 pm] null: I just published "1" of my story "HARIJIN TSOHO
..........Ƙwaƙwalwarsace ta shiga aykin gaggawa yayinda zuciyarshi ta tafi dogon tunanin wasu abubuwa da suka faru abaya.
inba mantawa yayiba tabbas zahra tasha alwashin bazata taɓa kawo masa budurcintaba gidansa in har yaƙi janye batun auransa da ita,to ko in har hakane meyasa yanzu yajita arufe maana bata taɓa sanin wani ɗa namijiba a rayuwarta.to fice ficen da take agidansa da auransa akanta da nufin ta tafi clubs da guraren iskanci ina take zuwa kenan?,duk safiya inta dawo daga yawon darenta setayi wankan tsarki kamin tayi sallah,to nameye wankan takeyi inhar ba na kwanciya da wani bane?
me hakan yake nufi,dama duk wannan shekarun data kwashe agidanshi budurwace kenan,?Rasa amsoshin tambayoyin nasane yasa a hankali ya mirgine daga kanta ya koma gefe ya kwanta ya lumshe idanunsa.
Zahra wacce ta fara jin azabar daren farkonta da uncle Abu Ayman jin yasauka akanta batare daya karɓi budurcin nata bane yasa ta buɗe idanunta tana kallonshi.
Ƙara jan bargo yayi ya rufe jikinshii,yasa hannu ya kunna fitilar gefen gadon nasu, ya kai dubansa inda take itama kallonshi take,
"Zahra meyasa kika kawomin budurcinki gidan aurena?"cewar uncle fuskarsa babu alamun wasa.
Murmushi tayi ta sunkuyar da kanta ƙasa tace akunyace"sabida kaine ka dace dashi uncle amatsayinka na mijina"ta faɗi kanta aƙasa.
"zamana mijinki be zama dalilin da zesa ki kawomin budurcinkiba,zahra,budurci anawa wanda ake sone kyautarsa wanda kinsani nasani babu soyayya atsakaninki dani,matsayina gurinki zahra ban dace da budurcinkiba"ya f

Continue reading →

Reader Reviews

Login to leave a review.

No reviews yet — be the first.

Hausa Authors Forum

More Novels You May Like