*wannan littafi nawa na kuɗine 500,yazo da salo na musamman acikinsa dagajin sunan kuma kun san zeyi maana,sannan na ɗauko wani ciwo dake damun mu ahalin yanzu na kawalci,so duk meso ya turo kuɗinsa 500,in siya zakiyi kifitarmin karku siya,Sannan suk wanda yasayi wannan littafin AJEE DOWN kyauta zekarantashi*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*1*
*Abuja Nigeria*
A hankali motar ƙirar lexus 2023 fara rufe da baƙin glass,ke gangarowa harabar gun da aka tanada domin adana motoci,watakan parking space.
Ta jima da tsayawa kamin abuɗe ƙofar motar afito da ƙafa ɗaya waje wanda haka yaba