*MALLAKIN ATTAJIRI*
(Love and Romantic story)
💋💋💋
Mom Islam
Page 1-2
Ƙaramin gida ne mai ɗauke da ɗakuna huɗu, ɗaya na Rashida ɗaya na Jamila, Rashida da Jamila sun kasance amarya da uwar gida, Rashida itace babba Jamila kuwa itace amarya.
Yau ma kamar kullum sun tashi da habaice-habaice kamar inda suka saba, malam Adamu ya shigo hannunsa riƙe da baƙar leda bakinsa ɗauke da sallama, Rashida ta tafi da sauri ta fizge ledar cikin ɗaga murya tace "na rantse da Allah ko me ka siyo mata kayi a banza dan ko ɗanɗane bazatayi ba, munafuki kawai, ina jinka jiya cikin tsakiyar dare kana darara ihu kai kace sabon kwarto"
Malam Adamu yace "Rashida ni kike kamantawa da kwarto, bayan a ɗakin matata ta sunnah nake?"
Jamila dake tsaye tana saurarar abinda suke cewa bata ce musu komai ba, hannu ta miƙa ta kamo hannun malam Habu, dama yana daga bakin ƙofar ɗakinta ne tace "muje ciki mu fara sai inda Hali ya yiwu, ki je kici abinda aka kawo na bar miki, duk da baki da masaniyar mu biyu ya kawowa kikai uwa kikai maɗaukiya akai, dan haka zamuje muci gindi"
Rashida tayo kan Jamila da gudu tana mayar da numfashi, cikin ɗaga murya tace "shegiya karuwa ƴar iska, tunda mijina ya aureki nake ganin tasku, na rantse da girman Allah ki shiryawa shiga wuta dan wannan auren naku babu alkairi a cikinsa aikin asiri ne"
Ƙarar danna saƙata taji wanda yasa ta shige ɗaki tana huci gami da cewa "shegu inda kasan kwarata haka suke, ta buɗe ledar tana zama a saman kujera mai zaman mutum biyu, jikin kujerar wani gurin ya zurma wani gurin yana dai-dai, ledar ta buɗe