HAJAR

Chapter 70 of 85

dinta, murmushi yayi gami da sauke ajiyar zuciya, ta turo baki still bata bude masa idanu ba tace "Ni ka dena kallona haka..", ya rutsa tsintsiyar hannun data rufe masa ido ya fara ƙoƙarin zamar da hannun nata daga idonsa, ruff ta sake rufe masa idon ta hana ya buɗe, ai kam ya haƙura da buɗe idon amma kuma bai sakar nata hannu ba yace "Ohh really, Toh ni da aka mayar dani TV fa..", murmushi tayi tace "Allah Ni karka hango muni na kamin dariya..", murmushi mai sauti yayi yace "Nope... you know there's no water in desert..", a hankali ya zamar da hannunta ya buɗe idonsa yace "right..", ta langwaɓar da kai tace "yau ba aiki naga 9 ya wuce..?", da sauri ya miƙe zaune ya kalli clock, ya sauko daga gadon yana jan rigarsa yace "Omo me yasa baki tasheni ba wife...?", ta sauka daga gadon itama tace "Toh ai bacci kake ni bazan iya tashinka ba..", room slipper dinsa ya zura ya matsa daf da ita, cheek dinta yayi patting with one hand yace "really..", ta gyaɗa kai, soft smile yayi ya ja pointed nose dinta a hankali yace "bari na shirya.." da haka ya nufi door ya fita, Hajar tayi ajiyar zuciya sai kuma ta saka nata room slipper din da ya siya musu jiya irin ɗaya ta fita, downstairs ta sauka ta shiga kitchen, breakfast din da ta dafa ta fiddo dinning tayi setting table, palour ta dawo ta zauna kan Sofa tana jiran fitowarsa, after 10mins ta kalli stairs sai kuma ta tashi ta haura upstairs, ɓangarensa ta shiga da sallama, direct ta nufi bedroom ta buɗe ta shiga, tsaye ta gansa gaban mirror yana ƙoƙarin saka maɓallin riga, ta saukar da kanta ta matsa inda yake, dakatawa yayi da saka maɓallin ya juya yana kallonta, tayi murmushi ta matsa daf dashi, sosai tayi ɗage don ya kere mata a tsaho ta kai hannu ta ɓalle masa maɓallin, ta ɗauki Links dake kan mirror ta saka masa shima, tana ɗaga kanta taga kallonta yake, ta waro ido tace "Za fa kayi letti..", ya sunkuyo yayi pecking lips dinta lightly yace "Thank you", tare suka sauko downstairs tana riƙe da briefcase dinsa, duk da tasan sauri yake amma haka ta jasa dinning tace sai yaci abinci zai fita, tini tayi serving dinsa golden yam da offals pepper soup da ta dafa as breakfast, sharp sharp yaci fiye da rabin abincin, a kullum daɗin abincin matarsa ƙaruwa yake, har balcony ta rakasa tana riƙe da briefcase dinsa bayan ya gama, da haka ya wuce parking space bayan yayi pecking both cheeks dinta, Hajar ta juya ta koma ciki, ragowar abincin da ya rage a plate ta ɗauka ta kara kaɗan a kai taci, tea ma a mug dinsa ta haɗa tasha, bayan ta gama tayi clearing tables din ta haura sama tinda ta gama gyara gidanta tin sassafe, wayarta ta ɗauka tayi dialing numbern Umma, daman kullum ne saita kira Ummanta take samun sa'ida, suna gama waya da Umma ta kira Anty ma suka gaisa, saida suka gama waya da Anty ta tuna da abinda ta bata, ita bata san mene ne ba shiyasa bata basa wni muhimmanci ba, tashi tayi ta dauko ledar inda ta ajiyeta, ɗaya bayan ɗaya ta ringa duba robobin da suke dauke da wasu gari sai kace herbs, wni tunani ne yaxo mata, ko dai maganin ciwon mara ne Anty ta bata tinda taga azabar da tke sha, wnn tunanin yasa ta wuce kitchen da ledar tarkacen, bbu wnda bata ɗiba ta sha ba, wni soaking ake a ruwan zafi snn a sha wni kuma a zuba a madara, har wnda ta ajiye a fridge da yake liquid ne ta buɗe tasha, ita dai fatanta ciwon marar nan ya lafa mata, kafin ma ta bar kitchen din taji canji a jikinta don ba ƙaramin gabje gabje ta yiwa kanta ba, she don't care don ita gani take ai wni maganin sai anji zafi yake aiki, upstairs ta koma ta shiga ɗakinta ta kwanta kan gado don bacci take ji tinda bata koma ba tin Asuba.

★Ruqayyah ce ƙarshen fitowa bayan sun gama surgery din wajen ƙarfe biyu da rabi, slowly take tafiya tana kallon soft Clog shoe din ƙafarta, tasan cewa wnn shine last surgery da za tayi tare da Dr Uthman inba wni ƙudiran na Allah ba, Scalpel din hannunta ta kalla sai kuma tayi murmushi, slowly ta nufi washroom ta wanke hannunta da liquid soap, snn shima Scalpel din ta wankesa, wnn shine kaɗai memory din da zata bari nasa, wnn Scalpel din shi zata ringa gani ta tuna da abinda ya mata muguwar zarra a rayuwa, abinda a da nata ne amma tayi fatali dashi sbd rashin Sa'a, surgeon gown din jikinta ta cire ta zura Scalpel din cikin Scrub dinta, da haka ta nufi Nurse station, Nurse Jiddah ta tarar a station din tana rubutu jikin record book, Nurse Jiddah tace "kun fito daga surgery din..?", Ruqayyah tace "Neh..", Nurse Jiddah ta gyaɗa kai tace "how was it..?", Ruqayyah tace "Alhmdllh it was successful, you know Dr Uthman work..", Nurse Jiddah tace "Alhmdllh", Ruqayyah ta shiga wni room nasu na female Nurses da suke amfani dashi, bayan kamar 10mins ta fito ta saka black Abaya saman Scrub dinta da handbag a hannunta, Nurse Jiddah ta ɗaga kai ta kalleta tace "Are you leaving Rukky..?", Ruqayyah ta ja kujera ta zauna tace "Neh..", Nurse Jiddah tace "Ohk ai ya kamata ki huta gsky..", Ruqayyah tayi jimm sai kuma tace "Jiddah please can you move to our team..?", Nurse Jiddah tace "Laa toh bayan ga ki me zanyi a team din...", Ruqayyah tace "Am transferring from here, am leaving this hospital..", with weird facial expression Jiddah tace "Transfer..?", Ruqayyah tace "Eh kinga daga yau ma bazan sake zuwa ba, tin ranar Monday ma ya kamata na dena zuwa amma na ƙara lokaci..", Nurse Jiddah ta ajiye pen din hannunta tace "But why Ruqayyah..?, Salary dinki fa mai tsoka ne anan Asibitin..", Ruqayyah tayi ajiyar zuciya tace "Na sani Jiddah, muddun na cigaba da zama a asibitin nan toh ba zanyi moving on ba, zan ta zama ne wayaƙifa ba wni cigaba, barin asibitin nan shine salamata Jiddah", Nurse Jiddah dai duk jikinta yayi sanyi amma bata tmbayi Ruqayyah dalilinta na barin aikin ba, may be tanada wni personal issue ne daya danganci aiki a asibitin, haka dai ta yiwa Ruqayyah fatan Alkhairy jikinta duk a sanyaye, sunyi zaman lafiya da Ruqayyah wllh don batada wata matsala ko baƙin hali, ko irin gulmar nan ta asibiti da Nurses ke yi ita Ruqayyah ba ruwanta, gata da mutunci bata taɓa jin anyi faɗa da ita ba, snn kuma patients basu taɓa complain da ita ba duba da yadda Nurses suke zuba rashin mutunci a asibiti sai kace na ubansu, Ruqayyah tace "ngd sosai Jiddah insha Allah zamu cigaba da zumuncinmu..", Jiddah tace "Insha Allah kuwa..", Ruqayyah tace "Toh ya kin amshi position din nawa..?", Jiddah tace "Toh waye zai ƙi shiga surgery team din Dr Uthman, it's my pleasure wllh", Ruqayyah tayi murmushi don sosai taji daɗi da Jiddah ta amshi position dinta. saida Ruqayyah tabi duk colleagues dinta that were around a lokacin ta musu sallama, walking gently ta nufi office din last person da zata yiwa sallama, cike da nutsuwa ta shiga office din, ta dakata suka gaisa da Haleema, Ruqayyah tace "Dr yana ciki..?", Haleema tace "yeah..", da haka Ruqayyah ta nufi door din office din ta buɗe ta shiga da sallama, Nurain dake tsaye gaban table yana packing kayansa don gida zai wuce ya amsa sallamar ba tare da ya juya ba, daga bakin door Ruqayyah ta tsaya tace "Are you leaving Dr..?", yace "Yeah A Nurse is there any problem..?", ta girgiza kai tace "Not at All.. kawai dai zan maka sallama ne sbd na bar aiki a asibitin nan nayi transfer zuwa wni..", ya ɗan tattare thick eyebrows dinsa sai kuma ya juya yana kallonta da kyau yace "Why..?", ta saukar da kanta trying very hard not to burst into cry tace "Dr in other to move on i have to leave this hospital", ya ɗan kalleta na few seconds kafin yace "Ohk.. wish you best of luck A Nurse..", tace "Thank you Dr.." da haka ta juya har zata buɗe ƙofar ta fita sai kuma ta dawo tace "B Nurse, i mean Nurse Jiddah will take my position..", ya gyaɗa kai yace "Alright she is not bad..", tace "Sure Goodluck.." tana gama faɗin haka ta buɗe ƙofar ta fita, wata ball ce ta tsaya mata a throat kawai taji tears a cheeks dinta, da sauri tasa hannun ta goge, walking slowly ta bar wajen ta kama hanyar fita daga department din, Khaleel ta hango sai zabga sauri yake da file a hannunsa ya nufi hanyar wards, ta dan ɗaga murya ta kirasa, dakatawa yayi har ta iso inda yake tace "Saurin me kake..?", yace "Ohh kamar fa naji ana kiran Code blue ne..", ta ɗan yi murmushi tace "i think you need hearing aids fa..", ya shafa kunnensa yace "Koh.. ba wni Code blue da aka kira knn..?", ta gyaɗa kai tace "yeah kunnenka ne gsky..", ya sake shafa kunnensa yace "Dole a nemo hearing aids..", tace "Toh nidae da haka da hka sai nace sai wataran...", ya gyara tsayuwarsa yace "Department aka canza miki ne..?", ta girgiza kai tace "Ko ɗaya na bar aiki a hospital din nan ne..", shima dai kamar sauran bai ji daɗi ba, yace "What about our team..?", tace "B Nurse ta cike spot dina". Da yamma Ruqayyah ta shiga room din Momy, Ruqayyah na kallon Momy dake neman abu drawer din bedside tace "Momy me za'a dafa for dinner..?", Momy tace "Tuwon semo koh..?", Ruqayyah tace "Sai ayi Okra soup cause Daddy yafi sonta", Momy tace "Okay..", har Ruqayyah ta kai bakin ƙofa Momy tace "Amma are comfortable da canjin wajen aikin nan Ruqayyah daga Federal zuwa State..?", Ruqayyah tace "Ba komai Momy banbancin fa kaɗan ne shima wajen salery ne kuma kinga wnn hospital din da aka dawo dani yafi kusa da gida, few minutes ride naje bbu nisa..", Momy tace "Okay fine", Ruqayyah ta juya ta fita.

★Da daddare wajen ƙarfe goma Nurain na zaune palourn ɓangarensa da bowl din fruit salad da Hajar ta haɗa masa yana sha, kallon door yayi a wajen karo na uku, daga bari taje ta dawo shine har ynxu shiru almost 30mins da fitarta, ajiye bowl din fruit salad din yayi ya tashi ya nufi door ya fita, direct room dinta ya buɗe ya shiga, he automatically get froze ya kasa ƙarasa shiga, kawai kallon freshness of her body yake hancinsa na shaƙar ni'imtaccen ƙamshin da yake tashi a room din, Hajar dake zaune kan stool gaban mirror ta saukar da kanta ta cigaba da shafa manta, Nurain ya sauke ajiyar zuciya yana kallon duk inda ya bayyana a jikinta, ita dai tinda sukay ido huɗu ta ɗauke kanta, scratching kansa yayi sai kuma ya ɗauke idonsa dga kanta yace "Am waiting for you Baby wife..", ta ɗan kallesa tace "Toh", juyawa yayi ya bar wajen zuciyarsa na racing, yau fa 11days knn rabonsa da matarsa, he miss her over wllh, zaune yayi palour yayi resting da Sofa snn ya lumshe idonsa, fruit salad din ma ya haƙura da sha, shi a ynxu baya son komai sai Baby wife dinsa, after like 10mins ta shigo, saukar da kanta tayi ta ƙarasa shigowa ciki, can edge din kujerar da ya zauna ta zauna itama, ya bita da kallo cause rigar baccin da ta saka ƴar ɓingila ce, bowl din fruit salad din ya ɗauka ya matsa kusa da ita yace "want some..?", ta kalli bowl din ganin bai sha da yawa ba tace "baka sha ba... ko wnn bai maka daɗi ba..?", ya tattare gira yace "Wollah ba fruit salad nke so ba", ta waro ido tace "Toh me kake so naje na dafa mka..?", sosai ya matsa kusa da ita har jikinsu na gogar na juna, bai san lokacin da ya lumshe ido yana kallon wuyanta ba, Calmly yace "I need you wife..", turo baki tayi tana ƙoƙarin matsawa ya sauke mata wni chilled kiss a wuya, tini taji wni shock ya ratsa mata jiki tayi ajiyar zuciya, bata gama daidaita ba ya sake manna mata wni yana fesa mata numfashinsa a wuya wnda shima yke sake sakata shiga yanayin da bata shirya masa ba, muryarta na rawa tace "ka bari dan Allah..", ya ɗago kansa yana kallon fuskarta sai kuma ya amshe bowl din hannunta ya ɗora kan Centre table, yace "Okay fine.. gsky ina jin bazan ƙarasa baki labarin jiya ba..", ta langwaɓar da kai da muryar shagwaɓa tace "please ka ƙarasa min..", ya maƙe shoulder yace "Naƙi din" da haka ya tashi ya nufi bedroom, murmushi tayi sai kuma ta tashi ta bisa bedroom din, zaune ta gansa kan makeken gadonsa ya jingina da allon gadon yana latsa wayarsa, walking slowly ta isa gefen gadon ta zauna, ya ɗan kalleta sai kuma ya cigaba da latsa wayarsa, after a while bbu wnda yace uffan a cikinsu, ita dai tini sanyi ya fara ratsata, bata jurar zama a room din ba tare da ta lulluɓe ba, rubbing damtsenta ta ringa yi tana zuƙar baki, ya ɗan kalleta yayi slight smirk, tashi tayi daga gadon da nufi komawa room dinta, tini ya riƙo hannunta ya fixgota jikinsa, ai kam tini ta lafe ta kuma shige masa, yace "i can give you warm Baby wife..", ta lumshe idonta perceiving his scent, zamar da hular kanta yayi snn ya fara shafa soft hair dinta a hankali, ya kashe wayar ya ajiye kan bedside, lips dinsa ya kai saitin kunnenta ya raɗa mata wni abu, ɓoye fuskarta tayi a ƙirjinsa tace "Allah bana so..", yace "Ni ina so..", ta maƙe shoulder ba tace komai ba, yace "Okay only this.." da haka ya ɗago kanta ya fara kissing dinta slowly, he kissed her for almost 2mins, ta masa lamo bata hanasa ba duk da electric shock din da yake shigarta, ya haɗe forehead dinsa da nata yana ajiye numfashi, itama numfashin take ajiyewa a hankali, tini ya mirginata ta koma ƙasansa ya shiga kissing neck dinta, jin bata hanasa ba tayi masa lamo ya ɗago ya dubeta, sosai ya fahimci tana amsar saƙonsa ne, ya goga karan hancinsa a nata in a whisper yace "May I..?", a hankali ta gyaɗa kai sai kuma ta runtse idonta, saida taga yayi nisa snn tace "please off the lights..", da muryarsa da ta canza yace "No i wanna see my properties...", tace "Ni A'a..", ganin idan bai kashe fitilar ba zata masa gardama kawai ya danna control din lights din dake daf da gadon ya bar dim, lips dinta ya haɗe da nasa, lokaci guda ta zagaye wuyansa da dukka hannayenta ta mayar masa da martani a hankali, Uhmm At that night saida Nurain ya zagaye The Nine planets, ba karamin susucewa da zaucewa yayi ba, shima bai barta ba saida ya kaita har Pluto bayan ya zaga da ita sauran Planets din, bbu kalan sunan da bai kirata ba har dasu Empress, kyautar da ta sha kam ba a cewa komai don kaff arzikin duniyar ya mallaka mata. washe gari samm ta kasa haɗa ido dashi don wata masifaffiyar kunyarsa take ji, ga last night dinsu ya kasa barin brain dinta, memories din fresh suke dawo mata kwanya, bayan sunyi sallar asuba tare don yau a gida yayi sallahn sbd yana ma Alwala aka kabbara sallah a mosque, shiyasa yayi tare da matarsa a gida, yau kam gaisuwar ma juya masa baya akayi, shi dai sai blushing yke yana binta da kallo, gado suka koma suka kwanta, har yayi bacci ita kam ta kasa komawa, a hankali ta buɗe idonta taga fuskarsa daff da ta ta hakan yasa ta kafesa da idanu, After a while tayi murmushi sai kuma ta zame daga jikinsa a hankali, ta sauka daga gadon ta nufi door walking slowly, room dinta ta wuce ta faɗa kan gado, daga ita har shi saida Ni Feenerh feeche na yankar musu ticket a dawanau don na kasa gane wane irin murmushi suke tin wayeyar gari. ƙarfe takwas da rabi ta gama gyara gidan har breakfast ma tayi, room dinta ta dawo ta shiga wanka, bayan ta fito daga wankan tayi shafe shafenta, wardrobe ta buɗe ta ɗakko kayanta ta saka, gaban mirror ta koma ta yiwa gashinta boy and girl, da haka ta feshe jikinta da perfumes tana kallon yacca armless gown din ta mata a jiki, soft room slipper dinta ta zura ta fita, saida ta dubi door din ɓangarensa snn ta sauka downstairs, kitchen ta shiga after few minutes ta fito, tsaye tayi tana kallon stairs jin footsteps, saura stairs biyu ya kawo ƙasa ya dakata yana kallonta, ta riƙe ƙugu da hannu ɗaya ta langwaɓar da kai tace "Good morning My husband..." sai kuma ta sakar masa wani murmushi mai kyau, step ɗaya ya ƙara ya sauko, tsabar mamaki ya kasa cewa komai, Anya ba kunnensa ne yaji ba daidai ba, buɗe mata hannaye yayi alamar ta taho, ai kam da sauri ta isa inda yake tayi ɗage ta zagaye wuyansa tana murmushi, ƙugunta ya rutsa yayi hugging dinta sosai, lumshe idonsa yayi ya fara ɗan juyi dasu yace "please say it again Baby wife..", ta sake ƙanƙamesa snn tace "My husband..", tamke riƙon da yayi mata yayi tamkar zai ɓallata, lokaci guda ya rabata da ƙasa yana dariyar da bata taɓa jin yayi irinta ba......✍️

💛 HAJAR 💛

{84..}
After a while ya direta ya ringa kallonta without blinking, har lokacin murmushi ne kwance fuskarta, ya tallaɓi both cheeks dinta snn ya matso yayi pecking forehead dinta, lumshe idonta tayi a hankali ta ɗora hannunta kan nasa da ya tallaɓi cheeks dinta, slowly ya janye lips dinsa yana kallon eye ball dinta yace "Morning Sweet pie, how was your night..?", tace "fine alhmdllh..", yana patting cheeks dinta yace

Download complete TXT · Novel page