Showing 216001 words to 219000 words out of 252835 words
lips don baya so yayi dariyar da ta taho masa, ai gwara ma sunan Actor din, Hajar ta ƙura masa ido without blinking tana jiran reaction dinsa, ya miƙe daga kan kujerar ya nufi door yana jan rigarsa, tini ta tashi tasha gabansa, bai san lokacin da dariyar ta kufce masa ba, ya ɗora forehead dinsa saman nata da haka ya fara turata har saida ya kaita bango still yana dariya, ta turo baki tace "daman nasan dariya zakamin..", ya ɗago ya kalli eye ball dinta yace "you're the best sweet pie..", ta juya kwayar idanunta ta fara wasa da rigarsa tace "Moon... kawai dai baka son sunan nas..", slight kiss ya sauke mata a lips yace "bari na dawo sai a gayamin sunan supporters suma.." da haka ya bar wajen ya nufi door, downstairs ya sauka, sosai yayi mamakin ganin Khausar, yace "Ohh baki kwanta ba..", ta sosa forehead dinta tace "Eh", yace "Ohk" ya buɗe ƙofa ya fita, After 10mins ya dawo, har zai wuce sama Khausar ta miƙe tace "Yaya don Allah ko zaka ƙarasamin chaptern ynxu in yaso gobe sai mu buɗe fresh, i only have 4days left..", ya ɗanyi jimm sai kuma yace "Ohk" ya dawo palourn ya zauna. Hajar ta kalli door a wajen karo na biyar sai kuma ta kalli agogo, almost 2hours fa da fitarsa, tashi tayi ta nufi door tana tare hammar da ta yanko mata, tana isa gaban stairs ta hango haske sosai a palour kafin ma ta sauka, step ɗaya ta sauka ta hangosu, tafi 50sec a tsaye kafin ta juya ta koma saman, 11 dot Nurain ya haura sama bayan ya gama da Khausar, itama ta haɗa komai nata ta tafi zata kwanta, yana shiga palourn sa ya tarar Hajar tayi bacci kan kujera, ajiyar zuciya yayi don yaso ya cigaba da cin dariyarta, duƙawa yayi gaban kujerar ya ringa kallon fuskarta, daukarta yayi ya shiga bedroom da ita ya kwantar da ita kan gado snn ya rufa mata duvet, ta ɗan motsa ta gyara kwanciyar. Washe gari da Asuba ya shigo ya tarar da ita ta idar da sallah knn, suna haɗa ido ta juyar da kanta tace "Ina kwana..", still yayi a inda yake don ba haka ta saba gaisuwar ba tana haɗawa da My Moon or something romantic, ƙarasowa yayi ya duƙa gabanta, tayi gefe da fuskarta don bata so su haɗa ido, Calmly ya kamo hannunta, a hankali ta amshe hannunta sai kuma ta miƙe tare da prayer mat din da tayi sallah, miƙewa yayi yace "Baby wife", ta juya masa baya ta fara linke prayer mat din.......✍️
💛 HAJAR 💛
{86..}
Ya dawo ta gabanta yana ƙoƙarin leƙa fuskarta ta sake juya masa baya, lower lip dinsa ya ciza painlessly ya riƙo hannunta zai juyo da ita, afujajan ta fixge hannunta kawai ta faɗa kan gado ta takure waje ɗaya, ajiyar zuciya yayi ya hau gadon ya kwanta side dinta, tana jin present dinsa daf da ita ta muskuta zata matsa, da sauri ya riƙota ya janyota jikinsa yace "Me nayi da aka ƙi kulani..?", ji tayi kamar ta rushe da kuka wato ma tmbya yke me yayi, idonta yayi rau rau hawaye suka cikosa, hijab din ya tattaro ya cire mata, duk tana jinsa amma bata motsa ba, duvet ya janyo ya lulluɓa musu tare don yasan bata resisting sanyin ɗakin, a hankali ya fara brushing gashinta da yatsunsa, ta lumshe idonta sai kuma ta fara ƙoƙarin kwace kanta, gam ya riƙeta motsin ma ta daina, ya kai lips dinsa saitin kunnenta yace "Baby wife please talk to me", kamar mai koyar mgana tace "Ni bacci zanyi", yayi pecking forehead dinta sai kuma ya ɗora kansa saman nata yana sauke numfashi a hankali yace "sleep tight Baby girl.." da haka ya lumshe idonsa yana cigaba da brushing hair dinta, ta gyara kwanciyarta perceiving his pure scent tana jin daɗin taɓa gashinta da yake, buɗe idonta tayi don bata so ta koma bacci, idan ta kuskura ta rufe ido toh ynxu zata jita a jihar barno don komai rashin baccin da take ji daga yayi cuddling dinta yana mata hka bacci yake zuwa, bayan ta tabbatar ya koma bacci ta zame jikinta a hankali ta sauka daga gadon, ta ɗauki hijab dinta ta saka ta buɗe ƙofa ta fita, downstairs ta sauka, tsayawa tayi tana kallon palourn da yayi uban datti, palournta bai taɓa datti kamar yau ba, har da noodles ta gani akan kujera da marmasasshen biscuit, a hankali take aikin don wta kasala take ji, kitchen ma ba laifi a ɓace yake saidai bai kai na jiya ba, da rashin kuzari take aikin harta gama, breakfast din da ta dafa sai taji ƙamshinsa yana tayar mata da zuciya, da kyar dai ta juye a warmers ta fita, daga nan room dinta ta koma ta shiga wanka, bayan ta fito tayi shafe shafenta snn ta baza turare a jikinta, doguwar rigar atampa mara nauyi ta saka, ta hau gado ta kwanta ta lumshe ido, time to time take buɗe idonta ta kalli agogo, ƙarfe takwas da rabi taji zuciyar nata ta dena tashi kuma bata jin kasala kamar ɗaxu, bathroom ta shiga ta kuskure bakinta da mouth rinks ta fito, walking gently ta fita ta nufi ɓangarensa, tana shiga bedroom ta gansa gaban mirror already dressed up yana combing hair dinsa, ta cikin mirrorn suka haɗa ido tayi sauri ta saukar da kanta, beyi buttoning rigarsa ba snn ma bai saka links ba don wnn aikin na Baby wife ne, ta ƙarasa gaban mirror din kanta a ƙasa, ya ajiye comb din ya juyo yana kallonta, bata bari sun haɗa ido ba sai juyar da kai take, tayi ɗage kamar yacca ta saba ta ɓalle masa buttons din, shi kam kawai kallonta yake without blinking har ta gama, ta ɗauki links din ta kamo hannunsa ta saka masa, Calmly ta saki hannunsa bayan ta gama saka masa links din, ta juya zata bar wajen, ya sauke wta ɓoyayyiyar ajiyar zuciya ya riƙe damtsenta ya fixgota, gaba ɗaya ta taho kamar zata faɗi ƙasa sbd yacca ya fixgotan, saidai bata faɗin ba don tini yayi wrapping dinta cause ya fixgota ne sbd hkan, tayi ƴar ƙara cause ta tsorata sai kuma ta fara mutsu mutsu zata fixge, yace "fushi kike dani wife...?", ta girgiza kai tace "A'a", yace "Hmmm i know you are angry at me", ta juya idanunta tace "please let go off me if not kayanka za suyi squeezing..", tamke riƙon da yayi mata yayi yace "let them be", After a while ya saketa sai kuma ya juyo da ita ya tallaɓi cheeks dinta yace "Look at me wife", ta ɗaga kanta ta kallesa a taƙaice, yace "Am sorry I left you all alone last night", ta saukar da kanta tace "It's Okay..", lokaci guda ta ɗago kanta ta ringa kallon eye ball dinsa, ɗage tayi ta zagaye wuyansa sai kuma ta turo baki tace "Ai baka amsa gaisuwana na yau ba", murmushi yayi ya rutsa ƙugunta zuwa bayanta yace "say it again..", tace "Good morning My Moon..", ya goga karan hancinsa a nata yace "Morning Baby girl..", ya daɗa haɗata da ƙirjinsa ya haɗe lips dinsu waje guda ya shiga kissing dinta, lumshe idonta tayi after a while ta shiga mayar masa da martani, hannayenta dake zagaye da wuyansa tasa ta fara wasa da sumarsa, da sauri ta janye lips dinta don tasan ynxu sai abun ya girmama, yayi murmushi snn ya rumgumeta yace "I Love you..", ta cusa kanta a wuyansa tace "I Love you more". Downstairs suka sauka tare as usual, zaune suke kan dining suna yin breakfast a tare, loma biyu tayi ta ajiye spoon din hannunta don tini zuciyarta ta hau tashi, ganin ta dena ci yace "what's wrong wife..?", ta girgiza kai tace "Na ƙoshi..", tini shima ya ajiye spoon dinsa yace "Why ba kya son wnn ne..?", ta gyaɗa kai snn ta ɗauki spoon din ta damƙa masa tace "Noodles zan dafa later ynxu bana jin yunwa..", yace "Ohk ita Baby love yake so", ta langwaɓar da kai tace "Yeah" ita ynxu ma dai kawai biye masa take aje a hkan, ina taga wni abu wai shi ciki a ynxu, Khausar ce ta sauko daga stairs tana tafiya a hankali, fuskarta duk kumburin bacci don bata daɗe da tashi ba kuma shima ƙishi ruwa ne ya tasheta, hijab ne a jikinta har ƙasa, ta ɗanyi tafiya towards dining din da suke kai, sosai tayi bowing ta gaida Nurain, ya amsa yana tmbyrta ya ta kwana, tace "fine alhmdllh..", da haka ta juya zata shiga kitchen, yace "Khausar..", ta juyo sai kuma ta dawo position din da ta tsaya tace "Na'am", thick eyebrows dinsa ya haɗe yace "Kin gaisheni baki gaisheda matana ba ko baki ganta bane..?", Khausar ta ɗago ta kalli Hajar sai kuma ta dubi Nurain tace "Yaya ai mun gaisa da ita ɗaxu..", ya kalli Hajar da ta saki baki tana kallon Khausar yace "Sweet pie hka ne..?", Hajar na kallon cikin idon Khausar tace "A'a wllh ni kam ynxu ma na ganta tinda garin Allah ya waye...", sosai mamaki ya cika Khausar don ba tayi tunanin Hajar zata ƙaryata ta ba, Nurain ya ringa kallon Khausar snn yace "Then do it now..?", wata ball ce ta tsayawa Khausar a throat, da kyar ta buɗe baki tace "good morning..", Hajar ta juyar da kai tace "Morning..", Nurain yace "karki sake maimata wnn mistake din, respect My wife as you respect me...", ta saukar da kanta tace "sure" sai kuma ta juya ta shiga kitchen, though yasan ta girmi Hajar tinda Sa'ar Noor ce amma dai hkan bazai bata ƙofar raina masa mata ba, wnn ai raini ne ya tabbatar idan Noor ce baza tayi hkan ba, ko da Hajar ƙarama ce still dai matar Elder Brother dinsu ce, yana sane ma yaƙi inviting dinta yau wajen yin breakfast don sarai yasan me tayi jiya, sai wni yamutsa fuska take tana aibata yummy abincin matarsa, saida Hajar ta rakasa har balcony tana masa Allah ya tsare, ya tambayeta da me zai taho mata, finger dinta ta zura a baki ta rutsa da haƙoranta tana tunani, lokacin guda tace "Rake..", ya waro ido yace "Sugarcane..?", ta gyaɗa kai tace "Eh shi nake so..", yace "Ohk then.. saina dawo". Noodles din ma da Hajar ta dafa wajen ƙarfe goma kasa ci tayi, kitchen ta kai bayan ta tsattsakura ta rufe, room dinta ta koma ta kwanta, ko 10mins bata ƙara ba wni mugun bacci yayi awon gaba da ita, ba ita ta farka ba sai 1 da wni abun, wasai taji jikinta, duk da cewa ba taci abinci ba sai taji bata jin yunwa, ganin lokaci tayi sauri ta shiga bathroom tayo alwala ta gabatar da sallar azahar, tana idar da sallar ta fita don yau ta makara bata ɗorawa mijinta abinci da wuri ba, da shigarta kitchen din ta wni mugun daskare, har yafi jiya ɓaci don na yau da manja akai badaƙalar, jingina tayi da bango tana tunanin ta ina zata fara, ga palour can shima ya sha nashi hargitsin daidai gwargwado. Ƙarfe ɗaya da minti ashirin Nurain ya dawo gida, haɗe thick eyebrows dinsa yayi ganin palourn a hargitse kafin ya haura sama, direct room dinta ya buɗe ya shiga, ya ajiye ledar Sugarcane da ya taho mata dashi kan chest of drawers, saida ya tabbatar bata ɗakin snn ya fita ya shiga ɓangarensa, wanka yayi ya shirya cikin ƙananan kaya na zaman gida, room din nata ya sake dubawa a karo na biyu still dai bata nan, kawai sai yaji hakan Odd gashi ya kirata tin yana hospital bata ɗaga ba, yana fitowa daga room din nata Khausar ma ta buɗe ƙofar room din da take ta fito, gaishesa tayi snn ta masa snnu da zuwa, a takaice ya amsa kafin ya tmbyeta ko taga Hajar, ta girgiza kai tace "No ban ganta ba ni tin ɗazu ina ɗaki kum..." bai tsaya sauraronta ba ya gangara ya sauka ƙasa, Khausar ta ɗan taɓe baki tace "shegiya mayya... tinda nake da Yayana bai taɓamin faɗa ba sai a kanki, banza ƴar ghetto kawai", can gaban sink a durƙushe Nurain ya hango Hajar bayan ya buɗe ƙofar kitchen, bai san lokacin da ya ƙarasa inda take durƙusa ba ya ɗagota, hawaye ya jiƙa cheeks dinta tana yarfe hannu a hankali, ba ƙaramin rikicewa yayi ba yace "My Hajar.." sai kuma ya fara tattaba fuskarta yace "mene ne Baby..?", ta fashe da kuka ta damƙe hannunsa tace "Cikina..", miƙewa yayi ya miƙar da ita itama, ta koma ta naɗe a ƙasa tace "i can't..", without second thought ya sunkuceta ya fita da ita daga kitchen din, baki a sake Khausar dake tsaye palour ta bisa da kallo har ya haura sama, kuka kawai Hajar take don ji take kamar mararta zata tsinke, gaba ɗaya Nurain rasa inda zai sakata yayi, ji yake kamar ya kwashi ciwon nata ya dawo dashi jikinsa, gashi dai Dr amma tini ya zama quack, wni magani kwalli ɗaya tak ya bata, after 5mins da shan mganin tana murƙususu a jikinsa taji dama dama, lamo tayi tana sauke numfashi har dasu gumi ya tsattsafo mata a goshi, sannu kawai yake jera mata, a hankali ta zame dga jikinsa ta kwanta sosai a kan gadon, hannunsa ya kai tummy dinta yace "Sorry", kwalam yaji cikin nata har ya rufta, ya kalli yacca take ajiye numfashi a hnkali yace "kin ci abinci kuwa..?", ta gumtse baki don wni amai ne ya taho mata da ya ambaci kalmar Abinci, ya dafa goshinta yace "Love you need to eat something..", ta girgiza kai kawai, yace "Toh me kike son ci..?", nan ma ta girgiza kai, she must eat gsky cause in ba haka ba zata sha whala, yayi ajiyar zuciya yace "Toh zaki sha Sugarcane din dana kawo miki.?", tayi shiru sai kuma ta gyaɗa kai, yace "Aha bari na kawo miki..", ya shafa kanta da haka ya juya ya nufi door, room dinta ya shiga ya dauko ledar Sugarcane din da ya ajiye ya sauka downstairs ya wuce kitchen, ya ƙarewa kitchen din kallo sai kuma ya ɗauki plate ya juye raken ya wanke a sink, da plate din ya fito, saida ya kai daf da stairs snn ya juya ya kalli Khausar yace "Khausar kina zaune a guri duk datti, c'mon tashi ki gyara and do the dishes shima kitchen din ki gyarasa.." with comand ya ƙarashe mganar ya haura sama, Khausar tayi still zuciyarta kamar za tayi bindiga, bbu yacca ta iya haka ta tashi ta gyara palourn da ta ɓata da gayya, tana wanke wanke tana tsaki, bayanta har riƙewa yayi sbd tsayuwa, haka dai taci uban wanke wanke da ta tara snn ta gyara kitchen din shima, hannun rigarta ya jiƙe sharkaf da ruwa, fuska a matuƙar murtuke ta fito ta haura sama don ta cire rigar. Sai kace wni nama haka Hajar ta dilliƙi Sugarcane dinta, sosai ta sha ta rage ragowar wai sai Anjima, shi dai kawai kallonta yake don tini yayi confirming zarginsa, sai dai kuma yana so ya tabbatar, Calmly ya kamo hannunta yace "how are you feeling now...?", tace "Much better", yace "Good Alhmdllh, taso muje hospital Baby", ta kallesa ta turo baki tace "Ni am Okay", ya kwantar da murya yace "We have to Baby wife, kinga zasu rubuta miki drugs wnda zaki ringa sha sbd ciwon cikin, ynxu pain reliever ne na baki kar muje later ciwon ya dawo..", ta langwaɓar da kai tace "Ni bana son hospital... kai ka dubani a gida", murmushi yayi ya ɗora hannunsa a chest dinta yace "This is my field, i only chop hearts..", daga ƙarshe yayi convincing dinta ta yarda suje asibitin, hijab dinta ya dauko mata a room dinta da takalminta, wni private hospital ya kaita kuma ya buƙaci test kawai yake so a mata, tini wata Nurse ta dauki blood sample dinta ta wuce dashi lab, bai ɗauki wni 30mins ba result ya fito, bai tsaya bin wni procedure ba ya amshi result din test din suka bar asibitin, basu koma gida ba saida ta gaya masa me take son ci ya siya mata snn suka wuce, suna isa gida ta wuce room dinta ta kwanta, kasalar da ta tashi da ita ce ta dawo mata amma dai bata jin ciwon komai. Nurain ya ciro papern result din daga pocket snn ya zauna kan kujera, ya shafa fuskarsa da both palms dinsa sai kuma ya kalli papern, sai kace me shakkar ganin abinda ke ciki hka ya shiga buɗe papern, yana ganin result din ya sauke wni ajiyar zuciya, ya koma ya jinjina da sofa yace "Alhmdllh... Am going to be a Father..", lokaci guda ya dauki takardar ya fita, kwance ya ganta kan gado bayan ya shiga room dinta, ya ƙarasa gaban gadon ya ƙura mata ido, a hankali ya kai hannu ya kwashe rigarta ya ringa kallon fair tummy dinta, Hajar ta buɗe lumsassun idanunta a hankali, yana ganin haka ya zauna gefen gadon ya ɗagota ta zauna, ita dai kawai kallonsa take don wni yanayi mara misaltuwa ta hango a fuskarsa, bbu inda beyi kissing ba a fuskarta, ita dai tayi lakwan tana ganin iko Allah, duk hkan bai masa ba ya sunkuceta ya fara hajijiya da ita a tsakar ɗakin, saida yayi me isarsa snn ya ajiye a kan gado ya rumgumeta very tight, ya kai lips dinsa saitin kunnenta yace "Congratulation Baby girl you're going to be a Mother..", shiru ta masa don har ynxu hajijiyan da yayi da ita bai gama sakinta ba, a hankali ya rabata da jikinsa ya dauki takardar ya bata, ta kalli content din ciki wnda ya nuna cewa she's 4weeks pregnant, ya riƙe haɓarta ya ɗago kanta ya kalli cikin idonta yace "ynxu kin yarda na cilla kwallon kin caɓe..?", ta saukar da kanta wni murmushi na shirin kufce mata kawai ta faɗa ƙirjinsa, ya rumgumeta sosai yana patting bayanta yace "I Love you..", after few seconds tace "Me too". Tarairaya na musamman Nurain yake