HAJAR
Chapter 78 of 85
take cewa ya wuce can gidan suma gasu nan dawowa, Hajjaju Hajiya ma can gidan Mami tasa aka wuce da ita, kamar yacca Dr ya faɗa hakan kuwa akay, 12 aka sallamesu bayan an tabbatar bbu wni matsala, gidan Mami aka wuce da Hajar snn aka bata ɗaki guda, kafin kace me ɗakin ya cika sai zuwa ake ganin baby da duba Hajar, Umma dai bata biyosu gidan ba ta wuce gida duk da cewa tana son kasancewa da ƴarta, taso ace an bata ƴarta ta tafi gida da ita amma kuma kawaici yasa tayi shiru, ai suma taga yacca suke taraiyar Hajar din suna bata kula ta musamman, ai soyayya ce ta jawo har suka tafi da ita, Hajar na zaune kan gadon ɗakin, Anty kuma na zaune kan kujerar room din, Hajiya ce ta shigo tana dogara sandarta, Anty ta tashi daga inda take tace "Hajiya ga waje..", Hajiya ta zauna kan kujerar tace "yewwa" sai kuma ta kalli Hajar tace "Sannu Hajaru.. haihuwar fari ki haifo wnn narkekiyar ƴa ai dole a miki sannu", Hajar dai ta saukar da kanta ba tace komai ba, Sakeena ce ta shigo da Babyn a hannunta wcca take tsanyara kuka don ta farka ne, Hajiya tace "A'a lfy..?", Sakeena na jijjiga babyn tace "Tashi tayi ne Hajiya", Hajiya tace "miƙata ga uwarta ta bata Nono", Sakeena ta miƙawa Hajar Babyn, Hajar bata amshi Babyn ba tayi kamar bata san ana miƙo mata ba, amma kuma har cikin ƙahon zuciyarta take jin kukan yarinyar, Sakeena ta ajiye mata ita akan laps tace "feed her", Hajar ta saukar da idanunta tana kallon babyn, tinda taxo duniya sai ynxu ta kalleta da kyau, wni gurmi ne taji ya buɗe a zuciyarta wnda wnn shine karo na farko da ya buɗe, ta ringa kallon jinjirar dake wutsil wutsil a cinyarta tana ƙishin ƙishin, lokaci guda ta fara kuka, ɗaukarta tayi ta sakata a shoulder ta ringa shafa bayanta, still dai babyn bata dena kuka ba, Anty ta zauna kan gadon tana kallon Hajar da kyau tace "ki bata mna", Hajar ta saukar da kanta tace "Ni me zan bata", Hajiya ta caɓe zancen tace "ki bata Nono ko saita shiɗe ne..", firr Hajar ta kasa feeding babyn a gaban mutane, yama za ai tayi feeding gaban mutane, Sakeena tayi murmushi don ta gane manufar Hajar, itama haka tayi wnn wautar a haihuwarta na fari, Sakeena ta amshi babyn daga hannunta, feeder dinta na ruwan zam zam ta dauka ta zauna tana bata ruwan, daidai nan Mami ta shigo, Mami ta kalli Sakeena tace "ya take kuka har ynxu..?", Sakeena tace "Mami a siya mata formula first ynxu naga kamar ruwan mimin bai zo ba", Mami tace "Ohk bari na yiwa Nurain mgana ya kawo mata madaran..", Hajiya ta kalli Mami tace "yau naga jaraba, wace irin madara ana zaune ƙalou, jaririya da Nonon uwarta sai ace a siyo mata madarar kanti, ku bar ganinta ƙatuwa indai ku ka fara bata madara toh wllh duk saita tsiyaye, wnn kumatun da tazo dashi duk saiya zazzage wllh, kar a wni bata wata madara Nonon uwarta ne kawai zaisa jikinta ya cigaba da ɗorewa...", Mami ta saukar da murya tace "Hajiya ai ba madaran za'a bata ba, na wni lokacin ne kafin abincinta yaxo", Hajiya tace "Toh ta yaya zaizo bayan ba'a barta ta zuƙa ba, sai tana ja snn zaizo da wuri, snn kuma jegon zamani na shirme wai sai a bawa mai jego wni banzan shayi ina muka bar kunun kanwa", Mami tace "Toh sai a mata kunun kanwar..", Hajiya tace "Eh da yafi, jinjira sai tsanyara ihu take", da haka Mami ta fita zata saka a damawa Hajar kunun kanwar da Hajiya tace. bayan sallar la'asar Hajar ta fito daga bathroom Anty biye da ita, wanka Anty ta taimaka mata tayi da ruwan zafi snn kuma tayi deep sitz bath tinda bata samu tear ba, Hajar ta kalli babynta dake kan gado tana bacci, tin ɗaxu da aka bata madara take bacci abinta, Anty ta ciro mata kaya cikin box din kayansu, Hajar na gama saka kayan Anty ta shaƙe mata bowl da chicken pepper mai bitter leaf da Anty Zulaihah ta kawo mata, knocking door akay snn aka buɗe, Nurain ne ya shigo, ya ƙaraso cikin ɗakin snn suka gaisa da Anty, ido huɗu sukay da Hajar ya sakar mata murmushi, tayi sauri ta ɗauke idonta ta cigaba da shan pepper soup dinta, Anty ta buɗe ƙofa ta fita, tana fita Nurain ya matsa kusa da Hajar ya sunkuya yana kallonta, ta ɗan kallesa sai kuma ta turo baki tace "Why the look..?", yace "Mamah bear how are you doing..?", ta turo baki tace "bayan wnn princess din taka ta bani whala..", yayi ƴar dariya sai kuma ya zaga side din da babyn take ya ɗauketa, ai kam yana ɗagata ta wni tsanyare da kuka sai kace wcca aka kunna da remote, waro ido yayi snn ya mayar da ita ya ajiye, habawa ai tini Hajar ta taso saura ƙiris tayi fatali da pepper soup din, ɗaukar babyn tayi ta fara jijjigata, saida babyn tayi shiru snn ta zauna gefen gado ta ajiyeta a laps dinta tana kallonta, Nurain ya zauna kusa da ita yana kallon babyn shima, ya taɓa small soft lips din babyn yace "Finally dai Princess ce..", Hajar ta ɗan kallesa sai kuma tayi murmushi, koma dai mene ne ita tana son abarta.
★Ruqayyah na zaune tsakiyar gado ta haɗe kai da guiwa sai rusa uban kuka take, ɗakin nata cike yake da ƴan uwanta, Meema dake kusa da ita tace "haba Ruqayyah wai bazaki dena kukan nan ba, yau fa ranar murna da farin ciki ce a wajenki amma ki zauna kina kuka", Ruqayyah dai ba tace mata uffan ba ta cigaba da rusa kuka, tabbas murna ya kamata tayi a wnn rana amma kuma zuciyarta zafi take, Meema ta taɓe baki tace "Toh Allah ya kyauta" daga haka bata sake cewa komai ba, bbu jimawa Kulsoom elder sister din Ruqayyah ta shigo, sakin baki tayi tace "what is this, wai ba tayi wankan ba..?", Meema tace "yeah", Kulsoom ta zauna gefen Ruqayyah ta dafa shoulder dinta tace "Ruqayyah ki tashi kiyi wnka mna.. dangin Angon fa sunxo", wani tashin hankali ne ya sake baibaiye zuciyar Ruqayyah, Kulsoom ba ta bar ɗakin ba saida ta tabbatar Ruqayya ta shiga wanka, saida Ruqayyah ta kwashi lokaci mai yawa snn ta fito, tini Kulsoom ta kawo mata lafayar da zata saka da kuma kayan ciki, Meema ce ta taimaka mata wajen shiryawar, Ruqayyah ta saka hannunta da yaji zanen ƙunshi ta goge hawayen dake sauko mata, Haj Safiyya ce da ƙanwar Daddy suka shigo ɗakin tare, da haka suka fita da Ruqayyah da aka lulluɓe mata fuska da lafaya, wajen Momy aka kai Ruqayyah domin ta mata faɗa snn suyi bankwana, Momy ba ta iya cewa komai ba bayan fatan Alkhairy da tayi mata da zaman lfy a gidan mijinta, daga wajen Momy aka kai Ruqayyah Amarya wajen Daddy shima ya saka mata Albarka, wajen dattijan gidan aka kaita daga ƙarshe snn aka miƙata hannun dangin mijinta da suke jiran a basu ita, gursheƙen kuka kawai Ruqayyah take har aka fita da ita, aka sakata a motar da take matsayin ta Amarya suka bar gidan da convoy din motocin rakiyarta. Finally Ruqayyah tayi aurenta cikin aminci, a sabon asibitin da ta dawo aiki ne Allah ya haɗata da mijin aure, Mijin nata babban Likitan yara ne, tinda ta fara aiki a asibitin ya nuna interest akanta, farko dai sharesa ta ringa yi har zuwa wni lokaci ta ɗan fara kulasa, da haka har ta basa digit dinta da address din gidansu, soyayya mai tsafta Dr Sa'eed yake yiwa Ruqayyah, ita dai Ruqayyah kawai dai tana kulasa ne ba wai don zuciyarta naso ba, she wants to move on din, ranar da Daddy ya ganta tare da Dr Sa'eed ai kam a ranar ya masa mgana, da yake Dr Sa'eed ba da wasa yaxo ba da gske aurenta zai yi aikam tini ya turo magabatansa, aka saka lokacin auren ba mai tsaho ba cause Dr Sa'eed yace a shirye yake, har week din aure ya kama abin mamaki shine Ruqayyah ba taji tana son wnda zata aura ba, kwata kwata ta kasa buɗe zuciyarta ta bada ƙofa wni ya shigo, ga dai Dr Sa'eed din bashi da wni matsala ga kyan hali saidai kuma ba yaro bane don ya haura hamsin, snn kuma yanada matarsa har da manyan ƴaƴa ma, Ruqayyah dai tayi accepting dinsa ne sbd ta goge black spot din da tayi a wajen parent dinta, kuma don dole ma ta amshesa sbd bazata taɓa samun abinda take so ba, ya riga da ya mata nisa nisan da bazata iya kamosa ba, amma dai ta ɗauki hkan a matsayin darasi mai ƙarko da inganci na rayuwa, yeah some opportunities comes first in life, toh itama hkan ne, sau ɗaya damar auren wanda take so tazo mata amma tasa ƙafa tayi fatali da ita, wnn ya zame mata izina snn kuma ta dauki lesson har ma ta zama teacher, zata iya koyar da duk wcca taga ta dauki step irin nata don ta taimaka mata kar ta aikata abinda za tayi nadama a nan gaba.......✍️
Wanda basu samu sun shiga group ba don ya cika kuma suna son karanta 91 and 92 suyi joining wnn 👇👇
https://chat.whatsapp.com/HOOyHDJCXyO8Uxz5VFhVSU
💛 HAJAR 💛
{91..}
★Sosai Hajar ta saɓe tayi luƙui abinta ita da baby, gata ta ko wace kusurwa ake gwada mata, mijinta ya mata haka zalika ma yan uwansa, ga nata ƴan uwan suma, ƴan uwan Umma ma da suke nan kano duk saida suka zo, yau kwananta huɗu da haihuwa, yau ma Ummanta taxo tare da Iya da Wasilah da kuma Nabilah, Nabilah na riƙe da babyn tace "Masha Allah... Allah ya raya", Anty tace "Ameen", Wasilah tace "Ni kam na sha zasu bamu itane mu tafi da ita tinda dai hka al'adar haihuwar fari take..", Anty tayi ajiyar zuciya tace "Toh dai gashi nan din ma bbu abinda ta rasa na uwa, wllh suna kamantawa", Iya tace "yoh wne kamantawa kuma.. kawai su bamu ɗiyarmu mu wuce da ita gsky..", Umma duk tana jin su ba tace kanzil ba, Anty tace "Ni kam banga aibun hkan ba wllh, duk so ne fa yasa suka riƙeta..", Iya ta gyaɗa kai tace "sai dai hkan, amma dai gsky ya kamata a duba uwar ƴa", Umma dai ba tace komai ba hakama Nabilah dake riƙe da baby, ƙofa aka buɗe Noor ta shigo da fara'arta, da ladabi ta gaishe da mutanen ɗakin, ta ƙarasa wajen Hajar tace "Hajar..", Hajar tayi murmushi tace "kun dawo..?", Noor ta amshi babyn daga hannun Nabilah ta zauna gefen Hajar tace "Azalzalansa nayi muka taho, hka kurum ayi suna bbu ni..", Noor ta shafa cheek din babyn tace "Masha Allah so cute" sai kuma ta rumgumeta tace "Hajar ki bar min ita..", Hajar tayi murmushi kawai, Noor ta rage murya sosai tace "Hajar ya kika ji a labor room..?", Hajar tayi wni murmushi tace "words can't express the pain na rantse, kawai dai na ganni a gidan glass", Noor ta kyalkyale da dariya tace "Na shiga uku..", kawai hango kanta take nan da wata biyar, Mami ce ta shigo ta samu waje ta zauna suka gaisa dasu Umma bayan gaisawar da sukay ɗaxu, Sakeena ce ta shigo ma'aikata gidan mata biye da ita da kayayyaki, boxes ne aka lubge da kaya masu yawa a tsakar ɗakin, su Umma dai suka bi kayan da kallo bbu wnda yace wani abu, tini Mami ta musu bayani cewa kayan barka ne, kaya iya kaya aka zubawa Hajar da Babynta masu uban tsada, bbu abinda babu na kayan baby, har da set din danƙareren gold aka sakowa Hajar cikin kayanta, itama baby an saka mata ɗan kunnen gold guda biyu masu kyau. Daren ranar Nurain ya shigo kamar yacca ya saba, babyn sa ce rumgume a hannunsa yana kallonta, Hajar tace "Papa bear..", ya kalleta yace "Uhmm Mamah bear..", tace "daman Noor ce tace tana son na bar mata baby, ni kuma i can't say no to her nace tazo ta ɗauka..", tini Nurain ya haɗe gira yace "She must be crazy, my princess is not a toy..", Hajar tayi murmushi don tasan za'a kwata, wnn yarinya mai rabata da ubanta a ynxu ai sai Allah, wayar Nurain ce ta fara vibrate, ya karkata yace "Mamah bear help me with my phone..", Hajar ta zura hannu cikin aljihunsa tana cewa "ka ajiye wnn princess din mna", yace "A'a saidai kar a ɗaga wayar", tana ciro wayar yace "Who..?", ta kalli screen din tace "Punk..", yace "Ohk", tace "In ɗaga..?", yace "Sure Farooq ne", picking tayi snn ta kara masa a kunne, ita dai kallon mamaki take masa, toh wai don an ɗauki baby shine baza ayi amfani da hands ba, ko dai nasa salon ɗaukar yaran ne hka, suna gama wayar yace "Farooq zai shigo..", tace "Okay", ta tashi ta ɗauki zumbulelen hijab dinta ta saka, sai a snn ya ajiye babyn kan gado ya tashi ya fita, bbu jimawa ya dawo tare da Farooq, Farooq ya samu guri ya zauna kan kujera, gaisawa sukay da Hajar snn ya mata barka, ita dai kanta na ƙasa ta amsa a taƙaice, Nurain na zaune position din da ya tashi ya rumgume baby, Hajar ta ɗan saci kallonsa ganin bai bawa Farooq ita ba, Farooq yayi gyaran murya yace "Dude..", Nurain ya kallesa da gefen ido yace "why..?", Farooq ya murtuke fuska yace "The Baby..", Nurain yace "ka makara duk wnda bai zo ba 2days ago to ba ganin baby", Farooq yace "i was not in town you know..", Nurain ya miƙe da babyn a hannunsa yace "really" sai kuma ya miƙa masa ita, ashe Farooq bai iya ɗaukar jarirai ba gwara ma Nurain, ai kam ya riƙe babyn a hnkali don gani yake idan ya riƙeta da kyau zai iya ɓallata, babyn ta ɗan karkace a hannun Farooq, habawa ai da sauri Nurain ya taro abarsa sai kuma ya amsheta, Farooq yayi dariya sosai yace "riƙe abunka..", Nurain ya koma ya zauna yace "ko baka faɗa ba", Farooq yayi slight smirk bai ce komai ba, few minutes after that Farooq ya ɗauki wayarsa yayi dialing numbern da yayi saving da Baby with love emoji, kara wayar yayi a kunne yace "Baby where are you..?", daga ɗaya ɓangaren da muryar mace aka ce "Ohh Darling muna gaisawa ne da Mami..", yace "Ohk you have to be fast kar Ummi tace munyi dare..", tace "Alright am coming.." da haka ta katse kiran, few minutes aka buɗe ƙofar ɗakin, da sallama ta shigo kafin ta ƙaraso ciki, tinda ta shigo Farooq yake kallonta, ita dai sau ɗaya ta kalli position dinsa ta ɗauke kai, sosai tayi bowing tace "Yaya ina yini..", Nurain ya ɗan kalleta yace "lfy lou Khausar... how are you doing...?", tace "fine Alhmdllh" sai kuma ta kalli Hajar tayi murmushi tace "Ina yini Maman baby", Hajar ta mayar mata da murmushin tace "mun yini lfy", Khausar tayi murmushi tace "lfy alhmdllh.." da haka ta ajiye medium ledar hannunta ta amshi babyn a hannun Nurain, bbu jimawa Khausar ta kwantar da babyn ta ɗauki ledar da ta ajiye ta miƙawa Hajar tace "Allah ya rayata", Hajar ta amshi ledar tace "Ameen thank you", sosai Hajar tayi mamakin yacca Khausar ta sauya mata, ba tin yau ta fahimci hkan ba, ynxu suna gaisawa cikin mutunci bbu wni ɗagawa, Khausar tace "Yaya saida safe" da haka ta nufi door, Farooq ya tashi ya ciro note din ƴan ɗari biyar biyar ya ajiyewa Hajar snn ya fita. bayan tafiyarsu Farooq Nurain ya kamo hannun Hajar yace "you need anything Love..?", ta gyaɗa kai, yace "Name it Baby wife..", ta kwantar da kanta a shoulder dinsa tana turo baki tace "Seafood", yace "Ohk", ta ɗaga kanta tana kallonsa, yayi kissing lips dinta lightly yace "let me buy it for you", ya duƙa yayi pecking cheeks din baby kafin ya fita, bayan fitarsa da few minutes Hajar taga babyn ta fara saƙa da hannunta alamar ta tashi, ɗaukarta tayi ta fara breastfeeding dinta, tana gama breastfeeding dinta ta sakata a kafaɗa, after few minutes ta kwantar da ita don har ta koma bacci. Ranar suna gida cika yayi maƙil da ƴan uwa da abokan arziki na both side, yarinya taci suna Nanerh Khadijah amma ana kiranta Nanerh sbd sunan Mami ne, gsky an zuba shagali mai lasisi, Hajar har ta gaji da kyau sai shiga take tana fita cikin sabbin ƴan ubansun kayan da aka ɗinka mata, kyau mai sanyi tayi don bata kwaɓa kwalliya ba, komai nata natural ta barshi, kitso kawai akai mata sai jan ƙunshi, sosai Hajar taji daɗin zuwan Oum Sulthan da sauran neighbors dinta. Daren ranar sunan ne Nurain ya shiga part din Maminsa da take kiransa, a bedroom dinta ya tarar da ita, Mami tace "What is your next plan after the naming ceremony..?", ya shafa kansa yace "Nothing Mother..", Mami tace "Okay, sai Hajar ta tafi gida ta ƙarasa 40days dinta", habawa ai tini Nurain ya zubawa Mami idanu, shi da yake so a basa matarsa da ƴarsa su tafi gida ya yaji ana mganar 40days, Mami tace "kasan dai hkan al'ada ne ko, kuma nasan suma iyayenta kawai kawaici sukay mna ta zauna a nan na sati guda, bana so a shiga huruminsu da yawa, itama nasan tana so taje wajen mahaifiyarta..", Nurain dai ya kasa cewa komai don ji yake kamar ana zare masa spine, Mami tace "Any problem with that...?, idan fa kace baka so toh ba zata ba", ya girgiza kai, Mami tace "ba kace min zaka tafi China ba ko ka fasa ne..?", ya girgiza kai yace "A'a zan je", Mami tace "Ohk... shknn ma kaga kayi tafiyarka lfy bbu wni burden ita kuma taje gidansu ko?", ya gyaɗa kai yace "Toh shknn our Mami... yaushe zata tafin..?", Mami tace "ko gobe sai a kaita", yace "Toh". Nurain na