HAJAR
Chapter 80 of 85
daga nasa ta fara zaga palourn, ya kwantar da Nanerh kan kujera, yasa trow pillows guda uku ya kareta, wajen Hajar da take aukin santin palourn ya nufa, yace "you like it..?", ta juyo ta kallesa ta gyaɗa kai tace "yess i like it wllh", yayi murmushi yace "more are coming", ta cikin palourn yabi da ita suka shiga wata ƙofa ai kam sai gasu a wni huge bedroom, tsabar girman bedroom din daga can nesa kake hango gado wnda shi kaɗai ne a babban ɗakin sai chest of drawers, yace "This is your room..", a fili take nuna masa farin cikinta, bakinta yaƙi rufuwa tsabar murna, ynxu room dinta ba mai wardrobe bane makekiyar Closet ce da ita wcca ta ƙunshi duk wni kayan shiri da zata buƙata, ta wata glass door zaka wuce ainahin bathroom dinta wnda suka opposite da closet din, daga nan ɓangarensa suka wuce, shi kam dai ba a sauyasa ba amma kuma an canza furniture, sosai ko ina ya tafi da imanin Hajar kuma ta ringa appreciating, saida suka gama da ɓangarensa suka fito snn ya kalleta yace "kin san duk wnn da kika gani ba suyi kyau ba..", ta waro ido tace "says who..?", ya koma ta bayanta ya rufe mata idanu da palms dinsa, tace "but what are you doing Moon..?", yace "yeah... i will lead you to the Empire..", tayi murmushi mai sauti tace "Then", yace "ready..?", ta gyaɗa kai tace "sure", a hankali suka fara tafiya yana leading, ita dai sai wani wawaken iska take da hannu sai kace makauniya, tace "Moon karfa na ƙume da bango", yace "how will that happen remember am your saviour", after walking for a minute taji ya buɗe ƙofa snn suka shiga wni guri, a hankali ya zame hannunsa daga idonta, ta buɗe idonta tana ƙarewa wajen kallon, baby room din da a tv kawai ta taɓa ganin irinsa ta gani, yace "My Princess room", ba karamin kyau baby room din yayi ba, komai na ciki pink and white ne, ga wallpapers da stickers masu kyau anyi design nasu an rubuta Princess, bango guda aka cika da sunan Princess with different wall stickers, ragowar wall din kuma Papa's bunny pet pie da dai sauransu, ga teddy bears nan kaca kaca a ɗakin suma duk pink and white, babu abinda bbu na buƙatar baby a room din, ga crib din mai kyau with soft mattress, baby rocker, bassinet, walker duk akwai, majority ma bata isa amfani dasu ba, shelves and drawers ma na ajiye kaya duk a cike suke damm da kaya, sosai Nursery din yayi kyau, sun jima a nan din kafin suka cigaba da zagayen, palourn da suka bar Nanerh suka koma, Hajar ta leƙa fuskarta taga har lokacin bacci take, ta sauke numfashi tace "better". Da daddare wajen ƙarfe tara da rabi Nurain ya shiga room din Hajar, ƙarewa room din kallo yayi yaga bata nan, can ya hangi Nanerh kwance cikin bassinet dinta tana bacci, closet ya shiga ai kam ya tarar da ita tana shirya kayan da ta dawo dasu, bata ma san ya shigo ba cause tayi backing dinsa, ya ƙarasa inda take yayi hugging dinta ta baya, ƴar ƙara tayi don ta firgita, pure scent dinsa ta shaƙa snn tayi murmushi tace "you scared me", ya fige hular kanta ya cusa kansa cikin sumarta gami da shaƙar ƙamshinta, with a husky voice yace "why..?", ƙoƙarin raba kanta da jikinsa tayi amma ya riƙeta, tace "Ai ban san ka shigo ba", shiru ne ya gifta na almost 1mins snn ya rage murya yace "I missed you", ba ta ankara ba taji ya sauke mata wni combo kiss a wuya, ba shiri ta juyo ta fuskancesa tana turo baki, yayi brushing lips dinsu ya zagaye ƙugunta yace "i missed your cooking sweet pie", tayi ɗage ta zagaye wuyansa tace "then should i cook something for you..?", yace "yeah", tayi pecking karan hancinsa tace "i also missed your coffee", yayi dariya mai sauti itama tana tayasa, tace "give and take", yace "Ohk", slowly ta zame jikinta a nasa ta amshi hularta ta saka, yana biye da ita suka fita bedroom, direct ta nufi door, ya tsaya yace "Princess", ta juyo ta kallesa taga ya nufi bassinet din Nanerh, ta tsaya tana kallonsa, yana zuwa gaban bassinet din ya juyo ya kalli Hajar yace "ita ka ɗai zamu bari a nan..", Hajar ta rumgume hannaye tace "yess tinda ba zamu kitchen da ita ba", ya kalli Nanerh yace "idan kuma ta tashi tayi kuka fa", tace "ba zata tashi ba ai bata tashi a wnn time din sai dare ya raba..", yace "Are you sure", ta gyaɗa kai, ya duƙa yayi pecking cheek din babyn kafin ya bar wajen, Hajar dai kawai kallon mamaki take masa, wnn wane irin so yake yiwa ƴar nan ne, downstairs suka sauka, Hajar ta murɗa handle din door din da take tunanin nan ne kitchen ta shiga, shima dai kitchen din anyi renovating dinsa to the extent din da ya canza kamanni, har expanding dinsa akay alamar an shigo da wni filin cikinsa, saida ta gama santin kitchen din snn ta fara tunanin me zata dafa masa sharp sharp wnda ba zai ɗauki time ba, ta kallese tace "Ohh Allah yasa akwai perishable Stuffs", yace "Ermmm i think there is", tace "Ohk", ta buɗe fridge ai kam taga kayan miya fresh ones kamar ma yau aka siyosu, freezer ta buɗe itama taga nama da chicken da fresh fish, yace "i refilled them today…", tace "Okay", ta durƙusa ta dauko pot ta matsa gaban sink ta fara wankewa, yace "Baby wife me zaki dafa ne..?", ta dakata da abinda take ta juyo ta kallesa tace "spaghetti and sauce", ya ɗage gira, tace "irin wnn fa wcca Aljanu suka cinyemin ka taimaka ka bani milk", ya waro ido yace "You", ta kyalkyale da dariya tace "ka tuna", ya matsa kusa da ita yana murmushi yace "ya bxn tuna ba bayan nine babban Aljanin", a tare suka kwashe da dariya ita kam harda riƙe ciki, ya tsaya yana kallonta tana cigaba da dariyar ita kaɗai, idan da akwai abinda yake bata dariya a dramas dinsu ta baya toh bai wuce case din Aljanu ba, ƙiri ƙiri ya cinye mata abinci sai yaxo yace wai Aljanu ne, saida ta gama dariya snn ta cigaba da abinda take, ta ɗora ruwa taliyar a gas, fridge ta buɗe ta ɗebi Attaruhu da tomatoes, yace "Ohh just come with me", ta ajiye robar da ta zuba vegetables din tabi bayansa suka fita palour, ƙofar fita taga ya nufa, bai buɗe ƙofar ba ya tsaya ta ƙaraso, this time around ma rufe mata ido yayi, tace "Another surprise dear..?", yace "sure", saida numfashin Hajar ya ɗauke na wucin gadi bayan tayi tozali da abinda ta gani a gabanta da ya buɗe mata ido, A car, tsaleliyar mota dunƙulallariya fara tass, ta rufe bakinta da both hands dinta, ta juya ta faɗa ƙirjinsa hawayen farin ciki suka ringa sauko mata, rumgumeta yayi sosai yace "As promised, the gift for giving birth to a Princess and for you being my beloved wife", lokacin da suka koma kitchen kam ruwan taliya ya kusa ƙonewa saida ta ƙara wni. New page New Chapter na sabuwar rayuwa Hajar da Nurain suka buɗe, ga Princess dinsu a gefe wcca ta ƙarawa sabuwar rayuwar tasu armashi, yau sati biyu knn da dawowarsu, a cikin sati biyun nan Nurain ya fara koyawa Hajar driving, a compound yake koya mata snn kuma da tasa motar suke amfani, ai kam tini Hajar ta kwashe don she is a fast learner, sabuwar motarta kam kullum sai ta shiga ta bata wuta snn take jin daɗi. Ranar Monday Nurain ya fita aiki, wajen ƙarfe sha ɗaya Hajar ta sauko downstairs da Nanerh a shoulder dinta, baby rocker dinta ta kunna mata ta sakata a ciki don idonta biyu, kitchen Hajar ta wuce ta fara yin snacks za ta ajiye a fridge tinda na fridge din sun ƙare, a buɗe ta bar kitchen din sbd Nanerh dake palour ita kaɗai, lfyr Allah Hajar ta fara aikinta, Nanerh na cikin rocker dinta wcca take bouncing da ita lightly, sai bin toys din jikin rocker din take da kallo kuma hakan ne yasa ba tayi rigima ba, ƙarar bell Hajar taji, tayi still don ba tayi expecting visitor ba, wanke hannunta da ya ɓaci da flour tayi snn ta fita ta buɗe ƙofa, Oum Sulthan ta gani, tini Hajar ta bata hanya tayi welcoming dinta in, Hajar ta miƙawa Sulthana hannu, yarinyar ta maƙe shoulder don ƙiwa take, Hajar tayi dariya tace "Toh shknn bazan baki sweet dina ba..", nan ma dai Sulthana ta maƙe shoulder, Oum Sulthan ta ɗauki Nanerh dake cikin rocker dinta, Hajar tace "Ina shirin shigowa sai kuma kika rigani", Oum Sulthan na kallon Nanerh tace "ba komai ai", Hajar tace "An dawo lfy, ya ku ka baro mutanen Maiduguri", Oum Sulthan tace "Lfy lou muka barosu", Hajar tace "Alhmdllh, Falmata bata biyoki ba..?", Oum Sulthan tace "Ai makaranta", Hajar tace "hka ne kuma", Hajar ta tashi ta shiga kitchen ta kawowa Oum Sulthan snack da lemo, Oum Sulthan tace "ynxu watan Nanerh nawa..?", Hajar tace "biyu zata shiga na uku", Oum Sulthan tace "Masha Allah wllh kamar ƴar wata biyar", Hajar tayi murmushi, Oum Sulthan tace "kuma kince bata shan madara ko..?", Hajar ta gyaɗa kai tace "Eh", sai sha biyu da rabi Oum Sulthan ta tafi, fira sukay sosai da Hajar. Da yammacin ranar Hajar ta kira Umma suka gaisa don yau bata samu ta kirata da safe ba, suna gama waya da Umma ta kira Nabilah, bayan sun gaisa Hajar tace "ya mganar tafiyar naku..?", Nabilah tace "saura kwana biyu mu tafi", Hajar tace "Okay... Allah ya kaimu, wai ƴar uwa kinada bank kuwa..?", Nabilah tace "Opay ne dani", Hajar tace "Aha, sai anjima", Nabilah tace "mu jima da yawa ngd da kulawa", Hajar tace "ba komai" da haka ta katse kiran, transfer na kuɗi masu ɗan tsoka Hajar ta yiwa Nabilah, ta tura mata text tace ta siyi wni abun ba yawa, after 20mins sai ga Nabilah na kira don taga kuɗin, Nabilah tace kuɗi sunyi yawa Hajar tace ba komai wllh ta riƙe, sosai Nabilah ta ringa surfawa Hajar godiya kamar za tayi kuka, Hajar tace ai yiwa kai ne. Da daddare Hajar ta shiga ɓangaren Nurain da jug din fresh coconut juice, da sallama ta ƙarasa shiga ciki, Nurain na zaune kan carpet da Nanerh gefensa wacca take kwance kan floor mattress dinta yana mata wasa, Hajar ta ajiye jug din kusa da kayan abincin da ta jere a carpet, yace "Baby wife zo ki gani ynxu fa Princess ta gama yimin dariya", Hajar tace "A'a saidai ta ƙuda ai bata isa fara dariya ba", yace "No ynxu fa tayi dariyan", tace "Eh ta ƙuda ba" da haka ta ɗauki cup ta tsiyaya coconut juice din ta miƙa masa, ya ɗago daga wasan da ya cigaba da yiwa Nanerh ya amshi juice din, lafiyayyar sakwara da green veggies soup with fresh offals da smocked fish ta zuba masa, habawa ai yana ganin abincin ya gyara zama, ta ɗan kallesa da wutsiyar ido cause yau favourite dinsa ta dafa, spoon ta miƙa masa ya amsa, ya gutsiri sakwarar ya dangwali miyar ya kai baki, ta riƙe hannunsa tace "Bismillah fa", yace "Ohh Bismillah", ta sakar masa hannu ya fara cin abincin, as usual yau ma santin ya ringa zuba mata, ita dai saidai tace uhmm tana cika masa cup da juice daga zarar ya shanye, bayan ya gama cin abincin ta kwashe kwanukan ta fita dasu, da ta dawo ba ta tarar dashi a palour ba ya shiga ciki, ta ɗauki Nanerh ta wuce da ita ɗakinta ta mata wanka ta saka mata overall dinta, breastfeeding dinta tayi har saida tayi bacci snn ta kwantar da ita a bassinet dinta itama ta shiga wankan, tana fitowa daga wankan ta shiga closet, rubbing lotion tayi kafin ta mulke jikinta da night secret, night secret wata breath taking humra ce mai shegen ƙamshi wcca ta siya wajen Oum Sulthan, hair spray ta fesawa gashinta, da haka ta ɗauki silk nightgown ta saka, ta fito bedroom da shirin kwanciya, dakatawa tayi ganin fitulu a kashe sai iya na bedside ne a kunne, kan gado ta kalla ta gansa zaune ya jingina da allon gadon yana latsa waya, yace "kawomin envelope din da na baki ajiya", tace "Toh" ta juya ta koma Closet, ta ɗakko envelope din da ta ajiye ƙarƙashin kayanta ta fito, ta kai masa ya amsa ya fara buɗewa, zagawa tayi ɗaya side din gadon ta janyo bassinet din Nanerh daf da ita, Addu'a da ta saba yi mata duk dare kafin su kwanta ta mata, bayan ta gama mata addu'ar ta janyo cap din bassinet din ta rufeta, juyawa tayi ta kalli Nurain da yake duba abinda ke cikin envelope din da ta kawo masa, ya ɗaga passport dinta da ya fito 1week earlier, ita dai kawai kallonsa take sai kuma ta ja duvet ta kwanta, ganin ta kwanta yace "Mama bear bacci...?", ta gyaɗa kai tace "Uhmm", ya ja hancinta yace "yau fa ba bacci", ta mirgina da shirin juya masa baya, ya fixgota ta faɗa jikinsa, ya mata raɗa a kunne, tayi lamo tana sauraronsa, lokaci guda ta ɗago tace "really..?", yace "Sure", ta fara shafa thick eyebrows dinsa tace "when..?", yace "ba zai kai nan da 1week ba, i can't leave you and my princess behind, let's go together", ta ɗora forehead dinta saman nasa tace "Together..", ya gyaɗa kai yace "yhap"....….✍️
💛 HAJAR 💛
{94..}
Within 4days Nurain ya gama processing komai na tafiyar tasu, Viser dinsu ma ta fito, har flight ticket ya saya tare da lap baby ticket na Nanerh don nan da 2days ne tafiyar, ya rage kwana ɗaya da zasu wuce Abuja ne ya kaita ta yiwa Umma sallama, har wajen Mami suka je, Mami sai tmbyar Nurain take shin ba a sanyi a inda za sun don idan ana sanyi bbu inda zasu da takwararta saidai su tafi su kaɗai, Nurain yace bbu sanyi ai ynxu summer ce a can, sai a lokacin Mami ta dena surfa masa tmbya. Washe gari da sassafe suka wuce Abuja, Nurain bai kama musu hotel ba gidan Hammad suka wuce cause ƙarfe 12 ne zasu koma airport, Maysha ta tafi da Hajar side dinta bayan ta rumgume Nanerh, breakfast mai rai da lfy Maysha ta jerewa Hajar, Hajar dai tabi kayan abincin da kallo don a ƙoshe take, kafin su baro gida saida ta musu abinci, ganin Hajar ba ta taɓa abincin ba Maysha ta kwantar da Nanerh da take ta riƙo ta fara zuba mata abincin, Hajar tace "Laa Please dama baki zuba ba wllh am full", Maysha tace "please ko kaɗan ne ki ci", Hajar ta ɗauki fork tayi loma biyu ta ajiye ta sha ruwa, Maysha sai ririta Nanerh take tana mata wasa, ji take kamar a bar mata ita, tana azabar son babies. Nurain kam yana tare da Hammad acan sashensa, wani yaro da bazai wuce 8yrs bane ya shigo palourn, yaron fari ne sosai kamar an bursuna masa hoda, gashin kansa baƙi siɗik kuma coily, kana ganinsa dai ka san ba ƴaƴan hausawa bane amma dai yafi kama da ruwa biyu wato halfcast, wajen Hammad ya taho yana murza idonsa, Hammad ya zaunar da shi gefensa yace "Ashraaf", yaron ya ɗaga idanunsa da ƙwayarsu take light ash wacca ta sake bambamcesa da ƴan Nigeria ya kalli Hammad yace "Mommy... Uncle where is my Mommy..?", Hammad ya shafa kan yaron yace "Boy your Mommy will be here soon insha Allah, don't worry uhmm", yaron ya gyaɗa kai, Hammad yace "have you eaten..?", Ashraaf yace "Am not hungry", Hammad yace "No my boy you must eat something if you want your Mommy ta come back", Ashraaf yace "Okay, will i see my Mommy if i eat..?", Hammad yace "Insha Allah..", shi dai Nurain na zaune palourn yana kallonsu, Hammad ya nuna Nurain sai kuma ya kalli Ashraaf yace "show your respect my boy..", Ashraaf yayi taku uku towards Nurain kafin ya tsaya ɗan nesa dashi yace "Good morning", Nurain yace "Good boy... what's your name...?", Ashraaf yace "Ashraaf", Nurain yace "let shake hands boy", walking slowly yaron ya isa gaban Nurain snn ya zura hannunsa cikin na Nurain da already ya miƙa masa, a hankali Nurain yayi shaking hands din nasu, Hammad yace "go to your Aunt", Ashraaf yace "yess" da haka ya nufi door ya fita, Hammad ya bisa da kallo hakama Nurain, Nurain yace "i like the boy, yaron waye..?", Hammad ya sauke ajiyar zuciya yace "he is my son, ɗan ƙanwata Azeeza ne", Nurain ya gyaɗa kai don yasan siblings din Hammad din by name tinda bai taɓa ganinsu ba, Umminsu kawai ya taɓa gani, Hammad ya sauke numfashi yace "something terrible happened, an nemi Azeeza an rasa..", Nurain ya tattare girarsa ya gyara zama yace "An nemeta an rasa... ɓata tayi..?", Hammad yace "sure ɓata tayi tinda duk inda ake tunanin zata je an duba ba'a sameta ba, Yemen Uk zanzibar duk anje nemanta ba a samu ba, her husband General Talba bbu inda bai sa an bincika ba a faɗin Nigeria amma no any trace of her, 3 months knn ana abu ɗaya", Nurain yace "ya subhanallah amma Hammad me yasa baka gayamin ba even a little i can help", Hammad yace "i wasn't my self all through Dr", Nurain yace "Innalillah, Ashraaf shi ka ɗai ne yaronta..?", Hammad ya gyaɗa kai yace "Yeah shi ka ɗai ne, and he is the only male child of General Talba shiyasa ya ɗauki son duniya ya ɗora akan Ashraaf, nima da kyar ya bani yaron na taho dashi sbd yaron ya ringa kuka sai ya biyoni, Ummi ma taso ta amsosa amma uban ya hana wai da mai zai ji da rashin Azeeza ko kuma dauke masa yaro da ake shirin yi, kawai dai wni irin bauɗaɗɗen mutum ne